Showing 24001 words to 27000 words out of 186858 words
shima. Dafa kanta da yayine ya sata barin jikin Yaya Abubakar ta rungumeshi shima. Cikin son danne nasa
ɓ
acin ran ya saki murmushi yana
ɗ
agota da shafa kanta. Hannu yasa ya shiga share mata hawaye. “Kukan ya isa h
aka nan, ba gamu tare da ke ba”. Ya ƙare maganar da sake sakar mata murmushi mai kwantar da hankali.
Yaya Abubakar da shima ke ƙoƙarin ganin ya shanye tasa da muwar ya ce, “Bara naje zanyi magana da su”.
Da sauri Hibbah ta riƙo hannunsa tana
girgiza kanta. Cikin sanyin da basu santa da shi ba ta ce, “Yaya karka je. Ka barsu kawai babu abinda sukai min”.
“Karki damu, ba wani abu bane yanzu zan fito”. Yay maganar da zare hannunsa cikin nata yana shafa kanta. Kama hannunta Yaya Muham
mad yay shima ya bu
ɗ
e mota ya sakata, tare da
ɗ
aukar goran ruwa ya miƙa mata. “Sha ruwa ki wanke fuskarki ina zuwa”.
Hibbah na ƙoƙarin dakatar da shi bai jira cewarta ba ya nufi cikin station
ɗ
in shima. Jitai kamar ta fasa ihu, dan gani take kamar shi
gar tasu na nufi jami'an zasu riƙesu su sanarma duniyar ƴan ta'adda
ɗ
inne su.
Ganin an shafe kusan mintuna a shirin tai yunƙurin bin bayansu, sai dai tana bu
ɗ
e motar suna fitowa kowannensu ransa a
ɓ
ace. Ta sauke ajiyar zuciya da yin sagade tai ta
na kallonsu har suka ƙaraso. Yaya Muhammad ya sake kama hannunta ya sata a motar sannan ya zagaya ya shiga shima. Yayinda Yaya Abubakar ya zauna mazaunin driver.
Suna fara tafiya kiran Ammar ya shigo wayar Yaya Muhammad. Kamar bazai
ɗ
aga
ba sai kuma ya
ɗ
aga
ɗ
in. Da ga can Ammar ya fara magana cikin
ɗ
acin murya. “Yaya kazo gida dan ALLAH akwai matsala. Hajiya mama da Abba na nan sun taru akan Ummi harda Junaid. Nayi magana kuma ta dakatar dani. Wlhy zanma Haƙilu (Abba) dukan mutuwa sai dai
Ummi ta tsinemin. Har wannan shegiyar tsohuwar ba raga mata zanba dan mahaifina ta haifa ba ni ba.”
“Ammar!!”
Yaya Muhammad ya kirayi sunansa a tsawace jin zai yanke kiran shima jikinsa na matuƙar rawar
ɓ
acin rai.
Tuni Ammar ya riga ya
katse kiran baima jisa ba. Yaya Abubakar da duk yaji komai ya ƙara ƙarfin gudun motar, cikin ƙanƙanin lokaci sai gasu a ƙofar gidan. Tun a waje yay fakin, gaba
ɗ
ayansu suka fita da sauri zuwa ciki. Dan tun da ga waje suna jiyo kururuwa da ihun Hajiya Mama
da Momy.
A harmutse suka iske gidan. Ammar da Junaid na kwasar uban dambe. Sai dai duk da kasancewar Junaid yaya ga Ammar hakan bai hana Ammar hayewa saman ruwan cikinsa yana duka ba tamkar ALLAH ya aikosa. Mahaifiyar Ammar
ɗ
in da suke kira Momy
taje ceton
ɗ
anta Ammar ya bata mahangur
ɓ
a a muƙamuƙi. Tuni ta koma gefe jikinta na matuƙar rawa.
Abba da hajiya mama kuwa tuni suna a wani lungu maƙale dan su ne Ammar ya fara fafara Junaid
ɗ
in ya maresa. Shine fa
ɗ
an ya juye a tsakaninsu. Da ga
cikin lungun Hajiya Mama keta fama kwa
ɗ
a ihu da kururuwar Ammar zai kashe mata jika. Yayinda Abba ke a rikice ga tsoro, yana son zuwa
ɗ
akko waya ya kira ƴan sanda yana tsoron fita Ammar da ya juye musu kamar wani mayunwacin zaki ya gansa ya dawo kansa.
Ummi ce kawai akan Ammar tana ƙoƙarin janyesa tana kuka amma ta kasa, dan gaba
ɗ
aya ya juye mata tamkar ba Ammar
ɗ
inta ba. Ya koma ainahin sunansa na ALIYU ZAKI.
Kuka Hibba ta fashe da shi ganin yanda Yaya Ammar kema Junaid dukan mut
uwa. Sai jini ke fita ta hancinsa da baki amma yaƙi sakinsa. Da ƙyar Yaya Muhammad da Yaya Abubakar suka iya ha
ɗ
uwa wajen
ɗ
agasa da ga kan Junaid
ɗ
in. A hakanma sai famar turjewa yake yana nuna Junaid cikin garga
ɗ
i.
“Duk iskanci da kukejin kun
iya da rashin mutunci muma mun iyasa. Ba tsoronku bane yasa muke barinku kuna taka mana mahaifiya yanda kuka gadama. Son yin biyayya a gareta da ga taka mana birkin da take na barinku kawai ke dakatar damu. Amma idan har kun isa wani ya sake nuna nata
ɗ
an
yatsa a gidan nan ya gani in ban karya shi ba na tauna ƙashin. Wlhy hatta waccan annamimiyar tsohuwar bazan bari ba, sai na ida ƙille ƙafafun nata ta koma gurguwa ta gaske.......”
Kuka sosai Ummi keyi tana kiran sunan Ammar amma yaƙi yin shiru. S
u Yaya Muhammad suka turashi sashen nasu da ƙyar suma rayukansu duk a jagule.
A dai-dai wannan lokacin
ɗ
aya da ga cikin ƴammatan gidan ta dawo. Horn tayi mai ƙarfi kamar yanda suka saba. Da sauri mai-gadi dake maƙale yana kallon duk abinda ke faruw
a da ga windown
ɗ
akinsa shima ya fito domin bu
ɗ
e mata gate
ɗ
in. Sai dai shima har cikin ransa yaji matuƙar da
ɗ
in dukan nan da Ammar yayma Junaid. Dan duk wani cin zarfi da akema mahaifiyar su Ammar
ɗ
in a gidan akan idonsu ne tun da ƙuruciya.
A guj
e Ameera ta danno motarta cikin gidan kamar yanda ta saba. Sai dai hango su Abba akan Junaid da ke kwance kamar ya mutu ya sata saurin taka birki tamkar ba'a cikin gida ta ke ba. Fitowa tai da sauri.
Ta zaro idanu sosai cikin ƙaraji na rashin tarbiyya take
tambayar miya samu Junaid
ɗ
in?.
Abba yay saurin
ɗ
ago Junaid
ɗ
in da numfashinsa ke fita da ƙyar yana fa
ɗ
in, “Kinga maza bu
ɗ
e mana motarki mu kaisa asibiti shine mafi muhimmanci yanzu. Sauran bayani ƙyaji da ga baya dan anzo gabar da yaƙin duniy
a na uku zai fara tashi a gidan nan.”
Zata ƙara magana Hajiya mama ta katseta a tsawace. Baki ta murgu
ɗ
a mata da yin fari da idanu sannan ta nufi motar tata Abba da mai-gadi biye da ita
ɗ
auke da Junaid da gaba
ɗ
aya jini yayma fuskarsa faca-faca....
.......
✍
*TATATTUN FITATTUN LABARAN ZAFAFA BIYAR NA 2022*
🔥🔥🔥🔥🔥🔥
*ALSHIRINKU MASU KARATU!!!*
*_NAJI DADI SHINE GARI......_*
*KINA DA BUQATAR TSAFTATATTUN LABARAI DAKE CIKE DA*
_ILIMI_
_NISHADI_
_TSUMAMMIYAR SOYAY
YA KUMA MAI TSAFTA DA ZATA SAKI SHIGA SHAUQIN SOYAYYA DA DUKAR DARUSSA KALA KALA A FANNIN ITA SOYAYYAR DA RAYUWA?_
*MAZA GARZAYO KI NEMI LITATTAFAN ZAFAFAN MARUBUTA GUDA BIYAR*
*NA SABUWAR SHEKARAR 2022*
*WADANDA SUKA ZAUNA,SUKA TACE LA
BARANSU,SUKA MUSU ADO DA SABUWAR FASAHA!!!*
*SABBIN LABARAI*
*SABUWAR SHEKARA*
*SABON NISHADI*
*_FARINCIKIN KASANCEWA DA MARUBUTAN CIKIN SASHEN DA AKE GWABZA RUWAN SHARHI DA MUSAYAR RA'AYI NA DABANNE_*
*MAZA 'YAR UWA SIYA NAKI KI S
HIGA SAHUN WANNAN TAFIYAR,TARE DA SAMUN DAMAR SHIGA SASHEN COMMENTS NA MUSAMMAN MALLAKIN MARUBUTAN*
*_TAKUN SAAƘA!!_* _Bilyn Abdull_.
*_SO DA ZUCIYA_* _Hafsat (miss xoxo)_
*_DEEN MANSHAL_* _Mamu gee_
*_ƊABI'AR ZUCIYA_* _Safiyya huguma_
*_HALIN GIRMA_* _Hafsat Rano_
*ta hanyar tura kudin littafinki zuwa ga wadan nan lambobi dake qasa*
6019473875
MUSAA ABDULLAHI SAFIYA
keystone bank
Saiku tura shaidar biyanku zuwa ga wannan number
08184017082
*IDAN KATI NE
KUMA KO VTU,SAI KU TURA ZUWA GA*
09134848107
Littafi daya
1____300
2____400
3____500
4____700
5____1,000 (1k).
*INGANCI DA NAGARTAR RUBUTU,BABU NADAMA KO DANA SANI*
🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽
#team ZAFAFA BIYAR
🔥🔥🔥🔥🔥
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
😭🙏🏻
_*
*_Typing
📲
_*
*_Zafafa biyar na ku
ɗ
i ne. Dan girman ALLAH ki saya kafin ki karanta. Muna ha
ɗ
aki da ALLAH idan kin saya karki fitar mana saboda hakan cutarwa
ne a garemu da ke kanki da kika sa
ɓ
a mana alƙawari ta hanyar zalintarmu da son ruguza mana kasuwancinmu._*
*_ZAFAFA BIYAR FACEBOOK_*
https://www.facebook.com/groups/494948898814888/?ref=share
*_ZAFAFA BIYAR ISTAGRAM_*
https://www.i
nstagram.com/invites/contact/?i=u8e91axrluzc&utm_content=nj79azb
_________________________
*_Ina miƙa sakon ta'aziyya ga
ɗ
aukacin musulmi musamman hausawa na rashin uba kuma jigo, Haziƙi, gwarzo, abin alfaharinmu Sheikh Dr Ahmad
bamba
. Ya rabbi ka gafarta masa. Ka yafe masa kurakuransa da iyayenmu baki
ɗ
aya. Munyi rashi irin wanda cike gurbinsa abune mai matuƙar wahala a duniyar musulinci. ALLAH ka yafema wannan jarumin dattijan ƙwarai
😭🙏🏻
_*
__________________________
*_MG'
s SKINCARE_*
*_Ina manyan Mata, da manyan yara masu buqatan gyaran jiki da fata akan tabbaci da ingancin kyawu da aikin me kyau?_*
💃🏻
*_To maza kuzo ga mg's skincare inda sukeda nagartattun sabulai da creams masu kyau da aiki_*
*_mg's skinc
are nada black soap dasu molato soap hakama akwai gangariyar sabulu na musamman Mixed na Molato/black soap Wanda hadinsa da aikinsa karshene sbd mun gwada mun tabbatar
💯
_*
💃🏻💃🏻
*_Akwai Kuma herbal whitening black soap Wanda shima aikinsa na musamm
an ne a gareku
💃🏻
_*
*_Sai kuma beauty kit gbdy na gyaran jiki, su cream da komai ne acikin shi
💃🏻
_*
*_Then akwai bridal kit shima abu 6 be aciki Wanda sai angwada za'a San kayan MG skincare qarshe ne agurin aiki._*
_Duk zaku tabbatar da h
akanne ta hanyar nemansu ku gwada kuma har sai kun bama wasu labari
💃🏻😍
🥰
_.
Chat
08062991549
07046881166
07067210195
Call
08064532391
Instagram: glow_with_mgs
Facebook:mg's skincare
Location:kaduna buh we deliver Nationwide
Delivery is not
free buh gamasu sari ko wnd yasiya Kaya dayawa kmn 20k above there will be free delivery+ gift
_*Sunada different varieties of frames gamai siyan daya Koh sari*_
_*Sannan muna karban order gamasu hidimar biki kmn dg abinci, snacks, juices nd so
on*_
_*Kindly chat with us via 08062991549.*_
________________________
*_Chapter Ten_*
...........Ummi na shigowa falon ta wankama Ammar mari. Lokaci guda falon ya
ɗ
auki tsitt. Hibbah ta zazzaro manyan idanunta waje, jikinta na
rawa, dan abinda bai ta
ɓ
a faruwa ba a tsawon sanin da taima Umminsu. Duk iya
ɓ
acin ran da zata nuna idan sukai mata laifi iyakarta da su fa
ɗ
a da nasiha tun basu kai haka ba.
Ba Hibbah kawai ba, hatta Yaya Muhammad da Yaya Abubakar sai da wutar ka
nsu ta
ɗ
auke. Hakama Yaya Umar da Yaya Usman da ke ƙoƙarin shigowa falon saboda kiransu da mai-gadi yayi ya sanar musu abinda ke faruwa tun sanda Ammar ke jibgar Junaid. Sai dai suna shigowa gidan motar Ameera na fita zuwa asibiti kai Junaid. Tare kuma suk
a tafi gaba
ɗ
aya gidan, har da Hajiya mama dake fama da ƙafarta.
Ƙananun duka Ummi ta cigaba da kaima Ammar, hawaye masu zafi suna gangaro mata a kumatu. Ammar dake tsaye ƙiƙam tun marinsa da tai kallonta kawai yakeyi shima hawayen na sakko ma
sa na tausayinta. Yayinda wani murmushi mai
ɗ
aci ke bayyana saman fuskarsa. Ummi ta jawosa ta rungume jikinta tana magana cikin rawar murya, “Miyasa zakai haka Aliyu? Miyasa? Ba nace duk abinda zaku gani ba kuyi kamar baku gani ba.”
Da gudu Hibbah ta
zo ta rungume Ummin da Yaya Ammar itama. Gefe Yaya Muhammad ya kauda kansa yana ƙoƙarin
ɗ
auke hawayen da suka ciko idanunsa. Yaya Abubakar ma idanunsa sun ka
ɗ
a sunyi jajur. Yaya Umar yafi kowa zuciya a cikinsu, yayinda Yaya Usman duk ya fisu sanyi shi da
Yaya Muhammad. A wani irin fusace ya juya zai fita a falon Yaya Usman da yasan halin kayansa yay azamar riƙo hannunsa.
“Sake ni!”
Ya fa
ɗ
a cikin kaushin muryar da ya maido hankalin kowa kansu. Girgiza masa kai Usman ya shiga yi alamar bazai barsa b
a. Dan yasan dama badan Ummi da ke dakatar da su ba babu shakka da tuni Umar yayma Abba dukan mutuwa a gidan harma da Hajiya mamar kanta... Da ƙarfi Yaya Umar ya fisgi hannunsa da ga cikin na Usman. Hakan yasa Ummi azamar sakin Ammar tasha gabansa.
Cikin idonsa ta kalla batare da tace masa komai ba. A take yay ƙasa da kansa yana lumshe idanu da cije le
ɓ
ensa da ƙarfi tamkar zai huda shi. Murmushi tayi tana kamo hannunsa cikin nata. Gaba
ɗ
aya ƴaƴanta tasan
lagonsu da hanyar sauke fushinsu. Shiyyasa a
kowane lokaci take samun nasarar ladabtar da kowa cikin salon da ya dace. Babu wanda ta sake yima magana a cikinsu, sai kamo hannun Hibbah dake sharar hawaye har yanzu tai tana bin jikinta da kallo tamkar mai neman wani abu.
Da sauri Hibbah ta ce,
“Ummi basuyimin komaiba fa, babu abinda ya faru ki kwantar da hankalinki”.
“Ai sun sakaki a tarkon da za'ayi miki ne!”.
Yaya Abubakar ya fa
ɗ
a a tsawace cikin fa
ɗ
an da kowa baisan yana da shi ba. Dan shima bai cika hayaniya ba sosai, amma yafi
Usman da Muhammad zafi a wasu lokutan.
Ya riƙe ƙugunsa da hanunsa
ɗ
aya,
ɗ
ayan yana murza goshinsa cike da damuwa. Yanda ya ke
ɗ
an kaikawo yasa su fahintar akwai matsala kenan. Ummi da dama yin komai ta ke cike da ƙarfin hali ta kafesa da ido.
Zaune Yaya Abubakar ya kai saboda jin zai fa
ɗ
i, dan shi ka
ɗ
ai yasan a wane irin damuwa ya ke game da halin da Hibbah ta ke ciki. Gaba
ɗ
aya ƙuruciya ta hanata fahimtar ramin da ta jefa kanta a ciki mai ha
ɗ
ari ne.........
“Abubakar mike faruwa?”
Ummi ta katsesa tana takowa gabansa. Idanunsa da ke jajir ya
ɗ
ago yana kallonta, ya
ɗ
an furzar da zazzafar iska yana girgiza kansa. “Ummi tabbas akwai matsala, rawar kanta ta kaita ga jefamu cikin ramin da sam ita bazata fahimci ha
ɗ
arinsa ba....”
Duk da hibbah a tsorace take da yanayin Yaya Abubakar
ɗ
in, tai saurin katsesa ta hanyar fa
ɗ
in, “Yayanmu wlhy babu abinda ya faru fa. Kawai dai sun sakani na bibiyar musu masu power bike
ɗ
in nan dana sanar maka ne. Amma da ga haka basuyi min koma........
.”
Tsawar da ta sakata kasa ƙarasa zancen ya daka mata. Ta maƙale a jikin bango jikinta na rawa saboda bata ta
ɓ
a gamo da fushinsa irin haka ba. Shima tsaye ya miƙe yana nunata jikinsa har rawa yake ga idanunsa sunyi jajur. “Idan bakimin shiru ba wl
hy sai na
ɓ
allaki a gidan nan yau. Bance miki ki jirani a inda kike nazo na sameki ba? Su masu power rider
ɗ
in da kike tunanin ba komai ba to sune tawagar
ɓ
arawon nan da ake nema ruwa a jallo mai suna *Master!*, shine ya wawashi maƙudan ku
ɗ
a
ɗ
e jiya a asusu
n matar gwamna. Kowace hukuma ta jami'an tsaron jiharnan an basu awa ashirin da hu
ɗ
u ne domin kawosa a mace ko a raye. Ba jihar nan da ƙasarnan kawai ba, hatta duniya baki
ɗ
aya idonsu akan wannan mutumin yake. Amma shine k kika jefa kanki cikin abinda baki
san mafarinsa ba. Su wa
ɗ
an nan jami'an da suka
ɗ
aukeki zasuyi amfani da ke ne kawai su sami cikar burinsu, sunansu ya sake fiwowa a idon duniya. Kece zakiyi aikin amma sune zasu fito matsayin masu aikin. A tunaninki shi
ɗ
in mahaukaci ne, kosu suna son mats
alar tasa ta ƙare ne da wuri? Ku
ɗ
a
ɗ
en shigar da suke samu su dakata. Kafin yau an sha yimasa tarkuna da sukafi wannan ha
ɗ
ari amma bai kamu ba. Da ga ƙarshe kuma duk wanda yay masa tarkon ana nemansa ne a rasa ma baki
ɗ
aya, ya
ɓ
atar da shi. Wannan yasa a du
k lokacin da ya aikata laifin manyan ke makalewa su saka ƙananun ma'aikata yin aikin, da ga ƙarshe suke nuna sunyi aikin ma duniya, wanda yay aikin kuma rayuwarsa ta fa
ɗ
a a ha
ɗ
arin da babu wanda zai sakejin yanda akayi, kuma basa wani
ɗ
aukar matakin bashi
kariya ko cetosa. Shekarunki goma sha