Showing 6001 words to 9000 words out of 186858 words

Chapter 3 - TAKUN SAKA COMPLETE

10 Sep 2026

3

“Ya ilahi! Tanee lafiyarki kuwa? Wai sai yaushe ne hankali zai game jikinki kisan girma ya fara zuwa miki!”.



Ummi dake ƙoƙarin fitowa a kitchen riƙe da ludayin miya a hannu ta fa

ɗ

a. Dai-dai isowar Hibbah cikin falon itama a guje. Bayan Ummi taje ta maƙale.

“K da wa kuma?”.

Ummi ta fa

ɗ

a tana juyowa gareta fuska a

ɗ

aure.

“Wannan mugunne fa Junaid

Ummi. daga na shigo ina tsaki ya hau zagina kamar nasan da zamansa ma a gidan”.

Baki Ummi ta buge mata, tai saurin ja da baya daga jikinta tana dafewa.

“Wannan bakin naki da kanwa bata jiƙa a cikinsa shi zaisa kiyita shan wahala a waje

n mutanen gidan nan Tanee. Mara kunyar banza matsamin a hanya”.

Gefe Hibbah ta matsa gudun kar Ummi ta sake kai mata wani dukan hawaye cike da idanunta. Sai da taga ta koma kitchen

ɗ

in sannan ta nufi

ɗ

akinta zuciyarta na ƙara jin tsanar mutanen gid

an nasu. Da ace zata samu wata dama a hannunta koda ta yini guda ce sai ta bisu da bulala hansin-hansin, musamman ma Hajiya Mama da Abba da wannan azzalumin Junaid

ɗ

in. Mukulli ta murza a ƙofar tata dan batason sake magana da kowa.

Tunda Um

mi ta jiyo ƙarar rufe ƙofar Hibbah sai tai murmushi, tasan hakan na nufin tayi fushi, ba kuma zata bu

ɗ

e ba sai Yah Abubakar yazo ya lallasheta ko jarabar danna Computer

ɗ

in tata ta motsa. Watsar da ita tai ta cigaba da aikinta saboda bataso magriba ta same

ta. Cikin ranta tana tunanin yaushe Junaid

ɗ

in ya dawo ƙasar? Dan bataji alamun murna da ga yaran gidan ba sam. Rashin mai amsa mata zancen ya sata watsarwa ta cigaba da aikin gabanta.

Harta kammala ta shige babu wanda ya shigo a cikin samarin ƴaƴan

nata, fatan dawowa lafiya tai musu sannan ta shiga wanka.

A

ɓ

angaren Hibbah ma wankan tayi, kasancewar tana fashin salla tana kammala kintsawa ta fito, dan ta tabbatar Ummi ta shige. bakuma zata sake leƙo falon ba sai bayan sallar isha'i. Yayu

nta kuwa bata tsammanin yau zasu kwana a gidan ma. Musamman Yah Abubakar da Yah Usman da yace yana katsina.

Study table

ɗ

inta ta haye dake can gefen falon a wani

ɗ

an lungun. An shirya mata wajen tsaf da kayan karatu na musamman saboda kasancewar

ta ƴar gata, sannan haziƙa wajen sanin sirrin sarrafa Computer.

Tun ana

ɗ

aukar lamarin nata shashanci har takai yanzu Yayansu Abubakar naci da ga tagomashin ƙwazon nata ta hanyar aikinsa na tsaro. Dan yasha sakata ayyuka masu muhimmancin gaske an

a kuma samun nasara

tunma bata kai haka shekaru ba. Wannan dalilin ne ya sakashi tsaya mata wajen ganin ta cika burinta akan zurfin nazari game da na'ura mai ƙwaƙwalwa.

Cike da ƙwarewa ta kunna Computer

ɗ

inta saboda aikin data tarkatarma kanta na

bibiyar masu power bike. Dan ta

ɗ

auka alwashin kosu

ɗ

in ƴaƴan uban waye sai ta gano su insha ALLAH.

Babu wanda ya shigo gidan sai Ummi data fito bayan sallar isha'i tace ta tashi taje taci abinci tunda babu wanda ya dawo a yayun nata har yanzu.

Da to ta amsawa Ummin, tana gani ta koma ciki ta cigaba da aikinta cike da zaƙuwa.

Ummi dake jiyo motsin Hibbah ta shiga ƙwala mata kira ganin dare ya farayi. ta tabbatar kuma inba da gaske tayi mata ba, zata iya kaiwa biyun dare akan Computer

ɗ

in batare da gajiyawa ba.

*_Tanee! Tanee!!_* wai bazaki tashi a gaban Computer

ɗ

in nan kije ki kwanta ba sai na ci ƙaniyarki ko?!”.

Hibbah dake zaune a cikin falon daga can gefen study table ta ƙwa

ɓ

e fuska tamkar zatai kuka. A kallo

ɗ

aya z

aka fahimci tarin ƙuruciyar dake tattare da ita, dan kwata-kwata bazata gaza shekaru goma sha tara a duniya ba. Jin tahowar mutum ta bayanta ta miƙe da sauri a gaban Computer

ɗ

in tana fa

ɗ

in, “Wayyo Ummi nafa kusan gamawa wlhy”.

“Ai ba Ummi

ɗ

in bace,

mai kunnen ƙashi nine”.. Ƙyaƙyƙyawan saurayi mai tsananin kama da ita da bazai wuce shekaru ashirin da takwas ba ya fa

ɗ

a a bayanta tare da kai mata ranƙwashi bisa kai. Tsalle tai zuwa gefe tana fasa ƙara duk da kuwa bai sameta ba. Ya balla mata harara y

ana kai hannu kan mouse

ɗ

in Computer

ɗ

in ya kasheta baki

ɗ

aya. Dai-dai lokacin da yake

ɗ

agowa ya nuna mata hanyar ƙofar

ɗ

akinta yana fa

ɗ

in, “kama gabanki kafin jikinki yay tsami anan”.

Idanunta dake tara ruwan hawaye ta shiga ƙyaƙyƙyaftawa. Cikin

narkewar fuska tace, “Yah Umar dan ALLAH ka barni wlhy zuwa 12 zan shige na kwanta. ALLAH akwai abinda nakeyi mai muhimmanci a ciki”.

Charger

ɗ

inta dake jikin socket ya fizga da nufin kai mata duka. Da sauri ta dirga wani uban tsalle da ihu ta

re da kwasa a guje zuwa hanyar

ɗ

akin nata.

“Wai wane irin salon iskanci ne haka za'a dinga damun mutane da ihu kamar ƴaƴan rashin ƙwa

ɓ

a!”.

Wata murya mai kauri da amo ta fa

ɗ

a daga bayansu. Basai an sanar musu wanene ba, dan haka Tanee dake ga

b da shiga

ɗ

akinta ta ida afkawa da sauri tana rufo ƙofar. Umar ya

ɗ

an rumtse idanunsa yana cije lip

ɗ

insa na ƙasa da ƙarfi alamar son saisaita kansa dan jin zafin furucin mutumin da aƙalla zai iya kai shekaru Hamsin da hu

ɗ

u zuwa da biyar

“Wai dan

iskanci ba magana nakeba akaimin banza saboda rashin tarbiyya!. To dan uban mutum dai duk yanda yake kallona nine uban ubansa ma bama shi ba. Sannan kuma mijin uwarsa ne ni!!”.

Murmushi mai

ɗ

aci Umar yayi yana ha

ɗ

iye abinda ya tsaya masa a maƙoshi sa

boda kallon da Ummi dake fitowa tai masa. Yaja numfashi a sarƙe da fa

ɗ

in, “Kayi haƙuri Abba ba wani abu bane ba. Nine da Tanee”.

“Eh lallai ai basai ka fa

ɗ

aba na gani kai da ta

ɓ

ararriya ne, to ubanmi kale mata da har takema mutane ihu kamar wadda

ake lalub....”

Cikin

ɓ

acin rai Ummi ta katsesa da fa

ɗ

in, “Kai Umar wuce ka tafi sai da safe”.

Zuwa yay ya wuce yana faman taunar lips

ɗ

insa dan shi ka

ɗ

ai yasan tuƙuƙin baƙin cikin da yakeji a cikin ransa game da ƙanin mahaifin

nasu da a ya

nzu suke kira da Abba saboda maye gurbin mahaifinsu da yayi dalilin ƙaddarar mutuwa, tabbas badan mahaifiyarsu ba da ko kallon hanyar da sukabi tuni kawun nasu bazai ringayi ba. Amma dasun yun ƙuro itace mai taka musu burki.



Umar na ficew

a Abba ya saki wani shegen tsaki da nufar hanyar

ɗ

akin Ummi. Itama bayansa tabi a fusace. Suna shiga cikin

ɗ

akin a zafafe tace, “Halilu ina rabaka da jifarmin ƴaƴa da mugayen furuci amma baka kiyayewa. Ka sani idan ada ni dasu mun

ɗ

auka wulaƙancinka da toz

arci wlhy yanzu bazamu

ɗ

auka ba. Dan badan ina takama yaran nan birki ba a kanka bisa dalilin mahaifinsu da tuni sun tabbatar maka da suma sunkai girma. Idan kuma bazaka bariba to lallai zan bu

ɗ

e musu ƙofar dana rufe domin maka hijjabi akan hakan.....”



Wata wawuyar dariya ya saki yana fa

ɗ

awa saman gadonta. Cikin salon iskanci da izgilanci yakai ƙafa ya ta

ɗ

ota sai gata ta fa

ɗ

o kansa. Yunƙurawa tai zata tashi ya birkiceta zuwa ƙasa ya koma samanta. Dogon gashin da ALLAH ya azurtata da shi duk da tsuf

a yasa ya fara sirkawa da furfura ya damƙe cikin hannunsa tare da

ɗ

an kwalin kanta ya fisga da ƙarfi, tare da sak

ɗ

ayan hannunsa ya danne mata baki............



*TATATTUN FITATTUN LABARAN ZAFAFA BIYAR NA 2022*

🔥🔥🔥🔥🔥🔥

*ALSHIRINKU MASU KAR

ATU!!!*

*_NAJI DADI SHINE GARI......_*

*KINA DA BUQATAR TSAFTATATTUN LABARAI DAKE CIKE DA*

_ILIMI_

_NISHADI_

_TSUMAMMIYAR SOYAYYA KUMA MAI TSAFTA DA ZATA SAKI SHIGA SHAUQIN SOYAYYA DA DUKAR DARUSSA KALA KALA A FANNIN ITA SOYAYYAR DA RAYUWA

?_

*MAZA GARZAYO KI NEMI LITATTAFAN ZAFAFAN MARUBUTA GUDA BIYAR*

*NA SABUWAR SHEKARAR 2022*

*WADANDA SUKA ZAUNA,SUKA TACE LABARANSU,SUKA MUSU ADO DA SABUWAR FASAHA!!!*

*SABBIN LABARAI*

*SABUWAR SHEKARA*

*SABON NISHADI

*

*_FARINCIKIN KASANCEWA DA MARUBUTAN CIKIN SASHEN DA AKE GWABZA RUWAN SHARHI DA MUSAYAR RA'AYI NA DABANNE_*

*MAZA 'YAR UWA SIYA NAKI KI SHIGA SAHUN WANNAN TAFIYAR,TARE DA SAMUN DAMAR SHIGA SASHEN COMMENTS NA MUSAMMAN MALLAKIN MARUBUTAN*

*_TAKUN SAAƘA!!_* _Bilyn Abdull_.

*_SO DA ZUCIYA_* _Hafsat (miss xoxo)_

*_DEEN MANSHAL_* _Mamu gee_

*_ƊABI'AR ZUCIYA_* _Safiyya huguma_

*_HALIN GIRMA_* _Hafsat Rano_

*ta hanyar tura kudin littafinki zuwa ga wadan nan lambobi dake

qasa*

6019473875

MUSAA ABDULLAHI SAFIYA

keystone bank

Saiku tura shaidar biyanku zuwa ga wannan number

08184017082

*IDAN KATI NE KUMA KO VTU,SAI KU TURA ZUWA GA*

09134848107

Littafi daya

1____300

2____400

3____500

4

____700

Duka gamayyar biyar din(1k)

1,000

*INGANCI DA NAGARTAR RUBUTU,BABU NADAMA KO DANA SANI*

🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽

#team ZAFAFA BIYAR

*_ALLAH ka gafartama iyayenmu

😭🙏🏻

_*

*_Typing

📲

_*



*_

🔮

TAKUN SAAƘA!!

🔮

_*

*_Bilyn Abdull ce

🤙🏻

_*

_ZAFAFA BIYAR 2K22_

🔥🔥🔥🔥🔥

*_LAST BONANZA_*

*KARO NA QARSHE!*

*_farincinku shine namu,ZAFAFAN DAI,sun sake amsa kokenku,sun sake rage muku kaso 20

cikin 100_*

*_Daga yau 29 ga wata,har zuwa 31 ga watan nan,xaku iya biyan 800 a amadadin 1000 na kudin litattafai biyar_*

*_za'a fara posting in sha Allah 3st January da yardar Allah_*

*HANZARTA KI BIYA NAKI KAFIN RANAKUN SU QARE*

*XAK

I BIYA TA WANNAN ACCOUNT NUMBER DIN*

6019473875

MUSAA ABDULLAHI SAFIYA

SAIKU TURA SHAIDAR BIYA

08184017082

GA MASU TURA KATIN WAYA KO KUMA VTU,SAIKU TURA TA NAN TARE DA SHAIDAR BIYANKU

09134848107

_________________________

*_Chapter Five_*

............Wani irin rawa jikin Ummi ya fara saboda azaba. Ya ƙyalƙyale da dariya yana wani fici-fici da ƙananun idanunsa jajaye. “Asiya idan kin manta bara na tuna miki. Daga ke har ƴaƴanki da kikeji girmansu ya kai

yanzu

a tafin hannuna kuke wlhy. Zan kuma iya binku

ɗ

aya bayan

ɗ

aya na salwantar da rayuwarku batare da wani mahaluki ya iya gane hakan ba ko zargina. Kamar yanda na gagareki a baya da kikeji da ƙuruciya a yanzunma hakan take. Dan haka ki cigaba da bu

ɗ

emin ido

da tsagerancin nan naki kiga idan ban kai rayukanku ƙasa ba cikin ƙanƙanin lokaci”.

Ya ƙare mganar da hanka

ɗ

a kanta ta bigi fuskar gadon. Wata siririyar ƙara ta saki ta zaba. Cike da juriyar zaluncin data saba sha daga garesa ta dubesa da idanunta da

suka ka

ɗ

a zuwa ja tana ƙoƙarin ha

ɗ

iye ƙwallar dake taruwa a cikinsu. “Insha ALLAHU Haƙilu bazaka ta

ɓ

a cin nasara akan zuri'ata ba bayan nasarar aure na da kayi a baya, bazan gaji da fa

ɗ

a makaba ko yanzu kana samun nasarane a kaina saboda wasu dalilai na li

zzamin zaren ƙaddara, amma ka jira lokaci, dan ka

ɗ

an ya rage azo dai-dai wajen da zakasha mamaki.......”

Sake buga kanta yay a fusace kafin takai ƙarshen zancenta saboda sukar zuciyarsa da kalamanta sukeyi a duk sanda ta maimaita masa su, ya saka han

nunsa ya danne mata baki yana ƙyalƙyalewa da dariya. “Iyakarki kau

ɗ

in banza da cika baki Asiya, amma ki sani ni Haƙilu nafi ƙarfinki, dan baki da maraba da wulaƙantacciyar dabba a gareni, amfaninki a wajena kawai samun abinda nai kwa

ɗ

ayi a gareki tun farko

kika hanani, yanda kika wulaƙantani a kansa a baya haka zan cigaba da samunsa a gareki cikin wulaƙantarwa da ƙasƙantar dake a ƙasan takalmana.”

Da iya ƙarfinta tai yunƙurin turesa amma ta gaza hakan, sai ma ƙara jigata da wahaluwa da takeyi a hannun

sa. Yayinda shikuma yake ƙyalƙyala dariyar shaƙiyanci a gareta da izgili, cikin tsantsar zalunci da wulaƙantarwa ya shiga ƙoƙarin yin tarayya da ita kamar wanda ke tare da ƙasƙantacciyar karuwarsa. Yanayi yana kai mata mari saboda ƙoƙarin ƙwatar kanta da t

akeyi a garesa.

Kamar kullum sai da ya galabaitar da Ummi son ransa sannan ya barta yana faman tuntsurar dariyar rashin imani. Yaja kayansa ya saka bayan ya goge ƙazantar jikinsa da gashin kanta tare da tofa mata yawu ya fice yana cigaba da ƙyalƙ

yala dariyar.

Wani irin siririn kuka Ummi ta saki mai cin rai a wajen. Takai kusan awa

ɗ

aya tanayinsa kafin ta miƙe zuwa toilet da ƙyar saboda azaba. Dukkan dabarun data sabayi domin gyara jikinta a duk lokacin da hakan ta faru tsakaninsu su ta g

udanar, koda ta fito doguwar riga ta saka tahau saman abin salla ta fara gayama ALLAH kukanta akan zaluncin Alhaji Haƙilu ƙanin mijinta ada, sannan kuma mijinta a yanzu.

Bayan tayi nafilfilinta tai zaman karatun AL-QUR'ANI. Sai da taji zuciyarta

tayi mata sanyi, nutsuwarta ta dawo jikinta sannan tai addu'a ta

ɗ

an kwanta, cikin lokaci ƙanƙani barci mai da

ɗ

i yay gaba da ita tamkar bata da wata damuwa.



Kamar yanda ta horar da yaranta tun suna ƙanana yau ma tun kiran sallar farko na a

suba suka tashi. Sai da duk sukai alwala sanann suka firfito daga

ɗ

akunansu su biyar abin sha'awa, dan a daren duk suka dawo ba kamar yanda ta tsammaci zasu kwana a wajen ba, a tunaninsu tayi barci ita da auta shiyyasa basu shigo ba. Ammar ne ya nufi ƙofar



ɗ

akin Hibbah ya shiga mata knocking da kiran sunanta har sai da yaji ta amsa. “Tashi kiyi salla, saura kuma idan kin idar ki sake kwanciya tunda kinsan dai yau kinada text

ɗ

in safe”.

Bai jira amsartaba yabar wajen dan yayunsa na jiransa. Basu d

amu da tada Ummi ba, dan sunsan ita bata makara saboda mace ce mai

tsantseni da yawan kula da ibada, bata da wasa sam akan bautar ALLAH. Hakama koda suka fito daga sashen nasu basuyi gigin tada sauran jama'ar gidan ba suka fice abinsu zuwa massallacin angu

war.

Daƙyar Hibbah ta tashi zuwa toilet saboda barcin dake cikin idonta. Cikin layi da rangaji irin na wadda ta tashi a barci ta shige bayin. Kusan mintuna ashirin sai gata ta fito

ɗ

aure da towel tana tsane gashinta da wani alamun ta samu tsarki.

Zani ta

ɗ

aura ta saka hijjab har ƙasa ta tada salla.

*_7:34am_*

A gurguje take shiri tana yawan kallon agogon

ɗ

akin nata saboda kiran da Ummi keta faman ƙwalamata daga falo.

Cikin kumbura fuska da ƙunƙuni take fa

ɗ

in, ‘Kai U

mmi wannan kira kamar makauniya, ai ba kowa ne ya jamin wannan makararba sai Yah Ammar, duk da yasan zanje makaranta harda min garga

ɗ

in karna koma barci sai gashi bayan dawowarsu massallaci ya tsareni sai na ha

ɗ

a masa indomie wai nafi kowa iya dafawa......

..’

“Tanee! Tanee!!”.

Ummi ta sake ƙwalama Hibbah kira again. Ƙoƙari amsawa take cikin zazzaƙar muryata tana tattare tarkacen abinda zata buƙata a cikin bag

ɗ

inta mai zubin school bag. Daga can ta sake fa

ɗ

in, “Auta kina kallon agogo kuwa?!”.

Saurin

ɗ

aukar bag

ɗ

in tayi da gyalenta tayo waje da hanzari. Tun kafin ta ƙaraso tsakkiyar falon Yah Umar ya wullomata harara cikin fa

ɗ

a. “Wai ke kullum sai kin makara kin makarar da mutane hankalinki ke kwanciya a gidan nan ko? Tun kina zuwa seco

ndary halinki kenan, yanzu kin fara jami'ar ma baki

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login