Showing 99001 words to 102000 words out of 186858 words
cikin falon. A zabure su Ummi duk suka
miƙe saboda jin sallallamin Ammar
ɗ
in. Yayinda idanunsu ya sauka akan bindiga da mai shigowar duk suma sai suka
ɗ
auki ambaton ALLAH.
Mutumin da dukkan illahirin jikinsa ke a rufe ya cigaba da takawa Ammar naja da baya cikin rawar jiki har suka iso
tsakkiyar falon. Wani irin kyarma jikin Yaya Abubakar ya shigayi na tsantsar
ɓ
acin rai, ya yunƙura zai nufesu Ummi da jikinta ke karkarwa itama tai saurin damƙe hannunsa tana girgiza kanta.
Idanunsa ya rumtse da ƙarfi cikin tsumar jiki da riƙon
da Ummi tai masa a kausashe ya ce, “Who are you?!”.
Shiru bai amsa ma yaya Abubakar
ɗ
in ba, sai hannu da ya kai saman fuskarsa ya janye hiramin da ya na
ɗ
e fuskarsa da shi.
Lokaci
ɗ
aya suka zabura a tare, har suna ha
ɗ
a baki wajen fa
ɗ
in.......
.....
✍
TATATTUN FITATTUN LABARAN ZAFAFA BIYAR NA 2022*
🔥🔥🔥🔥🔥🔥
*ALSHIRINKU MASU KARATU!!!*
*_NAJI DADI SHINE GARI......_*
*KINA DA BUQATAR TSAFTATATTUN LABARAI DAKE CIKE DA*
_ILIMI_
_NISHADI_
_TSUMAMMIYAR SOYAY
YA KUMA MAI TSAFTA DA ZATA SAKI SHIGA SHAUQIN SOYAYYA DA DUKAR DARUSSA KALA KALA A FANNIN ITA SOYAYYAR DA RAYUWA?_
*MAZA GARZAYO KI NEMI LITATTAFAN ZAFAFAN MARUBUTA GUDA BIYAR*
*NA SABUWAR SHEKARAR 2022*
*WADANDA SUKA ZAUNA,SUKA TACE LA
BARANSU,SUKA MUSU ADO DA SABUWAR FASAHA!!!*
*SABBIN LABARAI*
*SABUWAR SHEKARA*
*SABON NISHADI*
*_FARINCIKIN KASANCEWA DA MARUBUTAN CIKIN SASHEN DA AKE GWABZA RUWAN SHARHI DA MUSAYAR RA'AYI NA DABANNE_*
*MAZA 'YAR UWA SIYA NAKI KI S
HIGA SAHUN WANNAN TAFIYAR,TARE DA SAMUN DAMAR SHIGA SASHEN COMMENTS NA MUSAMMAN MALLAKIN MARUBUTAN*
*_TAKUN SAAƘA!!_* _Bilyn Abdull_.
*_SO DA ZUCIYA_* _Hafsat (miss xoxo)_
*_DEEN MANSHAL_* _Mamu gee_
*_ƊABI'AR ZUCIYA_* _Safiyya huguma_
*_HALIN GIRMA_* _Hafsat Rano_
*ta hanyar tura kudin littafinki zuwa ga wadan nan lambobi dake qasa*
6019473875
MUSAA ABDULLAHI SAFIYA
keystone bank
Saiku tura shaidar biyanku zuwa ga wannan number
08184017082
*IDAN KATI NE
KUMA KO VTU,SAI KU TURA ZUWA GA*
09134848107
Littafi daya
1____300
2____400
3____500
4____700
5____1,000 (1k).
*INGANCI DA NAGARTAR RUBUTU,BABU NADAMA KO DANA SANI*
🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽
#team ZAFAFA BIYAR
🔥🔥🔥🔥🔥
*_AL
LAH ka gafartama iyayenmu
😭🙏🏻
_*
*_Typing
📲
_*
💥🔥🔥💥🔥💥🔥💥🔥💥🔥💥🔥💥🔥💥
*HOHOHO WANI KAYA SAI AMALE, DON JAKI BAZAI 'DAUKA BA, INA MATA MASU BUK'ATAR 'DAGA DARAJARSU A WAJAN MAZAJENSU INA MATAN DAKE SHAN WULAK'ANC
IN MIJI KO NA KISHIYA ,INA MATAN DAKESON ZAMOWA MOWA AGIDAJEN AURENSU TO ALBISHINRU MAMAN ZARAH YAR MUTAN SOKOTO TA SHIRYA TSAF DOMIN GABATAR MAKU DA ZAFAFAN KAYAN MATA MASU KYAU DA INGANCI WANDA BASUDA ALGUS ACIKI , AKWAI MAGANI DANAYI BINCIKE AKANSU DAN
FARIN CIKIN MA'AURATA NAMU BA IRIN NASU BANE KAYAN MU NA DABAN NE NA ASALIN SAKKWATAWAN SHEHU MASU ABUN MAMAKI* 07034251528
🔥💥🔥💥🔥💥🔥🔥💥
kayanmu masu inganci ne masu ladaftar da kowane irin namiji
💃🏻💃🏻💃🏻🔥
Kad'an daga cikin abubuwan
da muke dasu
👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻
Ingantaccen maganin nono , Wanda zai gyara maki nononki donmin dawo da martaban nononki acikin kankanin lokaci komai lalacewarshi kuwa sauran bayani sai mun had'u pc +234 703 425 1528
Maganin hips (h
ips up) Wanda zai ciko maki da hips dinki su cika suyi bul bul ga laushi dasu k'ara suyi dass abun sha'awar kowane namiji
🔥💥
Maganin infection Sha yanzu magani yanzu Yana fatattakar sanyi cikin kankanin lokaci magani ne na maza da Mata insha Allah
kowane irin sanyi gareki kikayi amfani dasu anwuce wajan
💥🔥💃🏻
Ingantacce Kuma sahihin maganin k'iba Wanda Zaki ciko acik kankanin lokaci zakiyi kibar ki Yar dai dai misali ki huta Zama da Rama Baki rasa ci ba Baki rasa sha ba amma kullum Ana kallo
n cewa kinada matsala agidan aurenki saboda wannan ramar , Rama batayi ba Sam Yar uwa
😉😉
Sabulun wanka
Kalolin sabulun tsarki
Turaren tsugunno
Turaren al'ajab
Hatsabibin turare
Da sauransu 07034251528
Kalolin gumba
👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻
👇
🏻👇🏻👇🏻
Gumbar Dabino
Gumbar gero
Gumbar madara
Gumbar matsi
Gumbar ukku bala'i
Gumbar tada zaune tsaye
Gumbar sabon budurci
Gumbar sa buzu kuwa
Gumbar aya da kwakwa
Gumbar ridi
Gumbar mazari
Sarauniyar gumba 3in1
Da sauran kalol
in da bansamu fadi ba,
Kalolin gari
Garin mallaka
Garin hutar da malaminki
dakan jaraba
Dakan Amare
Dakan Ni'ima
Dakan kishiya in bakiyi bani waje
Garin sa buzu kuwa
Garin buje.sharkaf
Garin Dan la'asar
Yayan hadiya mai suna dan la'
asar
Original Dan goshi
Original Dan goshi (sabon salo)
Original man damo
Original man ayu
Kitsen damo
Sirrin tafin kafa
Sirrin farinjini na uwargida da amarya harma da yan mata
Kwallin idonka idona
Muna hada set na sirrin mallaka hajiya ba b
oka ba Mallam sai tarin sirrika kema kizama kowa agidan surenki
👍🏼💃🏻💃🏻
Akwai hadin sabon budurci ga yarinyar data rasa budurcinta ta hanyar fyade ko yaudarar d'a namiji da izinin Allah akayi maki wannan hadin to an wuce wajan sauaran bayani sai m
un had'u pc
💥🔥
Kalolin tsumi
👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻
Tsumin mallaka
Tsumin jaraba
Tsumin madarar ni'ima
Tsumin tabaje
Tsumin Amare
Tsumin sabon budurci
Tsumin nono raƙumi
Matan gaske
Ruwan jaraba,
Da sauran kalol
in da ban fada ba
Kalolin matsi da basuda illa ajikin mace sai dai ma sukara maki lafiyar HQ
💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻
Matsin Dan mannau
Matsin mallaka
Dan la'asar
Sabon budurci
Mak'alemata
Mashahurin matsi
Ukku bala'i
Matsi
n uban budurwa
Akwai gumba ta matsi wadda Shanta akeyi ga matan da basa son yin matsi
Muna hada set ga wadda Allah ya jaranfa da matsalar fyade har yarasa budurcinta , muna hada mata kaya ingantattun don dawo da martabar ta,
Hohohohoho in a
na dara fidda uwa ake
*Kyallen al'ajabi* babban sirrin mallaka mai abun al'ajabi mallaki naki don samun damar shiga cikin jerin mata masu fada aji a gidan mazajensu ,
KARKU manta da sunan maman zarah sokoto sayen nagari maida kudi gida
🥰🥰🥰🥰🥰
👍
🏼
👍🏼👍🏼👍🏼
07034251528 ina maraba daku sayen daya ko sari ina Sokoto sannan ina aikawa kowane gari cikin aminci da yardar Allah
🤝🏼🤝🏼
Ga Wanda suke bukatar ganin kalolin kayana to suyi sarving number na suyimun magana nayi sarving number
ku zaku dinga ganin kalolin kayana a status ngd sosai 07034251528
Maman zarah mabera sokoto state
💥🔥💥🔥💃🏻
_____________________
*_Chapter Twenty Eight_*
.............“Shuraim!!”.
“Sunana ne”.
Ya fa
ɗ
a cikin izza da
garada yana gyara zaman bindigar akan Ammar da yay surrender suna cigaba da takowa tsakkiyar falon har gaban Ummi da gaba
ɗ
aya jikinta tsuma yake da kyarma..
Cikin raunin murya da tashin hankali ta dubi Ammar tare da maida kallonta ga Shuraim
ɗ
in.
“Yaro dan ALLAH karka cutarmin da zuri'ata. Kar kai ƙoƙarin sakanka alkairi da sharri. Ka fa
ɗ
a mana komi kake buƙata zamu maka, amma karka cutar da mu”. Ummi ta ƙare maganar jiri na neman kwasarta. Yaya Muhammad yay azamar tarota shima nasa jikin na tsumar
ɓ
acin rai.
A kausashe yaya Abubakar da ke ta faman taunar lips
ɗ
insa ya ce, “Ummi barsa ya kawo kansa a dai-dai lokacin da ya da ce ai.”
“Dama sai da na auna lokaci sannan nazo”. Shuraim
ɗ
in ya fa
ɗ
a yana mai maida dubansa ga Yaya Abubakar.
Sai kuma ya janye bindigar da ga kan Ammar. Nannauyan numfashi Ammar da ya gama sadaukar da rayuwarsa ya sauke a hankali.
Sai dai kuma ganin ya nufi Ummi gadan-gadan ya sakasu zabura kansa lokaci guda. Turus suka ja suka tsaya ganin yay ƙasa a han
kali ya durkushe yay kneeling down gaban Ummi yana mai ajiye bindigar hannun nasa a ƙasa, ta re da ha
ɗ
e hannayen nasa waje guda
🙏🏻
yay ƙasa da kansa cike da nuna tsantsar nadama da girmamawa a gareta.
Ba Ummi kawai ba, hatta su Yaya Muhammad sagade
sukai suna dubansa. Ummi da illahirin jikinta yay sanyi dan mace ce mai tsananin tausayi ta tsura masa idanu cikin wani irin kallon wasiwasi da shakku.
Kansa ya
ɗ
ago a hankali shima tare da
ɗ
ora hannunsa saman fuskarsa ya zare facemask
ɗ
in fuskars
a ta ainahi ta bayyana.
Gaba
ɗ
ayansu zabura sukai baya a razane. “Yaya Isma'il?”. Ammar ya fa
ɗ
a jikinsa na karkarwa da kaiwa durƙushe gabansa domin ƙafafunsa sun gaza
ɗ
aukar nauyin jikinsa dan firgici.
Cikin takaici Yaya Muhammad ya ce, “Is
ma'il wane kalar shashashan wasa ne haka zaka danganta kanka da wannan fuskar da zukatanmu ke mana zargin mai ita
ɗ
an ta'adda ne?”.
Ƙasaitaccen murmushi ya saki yana mai
ɗ
ago dara-daran idanunsa tamkar na zaki masu cikar gashi ya duba Yaya Muhamma
d.
“Yaya Muhammad ba wasa bane, zahirin gaskiya ce a gabanku. *_Isma'il Aliyu Hikima_* ne a gabanku. *_(Muhammad Shuraim Aliyu)_* Sannan kuma *_Master!_*”.
“What?!”.
Ammar ya fa
ɗ
a yana ja da baya cikin tsuma. Haka suma su Yaya Usman bayan
sukayi idanu waje.
“K..k...kana nufin kai ne Master? Gawurtaccen
ɗ
an
ɓ
arawon nan da ake nema ruwa a jallo?”.
Murmushi Master ya saki yana mai maida dubansa ga yaya Muhammad da yay maganar cike da son tabbatarwa da ƙaulani.
Hannu
ya kai saman kansa ya sauke hular jacket
ɗ
in jikinsa da ya kai har saman kai. Kafin ya miƙe da ga kneeling
ɗ
in da yay yana kallon Ummi da ko motsin kirki ta kasa. A take idanunsa sukai rauni har wasu ƴan ƙwalla na taruwa a cikinsu. “Ummi dan ALLAH ki saur
areni”.
Ummi da gaba
ɗ
aya zuciyarta ta gagara gaskata abinda Master ya fa
ɗ
a ta gya
ɗ
a masa kai cikin sanyi da rauninta. Sai kuma ta duba su Yaya Muhammad da ke ta ƙyalli cikin shaddoji na zuwa ga amarensu. Da idanu tai musu umarni.
Ita ba ab
ar wasansu bace, dan haka babu wanda ya nuna alamar musawa suka ƙarasa ga kujerun falon duk suka zauna.
Master ya
ɗ
an sauke ajiyar zuciya yana jingina bayansa da kujerar da ya zauna tare da lumshe idanunsa. Tsahon minti
ɗ
aya da wasu sakanni ya bu
ɗ
es
u a hankali yana tasowa zaune sosai ya fuskanci Ummi.
“Da farko zan fara da neman gafararki Ummi, matsayinki na uwa da nake kallo da kima da daraja bayan mahaifiyata. Tabbas kin bama Isma'il gata da kulawa irin wanda a kowane dare yake kukan kishirw
ar rashin samu tun daga ƙuruciya. Na shigo jikinku a dalilin kutse da Muhibbat taima rayuwata. Kafin isowa ta gareku da nufin yaudararku na hukuntata nazo, sai dai labarin ya canja tun a ranar farko, awannin farko, mintunan farko, sakannin farko. Ummi kece
kika canja komai, a lokacin da zuciya batai tunanin sauyawar ba. Dan da ga lokacin da wanann hannun naki mai albarka da daraja ya sauka saman tsakkiyar kaina yayin da kike a gadon asibiti, kika furta kalma mai matuƙar tsada da girma a gareni komai ya canj
a.”
(Na gode
ɗ
ana. ALLAH yay maka albarka. Ya tsare rayuwarka da imaninka). “Wannan addu'a ce da kika ambata a gareni wadda zuciya ta da
ɗ
e tana ƙishirwa da bege”. Yay murmushi mai ciwo tare da kai yatsa ya
ɗ
auke wasu guntun hawaye da suka ciko idanu
nsa suka taru a gefe.
Gaba
ɗ
aya jikin su Yaya Muhammad yay sanyi. Duk sun tsaresa da ido.
Ya cigaba da fa
ɗ
in, “Naji matuƙar fargaba da tsoro a lokacin da su Yaya Muhammad sukace bazasu amshi ku
ɗ
in aikin nan ba, dan ina tare da su batare da sun sa
n ni
ɗ
in wanene ba. Tabbas da basu amsaba Ummi bazan yafema kaina ba. A yau a kuma yanzu zan sanar daku wanene *_Master_*. Na za
ɓ
i wannan lokacinne domin samarwa ƴan uwana kwanciyar hankalin shiga sabuwar rayuwa. Amma kafin sannan zan sake tabbatar muku Mu
hibbat tana hannuna”.
Duk da dama shi suke zargi maganar ta dake su matuƙa. Musamman da labarin ya canja salo zuwa Isma'il da Shuraim da Master duk abu guda ne.
“Kuyi haƙuri, badan na ƙuntataku na
ɗ
auketa ba. Nayi hakane domin ku
ɓ
utar da ita”
.
Wata nannauyar ajiyar zukata suka sauke kusan a tare. Ummi ta kai hannu ta share hawayen da suka ziraro mata har cikin ranta tanajin nutsuwa da ƙaguwar son jin wanene shi?.
“Aliyu Ibrahim Hikima shine sunan mahaifina. Shahararren
ɗ
an kas
uwa da sunansa yay shura matuƙa a wasu shekaru da suka shu
ɗ
a. Sunan mahaifiyata Maryam. Auren soyayya sukai da mahaifina duk da dangin mahaifiyata basa so sam. Ba komai yasa basa son auren ba sai dan mahaifina bashi da komai a lokacin. Su kuma mutanene mas
u dukiya. Dagewar da mahaifiyata tayi akan sai shi ne yasa babanta yarda ya bashi aurenta. sai dai ya tabbatar masa babu shi babu ita.”
Ya saki
ɗ
an murmushi da cigaba da fa
ɗ
in, “Ko'a jikinta ta amince da shara
ɗ
in, saboda son da takema mahaifina ba
shi da iyaka. Anyi aurensu babu wani shagali aka mikama mahaifina. Dukansu basu damuba, dan su dai burinsu ya cika kawai. A farkon zama sun fara rayuwa mai cike da ƙuncin talauci da fatara, amma sai soyayyar da sukema juna tai matuƙar tasiri wajen mantar d
a su hakan. Shekararsu biyu a wannan hali na matsi da kakana ya sakasu batare da sun sani ba. Dan kuwa duk wata hanya da mahaifina zai samu kakana ke tosheta wai duk dan mahaifiyata ta magantu. Amma sai akai rashin sa'a ko'a jikinta. Sai ma shi Abbana ne k
an damu musamman idan yay dubi da ga gidan data fito. Dan ƴar gata ce sosai Mamy na a gidansu, sannan ita ka
ɗ
ai iyayenta suka haifa. Rayuwa ta musu tsanani sosai, gashi babu ciki babu alamar samuwarsa. Fahimtar komai zai iya lalacewa yasa mahaifina
ɗ
auke M
amy na suka bar garin. Wannan tafiya itace sanadin canjawar komai.”
“A yayin tafiyarsu sukai gamo da wani dattijo wanda alamu suka tabbatar da ba
ɗ
an ƙasar nan bane. Dattijon nan shine ya fahimci akwai damuwa da talauci tare da su, dan ko ku
ɗ
in mo
ta ma basu da isashe. Shine ya biya musu ku
ɗ
in mota na inda zaije, dan ya fahimci su kansu basu san ina suka dosa ba. Tafiya mai nisan zango ta kaisu wani gari dake akan ga
ɓ
ar barin ƙasa. A garin suka kwana wajen dattijon nan daya hanasu matsawa ko nan da
can, washe gari da safe ya sake basu umarnin su bishi. Mahaifina bashi da wata mafita banda ya bisan, da yake lokacin duniya na bacci azzaluman basuyi yawaitar yanzun ba. Sun sake yada zango a ƙasar Niger. Inda sukai kwanaki biyu anan dattijo ya kammala ha
rkokinsa. Koda ya sake tabbatar musu gaba zasuyi basu damu ba, suka nuna masa amincewarsu. Yaji matuƙar da
ɗ
in yanda suka aminta da shi babu bincike ko nuna shakku”.
“Bara dai karna jaku da nisa. Daga ƙarshe Iyayena sun tsinci kansu ne a ƙasar haih
uwa ta wannan dattijon. Tun a tarbar da akai musu suka fahimci dattijon nan da ko sunansa bai sanar musu ba ƙasurgumin mai arziƙi ne. Yayinda suka isa katafariyar daular sa kuwa sai mamaki ya kamasu na dalilin zuwansa ƙasarsu, dan kuwa dai ya fito ne da ga
gidan sarauta mai fa
ɗ
a a ji da tarihi. Dattijo yasa an karrama rayuwarsu da basu muhallin zama mai tsafta. Bayan kwana biyu sun huta ya nema jin labarinsu. Mamana taso a
ɓ
oye. amma sai babana yace su fa
ɗ
a masa gaskiya kodan karamcin da yay garesu. Wannan
dalilinne ya sakasu fayyace masa komai na rayuwarsu har barowarsu gida. Ya nuna tausayawa a garesu da ga ƙarshe ya
ɗ
auka mahaifina ya
ɗ
aura akan dukiyarsa. Amana da jarumtar da Abbana ya nuna wajen tsare dukiyar da nuna gaskiya yasa Dattijo yarda da shi, h
arya maidashi babban yaronsa makusanci, komai ya koma hannunsa. Wannan abu ya baƙanta ran ƴan masarautarsu ƙwarai da gaske. Harma da sauran yaransa da ke hidima ma dukiyar kafin zuwan su Abbana. Ƙiri-ƙiri suka
ɗ
auka karan tsana suka
ɗ
orama Abbana, kullum c
ikin masa gorin shi din baƙon haurene suke.”
Rayuwa ta sauyama iyayena. Dan cikin ƙanƙanin lokaci dukiya ta bunƙasa garesu. Basu da wata matsala sai ta rashin haihuwa da tsangwamar mutane. Haka suka cigaba da haƙuri da juriya na tsahon shekaru har