Showing 54001 words to 57000 words out of 186858 words
kama Abba ku
ɓ
oye min har sai an kammala
ɗ
aura auren yayuna da matan da suke
so da kwanaki biyu. Abu na ƙarshe kuma inason amin cikakken bincike akan Muha
mmad Shuraim da Abba ya iya hana
ɗ
ansa ya yarda na auresa duk da za
ɓ
in Ummi na ne shi”.
“Duk mun amince da shara
ɗ
inki”.
Murmushi Hibbah ta saki a karo na biyu. “Inhar ya kasance Muhammad Shuraim bashi da wani aibu a rayuwarsa zan auresa na rayu da
shi matsayin miji kodan son da Ummi na da Yayuna ke masa. Zanbi duk hanyar da zanbi na ganin ya
ɗ
aukeni zuwa ƙasar China yin karatuna akan ilimin kimiya da fasaha. Ni kuma a wannan lokacin zan muku aiki. Ko wanene wanan master
ɗ
in nayi alkawarin insha ALL
AH sai na zama sanadin da zaku kamashi a tafin hannunku. Dan haka na baku dama kafin kwanakin aurenmu 60 da aka saka nasan wanene Muhammad Shuraim ciki da bai. A samama ahalina waje na musamman da zasu rayu a lokacin da zan fara farautar MASTER. Dan ko ƙwa
rzane bana son ya samu koda farcinan hannunsu”.
Wani irin tattausan murmushi dattijo A.G ya saki, yayma Hibbah jinjina. “Tun a ranar farko da kikazo nan na tabbatar zaki iya a cikin idanunki, tabbas zaki iya. Kuma insha ALLAH dukkanin bukatunki
zasu biya Muhibbat, daga ƙarshe ƙyautar dana ambata zata kasance biya miki ku
ɗ
a
ɗ
en tafiya ƙasar China ko wata ƙasa daban yin karatunki. Abinda kawai zakiyi shine neman yardar mijinki”.
A take wani irin farin ciki ya baibaye Hibbah. Ta
ɗ
aga hann
u tana addu'ar godiya ga UBANGIJI da fatan nasara akan alƙawarinta.
Shiko dattijo A.G na tayata da amin. Sai da ta sauke hannayenta sannan ya tura mata takarda da pen.
Ki rubutamin dukkan sunayen ƴan gidanku da duk wanda kike tunanin kawo tan
gar
ɗ
a akan auren yayunki anan”.
Takardar ta jawo gabanta tana wani irin dariyar ƙeta. Dan babu wanda take hangowa a idanunta sai Hajiya Mama da su Kawu Hannafi. Bayan ta gama zana masa ya bata wata bag dake
ɗ
auke da tarin files da suka shafi Mast
er. Ya
ɗ
ora da garga
ɗ
inta akan muhimmancin riƙe musu sirrinsu.
“Dukkan abinda zaki buƙata da ya shafesa na tanadar miki anan, dole ne sai kin fara shiga kansa, kinyi irin tunaninsa. Ke mace ce, kuma ƙaramar yarinya. Inaji a jikina kafin ya gano
ki ko ya farga da ke kin kammala aikin nan insha ALLAH. Kisa a ranki ALLAH na tare da ke, kuma duk inda kika shiga akwai jami'an dana tanada zasu dinga bibiyarki ke da ƴan uwanki domin baku kariya.”
Kai kawai Hibbah ta jinjina masa. Da ga haka ta f
ito mai taxi
ɗ
in da ya kawota station
ɗ
in ya sake
ɗ
aukarta domin maidata gida.
★★
Kamar yanda Hibbah tai fata koda ta shigo gidan nasu bata sami kowa a falo ba, yayunta babu wanda ya shigo, Ummi kuma tana
ɗ
akinta. Ɗaki ta wuce ta adana
bag
ɗ
in da tazo da ita sannan ta fito ta sanarma Ummi ta dawo.
Sosai Ummi ke binta da kallon mamaki ganin tanata washe haƙora kamar ba itace ta fita da
ɓ
acin ran zancen aurensu ba. Komai Ummi batace mata ba akan walwalar tata. Sai ma ce mata da ta
i idan ta gama taje tai mata list na kayan kwalliya da kayan underwears.
Cike da zumu
ɗ
i Hibbah ta fice dan tasan na kayan lefen yayunta ne da za'a ha
ɗ
a a gidan Sheikh Aliyu Abdul-Ra'uff Maina. A gurgije tai wanka ta kimtsa kanta. Ko abinci bata ne
ma ba duk da yunwa da ciwon kan da ke
damunta har yanzun, tai zaman rubuta list
ɗ
in bayan ta kunna wayarta ta shiga WhatsApp
ɗ
inta tana bugar cikin Hafsat da Zahidah akan kalo da sayis
ɗ
insu.
Cikin awa
ɗ
aya ta kammala komai ta fito
ɗ
auke da takardar
. Kai tsaye
ɗ
akin Ummi takai ta ajiye sannan ta fito wajen yayunta suka cigaba da hira. Su kansu sunyi mamakin ganin yanda taketa faman walwala tamkar yanda suka santa tun fil'azal. Sai dai komai basuce mata ba suma.
*________________________*
Kwana uku da faruwar haka Muhammad Shuraim yazo gidan su Hibbah a karon farko. Ya sami ƙyaƙyƙyawar tarba da ga wajen su Yaya Umar, inda aka saukesa ƙaramin falonsu da Dadynsu kan sauke baƙi kafin rasuwarsa.
Da farko Hibbah catai ita bata ga
yyatarsa, dan haka bazataje ba. Sai da Ummi tai mata jan ido sanann ta zumbula hijjab ta fita
ɗ
auke da karamin tire da aka
ɗ
ora ruwa.
Tunda ta shigo da sallama ya kafeta da idanunsa manya da ke neman rikitata. Tiren ta ajiye saman Centre table
ɗ
in
falon tana harararsa da kumbura fuska.
“Malam lafiya?”.
Ta fa
ɗ
a cike da tsiwa.
Kansa ya
ɗ
an girgiza kawai yana lumshe idanunsa dake a kanta ya sake bu
ɗ
ewa. “Ina tausayin bakin nan naki saboda tsiwansa, amma babu komai lokaci ka
ɗ
an ya rage
ya daina”.
Baki ta ta
ɓ
e da kaiwa zaune cikin kujera tana fa
ɗ
in, “Karka
ɗ
auka maganin da kaima iyayena suka yarda da kai lokaci guda nima ya cini. Wasu dalilai ne kawai sukasa na yarda da aurenka badan kayi dai-dai da ra'ayin mijin da naima kaina bur
i ba”.
“A hakanma na gode. Na kuma sake tabbatar da cewa nazo inda ya dace neman aure. Dan biyayyar da kikai ga iyayenki kawai cikakkiyar amsace akan nagartaciyar tarbiyyar da kika samu da ga garesu mai inganci.”
“Humm” kawai Hibbah ta
fa
ɗ
a batare da tace komai ba.
Shuraim ya murmusa batare da ya nuna damuwa da yanayin nata ba. “Kamar yanda na fa
ɗ
a miki sunana Muhammad Shuraim Aliyu. A garin nan aka haifeni, anan na tashi, anan na girma, anan nai karatun addini dana boko har zuwa
secondary. Kafin na ƙetare wajen ƙasar nayo karatun jami'a har zuwa matakin degree na biyu. A yanzu haka ina akan ha
ɗ
a degree na na uku tare da harkar kasuwanci tamkar yanda na taso na gani anayi a gidan mu. Abinda ban fa
ɗ
a miki ba bayan wannan kuma na bak
i damar yin bincike a kaina dan ki sani. Ƙwarai da gaske naji da
ɗ
i matuƙa na samunki musamman da ya kasance ban zaci hakan ba. Abinda zance kawai kiyi haƙuri banyi kamar yanda samarin wannan zamanin keyiba na fara shimfi
ɗ
a soyayya kafin aure. Ni sam hakan
ba ra'ayina bane ba, shiyyasa tun farko ban ta
ɓ
a zuwa ƙofar gidanku ba kai tsaye sai dai bibiyarki kawai. A randa kuma iyayena sukazo domin neman izinin zuwa zance gunki sai akace anma bani ke, dan ƙa'idarku ku ba'a barinku dama yin zance. Nagode ƙwarai da
gaske Muhibbat. Ina fatan zaki amsheni da hannu biyu batare da tunanin nayi miki kutse cikin rayuwarki ba?”.
Har ga ALLAH kalamansa sun sanyaya ranta. Taji matuƙar kinarsa da girmansa. Sai dai maganarsa ta kusan ƙarshe-ƙarshe akan ba'a barinsu zan
ce ta tsaya mata arai. ta kuma sake tabbatar mata akwai abinda Abba ke
ƙ
ullawa game da auren nata da Shuraim, wanda shima da alama baida masaniya akai.
Numfashi taja tare da duƙar da kanta ƙasa, dan a karon farko taji kunyarsa da nauyinsa ta lul
lu
ɓ
e ta. Cikin sanyin muryar da batasan tana da ita ba tace, “ALLAH ya tabbatar mana da alkairi”.
“Amin ya ALLAH” ya fa
ɗ
a yana murmushi dan ya fahimci dukkan abin cewar data shigo da shi falon ya gudu.
Ba wata hira mai tsayi sukai ba, sai
ɗ
an
guntun tarihinta itama data bashi sukai sallama ya tafi itama ta shige ciki. Dama ALLAH-ALLAH take ya wuce ta tafi ga aikin da ke gabanta akan files
ɗ
in da dattijon jami'i ya bata (kamar yanda ta ra
ɗ
a masa suna
😂
). Dan tun randa ya bata washe gari ta kwash
e Computer
ɗ
inta da ga falo ta maida cikin bedroom. Koda Ummi ta tambayeta dalili sai tace babu komai zata ajiyesu ne dan ta daina amfani da su sai nan gaba.
Ummi ta gamsu da bayaninta
ɗ
ari bisa
ɗ
ari. Sai dai abinda bata sani ba tuni Hibbah ta ha
ɗ
a k
ayan a
ɗ
akinta harma ta fara aiki akan abinda aka sakata. Ta samu bayanai na laifukan da Master ya aikata kashi-kashi, sai flash drive guda uku dake
ɗ
auke da wasu rubuce-rubucensa na yanar gozo, da fuskokin da yake amfani da su. Abinda ta yanke na farko sh
ine zaman yin nazari da kutse na musamman akan facemasks da yake amfani da su. Haka kawai taji a ranta tana son samo ainahin fuskarsa ta ainahi da take kallo a matakin farko na aikinta. Zatayi hakanne ta wasu hanyoyi da take ganin zasu taimaketa duk da ko
farcensa baya bari a gani rufesa yake. Sai duka handles
ɗ
insa na yanar gizo da ya ta
ɓ
a amfani da su ta hanyar tura saƙo. Da nambobin waya da yay kira dasu masu tsananin tsaro.
Yanzu gaba
ɗ
aya lokacinta da hankalinta duk sun koma akan binciken Master
da ayyukansa. Ta matuƙar maida kanta busy batare da kowa ya sani ba. Sai da safe ne idan Yayunta suka ga idanunta duk a kumbure suyita tambayarta miya hanata barci?. Takance karatune na exam da zasu fara. Tanason ta dage ne saboda shirye-shiryen exam
ɗ
in z
ai ha
ɗ
e mata da hidimar biki.
Duk sun gamsu da bayanin nata, dan haka sukai mata nasiha kawai akan ta ringa sassautawa tana barci dan karta saka kanta a matsala. Insha ALLAH zataci.
★★★★★
A lokacin da Hibbah keta kaikawo akan ƙoƙ
arin yin kutse cikin lamarin Master a gidansu shirye-shiryen biki ake tuƙuru ta fanin su Hajiya Mama da Abba da ke faman jiyyar ƙafarsa da hannu. Shiri suke na bikin ƴaƴan gata ta kowanne fanni. Dan hatta da gidajen da su Yaya Muhammad zasu zauna da amare
Abba duk ya saka abokinsa ya nema musu haya, ya kuma biya ku
ɗ
in hayar da kudinsa acewarsa zai biya na farko daga haka su cigaba da biya.
Komai dake faruwa Ummi na kallo. Sai dai ta maida kanta makauniyar ƙarfi da yaji bata ta
ɓ
a nuna alamar tana fah
imta ba. Sai ma faman nata shirye-shiryen da takeyi ita da Sheikh Aliyu Maina da iyalansa itama. Dan a yanzu haka ma anata shirin miƙa akwatunan lefen auren su Yaya Muhammad da suka ha
ɗ
ama kansu da kansu zuwa gidan amarensu. Gidansu kuma na gab da kammaluw
a sai sam barka da fatan alkairi.
*______________________________*
Kwanakin biki sun cigaba da turawa, shirye-shiye na ƙara fa
ɗ
a
ɗ
a a kowanne
ɓ
angare. Sai dai kuma a
ɓ
angaren Hibbah ita hankalinta a tashe yake matuƙa bisa
dalilai biyu. Na farko shine har yanzu bata sake ji da ga jami'an tsaro ba, musamman akan binciken da sukace zasu mata game da Muhammad Shuraim da zuwa yanzu shaƙuwa mai ƙarfi ta ƙara shiga tsakaninsu. Dan tun daga waccan ranar duk bayan kwana biyu sai ya
zo gidansu. Bawata hira sukeba mai yawa, mafi yawanci ma akan karatu ne dan tafi sakin jiki da shi.
Na biyu ganin yanda su Abba ke shirye-shiryen auren duk da yana kwance har yanzu yana fama da ƙafa sai yake
ɗ
aga mata hankali take ganin tamkar ta
rkon data
ɗ
ana musu domin ku
ɓ
utar da yayunta bamai yuwuwa bane a garesu. Cikin
ɓ
acin rai yau ta tattara dukanin kayan da A.G ya bata ta maida a bag
ɗ
in. Dama addu'a taketa faman yi ALLAH yasa Ummi ta fita zuwa gidan malam da taji tana fa
ɗ
a zata.
Tan
a samu yayunta suka fita, Ummi ma ta fita gidan malam
ɗ
in tare da su sai itama ta samu ta si
ɗ
a
ɗ
a ta fice da addu'ar ALLAH yasa har taje ta dawo Ummi bata dawo gidan ba.
Tana shirin shiga napep aka dakatar da ita. Tai saurin juyowa a rikice jin an
ambaci sunanta. Kallon sama zuwa ƙasa taima matashin saurayin da batasan daga ina ya fito ba. Shima batare da wani damuwar kallon da take masanba ya miƙa mata ƙaramar jakkar hannunsa.
“Babu buƙatar ki sake komawa can. Zaki sami dukkan bayanan da ki
ke buƙata anan. Akwai waya yace zai kiraki tanan zakuyi magana. Kiyi komai da kula”.
Batare da ya jira cewarta ba ya juya ya barta tsaye galala da jikka a hannu tana binsa da kallo. Takaici da haushi yasa mai napep jan napep
ɗ
insa yabar wajen yana m
asifar an bata masa lokaci.
Itama Hibbah juyawa tai ta koma gida jiki da sauri..............
✍
TATATTUN FITATTUN LABARAN ZAFAFA BIYAR NA 2022*
🔥🔥🔥🔥🔥🔥
*ALSHIRINKU MASU KARATU!!!*
*_NAJI DADI SHINE GARI......_*
*KI
NA DA BUQATAR TSAFTATATTUN LABARAI DAKE CIKE DA*
_ILIMI_
_NISHADI_
_TSUMAMMIYAR SOYAYYA KUMA MAI TSAFTA DA ZATA SAKI SHIGA SHAUQIN SOYAYYA DA DUKAR DARUSSA KALA KALA A FANNIN ITA SOYAYYAR DA RAYUWA?_
*MAZA GARZAYO KI NEMI LITATTAFAN ZAFAFAN MAR
UBUTA GUDA BIYAR*
*NA SABUWAR SHEKARAR 2022*
*WADANDA SUKA ZAUNA,SUKA TACE LABARANSU,SUKA MUSU ADO DA SABUWAR FASAHA!!!*
*SABBIN LABARAI*
*SABUWAR SHEKARA*
*SABON NISHADI*
*_FARINCIKIN KASANCEWA DA MARUBUTAN CIKIN SASHEN
DA AKE GWABZA RUWAN SHARHI DA MUSAYAR RA'AYI NA DABANNE_*
*MAZA 'YAR UWA SIYA NAKI KI SHIGA SAHUN WANNAN TAFIYAR,TARE DA SAMUN DAMAR SHIGA SASHEN COMMENTS NA MUSAMMAN MALLAKIN MARUBUTAN*
*_TAKUN SAAƘA!!_* _Bilyn Abdull_.
*_SO DA ZUCIYA_* _Ha
fsat (miss xoxo)_
*_DEEN MANSHAL_* _Mamu gee_
*_ƊABI'AR ZUCIYA_* _Safiyya huguma_
*_HALIN GIRMA_* _Hafsat Rano_
*ta hanyar tura kudin littafinki zuwa ga wadan nan lambobi dake qasa*
6019473875
MUSAA ABDULLAHI SAFIYA
keystone bank
Saiku tura shaidar biyanku zuwa ga wannan number
08184017082
*IDAN KATI NE KUMA KO VTU,SAI KU TURA ZUWA GA*
09134848107
Littafi daya
1____300
2____400
3____500
4____700
5____1,000 (1k).
*INGANCI DA NAGARTAR RUBUTU,B
ABU NADAMA KO DANA SANI*
🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽
#team ZAFAFA BIYAR
🔥🔥🔥🔥🔥
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
😭🙏🏻
_*
*_Typing
📲
_*
*_Zafafa biyar na ku
ɗ
i ne. Dan girman A
LLAH ki saya kafin ki karanta. Muna ha
ɗ
aki da ALLAH idan kin saya karki fitar mana saboda hakan cutarwa ne a garemu da ke kanki da kika sa
ɓ
a mana alƙawari ta hanyar zalintarmu da son ruguza mana kasuwancinmu._*
*_ZAFAFA BIYAR FACEBOOK LINK
👇🏾
_*
https://www.facebook.com/groups/494948898814888/?ref=share
*_ZAFAFA BIYAR INSTAGRAM LINK
👇🏾
_*
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=u8e91axrluzc&utm_content=nj79azb
*_ZAFAFA BIYAR WATTPAD LINK
👇🏾
_*
https://www.wattpad.c
om/1178725798?utm_source=android&utm_medium=whatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=ZAFAFABIYAR&wp_originator=Rf3bdM1DxoE6rtr%2FpmofDT2LwC%2FVfwSkcdyq99bn0JQs6Y4vrnr66bh9cxKlfOuPfF5VyLoSKGor57378NB4Zb%2FxLxcsULfA0VJvg4flaQvg
AACdVin4LPGGN8XRDxBS
*_ZAFAFA BIYAR TELEGRAM LINK
👇🏾
_*
https://t.me/+SBu4brdnI29hSBfw
_________________________
Chapter Seventeen_*
............Haushi da takaicine ya turnike Hibbah lokacin da ta iso gida ta bu
ɗ
e jakar
da saurayin ya bata. Babu komai a ciki sai ƙaramar waya da ko number guda
ɗ
aya babu a ciki. Sai wani shegen voice recording guda
ɗ
aya da taji bata buƙatar sanin kona uwar miye. Wadrobe
ɗ
inta ta bu
ɗ
e ta cilla wayar ciki tana jan tagwayen tsaki.
Ba
bu abinda zuciyarta ke raya mata sai fita harkar wa
ɗ
an nan ƴan sandan. Dan ta fahimci babu abinda zasu mata sai amfani da ita domin samin cikar burinsu tamkar yanda Yaya Abubakar ya fa
ɗ
a. Inko hakane tayi alƙawarin bazasu sake ganinta ba........
Sallamar Ummi da tajiyo ne ya sata ajiye komai ta fito tana amsawa. Ummi ta kalleta da mamakin ganin yanayinta. “Tanee kina lafiya kuwa?”.
“Lafiya lau Ummi, kainane kawai ke ciwo amma nasha magani.”
“To ALLAH ya ƙara sauƙi. Kije ki kwanta
kozai fa
ɗ
a miki mu gani”.
Kanta ta jinjinama