Showing 126001 words to 129000 words out of 186858 words

Chapter 43 - TAKUN SAKA COMPLETE

10 Sep 2026

52

a kujerar. Lallai ta tabbatar yau tana a tsaka mai wuya. Abinda takeji a labari yau shi hannunta zai aikata.

“Kuka bazaiyi magani ba aunty Queen, duk wani motsinki da

ke anan tamkar akan idonsa ne garama kiyi kawai".

Habib yay maganar cike da lallashi. Kamar ta makesa shima takeji, shiyyasa taki tanka masa ta cigaba da abinda takeyi zuciyarta na kawo mata wani shawara acan gefe. Yarda da shawaran yasata share hawa

yenta ta maida hankalinta ga aiki kamar yanda Habib ke nuna mata shima yanayi.

A

ɓ

angaren Master kuwa sun isa banki a tsohuwar motar da Adam ya tuƙasu. Adam ne ya taimaka masa ya fito a motar shi a dole ga dattijon da yaci duniya jiki yay laushi

. Yana gaba Zaidu na biye da shi yana zuga surutu da kyalƙyala dariya irin dai garorin nan yan bani na iya na gefen alhaji. Shiko Master sai wani gaftarar goro yake yana ƴar dariya da bama Zaidun amsar wasu zantukan nasa.

Gaba

ɗ

aya kallon garori secu

ritys

ɗ

in bank

ɗ

in sukai musu. Bayan an dubasu babu alamar wani abun ashha tare da su aka basu damar shiga. Yanda Zaidu ke zabga surutu Master na dariya yasa mafi yawan mutanen dake akan layin tura ku

ɗ

i da amsa kallonsu, wasu na musu dariya wasu na musu ka

llon ƙauyawa ne. Master dake lure da motsin kowa ya yafito wani gaye da ya tsuƙe cikin shigar manyan yara yanata bada iska. “Yaro yaka nan ka taimakeni, dan wannan mai bakin kamar bututun mai yanda bansan a ba shima ba bihim ya sani ba. Garama ni nayi yaki

da jahilci lokacin da nake zuwa sarin atamfofi na manta wasu abubuwanne kawai.

Gayen da gaba

ɗ

aya ya gama ƙiyastama ransa tsuntsu da ga sama gasashshe ya karaso yana wani ta

ɓ

e baki. Wata cimirmi

ɗ

a

ɗɗ

iyar takarda Master ya fiddo a aljihu ya mikama gay

en. “Yarona duba mini nan, ƴan ku

ɗ

a

ɗ

ena na kayan amfanin gona dana noma na sayar zan bu

ɗ

e akawun na zuba. Nima jikana dake can kudu ya bani shawara amma yace na nema wannan daya rubuta min anan zai taimaka mini aimin komai na bu

ɗ

e akawun din na zuba ku

ɗ

a

ɗ

e

na a ciki naje gida nai barci babu ruwana da takadarai”.

A karon farko gayen ya dashare baki da fa

ɗ

in, “Ai babu damuwa baba koni ma na maka. Kaga zomuje can sama acan ake bu

ɗ

ewa.”

Babu musu Master ya amince. Suka nufi saman bene Zaidu na biye da

su. Gaye da gaba

ɗ

aya hankalinsa nakan jakar hannun Zaidu ya sami ma'aikaci guda sukayi magana. Form aka basu da zasu cike suka koma can gefe inda babu yawan mutane.

A

ɓ

angaren master tun shigowarsu wajen yaga Musbahu, shima kuma ya gansa dan cike

da ƙwarewa sukaima juna alama da ido. Kafin Master ya

ɗ

auka ƴar nokia

ɗ

insa ya fara magana da ƙarfi har hankalin mutane na dawowa kansa. Wasu na dariya wasu na tsaki wasu ta

ɓ

e baki. Dan kuwa dai garanci zam Master ke zubawa abinsa Zaidu na tayasa cikin kwa

kwazo shima.

Da wannan damar gaye yay amfani wajen saƙala hannunsa a hankali ta ƙasan teble ya zuge jakkar hannun Zaidu. Rafar yan dari biyar ya jawo har sau uku ya tura aljihu, yayinda a gefe tuni Zaidu ya sane wayar gaye daya ajiye akan table shi k

uma. A dai-dai nan Musbahu yazo a

ɗ

an fusace yana fa

ɗ

in, “Haba baba dan ALLAH kake magana a hankali mana. Nan fa ba ƙauye bane ko gida cikin banki ne”.

Cire wayar Master yay a kunne yana zabgama Musbahu dakuwa. “Kaci gidanku dan bantan ubanka. Anki

ayi a hankalin idan lahirace nan

ɗ

in jefani a wuta. Mara mutunci takadarin banza.”

Yanda Master ke masifar yasa mutane fara bashi hakuri da nunama Musbahu kuskurensa na kodan furfurar Master

ɗ

in ya kamata ai ya tauna harshensa yay masa magana ta hank

ali. Yayinda wasu kejin da

ɗ

in abinda Musbahun yayi. Ga Zaidu da tuni ya zurama Musbahu wayar gayen nan a aljihu yana nunashi da dan yatsa alamar bama ogansa kariya. Yanda suke abun baka isa tunanin suna da wata alaƙa ba. Musbahu ya fice a wajen a fusace sa

boda securitys da sukazo suka tasashi gaba. Yayinda suke bama Master dake matsar kwalla haƙuri.

Sai da wajen ya samu nutsuwa Gayen nan ya cigaba da cikema Master form yana tambayarsa. Yayinda Master ke amsa masa cikin raba hankalinsa. Dan nokia

ɗ

insa

yake ta dannawa wai yana neman lambar jikansa daya sakashi zuwa ya bu

ɗ

e akawun..........

Anan bangaren Hibbah kam aiki take yanda Habib ya nuna mata hankalinta na ga

ɗ

akin da suka kwana. Habib na cewa su

ɗ

an dakata ta miƙe wai zatayo fitsari. Ɗak

in ta shiga ta maida key ta kulle ranta fal farin ciki, dan tayi alƙawarin saita bu

ɗ

ema su Master aikin da suka tafi yi. Wadrobe ta nufa ta fiddo wayar da taga ya ajiye a ciki yau da safe, cikin sa'a kuwa ta ganta. Koda ta

ɗ

akko a kashe take, cikin rawar j

iki ta kunnata sai ko gata ta kawo. Wani

ɗ

an tsalle ta buga zuciyarta na mata canki in canka akan wayarwa zata fara kira ne. (Ta yan sanda) zuciyarta ta bata tabbaci. lambobi da yaya Abubakar ya ta

ɓ

a sanar mata cewar na taimakon gaggawane da ga hukumarsu t

a loda a wayar, cikin sa'a tanayin dialing kuwa ta shiga

😱

..............



(Hibbah

😬😬😬🙆🏻🤦🏻

).

*_Kuyi haƙuri na zama sai a hankali sa kun ha

ɗ

a da addu"a_*

TATATTUN FITATTUN LABARAN ZAFAFA BIYAR NA 2022*

🔥🔥🔥🔥🔥🔥

*ALSHIRINKU MASU KARATU!!!*

*_NAJI DADI SHINE GARI......_*

*KINA DA BUQATAR TSAFTATATTUN LABARAI DAKE CIKE DA*

_ILIMI_

_NISHADI_

_TSUMAMMIYAR SOYAYYA KUMA MAI TSAFTA DA ZATA SAKI SHIGA SHAUQIN SOYAYYA DA DUKAR DARUSSA KALA KALA A FAN

NIN ITA SOYAYYAR DA RAYUWA?_

*MAZA GARZAYO KI NEMI LITATTAFAN ZAFAFAN MARUBUTA GUDA BIYAR*

*NA SABUWAR SHEKARAR 2022*

*WADANDA SUKA ZAUNA,SUKA TACE LABARANSU,SUKA MUSU ADO DA SABUWAR FASAHA!!!*

*SABBIN LABARAI*

*SABUWAR SHEKAR

A*

*SABON NISHADI*

*_FARINCIKIN KASANCEWA DA MARUBUTAN CIKIN SASHEN DA AKE GWABZA RUWAN SHARHI DA MUSAYAR RA'AYI NA DABANNE_*

*MAZA 'YAR UWA SIYA NAKI KI SHIGA SAHUN WANNAN TAFIYAR,TARE DA SAMUN DAMAR SHIGA SASHEN COMMENTS NA MUSAMMAN MALLAK

IN MARUBUTAN*

*_TAKUN SAAƘA!!_* _Bilyn Abdull_.

*_SO DA ZUCIYA_* _Hafsat (miss xoxo)_

*_DEEN MANSHAL_* _Mamu gee_

*_ƊABI'AR ZUCIYA_* _Safiyya huguma_

*_HALIN GIRMA_* _Hafsat Rano_

*ta hanyar tura kudin littafinki zuwa ga wadan

nan lambobi dake qasa*

6019473875

MUSAA ABDULLAHI SAFIYA

keystone bank

Saiku tura shaidar biyanku zuwa ga wannan number

08184017082

*IDAN KATI NE KUMA KO VTU,SAI KU TURA ZUWA GA*

09134848107

Littafi daya

1____300

2__

__400

3____500

4____700

5____1,000 (1k).

*INGANCI DA NAGARTAR RUBUTU,BABU NADAMA KO DANA SANI*

🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽

#team ZAFAFA BIYAR

🔥🔥🔥🔥🔥

*_ALLAH ka gafartama iyayenmu

😭🙏🏻

_*



*_Typing

📲

_*

*_Zafafa biyar na ku

ɗ

i ne. Dan girman ALLAH ki saya kafin ki karanta. Muna ha

ɗ

aki da ALLAH idan kin saya karki fitar mana saboda hakan cutarwa ne a garemu da ke kanki da kika sa

ɓ

a mana alƙawari ta hanyar zalintarmu da son ruguza mana kasuwancinmu._*

*_ZAFAFA BIYAR FACEBOOK LINK

👇🏾

_*

https://www.facebook.com/groups/494948898814888/?ref=share

*_ZAFAFA BIYAR INSTAGRAM LINK

👇🏾

_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=u8e91axrluzc&utm_content=nj79azb

_______________

_______

*_Chapter Thirty Four_*

...........Harta yanke ba'a

ɗ

aga ba, sai dai da ga ƙarshe ake sanar mata ta dakata ana amsa wasu kiraye-kirayen ne. Bakin gado taje ta zauna tana sauraren a

ɗ

aga

ɗ

in, dan an saka taken ƙasa ne domin kar a bar m

ai jira shiru. Kusan mintuna uku ba'a amsa mata ba taji haushi ta yanke. Tagumi ta rafka ranta zattakaici, taci alwashi duk ma yanda za'ai a yau

ɗ

in nan sai tayi sanadin da za'a kama Master da su Halilu. Bazata yarda ta kira yaya Abubakar ba dan gudun kar'

a sake irin na farkon kaita wajen ƴan sanda.





★★★★

A

ɓ

angaren su Master kuwa koda Musbahu ya fita sai ya koma can gefe. Da wayar gayen nan da Zaidu ya sano musu yay amfani, sai da ya tabbatar yayi duk wani abunda bazai saka rayuwar gay

en a ha

ɗ

ari ba sannan ya ƙaddamar da shirinsu. Cikin ƙanƙanin lokaci shi da Master dake can ana cike masa form yana danna waya da suba

ɗ

i suka shiga wawasar ku

ɗ

a

ɗ

e. Yayinda acan kuma su Salis suma suke kaddamar da nasu shirin akan sauran asusan. Dan yau aik

ine ba'akan mutum

ɗ

aya ba. Kusan asusu goma sha zasu yashe a ƙiyasi.

Master na gab da tatse ku

ɗ

a

ɗ

en asusai uku daya ha

ɗ

a gabansa yay wata irin fa

ɗ

uwa. Addu'a yay saurin karantowa zuciyarsa na harbawa da sauri-sauri. Cikin sauri ya dubi Zaidu.



“Ba'are anya kuwa baƙaƙen shanun gidan

ɗ

an sandamu basu shirin kaima gonata ta yammaci hari? Inaji a jikina maƙwafcina ya samu damar yimin ƙafar angulu kuwa”.

Kai tsaye Zaidu ya fahimci zaurencen, dan haka ya

ɗ

an kallesa a

ɗ

an firgice. “Alhaj

i Baba wanne maƙwafcin a ciki? Mati mai igiya ko sambo?”.

“Bansan waye a cikiba ba'are, sai dai zuciyata na min zargin Mati mai igiya ne dan nayi kuskuren ajiye wayar lantarkin nan da za'aimin wayarin wuta a kogon

ɓ

aure. A lokacin Kuma Mati na ciki

n gonata zai bani taimakon ruwa saboda zafin ranar da akai jiya. Inhar hasashena yayi dai-dai akan idonsa na ajiye wayar lantarkinnan. Ɗakko tarho

ɗ

inka ka kira min

ɗ

an ƙane ka shaida masa ya leƙa gonata ya bincikamin waya a cikin kogon

ɓ

aure, sannan ya sa

nar maka Mati mai igiya yana kan tudune koya tashi?”.

“An gama alhajin ALLAH”.

Zaidu da duk jikinsa ke tsuma ya fa

ɗ

a yana nufar hanyar fita daga cikin bankin. Waya master ya

ɗ

aga yay kira. Ana dagawa ya fara magana cikin wani zaurancen. “Sallau ku

n gama tattare harawar nan kuwa?”.

Gaban Salis dake gab da kammala nasa aikin ya fa

ɗ

i. Cikin

ɗ

an waige-waige ya bashi amsa da fa

ɗ

in, “Muna gab dai”.

“To maza kuwa ku tattare dan Mati mai igiya ina tabbatar da ya turo baƙaƙen shanun

ɗ

an sand

amu cikin gonar yamma. Da alama kuma zasuyi

ɓ

arna bawai a gonata kawai ba harda ta maƙota. Kuyi himmar tafiya gonar yamman harda su Kalla ku tasamin ƙeyar mati kafin shanunsa su iso ya koma gabashi. Ni kuma zan kira maigari na tabbatar masa tsiyar da matin

ke shirin tafkawa”.

Lokacin da Master ke wannan ƙoƙarin na fargar da yaransa halin da ake ciki a dai-dai lokacin Hibbah ta sake kiran wayar. Kuma cikin sa'a aka dauka mata. Jikinta har rawa yake jin an amsa. Daga can aka tabbatar mata ta kira wa

yar taimakon gaggawane daga police station mai lamba talatin da uku a anguwar andu dake jihar. Wane taimako take buƙata.

“Babu taimakon da nake bukata, ina dai tabbatar muku a yanzu haka gawurtaccen barawon nan da yaransa na kan hanyarsu ta wawasa

r ku

ɗ

a

ɗ

en wasu mutane ta banki. Nima satoni yayi yanzu haka sun barni anan gidanne sun wuce”.

“What!?”.

Aka fa

ɗ

a daga can ana mikewa. “Ƴammata minene sunan anguwar da kike yanzu haka?”.

“Nima ban sani ba yallabai. sai dai ku bibiyi wannan k

iran nasan zaku dace. Dan a yanzu haka suna gab da dawowa na tabbatar”.



★★★

*_Bank_*

Cikin jin haushi gaye yace, “Nikam Baba kodai baka shirya bu

ɗ

e accaunt

ɗ

in nan bane na kama gabana? Inada abunyi fa na zauna taimakonka

amma sai wani kiran waya kake akan wata wayar lantarki

ɗ

in banza ne ko harawa ma oho maka”.

“Kai ja'iri waccan harawar tanada mahimmacin da tafi wannan bu

ɗ

e akawun

ɗ

in. Kaga nama fasa bu

ɗ

ewar sai wani satin zanzo da jikana muzo tare.”

Mast

er yay maganar yana mikewa. A take mutane suka shiga bashi haƙuri da wasu ma'aikatan bankin, amma fafir yaƙi dan gab aikinsa yake da kammala shiyyasama ya tsaya yana biye musu. Ku

ɗ

in daya wawasa na kammala shiga accaunt

ɗ

insa wani irin jiniya ya fara a cik

in bankin. Yanda abin yazoma mutane a bazatane ya tsoratasu bankin ya hargitse aka fara fita a guje. Tuni master yabi rububi ya fice bayan ya cire babbar rigarsa da mask

ɗ

in fuskarsa ya yarda, da sandarsa da carbi. Securitys da ma'aikatan bank

ɗ

in da sukas

an minene ma'anar jiniyar dan an sakatane saboda tsaro dama hankalinsu yay masifar tashi. dan fara ƙa

ɗ

awar jiniyar yayi dai-dai da fitar maƙudan ku

ɗ

a

ɗ

e a cikin wasu asusai biyar na manyan mutane dake bank

ɗ

in. Ƙoƙarin hana mutane ake fita ta ƙarfin tsiya,

yayinda daga cikin bank har sun kira jami'an tsaro.

Master na fitowa ya sake cire dayar mask

ɗ

in face

ɗ

insa ya yarda, dan zuwa yanzu zuciyarsa ta gama bashi Hibbah ta

ɓ

allo musu ruwan da yafi na bankin tsauri. Sam baiyi tunanin taga sanda ya ajiye wa

yar nan ba. Babbar damuwar wayace da sam babu wani tsaro tare da ita sai idan tana a kashe. Dan yana amfani da itane wajen yin magana dasu A.G, ya tabbatar inhar ta kunnata ko tai kiran wani cikin sauƙi zasu gano inda take musamman da ya san saƙon da ya ai

ka na wawashe musu ku

ɗ

a

ɗ

e zuwa yanzu ya isa garesu. Hankulansu yana a tashe ne, tare da tsintar kansu ckin ru

ɗ

anin yanda akai reshe ya juye da mujiya.

★★★★

Kamar yanda Master yay hasashe hakance ta kasance. Dan kuwa aikinsu na cika

dukkanin wayoyin su A.G saƙwanin alerts na fitar ku

ɗ

i suka fara shiga musu. Duk da a mabanbanta wajeje suke kusan a lokaci

ɗ

aya duk suka miƙe zumbur a cikin matuƙar ru

ɗ

ani da tashin hankali kowa na tambayar mike faruwa? Yaya haka?. Zukatansu na jera musu w

a

ɗ

an nan tambayoyin suna ƙoƙarin kiran juna. Cikin ƙanƙanin lokaci suka fahimci cewar

ɗ

an zakin da suke tunanin sun raina ya girma. Dama a kwanakin nan babu abinda sukeyi sai zaman meeting akan Master. Dan zukatansu na raya musu lallai akwai abinda yake sh

iryawa shiyyasa yaƙi basu ku

ɗ

a

ɗ

en da ake tarawa tsahon shekaru biyu. Sun yankema kansu shawarar yana kammala musu aikin nan da suka bashi zasu ruftashi kawai. Sai gashi shi ya fara rufta rayuwarsu alamar shirinsa da

ɗ

a

ɗɗ

e ne a kansu.

A.G ne ya saka bi

biyar masa number master

ɗ

in duk da basu da tabbacin samu, ana tsaka da bibiyarne batare da an samu

ɗ

in ba Hibbah ta kunna wayar, cikin hanzari jami'in da ke zaune a computer room

ɗ

in nasu yana aiki akan number ya sanarma A.G. shine ya bashi damar yin azam

ar saita layin akan duk kiran da za'ai ya shigo wayarsune, sannan ya bibiyi a inda lambar take. Shi kuma ya fita yana bada umarnin a ha

ɗ

a runduna za'a fita operation na gaggawa. Yana dawowa computers room

ɗ

in ya samu Hibbah na zuba bayani ta waya, kuma kom

ai akan kunnensa shima ta zayyane.



A

ɓ

angaren Abba shi kuwa sai da aka fara lasa masa zumane, dukannin ku

ɗ

a

ɗ

en dake a asusun mahaifin su Hibbah sai da aka juyesu a asusun sa. Farin ciki ya sakashi kaiwa duƙe yay sujida (irin mufa mun far

a tsoron ALLAH

ɗ

in nan). A lokacin duk yaransa na zagaye da shi dan an sallamo Junaid ne yau da ga asibiti duk da bawai ya warke bane ba. Gaba

ɗ

ayansu galala sukai suna kallonsa. Ameera tace, “Abbah halan yau wani ya maka kyautane? Dan inba ku

ɗ

i ba banga a

binda zai sakaka wannan rawar jikin ba harda su salla babu alwala babu kallon gabas?”.

Farin cikin da yake a cikine ya hanashi tanka mata, sai baki da ya sake

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login