Showing 3001 words to 6000 words out of 186858 words

Chapter 2 - TAKUN SAKA COMPLETE

10 Sep 2026

2

furucin wannan matashiyar budurwa da tuni ta maida hankalinta ga ƴar uwarta data fa

ɗ

i suna ƙoƙarin

ɗ

agata tsaye dan da alama taji ciwo a ƙafarta ne.

Cikin sauri jami'in nan da yaji furicin budurwar ya dirgo a mot

arsu ya nufi wani mai taxi, magana sukai da babu mai jinsu, mai taxi

ɗ

in ya miƙa masa key

ɗ

in motar.

Sauran

ɗ

alibai na ƙoƙarin tsaidama ƴammatan nan napep da basu shawarar su kai wadda ta fa

ɗ

in asibiti dan da alama taji ciwo babba jami'in nan yazo

gabansu ya faka taxi

ɗ

in nan, batare da yin wani tunani ba suka taimakawa ƴar uwarsu ta shiga suma suka shiga.

Sai da suka fara tafiya

ɗ

ayar budurwar tace, “Kai gaskiya kosu waye akan mashinan nan sun cika tantirai, dole ne a dinga cewa ƴaƴan ma

nyan ƙasarnan sai sun sha kayan haukansu suke hawa power bike sunama mutane hauka da shi a tituna kamar nasune su ka

ɗ

ai. Yanzu dan ALLAH bayan ALLAH ya taƙaita wahala ai za'a iya rasa rai ta dalilinsu ko?”.

Wani banzan tsaki budurwar nan data jef

a musu abu taja tana cije lip. A tsiwace tace, “Aiko a wannan karon ko duniya suka sha sun sako kansu a tarkon da iyayen nasu da suka saya musu mashinan sai sunyi dana sani insha ALLAHU. Dan wlhy har gidan ubanninsu sai nayi sanadin da za'a bisu

ɗ

ai-

ɗ

ai a

kamo koda iyayensu zasu

ɗ

auki mataki ne sai sunayensu ya

ɓ

acin da bazasu sake gigin hawa power bike a cikin jama'a ba”...........



🏻

*TATATTUN FITATTUN LABARAN ZAFAFA BIYAR NA 2022*

🔥🔥🔥🔥🔥🔥

*ALSHIRINKU MASU KARATU!!!*

*_NAJI DADI

SHINE GARI......_*

*KINA DA BUQATAR TSAFTATATTUN LABARAI DAKE CIKE DA*

_ILIMI_

_NISHADI_

_TSUMAMMIYAR SOYAYYA KUMA MAI TSAFTA DA ZATA SAKI SHIGA SHAUQIN SOYAYYA DA DUKAR DARUSSA KALA KALA A FANNIN ITA SOYAYYAR DA RAYUWA?_

*MAZA GARZAY

O KI NEMI LITATTAFAN ZAFAFAN MARUBUTA GUDA BIYAR*

*NA SABUWAR SHEKARAR 2022*

*WADANDA SUKA ZAUNA,SUKA TACE LABARANSU,SUKA MUSU ADO DA SABUWAR FASAHA!!!*

*SABBIN LABARAI*

*SABUWAR SHEKARA*

*SABON NISHADI*

*_FARINCIKIN KASA

NCEWA DA MARUBUTAN CIKIN SASHEN DA AKE GWABZA RUWAN SHARHI DA MUSAYAR RA'AYI NA DABANNE_*

*MAZA 'YAR UWA SIYA NAKI KI SHIGA SAHUN WANNAN TAFIYAR,TARE DA SAMUN DAMAR SHIGA SASHEN COMMENTS NA MUSAMMAN MALLAKIN MARUBUTAN*

*_TAKUN SAAƘA!!_* _Bily

n Abdull_.

*_SO DA ZUCIYA_* _Hafsat (miss xoxo)_

*_DEEN MANSHAL_* _Mamu gee_

*_ƊABI'AR ZUCIYA_* _Safiyya huguma_

*_HALIN GIRMA_* _Hafsat Rano_

*ta hanyar tura kudin littafinki zuwa ga wadan nan lambobi dake qasa*

6019473875

M

USAA ABDULLAHI SAFIYA

keystone bank

Saiku tura shaidar biyanku zuwa ga wannan number

08184017082

*IDAN KATI NE KUMA KO VTU,SAI KU TURA ZUWA GA*

09134848107

Littafi daya

1____300

2____400

3____500

4____700

Duka gamayy

ar biyar din(1k)

1,000

*INGANCI DA NAGARTAR RUBUTU,BABU NADAMA KO DANA SANI*

🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽

#team ZAFAFA BIYAR

*_ALLAH ka gafartama iyayenmu

😭🙏🏻

._*



*_Typing

📲

_*

*_

🔮

T

AKUN SAAƘA!!

🔮

_*

*_Bilyn Abdull ce

🤙🏻

_*

_ZAFAFA BIYAR 2K22_

_________________________

Chapter Three

...........Hafsat tai azamar

ɗ

ago kanta tana dubanta, duk da hawayen da ke sharara

a kumatunta na azabar da take ji a ƙafarta, cikin ƙarfin halin ta ce, *_“Muhibbat!_* dan ALLAH karki sakamu a wahala da hatsabibancinki. Kwana hu

ɗ

u kenan kacal da gama kashe wata wutar da kika kunno, indai dan nice karki damu, dama ALLAH ya ƙaddara sai n

aji ciwon nan koda bata sanadinsu ba, ina roƙonki kibarsu Ya Abubakar su huta da shegen tsokanarnan taki”.

Harara Muhibbat ta zubama Hafsat da murgu

ɗ

a baki tana juya idanu, harta bu

ɗ

e baki zatayi magana sai kuma tayi shiru saboda isowarsu cikin ha

rabar asibitin.

Ko ka

ɗ

an jami'in nan baiso Muhibbat tayi shiru ba, amma kasancewar yasan aikinsa sai bai nuna hakanba, sai ma ƙoƙarin taimaka musu da yayi domin ganin an shiga da Hafsat taga likita akan lokaci.

Da taimakon jami'in aka du

ba ƙafar Hafsat da ta samu tsagewar ƙashi, Zahidah sai godiya take masa saboda ƙoƙarin da yaketa musu, dan sunso su kira gida ya hanasu. Hanawar tasa kuma ta bama Muhibbat haushi, dan a ganinta ya cika shishshigin tsiyane kawai, musamman daya kasance duk w

ani motsinta sai ta ritsa idanunsa akanta.

Tun tana hararsa a ƙasan ido da masa ƙunƙuni har takai ta fito fili tana dalla masa harara. Ganin dai ba daina kallon nata zaiyi ba a tsiwace ta ce, “Wai malam kallon fa? Dan ALLAH karka cinyeni a tsaye man

a”.

Sosai yanda tai maganar ya bashi dariya, dan tsaf ya gama fahimtar ita

ɗ

in matsiwaciyace ta gaske. Sannan babu tsoro sam a cikin idanunta kona sisin kwabo. Komai baice mata ba, sai ma

ɗ

auke kansa da yayi kawai gefe tamkar bai jita ba. Taja tsok

i tana murgu

ɗ

a baki da miƙewa tabar wajen.

Can gefe ta koma tana ƙoƙarin sarrafa wayarta cike da ƙwarewa. Cikin ƙanƙanin lokaci kiran da tayi ya shiga, sai da aka

ɗ

aga sannan takai kunne tana fa

ɗ

in, “Assalamu alaika Yaya”.

Amsa mata akai da ga

can, kafinma ya gama rufe baki cikin shagwa

ɓ

a taci gaba da magana. “Yah Uthman muna hospital ne”.

A tsananin tsorace muryarsa ta bayyana, “Hospital Auta?! Waye bai da lafiya?”.

“Oh Yaya calm dawn, Hafsat ce taji ciwo a ƙafa amma da sau

ƙ

i, dan yanzu haka ma an gama mata gyaran sunce tsagewan ƙashine”.

“Ya ALLAH! Auta wai sai yaushe ne zakuyi hankali ku kam? Yanzu haka a wajen shegen rawan kan nan naku hakan ta faru?”.

“Na rantse Yaya bafa da gangan bane, wasu marasa kir

ki ne suka kusan turemu a power bike”.

“What?!. Power bike fa? Ku miya kaiku kan titin da masu power bike kebi!!?”.

Yanda yay maganar a tsawace ne ya sata zabura, duk cikin yayun nata yafi kowa sauƙin hali bayan Yah Abubakar. Sai dai kuma i

dan ya rikice tafi tsoronsa fiye da kowa a cikinsu..... Cikin katse mata tunani yace, “Zan turo muku Ammar yanzun nan danni naje katsina ne..”

Yana gama fa

ɗ

an hakan ya yanke wayar. Kasaƙe Muhibbat tayi tana kallon wayar, yayinda gefen zuciyarta k

e ayyana mata neman mafita. A fili tace, “Tab Yah Ammar! Wlhy bazan bari ya samemu a asibitin nan ba wannan

ɗ

an matsalar”. Da sauri tabar wajen zuwa inda jami'in nan mai amsa sunan driver-n taxi yake da Zahidah.

“Zahidah tunda sunce zasu iya sallam

armu gara mu wuce gida, dan na ha

ɗ

a gurmi wlhy”.

Zahidah dake mata kallon mamaki tace, “Gurmi kuma! Nami to?”.

“Humm daga kiran Yah Uthman fa na fa

ɗ

a masa shine wai zai turo mana Yah Ammar shi yana katsina. Ni kuma wlhy banason Yah Ammar yazo

asibitin nan ya samemu saboda yafi gidan haya matsala kema kin sani”.

Kafin Zahidah dake dariya tace wani abu jami'in nan yay saurin cewa, “Ai sunma sallemu daman, inaga ku shiga ku fito da ita kawai mana”.

Harararsa Muhibbat tayi tana

ɗ

aure fuska. “Ikon ALLAH sai kallo, wai ni kam bawan ALLAH ca'akai ka kula damu ne kokuwa? Taxi

ɗ

inka muka hau ka kawomu inda muke buƙata, to sai mi kuma ya rage?”.

Murmushi yayi idanunsa a kanta, “Sai ku bani ku

ɗ

ina ya rage ƙanwata”.

“Ya s

alam! Dan ALLAH kayi haƙuri bawan ALLAH. Wlhy gaba

ɗ

aya mun shafa'a ne”. Zahidah ta fa

ɗ

a tana laluben bag

ɗ

inta.

“Karki damu ƴammata babu damuwa. Nasan kuna a rikicene ai. Amma ƙawar nan taki ya kamata ta rage tsiwa”.

Zahidah dake miƙa masa

ɗ

ari biyar tai dariya, “Kaga fita batunta ga ku

ɗ

inka mun gode sosai”.

“Ai karki damu riƙe kawai sai na kaiku inda zaku yanzu sai na amsa”.

“Malam gara dai ka amshi kudinka kai gaba, dan bazamu sake shiga motarkaba

ɗ

an sarkin shiga sharo ba sha

nu”. Muhibbat ta fa

ɗ

a tana hararsa.

Saurin toshe bakinta Zahidah tayi itama tana hararta, “Wai nikam Hibbat kodai wadda tai miki wankan jego bata gasa bakin nan bane da baya barin kowa. Ina laifin bawan ALLAHn nan, kigafa ƙoƙarin da yay mana akan H

afsat”.

Hibbat ta buge hannun Zahidah da haushi, “To dan kuma ya taimakemu sai ya ishemu da shishshigin jaraba. ALLAH ni banason shishshigi da ƙwala kai a faranti irin na wasu mazan”.

Tana gama fa

ɗ

a tai shigewarta

ɗ

akin da Hafsat take. Duk bin

ta sukai da kallo, kafin Zahidah ta maido kallonta ga jami'in. “Ayya dan ALLAH kai haƙuri. Ita haka take sam ba'a gane kanta tamkar mai aljanu”.

Ƙaramar dariya yayi yana sosa tsakkiyar kansa da key

ɗ

in taxi

ɗ

in. Yace, “Kinga karki damu ni salon

natama birgeni yakeyi, irin wa

ɗ

anan sam ba'a cutarsu a duk inda suka shiga. Je kawai ki fito dasu na kaiku kafin a sake kirana

ɗ

an shishshigi”.

A yanda ya ƙare maganar cikin langa

ɓ

e kai kalar tausayi yasa Zahidah ƙyalƙyalewa da dariya tana shiga

ɗ

a

kin domin su fiddo da Hafsat..

Da ƙyar Muhibbat ta amince jami'in nan mai taxi ya

ɗ

aukesu zai maida gida. Dan ko sai kumbura take a motar tana ƙananun ƙunƙuni alamar bataso hakan ba. Shi dai yakanyi murmushi lokaci-lokaci idan ya

ɗ

ago ya dubeta

ta mirror yaga yanda take cika baki da iska tana harare-harare........





.



.



.



.



.





Kamar yanda aka saba yau

ɗ

inma tuni media ta

ɗ

auka. Gidajen redio dana televisions harma da yanar gizo mutane sai tofa albarkacin bakinsu



suke. Dan lamarin wannan gagarumin

ɓ

arawo ya daina bama mutane tsoro sai al'ajabi da mamaki. Kullum ji suke jami'an tsaro na farautarsa, mai makon ya tsorata ya

ɓ

uya sai ƙarama gawurta yake a al'amuransa. Gashi babban abinda zai baka mamaki manya-manyan

ƙ

usoshin ƙasar masu lasisin iya

ɗ

aukar mataki yake bi yana yashewa da saka rayuwansu cikin tarkuna. Dan da wahala ya kafa maka ƙahon zuƙa daga ƙarshe baka koma ƙarƙashin binciken hukumar *EFCC

🐦

* ba, ko ka ƙare rayuwarka da ciwon paralysis saboda barazanar

sa idan yay dirar mikiya aka kaddarorinka da ku

ɗ

a

ɗ

enka. Yanzu dai yanda ya yashe asusun matar gwamna bawai ya barta bane kenan. Duk da neman da ake masa ruwa a jallo cikin kwanaki ƙanƙani zai sake silalowa ya danƙara mata wani harbin mai zafi har sai ya ka

i rayuwarta ƙasa kwance zai barta.

Duk yanda ƴan jarida sukaso jin ta bakin jami'an tsaro da gidan gwamnati akan wannan al'amari abin ya gagara. Sun haƙura dole suna bada labarin iya abinda idanunsu suka gani da

ɓ

arnar da wannan mutumi ya tafk

a a baya kafin wannan

ɗ

in.

Yayinda a gefe kuma jama'ar gari suketa tofa nasu. Wasu najin da

ɗ

in abinda yakeyi

ɗ

in dan bawai a satar ku

ɗ

in manyan ƙasar kawai ya tsaya ba, har ƴan fashi da suka addabi mutane da ƴan ta'adda yakan kama wa

ɗ

anda har yanzu ba

bu wanda zai iya cewa ga inda yake kaisu ya

ɓ

oye. duk da kuwa shima

ɗ

in mai laifi ne a bayyane, wasu ko na jifansa da ALLAH wadai saboda suna ganin bashi da maraba da ƴan ta'addar da yake kamawa ai. Yayinda ƴan kanzagi ke zaman rubuta shaci fa

ɗ

i su ya

ɗ

a a

kafafen yanar gizo game da shi da ayyukansa..............



*TATATTUN FITATTUN LABARAN ZAFAFA BIYAR NA 2022*

🔥🔥🔥🔥🔥🔥

*ALSHIRINKU MASU KARATU!!!*

*_NAJI DADI SHINE GARI......_*

*KINA DA BUQATAR TSAFTATATTUN LABARAI DAKE CIKE DA*

_ILIMI_

_NISHADI_

_TSUMAMMIYAR SOYAYYA KUMA MAI TSAFTA DA ZATA SAKI SHIGA SHAUQIN SOYAYYA DA DUKAR DARUSSA KALA KALA A FANNIN ITA SOYAYYAR DA RAYUWA?_

*MAZA GARZAYO KI NEMI LITATTAFAN ZAFAFAN MARUBUTA GUDA BIYAR*

*NA SABUWAR SHEKAR

AR 2022*

*WADANDA SUKA ZAUNA,SUKA TACE LABARANSU,SUKA MUSU ADO DA SABUWAR FASAHA!!!*

*SABBIN LABARAI*

*SABUWAR SHEKARA*

*SABON NISHADI*

*_FARINCIKIN KASANCEWA DA MARUBUTAN CIKIN SASHEN DA AKE GWABZA RUWAN SHARHI DA MUSAYAR RA'AYI N

A DABANNE_*

*MAZA 'YAR UWA SIYA NAKI KI SHIGA SAHUN WANNAN TAFIYAR,TARE DA SAMUN DAMAR SHIGA SASHEN COMMENTS NA MUSAMMAN MALLAKIN MARUBUTAN*

*_TAKUN SAAƘA!!_* _Bilyn Abdull_.

*_SO DA ZUCIYA_* _Hafsat (miss xoxo)_

*_DEEN MANSHAL_* _M

amu gee_

*_ƊABI'AR ZUCIYA_* _Safiyya huguma_

*_HALIN GIRMA_* _Hafsat Rano_

*ta hanyar tura kudin littafinki zuwa ga wadan nan lambobi dake qasa*

6019473875

MUSAA ABDULLAHI SAFIYA

keystone bank

Saiku tura shaidar biyanku zuwa ga w

annan number

08184017082

*IDAN KATI NE KUMA KO VTU,SAI KU TURA ZUWA GA*

09134848107

Littafi daya

1____300

2____400

3____500

4____700

5____1,000 (1k)

*INGANCI DA NAGARTAR RUBUTU,BABU NADAMA KO DANA SANI*

🤞🏽🤞

🏽

🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽

#team ZAFAFA BIYAR

*_ALLAH ka gafartama iyayen mu

😭🙏🏻

_*



*_Typing

📲

_*

*_

🔮

TAKUN SAAƘA!!

🔮

_*

*_Bilyn Abdull ce

🤙🏻

_*

_ZAFA

FA BIYAR 2K22_

_________________________

*_Chapter Four_*

...........Suna baro cikin asibitin Muhibbat ta kashe wayarta dan ma kar Yah Ammar ya sameta.

Tun farkon shigowa anguwar tace a saukesu. Amma sai Zahidah tace sa

m basu yarda ba a kaisu har ƙofar gida. Zata fara masifa Hafsat ta ce, “Kiyi haƙuri ya kaimu saboda bazan iya taka ƙafarnan ba Hibbah”.

Shiru tayi bata sake tankawa ba har suka iso ƙofar gidan su Hafsat daya kasance a farko, sai nasu Zahidah, Muhi

bbat ce ƙarshe. Saboda ciwon dake tare da Hafsat

ɗ

in ya sakasu cewa a tsaya ƙofar gidansu. Zahidah ta bama mai taxi ku

ɗ

insa tana godiya. Amma sai yaƙi amsa. Mamaki ƙarara a fuskar Zahidah da Hafsat. Sun bu

ɗ

e baki zasu magana yay musu alamar suyi shiru.



“Basai kunce komai ba, inhar da wannan mai bakin tsiwar tare da ku anta kaiku waje ƙyauta kenan babu ko sisin ku”. Yay maganar idanunsa akan Muhibbat yana wani sassanyan murmushi.

Hararar da yay tsammani ta watsa masa, cikin takaici tabar w

ajen batare da tace komai ba. Kira Zahidah da Hafsat suka shiga ƙwala mata suna dariya, amma ko waiwayensu batai ba harta ƙarasa gaban wani gida mai baƙin gate. Sai da ta kama murfin zata shiga ta waigo, ganin har yanzu mai taxi

ɗ

in na tare da su yasata ja

n tsaki akan la

ɓɓ

anta ta ce, “Maye kawai”. Daga haka ta shige ciki.

Gida ne da zamu iya kiransa babba a girma da ginuwa. Dan a ƙalla akwai

ɓ

angarori biyu zuwa uku a cikinsa. Ɓangarori biyu na farkon shiga gidan sunfi ha

ɗ

uwa da tsaruwa, zakaga

hakan tun daga wajema kafin ka kai

ga shiga ciki, sai dai kuma

ɗ

ayan dake daga ciki ya fisu girma, amma bai kai su ƙyawu ba.

Harara ta zubama sashen guda biyu tana ta

ɓ

e baki, tana gab da wucesu taja tsaki a zuciyarta wanda batai zaton ya fito ha

r waje ba.

“K!! Dan ubanki wa kikema tsoki!!”.

Wata bu

ɗ

a

ɗɗ

iyar murya mai cike da hargowa ta fa

ɗ

a. Cak ta tsaya ƙirjinta na bugawar tsoro, tabbas da ace tasan mugun nan ya dawo gidan da bazata shigo ba sai magriba. Jin takun tafiya a bayanta alamar

ya taso ya sakata juyowa. Ƙiris ya rage ya iso gareta, babu shiri ta kwasa da gudu zuwa sashen can ciki tana ƙwala kiran sunan Ummi!.

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login