Showing 63001 words to 66000 words out of 186858 words

Chapter 22 - TAKUN SAKA COMPLETE

10 Sep 2026

22

game da zuri'arki da wannan dukiyar tasu. Nasan baki wuce aure ba. Dan

haka manema yanzu zasu fito gareki tako ina. Sai dai bai zama lallai su kasance dan ALLAH zasuzo ba ko dansu riƙe wa

ɗ

an nan marayun. Banason bayan babu raina ki shiga gararin rayuwa. Dan mahaifinki kafin yabar duniya yayi matuƙar nadama ya duƙufa neman gaf

arar ALLAH, ya duƙufa neman ilimin addini a wajena batare da kowa ya sani ba. Shiyyasa ya danƙa amanarki a gareni. Kuma insha ALLAHU zan yi iya bakin ƙoƙarina naga na tsare wannan amanar har zuwa sanda nima ta ALLAH zata kasance. Asiya babu wanda yafi canc

anta ya adana dukiyar ƴaƴanki sai ke da kanki, amma dole sai da taimakon namiji. Ni kuma gashi ƙarfina ya ƙare, dan bani da isashshiyar lafiyar nima tun bayan rasuwar Zaki (da yake haka yake kiransa). Amma inata nazari har zuciyata ta yanke min wata shawar

a da nake fatan zata zama mafita agaremu baki

ɗ

aya. Halilu

ɗ

an uwane ga zaki, duk da halayyarsu ta banbanta. Amma shima idan kin lura ya jima da dawowa hankalinsa. Rasuwar

ɗ

an uwansa kuma ta sake lausasar dashi ko mahaifiyarsu baya son yaji ta aibantaki. S

hiyyasa nake ganin mizai haka ki amince ki auresa ku ha

ɗ

u ku riƙe wannan amanar da ALLAH ya bar mana ta yaran nan da dukiyarsu har sanda zasu kai girma. Na tabbatar hakan zai sakaki nutsuwa da kwanciyar hankali Asiya. duk runtsi babu mai rabaki da ƴaƴanki

kema kina gidan mijinki tare da su. Ko sake haihuwa kikai dai duk zasu zama da ga tsatson jini

ɗ

aya ba zaki rarraba kan zuri'arki ba. Amma bawai dole bane fa. Na baki dama kije kiyi nazari daga nan har wata guda. Hukuncin da kikaji ya kwanta miki a rai sai

kizo min da shi. ALLAH yayi miki albarka, yayama yaranki albarka. ya baku kariya a dukkan motsinku da numfashinku). Cikin kuka na amsa masa da amin”.

“Tunda malam ya tafi ya barni ban huta ba dare da rana akan tunani da nazarin wannan tayi nasa

nake. Na hanga na hango naga zancensa shine kawai mafita a gareni da ku kanku. Sai dai har cikin raina ina matuƙar tsoron abinda zaije ya dawo akan Halilu. Dan gaba

ɗ

aya yanzu ba iya gane inda ya dosa nake ba kai tsaye. Ya riga yayma kansa lullu

ɓ

in biri da

fatar kura. Ta wani gefe kuma ina kallon kima da darajar malam. ALLAH ne ya za

ɓ

a min Aliyu matsayin miji shine ya zama sila kuma. Bai duba ni

ɗ

in wacece ba, bai ƙyamaceni kamar yanda kowa ke ƙyamata ta ba. Ɗansa ya kar

ɓ

eni da hannu biyu babu musu, ya nuna

min dukkan soyayya da ƙauna. Ya bani farin ciki a ƙarƙashin igiyar aurensa. Koda su

ɓ

utar baki bai ta

ɓ

a gorantamin akan asalina ba. Idan ma na fa

ɗ

a ƙwa

ɓ

ata yake ya nunamin

ɓ

acin ransa. To nikan inba butulci ba mizai sa na bijirema za

ɓ

insa a karo na biyu. In

a ganin koda Halilu mutumin banza ne zanyi fatan dawo da shi hanya. Yanda mahaifinsa da

ɗ

an uwansa basu ƙyamaceni ba shima bazan ƙyamacesa ba. Da wa

ɗ

an nan kalolin tunanin na gama yankema kaina shawara, a ƙarshen watan da malam yazo ziyararmu tamkar yanda

ya saba a kowane wata sai na nuna masa kawai na amince. Ya matuƙar nunamin farin cikinsa da jin da

ɗ

i. Yayta sakamin albarka da sakama ƴaƴana. Indai ta ƙaice muku zance da ga ƙarshe an

ɗ

aura aurena da Halilu, auren da ya

bama kowa mamaki, musamman da akaga

Hajiya mama ko tari batai akansa ba balle asan bata so ko tana so. A farkon auren nan a kunyace nake da lamarin Halilu kota wane fanni, amma ina iya bakin ƙoƙarina na sauke haƙƙokinsa a kaina. Shima kuma yana bani kulawa da respecting

ɗ

ina. Hakama ƴaƴana ƙ

auna yake nuna muku tamkar mahaifinku. Hankalina ya sake kwanciya da shi, na saki jikina sosai tare da

ɗ

aukar duka dukiyarmu na danƙa a hannunsa akan cewar sai kun girma za'a bama kowa nashi. Da farko ya nunamin bazai amsaba. Sai da naita roƙonsa da nuna m

asa muhimmancin zaman komai a hannunsa sa

ɓ

anin ni mace. Da ga ƙarshe dai ya amsa da ƙyar. Sati biyu kacal da yin haka ALLAH yayma malam rasuwa. Ƙwarai da gaske na shiga ru

ɗ

ani fiye da rasuwar mahaifina. Dan malam ya taka matukar rawar gani a rayuwata wadda

baki bazai musalta ba. A wannan lokacin naje ƙauye rasuwar malam, duk da a

ɗ

arare nake da kowa ban samu matsi kamar sanda ina rayuwa a ciki ba. Sai ma abin kallo da na zama ni da ƴaƴana saboda da kaina naja mota ta har can. Kwanan malam hu

ɗ

u da rasuwa kak

ana ma ya rasu, mahaifin babana kenan. Ban wani ji tasa rasuwar ba. Dan da shi da babu a gareni duk

ɗ

aya dai. Satina guda a kauye muka dawo tare da Halilu, inda tun shigowarmu na fara ganin sabbin al'amura da ga garesa da suka nema rikita mani tunani. Ciki

n ƙanƙanin lokaci komai ya canja. Hajiya mama ta dawo nan da zama, hakama matar Halilu da ƴaƴansa. Ya cireku da ga makarantar da kukeyi ya maidaku ta gwamnati, nima ya haramtamin tuƙa mota. Al'amarin ya matuƙar gigitani da sani a tashin hankali, amma saina

daurema zuciyata saboda halaccin mutane biyu da nake tunawa a koda yaushe. Kawu na da mijina. Komai ya sauya da ga salonsa. duk wata cusgunawa ita Hali

lu da Hajiya mama kemin harma da matarsa da yaransa. Ku kanku baku da sukuni a gidan koda nayin wasa ne.

Abubuwa da yawa kullum cikin gorantamin su yake, tare da neman komai gareni ta ƙarfi (uwa ta gari kenan, maimakon tace yana mata fya

ɗ

e saita sirranta domin mutunta kanta

😭

). Ɗawainiyarku duk ta dawo hannuna. Komai baya mana ya bari. sai ma filin garden

ɗ

i

nmu da Aliyu ya kashe ku

ɗ

i sosai yayisa saboda mutumne mai tsananin son furanni da ƴayan itatuwa Halilu ya bajesa ya kafa wancan ginin, part

ɗ

insa da matarsa, sai part

ɗ

in hajiya mama. Bayan an kammala suka koma can da zamam babu ruwansu damu balle yaya mu

kaci, sai tarin masifa da hantara a garemu. Gidan da Aliyu ya sai min da ku

ɗ

in hayarsa na cigaba da

ɗ

aukar nauyin karatunku, sai taimakon Sheikh Aliyu Maina abokinsa. Dan ya matuƙar taka rawar gani akan rayuwarmu shima. kullum nunamin yake nayi haƙuri na c

igaba da rayuwa da Halilu har kukai girma dukiyarku ta dawo hannunku sannan na rabu da shi. Wannan yana cikin dalili na na karshe bayan tuna halacci da ƙauna da mahaifinku da Malam suka nunamin a rayuwa, yayinda kowa ya gujeni har ƙannen mahaifiyata. Shiyy

asa kukaga ina cigaba da jure komai har kawo iyanzu da insha ALLAHU komai yazo ƙarshe, zamu bar musu gidan duk da kuwa haƙƙinmu ne. Dukiyarku kuma idan ma bai baku ba ku barsa da ALLAH kawai tunda ya rufa mana asiri bamu rasa ci ba balle sha da suturar sak

awa. Fatana kar wannan labarin ya sakaku tunanin

ɗ

aukar wani mataki akan hajiya mama da Halilu. Ku barsu ALLAH zai muku maganinsu ta hanyar da bakuyi zato ko tsammani ba. Dan banason ya cutarmin daku. Dan ALLAH na roƙeku ku barsu mu rabu lafiya salin alin”

.

Babu wanda ya iya cewa komai a cikinsu, sai faman sharar hawaye kawai sukeyi. Hibbah ta fara miƙewa taje ta rungume Ummi, sai Yaya Ammar ma yaje ya ha

ɗ

asu su biyun ya rungume. Hakan yasa suma sauran duka suka miƙe sukaje suka rungumesu baki

ɗ

aya. Idan ka gansu dole ne su baka sha'awa, su baka tausayi, su kuma birgeka.

Sun

ɗ

au tsahon lokaci a haka kafin su koma su zauna suna mai kallon Umminsu cike da tausayinta da tsananin soyayyarta. Yayinda Hibbah duk ta fisu jin kewar mahaifinsu da k

o cikinta baisan ya bari ba. Duk da kuwa yayi ƙwa

ɗ

ayin a haifa masa

ɗ

iya mace matuƙa ALLAH bai ƙaddara zai gani ba.

“Ummin mu ai kece ZAKIN, SARAUNIYAR DUNIYA TA MATA”. Ammar ya fa

ɗ

a cike da zolaya yana share hawaye. A tare suka sanya dariyar da bas

uyi niyya ba. Dan yanda Ammar

ɗ

in ya fa

ɗ

a yana salute na Ummi dole ne ya baka dariya.

Duk yanda sukaso

ɗ

akko maganar Ummi ta hanasu, sai ma ta shiga jansu da wata hirar cike da tsokana suna kwasar dariya. Gaba

ɗ

aya sun shagala da batun fita aiki da

makaranta, balle kuma breakfast

ɗ

in da sukai zaman yi. Kafin su farga sai kiran sallar zuhur sukaji. Nanfa aka shiga jaje da sallami. Ummi kuwa ta dinga musu dariya wai yau itace gwamnatin da sukaima aiki ai.

Suma dariyar sukeyi cike da nisha

ɗ

in

ganinta cikin farin ciki, da ga karshe kowa yabi hanyar data dace wajen neman excuse a wajen aikinsa. Yaya Umar dama kasuwa ce baida matsala. Su Hibbah kuwa makaranta ce. Haka suka ƙarasa wannan yinin a tare, salla kawai ke fiddasu ƙofar gida har dare. Da

za'a kwanta ma Hibbah ta maƙale tare da Ummi zata kwana.

*_WASHE GARI_*

Yau da sassafe duk sukai shirin fita aiki kasancewar jiya basu fita ba. Kamar yanda suka saba kullum yanzu suna

ɗ

an fita da kayansu masu muhimmanci zuwa sabon gida sabo

da masu gidan yau ma sai da Yaya Muhammad da Yaya Abubakar suka ciccika booth

ɗ

in mota sanan suka fice. Ammar kuna ya dauka Hibbah a mashin shima suka wuce makaranta. Yayinda suka bar Ummi na cigaba da ha

ɗ

e musu abubuwansu masu muhimmanci da suka rage.

*________________*

Kwanakin biki sun cigaba da gabatowa gab, dan yau gashi har an kawo lefen Hibbah gidan. Lefe ne na ƴar gata da ya bama kowa mamaki. Dan ƙiri-ƙiri yaran Abba suka shiga nuna hassadarsu da baƙin ciki. Ita kanta Hajiya mama da M

omy tunma baƙin na nan suke yadda habaice-habaice dan zubarda mutunci. Ita dai Ummi komai batace ba. Dama ta gayyato ƙawayenta iyayen su Zahidah sai matan Sheikh Aliy su mama Jiddah

😜

da suka amshi lefen. Dama hidimar tarbar baƙi duk da ga gidan Sheikh Ali

yun aka yota. Komai sai gani su Hajiya mama sukai ana shigo da shi gidan. Ga makwafta sunyi hallaci duk sun shigo ana komai da su.

Lefe kam yayi sai sam barka. dan Muhammad Shuraim ya kankaroma Hibbarmu mutunci

😂😉

. Ita tanama makaranta sai da ta da

wone taga akwatina da kayan su sweets biscuits da sauransu. Sosai abin ya bata mamaki har tana ƙorafin kamar hauka. Ita batason fariya. Ai basai ya nuna sunada shi ba.

“Oh ni Ali, yau naga uwar kutsugu. Danma kin samu ya kankaro miki mutunci zaki

mana iyayi a gida”. Ammar ya fa

ɗ

a yana dalla mata

harara. Itama harar ta dalla masa tana murgu

ɗ

a baki. “To karya kankaro mutuncin mana. Wayace masa shi ake jira ya kankaro”.

“Ni wlhy ina so da fatan ganin randa wanann bakin naki na akku zai mutu

murus auta.”

“Ai bazaka gani

ɗ

in ba kuwa Yaya Ammar.”

“Hhhhh ALLAH dai ya kaimu ranar shiga labour room, kafin sannan ma nanda kwana goma sha bakwai kacal nasan ya gama mutuwa kodan rabuwa da ni da Ummi. Ayye mama ayye mama, mamaye iye, ayye

mama labo labo, mamaye iye. Da aure yana raka aure, mamaye iye, dana biki mun tafi tare. Mamye iye, ko tuƙin tuwo ƙya koya, mamaye iya, har damun fura ƙya koya.........”

Kuka Hibbah ta fashe da shi da fa

ɗ

in, “Ummi kin gansa ko. Wlhy nama fasa dan b

abu inda zanje to”.

Da farko dariya Ummi da su Yaya Muhammad da suka shigo keyi, sai da sukaga abin nata da gaske ne sai kuma duk jikinsu yay sanyi. Dama su kansu dauriya kawai sukeyi. Dan tun shigowarsu sukaci karo da akwatinan sai zukatansu suka ra

unana. Suna matukar son Hibbah, gashi aure zai rabasu rana tsaka. Ita kanta Ummi wani lokacin har tambayar kanta take wai miyasa ma ta amince aima Hibbah aure yanzun ne. Itakam bataso a rabata da

ɗ

iyarta. Zuciyarta kan gaya mata su wa

ɗ

anda ƴayanta maza zas

u auro fa? Da ta tuna hakan kuma sai tai shiru ta miƙa wuya.

Ɗaki Ammar ya wuce yana sharar hawaye, dan dama komai da yakeyi dauriya ce kawai. Da gudu Hibbah ta tashi tabi bayansa ta rungumesa. Sai kawai suka fashe da kuka a tare. Duk yanda su Yaya U

sman sukaso daurewa hakan ya gagara, suma sai gasu suna share ƙwallan a kaikaice. Saurin barin falon Ummi tai, batasan yaya suka ƙare ba sai da ta fito bayan sallar isha'i ta samesu suna kallo ball Hibbah da Ammar na gaddama harda jefama juna filos tamkar

basune suka gama shan kuka ba

ɗ

azun.

Washe gari bayan wucewar su Yaya Muhammad aiki aka miƙa kayan nasu auren gidajen matansu batare da sanin su Abba ba. Dan daga gidan Sheikh Aliy aka

ɗ

auka. Hibbah ce kawai taje aka kai da ita ko ina. Dan hak

a ranar bataje makaranta ba. Sai da yamma liƙis ta shigo gidan a gajiye, ga ciwon kai. Sama-sama ta gaida Ummi ta shige

ɗ

akinta acewarta zata watsa ruwa.

Tana fitowa wankan ta tsinkayo muryar Ummi na kwala mata kira.

“Tanee! Tanee!!” mur

yar Ummi dake ƙwala mata kira da ga falo ta cigaba da shiga kunnuwanta. Amsawa tai cikin saka kaya sauri-sauri sanann ta fito. Ganin Ummi zaune tare da Isma'il ya sata ƙalaro fara'ar dole ta yafama kanta. “Uhm su Yaya Isma'il ne yau a gidan namu? Yaushe a

gari inji maƙi baƙo?”.

Guntun murmushi ya saki dai-dai yana

ɗ

agowa ya kalleta. “Auta nifa hausar nan taki cikin hausa na dulmiyar dani da yawa.”

“Tofa, abinma ƴar zolayace kenan Yaya Isma'il. Ykk ya Abba da Dubai?”.

“Abba yana l

afiya. Nima kuma haka. Dubai kam tana can mun baro musu abinsu, mun dawo ƙasar gado”.

Dariya Ummi da Hibbah sukai a lokaci guda. Yayinda Ummi ta

ɗ

ora da fa

ɗ

in, “Yau kusan sati kenan inata jajen rashin dawowarka. Ga bikin ƴan uwanka nata matsowa ko

fa

ɗ

a maka ba ai ba”.

“Biki kuma Ummi? Badai su Yaya Muhammad bane zasu angwance?”.

“Aiko sune Isma'il, komai yazo ne a ƙurarren lokaci. Su duka hu

ɗ

un ne insha ALLAH sai Tanee kuma”.

A take alamar shock ta bayyana saman fuskar Isma'il

har Ummi da Hibbah suka lura. Da sauri ya ce, “Ummi Muhibbat kike nufi kowa?”.

“Eh ita kuwa Isma'il. Muma dai haka abin yazo mana tamkar ha

ɓ

o”.

Duk yanda yaso

ɓ

oye

ɗ

acin da ke tattare da muryarsa kasawa yay. “Ummi dama akwai maganar aur

e akan Muhibbat kenan?”.

Ummi da yanayin Isma'il

ɗ

in ya raba ma hankali biyu tace, “A'a Isma'il. Cikin kwanakin nan dai aka fara. Da yake kuma ALLAH yasa abin a kusa yake sai gashi har an kammala magana. Dan gaba

ɗ

aya bikin yau saura kwana goma

sha uku ne”.

“A...ALLAH sarki, UBANGIJI ALLAH ya sanya alkairi ya basu zaman lafiya Ummi. Dama zan wuce ne nace bara na leƙoku. Inga bara inje zuwa gobe idan ALLAH ya kaimu zan dawo. Ga tsarabarki nan ke da Muhibbat”.

A yanda yake m

aganar ne ya saka wutar kan Ummi da Hibbah

ɗ

aukewa. Sukai tsit a falon harya fice basu iya furta komai ba. Sai kallon juna da sukai suka kuma sake maida dubansu ga ƙofar tamkar zasuga Isma'il

ɗ

in tsaye bai tafi ba.

“Ummi kamarfa ransa ya

ɓ

aci?”.

“Nima abinda ya bani mamaki kenan Tanee. Ko maganar aurenku ce ta

ɓ

ata ransa?”.

“To Ummi mizai bata masa rai anan? Maybe dai akwai abinda ke damunsa daban ba wannan ba”. Hibbah ta ƙare maganar tana sakkowa da jawo ledar daya ce tasunce. Turarruka

ne a ciki da make-up box ƙarami mai ƙyau. Sai takalmi da jakka suma

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login