Showing 159001 words to 162000 words out of 186858 words
Ɗan
ɗ
agowa tai ta dubesa. “Ko akai muku dining?”.
Tsabar mamakin daya rufesa da ƙyar ya iya
ka
ɗ
a mata Kansa. Kafin ya iya motsa la
ɓɓ
a da ƙyar yace, “Nan ma yayi sannu da ƙoƙari”.
Kanta kawai ta ka
ɗ
a masa tabar wajen, kitchen ta koma ta ha
ɗ
o duk abinda zasu iya buƙata ta
ɗ
auraye ta sake kawowa, kafin ta koma ta
ɗ
auka ledan jiya data gani c
ikin fridge. Chocolates ne a ciki sai naman da ko ta
ɓ
ashi basuyi ba. Sai roban ice-cream guda
ɗ
aya data rage. Chocolates
ɗ
in ta
ɗ
iba guda uku ta
ɗ
auka naman ta koma sashen su Habib.
Yanzun kam ta iske sun dawo, dan tana shiga suka ha
ɗ
a baki wajen
gaisheta da kiranta aunty Queen kamar yanda suka saba. Harararsu tayi itama kamar yanda ta saba
ɗ
in, kafin takai zaune kusa da baba Saude tana
ɓ
are ledan chocolate
ɗ
aya ta kai baki. Koda suka cigaba da hira sunsha matuƙar mamakin yanda take amsa musu a nu
tse tamkar ba ita ba, hakan yasasu fahimtar dama tsiwa ce ke damun bakinta kawai badan batasan komaiba ko bata da nutsuwa ne. Habib ma tun yana
ɗ
an basar da ita harya saki jikinsa kuma. Itako tayi mirsisi tamkar ma bataga yana fushin ba.
Har akai sallar azhar Hibbah na nan tare da su Musbahu. Sallar ma a
ɗ
akin baba Saude tayi abinta. Bayan sun idar kuma ta bita suka shiga kitchen tare sukai girki mai sauƙi. Baba Saude ta ha
ɗ
a na master tamkar yanda ta saba.
“Ɗiyata ga abincin miji
nki ko”.
Tai maganar cike da son bugar cikin Hibbahr. Har ko cikin rai Hibbah taji kunyar kalmar mijin nan. Tai ƙasa da kanta cikin sabon sanyin daya saukar mata ta ce, “To baba”.
Kafeta da idanu kawai baba Saude tai cike da mamaki fal ranta. Kenan
dai hasashenta ya zama gaskiya aure ne tsakanin Master da Hibbahn. Sai taji wani farin ciki ya baibaye zuciyarta harta kasa
ɓ
oyewa sai da ta tanka. “Oh ni ƴar nan, dama babana mijinki ne amma kuketa
ɓ
oye-
ɓ
oye?”.
Da sauri Hibbah ta
ɗ
auka trayn abi
ncin ta fice tana murmushi. Baba Saude ta
ɗ
aga hannu sama tana ma ALLAH godiya da wannan ha
ɗ
i, dan
ɗ
ari bisa
ɗ
ari taga dacewar wannan ma'aurata. Ta kumayi farin ciki matuƙa.
Hibbah ko data koma sashensu ta iske su Master basu dawo ba da ga sa
lla da suka fita. A dining ta ajiye musu abincin yanzu kam, ta tattare falon da kwanikan da sukai amfani na
ɗ
azun. Kitchen ta kai ta wanke. Tana tsaka da goge inda tai wanke-wanken taji ƙamshin turarensa.
Jiyowa tai ta duba ƙofan dan bataji takunsa ba
. Ido suka ha
ɗ
a yana tsaye jikin ƙofa ya har
ɗ
e hannaye a ƙirjinsa yana kallonta. Hararar sa tai ka
ɗ
an da
ɗ
auke kanta. “Ni dai abar kallona gaskiya”.
“Ai sadaki na na kalla”.
Ya bata amsa da
ɗ
age gira sama duk da ba kallonsa take ba. Hibbah dake c
igaba da aikinta tai murmushi kawai. Cikin son kauda zancen nasa da idanunsa dake binta da mayataccen kallo ta ce, “Ga abinci can a dining kai da baƙo”.
Hannayensa ya warware daga ƙirjinsa ya ƙarasa takowa cikin kitchen
ɗ
in, ta
ɗ
an gefenta ka
ɗ
an ya t
saya tare da jingina da jikin kitchen cabinet
ɗ
in yana kallonta. “Da gaske autar Ummi tayi hankali irin na kowace mata a gidan miji, nagode sosai da kika fiddani kunya Hibbaty”.
Hibbah dai bata yarda ta kallesa ba, amma taji da
ɗ
in ganin yanda ya n
una jin da
ɗ
insa akan abinda tayi badan tayi tunanin tayi dai-dai ba.....
Katse mata tunani yay da fa
ɗ
in, “Ki shirya idan mun kammala zamuje anguwa”.
Ɗagowa tai ta dubesa cikin wani irin shauƙi da zumu
ɗ
i. “Dan ALLAH da gaske Yaya?”.
Kansa ya jinjina mata, “Sosai ma kuwa. Ai na cancanci bada tukuyci bisa ƙyautar dana samu mai
ɗ
unbin daraja baby luv”.
Kafimma ya rufe baki ta nufi ƙofa da sauri zata fice. Yay azamar riƙota ganin tana neman kaiwa ƙasa dan zumu
ɗ
i.
“
oh-ouh nifa a dinga kula saboda
ɗ
an tayina bai gama zama da ƙyau ba”.
Ba wani fahimtar zancen
ɗ
an tayin nan take ba, dan haka ta amsa masa da “to”, dan so take ya saketa ta tafi tai shiri. Fahimtar hakan da yay ne shima ya sashi sakin nata kawai. Amm
a yayi gaba ta bisa a baya. Waya suka iske Abdull nayi, dan haka Hibbah tai bedroom harda ha
ɗ
awa da
ɗ
an gudinta............
✍
*TATATTUN FITATTUN LABARAN ZAFAFA BIYAR NA 2022*
🔥🔥🔥🔥🔥🔥
*ALSHIRINKU MASU KARATU!!!*
*_NAJI DADI SHI
NE GARI......_*
*KINA DA BUQATAR TSAFTATATTUN LABARAI DAKE CIKE DA*
_ILIMI_
_NISHADI_
_TSUMAMMIYAR SOYAYYA KUMA MAI TSAFTA DA ZATA SAKI SHIGA SHAUQIN SOYAYYA DA DUKAR DARUSSA KALA KALA A FANNIN ITA SOYAYYAR DA RAYUWA?_
*MAZA GARZAYO KI NEM
I LITATTAFAN ZAFAFAN MARUBUTA GUDA BIYAR*
*NA SABUWAR SHEKARAR 2022*
*WADANDA SUKA ZAUNA,SUKA TACE LABARANSU,SUKA MUSU ADO DA SABUWAR FASAHA!!!*
*SABBIN LABARAI*
*SABUWAR SHEKARA*
*SABON NISHADI*
*_FARINCIKIN KASANCEWA DA
MARUBUTAN CIKIN SASHEN DA AKE GWABZA RUWAN SHARHI DA MUSAYAR RA'AYI NA DABANNE_*
*MAZA 'YAR UWA SIYA NAKI KI SHIGA SAHUN WANNAN TAFIYAR,TARE DA SAMUN DAMAR SHIGA SASHEN COMMENTS NA MUSAMMAN MALLAKIN MARUBUTAN*
*_TAKUN SAAƘA!!_* _Bilyn Abdull_.
*_SO DA ZUCIYA_* _Hafsat (miss xoxo)_
*_DEEN MANSHAL_* _Mamu gee_
*_ƊABI'AR ZUCIYA_* _Safiyya huguma_
*_HALIN GIRMA_* _Hafsat Rano_
*ta hanyar tura kudin littafinki zuwa ga wadan nan lambobi dake qasa*
6019473875
MUSAA ABDULLA
HI SAFIYA
keystone bank
Saiku tura shaidar biyanku zuwa ga wannan number
08184017082
*IDAN KATI NE KUMA KO VTU,SAI KU TURA ZUWA GA*
09134848107
Littafi daya
1____300
2____400
3____500
4____700
5____1,000 (1k).
*INGA
NCI DA NAGARTAR RUBUTU,BABU NADAMA KO DANA SANI*
🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽
#team ZAFAFA BIYAR
🔥🔥🔥🔥🔥
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
😭🙏🏻
_*
*_Chapter Forty Four_*
............Ba'a ƙarami
n harmutse su A.G suke ba. Dan ƙaimin da suke nunawa akan neman master yasa mafi yawan al'umma maida hankali garesu da son ganin yaya za'a kwashe. A gefe kuwa sunyi zaman meeting yafi sau goma shi da su Alhajin Mande. Gaba
ɗ
ayansu sun fita hayyacinsu cikin
lokaci ƙanƙani. Babu iyalai babu ku
ɗ
i. Dan ma mutane manya irinsu da suke hu
ɗɗ
ar arziƙi nata tura musu ku
ɗ
a
ɗ
e ana musu jaje. Hakanne ya
ɗ
an sanya zukatansu ƙarfin ringa zaman meeting akan Master
ɗ
in da suka kasa samun bakin zare koda guda akansa. Sai dai
ga al'umma sai faman cika baki suke akan suna gab.
Yau ma kamar kullum bayan A.G ya gama da zaman meeting
ɗ
insu na jami'an tsaro nan yayo gidan hutun Alhaji Mande. Inda gaba
ɗ
ayansu sun hallara ne domin tattaunawa tamkar yanda suka saba.
A kallo guda da zaka musu zaka fahimci
ɗ
unbin damuwar dake tattare da rayuwarsu, da yawansu hawan jini neman bugesu yake, wasu kam dama suna da shi ya motsa yana neman fin ƙarfinsu. R.D da yafi kowa jigata ya duba A.G idanu jajur dan sai da ya kora giyar
sa yay mankas ko zaiji
ɗ
an sanyi a ransa.
“A.G ya ake ciki ne wai? Har yanzu matsiyacin nan ba'a gano inda yake a fake ba?”.
Kai A.G ya girgiza masa, shi kansa har wata ramar dole yayi a kwana ukun nan. Cikin rauni da
ɗ
acin murya yace, “La
marinsa ya fara bani tsoro gaskiya. Dukan hanyoyin da muka sani ada da mafakarsa jami'anmu sun shiga amma babu alamarsa. Sannan babban abinda ke ban mamaki ko yaransa su katafila banga alamar zamuga kowa ba, idanma kunyi tunani ya jima baya barin mu ha
ɗ
u d
asu. Anya kuwa yaron nan ba ƙasar nan ya bari ba...”
“Ƙasa kuma? Haba A.G ya kake wannan maganar tamkar ba jami'in tsaro ba. Tayaya zai iya ƙetare wannan ƙasar bayan bala'in da yake ciki ta ko'ina nemansa akeyi. Kadai sake wani tunanin amma ba wa
nnan ba. Idan ma ance yabar ƙasa su kuma iyalanmu fa?”.
“Gaskiya ne Engineer. Nima dai nafi yarda da cewar wanine ya bashi mafaka kodai a cikinmu, kokuma wanda ya sammu, danni nama fara zargin acikinmu
ɗ
in nan akwai maiyi mana SARAN ƁOYE wlhy...”
A harzuƙe Dr Sufi yace, “Haba Alhaji Sallau ya zakai wannan maganar haka babu da
ɗ
in ji. Shekararmu nawa tare babu wanda ya ta
ɓ
a munafuntar wani sai a yanzu da muke a tsaka mai wuya. Naga yaron nan tare ya kwashe mana ku
ɗ
a
ɗ
e, yay kidnapping iyalanmu. T
a yaya za'a zargi wani kuma banda dai son zuciya!!”.
A harzuƙe Alhaji Sallau ma yace, “Ya kakemin ihu danna fa
ɗ
i gaskiya. Dan an sace iyalanmu tare an kwashe mana ku
ɗ
i sai ya zama lallai zukatanmu
ɗ
aya. Ai wanda ma zai munafuncemu
ɗ
in zai iya yarda
a kwashi ku
ɗ
in nasa da iyalan dan ya bada ƙafa. Ya dawo cikinmu kuma yana jin sirrikanmu yanda bazamu ta
ɓ
a sanin ina matsiyacin nan yake ba. Inba da saka hannun wani acikin namu ba tayaya za'ai wannan
ɗ
an iskan yaron da muka raina da hannunmu yafi ƙarfinmu
. Yanda kukasan ya mana magani muka dinga barin masa tarin ku
ɗ
i a hannunsa mun gagara cewa uwar komai ma sobada mu manyan lusarai ne.....”
Alhajin Mande ya katsesu a tsawace da fa
ɗ
in, “Kai ya isa haka dan ALLAH. Dr Sufi, Alhaji Sallau ya kamata ku b
armu muji da damuwarmu. Idan hankali ya
ɓ
ata hankali ke nemosa ba wannan haukar naku ba.”
Engineer da ransa ya
ɓ
aci shima yace, “Fa
ɗ
a musu dai dan ALLAH. Kai nifa bama irin tunaninku duk nakeyiba a yanzun. Tunanina tun a daren jiya ya karkata ne g
a wata kato
ɓ
ara da mukayi”.
“Tami?”.
Cewar R.D cikin rawar jiki.
Engineer yace, “Ta kawo Halilu cikin al'amarinmu na kwanaki. Bana raba
ɗ
ayan biyu Halilu yasan ina yaron nan yake. Kuma ko tantama babu ranar da yazo suka ha
ɗ
u da shi koda ya f
ita bai tafi ba la
ɓ
ewa yay yaji sirrinmu. Kugafa ya yashe masa accaunt shima amma bai
ɗ
aukar masa iyalai ba. Sannan matar tasa da ƴaƴan
ɗ
an uwansa mun aika dan a
ɗ
auka mana su an tarar basu a gidan har wajen aikinsu. Ya kamata ku sakama wannan batun alamar
tambaya. Yanda Halilu yake mayen ku
ɗ
i ace an yashe accaunt
ɗ
insa harda ku
ɗ
in daya ƙwallafama rai amma zuciyarsa batako bugaba. Wannan al'amari da matuƙar mamaki yake”.
Kusan gaba
ɗ
ayansu sun nutsu suna sauraren Engineer ne. A fuskokinsu kuma zaka
tabbatar da zancen nasa na shigarsu matuƙa. Alhajin Mande yace, “Wato Engineer kanka naja matuƙa. Kuma wlhy Halilu komai zai iya aikatawa akan ku
ɗ
i. Ka tuna abinda sukaima Alhaji Dauda shi da Balele. Karku manta yaranmune fa su, amma yaran nan har wani gas
ar sayen motoci da gina gidaje sukeyi damu. Bayan mune muka sakasu a harkar nan muka kuma jiƙasu da dukiyar da suke taƙama da ita. Lallai a nemo mana Halilu ya amsa tambayoyi”.
A take duk suka gamsu da hakan. Babu wani
ɓ
ata lokaci A.G ya kira yaran
sa biyu ya aikasu gidan su Hibbah
ɗ
akko Halilu.
(Kawunmu
🤔🙆🏻😱
).
★★★
Tunda abinnan ya faru Abba baida maraba da zararre. Bashi kawai ba hatta hajiya mama da momy basa cikin hayyacinsu. Yaranma kansu hankulansu a tashe yake. Dan suma
ba ƙaramin shanawa suke da dukiyarba gashi yanzu komai an yashe. Ga Junaid babu lafiya hakama Abban. Duk wani motsinsa zakaji yanata surutai da lissafin ku
ɗ
a
ɗ
e. Koda mai gyaran karaya ma ya dawo domin duba ƙafarsa data goce ranar ansha fallasa. Dan suruta
i yayta zubawa harda yanda ya ƙulla alaƙa da master. Hankalin su Momy ya tashi, indama ALLAH ya taimakesu dagasu sai su sai ko mai gadi daya taimaka musu suka riƙesa. Mai gyara kuwa basa tunanin ma yana fahimtar inda zantukan na Abba suka dosa. Bayan an ka
mmala gyaran suka sallamesa da abinda ya samu. Surutan Abban ne yasa suka banka masa maganin barci. Koda ya farka kuwa sambatun yake yana kuka da fa
ɗ
a musu yawan ku
ɗ
insa da master ya yashe.
Hajiya mama da lamarin keta sake birkita mata tunani ta
kora su Momy waje ta kulle
ɗ
akin tanama Abba tambayoyi. Bai
ɓ
oye mata komai ba akan ku
ɗ
a
ɗ
en da yaso handamewa dan mafita yake nema yanzun. Hankalin Hajiya mama a tashe ta yarfa masa mari tana kuka. “Yanzu nan Halilu sokai ka kashemin jikoki kenan? Inda kam
in bayani duk yanda zanyi ku
ɗ
in su dawo hannunmu ni ai zanyi. Koda kake ganin bana kula su Muhammadu ina sonsu kodan Aliyuna. Uwarsu ce kawai ni bana ƙauna dan bata da tsarki ƴar zina ce. Yanzu ai gashi nan mu bamuci ku
ɗ
inba wani matsiyaci ya cinye harda n
akan daka tara da guminka. ALLAH wadaranka Halilu lusarin banza. Wlhy ni haihuwarka bata amfaneni da komaiba, dama kai ka mutu aka barmin Aliyuna. Dan ni dai tunda na haifoka duniyarnan banda masifu da tashin hankali babu abinda kake jangwalomin. Ga wa
ɗ
ann
an shegun ƴaƴan naka nan ri
ɗ
a-ri
ɗ
a a cikin gida suna kallon kansu dai-dai damu babu aure”.
Takaici yasa Abba saka ƙafarsa mai lafiya ya hanka
ɗ
a Hajiya mama dake kusa da shi zaune a bakin gadon ta fa
ɗ
a. Wata irin wahalliyar ƙara ta saki tana dafe ƙugu
dan azaba. Da gudu su Momy suka iso ƙofar sai dai kuma a rufe. Yanda Hajiya mama ke ihu da kururuwar ƙugunta yasa dole aka kira maigadi ya
ɓ
alle ƙofar. Kafin su shigo ta ha
ɗ
a gumi tayi kashir
ɓ
an dan azaba. Duk kanta suka rufu, yayinda Abba ya juya musu ba
ya yana kwasar kukansa shima.
Yanda take jera kalaman tsinuwa ga Halilu da gaba
ɗ
aya zuci'arsa ne ya bama su momy mamaki suka shiga tambayarta miya faru?. Cikin kuka da azaba tai musu bayanin shine ya turota a gadon. Bakuma zata yafe masa ba. Sudai
komai basu iya sunce ba. Dan sun lura Abban da Hajiya maman neman basu sabon ciwon kai suke bayan wanda suke ciki. Ga gida zagaye da jami'an tsaro an hanasu fita ko ƙofa.
Ganin yanda hajiya maman taƙi nutsuwa ya sakasu banka mata maganin barcin ita
ma dan bazasu iya da kwakwazonta ba. suna ganin ta tafi sukai kama-kama suka kaita
ɗ
akinta suka zubar a gado suka fito. Abban ma maganin barcin suka
ɗ
irka masa dansu sami lafiya.
Wannan abu daya faru a jiyane ya saka ƙafafun Hajiya mama kumbura
suntum kafin safiya, dan kuwa dai da gaske taji ciwo a ƙugunta. Hankalin su momy ya
ɗ
an tashi sai dai basu wani damuba. Dan sukam dai dama tsohuwar ta gallabi rayuwarsu da hanasu rawar gaban hantsi komai saita saka baki. Suna tsaka da jajanta yanda zasuyi
da hajiya mamar sai ga yaran su A.G wai sunzo kai Abba asibiti. Jin hakane yasa su momy cewar a ha
ɗ
a da hajiya mama. Da farko sunƙi yarda dan Halilu kawai akace su
ɗ
akko. Sai dai gudun kar jami'an da aka zagaye gidan dasu su zargi wani abu tunda su ba nasu
bane su duka yasa su kiran su A.G suka sanar musu. Umarnin
ɗ
akkosu duka suka basu, dan a ganinsu ma kawo hajiya maman zaisa Halilu ya fa
ɗ
i gaskiya ko bayaso ai......
______________________