Showing 162001 words to 165000 words out of 186858 words

Chapter 55 - TAKUN SAKA COMPLETE

10 Sep 2026

35

/>
Tunda ta kammala shiryawa dan harda yin sabon wank

a taketa faman leƙen falon. Ji take kamar ta kora Abdull a gidan amma babu dama. Sarai master na sane da ita amma ya basar abinsas cigaba da hirarsu shi da Abdull. Dan abincin ma basu cisa ba sai gab da la'asar. Zuwa sannan Hibbah ta cika da takaici harta

koma

ɗ

aki ta kwanta harda su kuka. Kiran sallar la'asar ne ya sata miƙewa ta

ɗ

auro alwala. Koda master ya shigo yin alwalar shima batako kulasa ba. Shima baice mata komai ba ya shige toilet yayi abarsa yazo ya fita.

Bayan sun dawo salla Abdull baima

shigo ba shi ka

ɗ

ai ya dawo ciki. Yanzun ma Hibbah na kwance a inda tai salla tana jinsa tai likimo. Komai baice mata ba ya nufi toilet bayan ya rage kayan jikinsa. Cikin ƙanƙanin lokaci sai gashi ya fito yana ra

ɓ

ar ruwa da alama wanka yayo.

Fitowar

tasa tayi dai-dai da miƙewar Hibbah dake faman kumbura baki na haushi. Da sauri ta juya baya saboda kallon datai masa. Shiko ko'a jikinsa ya nufi gaban mirror. Shiryawa ya farayi a nutse yana kallon duk motsinta ta cikin mirror

ɗ

in. Harya kammala baya tuna

nin tako kalli sashen da yake. Sai da yazo gabanta yana baza ƙamshi cikin

ɗ

anyar shadda getzner dake ta maiƙo da

ɗ

aukar ido

ɗ

inkin haf jamfa na zamani. Duk da ba wannan bane karon farko da Hibbah ta fara ganinsa cikin manyan kaya a fuskar Isma'il, sai ta s

amu kanta da saki baki tana kallonsa batare dama ta sani ba, dan gani take tamkar bashi baneba wanine daban.

Ɗan duƙowa yay ya hure mata idanu. Ta shiga ƙyaƙyƙyaftasu da saurin kauda kanta zata juya masa baya. Ƙugunta ya riƙo da kamo hanunta na da

ma ya zuba mata link

ɗ

in da zaisa a hannu. “Miye na juyawar bayan lada kike samu idan kina kallona madam”.

Sake ƙasa Hibbah tai da kanta duk da yana maganar ne da ƙoƙarin

ɗ

ago fuskarta dan son su ha

ɗ

a idanu amma taƙi yarda.

“Fushi kikeyi n

e?”.

Ya sake fa

ɗ

a yana

ɗ

ago ha

ɓ

ar tata sosai duk da taƙi kallonsa. Kanta ta girgiza masa da zare hanunta daya zuba mata link

ɗ

in a ciki. Shima komai bai sake cewa ba ya miƙa mata hannun nasa. Cikin son

ɓ

oye kukan dake son taso mata ta ce, “To ka sakeni sa

i na saka maka”.

Babu musu ya saketa, ta sauke ƴar ajiyar zuciya da fara saka masa link

ɗ

in. “Nagode”.

Ya fa

ɗ

a a hankali yana binta da kallo. Batace komai ba ita dai. Sai da ya

ɗ

akko ledar da taga ya ajiye a gefen gadon ya saka cikin hannunta n

e ya sata

ɗ

agowa ta dubesa. Ido suka ha

ɗ

a, dan haka ta kauda nata. “Na miye?”.

“Ki saka su ina jiranki a falo”.

Daga haka ya nufi hanyar fita ya barta da binsa da kallo. Iska ta

ɗ

an shaƙa ta furzar tana bu

ɗ

e ledar ganin ya fita. Sai kuma ta fiddo k

ayan cikin ledan. Lass ne mai ƙyau kusan kalar kayan jikinsa, sai mayafi babba da takalma da bag masu ƙyau suma. Mamaki ya kamata da tunanin inda ya samosu yaushe kuma ya kawosu

ɗ

akin? Rashin amsa ga kowa yasata fara cire na jikinta ta canja. Sai ga kaya

ɗ

as a jikinta tamkar an gwada. Ita kanta tasan tayi ƙyau koda ba'a fa

ɗ

a ba, saita samu kanta da sakin murmushi. Tsaf ta shirya ta sake gyara fuskarta,

ɗ

an kunne da sarƙan ta

ɗ

auka a hannu bayan ta saka takalmin ta cire tarkacen takardun cikin bag

ɗ

in ta

ɗ

an

jefa turare da ƙananun abubuwa irinsu handkerchief da

ɗ

an Norse mask saboda tsaro.

Master dake zaune a falon yana waya a nutse takun takalmanta yasa shi

ɗ

ago idanu ya zubama ƙofar. Ya

ɗ

an fusgo numfashinsa da ke neman har

ɗ

ewa. Duk da ba tun yau yas

an kwalliya na

ɗ

aukar jikin Hibbah ba idan tayi, sai yaga yau

ɗ

in ta zamar masa ta musamman. Dan ta fito a amryarta ne ƴar gaske abin sha'awa. Ga ƙuruciyarta ta bayyana kanta tamkar amaryar ƴan shila

😜

.

Harta ƙaraso garesa baima sani ba. Daga can

sai faman hello-hello wanda suke wayar ke fa

ɗ

a amma bama yajinsa...

“Yaya dan ALLAH ka samin”.

Maganarta ta katse masa tunani har yaji hello

ɗ

in wanda suke wayar. Yanke kiran yayi yana jan

ɓ

oyayyar ajiyar zuciya tare da miƙa mata hannunsa ta

ɗ

or

a masa sarƙa da

ɗ

an kunnen. Hannun nata ya kamo ya zaunar da ita akan cinyarsa. Hibbah ji take kamar ta nutse dan kunya. Amma dai ta daure ta dake zuciyarta. Ɗan kunnayen ya fara saka mata. Kafin sarƙar. Yanda numfashinsa keta sauka mata a jiki sai faman m

atse jiki take. Shi kansa kasancewar tasu a haka ba ƙaramin canja masa salon gudin jini yake ba, ya dai daure ya gyara mata sarƙan bayan ya saka da gashinta daya fito ta ƙasan

ɗ

an kwalin kasancewar irin

ɗ

aurin nan tayi da ake yayi.

“Nagode”.

Ta fa

ɗ

a a hankali tana miƙewa daga jikinsa. Idanunsa kawai ya

ɗ

an lumshe da jinjina mata kai shima ya miƙe. Gaba yay ta bisa a baya, su dukansu sunajin wani shauƙi a ƙasan zukatansu wanda basusan kona minene ba. Tunda suka fito compound

ɗ

in Abdull keta ƙyalla mus

u hotuna dan yanda suke tafiya a jere gwanin birgewa. Daka gansu kaga ango da amarya da ke ji da tashen more lokacinsu. Master da ya harari Abdull da yaƙi daina hotunan ya bu

ɗ

e ma Hibbah baya da mata nuni da ta shiga. Shigar tayi, sai da ta zauna ya

ɗ

an ra

nƙwafo ya gyara mata mayafinta daya sakko sannan ya rufe. Shima shi da Abdull suka shiga.

Su Habib dake la

ɓ

e suma sunata musu hotuna harda masu video suka shiga tafawa da juna suna dariya ganin motar ta fice. “Wayyo soyayya ruwan zuma”. Cewar K

halid yana dariya.

Salis yace, “Bari kawai master zai ƙonemu a gidan nan. Babban yaya ashe ya iya soyayya haka kallon tara saura kwata yake mana”.

Dariya suka sanya su duka kowa na fa

ɗ

in albarkacin bakinsa cike da shaƙiyancin su. Sai dai zukata

nsu fal suke da tarin farin ciki dan burinsu dama suga master

ɗ

insu a cikin nisha

ɗ

i da farin cikin rayuwa tamkar yanda suma yake burin ganinsu akoda yaushe.........



TATATTUN FITATTUN LABARAN ZAFAFA BIYAR NA 2022*

🔥🔥🔥🔥🔥🔥

*ALSHIRINKU

MASU KARATU!!!*

*_NAJI DADI SHINE GARI......_*

*KINA DA BUQATAR TSAFTATATTUN LABARAI DAKE CIKE DA*

_ILIMI_

_NISHADI_

_TSUMAMMIYAR SOYAYYA KUMA MAI TSAFTA DA ZATA SAKI SHIGA SHAUQIN SOYAYYA DA DUKAR DARUSSA KALA KALA A FANNIN ITA SOYAYYAR D

A RAYUWA?_

*MAZA GARZAYO KI NEMI LITATTAFAN ZAFAFAN MARUBUTA GUDA BIYAR*

*NA SABUWAR SHEKARAR 2022*

*WADANDA SUKA ZAUNA,SUKA TACE LABARANSU,SUKA MUSU ADO DA SABUWAR FASAHA!!!*

*SABBIN LABARAI*

*SABUWAR SHEKARA*

*SABON NIS

HADI*

*_FARINCIKIN KASANCEWA DA MARUBUTAN CIKIN SASHEN DA AKE GWABZA RUWAN SHARHI DA MUSAYAR RA'AYI NA DABANNE_*

*MAZA 'YAR UWA SIYA NAKI KI SHIGA SAHUN WANNAN TAFIYAR,TARE DA SAMUN DAMAR SHIGA SASHEN COMMENTS NA MUSAMMAN MALLAKIN MARUBUTAN*

*_TAKUN SAAƘA!!_* _Bilyn Abdull_.

*_SO DA ZUCIYA_* _Hafsat (miss xoxo)_

*_DEEN MANSHAL_* _Mamu gee_

*_ƊABI'AR ZUCIYA_* _Safiyya huguma_

*_HALIN GIRMA_* _Hafsat Rano_

*ta hanyar tura kudin littafinki zuwa ga wadan nan lambobi dake

qasa*

6019473875

MUSAA ABDULLAHI SAFIYA

keystone bank

Saiku tura shaidar biyanku zuwa ga wannan number

08184017082

*IDAN KATI NE KUMA KO VTU,SAI KU TURA ZUWA GA*

09134848107

Littafi daya

1____300

2____400

3____500

4

____700

5____1,000 (1k).

*INGANCI DA NAGARTAR RUBUTU,BABU NADAMA KO DANA SANI*

🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽

#team ZAFAFA BIYAR

🔥🔥🔥🔥🔥

*_ALLAH ka gafartama iyayenmu

😭🙏🏻

_*





*_Chapter Forty Five_*

...........Tunda suka fara tafiya duk sanda Hibbah zata

ɗ

ago sai taga idon Master a kanta. Dole ta tilastama kanta daina kallon nasa ta koma sauraren hirarsa shi da Abdull dan wata sabuwar kunya yake sake haddasa mata. Sai idan Abdull

ɗ

in ya

ɗ

an tsokanet

a ne takanyi murmushi kawai.

Ba wata tafiya sukai mai nisa ba. Koda Abdull yay fakin bata fito ba sai da ta bari suka fara fita sannan ta fito a ƙarshe. Ɗan duban Master dake kallon agogon tsintsiyar hannunsa tayi, dan suna gab da shiga gidan ya sa

ka mask a fuskarsa. Dai-dai ya

ɗ

ago shima suka ha

ɗ

a ido. Saurin yin ƙasa tai da nata tana

ɗ

an murza yatsun hannunta waje guda.

Abdull dake fiddo ledoji a booth yay ƴar dariya yana kallonsu. “Mutanen nan kuna lafiya kuwa? Sai wani abu kuke tamkar wa

su budurwa da saurayi”.

Harararsa Master yayi da fa

ɗ

in, “To kai banda sa ido miya kawo idanunka nan?”.

“Ikon ALLAH, sai na rufe idanu saboda karnaga masoya”. Abdull

ɗ

in ya fa

ɗ

a yana

ɗ

an kallon Hibbah da tai kamar bata a gurin, sai dai sara

i tana jinsu. Gaba

ɗ

aya dai hankalinta na'a kallon gidan daya gama ƙyau da ha

ɗ

uwa sashe-sashe kamar wani ƙaramin estate. A kallo guda zaka fahimci sabone ko tarewa cikinsa ba'ayiba, dan wasu wajejen ma ba'a kammala ginin ba.

Ƴan sandan dake a ciki

n gidan tako ina kusan su ashirin suka nufosu fuskokinsu da fara'a. Cike da girmamawa suka shiga ƙame jikinsu suna gaidasu. A yanda sukeyi

ɗ

in zai baka tabbacin su

ɗ

in suna ƙasa da master

ɗ

inne.

Ɗaya da ga cikinsu ne ya kwashi ledojin da sukazo da s

hi suka nufi sashen dake can ƙarshe da alamu suka nuna an

ɗ

an jima da kamalashi. Suna shiga cikin falon Hibbah da ke a bayan Master kirjinta yay wani irin bugawa saboda tozali da tai da Yaya Ammar ya fito da ga kitchen

ɗ

auke da kofi yana faman danna waya

dake a hannunsa. Jin takun mutane da yawa ya sashi

ɗ

agowa duk da yasan zagaye suke da ƴan sanda a gidan tun randa aka kawosu. Shima ya wani waro idanunsa waje lokacin da idanunsa ke sauka akan Hibbahn da Master daya cire mask ya koma Isma'il

ɗ

insa bayan su

n shigo cikin falon. Da wani uban gudu ta kwasa har tana

ɗ

an ture Master ta nufi Ammar. Babu wani tunani a ranta ta daka tsalle ta

ɗ

anesa da sakin wani kuka mai ban tausayi.

Har cikin rai sai da Master yaji wani abu mai kama da kishi ya soki maƙos

hinsa. Amma sai yay saurin kaudawa a ransa dan yasan dai Ammar

ɗ

an uwanta ne uwa

ɗ

aya uba

ɗ

aya. Fitowar Ummi dake magana cikin

ɗ

an fa

ɗ

a akan kiran da Ammar yake ƙwala mata yasaka Hibbah saurin sakin Ammar ta nufi Ummin. Itama

ɗ

anetan tayi tamkar zata tsag

a jikinta ta koma har Ummi na neman fa

ɗ

uwa.

Da masifar ƙarfi Ammar ya shiga ƙwalama su yaya Umar kira su da matansu. Suma sai gasu ko suna sakkowa da

ɗ

a

ɗɗ

aya daga saman Upstairs. Cikin ƙanƙanin lokaci gidan ya harmutse. Har Hibbah tama rasa jikinw

a zata kasance dan farin ciki. Sosai Master yaji tausayinta ya kamashi, dan shi kansa ya sake tabbatar da

ɗ

unbin soyayyar dake tsakanin wannan ahali. Dan yanda Hibbah ke kuka haka su Yaya Muhammad ke faman sharar hawayen kewarta da ƙaunarta.

Da ƙyar

Ummi ta samu suka lafa dan lura da su master

ɗ

in da tayi. wanda su kansu su Yaya Abubakar sai yanzu suka gansa. Sosai mamakin ganinsa ya kamasu, dan kewar Hibbah ya mantar da su mamakin ganinta anan

ɗ

in duk da basusan wanene yasa aka kawosu nan

ɗ

in ba tsa

hon kwanki hu

ɗ

u kenan.

“Isma'il yaya akai kuka san nan?”.

Ummi ta tambaya cikin tsaresa da idanu. A karon farko ya saki murmushi kansa a ƙasa.

Kafin ya samu damar cewa wani abu Yaya Abubakar daya kafesa da idanu ya kira sunansa cikin al

amar kowanto. Guntun murmushi kawai master yayi yana

ɗ

auke kansa. Ganin kallon da suke masa da fahimci sauran wasiwasi a ransu ya

ɗ

an duba Hibbah da ke naniƙe da Ummi da alamar magana ce fal bakinta, hakan yayi dai-dai da satar kallonsa datai niyyar yi bat

asan shima ita yake kallo ba suka ha

ɗ

a ido. garga

ɗ

i yay mata da idanu alamar ta kiyayi bakinta. Baki ta

ɗ

an tura gaba da

ɗ

auke kanta tana sake nanuƙe Ummi da

ɓ

ata fuska.

Master ma

ɗ

auke nasa idon yay ya maida ga duban Yaya Abubakar dake kallonsa h

ar yanzu yana wani ƙayataccen murmushi dake tafe da ma'anoni da yawa. Murmushin shima Master yayi ya

ɗ

auke kansa kawai. A karon farko yay ƙaramar dariya har haƙoransa na bayyana sosai. Ya kai hannu yana shafa fuskarsa da duban Ummi cikin ha

ɗ

e hannayensa wa

je guda

🙏🏻

.

“A gafarceni Ummi, ni a haka labarin nawa yazone, nima bada son raina na

ɓ

oye miki hakan ba. Dan kallo nake miki na uwa bayan mahaifiyata. Tun asali haka na tashi cikin

ɓ

oyayyar rayuwa saboda samun cikar burina, sai kum yanayi ya sak

e

ɓ

oyeni saboda neman martabata. Kuma Yaya Muhammad ku gafarceni yau ga auta nan na kawo muku, insha ALLAH kuma zuwa yanzu babu wani tasiri dake tare ga masu burin cutar da ita ko ku kanku. Nagode da halaccinku gareni. Nasan kunada tambayoyi fal bakinku ak

an kawoku da akai nan aka ajiye, karku damu insha ALLAH daga yau zuwa gobe zaku fahimci komai, dan haka a yanzu dan ALLAH kuyi haƙuri karku tambayeni komai”

Ya riga ya gama

ɗ

auresu tunma kafin suce komai, dan haka bakunansu suka gagara ce masa koman

domin tuhuma. Sai ajiyar zuciya kawai da suke faman saukewa a jajjere. Master ya maida dubansa ga Yaya Abubakar. “Ayi haƙuri babban Yaya, inaga ya kamata ka bimu mu maidaka wajen aiki yanzun dan kafi kowa buƙatar komawar a wannan ga

ɓ

ar. Yana gama fa

ɗ

a ya m

iƙe da

ɗ

an duban Hibbah ya

ɗ

auke kansa yana kallon agogo.

Dole yaya Abubakar ya miƙe shima ya fita domin kimtsawa batare da ya iya cewa komai ba tunda Master yace karsu tambayesa komai dan ALLAH. Sai dai kuma a ransa ya gama yarda Isma'il jami

'in tsarone tabbas.

A nan suka bar Hibbah da hakan yay matuƙar sakawa cikin farin ciki, hakama sauran yayunta da su Zahidah. Sai dai duk bugun cikin da suke mata akan son jin wani abu game da Isma'il tayi mirsisi. Sai ma ita dataita musu ciwon

baki akan dama sun san Isma'il ne ya saceta shiyyasa sukaƙi nemanta balle damuwa da rashin ganinta. Lallaahinta su Yaya Muhammad suka dingayi. Daga ƙarshe Ammar ya bata labarin komai daya shafi Master, wanda zuwa yanzu itama duk tasan wannan harma da abind

a su basu sani ba na kasancewarsa jami'in tsaro. Tana da matuƙar wayo, dan haka taki yarda tayi maganar Abba Halilu a gaban su Zahidah da abinda taji har sai da suka shiga salla

ɗ

akin Ummi su kuma suka tafi sashensu. Wayar Ummi ta

ɗ

auka ta turama su Yaya M

uhammad massege akan idan sun dawo salla zatai magana da su a sashen Ummi.

Suna idarwa kuwa koda suka shigo gidan kai tsaye sashen Ummin suka nufa, inda suka isketa naniƙe da Ummi tanata bata labarin su Habib da baba Saude. Ummi sai dariya take da ji

n da

ɗ

in autarta batai rayuwar ƙunci da damuwa ba ashe. Sai take sake ganin girma da mutuncin master a cikin idanunta da jin kaunarsa a ranta fiye da da can. Zama sukai suma suna sauraren surutun na Hibbah suna dariya, idan Ammar ya musa mata magana idan ta

yi yace bai yardaba su hau fa

ɗ

a yana dariya da da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login