Showing 132001 words to 135000 words out of 186858 words

Chapter 45 - TAKUN SAKA COMPLETE

10 Sep 2026

10

DA SAMUN DAMAR SHIGA SASHEN COMMENTS NA MUSAMMAN MALLAKIN MARUBUTAN*

*_TAKUN SAAƘA!!_* _Bilyn Abdull_.

*_SO DA ZUCIYA_* _Hafsat (miss xoxo)_

*_DEEN MANSHAL_* _Mamu gee_

*_ƊABI'AR ZUCIYA

_* _Safiyya huguma_

*_HALIN GIRMA_* _Hafsat Rano_

*ta hanyar tura kudin littafinki zuwa ga wadan nan lambobi dake qasa*

6019473875

MUSAA ABDULLAHI SAFIYA

keystone bank

Saiku tura shaidar biyanku zuwa ga wannan number

08184017082

*IDAN KATI NE KUMA KO VTU,SAI KU TURA ZUWA GA*

09134848107

Littafi daya

1____300

2____400

3____500

4____700

5____1,000 (1k).

*INGANCI DA NAGARTAR RUBUTU,BABU NADAMA KO DANA SANI*

🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽

#team ZAFAFA BIYAR

🔥🔥🔥🔥🔥

*_ALLAH ka gafartama iyayenmu

😭🙏🏻

_*

*_Typing

📲

_*

*_Zafafa biyar na ku

ɗ

i ne. Dan girman ALLAH ki saya kafin ki karanta. Muna ha

ɗ

aki da ALLAH idan kin saya karki fitar mana saboda hakan cutarwa ne a ga

remu da ke kanki da kika sa

ɓ

a mana alƙawari ta hanyar zalintarmu da son ruguza mana kasuwancinmu._*

*_ZAFAFA BIYAR WATTPAD LINK

👇🏾

_*

https://www.wattpad.com/1178725798?utm_source=android&utm_medium=whatsapp&utm_content=share_published&wp_pag

e=create_on_publish&wp_uname=ZAFAFABIYAR&wp_originator=Rf3bdM1DxoE6rtr%2FpmofDT2LwC%2FVfwSkcdyq99bn0JQs6Y4vrnr66bh9cxKlfOuPfF5VyLoSKGor57378NB4Zb%2FxLxcsULfA0VJvg4flaQvgAACdVin4LPGGN8XRDxBS

*_ZAFAFA BIYAR TELEGRAM LINK

👇🏾

_*

https://t.me/+SBu

4brdnI29hSBfw

_________________________

*_Chapter Thirty Five_*

..........Yaran A.G sun gama bincike ko ina babu Master da Hibbah a gidan. Sai da ga ƙarshe A.G ya farga da bin jinin da Master ya dinga zubarwa har cikin kitchen. Yay t

sam yana auna inda jinin ya tsaya ya kuma zuba da yawa.

“John!”.

Ya kira sunan

ɗ

aya da ga cikin yaran nasa cikin da ka tsawa. A guje sukazo. Batare da yayi magana ba ya nuna musu p.o.p yana zaro waya aljihu. Cikin ƙanƙanin lokaci suma suka shige ci

kin p.o.p

ɗ

in. Koda suka shiga suma ta cikin bututun sukabi suna sanar masa abinda suka fahimta. Sai da suka

ɓ

illa har ta wancan gidan sannan suka sanar masa ta waya.

Wasu yaran ya bari anan ya fito ta cikin layin, gida uku ne tsakanin gidan da in

da su Master suka zauna.

“Lallai guy

ɗ

in nan ya cika matsiyaci shu'umi. Kaga shege kamar wani kurege ta ko'ina fasa hanyoyi yake.”

Ɗaya da ga cikin yaran A.G ya fa

ɗ

a rai a

ɓ

ace. Komai A.G bai iya cewa ba. Dan zuciyarsa tabbas tana gab da fas

hewa a cikin ƙirjinsa. Jin shigowar wasu

ɓ

angarori na jami'an tsaro cikin layin ya sakashi fita. Cikin ƙanƙanin lokaci anguwar ma baki

ɗ

aya ta gama hargitsewa. Bakaji da ganin komai sai jami'an tsaro da ƴan jaridu. Kowa burinsa yaji wani abu da ga bakin su

A.G da suka fara zuwa wajen. Sai dai ina komai ya kasa fita da ga bakin A.G. da ga ƙarshe ma zare jikinsa yay ya baro anguwar saboda kiran da Alhajin Mande yay masa akan ya maza yazo inda suke tunda zancen guduwar master harta sake bazuwa cikin ƙanƙanin l

okaci.

Gaba

ɗ

ayansu sun hallara ne a gidan hutun Dr Sufi, duk da kuwa kiraye-kirayen wayoyi da suketa samu daban-daban akan neman tabbacin ku

ɗ

a

ɗ

en da akace Master ya wawasar musu. R.D na zaune yana rusar kuka kamar ƙaramin yaro shi da Alhaji

Sallau. A.G na shigowa R.D ya miƙe ya nufesa cikin rawar jiki.

“A.G an kamashi?”.

A.G da shima kusan kan nasa so yake ya juye ya girgiza masa kai.

Kuka R.D ya sake fashewa da shi saboda tsabar tashin hankalin da yake a ciki. “A.G ya nakast

a min rayuwa ya yasheni matsiyacin nan. Naira dubu hamsin kawai ya barmin a accaunt tsinannen......”

“Kowa ma abinda ya bar masa kenan R.D. yanzu ba lokacin zaman kuka bane ko jajantama juna. Lokacine na himmar cimma rayuwarsa dan baiyi nisa ba.

A yanzu haka na baro cikin gidan da yake ne saboda kiran da kukaimin. Amma na bar yarana duk da kuwa ya gudu. Yarinyar nan ta wajen Halilu ne ta tona asiri. Amma abinda ya bani mamaki da ga ƙarshe bayan mun tarfasu a cikin gidan duk da abinda tai masa shin

e ya ringa bata kariya daga harbin dana saka ai musu, sai shi harbin yayta sama shi a dole jarumi”

“Dan ALLAH da gaske kun harbeshi!!”. Engineer yay maganar tamkar wani zararre. Dan alamu ma sun fara nuna kamar notin kan nasa ya fara kwancewa shima

fiye da nasu R.D

ɗ

in”.

A.G ya ka

ɗ

a masa kai cikin tabbatarwa. “Tabbas mun harbesa. Sai dai harbin duk ya samesa inda bazai mutu ba.......”

Cikin katse A.G Alhajin Mande yace, “Idan matsiyacin yaron nan ya mutu yanzu to ai muma mun mutu A.G.

dolene yaƙinmu ya kasance na dawowar dukiyarmu hannunmu harma da wadda muka sakashi ya tara. Kafin mu walakanta rayuwarsa da duk ma wanda ya shafesa. Tunda har ya bama yarinyar kariyar hakan na nufin yana sonta kenan, dan nidai nasan baida imanin da zai ka

reta batare da soyayya ba.......”

“So! Kuma? Kai gaskiya bana tunanin haka”.

Cewar Dr Sufi cikin kokwanto.

Tsaki Alhaji Sallau yaja da fa

ɗ

in. “Dr Sufi kana mamakin wacece mace. Duk wani shai

ɗ

anci da kake ganin matsiyacin yaron nan

ya iya bazai saka ya kasa shiga kaidin mace ba. Ai ni tun randa akace ya ruguza auren ƴaƴan halilu nakeji a raina akwai wata a ƙasa. Shiyyasa ban zauna ba sai da na gano inda ƴan uwan yarinyar suka koma yanzu haka. Jiya-jiya aka kawomin bayanan dama a mee

ting na weekend

ɗ

in nan naso kawo zancen dan mu masa tarko da su koda yaso aikata cutarmu, to ashe shai

ɗ

anin ya gama shirya mana tsaf.

A zabure A.G yace, “Da gaske ka samo inda suke?”.

“Tabbas kuwa bar kokwanto A.G”.

Alhaji Sallau ya fa

ɗ

a yan

a zaro waya a jikinsa.

Wata shegiyar dariya A.G ya sanya da fa

ɗ

in, “Tabbas Master kazo hannu dan uban babanka. Dan da yarinyar zamuyi amfani kazo garemu. Yanda take son ahalinta muna damƙesu kaima bazata barka ka shaƙi numfashi lafiya ba”.

Fahi

mtar gaskiyar zancen da manufarsa ya sakasu jin wani

ɗ

an karen sanyi na ratsa zukatansu. A take suka gama aminta da zuciyarsu cewar Master yazo hannu ya gama kawai. Dan Alhaji Sallau na gama basu adireshin su Ummi A.G ya kira ya ransa ya basu Umarnin binsu

Yaya Umar har wajen ayyukansu a kamo masa. Hakama su Ummi.

(Tabbas Master kayi gaskiya akwai matsala

🙆🏻🤦🏻🚶🏻

)

__________________________

Ummi da surukanta gaba

ɗ

aya na a sashenta suna hira kamar yanda suka saba zuwa mata a k

owanne safiya su

ɗ

an zauna bayan fitar mazajensu, matar Yaya Umar ta fara ganin abinda ke faruwa awayar hannunta. Cikin waro idanu waje take fa

ɗ

in, “Tab

ɗ

i jan, shahararren

ɓ

arawon nan yau ma ya sake guma uwar satar datafi ta kowanne lokaci a tarihi”.



Kusan a tare suka ha

ɗ

a baki wajen tambayar waye?.

“Master mana. Gashi bbc ma har sun saki”.

Ta basu amsa kanta tsaye. Gaban Ummi ne ya fa

ɗ

i dan a saninta dai na yanzu Isma'il shine Master. Kafin ta samu damar cewa wani abu Zahidah tace, “To b

ara mu kunna television”. Batare da jiran amsaba ta dauka remote ta kunna. Cikin sa'a kuwa ana tsaka da nuna rahoton ne dan kowanne gidan tv da na redio shine latest labarinsu na yanzu-yanzun nan da gaba

ɗ

aya ya hargitsa ƙasar dama duniya. Dan anyi itifaƙi

n bai ta

ɓ

a mahaukacin sata makamancin na wannan karon ba ma. Ya yashe asusu goma sha

ɗ

aya a lokaci guda. Asusai kuma masu matuƙar nauyi na kuma manyan mutane da ake matuƙar ganin mutuncinsu cikin dattijan ƙasa. Harda jami'an tsaron da ke farautar rayuwarsa

.

Hankalin Ummi bai gama tashi ba sai da taji sabon rahoton da

ɗ

an jaridar ke fa

ɗ

a cewar a yanzu haka labari yazo musu wata matashiyar budurwa da Master yay garkuwa da ita ta samu nasarar tona masa a siri ta hanyar kiran wayar ƴan sanda ta sanar m

usu a inda ya

ɓ

oyeta. Sun sami labari kuma a majiya mai ƙarfi a yanzu haka ƴan sanda sun zagaye gidan inda suke da tabbacin Master yana ciki shima.

Karkarwa jikin Ummi ya farayi, ta

ɗ

auka waya da nufin kiran layin yaya Abubakar taji tabbacin zancen,

sai ga ƴan sanda sun fa

ɗ

o musu su hu

ɗ

u. A razane duk suka miƙe da

ɗ

aga da yin surrender, dan bindigu duk suka nuna musu.

“Duk ku fita!!”.

Ɗ

aya da ga cikin ƴan sandan ya fa

ɗ

a cikin daka tsawa. ALLAH ya taimakesu dukansu akwai hijjabai a jikinsu har

Ummin, dan basu iya zuwa su zauna mata babu hijjab ko mayafi. kamar yanda itama idan suka shigo bata ta

ɓ

a zama cikinsu babu mayafi ko hijjab tare da ita. Haka suka fita cikin matsanancin tashin hankalin rashin sanin laifinsu. Da ga su sai wayoyin hannunsu

. A cikin mota guda aka zuba su Ummi. suma ƴan sandan suka shiga tasu.

★★★★

A

ɓ

angaren su Yaya Muhammad ma suna wajen ayyukansu cikin tashin hankalin abinda suka gani a labaran daketa yawo a wayoyin hannu. Zukatansu sun gama basu Hibbah ce

ta tonama Isma'il asiri. Duk da suma har yanzu basu san ainahin gaskiyar dalilinsa na aikata wa

ɗ

an nan abubuwanba hakan bai musu da

ɗ

i ba. A daren shekaran jiya yake sanar musu akwai aikin da yake kanyi yanzu haka, yana kammalawa zai kawo Hibbahr ta gaida U

mmi. Sai gashi koma ya hargitse tunda gashi suma ta shafesu.

Dan batare da sun san nasu laifin ba suma dai sai ga ƴan sanda sunzo kamasu suma. Hatta da Yaya Abubakar da ke matsayin jami'in tsaro suna tsaka da kai kawo akan abinda ke faruwar kawai ak

azo akai arresting

ɗ

insa. Ƴan sandan dake station

ɗ

insu sun so

ɗ

aga hankalinsu Yaya Abubakar

ɗ

in ya kwantar musu da hankali yabi jami'an farin kayan da sukazo kamasan. Dan shima a ransa yanason zuwa kodan wani bincike.

★★★★★

Kusan awa

ɗ

a

ya kenan da barin su Habib gidan amma babu su babu labarinsu. Gaba

ɗ

aya su Idris sun kasa zaune sun kasa tsaye. Sai kaiwa da kawowa suke a falon hankalinsu nakan wayoyinsu suna ganin abinda ke faruwa ta yanar gizo. Basu kunna tv bane saboda fahimtar gaba

ɗ

aya Master baya buƙatar wata hayaniya. Dan tun korar Hibbah da yay a wajen ya maida idanunsa ya lumshe kai kace barci yakeyi. Koda Khalid ma ya tambayesa ko zaisha tea bai tanka ba dan yayi zurfi matuƙa a tunani.

“What!!?”

Khalid dake rike da

waya a hannu ya ambata yana mikewa tsaye a zabure cikin alamun gigita. Idris dake zaune gefensa yay saurin dubansa da fa

ɗ

in. “Lafiya?”.

“Inafa lafiya!, wai kaji mi matsiyacin A.G

ɗ

in nan ke fa

ɗ

ama ƴan jarida kuwa akan alaƙar Master da aunty queen?!”

.

Hannunsa ya janye a kansa da ke masa tsananin ciyo, tare da bu

ɗ

e lumsassun idanun ya sauke akan Khalid da yay maganar. Kafin Idris dake ƙoƙarin bu

ɗ

e baki yay magana yayi

ɗ

in ya katsesu.

Cikin muryarsa da ke a shaƙe na mura da tsananin

ɓ

acin rai ya ce, “Television”.

Kai Khalid ya jinjina masa da ajiye wayar hannunsa ya

ɗ

auka remote

ɗ

in tv ya kuna. Hakan kuwa yayi dai-dai da hasko A.G da ke bayani ga ƴan jarida, da alama yabar wajen su alhajin Mande ya koma office.



Tabbas har yanzu babu wanda yasan fuskarsa. Saboda yana amfani da facemasks iri daban-daban idan zai aikata laifinsa. Misali kamar yau an samu fuska biyu da yaje banki da ita, inda mutane da yawa suka tabbatar da sun gansa a matsayin alhajin ƙauye daya shi

go bankin tankar baisan komai ba. Sai a yanzu ne kowa ya fahimci shine yay shigar

ɓ

urtu tamkar yanda ya saba. Tabbas mun bibiyesa adalilin yarinyarsa kuma har mun sami nasarar harbinsa. Sai dai yanzu-yanzun nan muke samun labari a majiya mai ƙarfi dangane

da ita yarinyar da tai kiran ta sanar da inda yake. matarsa ce, soyayya sukai kuma kafin aure. Hakan na nufin ahalinta sun san wanene shi suka

ɗ

auketa suka bashi. Dan a yanzu haka zancen da nake muku harda ƙanin mahaifin ita yarinyar dake dauke da

ɗ

awainiy

arsu tun suna kanana saboda mahaifinsu ya rasu suka yashema asusu. Kenan hakan na nufin harda ita a cikin tawagar tasa.......”

“Amma yalla

ɓ

ai idan harda ita mi zaisa ta tona masa asiri?”.

Wani yayma A.G tambayar cikin katsalandan na ƴan jarid

a.

A.G yaja numfashi, “Muma wannan itace tambayar da muke nemawa amsa. Sai dai a ganina kawai sun shirya mana wasa da hankaline kawai sai suka rufta..”

“Kenan dama kuna bibiyar al'amuransa a koda yaushe?”.

“Sosai ma kuwa. Dan bamu d

a burin daya wuce mu kamashi. Shiyyasa dare da rana muke tsaye tuƙuru akan dukkan motsinsa...”

“Amma yaya akai duk da jajircewar nan taku harya samu nasarar yashe asusan bankunanku kuma a yau?”.

A.G ya kafe

ɗ

an jaridan da yay tambayar da ido

har saurayin ya tsargu. Ganin sauran ƴan jaridar na juyawa suna kallon saurayin saboda kallon da yake masa ya sashi basarwa yana sakin murmushi. “Tambaya mai ƙyau. Sai dai zan bada amsartane anan gaba bawai yanzu ba...”

“Tabbas zaka amsata kuwa! K

oda su sun manta ni Isma'il Aliyu Hikima zan sakaka ka amsata!!”.

Master ya fa

ɗ

a cikin wani irin kaushin murya da

ɗ

aci yana sake maida idanunsa ya rufe. A haka ya cigaba da sauraren A.G daya ke tabbatarma da duniya a yanzu haka sun sami nasarar tatt

aro ahalin Hibbah, dan sune ka

ɗ

ai zasu iya fa

ɗ

ama duniya a inda master yake a yanzu.

Cikin tashin hankali su Khalid ke duban Master daya maida idanunsa ya rufe. Sun san sarai yana jin A.G

ɗ

in shima. “Innalillahi.... Boss akwai matsala kenan”.



Bai motsaba, bai kuma tanka ba duk da yaji abinda Idris

ɗ

in yace. sai dai faman taunar lip

ɗ

insa yake na kasa alamar zuciyarsa na masa zafi da ciwo. Dan tsabar yanda yake taunar lip

ɗ

in har ya koma jaa sosai.

Shigowar baba saude da ke fa

ɗ

a musu

Hibbah fa babu lafiya jikinta sai rawa yake ga kuma zazza

ɓ

i ya sakashi bu

ɗ

e idanu a hankali. Kallon baba Sauden kawai yakeyi yana cizar lip. Su Idris kam duk sun zabura kan baba saude suna tambayarta miya sameta? ba yanzu ta shigaba lafiya lau.

“Gask

iya inaga firgici ne. Da alama bata ta

ɓ

a gamo da makamancin wannan tashin hankalin ba. Tunda ta shiga fa sai surutai takeyi. Maida idanun yay ya lumshe, gaba

ɗ

aya kansa ciwo yake masa tamkar zai buga.

Jin yaƙi cewa komai yasa sukai tsuru-tsuru suna

kallonsa. Musamman ma su Khalid. Ganin haka yada Baba Saude takowa ta ƙaraso inda yake. Cikin taushin murya tace, “Babana ko jikin ne?”.

Idanunsa ya sake bu

ɗ

ewa, yanda suka sake ka

ɗ

awa sukai ja har kamar suna ƙyallin ruwa sai ka

ɗ

auka kuka yake. Yay



ɗ

an murmushi mai ciwo yana girgizama baba sauden kansa.

“Naji sauƙi baba, kice mata tazo nan”. Yay maganar acan ƙasan maƙoshi cikin rauni da

ɗ

acin dake addabar zuciyarsa da maƙoshinsa.

Baba saude da gaba

ɗ

aya itama zuciyarta ta ƙara raun

ana. Ta ka

ɗ

a masa kai da juyawa ta koma. Babu jimawa kuwa sai gata ta fito riƙe da hannun Hibbah da kallo

ɗ

aya zakai mata ta baka matuƙar tausayi. Duk ta susuce ta firgice. Cikin ƙanƙanin lokaci idanunta sun kumburo matuƙa, jijiyoyin kanta duk sun miƙe ru

ɗ

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login