Showing 183001 words to 186000 words out of 186858 words
sake canjawa. Ta bu
ɗ
e ko ina ya cika a jikinta ga ƙiba ciki
n yana sakata masha ALLAH. Cikinta na watanni hu
ɗ
u ta fara wani matsanancin laulayi da batayisa a baya ba. Ga shi Master ya koma aiki kuma. Dole Baba Saude ta dawo yini sashen nasu ko yana fita Hibbah ta koma can har sai ya dawo. Dan zuwa yanzu komai bata
iyayi sai kwanciya. Ƙarin ruwa kuwa duk bayan kwana biyu sai an mata shi ake samun nutsuwa. Sau biyu Ummi dasu Zahidah na zuwa dubata. Su Yaya Muhammad kam ai basusan adadi ba. Balle Ammar yaji labari wanda kullum babu fashi idan ya dawo school sai ya biyo
tanan ya ganta yake iya wucewa gida.
A cikin wannan tsukun da Hibbah ke dirzar nata laulayin aka saka aurarrakin su Habib da ƴammatansu. Zai kama dai-dai da haihuwar Hibbah insha ALLAH. Bayan saka ranar da kusan sati biyu wani aiki ya tasoma
Master zuwa kudancin ƙasar. Dole ya tattara matarsa suka wuce tare dan bazai iya barinta a halin da take ciki ba. Ta tafi da kewar su Musbahu, suma ta barsu da kewarta. Dan hatta Ummi taso Master yabar Hibban anan amma dan karta shigar masa rayuwa tai shir
u ta bisu da addu'a.
Sai kuma tahowar ta saka Hibbah cikin
ɗ
unbin farin ciki dajin da
ɗ
i. Dan kai tsaye wajen shakatawa na musamman a bakin ruwa Master ya samar musu masauki. Kasancewar aikin nasa kuma na sirrine ya sai ya koma a real Isma'ill
ɗ
ins
a suka sake baje shafukan soyayya da rainon cikinsu da Master ke matuƙar so da ƙauna da fatan fitowarsa duniya lafiya. Ɗan yawon da yake da ita wajaje daban-daban yasata fara samun ƙarfin jikinta, sai dai randa laulayin ya bugar da ita kuma dole ne su kasa
nce a gida. Akwana a tashi babu wahala wajen UBANGIJI sai gasu da wattani uku da tahowa har sun shiga na Hu
ɗ
u.
Taso komawa gida a watan daya gabata dan a farkonsa su Zahidah duk suka haihu kusa da kusa. Sai dai aikin Master dake gab da kammaluwa
ya sashi hanata zuwan sai a waya akaita tura mata hoton babys masha ALLAH. Ranar sunayen ne dai da aka ha
ɗ
e ta birkice masa da kuka harda su zazza
ɓ
i. Sai da ya ha
ɗ
a da Ummi dasu Yaya Muhammad a masu lallashi sannan ta haƙura. Ammar kuwa ya dage yayta
ɗ
auka
mata videon komai yana tura mata. Dan mutane ne sosai suka halarci taron musamman dangin Hajiya mama da ƴan ƙauyen su Ummi. Ita Ummi ma har mamaki da al'ajab abin ya bata. Amma saita
ɗ
au hakan matsayin wani hikima da rahama na UBANGIJI.
Washe gari
n suna akai zama na musamman da su kawu ballo game da gida da kayan gadon su Yaya Muhammad
ɗ
in da Halilu yaso handamewa. Duk da dama an raba musu tun lokacin da babansu ya bar duniya sai yanzu aka sake raba abinda ya rage musamman gidan da suka taso dan an
ce su Momy su tashi. Kuka momy ta dingayi tana neman alfarmar Ummi akan a barsu su zauna Hajiya mama dake kwance tace bata yarda ba. Su Ameera su fitar da miji su Yaya Muhammad su aurar dasu. Ita kuma Momy ta koma can gidan da Mahaifin su Hibbah ya bama Ha
lilu tunkan ya rasu ta cigaba da jiyyar Junaid.
Dole kuwa haka akayi, dan su Ameera da suka fahimci tsohuwar son tona musu asiri take babu shiri suka kawo ƴan samarinsu da abaya suka raina. Gudun kar wata matsalar ta biyo baya su Yaya Muhammad suka
saka bikin a kurkusa. Dan sati uku kacal suka saka. Komai kuma daya shafi kayan
ɗ
aki basuyi ƙyashin yimusu shi ba.
________________
A satin dasu Hibbah suka dawo a satin aka
ɗ
aura auren su Ameera. Haka taci biki a wahale ta ƙaton ciki Amm
ar na mata iya shege. Daya kalleta saiya kwashe da dariya. Video kuwa da hotuna yayisu kala-kala. Tun tana kulashi harta daina dan yay bala'in taso rayuwarta gaba shi dasu Habib da ayanzu suka
ɗ
inke abokai shaƙiƙai.
Bikin dai ba wani armashi yayi ba
sosai. Dansu Yaya Muhammad
ɗ
in ma sunfi maida hankali a shirye-shiryen nasu Habib da za'ai satin sama. Wanda Ummi ce matsayin uwar anguma I.G uban anguna. Hatta lefe su Yaya Abubakar ha
ɗ
a hannu sukai da Master aka ha
ɗ
a komai na birgewa da nunawa tsara. Ana
miƙa amare su Ameera
ɗ
akunansu kowa ya maida hankalinsa akan nasu Habib. Dan Hibbah ma dole ta koma gida dan Master yaƙi yarda akan zata zauna anan har satin bikin. Shi fatansa ma ta haihu lafiya kafin a shiga ruguntsumin taron.............
✍
*_Chapter Fifty (End)_*
............ALLAH kuwa ya amsa addu'ar tasa. Dan a daren data koma gida kusan ƙarfe uku ta farka da matsananciyar naƙuda da dama kusan sati kenan tanata cinta a tsaye tadaiyi shiru ne kawai dan karya hanata halartar bikin su A
mira. A rikice ya miƙe ya kira baba Saude. Wadda tana zuwa ta fahimci haihuwarma ta taho.
Duk yanda yaso su tafi asibiti hakan bai yuwuba. Dan kuwa dai abin yazo inji mai tsoron wanka. Ansha fama da gwagwagwa kafin ALLAH ya sauki autar Ummi lafiya g
ab da kiran sallar asubahi. Ta santalo
ɗ
anta namiji mai kama da Ubansa sak. Lokaci da Master ya
ɗ
auki yaron sai ga hawaye na rige-rigen sakkowa kan fuskarsa dan hakan ya tuna masa da randa Mamynsa ta haifi Habib. Ya rungume yaron wata irin ƙaunarsa na rsat
sa jini da
ɓ
argonsa. Sai da aka kammala gyara Hibbah tsaf bayan sallar asuba sannan ya shiga ya ganta. Su Habib ma sai lokacin suka sani.
Wayyo zo kaga murna da ihu. Yaro kuwa gaba
ɗ
aya suka hau rububin
ɗ
aukarsa Hibbah na kallonsu tana dariya da haw
aye ita da Master, dan Alhmdllhi batajin wani damuwa a jikinta. Amma duk da haka sai da suka fita asibiti taga likita. Kasancewar babu wata damuwa suka dawo gida da wuri. Inda suka iske matan su Yaya Muhammad dasu Ameera amare cike da gidan. Dan tuni su Id
ris sun baza batun haihuwar. Hotunan yaro kuwa nata yawo a wayoyin ƴan uwa da abokan arziƙi.
Master yama yaro hu
ɗ
uba da *ALIYU HAYDAR, ZAKI GADANGA ƘUSANR YAƘI*. Sosai Hibbah taji da
ɗ
i, duk da dai tasan shima sunan mahaifinsa kenan. Ammar kuwa
ai cayay shi akaima takwara babu wasu su daddy.
Tsaye Baba Saude take akan Hibbah hakan yasa Ummi sam bata damu da batun a maidota gida ba tunda biki zasu shiga. Kwana biyu da haihuwa aka dire tarin kayan barka daga su Yaya Abubakar na ban mamaki. D
an har sai da Master yace sunyi yawa ai. Amma suka nuna masa zama su ƙaro kuwa.
Dole ya tsuke bakinsa yay godiya hakama Hibbah.
★★★
Duk da
ɗ
anyen jego dake a jikin Hibbah haka aka tsunduma hidimar biki, sai dai ita kam babu d
amar yawan shigi da fici. idan kuwa ta kama dole zaka ganta cikin dogon Hijjab kamar yanda Baba Saude ta tilasta mata sakawa.
Randa take cika kwanaki shida da haihuwa aka
ɗ
aura gagarumin auren ƙannen Master guda bakwai a babban masallacin juma. Taron
aure ne daya samu halartar mutane manya dama jama'ar gari talakawa irinmu yaku bayi. Dan kuwa kowa burinsa nuna halacci ga Master. Zo kaga bakunan anguna uwa gonakin auduga. Sunyi shar dasu abin sha'awa da birgewa.
Washe gari aka ha
ɗ
a bikin suna
da karasun biki, inda kowa ke nuna bajintarsa. Amaryar jego Hibbah tayi ƙyau harta gaji ita da jariri Hydhar, wanda gaba
ɗ
aya kamaninsa ke riki
ɗ
ewa zuwa Habib abin zam-mamaki.
Iya jigatuwa kowa ya jigatu, anci ansha ankuma raƙashe an ƙwalle yanda ya
kamata. Dan kuwa Ammar ma dai yace shimafa auren nan yakeso nanda wata guda kacal, dan maganar gaskiya bazai bari su Habib su ajiye ƴan dugwi-dugwi ba shi yana sake da baki ga Hibbah da
ɗ
a.
Zuwa dare aka kawo amare
ɗ
akunansu, kowa ya kama gabansa aka
bar su Hibbah da sauran aiki.
____________________
Kamar yanda Ammar ya ambata shima kam ALLAH ya amsa masa. Dan bayan bikin su Khalid da wata guda cif aka
ɗ
aura nasa auren da amaryarsa. Hibbah kuwa ta samu nayi. ta tasashi gaba da sheri kal
a-kala ta rama duk bashin da yaci akanta tsaf.
Bayan bikin Ammar da kwanaki tara suka wuce Umrah ita da Master
ɗ
inta da Hydhar. Dan Master yace yana buƙatar hutu kasancewar tayi arba'in. Sai da suka fara zuwa ƙasar dubai suka more rayuwarsu na tsaho
n sati biyu kafin suka wuce saudia domin gabatar da umrah. Daga saudia Canada suka nufa wajen Abdull dake shirin tattaro iyalansa ya dawo gida shima.
Zokaga murna wajen ƴaƴan Abdull din da matarsa duk da kuwa a waya suka san juna da Hibbah. Hydhar ka
m ya zama
ɗ
an gata dan koyaushe yana nane da yaran. Da wannan damar su Hibbah da Oganta Master suka sake
ɓ
arje guminsu da gajiya a ƙasar canada.
satinsu biyu cif a canada suka ruguntsumo da iyalan Abdull suka dawo gida. Inda suka iske rasuwar ha
jiya mama.
*_AKWANA A TASHI_*
_A KWANA_ a tashi babu wahala wajen UBANGIJI, dan kuwa cikin ƙanƙanin lokaci rana ta zama dare, dare ya zama kwana, kwanaki sun koma sati, sati sun zama wata. Watanni sun riki
ɗ
e shekara. Kafin cikar wasu b
uruka shekaru sunta ninkuwa a cikin rayuwar su Hibbah.
Alhmdllhi zuwa yanzu yaranta uku, hakama su Yaya Muhammad yara uku-uku suke da, dan haihuwar ta cigaba da tafiya musu ne kamar yanda suka fara. Family ya ha
ɗ
u cif ga Ummi abin birgewa. Hakama
ga Master burinsa ya cika. Dan suma su Habib yaransu bibbiyu yanzu suda Ammar. Family biyu sun dunƙule waje guda sun koma zuri'a
ɗ
aya.
Yau data kasance Friday sauri-sauri Hibbah ke ƙoƙarin kammala ayyukan gidan kafin sojojin gidan su dawo makaran
ta. Dan Hydhar da yaransu Habib na farko duk an sakasu, sai
ɗ
iyarta ta biyu mai sunan Mamyn su Master suna kiranta mimi. sai na ƙarshen da shima rarrafe yake ko ina mai sunan Master
ɗ
in. Wato Isma'il, suna kiransa Ansar.
Kasancewar duk juma'a a tar
e suke ha
ɗ
uwa da matan su Zaidu suyi girki mai yawa da ake fita da shi sadaka shiyyasa komai bataiba a sashen nata daya danganci abinci. Sai
ɗ
an fruit salad data shiryama Master da fura damammiya da taji kayan ha
ɗ
i.
Cikin ƙanƙanin lokaci ta saka ƙa
mshi ta fa
ɗ
a wanka, dan Ansar na wajen Sharifat data zama budurwa. Dan ayanzu hakama a wajenta take ta bar hannun baba saude dake fama da ƙafa zuwa na tsufa. Rigimar da yaketa tsilala mata ce tasa Sharifat
ɗ
aukarsa suka tafi can compound inda matan su Adam
ke girki. Dan dama ba barinta sukeyi tayi ba ita, sai dai ta duba abinda baiyiba.
Suna tsananin bata girma kamar yanda suka samu mazajensu na mata itada Masternsu. Ita kuma ta tsare mutuncinta bata bada wata ƙofar da raini zai shiga tsakaninta da wa
ni a cikinsu ba. Yaransu duk ta ha
ɗ
e da nata tana kulawa da basu tarbiyya kamar yanda suma sukeyi. Koyaya taga sa
ɓ
anin zai shiga tsakaninsu zatai iya ƙoƙarin ta taga ta gyara komai cikin hikima.......
Da sauri ta bu
ɗ
e idanunta saboda jin an bu
ɗ
e ƙof
ar toilet
ɗ
in. Ta sharce ruwan dake sauka mata a fuska tana kallonsa dan dama tasan sai shi
ɗ
in. Harara ya sakar mata yana kwance towel
ɗ
in jikinsa ya shigo wajen wankan da dungure mata kanta. “Yarinya kinsan dai kin sa
ɓ
a doka ko? To wankanki baiyiba sai k
in koma farko”.
Fuska ta
ɗ
an
ɓ
ata da turo hanunsa dake ƙoƙarin
ɗ
ora mata soson daya ha
ɗ
ama kumfa. “Ban yarda da wayon nan naka ba Daddyn Hydhar. Ai yanzu muka gama waya amma baka sanarmin kana hanyar shigowa gida ba”.
“Kinma isa”. Ya fa
ɗ
a da dungure mata kai ya turata jikinsa yana goga mata sosan. Son ƙwace jikinta ta cigaba dayi amma ya hana. Daga haka suka koma kokawarsu ta masoya suna dariya. Har dai takai an koma asalin soyayyar datafi ta kokawar wanka. Cikin nisha
ɗ
i da farin ciki su
ka kammala wankan nasu dana abinda ya biyo baya suka fito yana tsokanarta da fitinanniya.
Dariya tayi da yarfa masa ruwan hanunta. Cikin
ɗ
aga gira tace, “Kai kuma Master na fitinannun miye sunanka?”.
“Zona fa
ɗ
a miki”
Da sauri ta zille g
anin zai damƙota. “ALLAH zaka makara salla ga sojojinka can kuma da alama sun dawo suma”.
Master dake ƙarasawa gaban Mirror yana goge jikinsa fuskarsa
ɗ
auke da murmushi yace, “Aini na
ɗ
akkosu a school. Dan yau ma tare dasu zanje massallaci. Na bar ya
rda su Habib namin wayo”.
Ƙarasowa Hibbah tai garesa ta rungumosa ta baya da kwantar da kanta a gadon bayansa tana murmushi. “Ina bayanka big daddy. Dan kuwa dama kullun mitar yaran nan big Daddy bai zuwa dasu massallacin juma'a ne.”
Hanunt
a ya kamo ya zagayo da ita ya jingina da mirror
ɗ
in. Ya
ɗ
an lakace hancinta da sumbatar lips
ɗ
inta. “Insha ALLAH zan gyara baby luv. Koda kinga ran juma'a ban dawo akan lokaci ba, kiyi azamar kirana ki tunamin alƙawarin sojojina”.
Rungumesa tai tan
a murmushi da sumbatar ƙirjinsa. Shima ya rungumetan ransa fes da tarin so da ƙaunarta.
Da taimakonta ya shirya cikin
ɗ
anyar shadda fara ƙal harda murza hula. Itama ta kimtsa sauri-sauri suka fito tare suna baza ƙamshi. A falo suka iske su Hydhar da
keta faman hayaniya har an gama shiryasu cikin nasu shaddojin farare tas irin
ɗ
aya mazansu da matansu. Da gudu sukayo kan Hibbah duk suka rungumeta suna fa
ɗ
in “Big Mommy Oyoyo”.
Durƙushewa tai itama cikinsu tana mai rungumesu da fa
ɗ
in “Oyoyo sojo
jin big daddy Ya school?”.
Atare suka amsa mata da Alhmdllh. Ta miƙa hannu ta kamo Mimi dake gefe tana tunzura baki fuskarta duk hawaye. “Kai! Kai waye ya jangwalo min uwa a gidan nan ne?”.
Duk juyawa sukai suna kallon mimin har Master dake
amsa waya. Mimi ta sake ta
ɓ
e baki tana nuna Sudies. “Yaya Sudies ne ya cimin cake
ɗ
ina a wajen Ammi”.
Katse wayar Master yayi, ya zirata aljihu yana matsawa inda Mimin take. Cak ya
ɗ
auketa tare da sumbatar kumatunta. “Mamyna shine shagwa
ɓ
a kuma ba
i tashi ba sai yanzun?. Maybe rowanki kikai masa shiyyasa ya
ɗ
iba ai.”
“Big daddy ƙaryane, nima ta shamin juice ne shiyyasa na mincini cake
ɗ
inta”.
Cewar Sudies yana matsowa kusa da Master. Dire Mimi yayi kusa da Sudies
ɗ
in ya
ɗ
an duƙo gabansu
ya kama hanunsu ya ha
ɗ
e waje guda. “To tunda kowa yama kowa a shirya. A yafema juna kuma”.
Kallon juna Mimi da Sudies sukayi, Sudies yasa hannu ya sharema Mimi hawayenta. “Sorry sweet heart bazan sake ba ki yafemin”.
Mimi dake murmushinta mai
kama dana Hibbah tace, “Nima sorry yaya Sudies ka yafemin”. Sai suka rungume juna. Tafi su Hydhar suka farayi musu kamar yanda aka koyar dasu. Master dake murmushi ya sumbaci kumatunsu
ɗ
aya bayan
ɗ
aya yana sanya musu albarka.
Hibbah dake dariyar wann
an hali na Mimi da gaba
ɗ
aya ita ta biyo tace, “Mamana to azo amin oyoyo
ɗ
in idan an huce”. Da gudu Mimi tazo ta fa
ɗ
a jikinta.
Master