Showing 117001 words to 120000 words out of 186858 words

Chapter 40 - TAKUN SAKA COMPLETE

10 Sep 2026

13

saka Ummi ta hanata ajiyewa. Magen ta nufa tana fa

ɗ

in, “Woow Cutie”. Tai maganar tana kaiwa duƙe ta

ɗ

auka magen.

Master da ke kallonta da ga can inda yake ta gaban ruwan da aka ƙawata na swimming pool ya

ɗ

an yamutse fuska ganin ta

ɗ

aga magen ta rungume a jikinta tana murmushi tamkar ta samu

ɗ

a. Sam shi bai wani damu da mage ba amma ba tsoronta yake ba, baya

son dai sam ta ta

ɓ

a masa jiki. Ɗauke kansa yay ya cigaba da danna wayarsa.

Hibbah ba lura da Master tayi ba, dan haka ta cigaba da hidimarta da mage cikin nisha

ɗ

i. Lokaci-lokaci takan

ɗ

aga kai ta kalli su Salis. Wani

ɗ

an zare ta

ɗ

auka tana

ɗ

agawa s

ama magen na tsalle zata kamo. Hakan yasaka Hibbah ƙyalƙyalewa da dariya tana tafiya da baya-baya magen na binta da son kama zaren.

Tana gab da isa inda Master yake Idris ya farga. Zungurin Musbahu da ke kusa da shi yayi. Musbahu ya

ɗ

an waro ido dan

ganin abinda ke shirin faruwa. Yay saurin

ɗ

aga hannu zai fargar da Hibbah da ke gab da zuwa inda Master yake Idris ya rufe masa baki.

“Kai malam waye ya saka. Barta dan ALLAH, wlhy ni so nake babban yaya ya amsheta matsayin matar gaske bawai ta wu

cin gadi ba. Dan sun matuƙar dacewa.”

Musbahu da ya gamsu da bayanin Idris ya jinjina kansa yana janye hannunsa. “Ashe bani ka

ɗ

ai nake da fatan nan ba.”

“Sosai kuwa”

Cewar Idris cikin bada tabbaci.

A

ɓ

angaren Hibbah kam gab take da

kaiwa ga Master da gaba

ɗ

aya hankalinsa nakan wayar dan abu mai muhimmanci yakeyi a ciki. Khalid da sai yanzu idanunsa ya kai shima ya

ɗ

an zaro ido. Da sauri ya

ɗ

aga mata hannu da fa

ɗ

in, “Aunty Queen bayanki”.

Tsorata Hibbah tayi, dan duk zatonta

wani abun cutarwa ne, musamman ganin yanda Khalid

ɗ

in yayi maganar. Tai ƙoƙarin juyawa da sauri sai dai ta rigada tazo gab da shi, ga magen ta

ɗ

ane ƙafarta saboda kama zaren da tasamu damar yi. Uban tsalle ta doka da ƴar ƙarar tsoratan data fargar da Maste

r. Cikin zafin nama ya riƙo hannunta ganin tayi baya zata kai ƙasa, sai ko gata gaba

ɗ

aya a kansa.

Hawar masa ƙafa da magen tayi ne shima ya sakashi saurin

ɗ

aga ƙafarsa, ga Hibbah

ɗ

are-

ɗ

are a cinyarsa. Yanda yayi

ɗ

inne kuma ya sake firgitata ta duƙ

unƙunesa gaba

ɗ

aya har yana sakin wayarsa a ƙasa babu shiri. Cikin sauri su Idris suka shiga jan hannun juna suna barin wajen ransu fari tas..

Master ya sake rumtse idanunsa da ƙarfi jin yanda Hibbah keta sake cusa kanta a ƙirjinsa da dabaibayesa. Ga

mage da kamar ance ta nane musu sai tsale-tsallenta take. Dole ya miƙe gaba

ɗ

ayansa dan bayason magen na ta

ɓ

a masa jiki. Hibbah ta fasa ƙara da son sake ruƙosa jin zata fa

ɗ

i ƙasa, sai dai abisa tsautsayi ta riga tayi baya da yawa, idan kuma takai ƙasa tab

bas zata cutu. Magen ya yakice a jikinsa yana ƙoƙarin kai

ɗ

ayan hannunsa ya riƙo nata ganin gaba

ɗ

ayanta zata sulmiya cikin ruwan ne.

Maimakon ta riƙe hannun sai ta damƙe rigarsa gaba

ɗ

ayansu suka antaya a cikin ruwan ji kake tanjamm

😬😱

.





Yanda ruwan ya bada ƙara yasa su Habib fitowa kusan duk a guje sukayo wajen pool

ɗ

in har maigadi. Sam Master bai iya ruwa ba. Hasalima bai cika son ganin babban ruwa ba, kona swimming pool

ɗ

in idan ya zauna wajen saboda son sanyi baya yarda yay masa

kallon daya haura sakanni yake

ɗ

auke ido. Idanko damina tazo duk wani rashin jinsa nutsuwa yake saboda rashin sakewa, ko yaya ruwa ya dakesa sai yaji a jikinsa dan sai yayi ciwo.

Hankalin su Habib ya tashi saboda sanin bai iya ruwaba. Gashi basu d

a damar cewa zasu shiga ruwan saboda Hibbah dake tare da shi. Cikin ƙanƙanin lokaci Master ya shaƙi ruwa, sai dai kuma ƙoƙarin son ceto Hibbah yake a zatonsa bata iya ruwanba itama. Duk yanda yaso hakan ta kasance ya gagara, dan harya fara galabaita. Hibba

h kuwa tanata ƙoƙarin ganin taje ga

ɓ

a dan itama dai bawai ta iya swimming

ɗ

in bane ba, amma ta fisa dan ta ku

ɓ

utar da kanta batare data fita hayyacinta ba. Ru

ɗ

ewar data lura su Zaidu sunyi ne ya sata saurin waigawa bayanta tana ƙoƙarin sharce ruwan fuskart

a. Idanu ta zaro matuƙa, dan Master harya fara yin ƙasa.

Da sauri ta koma bayan inda yake. Tasa hannu ta toshe hancinta tai ƙasa wai zata

ɗ

agosa. Ina yafi ƙarfinta, amma tsabar ƙarfin hali tanata kici-kici cikin rawar jiki na tsoro, dan ta fahimci

bai iya ruwa ba. Da ƙyar ta samu da taimakon su Habib data miƙoma hannunsa suka kama ta

ɗ

agoshi, sai faman cije baki take dan ya mata nauyi a jiki, tana turawa suna ja har suka

ɗ

agosa gaba

ɗ

aya.

Ganin kamar bashi da rai yasa Hibbah fashe musu da

kuka, dan gaba

ɗ

aya kanta ta bama laifin. Ru

ɗ

ewar da tai yasata fara danna ƙirjinsa kamar yanda taga Musbahu nayi. Amma babu alamar ruwan daya shaƙa zai fita.

Adam yay saurin fa

ɗ

in, “Aunty Queen taimakon gaggawa ta baki Please”.

Ru

ɗ

ewa

ta sakata ranƙwafawa kansa ta

ɗ

aura bakinta kan nasa, yayinda ta toshe masa hanci da yatsunta biyu, bada wani tunani ba ta shiga bashi taimakon gaggawa. Ganin taja numfashinsa na farko babu wani alama yasata jawowa a karo na biyu da iya ƙarfinta tana matse

ido.

Gaba dayansa ya yunƙuro saboda tahowar numfashinsa mai ha

ɗ

e da tari da ruwan daya shaƙa. Hannayensa duk biyu sukai sama, tana ƙoƙarin dagowa ya sake rungumota ta dawo kan ƙirjinsa. Tsam ya matseta yana cigaba da tarin ruwan daya shaƙa na

fita.

Nannauyar ajiyar zuciya su Khalid duka shiga saukewa na godiya ga ALLAH. dan da gaske sun shiga tashin hankali. Sai mutsu-mutsu Hibbah take nason ƙwace jikinta amma ta kasa koda motsi. Sai da tarin ya lafa masa ne ya

ɗ

an janye hanun daya daba

ibayeta yana bu

ɗ

e idanu da ƙyar. Cikin sauri ta miƙe a kansa duk kunya da takaici sun dabaibayeta. Ya

ɗ

an kalleta ya maida idanunsa da sukai jaa ya lumshe.

Ganin ya saki Hibbahr su Salis da duk sukai ƙasa da kai tunda ya kawo numfashi duk sukayo k

ansa. Sune suka taimaka masa ya tashi zaune. Zasu kamashi ya mike ya girgiza musu kai alamar zai iya. Baya duk sukaja. Shi kuma yabi Hibbah dake jike da ruwa ta nufi hanyar falo da sassarfa da kallo. Mikewa yay da ƙyar yana dafe kansa da ke juya masa. Shim

a ya nufi falon su Habib suka take masa baya sunata jera masa sannu. Har cikin ransu kuma ganin laifinsu suke dan sun bada gudunmawa a wannan accident

ɗ

in.

A falon suka iske Hibbah sai rawar sanyi take har haƙoranta na ha

ɗ

uwa. Duk tausayi ta basu,

tayi tsumu-tsumu tamkar an tsamo

ɓ

era a ruwa

😹👐🏻

. Shi kansa ta bashi tausayi, duk da bayajin ƙarfin nasa jikin shima gabanta ya ƙarasa. Babu zato Hibbah da duk kunya ta dabaibaye saboda yanda kayan suka manne mata a jiki sai ji kawai tai anyi sama da ita

.

Da sauri ta har

ɗ

o hannayenta a wuyansa saboda wani Masifaffen kunya daya rufeta tashi a karo na farko tun zuwanta gidansa. Ta tura kanta akan ƙirjinsa da riga ta manne shima yanata

ɗ

igar da ruwa.

Ƙin

ɗ

agowa tai har sai da taji ya dir

eta ta

ɗ

an bu

ɗ

e ido. Da sauri ta kalla inda ya kawotan shima ta kallesa. kafin ta

ɗ

aga baki tai magana ya kammala dai-daita ruwan

ɗ

umin ya saki ruwan shower

ɗ

in ya sauka a kansu. Wani irin bahagon ajiyar zuciya Hibbah ta saki jin ruwan akansu. Ta rumtse id

anunta da sauri tana juya masa baya ganin zai cire riga abinsa hankali kwance.

Juyawar tatace ta bashi damar cire duka kayan jikinsa ya bar boxer kawai ruwan na ratsa masa jiki kozai samu nutsuwar abinda yakeji na ƙutsa masa cikin ƙashi. Sai da

yaji ya

ɗ

an fara samun nutsuwa ne ya kashe gaba

ɗ

aya, batare da yace komaiba yaja bathrobe ya saka. Tun kafin ya fita a toilet

ɗ

in ya fara sakin atishawa a jajjere.

Ajiyar zuciya Hibbah ta kuma saki jin ya rufe mata ƙofar hawaye na gangaro mata. Gab

a

ɗ

aya kallon komai take tamkar a mafarki yau itace a ban

ɗ

aki daya da namiji.

Jin sanyin na neman dawo mata a jikine ya sata zuwa ta sama ƙofar key ta fara zame nata kayan. Dan dole ne idan tana bukatar zaman lafiya tayi yanda ruwan zai ratsata ta

kuma rabu da kayan gaba

ɗ

aya. Hatta da gashin kanta ji take kamar ta kwashe ta yar.

Sai da taji tamkar fatarta zata

ɗ

aye dan saukar ruwan dumin nan sannan ta kashe tana sauke numfashi da atishawa itama. Towel ya rage a toilet

ɗ

in gashi guntu, bat

a da za

ɓ

in daya wuce

ɗ

auka ta sakama jikinta, ta sake jan karami ta na

ɗ

e kanta tana sakin atishawa da kallon facemask

ɗ

in daya cire a fuskarsa. mask

ɗ

in ta

ɗ

auka tana jin takaicin kanta na juyawar da tai da tabbas saita ga face nashi yau. Jin atishawa zata

halakata ya sata ajiyewa ta matse kayan data cire da nasa. Gefe kuma tana tunanin yanda za'ai ta fita a toilet

ɗ

in da guntun towel

ɗ

in?.

A

ɓ

angaren Master kam rawar sanyi sosai yakeyi, da kyar ya iya daukar wani mask

ɗ

in ya saka a face nashi.

Gadon

ɗ

akin dake a gyare ya haye yaja bargo ya rufa yana sakin atishawa da rawar

ɗ

ari.

Hibbah da taji kamar babu motsinsa ta

ɗ

an leƙo kanta. Babu kowa a

ɗ

akin dan haka tai tunanin ya fita dan bata farga da gadon ba. Sai da ta fito tsakkiyar

ɗ

akin

ya saki wasu tagwayen atishawa. Da sauri ta duba kan gadon saita ga a lullu

ɓ

e yake. Ajiyar zuciya ta sauke da saurin nufar Wadrobe

ɗ

in

ɗ

akin duk da bata tunanin samun kaya. Cikin sa'a taci karo da kayansa. Cikin sauri taja jallabiyar data fara gani ta zur

a a jikinta duk da ta mata yawa sosai. Tanayi tana juyawa ta dubesa wai ko zai kalleta.

★★

Da ga can falo su Habib nata kai kawon dafa masa ruwan zafi mai kayan kamshi, dan sun tabbatar a yanzu shine yafi bukata bisa taimakon farko. Su duka

bakwai sun ha

ɗ

u a kitchen

ɗ

in abin tausayi da dariya. A haka dai suka ha

ɗ

a Habib ya

ɗ

akko ya nufo

ɗ

akin nasa. Sai da yay sallama da knocking Hibbah ta amsa sannan ya shigo. Ganin yanda har yanzu a ru

ɗ

e yake ya bama Hibbah mamaki. Ta bisa da kallo lokacin

da yake kaiwa durƙushe a gaban gadon saitin kan Master. A marairaice yake kiransa kamar zai saki kuka.

Master dake jinsa ya bu

ɗ

e ido da ƙyar tare da kai hannu ya

ɗ

an ja bargon daga saman kansa. Sosai idanunsa sukai wani irin ka

ɗ

awa jazur, jijiyoyin

kansa sunyi ru

ɗ

u-ru

ɗ

u dan ma mask ya tare abin tausayi da tsoro. Sosai gaban Hibbah ya fa

ɗ

i ganin cikin kanƙanin lokaci ya fita hayyacinsa. Batare da Hibbah ta sani ba tuni ta karaso gabansu itama har rigar na neman har

ɗ

eta zata fa

ɗ

i ta dai dafe gado.



Shayin Habib ya miƙa masa kamar zaiyi kuka. Da ƙyar Master ya mike ya jingina da fuskar gadon sai atishawa yake akai-akai. Habib ya zuba shayin a muq ya mika masa. Amsa yay babu musu yana matse idanu dan yasan shine kawai abinda zai taimakeshi a hali

n yanzun. Sai dai maimakon ya kai baki sai ya miƙawa Hibbah yana mata nuni data zaune a gefen gadon.

A yanayin da yake ne yasata kasa musa masa, dan ita sam bawai ta shiga wani hali bane, shi kansa ta fahimci kamar dai yanada wani ciwone da baya b

uƙatar shiga ruwa, musamman wannan da yay sanyi sosai, ko kuma halittarsace hakan. Gashi shi kuma ya shagesa da yawa. (Dama akwai mazan da basu iya ruwa ba?). Ta fa

ɗ

a a zuciyarta tana satar kallonsa ta gefen ido.

Wani shayin Habib ya sake zubawa ya

miƙa masa, amsa yay. Habib dake kallonsa cikin damuwa yace, “Salis yaje gida ya

ɗ

akko maka kaya masu kauri. Akwai abinda kake buƙata bayan shayin?”.

Ƙasa yay da idanunsa ya

ɗ

an kalli shayin ya

ɗ

ago ya duba agogon dake

ɗ

akin. Ganin lokacin sallar m

agrib ma yayi sai ya girgiza masa kai kawai.

“Kuje kuyi salla”.

Yay maganar a hankali miryarsa harta canja launi tamkar ba shi ba.

Sannu Habib ya sake masa yana mikewa. ya dubi Hibbah da yake fatan ita babu komai da ga gareta. “Aunty

ke bakijin komai ko?”.

Batare da Hibbah ta kallesa ba ta girgiza masa kai. “Alhmdllhi” Habib

ɗ

in ya fa

ɗ

a da nufar ƙofar fita. Shuru

ɗ

akin ya

ɗ

auka kamar babu kowa, ita dai Hibbah kanta a ƙasa zuciyarta na wasuwasi da saƙe-saƙen mike damunsa haka da

ga shiga ruwan da kwata-kwata basu gaza 30minutes ba a ciki? Dan gaba

ɗ

aya yanda ya birkice

ɗ

in zaka fahimci akwai damuwa da yake fuskanta game da hakan. To amma kuma a koda yaushe ai cikin warware ac yake kamar goyon larabawa shi baya masa illa kamar haka

kenan? Kuma yana wanka, Kenan shima duk basa masa illah?.

Oho shi dai Master baima san tanayi ba. Dan shayin yake sha cike da dauriya, amma lokaci-lokaci yakan

ɗ

an kalleta ya janye idonsa. Duk da alamu ya nuna yanajin sanyi sosai haka ya miƙe dan

shan shayin ma ya

ɗ

an bashi nutsuwa. Bayan ya bu

ɗ

e wadrobe ya

ɗ

auka kaya toilet ya nufa yayo alwala da ruwan zafi sosai ya canjo kaya. Gaba

ɗ

aya yanda yake jinsa bazai iya fita massallaci ba, dan haka yay ma Hibbah nuni alamar taje tayo alwala.

Ha

ka kawai ta tsinta kanta dajin nauyinsa. Dan haka babu musu ta mike tana faman na

ɗ

e rigarsa. Batai tunanin jiranta zaiyi zaman yi ba sai da ta fito ta gansa a zaune ya rufa da bargo idonsa a rumtse. Sai atishawa da yake cigaba da jerawa. Motsinta ya sakash

i bu

ɗ

e idon, ya miƙe batare da yayi magana ba yana tunanin abinda zata rufa tai sallar.....

Sallamar Salis ce ta sakashi sauke ajiyar zuciya. Hibbah ta amsa ganin shi muryar tasa tayi ƙasa. Itace ta bama Salis

ɗ

in damar shigowa. Sai ko gashi da sabuw

ar sallama

ɗ

auke da leda babba. Ya ajiye yanama Master daya koma bakin gadon ya zauna sannu. Kai ya jinjina masa kawai tare da miƙa hannu ya amshi ledar da fa

ɗ

in, “Kaje kai salla”.

Cikin girmamawa Salis ya amsa. shi kuma ya bu

ɗ

e ledar sai ga

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login