Showing 144001 words to 147000 words out of 186858 words

Chapter 49 - TAKUN SAKA COMPLETE

10 Sep 2026

29

baya aka samu matsala t

a zareta baki

ɗ

aya, real face

ɗ

insa ta Isma'il ta bayyana kanta gareta............



_______________________

Hi team no makeup

Ina kanawa mutanena

🗣



Shin Ina masoyan mg's ina ma'abota ado da kwalliya kusaurara kuji dame nazomuku

💃

Nasan dayaw

a kunsiya kayanmu Kuma kunshaida yadda suke gyaranjiki cikin lokaci kalilan Koda iyasabulun kikayi anfani dashi sekinyaba balle kankat wato beauty kit dinmu toh inamaitabbatar muku cewa ynx kayanmu ankaramasu kayayyaki Wanda zasu Kara gyara fata fiye da ts

ammanin Mai tunani within 2weeks zakicanza kiga duk inda kikayi se anbiki d

👀

domin ynd fatanki zaikoma Shar kamar madara bawanda zemiki kallo daya yadauke idanunshi

😃😍

Hajiyata shin menene matsalanki, pimples ne?

Spot? sunburn,acne, stretch marks, knuc

kle, wrinkles, Black head,ko kinshafa Maine yabatamiki jiki

Inamai shaidamiki cewa ynx ne lokacin dayakamata kiyake dukkan wadannan kema kidinga fita sakayau abunki baruwanki da kunshe fuska ko kice sekinyi makeup hjy fita zar abunki kinuna ainihin natura

l beauty dinki

😍

domin kayanmu gbdynsu organic ne babuna bleaching zssu sa ki haskaka fatarki tayi ta kyalli kamar madubi ze fiddomiki d ainihin natural beauty dinki ne

😘

kunaji barin fadamuku wani Abu billah wannan prdcts damuke dashi ynx Koda kudinki seda

rabanki domin duk sunzarce nabaya ankaramasu abubuwa dayawa masu matukar anfani agyaran fata

🤗

Ina Wanda basasan shafa Mai koda sabulun kawai kike anfani dashi inamai tabbatar Miki zkg ynd jikinki zekoma luwai luwai

😘

Soap:3k

Beauty kit:12k

Chat:08062991

549

07066210195

Call :07046881166

08064532391

Instagram:glow_with_mgs

Facebook:mg's skincare

amare inakara shaidamuku duk wacce tayi anfani d kayanmu Bata bukatar gyaranjiki sedai ra'ayi

🥰

Masoya kunanan kauna yanda nakwashe aljihu domin nafarantamu

ku kuyi achieving goal dinku pls Nima kunanan kauna kufarantamin

😪🤠

aljihuna yafarfado hilis karnakoma kauyenmu

🥲



Yar shawarmannan duk nasaba

😤

hilis kugarzayo arabani da kaya

🤝

Nd guest what

🤩

Duk Wanda yy siya 10k zuwa sama zesamu Karin gift

😃

Pampe

r your skin

🧖

‍♀



Shine like a bride

👰🏻

Glow

🧚🏻

‍♀



.

_________________________

TATATTUN FITATTUN LABARAN ZAFAFA BIYAR NA 2022*

🔥🔥🔥🔥🔥🔥

*ALSHIRINKU MASU KARATU!!!*

*_NAJI DADI SHINE GARI......_*

*KINA DA BUQATAR TSAFTATATT

UN LABARAI DAKE CIKE DA*

_ILIMI_

_NISHADI_

_TSUMAMMIYAR SOYAYYA KUMA MAI TSAFTA DA ZATA SAKI SHIGA SHAUQIN SOYAYYA DA DUKAR DARUSSA KALA KALA A FANNIN ITA SOYAYYAR DA RAYUWA?_

*MAZA GARZAYO KI NEMI LITATTAFAN ZAFAFAN MARUBUTA GUDA BIYAR*



*NA SABUWAR SHEKARAR 2022*

*WADANDA SUKA ZAUNA,SUKA TACE LABARANSU,SUKA MUSU ADO DA SABUWAR FASAHA!!!*

*SABBIN LABARAI*

*SABUWAR SHEKARA*

*SABON NISHADI*

*_FARINCIKIN KASANCEWA DA MARUBUTAN CIKIN SASHEN DA AKE GWABZA RUWAN SHAR

HI DA MUSAYAR RA'AYI NA DABANNE_*

*MAZA 'YAR UWA SIYA NAKI KI SHIGA SAHUN WANNAN TAFIYAR,TARE DA SAMUN DAMAR SHIGA SASHEN COMMENTS NA MUSAMMAN MALLAKIN MARUBUTAN*

*_TAKUN SAAƘA!!_* _Bilyn Abdull_.

*_SO DA ZUCIYA_* _Hafsat (miss xoxo)_

*

_DEEN MANSHAL_* _Mamu gee_

*_ƊABI'AR ZUCIYA_* _Safiyya huguma_

*_HALIN GIRMA_* _Hafsat Rano_

*ta hanyar tura kudin littafinki zuwa ga wadan nan lambobi dake qasa*

6019473875

MUSAA ABDULLAHI SAFIYA

keystone bank

Saiku tura shaidar

biyanku zuwa ga wannan number

08184017082

*IDAN KATI NE KUMA KO VTU,SAI KU TURA ZUWA GA*

09134848107

Littafi daya

1____300

2____400

3____500

4____700

5____1,000 (1k).

*INGANCI DA NAGARTAR RUBUTU,BABU NADAMA KO DANA SANI*

🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽

#team ZAFAFA BIYAR

🔥🔥🔥🔥🔥

*_ALLAH ka gafartama iyayenmu

😭🙏🏻

_*

*_Chapter Thirty Nine_*

...........Duk da ba sanin mitake tattaunawa da zuciyarta yayi ba yaji a ransa yau ƙila har ALLA

H ya isa sai tai masa. Tama nutsu ta tabbatar da shi

ɗ

in Isma'ill

ɗ

inne ko wanine daban hakan ya gagara saboda rashin man kanta. Komai bai iya yace ba, yasa bargon kawai ya share mata hawayen da har yanzu sun kasa tsayawan. Wayarsa ya sake

ɗ

auka dai-dai shi

gowar sabon saƙo. Yasan Abdull ne dan haka bai tsaya

ɓ

ata lokaci ba ya bu

ɗ

e saƙon. Duk da dai sai da Abdull

ɗ

in ya gama masa sheri irin nasa ya rubuto masa dukkan abinda ya buƙata baibi takansa ba. Kwantar da kanta yay bisa filo a ransa yanajin haushin ya

akaima baiyi tunanin yin duk hakan ba, duk da dai ba fitowa fili yay wajen gayama Abdull

ɗ

in ba, shegen bin ƙwanƙoninsu ne kawai irin na likitoci zaisa ya fahimta. Toilet

ɗ

in ya sake komawa yay duk yanda ya rubuto masa sannan ya dawo wajen Hibbah.

Da

ƙyar ya samu ta tashi tana faman masa raki. Nokewar farko da tai saboda babu kaya a jikinta ya sashi

ɗ

aukar rigarsa dake gefe ya saka mata. Koda ya mikar da ita azaba ta sata fa

ɗ

a masa jiki ta fashe da kuka.

Kansa ya

ɗ

an girgiza da

ɗ

aukarta dukan

ta kawai dan shi kansa wajen hutawar yake bukata. Ga tausayinta fal ransa dan shi bayason ganin mutum a damuwa dalilin sa. A ban

ɗ

akin ma ba tsira yayiba. dan harda cizo ya sake sha. Ummi da su Yaya Abubakar kam sunsha kira matuƙa. Da ƙyar ya samu ya taimak

a mata tayi yanda Abdull

ɗ

in ya rubuto masa. Koda ya tambayeta batun wanka bata tankaba. Dan dama tunda suka shigo bata yarda tako kalli yatsan hannunsa ba idonta a rufe suke. Sai da yaja mata garga

ɗ

i a kausashe sannan tayi, shi ya sake taimaka mata suka f

ito. Ya zaunar da ita a gefen gadon yasa karamin towel ya rage mata ruwan kanta. Gudun kar lokacin salla ya cigaba da shigewa ya sashi

ɗ

akko mata wata doguwar rigan a kanyan da batasan a ina ya samoba. Shiya taimaka mata ta saka nan ma. Ya saka mata hijjab



ɗ

in da fa

ɗ

in, “Tashi kiyi salla”.

Wani irin bugawa ƙirjinta yayi a karo na biyu, saboda jin da muryar da yay magana sak na yaya Isma'il. Sai dai ta dake matuƙa na hana kanta dubansa ta tada sallan cikin layin rashin ƙwarin jiki har yanzu tana haway

en. Sauƙinta ma ta

ɗ

anji da

ɗ

in taimakon ruwan zafin da yay mata duk da sai da ya ha

ɗ

a da mazurai.

Sallar ma dai haka tayita harta kammala tana kuka. Yayinda shi kuma yake kimtsa gadon cikin mamakin abinda ya ci karo da shi. Bai daice komai ba ya n

a

ɗ

e zanin gadon ya hau duba wani a

ɗ

akin kozai samu. Sai dai babu. Dole ya fito zuwa

ɗ

ayan

ɗ

akin dake a sashen. Zanin gadon dake ajiye na gadon

ɗ

akin ya dauka ya koma. Da kansa ya shinfi

ɗ

a cike da karfin hali. Gamawar tasa tayi dai-dai da kammalawar Hibbah

sai dai ta kasa tashi a wajen.

Duk da ya fahimci ta idar baiyi magana ba. sai ma zama da yay a bakin gadon ta gefen ta yana latsa waya. Massege ya turama Habib akan ya kawo masa abinci ya ajiye a falo. Wayar ya ajiye yana maida hankalinsa gareta.

“Kin idar?”.

Kanta kawai ta jinjina masa tana share hawayen da suka ziraro mata. Duk da ya fahimci kukan take baice komai ba ya miƙe ya fita a

ɗ

akin. Yasha mamakin iske abincin da yasa Habib

ɗ

in ya kawo harma da wanda baiceba. Dan harda magunguna a

leda. Tambarin jikin ledar maganin ne ya sashi shan jinin jikinsa. A fili ya furta “Abdull”. Aljihun wandonsa ya

ɗ

an laluba domin cirar wayar sai ya tuna ya barta a bedroom. Dan haka ya

ɗ

auka abincin kawai ya koma. A inda ya barta anan ya sameta, sai dai

yanzu ma ta sake ha

ɗ

e kai da gwiwa.

Komai baice mata ba har sai da ya ha

ɗ

a mata abincin, cikin dakewarsa, dan ya fahimci lalla

ɓ

awar bazatai masaba, Hibbah bahaguwar mutumce kuma zuma ce sai da wuta. yace, “Tashi kici abinci”.

Ɗagowa ta

i, dan muryarsa kawai razanata takeyi a halin yanzun. batare da ta yarda ta kallesa ba cikin rawar muryar kuka tace, “Na ƙoshi, dan ALLAH ka kaini wajen Ummi na, inason na ganta”.

Maimakon ya amsa mata sai ya miƙa mata kofin tea kawai. Ganin taƙi

amsa, tamaƙi

ɗ

agowa ta dubesa ya kamo hannunta ya

ɗ

aura kan kofin. “Baki gaji ba kenan mu koma a ƙara”.

Da dauri ta amshi kifin jin abinda yace, yay gajeren murmushi yana

ɗ

auke kansa daga kallonta. Uziri ke garesa na fita, gashi babu dama baima san ya

nda zaiyi da ita ba. Tsoro da yunwar da takeji ga zazza

ɓ

i yasata shanye tea

ɗ

in akan lokaci ta ajiye kofin, komai baiceba anan ma ya

ɗ

auka ledar maganin ya duba. Ƴar takardar da yaci karo da ita a cikin maganin ya warware ya fara karantawa. Yanda duk za'a

sha maganin ne a ciki, sai ƴar tsokanar da yay masa a ƙasa wadda ta sashi sake tabbatar da zarginsa akan Abdull

ɗ

in yana kusa da shi. Ajiyewa yay ya ciri maganin ya bama Hibbah. Babu musu ta amsa ta sha.

“Wai nikam baza'a kalleni ba?”.

Yay maga

nar yana ƙoƙarin

ɗ

ago ha

ɓ

arta ganin taƙi yarda koda kuskure ta dubesa. Idanunta ta rumtse hawaye suka ziraro. “Kuka dai, kuka dai babu hutu?. Bakisan yanzu ke kin girma ba ne? Kin tashi da ga autar Ummi, shalelen su yaya Muhammad. Nanda ƙanƙanin lokaci za'

a fara kiranki Mamy insha ALLAH ”.

Sake fashewa tai da kukan tana ture masa hannu da juya kanta gefe, sai hakan ya bashi dariya. Amma yay ƙoƙarin gimtsewa da fa

ɗ

in. “ALLAH ya baki haƙuri tashi muje ki kwanta”. Yay maganar Yana miƙar da ita. Koda y

a kwantar da ita a saman gadon shima sai ya kwanta a gefenta tare da

ɗ

an ranƙwafowa yay mata runfa da jikinsa. Hannu yasa yana share hawayen da take zirarwa har yanzun. “Bana son kukan nan Muhibbat, kinga yana ƙara miki zazza

ɓ

i da ciwon kai, yaya Isma'il y

ayi laifi. amma a yafe masa shalelen Yaya Ammar....”

Cikin dasashshiyar muryarta ta katsesa da fa

ɗ

in, “ALLAH ya kiyaye, kai ba Yaya Isma'il bane. Gara ma ka daina wannan

ɓ

oye-

ɓ

oyen fuskar da yaudarar mutane kana jefa rayuwarsu a ha

ɗ

ari kai kazo ka

kwana lafiya”.

Murmushi kawai yayi batare da ya amsata ba da sumbatar la

ɓɓ

anta ya rungumeta a jikinsa dan kansa ciwo yake masa. Tun tana jan ajiyar zuciyar kukan da take har barci

ɓ

arawo ya saceta. Shima dai barcin ke son

ɗ

ibarsa saboda maganin

da yasha. Cikin ƙanƙanin lokaci duk suka tafi duniyar barcin.

Barci sukai sosai har magrib ma ta

ɗ

an gota. kiran wayarsa da akai ne ya farkar da shi harda ma Hibbah, sai dai ita tayi luf bata nuna ta tashin ba harya janyeta a jikinsa ya

ɗ

auka w

ayar. “Barka da yamma sir”.

Ya fa

ɗ

a cikin muryar barci lokacin da yake kai wayar saman kunnensa. Jin abinda wanda ya kira sir

ɗ

in ya fa

ɗ

a da ga can ya sashi miƙewa da sauri yana kallon agogon

ɗ

akin. Kansa ya

ɗ

an dafe ganin yanda lokacin yaja sosai

harma anyi magrib. “I'm sorry sir kaina ke ciwo na

ɗ

an kwanta ne bansan lokaci yaja ba haka”.

Amsar da aka sake bashi da ga can ta

ɗ

an sakashi sakin

ɓ

oyayyen murmushi da fa

ɗ

in, “No sir insha ALLAH yanzun nan zan iso

ɗ

in ka jirani, dan ina son baka

gaba

ɗ

aya bayanan kawai kafin na ida tattara sauran gobe idan ALLAH ya kaimu.”

Idanu Hibbah da maganganun nasa suka bama mamaki ta

ɗ

an bu

ɗ

e tana kallonsa. Gabanta ya sake fa

ɗ

uwa dan still dai Yaya Isma'il take gani har yanzu, kamar yanda a murya

ma dai

ɗ

in shine. Duk da ta jima tana wasiwasi akan muryar master idan yayi magana dama batun yanzu ba. Sai dai tsakanin

ɗ

azu zuwa yanzun muryar tasa tafi kamanceceniya data Yaya Isma'il

ɗ

in fiye da ko yaushe. Ganin ya juyo ya dubeta bayan ya katse wayarne

ya sata saurin maida idanunta ta lumshe zuciyarta na azabar bugu da sake shiga a ru

ɗ

ani. Ya fahimci ta tashi. dan haka ya miƙe batare da yay magana ba ya shiga toilet a

ɗ

an hanzarce.

A gaggauce yay alwalar ya fito yana duban gadon. “Tashi kiyi s

alla”. Ya fa

ɗ

a yana shinfi

ɗ

a sallaya ya tada salla. Ganin ya fara sallarne ya sata yunƙurawa ta tashi da ƙyar. Alhmdllh taji matuƙar da

ɗ

in jikinta, da alama maganin daya bata na kashe ra

ɗ

a

ɗ

i da zogi ne. Sai dai jitake bakinta babu da

ɗ

i. hakama jikinta faya

u kamar isaka zata

ɗ

auketa. Sai da ta

ɗ

an samu ta sake shiga ruwan zafi ya ratsata fiyema da

ɗ

azun da taita raki dan batajin dai-dai a wajen har yanzun sannan ta sake samun nutsuwa, tana fitowa ta samu ya idar da sallar, motsinta yasa shi juyowa suka ha

ɗ

a

ido.

Saurin maida kanta tai ƙasa hawaye na sakko mata. “Dan ALLAH ka cire fuskar nan, ni basai ka suffanta kanka da yaya Isma'il ba zanyi haƙuri har ALLAH ya ku

ɓ

utar dani da ga gareka”.

A yanda tai maganar saita bashi tausayi da dariya. ko

mai baice mata ba ya miƙe, har inda take tsaye yazo ya kama hannunta. Ɗayan hannunsa kuma yasa ya

ɗ

ago fuskarta tare da

ɗ

an matso tasa gab har sunajin saukar numfashin juna. “Karki tsananta tunani, duk abinda kike buƙatar fahimta zaki tabbatar da shi nan d

a kwanaki biyu kacal insha ALLAH. Kiyi sallan ki sake kwanciya ki huta zan fita bazan jimaba, kukan nan kuma ya isa haka ok”. Ya ƙare maganar da sumbatar la

ɓɓ

anta.

Komai ita dai batace ba, sai ma sake rikitata da yay. Shiko ganin yanda time ya ja ya

sashi daukar wayarsa da jacket ya daura saman t-shirt

ɗ

in jikinsa da sabon mask ya fita a

ɗ

akin da

ɗ

an hanzari. Takardun da ya bari a falon Habib ya tattare masa lokacin da ya kawo abinci ya

ɗ

iba ya fito cikin zafin naman da ALLAH ya azurtashi da shi. Mota

ya bu

ɗ

e ya zuba kayan hannunsa sannan ya zagaya mazaunin driver. Su Habib da keta aikin da ya sakasu a sashensu sai jiyo fitarsa sukai. Basu damu ba. dan tunda safe suka fahimci jikinsa da sauƙi Alhmdllh. Sun kuma san a yanda komai ya rikice bazai zauna y

a zuba ido ba. Dan tun

ɗ

azun da yamma labari da

ɗ

umi-

ɗ

uminsa keta yawo a kafafen sada zumunta da gidan redio dana tv akan binciko wasu mafakar master

ɗ

in da sirrikansa da jami'an tsaro sukayi. Harma suna iƙirarin cewar suna gab da kamashi harma da samo iya

lan su A.G da ke a hannunsa.

Sun san wanene Master

ɗ

insu sarai akan iya taku, duk da kuwa akwai ƙaddarar

ɓ

acin rana da kan iya gittawa tamkar ta jiya da har yakai sun harbesa. amma basa tunanin wannan binciken da suke iƙirarin yi yana akan layin

dai-dai. Dan a duk gidan da ya fahimci za'a iya ganesu cikin sauƙi idan sukai aiki sau

ɗ

aya basa sake maimaita ko bin layinsa ma balle shigarsa. So duk inda zasu binciko sai dai ya sake sakasu a ru

ɗ

ani badai a hanyar kama master

ɗ

insu ba.

A

ɓ

angaren Hibbah kam tana idar da sallar ta miƙe. So take tayi wani abu amma tasan duk hanyar da zatayin bazai bari ba sai ya toshe ta kafin ya fita. Tunda ta sha shi sau

ɗ

aya bazaiyi sakaci na biyu ba koda da kuskure. Gadon ta sake hayewa ta kwanta da cigab

a da cu

ɗ

awa da kwancewa akan wannan sabon salon da ya dauka na zuwa mata da fuskar yaya Isma'il dan yaji ta ambaci nagartarsa ga reta ga ahalinta kuma. Tun tana lissafin dai-dai har idanunta suka fara lumshewa, dan dama barcin ma ba sakinta yay ba.



★★★

A

ɓ

angaren Master kuwa tafiyar da bata gaza mintuna goma sha bakwai bace ta kaisa babbar headquarter ta ƴan sandan jihar. Tunda yay horn securitys da ke a wajen suka leƙo suka gansa sai suka wangale masa ƙofar cike da girmamawa da

ɗ

okin

ganinsasuna sara masa. Ɗan salute

ɗ

insu yay shima

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login