Showing 165001 words to 168000 words out of 186858 words

Chapter 56 - TAKUN SAKA COMPLETE

10 Sep 2026

8

/>
ɗ

a tunzurata. Sai Yaya Muhammad ya hararesa sannan ya bata haƙuri.

Yaya Umar yace, “Auta ajiye wannan labarin naki sai anjima fa

ɗ

a mana mikike son gaya mana?”.

Kanta ta jinjina masa tana gyara

zama, “Wani abu zan sanar muku akan Abba wlhy kuma da gaske nake. Ummi kindai san bana ƙarya, bakuma nayima mutun sharri dan kince

ɗ

an aikene idan ka aika zai dawo kanka komai tsahon shekaru”.

Ummi ta gya

ɗ

a mata kai kawai. Hibba tace, “Yauwa Ummi ran

ar

ɗ

aurin aure da yaya Muhammad ya sakani fita amsa waya............”

Wani irin zufa ke ketoma su Ummi a jiki da ki

ɗ

ima tunda Hibbah ta fara basu labari. A fuskokinsu kawai ya isa ka irga yawan tashin hankalin abinda sukeji. Dan numfashin

Ummi har fita yake a sarƙe kamar mai Asthma. Hibbah dake kuka rurus itama zuwa yanzun ta fa

ɗ

a jikin Ummi tana fa

ɗ

in, “Ummi na tsaneshi, bana son sa, bana son sake ganinsa a rayuwata har abada. Ummi dan ALLAH karki sake zaman aure da shi, yaya kuma ku daina

cemasa Abba shi ba abbanmu bane fasiki ne azzalumi mai aikata sa

ɓ

on ALLAH batare da yaji kunya ba”.

Cikin rawar murya Ammar yace, “Hibbah kin tabbatar maganar nan taki da gaske kikeyinta?”.

“Wlhy Yaya Ammar da gake nakeyi, kama tambayi Ya

ya Isma'il yasan komai shima. Nama san zai sanar daku idan ya kammala abinda yake sonyi”.

Innalillahi wa-inna'ilaihirraji'un suketa faman maimaitawa zufa na sake gudu a jikunansu. Yaya Usman mai ragon zuciya kam harya fara kuka dan kallon abin yake

tamkar a mafarki ƙanin mahaifinsu da aikata homo duk da kasantuwarsa dattijo a yanzun. Ummi kam a take zazza

ɓ

i mai zafi ya lullu

ɓ

eta duk da kuwa akwai wani lokaci kafin rasuwar mahaifin su Hibbah data ta

ɓ

a zargin Abban da wannan ƙazantar akan abokinsa Alh

aji Balele. Sai dai gudun karta aikata zato akan abinda bata da tabbas yasata kauda al'amarin ta nema tsarin ALLAH daga she

ɗ

an. Lallai dolene rashin imaninsa ya sake ƙarfi a zuciyarsa. Dubi da yanda yake mata fya

ɗ

e cike da cin zarafi da tozarci a gareta. S

u duka babu wanda baiyi hawaye ba hatta yaya Umar mai ƙarfin zuciya, sai suka godema ALLAH ma da yaya Abubakar baya nan baiji wannan kwamacala ba. A fusace Ammar yace, “Wlhy Ummi sai mun tona musu asiri, dan barin irin wa

ɗ

an nan shai

ɗ

anun a duniya ha

ɗ

arine

da barazana ga matasa, musamman wa

ɗ

anda suke a halin rayuwa na rashin aikinyi. Dan da ku

ɗ

i ake jan ra'ayinsu a gur

ɓ

atasu kamar yanda nake hasashen shi kansa halilun baƙin matsiyaci ya shiga”.

Kai Ummi dake sharar hawaye ta girgiza masa. “Ammar tona

masa asirinsa tamkar tona namune. Zai ma iya musawa akan hakan. Idan muka zuba ido ma ALLAH da kansa zai tona asirinsu wa duniya insha ALLAH. Sai dai ban yarda Isma'il yana cikin masu aikata wannan kwamacalarba nima Tanee. Koke kin ta

ɓ

a ganin wata alamar h

akan tattare da shi?”.

Kai Hibbah ta girgiza, dan batason fa

ɗ

a musu komai da Master ya sanar mata tunda ya garga

ɗ

eta. “Ummi bana tunanin hakan gaskiya, nafi zarigin akwai dalilin da yasa yake tare da su

ɗ

in tamkar yanda ya fa

ɗ

a.....”

“Ko

kuma wancan master

ɗ

in daya

ɓ

oye sukema tunanin shine Yaya Isma'il ba. Anya kuwa Yaya Isma'il ba jami'in tsaro bane ba?”.

Ammar ya fa

ɗ

a yana duban su Yaya Muhammad.

Yaya Umar yace, “Nima na fara zargin hakan Ammar, tun ma a randa yayma Junaid

dukan nan nakeji a jikina jami'in tsarone

ɓ

adda kama kawai yakeyi a cikinsu kamar”.

“Koma dai miye mu

ɗ

an sauraresa muji daga bakinsa to”. Ummi tai maganar tana share hawayen dake sakko mata na baƙin cikin halin Abba halilu har yanzun. ALLAH sarki Ha

jiya mama, ta ƙyamaceta akan tazo cikin ƙaddara bada aure a tsakanin iyayenta ba. Yau ga

ɗ

an data haifa nan yana aikata aiki mafi muni da yafi wanda mahaifinta ya aikata wajen samar da ita. Haka rayuwa take, shiyyasa karka ƙyamaci abinda UBANGIJI ya ajiye

bisa ALƘALAMIN ƙaddarar fa

ɗ

akarwa ga wasu mutane. Kai dai kazamto mai fa

ɗ

ar alkairi ko kawai kayi shiru.

Haka suka cigaba da hira gwanin sha'awa. Duk yanda sukasha cikin Hibbah akan jin wani abun mara kyau daga Master taƙi yarda ta fa

ɗ

a koda

da su

ɓ

utar baki. Sosai kuma ta birgesu suka sake yarda autarsu ta da

ɗ

o hankali kenan.

Addu'a Hibbah ta dingayi kar Master ya dawo yace su koma gida, cikin amincin ALLAH kuwa sai gashi har dare babu shi babu yaya Abubakar. Taji matuƙar da

ɗ

i dan yau

koba komai a bayan Umminta zata kwana...........



*_Chapter Forty Six_*

...........Duk da a yanayin da aka kawo su Hajiya mama ko'a jikin su A.G, sai ma wani kallonsu suke a wulaƙance. Hajiya mama dake kukan azabar da takeji a

jikinta sai makyarkyata take dan kallon fuskokinsu kawai firgita rayuwarta yake.

Abba kam duk da a yanayin da yaga su Dr Sufi

ɗ

in sai bai kawo komai a ransa ba. Ya duba A.G yana da ga zaune inda yaransu suka zubar da shi. “A.G ya halaka rayuwata

, maimakon yaymin aiki sai yayi aiki akaina. Komai ya kwashe min, naira dubu 50 kawai ya barni da shi. Ya tafi da dukkan takardun dana bashi, na rantse bazan ƙyaleshi b......”

“Kai dalla yima mutane shiru”. Engineer ya katse Abba a harzuƙe. Ya nuna

Abba da ke masa kallon mamaki. “Kai Halilu mu mun wuce kai mana wasan kwaikwayo anan. Yanzu kai ka rasa wa

ɗ

anda zaka ruguza sai mu? Mune zaka cima dunduniya a garin nan bayan mune mukai maka sutura harka fito ake maka kallon mutum. Ka manta randa Balele ya

kawoka nan tamkar

ɗ

an dakon kashi. Amma bamu ƙyamaceka ba mukai maka bu

ɗ

ar kai da wanke duk wani datti naka da maƙudan ku

ɗ

a

ɗ

e. Shine a ƙarshe ka rasa wa

ɗ

anda zaka halaka sai mu. mu zaka ha

ɗ

a baki da matsiyacin yaron nan master kuci amanar mu......”



“Ni

ɗ

in?!!”.

Abba ya fa

ɗ

a a matuƙar razane har yana fama ciwonsa. Ya dafe ƙafar yana sakin marainiyar ƙara. Cikin rawar jiki ya shiga rantsuwa da ALLAH akan shi bai san wannan magana ta Engineer ba. Dan shi a gaba

ɗ

aya rayuwarsa ma fa sau biyu ya ta

ɓ

a g

anin Master

ɗ

in nan. Zaman farko da sukai ya bashi aiki kuma tare da A.G ne. Sai zama na biyu da sukai tare da su gaba

ɗ

aya.

R.D ya sake katsesa da fa

ɗ

in, “Kai maƙaryaci, idan har maganar daka fa

ɗ

a gaskiyane yaya akai ya auri ƴar

ɗ

an uwanka, sanna

n kuma matar da kake iƙirarin bakaso da manufa ka aureta ubanwaye ya sata barin gidanka ta koma wani daban? Mun kuma je can

ɗ

aukarsu muka iske babu su a gidan”.

Abba da zuciyarsa ta fara hawa sama matuƙa yayma R.D

ɗ

in wani shegen kallo, dama can

yasan baya sonsa batun yanzu ba. “Amma yalla

ɓ

ai ya kake magana haka kamar ba'a gabanku mukai komai da yaron nan ba a ranar. Miye ha

ɗ

ina da Asiya dazan

ɓ

oyeta bayan nima nemanta nake ruwa a jallo. Ni kaga ma bansan ina suka koma

ɗ

in ba har yanzu. Haka kazal

ika bansan an kamasu

ɗ

in ba ma”.

“Ƙarya kake Halilu. Amma tunda bazaka fa

ɗ

a ta arziƙi ba zaka fa

ɗ

a ta yaren daya dace”. Cewar Alhaji Sallau a masife. Kafinma ya cema yaransu wani abu sun rufe Abban da duka shi da Hajiya mama. Cikin ƙanƙanin lokaci

falon dama gidan baki

ɗ

aya ya kaure da ihu da kururuwarsu. Abba da ya fahimci halakasu suke nemanyi a ki

ɗ

ime ya nuna A.G. “Wlhy yasan komai, wlhy shi ya kamata ku tambaya inda master yake dan yafi kowa sanin sirrinsa anan wajen. Na tabbata da shi aka ha

ɗ

a

kai aka yashe mana ku

ɗ

a

ɗ

e dan nima shi naba takardun kaddarorina, kuma shine ya ha

ɗ

ani dashi, ta sanadinsa na sanshi”.

A razane A.G yake duban Abba, haka su Alhajin Mande ma a rikice suke kallon A.G

ɗ

in. “Kai munafuki, ya kake neman ƙullamin sharr

i. Halilu anya ƙwalwar kanka kuwa bata samu matsala ba!!”.

“Na rantse da ALLAH kai ne”.

Abba ya sake fa

ɗ

a cikin kuka wiwi. A.G da tuni zufa ta jiƙesa zaiyi magana Engineer ya katsesa cikin tafa hannu yana ƴar dariya. “Jama'a ga maganar Alhaji Sal

lau fa ta bayyana!”.

“Ban gane ta bayyana ba! Mi kake nufi?”. Cewar A.G yana kallonsa hankali tashe.

“Abinda kowa yaji a kunnensa mana A.G”. A matuƙar hargitse A.G ya miƙe ido rufe ya yarfama Engineer wani gigitaccen mari da sai da wutar ka

nsa ta

ɗ

auke. Abinka da jami'in tsaro yasan sirrin cin uban mutum. A razane duk suka miƙe baki bu

ɗ

e. Har suna ha

ɗ

a baki wajen ambatar sunan A.G

ɗ

in.

A.G da gaba

ɗ

aya ya birkice yace, “Sunana ne. Tayaya wannan mara mutuncin zai duba tsabar idona

ya alaƙantani da cin amanarku. Duk iya ƙoƙarin da nake muku akan

ɗ

an iskan yaron nan baƙwa gani har takai yau za'a kalleni da wannan suffar. In ban kashe Engineer ba kuce bani bane A.G”.

Da sauri Alhajin Mande ya riƙosa. “Haba A.G yada harzuƙa haka

daga magana. A gabanka fa Halilu yace kaine minene laifin Engineer?”.

“Okay bakagama laifinsa ba! To yayi. Kai kuyita dukan Halilu da uwarsa har sai ya fa

ɗ

i gaskiya”.

Tamkar ƙyaftawar ido zaratan samarin suka shiga lugudar su Abba har sai da s

uka suma aka zuba musu ruwa suka farfa

ɗ

o. Sake cigaba da dukansu sukai kuma babu ko tausayi balle duban tsufan Hajiya mama. Ganin zasu iya mutuwa Dr Sufi yace, “Nifa ina ganin duka bashi magani, idan kuma kun kashe Halilu ta ina zamu samu wani information

kenan”.

Maganarsa ce ta saka Alhajin Mande dakatar dasu. Da ga Hajiya mama har Abba nishin azabar fitar rai kawai sukeyi. Dan tabbas sun sadaƙar yau kam zasu iya barin duniyar nan ma baki

ɗ

aya.

Fa

ɗ

a ya cigaba a tsakaninsu dan sufa sunƙi yarda

da rantsuwar da A.G ke kwarara musu akan ƙarya Abba ke masa. Shi kuma ganin sunƙi fahimtarsa ya sake birkice musu kawai har takaisa ga fara dambatawa shi da Engineer da yafi kowa zaƙewa duk da tsufansu....

_________________________

A

ɓ

angaren Master kam koda suka baro wajen su Ummi kai tsaye station suka nufa dan I.G ya shigo gari suna tare da C.P ma. Yaya Abubakar yayi matuƙar mamakin ganin inda sukazo, musamman daya san ana neman Isma'ill

ɗ

inne ruwa a jallo. Sai dai kuma zargin daya

jima a ransa ya sakashi yin shiru domin ganin ƙarshen wasan. Kasancewar Master bada fuskar Muhammad Shuraim yazo musu ba babu wanda yace da shi uffan. Sai dai saboda Abdull da wasu tsiraru ke gaishesu kasancewar sunsan yaron I.G ne. Sai ko shi yaya Abubaka

r daya ha

ɗ

u da mutane biyu da ya sani.

Dama I.G ya shigo ne saboda case

ɗ

in dake a hannun Master

ɗ

in, dan haka sunayin knocking aka basu iznin shiga. Yaya Abubakar da Master suka ƙame kusan a tare domin girmamawa ga I.G da C.P.

Yaya Abu

bakar yay saurin juyowa ya duba Master, shima da yake shi

ɗ

in yake kallo sai ya sakar masa murmushi kawai ya

ɗ

auke kansa ya maida ga I.G dake magana.

“C.P wannan shine A.S.P Muhammad Shuraim Aliyu, jami'i ne mai ƙwazo, dan haka na

ɗ

orasa akan case

ɗ

in nan na yaron nan master a sirrance. Bakuma hakan na nufin su wa

ɗ

ancan da suke aiki akan hakan bazasu cigaba ba”.

“Okay sir”.

Cewar C.P a girmame yana duban Master da ya

ɗ

an sake ƙame jikinsa domin girmamawa ga C.P.

“A.S.P!”.

“Yes sir

”.

Master ya amsama C.P

ɗ

in.

“Tunda boss ya tabbatar da ƙwarewarka hundred percent muma mun yarda. Ina fatan kasan wannan aikine na gaggawa kuma mai buƙatar jajircewa. Duniya gaba

ɗ

aya ta

ɗ

auka burinta kawai taga Master a hannunmu, kowace hukuma t

a tsaro farautarsa take domin ta kasance mai nasara. Kamar yanda wasu daga cikin jami'an mu suka tabbatar da harbinsa har sau biyu bazai kasance yayi nisa ba. Lallai-lallai yana cikin garin nan baije ko'ina ba, dan babu wata hanya da ba'a saka jami'an tsar

o ba tun bayan mintuna goma sha bakwai da harbin nasa. Wa

ɗ

annan mintunan kuma sunyi ka

ɗ

an ace ya fita a garin nan. Dan haka munada tabbacin yana cikin garin nan. Akwai teams da yawa dake zagaye da case

ɗ

in nan, dan haka kaima zaka ha

ɗ

a naka team

ɗ

inne dan

bama buƙatar duk wa

ɗ

an can a naka operation

ɗ

in”.

“Yes sir!”.

Master ya sake fa

ɗ

a.

Sosai yaya Abubakar ya narke a tsaye, dan shikam yau Isma'il ya matuƙar jefa tunaninsa a garari da ru

ɗ

ani. C.P ya katse masa tunani ta hanyar kiran sunansa.

Maida hankalinsa yay ga C.P

ɗ

in yana ƙoƙarin dai-daita yanayinsa. Shima yace, “Yes sir”.

“Zaka taimaka masa a wannan aikin saboda na yarda da ƙwazonka matuƙa, shiyyasa mukasa ya

ɗ

akko mana kai, dan mune muka saka aka

ɓ

oyeku saboda informatio

n da muka samu cewar jami'an farin kaya zasuyi amfani da ku saboda ƙanwarka dake a hannun master. Kaga wannan shine amfanin sanar da abu da wuri, da baka sanar min ba da nima zan shiga tawagar masu zargin kasan master kai da ahalinka”.

Yaya Abubak

ar da duk suka rikitasa ya ce, “Thanks you sir” kawai, dan yafi buƙatar jin komai da ga bakin Isma'il, zuciyarsa ta fara raya masa Isma'il rainama su C.P hankali yake kenan suma? Kokuwa wani abu ne daban......

I.G dake rubuce-rubece jikin takarda

ya miƙama Master. “A.S.P a yau zaka dawo filin daga, sai kayi ƙoƙarin ha

ɗ

a sabon team. Ga wannan file

ɗ

in zaka samu dukan bayanan da zaka buƙata a ciki insha ALLAH”.

Takardan da file

ɗ

in master ya amsa da fa

ɗ

in, “Thanks you sir”.

Daga haka suka

fito, Master ya sake salute

ɗ

in I.G cike da wani salo. A waje suka bar Abdull, dan haka ya miƙe suka fice a tare magana fal bakin yaya Abubakar.

Sai da suka fito da ga katafaren gate

ɗ

in Yaya Abubakar da abu keta masa kaikawo a cikin rai ya duba

Master.

“Anya kuwa Isma'il baka

ɓ

oye mana wani abu? Zuciyata ta kasa riƙe zargin da take maka a wannan ga

ɓ

ar gaskiya. Dama kai jami'in tsaro ne?”.

“Jajirtacce ma kuwa! Gwarzo abin kwatance da alfahari ga al'ummar wannan ƙasa.”

Abdull ya

bama Yaya Abubakar amsa kai tsaye yana murmushi da juya sitiyari.

“Karka yarda da shi”.

Master ya fa

ɗ

a yana duban Yaya Abubakar dake kallonsa ta mirror yana wani ƙayataccen murmushi dake tafe da ma'anoni da yawa. Murmushin shima Yaya Abubakar ya

yi a karon farko ya

ɗ

auke kansa yana jinjinawa. “Dama na jima ina wannan zarigin a raina,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login