Showing 168001 words to 171000 words out of 186858 words
a randa aka kaimu gidan can kuma na sake tabbatarwa. Jira da sauraren zuwanka kawai nake dama ai. Amma abinda ban fahimtaba anan shine, suma su I.G basusan kaike basa
ja matsayin master ba kenan?”.
Shiru Master yay tamkar bazai amsa ba. Sai kuma yay murmushi da kai hannu ya zare mask
ɗ
in fuskarsa. Yaja tissue ya goge real face
ɗ
insa yana furzar da huci. “Ɗan uwana nake kallonka, dan tunda har kasan wanene Ism
a'il wannan ma zan iya sanar maka saboda a ƙarshen tattare aikin nan nake bana son abinda zai maidani baya kodan Muhibbat.” ya ƙare maganar da
ɗ
aga idanunsa suka kalli juna da Yaya Abubakar. Murmushi sukayi a tare, master ya sake
ɗ
auke idanunsa. “I.G yasan
komai, C.P ne bai saniba.”
Ko tari kasayi yaya Abubakar yay. dan kuwa a yau
ɗ
innan ya sake tabbatar da zancen nan na mutane dake kiran Master
ɗ
in Hatsabibi duk da su
ɗ
in bama su gama sanin wanene shi ba. Abdull dake saurarensu yay ƙaramar dariya
yana
ɗ
an duban Yaya Abubakar
ɗ
in ta mirror shima. “Yayanmu ai mana afuwa. Wannan surikin naka baida maraba da aljanin kan kuka mai leƙa gidan kowa. Sai kun ha
ɗ
a da addu'a gaskiya”.
Mangare masa ƙeya Master yayi, hakan yasasu kwashewa da dariya su
duka dan Abdull sitiyarin ya saki sai da Master ya riƙe da sauri. Har yana magana cikin su
ɓ
utar baki.
“Kai
ɗ
an iska karka zubar damu wlhy ban gama angwanci ba, Baby luv na buƙatata a kusa da ita”.
Abdull ya tsaida motar yana kwasar dariya. Ya
ya Abubakar ma dai dariyar yakeyi, ransa fal farin ciki duk da sun jima da fahimtar irin son da Isma'il
ɗ
in kema autarsu.. Master ya harari Abdull yana ƙumshe tasa dariyar dan harga ALLAH su
ɓ
utar bakice. Cikin borin kunya yace, “Ɗan ha
ɗ
a gurmi in bazaka ta
da motarba zamu fita mu barka dan munada abunyi”.
“A'a miyay zafi na Baby luv. Bara na kaiku nikam kafin ka ƙonemu a titi. Shiru Master yay bai sake tanka masa ba. Yaya Abubakar ma dai sai ya saki zancen ya cigaba da duba file
ɗ
in da I.G ya bama
Master
ɗ
in har suka kaisa station
ɗ
in da yake aiki suka ajiyesa bayan Master yay masa bayanin shine zai ha
ɗ
a musu team
ɗ
in, shi kuma zaije ya ƙarasa tattare abinda ya rage daga nan zuwa safiyar gobe idan ALLAH ya kaimu zasu fita operation
ɗ
in. Cike da gams
uwa Yaya Abubakar ya basu hannu sukai musabaha sannan ya fita.
Daga nan gida suka wuce suma. Inda su Habib suke jiran dawowar master
ɗ
in dan tun a jiya ya sanar musu yau
ɗ
in ranar aiki ce da ga nan har zuwa safiyar gobe idan ALLAH ya kaimu.....
.......
✍
TATATTUN FITATTUN LABARAN ZAFAFA BIYAR NA 2022*
🔥🔥🔥🔥🔥🔥
*ALSHIRINKU MASU KARATU!!!*
*_NAJI DADI SHINE GARI......_*
*KINA DA BUQATAR TSAFTATATTUN LABARAI DAKE CIKE DA*
_ILIMI_
_NISHADI_
_TSUMAMMIYAR SOYAYYA KU
MA MAI TSAFTA DA ZATA SAKI SHIGA SHAUQIN SOYAYYA DA DUKAR DARUSSA KALA KALA A FANNIN ITA SOYAYYAR DA RAYUWA?_
*MAZA GARZAYO KI NEMI LITATTAFAN ZAFAFAN MARUBUTA GUDA BIYAR*
*NA SABUWAR SHEKARAR 2022*
*WADANDA SUKA ZAUNA,SUKA TACE LABARAN
SU,SUKA MUSU ADO DA SABUWAR FASAHA!!!*
*SABBIN LABARAI*
*SABUWAR SHEKARA*
*SABON NISHADI*
*_FARINCIKIN KASANCEWA DA MARUBUTAN CIKIN SASHEN DA AKE GWABZA RUWAN SHARHI DA MUSAYAR RA'AYI NA DABANNE_*
*MAZA 'YAR UWA SIYA NAKI KI SHIGA
SAHUN WANNAN TAFIYAR,TARE DA SAMUN DAMAR SHIGA SASHEN COMMENTS NA MUSAMMAN MALLAKIN MARUBUTAN*
*_TAKUN SAAƘA!!_* _Bilyn Abdull_.
*_SO DA ZUCIYA_* _Hafsat (miss xoxo)_
*_DEEN MANSHAL_* _Mamu gee_
*_ƊABI'AR ZUCIYA_* _Safiyya huguma_
*_HALIN GIRMA_* _Hafsat Rano_
*ta hanyar tura kudin littafinki zuwa ga wadan nan lambobi dake qasa*
6019473875
MUSAA ABDULLAHI SAFIYA
keystone bank
Saiku tura shaidar biyanku zuwa ga wannan number
08184017082
*IDAN KATI NE KUMA
KO VTU,SAI KU TURA ZUWA GA*
09134848107
Littafi daya
1____300
2____400
3____500
4____700
5____1,000 (1k).
*INGANCI DA NAGARTAR RUBUTU,BABU NADAMA KO DANA SANI*
🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽
#team ZAFAFA BIYAR
🔥🔥🔥🔥🔥
*_ALL
AH ka gafartama iyayenmu
😭🙏🏻
_*
*_Typing
📲
_*
_______________________
*_MATAYEN ƘWARAI KUNA INA NE?._*
_Maza ku garzayo da gudunku ga ƴar zuru mamar zee-zee mai kayan mata na maida tsohuwa yarinya
💃🏻
._
*Kayan matan ƴar zuru zasu maidaki shalele ƴar gaban goshin maigida koda kina da kishiya ƴar birnin shehu
😂💃🏻
*.
_Kayan ƴar zuru nada matuƙar sirrika da inganci irin wanda sai an gwada akansan na ƙwarai. Idan da ƙyautar gida akemiki a master room
kikai amfani da kayan ƴar zuru Nigeria za'a baki harda jirigin sama na yawata ƙasashen duniya
😉💃🏻
_.
*MUNADA KAYAYYAKI KAMAR HAKA*
👌🏻
Kaza akwai 10k
15k
5k
Tsimi 5k 10k
Matsi 5k
Gumba uku 2k
Zumar gorun tula syrup3k
Garuka 3k
Cicccibi
5k
Zakara 20k
Zabo20k
Humra
Turaren tsugunni
Butar tsarki
Maganin infection
Tsimin tabaje
Turaren al,ajab
*Muna maraba da maisayen
ɗ
aya ko sari, kayanmu garantee ne in har basuyimaba zan maidama kudinka*.
_Address maberar jariri bayan
FGC sokoto_
08068526455
*Zaku iya saving number ta domin ganin hajata*
Zaku iya samun mu amanhajar
Facebook
Istagram
Yar_zuru_mamar_zeezee- kyn_mata.
Sai kunzo
🥰🥰🥰🥰
💃🏻👌🏻
.
_____________________
*_Chapter Fort
y Seven_*
..........Su Hibbah na baje a falo suna kwasar hira ita da su Zahidah dake ta mata sheri itama cikine da ita, dan ta matsa musu tunda ta ƙyalla ido taga cikunna a jikinsu. Shinefa suma suka tasata gaba da nasu tsokanar Ammar na tayasu da dar
iya wai wayaga auta da
ɗ
a. Tun tana kai ƙararsa wajen su Yaya Umar harta koma jifansa da throw pillows tana kukan ta
ɓ
ara.
Hatta Ummi kasa daurewa tai saida tai dariya dan ta
ɓ
arar autar tata sai ita. Kiran da yaya Abubakar yayma Ummi ne ya sanar m
ata bazai kwana a gida ba ya sakasu barin Hibbah
ɗ
in suka koma hirar rashin dawowar Master shima. Suna cikin zancen kuma sai ga
ɗ
an halak
ɗ
in ya kira Ummi shima ya sanar mata Hibbah zata kwana anan shi wani uziri ya riƙesu tare da yaya Abubakar. Addu'a tai
musu na fatan alkairi baki
ɗ
aya.
Yana katse kiran kuma ya kira Ammar yace ya ha
ɗ
asa da Hibbah. Amma ya jata gefe dan yasan halin kayarsa. Da ƙyar Ammar ya danne dariyarsa ya kama hannun Hibbah suka nufi bedroom
ɗ
in Ummi.
Zatai magana ya mann
a mata wayar a kunnenta ya fice. Hibbah dake hararar Ammar dake mata gwalo zai fice tace, “Mai kan gwanda kawai”.
“Nine mai kan gwandan?”.
Sassanyar muryarsa ta daki dodon kunnenta a bazata. Dan tama manta waya Ammar ya saka mata a kunne. Idanu
ta
ɗ
an waro tamkar tana gabansa. “ALLAH shine shaida ni dai bada kai nake ba da yaya Ammar nake”.
Master dake goge jikinsa dake ra
ɓ
ar ruwan wanka da ga can yay murmushi yana
ɗ
an lumshe ido. “Ki shirya ganinan zuwa zan
ɗ
aukeki”.
Kamar tana g
abansa ta marairaice fuska. “Dan ALLAH ka barni na kawana wajen Ummi”.
“Idan na barki ni kuma na kwana da wa?”.
Ƙasa-ƙasa batare da tunanin zaiji ba ta ce, “To da dawa kake kwana?”.
“Okay hakama zakice, to nama fasa barin ki shirya kawai”.
“Dan ALLAH kayi haƙuri bazan sake ba”.
Yanda tai maganar da alamar kuka ya sashi danne dariyarsa da ƙyar. “Idan na barki duk bashin da kikaci zaki biyasa in kin dawo”.
Da yake so take a barta babu tunanin komai tace ta amince.
Murm
ushi ya sakeyi yana ƙoƙarin shiryawa. “Okay tunda hakane sai ki fara da sumba
ɗ
aya ƙwaƙwara yanzun nan kona taho”.
“Ni dai a'a dan ALLAH”.
“Oh to ki shirya ganinan zuw.....”
Kafinma ya rufe baki ta mannama wayar kiss da yazo masa cikin kunn
e a bazata. Sai kuma ta yanke wayar ƙitt. Duk yanda yaso dannewa ya gagara sai da yay dariya yana girgiza kansa da ajiye wayar ya cigaba da shirinsa.
Gudu-gudu yay shiri ya fito dan su Habib na jiransa a falo. Barka da fitowa suka shiga yimas
a har yakai zaune. Lap-top
ɗ
in dake ajiye saman centre table ajiye ya
ɗ
auka yana gyara zamansa ƙafa
ɗ
aya kan
ɗ
aya. Cikin maida hankalinsa ga abinda yake a ciki ya fara magana batare daya kallesu ba. “Salis, Khalid, Habib. Kune zaku shiga cikin gidan. Khali
d kaine zaka fara bubbu
ɗ
e ko ina ta yanda idan ya farka zaiyi tunanin kuskure akai wajen bu
ɗ
esa. Sannan Salis ka tabbatar ka ajiye dukkan abinda zai iya gani da zai taimaka masa neman su A.G a farko kafin kowa, ko cikin yaransa. Da zarar kun kammala duk wa
nnan Khalid sai kai masa allurar da Abdull ya baka. Kasancewar tanada ƙarfi zai saurin farkawa ya kuma dawo hayyacinsa da wuri. Habib zai amfani da wannan damar ta komawa da ga can ta bayan Windown
ɗ
akin da yake ciki kayi wayar ƙarya akan abinda zaka shiry
a kansa a halin yanzu. Daga nan sai ku koma tacan sama bayan ƙarfen nan ku
ɓ
uya har sai ya fito a gidan sannan ku kirani”.
Cikin girmamawa suka amsa masa. da hannu yay musu nunin suje, tare da cilla musu key
ɗ
in mota. Salis ya cafe.
Sai da suka
fice ya
ɗ
ago ya duba Adam tare da miƙa masa key
ɗ
in Napep. “Kaje ka jira a bakin layin, da zaran sun kira ya fito ka
ɗ
aukesa zuwa duk inda ya sanar maka zaine. daga nan na sani”.
“Okay Master”.
Adam ya fa
ɗ
a shima cike da girmamawa.
Bayan fi
tarsa shima ya
ɗ
an cigaba da aiki, bayan wasu mintuna ya dubi Musbahu da Idris da Zaidu. “Nasan da ya samu damar fitowa babu wanda zai nema a halin yanzu sai yaransa biyu daya yarda dasu fiye da kowa bayan ni. Dage, da Katafila, Musbahu, Zaidu baku da matsa
la da hakan, dan kun iya komai nasu, ga wayoyinsu nan sai ku
ɗ
auka, zaku ha
ɗ
a hannu da Adam wajen kaisa inda su A.G suke”.
Suma cikin girmamawa suka amsa masa tare da
ɗ
aukar keys
ɗ
in mashin guda biyu da wayoyin suka bar wajen domin zuwa suyi nasu s
hirin. Ya dubi Idris daya rage, “Kai kuma zamu kasance tare da kai anan domin bibiyarsu da ga nan har zuwa lokacin dazan fita”.
Kansa ya jinjina masa shima, tare da neman waje ya zauna. Waya Master ya
ɗ
auka, yay kiran yaya Abubakar da ya kammala ha
ɗ
a jami'an da zasuyi aikin tare a can, bayan sunyi magana akan duk yanda tsarin zai kasance ya ajiye wayar da maida hankalinsa ga Idris.
_______________
Tafiyar kusan mintuna talatin da wani abu ya kai su Habib inda suka nufa, gida ne mada
i-daici dake cikin sabuwar anguwa, duk da akwai duhun dare haka suka ajiye motar acan baya da gidan sosai suka ƙarasa da ƙafa. Kamar yanda Master ya tsara musu suyi basu ƙetare magana ko guda ba duk sukayin. Bayan Khalid ya kammala nasa aikin na bubbu
ɗ
e ko
ina ya shiga
ɗ
akin ƙarshe daya bu
ɗ
e. Ƙugu ya riƙe yana maibin
ɗ
akin da kallo hannunsa
ɗ
aya rufe da hanci, lafiyayyen
ɗ
aki ne madai-daici mai
ɗ
auke da toilet a ciki, sai gado ƙarami na ƙarfe irin na ƴan makaranta da kwanon cin abinci da kofi. Daka gani dai
ɗ
akin baida maraba dana ƴan prison. Cikin nutsuwa ya tsaida idanunsa akan mutumin dake kwance bisa gadon fuskarsa buzu-buzu da gashi har kansa kai kace mahaukacine. Yayi datti matuƙa, na jiki dana sutura, ga wani wari dake fitowa daga jikinsa mai ban tash
in hankali. Sai dai babu alamar yunwa tattare da shi ko ka
ɗ
an. Khalid ya
ɗ
anja numfashi da
ɗ
age kafa
ɗ
a yana zaro syringe dake
ɗ
auke da ruwan allura a aljihunsa. Matsawa yay jikin gadon yayma mutumin, yana zarewa bai tsaya wasa ba yay wuff ya fito da ga
ɗ
ak
in yanama Habib ƙaramin fito alamar ya kammala nasa aikin.
Rufe bakin Khalid keda wuya mutumin ya farka, zumbur yay ƙoƙarin miƙewa, sai dai azabar data ziyarci jikinsa na harbin dake a hannunsa da ƙafa wanda Master yazo yay masa shi a daren shekaran
jiya tamkar yanda akai masa ya sashi sakin ƴar ƙaramar ƙara. Sai da ya
ɗ
an ja numfashi sannan ya ƙarasa miƙewa da ƙyar yana cizar lip
ɗ
insa na ƙasa. Ɗakin yabi da kallo cikin ƙunar rai da zuciya, tsahon shekaru biyu kenan yake a ciki batare da yasan wanda
ya kawosa ba. Tun yana gwada ƙoƙarin fita harma ya haƙura yasama sarautar UBANGIJI ido. Ana bashi abinci wadatacce ana kuma kula da lafiyarsa. Amma akan bugar da shi da maganin barci a wasu lokutan ta hanyar abincin da ake bashi. Kamar shekaranjiya, sai d
a aka buhar dashi sannan aka harbar masa ƙafarsa da hannu. Gigitar shigar bullets da azaba ya sashi farkawa, sai dai baiga wanda ya harbesan ba dan harya fice a
ɗ
akin, sai bayan kusan awa guda ya jigata matuƙa sannan yaronsa daya yarda da shi fiye da kowa
ya shigo, cikin wata sabuwar azabar ya cire masa bullets
ɗ
in yana zuba masa maganganun da har yanzu daya farka bazasu bar gigitashi ba.
Jin kamar ana magana ta bayan window ne ya sakashi nutsuwa yana saurare. Tabbas komai ya shiga kunnensa, tamkar
yanda Master yay fata kuma yayi yunƙurin ganin ya gwada miƙewa ya gudu. Cikin azabar zogi da ƙafarsa ke masa da ra
ɗ
a
ɗ
i ya miƙe da ƙyar, dan bayan cire bullets
ɗ
in ko paracetamol Master bai bashiba dan rage zafin ciwon. Gwada bu
ɗ
e ƙofar yayi, sai ko gata ta
bu
ɗ
e. Jikinsa har rawa yake wajen turo illahirin jikinsa waje sosai dan gani yake mafarki yake tamkar yanda ya saba. Sai dai ganin ya fito falon sosai ya sashi saki wata dariyar ƙunar rai da zuciya. Tare da jerama kansa kirari irin na gawurtattun arnan sa
man dutsin nan. Cikin tafiyar dake nuna ƙashin kafafunsa sunyi sanyi saboda zaman waje
ɗ
aya ya nufi hanyar fita ƙofar falon, dan ya haƙƙaƙe a ransa yau zai bar gidan nan koma ta halin yaya ne. Duk inda auta (Master yake cema auta) yake sai ya halaka rayuwa
rsa kafin kowa.
Ba kai tsaye suka bu
ɗ
e masa ƙofar falon ba dan karya zargi komai, sai da ya
ɗ
an sha wahala kafin ta bu
ɗ
e duk tunaninsa ƙwazonsa ne. Daga falon ma zuwa tsakar gidan da ƙyar ya iya isowa ƙofar waje, sai dai itafa a rufe take dan hak
a yay tunanin haura katanga. Kasancewar dukanin hanyar da zata bashi sauƙi na barin cikin gidan sun bar masa ya samu damar haura katangar tunda dama horarrene ba saboba. Dukan abinda ke faruwa su Habib na kallonsa harya fito cikin layin, ya jima a kwance b
ayan dirowarsa daga katangar kafin ya ƙara tashi ya fara tafiya cikin ha
ɗ
a hanya, cikin sauri Habib ya dannama master waya ya sanar masa.
Sosai Master yay mamakin yanda aikin ya tafi a sauƙaƙe, yanke kiran yay ya maida ga Adam. Adam dake daga farko
n layi a napep yana gani ya
ɗ
aga cikin sauri.
“Maza ka tada napep
ɗ
inka ka taresa gashi nan zai fito”.
“Okay master ”. Adam ya fa
ɗ
a yana ƙoƙarin sakama napep
ɗ
in key. Cikin azama yabi umarnin Master. Cikin
ɗ
an shawagi tamkar ya ajiye mutum y
a shigo farkon layin, yay reverse kamar zai juya ya fita cikin sa'a ya haske mutumin. Ƙasa yay da fitilar sai kuma ya sake haskashi. Tabbatar da shi
ɗ
inne ya sakashi burga napep
ɗ
in zuwa gabanshi, Cikin hanzari ya fito yana ambaton “Subahanallahi mai gida
kana lafiya kuwa?”.
Hannu kawai mutumin ke iya jinjina masa, cikin matuƙar wahala ya fara magana. “Ka fitar dani a layin nan yanzu-yanzu, ko nawane zan