Showing 42001 words to 45000 words out of 186858 words
kaine kai asara tsohon banza
ɗ
an tasha”.
A tare Hajiya mama da Abba da kawu Bello da kawu Hannafi suka zazzaro ido suna zabura. Ummi tai saurin fisgo hannun Ammar tare da daka masa tsawa. “Aliyu!!”.
Cikin ficewar hayyaci ya fisge
hannunta a cikin nasa da fa
ɗ
in, “Haba Ummi, wai sai yau she ne zaki daina zama anacin kashi akanki a gidannan ne? Babu ruwana da alaƙarsu gareki. Na rantse da ALLAH idan tsoho bai gyara kalaman harshensa ba to kafin ya fita a falon nan zan datse harshen k
uwa na jefar ƙasa”.
Ɗimmm
Ummi ta sauke ma Ammar dundu. “Ammar kanada hankali kuwa? Miyasa kai bana fa
ɗ
a maka kaji ne wai?. Kasan wa
ɗ
an nan
ɗ
in su wanene a wajena? To iyayena ne, ƙannen mahaifiyata ne, tamakar yanda Hajiya mama ta ke uwa a gareni i
tama. Ka shiga hankalinka kona sa
ɓ
a maka kaji ko”.
“Amma Umm.....”
Wani kallo da ta masa ya sakashi yin shiru ya ha
ɗ
iye sauran maganar.
Wata ƴar dariya Abba yayi da fa
ɗ
in, “Kun gani ko? Hakafa gidan yake kullum kamar na ƴan tasha. Sun rainani
basa ganin mutunci na bale na mama, bayan ma yaƙi nai da zuciyata wajen rufa mata asiri. To uwar tasu ma ba wai raga mata sukeyi ba. Dan haka na
ɗ
akko ku nan dan ayita ta ƙare. Bazan iya cigaba da ciyar da ƙattan banza ba. Dan haka na yanke shawarar aura
musu su Amlah, inba hakaba wataran yankan rago za'a samu sunmin a gidan nan. Ita kuma waccan fitsararriyar uwar ƴan janye-janyen jidalin da suke
ɗ
aurama ƙugu a gidan tana zuba ta
ɓ
ara saboda ita ƴar ido ce Junaid zan aurawa. kunga shikenan anyi tuwona maina
ko ba komai sun huta da gori ma asalin uwarsu.”
“Wannan gaskiya ne Haƙilu. Ai kama taimaki rayuwarsu. Dan a zamanin nan kowa yaji tushen zancen ta ina zai basu ƴarsa. Balle ma ita da take ƴa mace. Bayan ma ka riga ka bata Junaidu
ɗ
in ai wlhy da na
yima Musa kamu ma”.
Da sauri Abba ya ce, “Shi Musan sai yay haƙuri tunda na riga naima Junaid
ɗ
in alƙawari dai. ALLAH ya bashi ta shi”.
Yaya Muhammad da ya ƙule matuƙa da takaicinsu ya bu
ɗ
e baki zai yi magana. Amma sai Ummi tai sauri
n girgiza masa kanta cikin garga
ɗ
i. Kawai sai gani tai hawaye suna sakko masa tsabar zuciyarsa ta kai ƙololuwa a
ɓ
aci.
Ummi itace ke katange dukkan yunƙurinsu, sun rasa miyasa take hakan a gare su game da dangin mahaifin nasu. Abinda ma basu gane
ba shine a yau. Shin ta amshi ballagazayen ƴaƴan gidan da ake iƙirarin an basu kenan matsayin matansu ko mi? Koda ace zasuyi haƙuri suyi mata biyayya bazasu ta
ɓ
a amincewa a aurama Junaid Hibbah ba. Sai dai komi zai faru ya faru wlhy...........
✍
*_Tof
a masu karatu, yaya kenan? Wanene zai ci nasara tsakanin su Abba da su Yaya Muhammad? Ni kaina inason jin wace ƙaddarace baibaye da Ummi da ta fi bukatar haƙuri da cin kashin wa
ɗ
an nan mutane haka?. Kumuje zuwa. muna gab da tsunduma cikin wasan gadan-gadan
😉👎🏻
_*
*TATATTUN FITATTUN LABARAN ZAFAFA BIYAR NA 2022*
🔥🔥🔥🔥🔥🔥
*ALSHIRINKU MASU KARATU!!!*
*_NAJI DADI SHINE GARI......_*
*KINA DA BUQATAR TSAFTATATTUN LABARAI DAKE CIKE DA*
_ILIMI_
_NISHADI_
_TSUMAMMIYAR SOYAYYA K
UMA MAI TSAFTA DA ZATA SAKI SHIGA SHAUQIN SOYAYYA DA DUKAR DARUSSA KALA KALA A FANNIN ITA SOYAYYAR DA RAYUWA?_
*MAZA GARZAYO KI NEMI LITATTAFAN ZAFAFAN MARUBUTA GUDA BIYAR*
*NA SABUWAR SHEKARAR 2022*
*WADANDA SUKA ZAUNA,SUKA TACE LABARA
NSU,SUKA MUSU ADO DA SABUWAR FASAHA!!!*
*SABBIN LABARAI*
*SABUWAR SHEKARA*
*SABON NISHADI*
*_FARINCIKIN KASANCEWA DA MARUBUTAN CIKIN SASHEN DA AKE GWABZA RUWAN SHARHI DA MUSAYAR RA'AYI NA DABANNE_*
*MAZA 'YAR UWA SIYA NAKI KI SHIGA
SAHUN WANNAN TAFIYAR,TARE DA SAMUN DAMAR SHIGA SASHEN COMMENTS NA MUSAMMAN MALLAKIN MARUBUTAN*
*_TAKUN SAAƘA!!_* _Bilyn Abdull_.
*_SO DA ZUCIYA_* _Hafsat (miss xoxo)_
*_DEEN MANSHAL_* _Mamu gee_
*_ƊABI'AR ZUCIYA_* _Safiyya huguma_
*_HALIN GIRMA_* _Hafsat Rano_
*ta hanyar tura kudin littafinki zuwa ga wadan nan lambobi dake qasa*
6019473875
MUSAA ABDULLAHI SAFIYA
keystone bank
Saiku tura shaidar biyanku zuwa ga wannan number
08184017082
*IDAN KATI NE KUMA
KO VTU,SAI KU TURA ZUWA GA*
09134848107
Littafi daya
1____300
2____400
3____500
4____700
5____1,000 (1k).
*INGANCI DA NAGARTAR RUBUTU,BABU NADAMA KO DANA SANI*
🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽
#team ZAFAFA BIYAR
🔥🔥🔥🔥🔥
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
😭🙏🏻
_*
*_Typing
📲
_*
*_Zafafa biyar na ku
ɗ
i ne. Dan girman ALLAH ki saya kafin ki karanta. Muna ha
ɗ
aki da ALLAH idan kin saya karki fitar mana saboda
hakan cutarwa ne a garemu da ke kanki da kika sa
ɓ
a mana alƙawari ta hanyar zalintarmu da son ruguza mana kasuwancinmu._*
*_ZAFAFA BIYAR FACEBOOK_*
https://www.facebook.com/groups/494948898814888/?ref=share
*_ZAFAFA BIYAR ISTAGRAM_*
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=u8e91axrluzc&utm_content=nj79azb
*_ZAFAFA BIYAR WATTPAD_*
https://www.wattpad.com/1178725798?utm_source=android&utm_medium=whatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=ZA
FAFABIYAR&wp_originator=Rf3bdM1DxoE6rtr%2FpmofDT2LwC%2FVfwSkcdyq99bn0JQs6Y4vrnr66bh9cxKlfOuPfF5VyLoSKGor57378NB4Zb%2FxLxcsULfA0VJvg4flaQvgAACdVin4LPGGN8XRDxBS
*_ZAFAFA BIYAR TELEGRAM_*
https://t.me/+SBu4brdnI29hSBfw
_________________
________
*_MACE SAI DA GYARA_*
💃🏻💃🏻
*Ƴar uwa ta hanyar gyara ne kawai zaki cigaba da amsa sunanki mace hamshaƙiya a wajen miji ba tare da ya ga kin tsufa masa ba.*
_Maza garzayo ki gyara jikinki da kayan ƙawa nagartattu irin namu na
gida da suka sami ha
ɗ
i na musamman da babu cutarwa a ciki._
*_Muna da ha
ɗ
in_*
_Turaren wutane_
_Humrh_
_Kulacham_
_Turaren wanka_
_Turaren Kaya_
_Gyaran jiki_
_Na amare_
_Da masu jego_
_Da sabulai masu gyara fata_
*_Da magung
un nan mata_*
_Irin su kaza_
_Tantabara_
_Tsumi_
_Gumba_
_Zuma_
*_Duka akan farashi mai sauƙi da rahusa. Ga mai buƙata sai ya nememu tanan
👇🏼
_*
Wushishi road KADUNA
08067807620
09057713999
_________________________
*_C
hapter Fourteen_*
.............A gidan Ummi komai ya canja. Gaba
ɗ
aya ya ranta sun bar walwala. Sun daina fara'a. Sun daina zaman hira, abinci ma ka
ɗ
an suke tsakura. Idan tai magana suce sun ƙoshi. Ta ko ina ta gaza gane kansu.
Da farko tayi bi
ris da su, duk da kuwa ta fahimcesu tsaf. Sai dai ganin abin nasu bana ƙare bane sai itama lamarin ya fara damunta. Dan ita kanta sun jefata a cikin ka
ɗ
aici. Hatta da Hibbah ƴar karamarsu itama ta
ɗ
auke mata wuta. Saboda wannan abun daya faru ma ta tattara
ta koma makaranta duk da Yaya Abubakar ya hanata zuwa da.
Duk da ta
ɗ
an fuskanci ƙalubale a wajen mutane a ranar data koma saboda tafiya da itan da ƴan sanda sukazo sukayi ranar haka ta daurema
zuciyarta ta cigaba da zuwa. Bakuma ta sanarma kowa ba.
Dan a ganinta da zaman gidan su tana cigaba da ganin Abba da baƙinsa gara kallon da ƴan makarantar zasu mata.
Tunfa Ummi na
ɗ
aukar lamarin nasu wasa sai ƙara girmama ya keyi. Dan kwanakin nan biyu ma basa dawowa gidan sai sun dai-daici tayi barci
sannan. Hankalinta sosai ya kuma tashi. Ga damuwar yaranta, ga damuwar auren da aketa ƙulle-ƙullen nana musu na son zuciya. Wanda tsaf ta gama fahimta da gane ina hakan ya dosa. Sarai ta gane manufar Abbah akan son ƙulla auren ƴaƴanta da nashi, manufar kum
a duk
ɗ
aya ce tsakaninsa da hajiya mama.
Gaba
ɗ
aya ta rasa ina zata saka kanta taji sanyi, babu uwa babu uba, babu abokin shawara a cikin ƴan uwa, babu wanda zata kaima ƙara ya duba matsalarta ya share kukanta. Gudun abinda zaije ya dawo kuma ke sa
kata kwa
ɓ
ar ƴaƴanta akowane lokaci. Bata son abinda zai rabata da su. Bata son a cutar mata da su. Dan sune hope
ɗ
inta, sune murmushin fuskarta. Sune masu share hawayenta da tun tana ƴar ƙanƙanuwarta suke kwaranya a bisa kumatunta. Tasan nuna ƙarfinsu ya k
awo kuma zai iya zama sanadin da komai Abba zai iya aikatawa a garesu domin samun cikar burinsa, kuma kamar yanda yasha fa
ɗ
a koda ya salwantar da rayukansu babu mai yarda shine ya aikata. Wasu hawaye ne masu zafi suka silalo mata saman fuska.
Wata
banzar dariya Abba da ke shigowa cikin sashen ya shiga tuntsurawa yana tafa hannaye. Cike da izgili ya dubeta sheƙeƙe yana fa
ɗ
in, “Kuka kuka kuka! Ai kuwa yanzu kika fara kuka Asiya. Yo ina jarumtar taki ne yau? Shin har kin fara zuwa ƙasa ne tunkan ma a
ɗ
aura auran manufarsa kuma ta tabbata?. Tunda har kikace ni ban isaba Asiya, to wlhy kema bazaki ta
ɓ
a isa ba. Yau ina wanda kike gadar da shi? Ya tafi tamkarma ba'ayisa ba. Abinda kika hanashi yay mana ta hanyar zagon ƙasa ya dawo hannunmu a lokacin da ko
ido baki isa
ɗ
agawa akai ba. To suma ƴaƴa mazan da kike
ɗ
agawar kin haifa masa zasu mamaye komai tafin hannunmu zasu cigaba da zama ballagaza kawai. Zaki iya tashi kuma mu shige ciki dan ina bukatar haƙƙina. Inba hakaba kuma zan ƙwata anan cikin falon babu
ruwana....”
Hanyar bedroom
ɗ
inta ya nufa yana gama fa
ɗ
a alamar ta biyosa. Ummi da ke jin wani ƙullutun abu yazo ya tokare maƙoshinta ta shiga karanto duk addu'ar da tazo mata a saman harshe saboda jin numfashinta na fita a gwagwgwame. A hankali san
yi ya rinƙa shiga cikin ƙashinta, yayin da jikinta ya fara wani irin rawa, har haƙwaranta na ha
ɗ
uwa waje guda. Hannu takai domin lalubo wayarta da ke saman centre table. Sai dai hakan ya gagara sakamakon gushewar gani da ta risketa a lokaci ƙanƙani. Hannun
ta ya goce da ga lalube wayar, sai gata ƙasa wanwar da ga saman kujera.....
A dai-dai wannan lokacin Hibbah ta shigo tana masifar bibiyarta da kullum Shuraim keyi babu fashi balle nuna gajiyawa duk da yarfatashin da take yi a kulum. Data fita da
ga gida zuwa makaranta yana biye da ita. Hakama idan ta dawo sai ya rakota har gida ta hanyar bibiyarta. Zuwa yanzun tun lamarin nasa na bata mamaki har ya koma takaici da al-ajab. Har tabbayar kanta take shin baida aikinyi ne ko mi?. Wannan takaicin nasan
e ya sata yau ana saukesu a napep taje tai masa knocking glass. Yana saukewa ta balbalesa da masifa batare data yarda sun ha
ɗ
a ido ba dan karma yay mata kwarjini. Sai dai abin ALLAH wadai da takaici, harta gama masifar tata ma bai nuna yaji haushi ba. Sai
ma murmushin da ya nema rikita mata lissafi ya sakar mata yana wani narkewa a cikin kujera.
Wani uban kara ta ƙwalla tana isa inda Ummi ke kwance wanwar tana wani irin tari dake fita da ƙyar. Kiran sunanta ta shigayi tana
girgizata hankali tashe
. Sai dai ina Ummi ta fita hayyacinta. Dabarar rarumar wayar Ummin ce tazo mata a rai. Batare data nutsu wajen ganin wanda ta kira ba kawai tai dailing numbern farko, dan tasan su ne dai kawai suke yawan kiran no din Ummin tasu a koda yaushe.
“Yaya
dan ALLAH kazo gida, Ummi...Umminmu. Na shiga ukuna. Ummi dan ALLAH ki tashi. Wlhy kika mutu nima mutuwa zanyi. Dan ALLAH Ummi na roƙeki karki mutu. wlhy bazamu sake yin fushi da ke ba. Mun tuba Ummi, mun daina. Mun yarda zamu auresu Ummi.......”
Sam
batu taketa faman yi tama manta da waya a kunnenta. Kukanta ya fiddo Abba da ga
ɗ
akin Ummi
ɗ
in wando a hannu. dan harya cire kaya ya baje a gado yana jiran jakarsa ta shigo ya murza a wulaƙance. Ido hu
ɗ
u sukai da Hibbah da ke sake ƙwala kuka tana kiran Umm
i da girgizata. Ai sai ta sake fasa wata ƙarar ganin a yanda ya fito, saboda bai saka wandon dai-dai ba an samu mishkila wajen bayyanar jikinsa.
Sakin Ummi tai ta fita a guje da ga sashen baki
ɗ
aya jikinta na rawa. Tana da yayu maza manya. Amma tun
da take da su ko zama da singlet da boxers basu ta
ɓ
a yi a gabanta ba balle a yanayin da Abban ya fito wanda bata ta
ɓ
a ganin wani mahaluki a yanayin ba.
Jikinsa ta fa
ɗ
a dai-dai maigadi ya bu
ɗ
e masa gate ya shigo, dan Hibbah wayarsa ta kira sabod
a shine na ƙarahe da ya kira Ummi yaji yaya jikinta? Dan ya kwana biyu baizo gidan ba. Duk yanda yaso ganin ya janyeta a jikin nasa hakan ya gagara, sai sake ruƙunƙumesa takeyi jikinta na rawa, yayinda taketa faman son
ɓ
oye fuskarta a ƙirjinsa duk da tsaho
n nata gaba
ɗ
aya iya ƙirjin nasa ta tsaya.
Cikin zafi-zafi ya shiga tureta yana girgizata. “K Muhibbat nutsu, muje inga Ummin gani nazo”.
Jin muryar da bata yayunta ba ya sata saurin ja da baya tabar jikinsa. Isma'il da ya samu ta rabu d
a jikin nasa da sassarfa yay gaba abinsa zuwa sashensu har yana ha
ɗ
awa da
ɗ
an gudu-gudu. kusan cin karo sukai da Abbah da ya koma ya
ɗ
akko kayansa saboda ihun da Hibbah tayi ya farga da halin da yake a ciki. Duk da ya kuma ga Ummi a yashe a ƙasa sai kawai
firgici biyu ya kamashi. Na farko kar wani yazo ya gansa a yanda yake sakamakon ihun Hibbah a zata wani abu yaso mata har Ummi ta shiga halin da take ciki a yanzu. Dan haka ya fito dan ya gudu salin alin, idan Hibbah ta sako sunansa a ciki kuwa yasan ta ya
nda zai kare kansa ai.
Haka kawai zuciyar Isma'il ta raya masa irin abinda Abban ke gudu. Dan haka yasa ƙafa ya ta
ɗ
esa sai gashi a ƙasa tim. Takan kafafun Abba yabi da shaggun takalman ƙafarsa, ji kake ƙasss ƙashi na bada sautin karyewa ko tsagew
a. Wata iriyar wahalalliyar ƙara Abba ya saki tare da
ɗ
aukewar numfashi na wucin gadi. Ko waiwayensa Isma'il baiyiba ya ida afkawa cikin falon inda ya hango Ummi a ƙasa itama babu alamar rai tattare da ita.
“Ummi!... Ummi! Ummi!!” ya shiga ƙwala
mata kira da kama hannunta yana girgizawa. Sai dai babu alamar motsi tare da ita sam. Mikewa yay da sauri ya ciro wayarsa yay kiran Yaya Umar da yasan shine mafi kusanci da gida. Sai dai bai
ɗ
aga ba. Tunawa ana sallar la'asar yanzu haka ya sakashi cije lip
ɗ
insa na ƙasa ya cusa wayar a aljihu. Batare da tunanin komai ba ya ciccibi Ummi gaba
ɗ
ayanta yay waje. Sai lokacin Hibbah ta nufo falon sabida hango abinda Isma'il
ɗ
in yay ma Abba.
“Muje asibiti” yace mata kawai yana nufar hanyar gate. Babu musu t
a bisa tana kuka da riƙe hannun Ummi
ɗ
in da ya
ɗ
akko. Sai lokacin kuma Hajiya mama ke fitowa da ga sashensu itama. Ta bisu da wani irin kallo mai ma'anoni da yawa saboda ganin baƙon fuska
ɗ
auke da Ummi
ɗ
in. Dan duk zuwan da Isma'il
ɗ
in keyi gidan ba ta
ɓ
a h
a
ɗ
uwa sukai ba. Wahalallen ihun
da Abba ya saki ne ya fargar da ita halin da yake a ciki, babu shiri ta runtuma a guje kansa tana ƙwala kiran sunansa.......
★★★★
_____
★
_____
★★★
Tun kan su ƙarasa asibitin Isma'il yay ƙoƙarin kiran doctor Bil
al. Cikin sa'a kuwa ya
ɗ
aga dan mutuminsa ne. Bayani yay masa cewar gasu a hanya tare da mara lafiya su zam cikin shiri. Dr bilal yace babu damuwa sai sunzo.
Cikin mintuna kalilan kuwa suka iso asibitin saboda uban gudu da yake zugawa a hanya. Kam
ar yanda yay fata sun sami su Dr Bilal na dakon isowarsu. Babu
ɓ
ata lokaci aka shiga da Ummi ciki.
Kuka sosai Hibbah keyi da son binsu, badan yaso ba ya riƙo hannunta yana ƙoƙarin dakatar da ita. Sai dai taƙi ta nutsu, dole yay mata yanda yasan zata
nutsun, ya jawota jikinsa ya rungume. Da ƙarfi ya rumtse idanunsa zuciyarsa na wani irin bahagon gudu.
Itako Hibbah tuni ta ƙara lafewa tana wani irin kuka mai ban tausayi, dan gaba
ɗ
aya ma ta mance a jikin wa take. Sai