Showing 75001 words to 78000 words out of 186858 words

Chapter 26 - TAKUN SAKA COMPLETE

10 Sep 2026

38



ɗ

aurin auren ya kasance na faruwa Hajiya mama ta nufi sashen Ummi a hargitse zata fara zubar da tujara Garban ya dakatar da su.

“Sam ba

laifin Asiya bane. Dan a wannan ga

ɓ

ar tafi kowa cancantar aima jaje, a kuma tausaya mata.”

A fusace Hajiya mama ta juyi garesa kasancewar

ɗ

a ne a gareta. dan kuwa

ɗ

an ƙanwarta ne. “Garba har yaushe kasan makircin Asiya? da shai

ɗ

ancinta da zakayi

ƙ

oƙarin kareta akan abinda yake zahiri. Ni dama nasan shurun da tai da yarda da wannan auren bana arziƙi baneba. To wlhy yau

ɗ

in nan......”

“Inna ku saurareni”. Garba ya katse hajiya mama. A dai-dai lokacin kuma Abba ya iso da ƙyar garesu, dan illah

irin ƙafarsa rawa ma take tamkar karayar tasa na neman dawowa sabuwa ne.

Garba ya cigaba da fa

ɗ

in, “Sam ba laifin Asiya bane. Dan ba kowa ne ya canja

ɗ

aurin auren nan ba sai shi yaron da ya auri ita Muhhibatu.

Cikin matuƙar mamaki hajiya

mama ta ce,“Shi Shuraim

ɗ

inne ya canja

ɗ

aurin auren? To a dalilin mi zaiyi hakan?”.

“Wlhy Inna nima ban saniba. Sai dai gaskiya kunyi ganganci ha

ɗ

a auren yarinyar nan da yaron. Dan hatsabibin mutumne fiye da hasashen mai hankali. Na tabbatar da ha

kan da idanun. Shine ya hanani kiran Yaya Halilu. Ya tsaramin abinda naje na sanarma Sheikh Aliy. Ya tsoratani da inhar banyi yanda yake so ba zai kasheni. Ya nunamin mutanensa da ke a kowace kusurwa na cikin massallacin, wanda alama kawai zai musu numfash

in duk wanda ke cikin massallacin ya dakata da aiki. Na tsorata matuƙa, dan nasan zai iya aikata abinda yafi haka. Mutumin daya iya zuwa muku da fuskar mutanen kirki ya yaudareku sai kasheni zai gagaresa. Hakanne ya sani bin umarninsa naje na fa

ɗ

ama malam

yanda yace. Wlhy ban sake ki

ɗ

ima ba sai da na tsugunna gaban malam ina fa

ɗ

a masa wani yaro dake gefen

malam

ɗ

in ya

ɗ

oramin bindika akan ciki batare da kowa a cikinku ya lura ba. Tayaya kuke tunanin zan iya ƙin bin umarninsa.”

Yaya Abubakar da

zukatansu ke neman faso ƙirazansu su fito a rikice yace, “Uncle Garba kace shine Shuraim?”.

“Abubakar wlhy shine Shuraim, na tabbatar da shi kuka

ɗ

aurama ita wannan yarinyar Muhibbatu aure”.

Ai gaba

ɗ

aya wajen ya sake ru

ɗ

ewa. Ummi ta

i baya zata fa

ɗ

i sai da Hajiya Mardiyya ta tarota. Abba kam wata mummunar hajijiyar ru

ɗ

ani ce ke neman zubar da shi shima. Yayinda wani tsoro-tsoro firgici-firgici ya sashi fara waige-waige tamkar Shuraim

ɗ

in na tare da su a wajen.. Abinda bai ganeba anan,

miyasa Shuraim zai dakatar da

ɗ

aurin auren ƴaƴansa da su Usman? Tunda gashi ya cika umarnin aikin auren ita Muhhibat?. Wayarsa ya shiga lalube yana ƙoƙarin fita a wajen.

A.G ya kira, wanda sai da tana gab da tsinkewa ya

ɗ

aga cikin

ɓ

acin rai. “Malam

miye kuma na kiran....?”

Katseshi Abba yay da fa

ɗ

in, “Ko kasan Master ne ya rusa

ɗ

aurin auren ƴaƴana bayan shi an

ɗ

aura nasa da yarinyar nan”.

Cikin ta

ɓ

e baki A.G yace, “To kai mi kake tunani? Kasan dai shi baya abu da ka, zata iya yuwuwa akwa

i dalilinsa nayin hakan, dan kawai ya bada ƙafa kamar yanda ya saba”.

“Ina ba haka banee!!”.

Abbah da ke a birkice ya fa

ɗ

a cikin matsananciyar tsawa.

“Ya kake min ihu haka ne? Alhaji Halilu?”.

“Ya bazan maka Ihu ba bayan kai ne ka tsa

ra komai.....”

“Muka dai tsara, tunda komai da yardarka akayi, a kuma gabanka bawai a boye ba.”

Abba ya bu

ɗ

e baki zaiyi magana A.G ya katsesa da fa

ɗ

in,

“Kaga ina zuwa gashi ana kirana da ga office. Zan kiraka”. Bai jira cewar Abba ba y

a yanke kiran dan ogansa ne ke kiran nasa, da alama tsiyar da Master ya tafka harta fito kenan. Wani irin ƙarajin baƙin ciki Abba ya saki shi ka

ɗ

ai a

ɗ

akinsa, ji yake tamkar ya rotsa wayar tasa da ƙasa kawai ya huta. Jikinsa kansa ta ko'ina rawa yake da ts

atstsafo da zufa, kansa ya kulle ya kasa fahimtar komai game da abinda Master ya aikata.

Hargitsewar gidan yasa babu wanda ya farga da rashin Hibbah. Dan ita kanta Ummi ƴaƴanta nacan zagaye da ita kowa nason ganin hankalinta ya dawo jikinta.

Yayinda acan tsakar gida Hajiya mama ke doka rantsuwa tana direwa akan sam bata yarda ba wanann shirin Ummi ne da ƴaƴanta. Tabbas sune suka saka Shuraim

ɗ

in yayi haka. Da yawan mutane maganar Hajiya maman tayi tasiri a garesu, musamman da ya kasance alaƙar

Hibbah da Shuraim

ɗ

in kawai kowa ke kallo a zahiri da kuma

ɗ

aura auren su Yaya Muhammad da wasu matan daban alhalin su su Hajiya mama basu san da zancen ba sai yanzu da aka

ɗ

aura.

Gidan ya ru

ɗ

e sai cece kuce ke tashi ta ko ina. Kowa na fa

ɗ

in albark

acin bakinsa da hasashen zuciyarsa.

Cikin ƙarfin hali Ummi da tun fara tujarar Hajiya Mama yaranta suka kamata suka shige ciki da ita ganin yanda duk suka tattara kansu gareta ta ha

ɗ

iye tashin hankalinta da ru

ɗ

ani tana mai duban su Yaya Usman

ɗ

in da su kansu bawai suna cikin cikakken hankalinsu bane akan al'amarin. Kan Yaya Abubakar da ke kusa da ita ta dafa tana murmushi. “Har yanzu zuciyata ta kasa daina yimasa ƙyaƙyƙyawan zato. Dukkanin cikamakin kamala

da mutunci a bayyane suke garesa, shiy

yasa nai saurin aminta da aura masa Tanee. Amma ta yaya fari zai koma baƙi a wanan ranar?, bayan har yanzu idanuna da zuciyata sun ƙi kallon komai da baƙin”.

Cikin taraddadi da jan gwauron numfashi Yaya Abubakar yace, “Dama nasan hatsabibin nan ba

zai ƙyale Hibbah ba. Dan ta masa tabo irin wanda bazai gogu a cikin tarihinsa ba. Hakan yasani yarda da amincewar aima ta aure ko zata ku

ɓ

uta daga garesa. Ashe mun riga mun da

ɗ

e da kasancewa cikin lissafinsa, ko tantama banayi akan lallai shu'umin nan Mast

er ne yazo mana da fuskar Shuraim. Sai dai ina mamaki matuƙa ta yanda ya ku

ɓ

utar da mu daga auren wa

ɗ

an nan yaran. Mi hakan ke nufi ne?”.

Ammar ya

ɗ

ago kansa da ga

ɗ

orawar da yay bisa cinyar Ummi a firgice yana fa

ɗ

in, “Yayamu Master fa kace? Gaw

urtaccen

ɓ

arawon da kuke nema ruwa a jallo ko wa? Danni ban gane ba”.

Numfashi yaya Abubakar ya fusga da ƙarfi yana jinjinama Ammar kai alamar tabbatarwa. Tare da bin fuskokin sauran ƴan uwansa da suma ru

ɗ

anin ne ƙarara ya bayyana akan fuskokinsu

har suka gaza motsawa.

Cikin

ɗ

an rawar jiki Ummi tace, “Abubakar mi kake fa

ɗ

ane haka? Kana nufin yaron kwanaki da ƴan sanda suka sakata tai aiki akansa?”.

Yaya Abubakar da shi ka

ɗ

ai yasan lissafin da zuciyarsa keyi ya

ɗ

an firzar da numfashi

yana ciza lip

ɗ

insa na ƙasa da duban Ummin tasu cike da kulawa. “Ummi ki kwantar da hankalinki. Babu abinda zai samu Muhibbat da izinin ALLAH.....”

Da sauri Ammar ya amshe zancen da fa

ɗ

in, “Ummi mugodema ALLAH ma da kafin a kaita gidansa ne komai ya

fito. Yanzu kunga ko a kotu ne a raba auren kawai sai a bama Yaya Isma'il dama sunfi dacewa”.

Sosai maganar Ammar

ɗ

in tai tasiri a garesu har Yaya Muhammad ya shafa kansa yana

ɗ

an murmushi.

Yaya Abubakar kam

ɗ

ago kai yayi ya kallesa tam

kar wanda zancen yayma allura. cikin nazarin furucin na ammar, ya

ɗ

an ka

ɗ

a kai yana jujjuyawa, dan baya son fa

ɗ

ar abinda a yanzu zuciyarsa ke hasko masa kai tsaye saboda Ummi. Miƙewa yay yana fa

ɗ

in, “Komai ma da baƙwa tunani zai iya yi. Sai dai inaji a jik

ina Muhibbat ce tarkonsa a wannan karon”.

“Yaya Abubakar kana nufin zai cigaba da bibiyar auta?”. Cewar Usman a tsorace yayinda duk suka bisa da kallo har Ummi.

Numfashi Yaya Abubakar ya fesar yana gya

ɗ

a kai dai-dai yana ƙoƙarin kaiwa

ƙofar fita. “Bazaka gane lissafinba Umar. Ku dai da ga yanzu dukkanin idanunku su kasance akan Muhibbat ne. Dan duk yanda kuke tunanin wanann shu'umin mutumin yafi ga haka. tabbas bazai ta

ɓ

a bayyana kansaba bayan bai gama tsara yanda komai zai tafi masa b

a.”

Da kallo kawai suka bisa harya fice yana ƙoƙarin kai waya bisa kunnensa. Da alama kira yayi. Kafin Ammar ya miƙe yana fa

ɗ

in “bara na nemota itama.”

Kai kawai suka iya jinjina masa, dan jikin kowa ya gama sanyi a cikinsu.

★★★★



A

ɓ

angaren su Musbahu kam koda suka iso L.E street. Habib ne ya shiga sanarma ogan nasu isowar tasu, duk da kuwa sarai yasan yaji.

Zaune ya sameshi ƙafa

ɗ

aya kan

ɗ

aya a katafaren falon nasu da yaji kayan more rayuwa yana sarrafa system da ke

saman cinyarsa. Duk da

yaji shigowar Habib

ɗ

in bai

ɗ

ago da ga abinda yake ba, sai dai ya amsa masa sallamar akan la

ɓɓ

a.

Habib da ya

ɗ

an kallesa ya risinar da kansa ƙasa da girmamawa yace, “Barka da hutawa Master”.

Uffan baice ba, bai kuma

ɗ

ago ya kalli Habib

ɗ

in ba har tsahon wasu sakanni, sai dai ya jinjina kansa alamar amsawa.

Habib da ya fahimci ƴan mulkinne a kusa yau sai kawai ya cigaba da magana. “Aiki ya kammala, itama gata tare da mu”.

Dakatawa yay da ga sarrafa lap

-top

ɗ

in, a hankali ya

ɗ

ago idanunsa cike da ƙasaitarsa ya saukesu kan Habib

ɗ

in da ya nutsu waje guda saboda tsabar girmamawar da suke bashi.

Kallo daya yay masa ya janye idanunsa ya maida akan system

ɗ

in da fa

ɗ

in, “Su Salis?”. Yay maganar a taƙa

ice cikin sigar tambaya”.

“Dukanmu tare muka shigo”. Habib ya bashi amsa.

Lap-top

ɗ

in ya ajiye ya miƙe, batare da ya sake cema Habib

ɗ

in komai ba ya nufi hanyar fita cikin takun da ke nuna cikakkiyar lafiyarsa da nutsuwar da ALLAH ya azur

tashi da ita.

Shima Habib bayansa yabi da saurai suka fita a kusan tare. Kallo

ɗ

aya yay ma su Salis da ke ƙoƙarin fitowa a mota ya

ɗ

auke kansa da cigaba da tafiya cikin izza da ƙasaitarsa tamkar wani jinin mulki.

Dai-dai yana isowa inda s

uke suka ha

ɗ

a baki wajen fa

ɗ

in, “Barka da gida Master”.

Hannu kawai ya

ɗ

aga musu yana nufar motar da Habib ya fita da ita. Da sauri Habib ya bu

ɗ

e masa motar ta sashin da Hibbah ta ke yana matsawa gefe tamkar yanda sauran suka nutsu.

Duk da yasa

n a sume take hakan bai hanashi sake

ɗ

aure fuska ba kafin ya sauke nutsatstsun idanunsa masu kaifin gani a kanta. Sai kuma ya

ɗ

an kaudasu tare da ƙarasa takawa gaban motar da ƙyau yana yamutse fuska. Dai-dai lokacin da yake ranƙwafawa su Habib suka kalli j

una, yana

ɗ

agowa

ɗ

auke da Hibbah suka waro idanu waje da saurin maida kawunansu ƙasa.

Ko kallo basu ishesa ba, sai ma sake tamke fuskar boginsa da yayi ya shiga taku cike da izzarsa da kasaita zuwa cikin gidan

ɗ

auke da Hibbah da batasan wainar da a

ke toyawa ba.

Idris ya ha

ɗ

e yatsunsa waje guda alamar love yana wani cije baki. Sauranma idanu suka shiga kashewa da yin alamar nice

👌🏼

cike da shaƙiyanci.

Tsaf yaga duk iya shegen nasu ta glasess

ɗ

in windows. Ya

ɗ

an ciji lip

ɗ

insa na ƙas

a da tura ƙofar falon da ƙafa. Hakan ya saka su Khalid saurin mara masa baya gudun yin laifi.

Koda ya shigo falon up stairs ya nufa, anan ma falo ne babba masha ALLAH, wanda babu abinda baijiba na kayan more rayuwa. Sai tashin ƙamshi yake ga sanyi

n ac mai saka nutsuwa. Kai tsaye ya nufi

ɗ

aya da ga cikin bedroom

ɗ

in da ke a up stairs

ɗ

in. ya shimfi

ɗ

eta saman gadon

ɗ

akin yana wani sake

ɗ

aure fuska da yamutseta irin shifa ya gajin nan. Ya

ɗ

an zubamata harara yana janye jikinsa. Wayarsace ta fara tsuww

a alamar shigowar kira.

Sharewa yay tamkar bazai amsa ba. Sai da ta na gab da tsinkewa ya zarota a aljihun wandon baƙin jeans

ɗ

in jikinsa yana jan siririn tsaki da jingina jikin mirror

ɗ

in

ɗ

akin yana kaiwa kunnensa batare da ya ce uffan ba, sai dai

shirun nasa na nuna alamun sauraren mai magana ya ke da ga can. Tsawon minti biyu da wasu sakanni ya ce, “Uhmm” da

ɗ

an gya

ɗ

a kai.

Dai-dai nan akai Knocking ƙofar a hankali, kasancewar sun san idan yana a irin wanann yanayin duk wata hayaniya b

aya buƙatarta.

Cikin ƙosawa da motse-motsen kuwa ya bada izinin shigowa yana janye wayar a kunnensa...........



TATATTUN FITATTUN LABARAN ZAFAFA BIYAR NA 2022*

🔥🔥🔥🔥🔥🔥

*ALSHIRINKU MASU KARATU!!!*

*_NAJI DADI SHINE GARI.

....._*

*KINA DA BUQATAR TSAFTATATTUN LABARAI DAKE CIKE DA*

_ILIMI_

_NISHADI_

_TSUMAMMIYAR SOYAYYA KUMA MAI TSAFTA DA ZATA SAKI SHIGA SHAUQIN SOYAYYA DA DUKAR DARUSSA KALA KALA A FANNIN ITA SOYAYYAR DA RAYUWA?_

*MAZA GARZAYO KI NEMI LITATT

AFAN ZAFAFAN MARUBUTA GUDA BIYAR*

*NA SABUWAR SHEKARAR 2022*

*WADANDA SUKA ZAUNA,SUKA TACE LABARANSU,SUKA MUSU ADO DA SABUWAR FASAHA!!!*

*SABBIN LABARAI*

*SABUWAR SHEKARA*

*SABON NISHADI*

*_FARINCIKIN KASANCEWA DA MARUBUT

AN CIKIN SASHEN DA AKE GWABZA RUWAN SHARHI DA MUSAYAR RA'AYI NA DABANNE_*

*MAZA 'YAR UWA SIYA NAKI KI SHIGA SAHUN WANNAN TAFIYAR,TARE DA SAMUN DAMAR SHIGA SASHEN COMMENTS NA MUSAMMAN MALLAKIN MARUBUTAN*

*_TAKUN SAAƘA!!_* _Bilyn Abdull_.

*_SO

DA ZUCIYA_* _Hafsat (miss xoxo)_

*_DEEN MANSHAL_* _Mamu gee_

*_ƊABI'AR ZUCIYA_* _Safiyya huguma_

*_HALIN GIRMA_* _Hafsat Rano_

*ta hanyar tura kudin littafinki zuwa ga wadan nan lambobi dake qasa*

6019473875

MUSAA ABDULLAHI SAFIY

A

keystone bank

Saiku tura shaidar biyanku zuwa ga wannan number

08184017082

*IDAN KATI NE KUMA KO VTU,SAI KU TURA ZUWA GA*

09134848107

Littafi daya

1____300

2____400

3____500

4____700

5____1,000 (1k).

*INGANCI DA N

AGARTAR RUBUTU,BABU NADAMA KO DANA SANI*

🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽

#team ZAFAFA BIYAR

🔥🔥🔥🔥🔥

*_ALLAH ka gafartama iyayenmu

😭🙏🏻

_*

*_Typing

📲

_*

*_Zafafa biyar na ku

ɗ

i ne. Dan girman ALLAH ki saya

kafin ki karanta. Muna ha

ɗ

aki da ALLAH idan kin saya karki fitar mana saboda hakan cutarwa ne a garemu da ke kanki da kika sa

ɓ

a mana alƙawari ta hanyar zalintarmu da son ruguza mana kasuwancinmu._*

________________________

*_Chapter

Twenty two_*

..........Da sallama Habib ya shigo tare da ƙarasa shigowa cikin

ɗ

akin, leda

ɗ

in da ke a hannunsa ya ajiye saman mirror

ɗ

in da yake jingine.

“Minene wannan

ɗ

in?”.

Ya fa

ɗ

a yana zuba lumsassun

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login