Showing 9001 words to 12000 words out of 186858 words
canjaba”.
Fuska ta kumbura tana tura baki, ta ajiye bag
ɗ
inta da gyalen a saman kujera tana ƙarasawa dining
ɗ
in inda duk suke zaune har Ummi, dan haka suke cin abinci a tare duk safiya da dare. Ci
kin shagwa
ɓ
ar data saba da tsiwar da bata barin bakinta tace, “Kai Yaya Umar naga dai Yah Ammar ne ya sakani makara, sakanifa yayi na dafa masa noodles”.
Yah Ammar dake kujerar gefenta yana ƙoƙarin fara cin indomie
ɗ
in data dafa masan ya zubomata
uwar harara shima yana fa
ɗ
in, “Dama can kin saba makararki yarinya zaki wani jingina dani”.
Baki ta sake bu
ɗ
ewa zatayi magana Yah Usman dake duba wasu takardu dake gabansa a dining
ɗ
in shima ya watso musu harara ita da Ammar
ɗ
in, “Dalla malamai kar
ku cika mana kunne kuma ko”.
Ummi dake turama Hibbah kofin kunu data zuba mata tace, “Ai inda sabo sun saba, Ammar da Tanee basa ta
ɓ
a zama waje guda basu isheka ba, sai kace suna ganin hanjin junansu. Nikam babu mai barina da ciwon kai kowa yayi ya g
ama ya kama gabansa”.
Baki Hibbah ta kuma cikawa da iska tana duban Yah Muhammad da Yah Abubakar masu kareta. Yaya Abubakar dake hidimar ha
ɗ
ama kansa shayi yayi murmushi, “Auta yada kallona kuma? Nimafa yau gashi kina neman makarar dani bayan nace
da wuri zan fita”.
Cikin shagwa
ɓ
ar da takema yayun nata saboda so da ƙaunarta da sukeyi ta ce, “Yaya kaima ko?” ta fa
ɗ
a tana maida dubanta ga Yah Muhammad da ke ta faman latsa wayarsa. Ƙaramar dariya yayi tunkan tace komai, ya
ajiye wayar tasa yana
amsar kunun da shima Ummi ta zuba masa dan kusan halinsu
ɗ
aya da Muhibba shima bai cika son tea ba. “Kinga autan Ummi manta da kowa ki karya, yau da kaina ma zan kaiki makaranta bazakibi Ammar ba, maza lokaci na sake ja”.
Jin Yah Muhammad yace da kan
sa zai kaita makaranta yau ya saka bakinta washewa. Ta kalli Yah Ammar abokin tsamartata tana masa gwalo. Kusan duk sai da sukai murmushi kowa na girgiza kansa cike da mata kallon so da ƙauna.
Basai an fa
ɗ
a ba, yanda ƴan uwata da Ummin su kema Hibba
a gidan zaisa kowa fahimtar ita
ɗ
in ƴar gata ce kuma shalele. A kullum kowa burinsa yaga farin cikinta. Koda laifi tayi suka zaneta ko mata fa
ɗ
a daga baya sai su koma mata nasiha da lallashinta har sai sunga ta koma rayuwata ta ƙiriniya da rashin ji suke s
amun nutsuwa. Sai dai kuma a
ɓ
angaren Abba da sauran matansa sam ba haka bane. Sun tsani Muhibbat tamkar ita ka
ɗ
aice ƴa a gidan. Hakama sauran ƴaƴan gidan duk basa sonta. Kafin Hibbah takai haka kullum tambayata mi sukai musu? Amma babu mai bata amsa a tsa
kanin Ummi da yayunta guda biyar. Sai da tayi hankali ne zuwa yanzu take
ɗ
an fahimtar wasu abubuwan duk da dai ba wani ya ta
ɓ
a zama ya sanar da ita gaskiyar dalilinba har zuwa yanzun.
Itace farkon kammalawa, ta miƙe tana fa
ɗ
in, “Alhmdllh”.
Yaya Abubakar ya dubeta da kulawa cikin lallashi yace, “Auta ki dingacin abinci ko zaki ƙara girma fiye da haka dan ALLAH, ke kowa na girma yayi ƙiba banda ke, makarantar nan kamar ƙara tsiyayar dake take ma”.
Murmushi tayi cike daso da ƙaunar
Yayun nata masu sonta. Tace, “Yah Abubakar duk wannan ƙatuwan dana zama, da ka
ɗ
an fa Yah Ammar ya fini tsaho”.
Harara Yah Ammar ya galla mata da fa
ɗ
in, “Tunda nine marainin wayonki ko? bar ganin Ummi a wajen, na tashi
ɓ
arar dake zanyi ALLAH”.
Dariya duk suka sanya masa, dan da alama da haushi yake maganar. Hibbah tai masa gwalo da
ɗ
aukar bag da gyalenta ta fice da gudu saboda ganin zai miƙe, tasan kuma kanta zaiyo.
A ƙofar fita falon taci karo da Abba. Tai saurin komawa baya jikinta
na
ɗ
an rawar ka
ɗ
uwa. Dan duk da rashin tsoro na Muhibbah a rayuwarta tana matuƙar jin tsoron Abba tun tana ƴar ƙarama. Hararar da yake wulla mata ya sata sake sata duƙar da kanta idanunta na tara ƙwalla.
“Wane kalar shashanci ne kuma haka? Da girm
anki amma kullum lalacewa al'amuranki ke ƙarayi saboda ke ƴar ido ce!!”.
Sam Hibbah bata son tsawa, shiyyasa da zaran Abban ya mata ita take rikicewa, yanzu
ɗ
inma duk sai jikinta ya hau
ɓ
ari, muryarta na rawa alamar tahowar kuka tai saurin fa
ɗ
in,
“Kayi haƙuri Abba bansan ka tahoba ALLAH. Ina kwana”.
Ciki yay batare daya amsa mataba yana jan tsaki. Hibbah ta bisa da kallo wasu hawaye masu zafi na sakko mata bisa ƙyaƙyƙyawar fuskarta. Ido suka ha
ɗ
a da Yah Usman. Ya girgiza mata kansa alamar
kar tai kuka. Dan tun tsawar da Abban yay mata duk hankalinsu ya dawo kansu.
Suma koda suka gaishesa bai amsa musu ba. Sai faman mazurai yakeyi. Basu sakebi takansaba duk suka kwashi kayayyakinsu sunama Ummi sai sun dawo. Itako amsa musu take da far
a'a tamkar batasan da zaman Abban a wajenba ma.
Yah Muhammad ne ya kama hannun Hibbah da ko motsi ta kasayi har yanzun. Sai da sukazo har wajen motarsa yasa handkerchief ya share mata
hawayenta batare daya ce komaiba. Sauran ƴan uwansa ma kuma bai
basu damar cewa komai
ɗ
in ba. Sai umarnin yin addu'ar fita gida kamar yanda suka saba yay musu.
Suna kammalawa kowa ya hau abin hawansa. Yah Muhammad da Hibbah. Abubakar ya
ɗ
auka Usman da Umar a motarsa dansu basu da mota har yanzu sai mashina. Am
mar ma ya hau mashin
ɗ
insa lifan shi ka
ɗ
ai tunda yau Hibbah tabi babban yaya...........
✍
_BONANZA, BONANZA, BONANZA 20% OFF ZAFAFA PAID BOOKS, OFFER ENDS ON 31st DEC 12AM INSHA ALLAH!_
_ASSALAMU ALAIKUM!!_
_ZUWAGA MASOYA,
KUMA MAKARANTA LITTATTAFAN ZAFAFA BIYAR._
_KORAFI YA KARBU, DAGA YAU LARABA 29 GA WATAN DECEMBER IN SHAA ALLAH, ZUWA 31 GA DECEMBER RANAR JUMU’AH KENAN. BISAGA KORAFI DA NEMAN RAGE KUDIN ZAFAFA NA DUBU DAYA KAN LITTAFAN BIYAR, IN SHAA ALLAHU, KORAFIN
KU YA ISA GARE MU. KUMA MUN AMINCE. ZAMU KARBI 800 GA LITTAFAI BIYAR DIN DA KUKE BUKATA, A MAIMAKON DUBU DAYA NA BOOKS BIYAR. YAU LARABA ZUWA JUMU’AH KARSHEN WATAN DECEMBER KENAN. ZAMU RUFE KARBAR 800 KUDIN ZAI KOMA DUBU DAYA KARFE 12 NA DAREN RANAR JUMU’
AH INSHA ALLAH._
_GA WATAN JANAIRU (3st JANUARY, ZAMU CIGABA DA KARBAR DUBU DAYA KAN LITTAFAN BIYAR._
_A KUMA 1 JANUARY DINNE IDAN ALLAH YA KAI MU, ZAMU FARA SAKIN PAGES DIN LITTAFAN NA KUDI, WATO PAID PAGES
👏🏼👏🏼
NA BOOKS DIN._
_LITTATTAFA
N SUNE: *DABI’AR ZUCIYA (FALL IN LOVE)* NA SAFIYYAH HUGUMA_
_*HALIN GIRMA (GLAMOROUS LOVE)* NA HAFSAT RANO_
_*DEEN MARSHALL: (INTENSE LOVE)* NA MAMUH GEE_
_*SO DA ZUCIYA (A LOVE SO BEAUTIFUL)* NA: NANA HAFSAT MSS XOXO_
_*TAKUN SAAKA(LOV
E IN TIME)* NA: BILLYN ABDULL._
_KAI DAGA JIN SUNAYEN KASAN ZA’A SHA GWAGWARMAYA A KUMA KARU DA DARUSSAN DA ZASU KOYAR, NA FADAKARWA DA NISHADANTAR WA HADI DA TACACCIYAR KAUNA MARAR GAURAYE_
_DOMIN KASANCEWA CIKIN MABIYA LITTAFAN ZAFAFAN
SAI A TUNTUBE MU TA.
👇🏾
_
*_WAIWAYE......ADON TAFIYA inji masu salon iya magana_*
*ZAFAFANKU BIYAR
🔥🔥🔥🔥
sune suka sake dawo muku da wasu nau'in QAWATATTU kuma TSARARRUN LABARAN,masu dauke da SABBIN JIGO na MABANBANTAN LABARAI masu tsuma ZUCIYA
*
*_SANIN HALI.....yafi sanin kama,indai kasan TAFIYAR ZAFAFA babu dana sani ko nadama cikin zuba kudi wajen siyan litattafansu,koda jin sunan ma kasan cewa tafiyar ta dabance_*
*GWADA IDAN BAKI TABA BA!!!,HAUSAWA SUKACE SAI AN GWADA AKAN SAN NA
Ƙ
WARAI,burinmu kowa ya shigo cikin tafiyar a dama dashi*
*JERIN SABABBIN LITATTAFAN NASU NA WANNAN KARON SUNE*
*_DEEN MARSHALL
👉🏾
Mamuhghee_*
*_HALIN GIRMA
👉🏾
hafsat rano_*
*_TAKUN SAƘA
👉🏾
billyn abdul_*
*_SO DA ZUCIYA
👉🏾
miss xox
o_*
*_ƊABI'AR ZUCIYA
👉🏾
huguma_*
*DUKKAN WADAN NAN LITATTAFAN ƊAI ƊAI HAR BIYAR...ZAKU SAMESU AKAN KUDI NAIRA 1K KACAL*
2
👉🏾
400
3
👉🏾
500
4
👉🏾
700
5
👉🏾
1000
*Zaku saka kudinku ta wannan asusun bankin*
6019473875
MUSAA ABDULLAHI SAF
IYA
keystone bank
Saiku tura shaidar biyanku zuwa ga wannan number
08184017082
*IDAN KATIN WAYA NE KO VTU,SAIKU TURA ZUWA GA WANNAN NUMBER TARE DA SHAIDAR BIYANKU*
09134848107
*_HAR KULLUM MUNA MARABA DA ALFAHARI DA MASOYANMU_*
🤝
🏽
🤝🏽🤝🏽🤝🏽🤝🏽
#team zafafa biyar
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
😭🙏🏻
_*
*_Typing
📲
_*
__________________
*_ASSALAMU ALAIKUM BEAUTIFUL PEOPLE!! ZAFAFA BIYAR FAMILY
💯💯🙌🏽
❤
️
_*
_MUNGODE DA ZABIN LITTAFA
N ZAFAFA BIYAR. ALLAH YA KARA BUDI YA KUMA BAR ZUMUNCI_
*_KAMAR KO DA YAUSHE, WANNAN KARON MA MUNZO DA KOKON BARAR YOUTUBE CHANNEL DIN YARON MU, SUDEIS MASOYI KUMA MAKARANCI, MAHADDACIN ALKUR’ANI MA GIRMA_*
_WANNAN KARON MA DAN ALLAH A TEMAKA ADA
NNA WA CHANNEL DINSA KARARRWA DOMIN KASANCEWA DA MU A DUK SANDA MUKA DORA FEFAN BIDIYON SA, A TALLAFA A KALLA A KUMA DANNA MASA SUBSCRIPTION. HAKAN NA KARAWA SUDEIS KWARIN GWIWAR SAKE DAGEWA YA KUMA KARA KAIMI WAJEN YIN KARATUN SOSAI. MUNGODE KWARAI
💯🙌🏽
❤
️
_
*_GA CHANNEL DIN DAKE YOUTUBE NAN
👇🏾
_*
https://youtube.com/c/sudaiskura
_Sudais is a young boy who has passion in recitation of the Holy Qur'an at a very young age._
_Please help him grow his YouTube channel by subscribing and likin
g his videos to encourage the little boy. Jazakumullahu khairan
🙏🏻
_
_________________________
*_Chapter Six_*
..............Ƙoƙarin kauda fuskarta taketa faman yi saboda kar Yah Muhammad ya ga hawayen dake guje-gujen sakko mata akan fus
ka tun bayan barowarsu gida. Sai dai kuma abinda bata sani ba tuni ya fahimci kuka takeyi, yadai mata shiru ne domin bata damar rage nauyin zuciyarta.
Sai da ya
ɗ
auka titin da zai kaisu har makarantar tasu sannan yay gyaran murya batare da ya kalle
ta ba. Shiru Hibbah bata motsa ba saboda zurfi da tai a tunani....
“Auta!”
Ya kira sunanta cike da kulawa. Nanma shiru babu alamar ta jisa. Le
ɓ
ensa ya
ɗ
an ciza na ƙasa yana gangarawa gefen titi. Harya kashe motar gaba
ɗ
aya ya juya yana kallonta bat
asan mi yakeyi ba. Cikin damuwar data bayyana sosai akan fuskarsa ya ce, “Muhibbat!!”.
A firgice ta juyo garesa tana sauke wata irin nannauyar ajiyar zuciya. Sai kuma tai saurin kai hannunta akan fuskarta ta shiga share hawayenta tana ƙaƙalo murmus
hi. “Lah Yaya banjikaba ALLAH. Ina can wajen kallon hanya har idanuna na hawaye dan ƙauyanci”.
Murmushin da bai niyyar yi baneba ya su
ɓ
uce masa. A ransa yanajin ƙaunar ƴar ƙanwar tasu da yaba halinta na manya. Duk da rawan kanta da tsiwa ita
ɗ
in yar
inyace data san yakamata. Tana da wasu nagartattun halaye da sai ka nutsu gareta kake iya ganosu. Amma a kallo
ɗ
aya zaka iya dangantata da yarinya mai rawar kai da shirme. Ya
ɗ
anja numfashi yana furzarwa a hankali tare da kafeta da idanunsa irin nata.
“Mi kike tunani Muhibbat!?”.
A yanda yay maganar babu wasa a cikinta ne ya sata
ɗ
ago idanunta dake ƙoƙarin tara ƙwalla ta dubesa. Sai kuma tai saurin girgiza kanta tana ƙoƙarin maida kukan dake son ƙwace mata.
“Ba bu komai Yayah”.
Ta fa
ɗ
a murya
rta na rawa.
Sosai ya sake kafeta da idanunsa dake canja kala zuwa
ɓ
acin rai. Sai dai kuma cikin tausasa murya ya ce, “Kin dai san banason ƙarya ko?”.
Kanta ta jinjina masa hawayen da taketa ƙoƙarin makalewa suka gangaro a hankali bisa fuska
rta.... “Yaya! Abba ne, miyasa baya sonmu? Musamman ma ni ya tsaneni bayason ganina”.
Takai ƙarshen maganar tata da fashewa da wani irin kuka mai cin rai ga ma'abocin saurare. Idanunsa ya lumshe a hankali tare da cije le
ɓ
ensa na ƙasa da ƙarfi. A
ddu'a ya fara karantowa a zuciyarsa domin samun dai-daito daga fushi da fusatar damuwar ƴar uwar tasa. Ya kamo hannunta cikin nashi ya rumtse da ƙarfi.
Kamar jira take ta sake fashewa da wani kukan, fuskarta ta kwantar akan hannayen nasu dake cik
in na juna, hawayenta suka shiga gangarowa har akan fatar hannunsa data
ɗ
ora kanta a kai. Cikin kuka ta cigaba da fa
ɗ
in “Yaya miyasa Ummi ta yarda ta auresa? Bayan kuma tasan shi
ɗ
in mugu ne. Miyasa bata haƙura ta zauna damu mu ka
ɗ
ai ba bayan rasuwar Abban
mu?. Wlhy Yaya banason Abba na tsanes.......”
“Muhibbat!”. Yay saurin katseta da ƴar tsawa.
Ɗ
ago kanta tai tana kalonsa, ganin yanda ya
ɗ
aure fuska ne ya sake sakata fashewa da kukan.
Yaya miyasa bakwaso nace banason Abba bayan shima baya
son mu. Kullum shike gusar da farin ciki a kan fuskokinku. Duk randa yazo sashenmu sai Ummi tayi kuka a
ɓ
oye. Sannan fuskarta tana kumbura kamar wadda aka daka Yayanmu”.
A matuƙar razane yake kallonta a yanzun. Dan tabbas tun basukai hakaba suke ta
mbayar Ummi mike samunta a fuska a maban-banta lokaci, amma sai takan ce musu wani ciwo ne yake mata haka akan fuska lokaci-lokaci, amma tana shan magani. Sunsha damunta suje asibiti amma sai taƙi yarda. Sai dai kuma yau gashi ƙaramar ƙanwarsu tazo da wani
batu mai girma. Shin kodai da gaske ne da ake cewa duk ƙanƙantar
ɗ
iya mace tafi
ɗ
a namiji lura da maida hankali akan abu.......
“Yayanmu dan ALLAH kasa mubar musu gidansu mu koma can wani gari da zama mu daina ganinsu suma su daina ganinmu.”
Hibbah ta katse masa tunani ta hanyar girgizasa tana kuka da roƙonsa.
“Tanee! kinga nutsu muyi magana. Maza share hawayenki na tambayeki”.
Da sauri ta shiga share hawayenta da handkerchief
ɗ
insa. Duk da wasu nabin wasu hakan bai hanata fa
ɗ
i
n, “Yaya na goge”.
“Auta kin ta
ɓ
a ganin wani ya daki Ummi ne?”.
Kanta ta girgiza masa.
“To miyasa kikace kamar ana dukanta?”.
“Yaya nidai haka kawai nake ganin kamar shatin yatsu a fuskarta a duk randa fuskan yay kumburi. Sai
kuma ranar da Abba ya kwana a sashenmu na ta
ɓ
a jin kamar tana kuka na fito
ɗ
aukar ruwa dana manta ban
ɗ
auka ba da dare. Tana kuka sosai, ina kumajin muryan Abba yana mata kamar magana cikin fa
ɗ
ansan nan”.
Kallonta kawai yake ko ƙyaftawa babu, a
can ƙasan ransa kuma yanama kalamanta fashin baƙi dalla-dalla. Ganin yaƙi cewa komai yasata kai hannunta akan masa ta girgiza shi.
Ajiyar zuciya ya sauke da ha
ɗ
iye damuwar dake neman kufcewa akan kamilalliyar fuskarsa.
“Yaya baka yarda ba ko?
”.
“A'a Auta, taya zan ƙaryataki bayan nasan ke
ɗ
in baki da ƙarya. Kawai dai ina nazari ne akan maganar taki. Amma inaga yanzu ba shine lokacin yinsa ba. Bara na kaiki makaranta karki makara. Idan mun koma gida zamuyi magana. Amma na roƙeki bayan ni karki
fa
ɗ
ama kowa zancen nan har cikin su Usman kinji ko”.
“Insha ALLAH Yaya bazan fa
ɗ
a musu ba. Amma dan ALLAH ka tambayi Ummi kaji ko Abba yake dukanta ne?”.
Ɗan murmushi yayi a ƙasan ransa yana jinjina wautarta. “Karki damu insha ALLAH bazan m
anta ba.
Koba komai ta
ɗ
anji sanyi a ranta. Dan haka ta ƙarasa share hawayenta nauyin da zuciyarta yay mata yana sauka a hankali.
Tunda ya tada motar suka cigaba da tafiya sai shi ya koma cikin yanayin shiru
ɗ
in. Dan gaba
ɗ
aya tunaninsa d
a hankalinsa sun koma akan zantukan Hibbah.
Koda suka isa makarantar sai da ya sakata tai addu'a kafin ta fita a motar, ya miƙa mata 1k tare da mata garga
ɗ
in ta dage akan text din da yaji Ammar ya fa
ɗ