Showing 93001 words to 96000 words out of 186858 words
Lumsa
ssun idanunsa da suka ka
ɗ
a jajur kamar wanda yake cikin
ɓ
acin rai ya bu
ɗ
e akanta. Sallama Habib
ɗ
auke da tray babba ya hanashi yin maganar da yay niyya..
Itama sai ta juya tana amsa masa sallamar da yay ranta fal murnar samun hanyar ku
ɓ
uta. Habib
ɗ
i
n ya
ɗ
an risinar da kansa cike da girmamawa ya ce, “Sannu Aunty”.
Harara Hibbah ta zuba masa tana sake
ɓ
ata fuska. Shi dai yay gaba abinsa yana murmushi. A tunaninta zuwan Habib
ɗ
in zai ku
ɓ
utar da ita. Sai taga sa
ɓ
anin haka dan ko motsi baiyiba, baima
amsa gaisuwar Habib
ɗ
in ba, sai mayatattun idanunsa da har yanzu ke a kanta.
Ƙasa tai da kai, ta kasan ido ta gama auna tafiyar da zata kaita
ɗ
akinta. Ta
ɗ
an dago ta sake dubansa. Ganin har yanzu ita
ɗ
in dai yake kallo sai ta
ɗ
an fara taku kamar
zata koma wajensa. Hakan da tai ne shi kuma ya sashi
ɗ
auke idanunsa ya maida kan Habib da ke zuba masa abinci.
Tana ganin haka ta zamba
ɗ
a da gudu. Sai ƙarar takun gudunta kawai suka jiyo.
Habib yay saurin saka hannu ya danne bakinsa jin d
ariya zata kufce masa. Shiko gogan wani irin fici-ficin fitina yayi da idanunsa yana sake tsuƙe fuska. Cikin muryar da babu wasa ya dubi Habib.
“A rufemin network
ɗ
in gidan nan na tsahon awa biyu”.
Tamkar Habib zai fasa kuka ya dubesa. “
Master awa biyu?”.
Harara ya zuba masa. Habib yay saurin gya
ɗ
a kansa da amsawa da to. Kasancewar ya kammala zuba masa abincin ya nufi hanyar downstairs dan babu damar ƙara yin musu.
Shi ko lip
ɗ
insa na ƙasa ya dan ciza da jawo abincin gabansa y
a fara ci a nutse. Sai dai kuma tun a laumar farko yaji banbancin girkin dana baba Saude. Idanu ya lumshe ya sake bu
ɗ
ewa akan abincin, dan
ɗ
an
ɗ
anon sak na wadda a yanzu yakema kallo irin na uwa mai saka zuciyarsa farin ciki da yin rauni.
A hankali
saman la
ɓɓ
ansa ya furta “ALLAH ya ƙara miki lafiya da nisan kwana mai albarka Ummi”............
✍
Ni dai na ce “Hummm Master wace Ummi?”
🚶🏻😹
TATATTUN FITATTUN LABARAN ZAFAFA BIYAR NA 2022*
🔥🔥🔥🔥🔥🔥
*ALSHIRINKU MASU KARATU!!!*
*_NAJI DADI SHINE GARI......_*
*KINA DA BUQATAR TSAFTATATTUN LABARAI DAKE CIKE DA*
_ILIMI_
_NISHADI_
_TSUMAMMIYAR SOYAYYA KUMA MAI TSAFTA DA ZATA SAKI SHIGA SHAUQIN SOYAYYA DA DUKAR DARUSSA KALA KALA A FANNIN ITA SOYAYYAR DA RAYUWA?_
*MAZ
A GARZAYO KI NEMI LITATTAFAN ZAFAFAN MARUBUTA GUDA BIYAR*
*NA SABUWAR SHEKARAR 2022*
*WADANDA SUKA ZAUNA,SUKA TACE LABARANSU,SUKA MUSU ADO DA SABUWAR FASAHA!!!*
*SABBIN LABARAI*
*SABUWAR SHEKARA*
*SABON NISHADI*
*_FARINCI
KIN KASANCEWA DA MARUBUTAN CIKIN SASHEN DA AKE GWABZA RUWAN SHARHI DA MUSAYAR RA'AYI NA DABANNE_*
*MAZA 'YAR UWA SIYA NAKI KI SHIGA SAHUN WANNAN TAFIYAR,TARE DA SAMUN DAMAR SHIGA SASHEN COMMENTS NA MUSAMMAN MALLAKIN MARUBUTAN*
*_TAKUN SAAƘA!!_* _
Bilyn Abdull_.
*_SO DA ZUCIYA_* _Hafsat (miss xoxo)_
*_DEEN MANSHAL_* _Mamu gee_
*_ƊABI'AR ZUCIYA_* _Safiyya huguma_
*_HALIN GIRMA_* _Hafsat Rano_
*ta hanyar tura kudin littafinki zuwa ga wadan nan lambobi dake qasa*
601947387
5
MUSAA ABDULLAHI SAFIYA
keystone bank
Saiku tura shaidar biyanku zuwa ga wannan number
08184017082
*IDAN KATI NE KUMA KO VTU,SAI KU TURA ZUWA GA*
09134848107
Littafi daya
1____300
2____400
3____500
4____700
5____1,000
(1k).
*INGANCI DA NAGARTAR RUBUTU,BABU NADAMA KO DANA SANI*
🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽
#team ZAFAFA BIYAR
🔥🔥🔥🔥🔥
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
😭🙏🏻
_*
*_Typing
📲
_*
*_Zafafa biyar na ku
ɗ
i ne. Dan
girman ALLAH ki saya kafin ki karanta. Muna ha
ɗ
aki da ALLAH idan kin saya karki fitar mana saboda hakan cutarwa ne a garemu da ke kanki da kika sa
ɓ
a mana alƙawari ta hanyar zalintarmu da son ruguza mana kasuwancinmu._*
______________________
💥🔥
🔥💥🔥💥🔥💥🔥💥🔥💥🔥💥🔥💥
*HOHOHO WANI KAYA SAI AMALE, DON JAKI BAZAI 'DAUKA BA, INA MATA MASU BUK'ATAR 'DAGA DARAJARSU A WAJAN MAZAJENSU INA MATAN DAKE SHAN WULAK'ANCIN MIJI KO NA KISHIYA ,INA MATAN DAKESON ZAMOWA MOWA AGIDAJEN AURENSU TO ALBISHINRU M
AMAN ZARAH YAR MUTAN SOKOTO TA SHIRYA TSAF DOMIN GABATAR MAKU DA ZAFAFAN KAYAN MATA MASU KYAU DA INGANCI WANDA BASUDA ALGUS ACIKI , AKWAI MAGANI DANAYI BINCIKE AKANSU DAN FARIN CIKIN MA'AURATA NAMU BA IRIN NASU BANE KAYAN MU NA DABAN NE NA ASALIN SAKKWAT
AWAN SHEHU MASU ABUN MAMAKI* 07034251528
🔥💥🔥💥🔥💥🔥🔥💥
kayanmu masu inganci ne masu ladaftar da kowane irin namiji
💃🏻💃🏻💃🏻🔥
Kad'an daga cikin abubuwan da muke dasu
👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻
Ingantaccen maganin nono , Wanda
zai gyara maki nononki donmin dawo da martaban nononki acikin kankanin lokaci komai lalacewarshi kuwa sauran bayani sai mun had'u pc +234 703 425 1528
Maganin hips (hips up) Wanda zai ciko maki da hips dinki su cika suyi bul bul ga laushi dasu k'ara s
uyi dass abun sha'awar kowane namiji
🔥💥
Maganin infection Sha yanzu magani yanzu Yana fatattakar sanyi cikin kankanin lokaci magani ne na maza da Mata insha Allah kowane irin sanyi gareki kikayi amfani dasu anwuce wajan
💥🔥💃🏻
Ingantacce Kum
a sahihin maganin k'iba Wanda Zaki ciko acik kankanin lokaci zakiyi kibar ki Yar dai dai misali ki huta Zama da Rama Baki rasa ci ba Baki rasa sha ba amma kullum Ana kallon cewa kinada matsala agidan aurenki saboda wannan ramar , Rama batayi ba Sam Yar uw
a
😉😉
Sabulun wanka
Kalolin sabulun tsarki
Turaren tsugunno
Turaren al'ajab
Hatsabibin turare
Da sauransu 07034251528
Kalolin gumba
👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻
Gumbar Dabino
Gumbar gero
Gumbar madara
Gumbar matsi
Gumbar ukk
u bala'i
Gumbar tada zaune tsaye
Gumbar sabon budurci
Gumbar sa buzu kuwa
Gumbar aya da kwakwa
Gumbar ridi
Gumbar mazari
Sarauniyar gumba 3in1
Da sauran kalolin da bansamu fadi ba,
Kalolin gari
Garin mallaka
Garin hutar da malaminki
dakan jaraba
Dakan Amare
Dakan Ni'ima
Dakan kishiya in bakiyi bani waje
Garin sa buzu kuwa
Garin buje.sharkaf
Garin Dan la'asar
Yayan hadiya mai suna dan la'asar
Original Dan goshi
Original Dan goshi (sabon salo)
Original man damo
Origina
l man ayu
Kitsen damo
Sirrin tafin kafa
Sirrin farinjini na uwargida da amarya harma da yan mata
Kwallin idonka idona
Muna hada set na sirrin mallaka hajiya ba boka ba Mallam sai tarin sirrika kema kizama kowa agidan surenki
👍🏼💃🏻💃🏻
Akwa
i hadin sabon budurci ga yarinyar data rasa budurcinta ta hanyar fyade ko yaudarar d'a namiji da izinin Allah akayi maki wannan hadin to an wuce wajan sauaran bayani sai mun had'u pc
💥🔥
Kalolin tsumi
👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻
Tsumin mallaka
Tsumin jaraba
Tsumin madarar ni'ima
Tsumin tabaje
Tsumin Amare
Tsumin sabon budurci
Tsumin nono raƙumi
Matan gaske
Ruwan jaraba,
Da sauran kalolin da ban fada ba
Kalolin matsi da basuda illa ajikin mace sai dai ma sukara mak
i lafiyar HQ
💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻
Matsin Dan mannau
Matsin mallaka
Dan la'asar
Sabon budurci
Mak'alemata
Mashahurin matsi
Ukku bala'i
Matsin uban budurwa
Akwai gumba ta matsi wadda Shanta akeyi ga matan da basa son yin mats
i
Muna hada set ga wadda Allah ya jaranfa da matsalar fyade har yarasa budurcinta , muna hada mata kaya ingantattun don dawo da martabar ta,
Hohohohoho in ana dara fidda uwa ake
*Kyallen al'ajabi* babban sirrin mallaka mai abun al'ajabi ma
llaki naki don samun damar shiga cikin jerin mata masu fada aji a gidan mazajensu ,
KARKU manta da sunan maman zarah sokoto sayen nagari maida kudi gida
🥰🥰🥰🥰🥰
👍🏼👍🏼👍🏼👍🏼
07034251528 ina maraba daku sayen daya ko sari ina Sokoto sann
an ina aikawa kowane gari cikin aminci da yardar Allah
🤝🏼🤝🏼
Ga Wanda suke bukatar ganin kalolin kayana to suyi sarving number na suyimun magana nayi sarving number ku zaku dinga ganin kalolin kayana a status ngd sosai 07034251528
Maman zarah
mabera sokoto state
💥🔥💥🔥💃🏻
_________________________
*_Chapter Twenty Seven_*
...........Madam Hibbah na shiga ta danna ma ƙofar
ɗ
akin key. Cike da jin da
ɗ
i ta daka uban tsalle ta dire da taka ƴar rawa. Kafin ta harari ƙofar
ɗ
akin d
a yin gwalo. A fili ta ce, “Ɗan tara dangin su Halilu yau dai call zaku kwana. Dan yanzun nan zan dokama Yaya Abubakar kira”.
Ta ƙare maganar da ƙyalƙyale wa da dariya ta je gadon ta haye. Jinta take kamar an mata gafara. “Yaya Abubakar kai ya kam
ata na fara kira. Sai Ummi, sai Yaya Muhammad. Sai Yaya Umar da Yaya Usman. Yaya Ammar mai kan gwanda ne ƙarshe”. Ta sake ƙyalƙyalewa da dariya ita ka
ɗ
ai kamar zararra. Dan kaf yayunta babu lambobin wanda bata riƙe akai ba tsaf.
Kamar yanda ta tsara
lambar Yaya Abubakar ta fara lodawa. Tanayin dailing Habib na rufe network
ɗ
in gidan. Ɗin! Ɗin! Ɗin!! Wayar ta bada sauti, alamar tambarin mtn ta kona Emergency.
Zumbur Hibbah ta miƙe da bubbuga wayar. Sai kuma ta
ɓ
alle murfin ta cire batir
ɗ
in. Zaman
sim
ɗ
in ta gyara a tunaninta gocewa yay. Sanann ta sake maida batir
ɗ
in ta kunna. Still Emergency. Ta
ɓ
ata fuska kamar zata fasa kuka tare da sakkowa saman gadon tana bibbiga wayar da
ɗ
agata sama. Sai dai sam babu alamar network
ɗ
in. Wayarta ta
ɗ
akko dant
a duba, sai taga nanma hakan take.
“Inaga network ne ya
ɗ
auke duka”. Ta fa
ɗ
a cikin gamsar da kai. Sai kuma ta koma ta zauna bakin gadon zaman jiran dawowar network.
Kamar wasa Hibbah na zaune zaman jiran dawowar network har la'asar. Ta tashi t
ai salla ta sake komawa ta zauna. Ka
ɗ
an-ka
ɗ
an saita
ɗ
auka waya ta duba amma wayam. Ahaka ta sake shafe awa guda. Agogon
ɗ
akin ya nuna 5pm. Mamaki ne ya kamata matuƙa, sai kuma tunanin fitowa ta bincika yazo mata a rai. Sai da ta fara leƙo kanta ta ga baya
falon sannan ta fito, dan harma kayan abincin da yaci an tattare. Cikin san
ɗ
a tazo har bakin karfen da aka ƙawata upstairs
ɗ
in ta leƙa ƙasa. Babu kowa a falon sai
ɗ
an motsi a kitchen, da alama baba saude ce.
Juyawa tai da nufin sauka ƙasan gab t
ai karo da abu. Cikin sauri da rawar jiki ta
ɗ
ago dan jin mayataccen ƙamshin turarensa ya daki hancinta. Baya taja da sauri ta manne da ƙarfen ta fara karanto addu'a.
Fuska ya sake tsukewa dan tsaf ya fahimci inda ta dosa. Irin dai taga aljanin na
n. Sai da ya
ɗ
an kai dubansa a downstairs
ɗ
in ya tabbatar babu kowa sannan ya matsa jikinta sosai, hannayensa duka biyu ya
ɗ
ora saman ƙarfen, hakan yasata kasancewa a tsakiya, idan ma kana nesa da su ne sai ka
ɗ
auka rungumarta yayi.
Ƙara manne
jikinta tai da ƙarfen jikinta na
ɗ
an rawa saboda yanda take iya jiyo fitar numfashinsa, “Dan ALLAH ka matsa wannan fa iskanci ne wlhy.”
Dara-daran idanunsa ya zuba a saman ƙyaƙyƙyawar fuskarta, tare da
ɗ
ago hannunsa na dama ya
ɗ
aura saman cikinta
. A bazata Hibbah taji wannan al'amari. Babu shiri ta zabura ƙafarta na gocewa tai baya. Cikin zafin nama ya taro ƙugunta ta dawo saman ƙirjinsa, sannan kuma ya tura hannunsa da ke kan cikinta ƙasan rigarta.
A matuƙar firgice Hibbah da taji saukar
lallausan tafin hannunsa saman fatar cikinta daya tura cikin zaninta ta ce, “Na shiga uku Ummi”.
Shima da ƙarfi ya cije lip
ɗ
insa yana zaro wayar baba Saude da ta soke a zani da sakinta ya matsa saboda fitowar baba saude da ga kitchen tana fa
ɗ
i
n, “Ƴar nan lafiya? Badai fa
ɗ
uwa kikai ba?”.
Ina Hibbah bama taji baba Saude ba. Dan yana sakinta ta zame ƙasa saboda wani irin rawa da jikinta keyi. Shi ko tini ya fara taka steps
ɗ
in tamkar bai aikata komai ba. Dan ko tanka maganar baba Sauden b
aiyiba harya ƙarasa sakkowa ƙasan.
“Babana kamarfa ihun yarinyar nan naji”. Baba Saude ta fa
ɗ
a a
ɗ
an rikice.
Cike da basarwa ya
ɗ
an dubi Baba Sauden ya janye idonsa. “Kunnenki ne kawai baba”. Yay maganar yana nufar hanyar fita abinsa.
Cikin shakku baba Saude ta bisa da kallo, sai kuma ta ka
ɗ
a kai kawai ta juya kitchen tunda taga da ga saman ya ke. Maybe kunnen nata ne kamar yanda ya fa
ɗ
a.
kuka sosai Hibbah ta saki jikinta a ƙanƙame. Dan wannan sabon abune wanda a ts
ayin rayuwarta bata ta
ɓ
a fuskanta ba ga wani
ɗ
a namiji. Ga baƙin ciki da takaicin wayar da ya amsa. Sosai takejin kewa da tsoron kar wani abu ya sami ahalinta. Dan babu abinda ta gano a tsakkiyar idanun Master sai
ɗ
unbin hatsabibanci da mugunta. Tabbas zai
iya aikata duk abinda zuciyarta take tunani. Anya bazata janye kalamanta ba kodan ceton ahalinta?, Ummi tana da ciwon da bata buƙatar damuwa, rashinta a gida kuma babbar damuwace ga Ummin da yayyenta. A yanzu haka ALLAH ka
ɗ
ai yasan halin da suke ciki na r
ashin ganinta.
Cikin Kuka ta ke fa
ɗ
in,, “Wlhy Ummi zan iya sadaukar da komai domin ke, na haƙura da *takun saƙar* da shi zan roƙesa ya dawo dani wajenki”. Tana maganar tana miƙewa a wajen,
ɗ
aki ta koma ta fa
ɗ
a saman gadon da jan bargo ta ƙudindine
har saman kanta. Dan harga ALLAH wani irin zazza
ɓ
i-zazza
ɓ
i ma takeji. Ummi tasha garga
ɗ
inta da tsoratar da ita akan illar sakarma namiji jiki harya iya kai hannu wani sashe naka. Sai gashi tsohon najadun nan yau ya tura ƙazamin hanunsa har kan mararta.
★★★★★
A
ɓ
angaren Abba suna fita daga gidan A.G gidan shakatawar Alhaji Sallau suka nufa. Sun samesu kusan su biyar da alama zaman jiransu suke suma. Da ido R.D yay ma A.G alamar miya kawo Abba cikinsu?, dan gaba dayansu manyan masu fa
ɗ
a
aji ne a ƙasa da mukamai ke hannunsu. Sannan a shekaru duk sun girmi Abban, hasalima sune suka
ɓ
ata rayuwar Abban dan lokacin da Alhaji Balele ya sakoshi a harkar wajensu yake kawosa kasancewar su ubannin gida a garesa. kai A.G ya gya
ɗ
a masa da masa alama
r cool down.
Cikin ka
ɗ
a kai R.D ya janye idanunsa yana gyara zamansa cike da isa. Kasancewar duk ubannin gida suke a wajen su Abban cikin girmamawa ya gaidasu. Kafin ya kai zaune inda A.G ya nuna masa.
Alhajin Mande ya dubi Abban da fa
ɗ
in,
“Lallai Halilu idonka kenan?”.
Ƙasa Abba yayi da kai a girmamame. “Ayi hakuri ranka ya da
ɗ
e na samu raunine a ƙafa, amma Alhmdllh zuwa yanzun na fara fita ka
ɗ
an-ka
ɗ
an”.
Alhajin Mande ya gya
ɗ
a kansa da fa
ɗ
in, “Eh A.G ya sanar mana ai randa ya
kawo mana invitation
ɗ
in auren yaran wajenka. Sai dai kuma muna baka haƙuri bamu samu zuwa ba bisa wasu dalilai”.
“Babu komai ranka ya da
ɗ
e dan auren ma ba'a
ɗ
aura ba”.
“Tofa miya faru aka fasa?”.
Cewar Engineer Zailani Ginger.
“En
gineer matsala aka samu, wadda a dalilintane ma muka zo nan ni da A.G”.
Gaba
ɗ
aya dattijan ala kwankwan
ɗ
in suka maida dubansu ga A.G.
A.G ya gyara zamansa yana dubansu shima. “Hatsabibin yaron nanne ya
ɓ
ata masa aiki”.
Kai tsaye R.D
yace, “Kana nufin Master?”.
“Shi kuwa”.
Kusan a tare suka ha
ɗ
a baki wajen fa
ɗ
in, “Ya akai yasan Master shi?”.
A.G yay
ɗ
an tiri-tiri da fa
ɗ
in, “E..e eh ya sanshi ne sakamakon yarinyar nan data hari Master
ɗ
in