Showing 15001 words to 18000 words out of 186858 words
/>
in murya yace, *“Muhibbat Aliyu Hamza ko?”.*
Hibbah ta jinjina masa kanta cikin dakiya da dauriyar hana bayyanar gazawarta tana fa
ɗ
in, “Eh yalla
ɓ
ai”.
“Ɗalibar koyon kimiya da fasaha a babbar jami'a ta jihar nan?”.
Nanma kanta ta jinj
ina masa da fa
ɗ
in, “Eh yalla
ɓ
ai”.
“Uhm masha ALLAH. ALLAH yay riƙo da hannayenki ki zama abar alfahin ƙasarki baki
ɗ
aya. Ina matuƙar son naga ƙananun yara musamman ma mata masu himma da ƙwazo akan abinda yay mana ƙaranci irinki”.
A karon fa
rko Hibbah ta saki murmushin jin da
ɗ
in yabon data samu da ga garesa tana fa
ɗ
in, “Thanks you Uncle”.
Murmushi ya sakar mata har haƙoransa na bayyana. “Kinsan miyasa aka kawoki nan?”.
“A'a Uncle”. Ta fa
ɗ
a cike da marairaicewarta da taso bas
hi dariya amma sai ya danne. Cikin ƙwarewar aiki ya ce, “Taimakonki muke nema akan masu power bike
ɗ
in jiya da suka kusan tureku, harma sister
ɗ
inku taji ciwo a ƙafarta”.
Kallonsa Hibbah tayi cike da tsarguwa. Fahimtar hakan da yayi ya sashi sauri
n fa
ɗ
in, “Muna son gano kosu
ɗ
in ƴaƴan waye? a garin nan, mu kuma kamasu mu hukuntasu. Dan bai kamata ba ace dan kawai suna ƴaƴan masu arziƙi ba su dinga shatar tituna suna zabga gudu tamkar nasu su ka
ɗ
ai. Zasu iya amfani da wannan damar suyita kashe al'um
ma saboda ƙarfin ikon iyayensu kuma talaka bazai iya kai ƙara a ƙwatar masa haƙƙinsa ba. Yanzu bayan ALLAH ya taƙaita muku wahala jiya da bamusan halin da kuke ciki ba zuwa yanzu ai ko. Kalla nan kiga”.
Ya ƙare maganar yana
ɗ
aukar remote
ɗ
in da ke g
abansa tare da janye idanunsa a kanta ya maidawa ga ƙatuwar tv dake mamake da kusan rabin bangon office
ɗ
in. “Kinsan wannan mutumin?”.
Fuskar dattijo mai cike da ƙasumba a cikin shigar manyan kaya ta bayyana. Kallon kusan minti
ɗ
aya tai masa kafi
n ta girgiza kanta. “A'a yalla
ɓ
ai ban sanshiba. Bamma ta
ɓ
a ganinsa ba”.
Wani ya kuma nunowa da fa
ɗ
in, “Wannan fa?”.
“Shima haka ban sanshi ba”. Hibbah ta fa
ɗ
a idonta akan hoton matashin saurayi mai saida rake a Wheelbarrow.
Ciga
ba yay da latso mata hotuna kala-kala na mabanbanta mutane tana cewa bata sansu ba. Sai wani guda biyu na kusan ƙarshe data ta
ɓ
a gani an nuna a labarai kwanaki.
“Yalla
ɓ
ai wannan dai na ta
ɓ
a ganinsa a tv, dan an ta
ɓ
a nunasa kwanaki a labarai, kuma
hoton yata yawo a social media akan cewar shi
ɗ
in babban
ɓ
arawo ne
ɗ
an yahoo da ya yashe manyan ku
ɗ
a
ɗ
en wani attajiri. Yayana ma yace suma suna nemansa ruwa a jallo. Kuma nemansa kukeyi halan?”.
Sosai ma kuwa nemansa muke muma tare da wa
ɗ
ancan
na farkon dana nuna miki. Amma rashin mai taimaka mana irinki yasa mun gagara hakan. Amma shi
ɗ
in wanene yayan naki?”
Kanta tsaye batare da tunanin komai ba ta ce, “Uncle shima
ɗ
an sanda ne”.
“Woow masha ALLAH. Lallai naji da
ɗ
in hakan sos
ai. Kuma zanso ganinsa shima harma nai masa ƙarin girma saboda samun ƙanwa irinki mai ƙwazon da ya kamata ƙasa gaba
ɗ
aya tai alfahari dake”.
Murmushi tayi cike da jin da
ɗ
in jin za'a ƙarama Yaya Abubakar
ɗ
inta girma ta sanadinta. Shima ganin ta hau ya
nda yake buƙata saboda ƙuruciya sai ya ƙara fa
ɗ
a
ɗ
a murmushinsa da fa
ɗ
in, “Idan har kikai mana wanann
taimakon da zan miki bayani akansa yanzun to lallai yayanki zai ƙara zama babban mutum, kema kuma zaki rama jin ciwon da aka saka ƙawarki tayi jiya. Da ga
ƙ
arshe zaki samu ƙyauta mai tsokar gaske”.
Batare da tunanin komaiba ta ce, “Insha ALLAH zan taimakeku Uncle, indai Yaya Abubakar zai ƙara samun girma”.
Cike da jinjina wautarta fara'ar fuskarsa ta sake bayyana. “Yauwa
ɗ
iya ta. Aikin d
a zaki mana shine gano mana inda masu power bike
ɗ
in jiya suke.”
“Lah Uncle ai nama g.....”
Sai kuma tai shiru tare da dafe bakinta saboda tunowa da garga
ɗ
in Yaya Abubakar na
ɗ
azun akan karta sake ta sanarma kowa.
“Miya faru ki kai shiru
ɗ
iy
ata?”.
Da sauri ta girgiza masa kanta. “Babu komai Uncle, inason kai musu magana su fara bani wayata nayi magana da Yaya Abubakar”.
Shiru yayi cike da nazarinta, a zuciyarsa. Yace (Yarinya mai wayo). A fili kam ganin ta kafesa da ido yay
saurin sakin murmushi. “Okay okay babu damuwa zan musu magana su baki. Amma kafin hakan zaki cika mana alƙawarin mu. Idan ba hakaba kuma zamu cigaba da riƙeki anan, tare da sakawa a kamo mana Mamanki dasu yaya Abubakar
ɗ
in naki mu fa
ɗ
ama duniya cewar sunad
a alaƙa da wancan hotunan mutanen da muke nema kin amince?”.
A take dukkan fara'ar dake kan fuskar Hibbah ta
ɓ
ace
ɓ
at. Shima tuni sa
ɓ
anin murmushi ya maye gurbin tasa fuskar. Ya kuma tsatstsare ta da idanunsa cike da tsoratarwa. “Yanzun nan zan ba
da umarnin zuwa a
ɗ
akko min Umminki. Tare da Yayanku Muhammad har wajen aikinsa. Sai Umar da Usman. Aliyu (Ammar) kuwa yanzu haka akwai jami'anmu dake zagaye da shi a makarantarku. Kalla nan”.
Ya ƙare maganar da juya mata lap-top
ɗ
insa. Wani irin
firgici da ru
ɗ
ani ne suka bayyana a fuskar Muhibbat ganin hotunan Yayunta tare da hotunan
ɗ
azun daya nuna mata na wa
ɗ
anda ake nema. Kowanne da taƙaitaccen bayanin dangantashi da wa
ɗ
an can masu laifin. A ƙarshe aka bayyana Ummi matsayin mahaifiyarsu tare d
a ita mai taimaka musu kasancewarta masaniya akan ilimin sarrafa Computer.
Saurin
ɗ
ora hannunta tayi akan baki saboda kukan dake neman kufce mata. Ta shiga girgiza masa kanta a ki
ɗ
ime. “Please yalla
ɓ
ai kar kai haka dan ALLAH. Ni ƴan uwana ba ƴan ta
'adda bane. Basu ta
ɓ
a aikata laifin komai ba sai alkairi. Karka zaluncesu ta dalilina....”
“Inhar baki so ganinsu a cikin wani hali sai kiyi mana abinda muka sakaki ki zama sanadin alkairinsu. Bawai ina lalla
ɓ
aki bane dan bazamu iya sarrafaki ki
mana dole ba. Inda naso tursasaki da tun a daren jiya zamu
ɗ
akkoki har gida kiyi mana aikin akan dole.” yay maganar a matuƙar kausashe yana bugar desk
ɗ
insa.
Ɗan zabura baya Hibbah tai jikinta na rawa. Yayinda shi kuma ya shiga ƙwala kiran sunan jami
'in su Nura.
Da sauri Nura ya shigo yana ƙamewa da fa
ɗ
in, “Yes sir!”.
“Maza a shirya jami'an da zasu fita operation yanzun nan.”
“Okay sir”. Ya sake fa
ɗ
a da girmamawa yana ficewa.
Miƙewa yay shima yana nuna Hibbah da fa
ɗ
in
, “Oya miƙe”.
“Yalla
ɓ
.....”
Hannu yasa yay zipping bakinsa alamar karta sake cewa komai.
Ɗakin da ke ajiye da na'urori masu ƙwaƙwalwa aka kai Hibbah. Inda suka sami mutane kusan goma sha uku a ciki. Kai tsaye wajen zama aka nuna m
ata alamar dama ita ake jira. Zama tai tana ha
ɗ
iyar zuciya. Batason
yin aikin saboda garga
ɗ
in Yaya Abubakar. A gefe kuma batason a cutar mata da ahali akan abinda basu ji ba basu gani ba. A wani gefe na zuciyarta kuma nason yi kodan abinda mutanen suka nem
a yi musu jiya har ga Hafsat da ciwo.
Waya irin ta jami'an tsaro aka ajiye a gabanta. Tare da kunna ƙaton tv irin na office
ɗ
in data baro da shima ke a jikin bango. Hoton yayunta da rahotannin da aka shirya na karya dan tsoratar da ita suka bay
yana.
Ta sauke idanunta dake cike da ƙwalla a hankali bisa computer
ɗ
in gabanta.
“Ki nutsu wajen yin aikin da zai ƙu
ɓ
utar da ƴan uwanki zama criminals zuwa taurari ta sanadinki, ko kiyi sakacin yin aikin da zai dusashe haskensu da ga taurari
zuwa criminals ta sanadinki.”
Mutumin
ɗ
azu ya fa
ɗ
a cikin tabbatarwa da murya mai kaushi.
Kai kawai ta jinjina masa tana maijin wani
ɗ
aci a zuciyarta da taurin zuciya. Sai da tayi addu'a a cikin zuciyarta kafin ta fara aikin cike da ƙwarewa. Kasa
ncewar
ɗ
azun dama ta binciko a inda suke sai yanzu batasha wahala ba duk da wannan Computer
ɗ
in nada matuƙar tsaro fiye da tasu ta makaranta.
Da wayar gabanta ta dinga amfani wajen yin magana da jami'an da suka fita operation
ɗ
in tana sanar mus
u hanyoyin da zasu bi har zuwa location
ɗ
in da agogon data jefama masu power bike jiya yake. Hakan shike nufin tabbacin samun su inhar agogon na tare da su basu farga sun yadda ba.......
\
★
/
★
\
★
/
★
\
★
/
★
\
★
/
★
\
★
/
★
\
Anguwar *_ja
hje street_*, anguwace mai ƙarancin rashin hayaniyar jama'a kasancewar ta
ɗ
auke da manyan gidaje na masu hannu da shuni. Ko da rana ka shigo wannan anguwa zaka sameta tsit tamkar halittun da ke a cikinta basa numfashi. Akan samu ƙarancin gittawar ababen ha
wa da na mutane masu tafiya a ƙafa sai dai jefi-jefi. Shima hakan tafi kasancewa a ranakun hutun ƙarshen mako ko hutun ranakun ma'aikata da kan gitta.
Sabo da rashin sakewarsu da juna yasa bazasu iya tantance kansu ba dan rayuwa ake ta babu ruwa
n wani da wani. Idan kaga magana ta shiga tsakaninsu sai idan ALLAH yasa ka fito maƙwafcinka ma ya fito ai gaisuwar hello hi shikenan kowa ya shige sabgar gabansa.
A cikin gida mai lamba 110 matasan samari ne da shekarunsu zai iya kaiwa ashirin
da biyar zuwa da shida, harma mai da bakwai za'a iya samu. Gaba
ɗ
ayansu bakwai zaune suke a ƙayataccen falon gidan mai matuƙar girma da ƙawa ga mai kallo. Su dukansu kowa harkar gabansa ya ke yi. Wasu na kallon ƙwallo, wasu na daga gefe suna sarrafa wayoy
in hannunsu.
Ɗaya da ga cikinsu ya nutsu wajen sarrafa waya. Sai dai a hakan hira kan shiga a tsakaninsu musam akan kallon ƙwallon da mutum hu
ɗ
u suka fi maida hankali a kansa.
Wani mahaukacin horn daya nema harmutsa kwaƙwalensu da ga gate
ya sakasu miƙewa a rikice gaba
ɗ
ayansu suna ambaton *_Master!!_*. Biyu da ga
ciki suka shiga tattare ledojin dattin da sukai ciye-ciye tare da gwangwanen maltina da coc.. Ɗaya ya fita a guje domin zuwa ya bu
ɗ
e masa ƙofar falon da ke rufe da security.
Bu
ɗ
e ƙofar yayi dai-dai da isowarsa cikin takun ƙasaita da tabbatar da shi
ɗ
in fa ya isa. Sanye yake cikin baƙin wando jeans da baƙar t-shirt. Sai dai ya
ɗ
ora jacket baka itama a samanta batare da ya ja zip
ɗ
inta ba. Sam ba'a ganin fuskarsa, sakamak
on hular jacket
ɗ
in dake har saman kansa, ga norse mask da baƙin google toshe da idanunsa. Ƙafarsa ma sanye take cikin baƙin takalmi.
Cikin zafin nama da ALLAH yay masa yasa hannunsa da ke sanye cikin safar hannu ya matsar da wanda ya bu
ɗ
e masa ƙofar
ya shigo cikin falon.
Hakan ya kara tabbatar musu da babu lafiya, dan kowa bai kalla a cikinsu ba ya nufi wata ƙofa a hargitse.
Kallon juna sukayi cike da tsoro, cike da ƙarfin hali
ɗ
aya da ga cikinsu yace, “Brothers babu lafiya fa”.
“Tabbas babu lafiya Khalid. Akwai abinda ya saka Master a wannan yanayi.....”
Maganar tasa ta kakare a maƙoshi saboda fitowar wanda suke kira Master. Cikin wata irin murya mai amo da nutsuwa ya fara magana da fa
ɗ
a. “Ina kayan da kuka fita aiki da su
jiya?”.
A tare sukai rige-rigen nufar
ɗ
akunan barcinsu. Babu jimawa sai gasu suna dawowa
ɗ
aya bayan
ɗ
aya da kayan a hannu. Na'urar bincike da ke a hannunsa ya shiga kangawa jikin kayan. Akan jakkar Habib ta tabbatar da zarginsa. Ya fisgi bag
ɗ
in da
sauri yana zazzage dukkan abubuwan da ke a ciki, sannan ya
ɗ
aura na'urar akan kayan. Saurin daukewa yay ya sake maidawa akan jakar. ƙaramin fuskar agogo mai kama da flower dake manne a jiki ta fara kawo jar danja tana
ɗ
aukewa. Yay saurin fisge agogon da d
udu-du girmansa bai wuce girman ficika ba. Numfashi ya fusga da ƙarfi, hakama sauran yaran nasa duk sai da sukai ajiyar zuciya. Dan abinda sukaga ya cire
ɗ
in ya tabbatar musu wani ya kafa musu tarko ne ba tare da sun farga ba.
Batare da yace da
su komai ba ya nufi na'urorin dake acan gefen falon an katangesu da glass na ƙawa daya zamewa falon baki
ɗ
aya ado. Cikin wata na'ura ya saka agogon, bayan kamar sakan biyar ya cire ya fito ya nufi waje. Yana fita suka shiga kakkauda duk wani kaya suna maid
a shi a salon da zai basu kariya dan da alama yau ta ƙwa
ɓ
e.
Baifi mintuna uku da fitarba sai gashi ya dawo. Hanyar ƙofar da ya nufa ya sakasu binsa da sauri suma dan sun kammala kauda dukkan abinda ya kamata su kauda
ɗ
in. A kuma dai-dai lokacin suk
ejin ƙarar bu
ɗ
e gate
ɗ
in gidan alamar wanda suka sami nasarar bibiyar tasu sun iso. Sun kumafi ƙyautata zaton ƴan sanda ne abokan *_TAKUN SAAƘAr_* su.............
✍
*_Hum, wannan fa shine ana dara ga dare yayi
🐒🚶🏻
_*
*TATA
TTUN FITATTUN LABARAN ZAFAFA BIYAR NA 2022*
🔥🔥🔥🔥🔥🔥
*ALSHIRINKU MASU KARATU!!!*
*_NAJI DADI SHINE GARI......_*
*KINA DA BUQATAR TSAFTATATTUN LABARAI DAKE CIKE DA*
_ILIMI_
_NISHADI_
_TSUMAMMIYAR SOYAYYA KUMA MAI TSAFTA DA ZATA SAKI
SHIGA SHAUQIN SOYAYYA DA DUKAR DARUSSA KALA KALA A FANNIN ITA SOYAYYAR DA RAYUWA?_
*MAZA GARZAYO KI NEMI LITATTAFAN ZAFAFAN MARUBUTA GUDA BIYAR*
*NA SABUWAR SHEKARAR 2022*
*WADANDA SUKA ZAUNA,SUKA TACE LABARANSU,SUKA MUSU ADO DA SABUWA
R FASAHA!!!*
*SABBIN LABARAI*
*SABUWAR SHEKARA*
*SABON NISHADI*
*_FARINCIKIN KASANCEWA DA MARUBUTAN CIKIN SASHEN DA AKE GWABZA RUWAN SHARHI DA MUSAYAR RA'AYI NA DABANNE_*
*MAZA 'YAR UWA SIYA NAKI KI SHIGA SAHUN WANNAN TAFIYAR,TARE
DA SAMUN DAMAR SHIGA SASHEN COMMENTS NA MUSAMMAN MALLAKIN MARUBUTAN*
*_TAKUN SAAƘA!!_* _Bilyn Abdull_.
*_SO DA ZUCIYA_* _Hafsat (miss xoxo)_
*_DEEN MANSHAL_* _Mamu gee_
*_ƊABI'AR ZUCIYA_* _Safiyya huguma_
*_HALIN GIRMA_* _Hafsat Ra
no_
*ta hanyar tura kudin littafinki zuwa ga wadan nan lambobi dake qasa*
6019473875
MUSAA ABDULLAHI SAFIYA
keystone bank
Saiku tura shaidar biyanku zuwa ga wannan number
08184017082
*IDAN KATI NE KUMA KO VTU,SAI KU TURA ZUWA GA
*
09134848107
Littafi daya
1____300
2____400
3____500
4____700
5____1,000 (1k).
*INGANCI DA NAGARTAR RUBUTU,BABU NADAMA KO DANA SANI*
🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽
#team ZAFAFA BIYAR
🔥🔥🔥🔥🔥
*_ALLAH ka
gafartama iyayenmu
😭🙏🏻
_*
*_Typing
📲
_*
*_Zafafa biyar na ku
ɗ
i ne. Dan girman