Showing 30001 words to 33000 words out of 186858 words

Chapter 11 - TAKUN SAKA COMPLETE

10 Sep 2026

45

autar ta su. Hannu biyu yasa ya kamota ya

ɗ

aga tsaye

. “Haba Muhibbat, maimakon kima Ummi addu'ar samun lafiya sai ki dinga ma kanki addu'ar mutuwa a madadinta?. Insha ALLAH Umminmu zata tashi da lafiyarta kinji. Ki mata addu'a da fatan alkairi, ALLAH ya na tare da ita kinji”.

Kanta ta jinjina masa

wasu zafafan hawayen na rige-rigen sakko mata. Yasa hannu ya share mata yana murmushin ƙarfin hali.

“Ƙyaƙyƙyawa mai kama da Umminta a komai, sai dai raguwa ce bata kai Ummi jarumta ba”.

Yaya Abubakar ya fa

ɗ

a cikin ƙarfin hali yana

ɗ

an ja mat

a kumatu. Maimakon tai dariya da tsalle kamar yanda ta saba idan ya fa

ɗ

a mata

hakan, sai ta fa

ɗ

a jikinsa ta fashe da kuka. Kusan atare duk suka rumtse idanunsu, dan kukanta na matuƙar sake tada musu hankali.

Kusan mintoci arba'in da biyu likit

oci suka

ɗ

auka tare da Ummi. Kafin ALLAH ya basu ikon fitowa. A kusan tare su Yaya Umar suka miƙe a zabure harda Hibbah dake jingine jikin Yaya Umar barcin wahala ya

ɗ

auketa.

Kusan a tare suka furta “Doctor ya jikin Ummin mu?”.

Kallonsu yayi

cikin furzar da numfashi yana cire norsemask

ɗ

in fuskarsa. “Inason yin magana da ku a office”. Ya fa

ɗ

a yana ƙoƙarin wucesu. A take suka rufa masa baya har Muhhibat da Yaya Umar ke riƙe da hannunta. Kusan tare suka shiga da doctor cikin office

ɗ

in. Hakan d

a sukai sai tausayinsu ya sake kamashi. Dan a kallo

ɗ

aya zakai musu ka hango

ɗ

unbin so da ƙaunar da sukema mahaifiyar tasu. Bai wani tsaya ja musu rai ba yay musu bayani akan matsalar da ke tare da Ummi a ƙasan zuciya da hanjinta. Bincikensu ya nuna kuma t

a jima da ciwon yana ta cinta a hankali, sai dai yafi nuna kansane a duk lokacin da wani

ɓ

acin rai ko tashin hankali ya sameta. Amma zasu mata aiki insha ALLAH suna mata fatan samun lafiya.

Duk da maganarsa ta ƙarshe ta

ɗ

an sakasu jin sanyi haka

n bai hana zukatansu shiga cikin matuƙar rauni ba. Ya

ɗ

an ƙara fa

ɗ

a

ɗ

a musu bayanai akan abinda za'a iya buƙata akan aikin da magungunanta. Tare da basu tabbacin inhar sun shirya a yau

ɗ

in nan ma za'a iya mata aikin. A take sukace sun amince, duk da kuwa ku

ɗ

a

ɗ

en da ya ambata da wuya a iya samunsu kai tsaye da ga garesu. Badan suna da yawa bane sosai, kawai dai su

ɗ

in masu tasowa ne ba wasu

ɗ

umbin ku

ɗ

a

ɗ

e suka tara ba. Amma dai tunda ya ce zasu iya bada rabi idan an kammala aikin su cika zasuyi ƙoƙarin su insha

ALLAH.

Take ya basu takarda Yaya Muhammad ya saka hannu. Daga haka suka fito domin tattaunawa akan zancen ku

ɗ

in. Dan doctor yace sai sun tura zaiyi ƙoƙarin ha

ɗ

a wasu da ga kayan aikin insha ALLAH.

Su dukansu suna aiki, Ammar ne kawai da Hi

bbah ƴan makaranta a cikinsu. Sai Yaya Umar da ke

ɗ

an harkar kasuwanci saboda matsalar rashin samun aiki da matasa ke fama da shi a ƙasar nan. Sai ma yazam a yanzu yafi nutsuwa da kasuwancin sama da aikin da yay karatu akansa. Dama kuma su Yaya Muhammad

ɗ

i

n nata son ganin sun ƙara masa ƙarfin jari tunda ALLAH yayma kasuwar tasa nasibi.

Sun

ɗ

an tattauna wajen ganin sun ha

ɗ

a ku

ɗ

a

ɗ

en, cikin amincin ALLAH ma sai gashi an samu kusan rabin a hannunsu su uku. Idan Yaya Usman yazo shima zasuji mi za'a samu

daga garesa. Abba dai basa saka rai game da shi sam.

Basuyi zaman

ɓ

ata lokaci ba wajen fita su tattaro ku

ɗ

a

ɗ

a

ɗ

en har Yaya Usman da ya iso asibitin a yanzu shima, dan ya kasa jure zama acan saboda ya gwada ƙoƙarinsa na ganin an bashi Ammar amma hak

an ya gagara saboda mugun ƙulli da Abba yaje yayi a station

ɗ

in. Ya tahone kawai dan yasan insha ALLAH Yaya Abubakar zai fiddosa da zaran hankali ya kwanta. Kafin su dawo kuwa an gama shirya komai na shiga theater

ɗ

in. Cikin amincin ALLAH zuwa ƙarfe takwas

na dare aka shiga da Ummi. Sun bita da ƙyaƙyƙyawar addu'a da fatan dacewa a zahiri da ba

ɗ

ini.

Yaya Muhammad ne ya fara fahimtar akwai yunwa tattare da Hibbah. Dan gaba

ɗ

aya jikinta ya saki tamkar mara laka. Yana lura da ita ko salla

a zaune ta

dinga yinta. Hannu yasa ya kamo nata cike da kulawa yana fa

ɗ

in, “Auta yaushe rabonki da abinci”.

“Tun breakfast

ɗ

in safe Yayanmu, amma kuma banajin yunwa”. Ta fa

ɗ

a cikin sanyin da basu santa da shi ba.

Su dukansu sai da suka dubeta cike da

tausayi. Yaya Usman yay saurin barin wajen batare da yayi magana ba. Cikin lokaci ƙanƙani sai gashi ya dawo da teakaway.

Zama yay da kansa zai bata amma sai tace ta ƙoshi. Dukansu babu wanda bai lallasheta ba amma tace ta ƙoshi. Sai da taga duk su

n

ɓ

ata rai sanann ta amsa ta ci wanda ya saka mata a baki. Amsar cokali tayi ta

ɗ

iba da kanta shima ta bashi. Ta sake

ɗ

ebowa ta bama Yaya Umar. Shima Yaya Abubakar haka. Sannan ta bama Yaya Muhammad shima. Dukansu murmushi suke mata a karon farko tun bayan

shigowarsu asibitin da duk rayukansu suke a jagule. Amsa Yaya Usman

ɗ

in yay ya cigaba da bata. Kusan lauma uku ta kauda kanta idanunta na cikowa da ƙwalla.

“Miya faru kuma?”. Yaya Abubakar dake miƙa mata ruwa ya fa

ɗ

a. Hawayen data matso suka silal

o saman kumatunta. Muryarta na rawa tace, “Yayanmu Yaya Ammar fa?”.

Shiru suka

ɗ

anyi duk suna kallonta. Kafin Yaya Abubakar ya shafa kanta fuskarsa

ɗ

auke da murmushin ƙarfin hali. “Karki damu shima zai dawo, insha ALLAH bazai kwana acan ba. Ƙaras

a cin abincinki ina zuwa”. Ya ƙare maganar yana mikewa. Tashi Yaya Usman yay yabi bayansa.

Police station

ɗ

in da aka kai Ammar suka nufa. Tun shigowar su Yaya Abubakar wasu a cikin ƴan sanda suka shaidashi saboda aiki ya ta

ɓ

a ha

ɗ

ashi da wasu a ci

kinsu. Amma duk da haka sai ya nuna musu i'd card

ɗ

insa. A zabure sauran ma suka shiga gaishesa. Aka kuma masa iso ofishin ogan wajan.

Tun a shigowarsu ya shaida Yaya Abubakar

ɗ

in. Amma sai ya maze abinsa. Yaya Abubakar ya cije lip

ɗ

insa dan akwai

ƴar tsama a tsakani. Sai dai yana sama da shi. Cikin nuna bai damu da basarwar tasa ba yay masa bayanin kansa. Tare da buƙatar a bashi Ammar.

Cikin yatsine fuska

ɗ

an sandan yace, “To yalla

ɓ

ai idan ku matsayinku na manya kuna haka su kuma wanda bas

u da dangi ƴan sanda kuma fa? Laifi ƙaninka yay aka kawosa nan, sai kuyi haƙuri mu gama tattara bayanai akansa mukai maganar kotu kamar zaifi”.

Sosai Yaya Abubakar ya kafesa da ido. Sai kuma ya saki wani lalataccen murmushi yana miƙewa dan yasan wan

nan tsarin da ga Abba yake. “Wanann basirar ba taka bace. Amma ga saƙo ka bama wanda ya tsara maka ya kuma biyaka. Ya kiyayi ranar maida murtani dan zata kasance mai

ɗ

aci da tsauri. Ya kuma bar raina allura dan itama ƙarfe ce. Duk randa zuri'ar Aliyu Hamza

gwarzo sukaji a ransu zasu maida murtani TAKUN SAAƘAR bazai masa ƙyau ba. Wannan hanunka mai sanda ne”. Yaya Abubakar ya ƙare maganar cike da garga

ɗ

i.

Murmushi Yaya Usman yayi. Dan bai ta

ɓ

a zato da tunanin yaya Abubakar

ɗ

in nasu ya iya zaro zance ha

ka na. Koda suka fito da kansa yasa a kaisa cell

ɗ

in da Ammar yake. Shine ya amshi key tun daga kanta ya bu

ɗ

esa da kansa.

Wani irin kallo ya tsaya yanama Ammar da yaci uban duka. Da alama ma ba'a jima da dukan nasa ba, dan duk sabbin raunuka ne a

jikinsa dake fidda jini. Komai baiceba a lokacin sai kama hannun Ammar

ɗ

in daya taso da sauri yana tambayarsa “Ina Ummi take?” yayi. Bai amsa masa tambayarsa

ba sai da suka iso kantar. Ya duba ƴan sandan wajen da sukai tsuru-tsuru cikin kaushin murya yace,

“Su waye sukai wannan aikin?”.

Kallon kallo aka shigayi. A matuƙar tsawace yace, “Ba magana nake ba ne?!!”.

Zabura duk sukayi har tsirarun mutane da sukazo belin ƴan uwansu da masu kawo abinci. Cikin rawar murya wani

ɗ

an sanda yace, “Yall

abai wlhy ba laifinmu bane sakamu akayi”. Ya ƙare maganar a hankali cike da ra

ɗ

a saboda fitowar ogansu da ga office dan jin tsawar da Yaya Abubakar yayi.

Takarda Yaya Abubakar ya fisga ya jefama

ɗ

an sandan da yay maganar. “Ina son duka sunayen memb

ers na ƴan sandan dake a station

ɗ

in nan. Wanda sukai wannan dukan kuma sunayensu su kasance a ware”.

Wani busashshen yawu ya ha

ɗ

iye da ƙyar yana

ɗ

aukar takardar. Jikinsa sai tsuma yake ya shiga zano sunayensu

ɗ

aya bayan

ɗ

aya. Bayan ya kammala cikin

girmamawa ya mikama Yaya Abubakar

ɗ

in. Uffan baice masaba ya amsa tare da jan hannun Ammar da Yaya Usman ya riƙe ta

ɗ

ayan gefen suka fice da ga station

ɗ

in.

Ko a mota ma babu wanda yay magana dan zuciyar Yaya Abubakar takai ƙololuwar

ɓ

aci game da

lamarin Abba. Asibitin suka wuce da Ammar shima. Ba ƙaramin tashi hankalin su Yaya Muhammad yay ba ganin dukan da akaima Ammar. Hibbah kuwa kuka ta fashe musu da shi tare da zuwa ta rungume Ammar

ɗ

in.

“Wash ALLAH auta zafi”.

Ya fa

ɗ

a cike da shagwa

ɓ

a saboda jin ta ƙankame masa hannunsa da yake da tabbacin ƴan sandan sun ji masa ciwo. Saurin sakin hanun nasa tai tana sake fashewa da kuka. Ya kai hannu bisa kanta ya dafa yana murmushin ƙarfin hali. “K karki maidani kamar ba namijiba mana. Bakisan duka

n ƙarfi ya ƙara min ba ma”.

A yanda yay maganar ya saka su Yaya Umar yin murmushi suna girgiza kansu. Hibbah kuwa kukan ne ya sake kufce mata.

Yaya Umar ne ya kaisa akai treatment

ɗ

insa da bashi magunguna. Sauran abincin da Hibbah taki ci

suka matsa masa yaci da ƙyar shima. Dan sai da Hibbah ta dinga basa a baki yau babu fa

ɗ

a. Bayan ya kammala yasha magungunan da aka bashi. Duk yanda sukaso yaje gida ya huta yaƙi, yace shima sai yaga fitowar Ummi.

Sha'awa yanda suke ƙaunar juna

nsu ya bama doctor Bilal. dan haka ya bama Ammar

ɗ

in shawarar yazo office

ɗ

insa ya kwanta to har komai ya kammala sai a tashe sa. Nanma da ƙyar ya amince bisa umarnin yaya Muhammad. Haka dai ya miƙe yana tura baki Hibbah na masa gwalo.

_____________

★★



_____________



Duk yanda yaso yin shirin barci ya kwanta hakan ya gagara. Sai fama kai kawo yake a cikin

ɗ

akin, abubuwa da yawa zuciyarsa ke raya masa game da matakin da ya kamata ya

ɗ

auka a kanta. Inhar zata iya kai masa hari ta sames

a a ƙanƙanin lokaci. To wane irin shiri kenan zatai a gaba dominsa? Lallai dole ne yasan ita

ɗ

in wacece? Mi kuma ta taka ne haka?. Shin sakata akai? Kokuwa yin kanta ne?.

Wa

ɗ

anan jerin tambayoyi suketa faman masa kai kawo a zuciya da hanashi nutsuwa

. Shiri ya canja sa

ɓ

anin pyjamas da ya kamata ya saka sai yasa wasu kayan daban.

Yaransa na falon zaune har yanzu suna sha'aninsu sai ganinsa sukai ya fito. Mamakine ya kamasu dan duk zatonsu ya kwanta.

“Boss da matsala ne?”.

Salisu ya

fa

ɗ

a cike da girmamawa.

Kansa ya girgiza masa yana ƙoƙarin

ɗ

aura agogonsa. Sai da yaje gab da fita a falon yace, “Zanje wani waje ne, wani yazo ya rufe gidan”.

Saurin miƙewa Khalid yayi duk da tambayoyine fal bakunansu amma babu damar yi, d

an ya nuna baya buƙatarsu. Su ko saboda trianing da suka samu da ga garesa da kowanne irin yare yay magana ko yay nuni suna fahimtar kayansu.

Koda ya wuce Khalid ya dawo zaman tattaunawa sukai, amma sai basu gano komaiba, dan haka sukai jigum-jigum.

.....

________________________________

Alhmdllhi ƙarfe goma aka fiddo Ummi da ga

ɗ

akin theatre cike da nasara. Bayyana muku irin farin cikin da su Yaya Muhammad suke ciki

ɓ

ata lokaci ne. Basu sami damar ganinta ba dan an miƙata

ɗ

akin hutu ne

. Sai dai bayanin da Dr Sageer yay musu na narar aikin ya saka zukatansu nutsuwa. Har suka amince da shawararsa ta tafiya gida dan ba'a bukatar kowa tare da Ummin sai zuwa gobe idan ALLAH ya kaimu.

Basuyi wani zaman

ɓ

ata lokaci ba suka tattara s

uka wuce bayan an tado Ammar da zazza

ɓ

i mai zafi yayma ligif saboda dukan da yaci. Sosai tausayinsa ya bayyana bisa fiskokinsu. Sai dai komai basuce ba bayan Hibbah da ke ta jera masa sannu kamar zatai kuka. Ka

ɗ

an-ka

ɗ

an ta

ɗ

aura hannunta a goshinsa.



Suna gab da zuwa gida ya bige hannunta data

ɗ

ora masa a karo na babu adadi. “K dalla kin isheni, ga hannunki da sanyi”.

Baki Hibbah ta tura gaba. Cike da tsiwa ta murgu

ɗ

a masa baki da fa

ɗ

in, “Oh dama ka samu na damu da kai zaka min wani iyayi”.



“To waya aikeki? Uwar iya mai cinikin iya”. Ya fa

ɗ

a yana gyara kwanciyarsa jikin kujera.

Murmushi Yaya Usman da ke kusa da su yayi yana girgiza kansa kawai. Dan inda sabo sun saba gani. Anjima ka

ɗ

an kuma kaga sun koma hirar arziƙi. Kafin awa

ɗ

aya ta rufa sunyi fa

ɗ

a sau biyu.

Cikin jin haushi Hibbah tace, “Idanma kaga na sake kulaka dan ALLAH ka tsine min Yaya Ammar”.

Baki Ammar ya ta

ɓ

e da fa

ɗ

in “ALLAH na gode maka na jefar da ƙwallon mangwaro na huta da ƙuda”.

“Yaya

Usman ka ganshi ko?”. Ta fa

ɗ

a kamar zatai kuka.

“Ya isa manta da lamarinsa auta. Ko sannu karki sake masa har ya warke”.

“Ai baran masa ba ko Yayanmu”. Tai maganar da dungurin wajen ciwon da ke a hannunsa. Ƙaramar ƙara ya saki yana bige

mata hannu dan yaji zafi. Ta ƙyalƙyale da dariyar mugunta. Ranƙwashi mai shegen zafi ya bata wanda ya saka bakinta rufewa ruf, sai kuma ta fashe da kuka.

Yaya Abubakar da duk yake jinsu da ga gaba ko kallo basu ishesa ba. Sai ma waya da ya

ɗ

auka y

ay kiran maigadi ya bu

ɗ

e musu gate. Koda suka shiga cikin gidan tsitt yake alamar jama'ar cikinsa harsun ƙwanta. Kusa da inda Yaya Muhammad yay parking shima yayi gab da sashensu.

Hibbah da ke kukan ranƙwashin da Ammar yay mata ta fara fita domin kaim

a Yaya Muhammad ƙara tunda Yaya Abubakar bai bada fuska ba.

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login