Showing 18001 words to 21000 words out of 186858 words

Chapter 7 - TAKUN SAKA COMPLETE

10 Sep 2026

5

ALLAH ki saya kafin ki karanta. Muna ha

ɗ

aki da ALLAH idan kin saya karki fitar mana saboda hakan cutarwa ne a garemu da ke kanki da kika sa

ɓ

a mana a

lƙawari ta hanyar zalintarmu da son ruguza mana kasuwancinmu._*

*_ZAFAFA BIYAR FACEBOOK_*

https://www.facebook.com/groups/494948898814888/?ref=share

*_ZAFAFA BIYAR ISTAGRAM_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=u8e91axrluzc

&utm_content=nj79azb

_________________________

*_MG's SKINCARE_*

*_Ina manyan Mata, da manyan yara masu buqatan gyaran jiki da fata akan tabbaci da ingancin kyawu da aikin me kyau?_*

💃🏻

*_To maza kuzo ga mg's skincare inda sukeda n

agartattun sabulai da creams masu kyau da aiki_*

*_mg's skincare nada black soap dasu molato soap hakama akwai gangariyar sabulu na musamman Mixed na Molato/black soap Wanda hadinsa da aikinsa karshene sbd mun gwada mun tabbatar

💯

_*

💃🏻💃🏻

*_Ak

wai Kuma herbal whitening black soap Wanda shima aikinsa na musamman ne a gareku

💃🏻

_*

*_Sai kuma beauty kit gbdy na gyaran jiki, su cream da komai ne acikin shi

💃🏻

_*

*_Then akwai bridal kit shima abu 6 be aciki Wanda sai angwada za'a San kayan

MG skincare qarshe ne agurin aiki._*

_Duk zaku tabbatar da hakanne ta hanyar nemansu ku gwada kuma har sai kun bama wasu labari

💃🏻😍

🥰

_.

Chat

08062991549

07046881166

07067210195

Call

08064532391

Instagram: glow_with_mgs

Facebook:mg's sk

incare

Location:kaduna buh we deliver Nationwide

Delivery is not free buh gamasu sari ko wnd yasiya Kaya dayawa kmn 20k above there will be free delivery+ gift

_*Sunada different varieties of frames gamai siyan daya Koh sari*_

_*Sannan muna ka

rban order gamasu hidimar biki kmn dg abinci, snacks, juices nd so on*_

_*Kindly chat with us via 08062991549.*_

*___________________________*

*_Chapter Eight_*

...........Wani wawan tsaki ya ja tare da kai hannu kan Wadrobe

ɗ

in dak

e a jikin bangon

ɗ

akin ya danna wani ma

ɓ

alli. A take ta zuge kanta,

ɓ

oyayyar ƙofar sirri da ke a jikin bangon ta bayyana.

Cikin sauri suka shiga shigewa mamaki fal ransu, dan ko su da ke tare da shi tsahon shekaru basu ta

ɓ

a sanin da ƙofar ba. Bam

a batun ƙofa kawai ba, ko fuskarsa ta ainahi har yanzun basu sani ba. Yanda yake zuwama duniya da mabanbanta fuskoki suma haka yake zuwa musu, duk da kuwa akwai alaƙa tsakaninsa da wasu a cikinsu ta zuminci.

Shi mutum ne mai aiki da matuƙar taka t

san-tsan a kowane

ɓ

angare, shiyyasa yay dogon zangon da har yanzu an kasa cimmasa a duk tarkuna da ake

ɗ

ana masa, dan kota ina idanunsa a bu

ɗ

e suke, hakama kunnuwansa. Sai da duk suka gama fita yana kallon jami'an tsaron da ke shigowa cikin gidan da san

ɗ

a

ta cikin tab

ɗ

in dake a hannunsa. “Humm” ya fa

ɗ

a yana rufe tab

ɗ

in, shima yabi bayan yaran nasa tare da maida ƙofar a yanda take kamar babu.

Koda ya fito bai tankasu ba, sai wasu ƙananun fitilu masu azabar haske daya fiddo a aljihun wandonsa y

a shiga kunnasu yana mika musu, A take ko ina ya gauraye da haske har suna iya ganin gabansu. Sam babu ruwa ko datti a ciki, hanyace

ɗ

o

ɗ

ar da basusan iyakarta ba, domin dama can ba'a yisa dan ruwa ya wuce ba. Sukam dai

ɗ

unbin tsoro da mamakin Master

ɗ

in na

su tuni ya gama kashesu a tsaye. Tun fitowarsu a

ɗ

akin da suka tsinci kansu a cikin doguwar hanyar ruwa komai ya kuma kwance musu game da shi. Sagade sukai suna kallon ikon ALLAH da sake tsorata da al'amarinsa. Lallai sun sake yarda da gaskiyar zantukan mu

tane da ke kiransa *Hatsabibi shu'umi*.

“Zakuje ne ko zaku tsaya kallo na?”.

Sautin furicinsa ya maido da hankalinsu jikinsu kusan a tare lokaci guda.

Da sauri suka ha

ɗ

a baki wajen fa

ɗ

in, “Sorry Master!”.

★★★



Jami'an tsaron da suka iso anguwar bisa jagorancin Hibbah da ke basu haske ta hanyar waya kuwa tun kafin su iso gidan suka ajiye motocinsu can farkon layin suka ƙaraso da ƙafa. Mai-gadi da dama yake zaman jiran tsammani kamar yanda Master yay masa bay

ani ana yin knocking gate

ɗ

in ya tashi ya bu

ɗ

e bayan ya ƙara ƙarar redio

ɗ

insa da yake ji.

Jami'in da ya fara isowa wajen cikin son nuna basaja ya bama mai-gadi hannu yana murmushi. Babu musu shima mai gadin ya bashi hannu sukai musabaha cikin nuna

ƙaulanin rashin sani.

“Sai dai gashi ban waye kaba bawan ALLAH. Kuma su alhaji basu sanarmin wani baƙo zaizo nan ba”. Mai-gadi ya fa

ɗ

a lokacin da yake sakin hannun jami'i da yazo a suffar basaja.

Jami'in da furucin mai-gadi ya

ɗ

an ts

aya masa a rai ya ce, “Kana nufin masu gidan basa nan kenan?”.

“Tabbas basa nan mai-gida. Yau kwanansu tara kenan da komawa can ƙasar da suke zaune ai”.

Wani kallon kama rainamin hankali jami'in yay masa, amma sai ya saki murmushi da maid

a hannayensa baya yanama ƴan uwansa alamar su taho ba tare da yasan mai-gadin na lure da shi ba.

Baki mai-gadi ya bu

ɗ

e zai sake magana sauran jami'an suka iso suma. Bindiga wanda ya fara zuwa ya nuna masa tare da turasa cikin gidan duk suma suka shi

shshigo. Duk rarrabuwa sukai a kowace kusurwa ta gidan suka fara shiga da san

ɗ

a, wanda ya fara zuwan kuma na tare da mai-gadi da zuciyarsa ke cike da tsoron kar dai ƙaryarsu ta ƙare yau, dan shi duk

tunaninsa su Master na'a cikin gidan suma tunda bai sanar

masa shirinsa ba bayan aikin da zaiyi kawai. Duk da ya yarda da hatsabibancin uban gidan nasu amma dolene akwai

ɓ

acin rana. Da alama kuma idan har ta ƙwa

ɓ

e yau da shi zata fara ruftawa. To amma insha ALLAH zaiyi ƙoƙarin ganin ya bi duk abinda Master ya fa

ɗ

a masa yanda ya kamata.

Sai da jami'in nan ya tabbatar abokan aikinsa sun gama zagaye gidan sannan ya tasa ƙeyar mai-gadi shima suka nufi ciki. Ƙofar shiga da suka fahimci a rufe take suka bashi umarnin bu

ɗ

ewa. Amma sai ya nuna musu sam bai s

an password

ɗ

in ba shi.

Jikinsa jami'in ya fara laluba, ya ciro waya nokia da tasha

ɗ

aurin ƙyauraye da salataf. Wayar ya jujjuya a hannunsa yana ƙare mata kallo fuska a yatsine, kafin ya maida dubansa garesa yana sake gyara zaman bindigar da ya

ɗ

ora masa a saman kai.

“Nasan dai kanada number

ɗ

in mai-gidan, maza ka kirashi yanzun nan ya fa

ɗ

a maka password

ɗ

in komu

ɓ

alla ƙofar a yanda muka gadama.”

Babu wani nuna damuwa ko

ɗ

ar mai-gadi ya amsa wayar ya shiga laluben Number. Dailing

yayi kansa tsaye, sai dai harta tsinke ba'a

ɗ

aga ba. Ya sake kira a karo na biyu, sai da taje gab da tsinkewa aka

ɗ

aga cikin muryar isa. Cikin girmamawa mai-gadi yay gaisuwa, sannan ya

ɗ

ara da bayanin cewar jami'an tsaro ne sukazo gidan suna buƙatar passw

ord na ƙofa wai zasuyi bincike, bai san mi suke nema ba. Carab jami'in ya amshe wayar yasa a kunnensa bayan ya kalla no. Ɗin da mai-gadin ya kira ya tabbatar da ta ƙetare ce.

“Jami'an tsaro kuma? Rabi'u!. To mu miya ha

ɗ

a gidanmu da jami'an tsar

o?”.

“Bincikenmu ne ya nuna mana wannan gidan na masu laifine Alhaji. Bazamu tabbatar da ba haka bane ba sai mun shiga mun duba kuma. Dan haka muna jiran mabu

ɗ

in sirrin ƙofar da ga gareka kawai, kafin muyi magana ta gaba da kai idan har ya kama”.



“Okay to babu damuwa yalla

ɓ

ai”. Daga can aka fa

ɗ

a tare da zayyano masa password

ɗ

in.



A sakawa

ɗ

aya kuwa ƙofar ta bu

ɗ

e. kusan rabi a cikinsu suka shiga ciki akabar wasu a waje. Akan idon mai-gadi suka shiga hargitsa gidan tako ina. Sa

i dai abin mamaki babu wani alamun abun rashin gaskiya da sukayi gamo da shi. Cikin glass

ɗ

in nan da computers ke ciki

ɗ

azun yanzu babu shi, sai wasu ƙayatattun flowers masu

ɗ

aukar hankali da ƙamshinsu ya cika falon.

“Tabbas yarinyar nan ƙarya tak

e mana. Ko tana

ɗ

aya da ga cikinsu ne yawo da hankalinmu kawai take son yi”. Ɗaya daga cikin jami'an ya fa

ɗ

a a hasale.

“Sam banajin hakan a raina, akwai dai wani

ɓ

oyayyen abunda bamu sani ba. Karku manta shi

ɗ

in mutum ne mai matuƙar wayo da

dabaru kala-kala. Tabbas ya fahimci ana bibiyarsa ne ya bada ƙafa. Kokuma yayi amfani da wanann location

ɗ

in domin sakamu zargi.”

“Nima zuciyata tafi rayamin hakan yalla

ɓ

ai”. Wani ma ya sake fa

ɗ

a cikin jin zafi.

“Karku samu damuwa. ai ran

a 99 da tara na

ɓ

arawo,

ɗ

aya tak na mai kaya. Inhar kere na yawo, zabo na yawo watarana dole a gamu. Tunda yace shi hatsabibi ne ya samu dai-dai da shi kuwa. Zamu bar wasu a gidan nan har sai mun tabbatar da gaskiyar babu wani abun zargi a cikinsa”.



Duk sun amsa da girmamawa. Shi dai mai-gadi kallonsu kawai yake yana kwasar dariya a zuciyarsa. Koda suka fito harabar gidan sun tsara wan

ɗ

anda za'a bari, wanda zasu koma kuma suka nufi hanyar barin gidan.

Karaf idon

ɗ

aya ya sauka akan bag dake rataye aca

n ƙarshen gate

ɗ

in gidan ta waje. Saurin zuwa yay ya

ɗ

akko yana nuna musu. Commander

ɗ

in operation

ɗ

in nasu ya amsa yana zazzage jakkar cikin kulawa gudun kar a saka musu bom a ciki.

Agogon Hibbah ne ya fara fa

ɗ

owa tare da takarda mai

ɗ

auke da sunansa

akoda yaushe da facemark. Sai

ɗ

an gajeren rubutu a bayan takardar.

*_“Bibiyata na nufin ƙare rayuwarku a wahala. Inhar bani naso kusan ni

ɗ

in wanene ba, bazaku ta

ɓ

a ganoni da kanku ba har abada insha ALLAHU rabbi. Dan haka ku daina azabtar da kank

u wajen bibiyata komai yana da lokacinsa”_*

_Master

👌🏼

_

Wani wawan tsaki jami'in daya gama karanta takardar yaja. Ya cije le

ɓ

ensa na ƙasa da ƙarfi, cikin alwashi yace, “Ni kuma na maka alƙawarin da wannan hannun nawa zan kamaka, sannan na m

aka horo mai tsananin gaske wanda sai ka gwammaci mutuwarka da rayuwarka shai

ɗ

ani”.

Suma sauran zukatansu na matukar ƙuna suka

ɗ

auki nasu alwashin.....

___________

★★★

__________

Yaya Abubakar ya shiga tashin hankali matuƙa lok

acin da yake isowa cikin makarantar su Hibbah yaji abinda ya faru a bakin Ammar da Zahidah. Tare da samun ƙarin bayani a bakunan wasu

ɗ

aliban.

Da taimakon wani malamin su Hibbah ya shiga Computers room nasu yay bincike a computer

ɗ

in da ta gudanar d

a binciken. Sai dai kuma ta saka security, shiga yay gwada passwords kala-kala yayi wanda yasan tana amfani da su a gida ko zata iya amfani da su. Sai dai sam babu wanda ya bu

ɗ

e. Cike da

ɓ

acin rai ya mike yana bugar desk

ɗ

in cikin ƙunar zuciya. Lalubo waya

rsa da ke ring a aljihu yayi. Yaya Muhammad ne,

ɗ

agawa yay sukai yar magana ya yanke. Wani abokinsa ya kira kasancewar shi jami'i ne a hukumar ƴan sandan ta farin kaya. Ya tabbatar shine kawai zai iya bincika masa idan Hibbah na hukumar tasu. Bayan ya

ɗ

aga

ko gaisuwar kirki ba suyi ba ya sanar masa bukatarsa. A take jami'in ya tabbatar masa lallai Hibbah na'a headquarters

ɗ

in tasu dan yaji ƙishin-ƙishin

ɗ

in zancen yanzu a bakin wani ogansu cewar akwai yarinya da ke da alƙa da case

ɗ

in na jiya.

Yanke w

ayar kawai yayi batare da sun ƙarasa maganar tasu ba, ya kira Yaya Muhammad yana sanar masa a inda zasu ha

ɗ

u yanzun nan......

__________________________

Master da yaransa kam bayan ƴar tafiyar da sukayi ta cikin hanyar kwata sai gasu s

un

ɓ

illa ta wani ƙaramin gida. Gidane ginanne mai ƙyau na dai-dai mai matsakaicin ƙarfi. Yanda yake bin ko ina cike da nazari haka suma suke kallon gidan. Bayan kamar mintuna biyu ya gyara tsaiwarsa sosai yana fuskantarsu. Binsu ya gamayi da kallo

ɗ

aya bay

an

ɗ

aya batare da su suna kallon ko ƙwayar idonsa ba. Tabbas sun jima suna kwa

ɗ

ayin ganin fuskarsa, amma sam yaƙi basu damar hakan koda da kuskure..

_Gyaran muryar da yay ne ya katse tunaninsu. Ya sake gyara tsaiwarsa yana tura hannayensa duka

cikin aljihun wandonsa. Muryarsa a

kausashe da tabbatar musu da fushinsa ya fara magana cike da nutsuwa da ƙasaitar sa,

“Yau mun tsallake rijiya da baya, amma wataran saboda sakacinku tabbas bazamu tsallake ba. A kullum ina fa

ɗ

a muku duk sanda

zakuyi aiki, ku ringa yinsa da *_ƘWAƘWALWA DA ZUCIYA_* a ha

ɗ

e. Dan duk lokacin da

ɗ

an adam yay amfani da ƙwaƙwalwa kawai wajenin aikata muhimman abubuwa to ya tabbatar zai kasance mai yawan shiga ru

ɗ

ani da tafiya yana dawowa baya saboda wani ya fika kaifi

n basirar. Idan ko da zuciya ka

ɗ

ai ka dogara wajen ginin muhimman abubuwa, kasani nasararka ragaggiyace saboda zuciya abinda ke mata da

ɗ

i kawai take ayyanawa da buƙatar ya kasance mata. Bai kuma zama lallai ka kasance cikin jin da

ɗ

i da farin ciki ba a kowa

nne daƙiƙa na rayuwarka. Dan wani lokacin hanyar jin da

ɗ

i wahala ce, wata hanyar wahalar kuma jin da

ɗ

i ce. Wannan ya zama na farko kuma na ƙarshe, idan ba hakaba ni

ɗ

in nan da kaina zan bada ƙafar da za'a kama duk wanda ya cigaba da sakaci a cikinku. Ba ku

ma zan ta

ɓ

a ku

ɓ

utar da shi ba har sai ya jigata yasan muhimmancin bama kasan kariyar yin aiki cikin tsantseni. Duk wanda ya haremu ya sokemu akan dai-dai kuma na jinjinama ƙwaƙwalwarsa da kaifin tunani. Sai dai na baku awa goma kacal ku ganomin koshi

ɗ

in

ɗ

an gidan uban wanene. Dan sai ya amshi hukunci dai-dai da iyawarsa!”_.

“Insha ALLAHU zamu kiyaye sir. Muna kuma neman afuwa daga gareka”. Suka fa

ɗ

a a tare cike da girmamawa a garesa. Yayinda Habib da yasan komai ya farune ta sanadinsa yay ƙasa da

kansa bayan ya sake matsowa gabansa. “Ka gafarceni Master, dan wannan tabbas sakaci na ne. Amma wlhy sam bansan ta yaya akai hakan ta kasance ba. Sannan koda muka dawo kuma ban fargaba.”

Hannu kawai ya

ɗ

aga masa batare da yayi magana ba. Sai kuma y

a nufi ƙofar fita da ga gidan baki

ɗ

aya. Da kallo duk suka bisa har ya isa ƙofar ya bu

ɗ

e sannan ya juyo yana kallonsu shima.

“Zan sake maimaita muku awa goma kacal, na samu cikakken labarin akan ko shi

ɗ

in wanene!......” Daga haka ya ida ficewa baki

ɗ

aya.

A tare suka sauke ajiyar zuciya. Sun tabbatar a salon da yay maganar babu wasa a cikinta, dama can kuma ba wasan ya ke musu ba ballema su

ɗ

auketa wasa. Suma kuma har cikin ransu suna bukatar sanin wanene wanda yay musu wannan tarkon da suka

tsallake rijiya da baya?..........



*_Gadai jami'an tsaro basu sami nasarar aikin Hibbah ba, ga kuma Master ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login