Showing 1 words to 3000 words out of 186858 words

Chapter 1 - TAKUN SAKA COMPLETE

10 Sep 2026

64

*_Typing

📲

_*

*_

🔮

TAKUN SAAƘA!!

🔮

_*

*_Bilyn Abdull ce

🤙🏻

_*

_ZAFAFA BIYAR 2K22_

*_Da sunan ALLAH mai rahama mai jinƙai. Ya rabbi ka bani ikon rubuta abinda zai amfani al'um

ma. Ka haneni rubuta abinda zai cutar da wanina da ni kaina. ALLAH ka gafartama mahaifina masoyina da dukkan bayin ALLAH da suka bar duniya

😭🙏🏻

_*.

_Masoya abokan tafiya ga ZAFAFANKU BIYAR sun sake dawowa a karo na biyar insha ALLAH☺



🤗

_

*_______________________________*

*Chapter one*

............Sosai motocin ƴan sandan guda uku na farin kaya ke zuga uban gudu a titi tamkar suna a jerin gasar tsere, bakajin komai sai jiniya mai tsanani da zata iya tada hankalin duk wani

mai tsoro. Da yawan sauran motocin dake a kan titin sauka suke gefen hanya domin basu fili, dan duk mai hankalin da yaga wannan gudun yasan bana lafiya bane ba. Sai dai kowa mamakinsa da tambayarsa shine (Mike faruwa haka?).

Basu da mai basu amsa

, kamar yanda nima bani da amsar. Sai dai mu cigaba da binsu domin sanin mike faruwar? Baki

ɗ

aya.

★★

A lokacin da wa

ɗ

ancan motocin ke tsere-tseren gudu mai kama dana kai agaji ko ceton rayuwaka anan headquarters na ƴan sandan jihar a kusan

hargitse take a wani yanki na cikinta, hargitsin nata kuma yanada tabbacin alaƙa da wa

ɗ

an can motocin.

Kusan gaba

ɗ

ayan ma'aikatan department

ɗ

in tsaye suke cirko-cirko a

ɗ

akin na'urorin bincike cikin matuƙar taraddadi da ƙaulanin fargabar abinda ke

faruwa. Yayinda kusan ma'aikata bakwai ke zaune sun duƙufa wajen sarrafa Computers

ɗ

in cike da ƙwarewa da nuna matuƙar ƙwazo. Bakajin sautin komai sai na keyboards da ajiyar zuciyoyi.

“Sir mutumin nan yana da matuƙar wayo, bana tunanin zamu iya dak

atar da shi da ga zuƙar ku

ɗ

a

ɗ

en nan fa a wannan karon ma”.

Ɗaya daga cikin masu sarrafa computers

ɗ

in ya fa

ɗ

a yana yarce uwar zufar daketa faman tsatstsafo masa a goshi, duk da ac dake aiki a

ɗ

akin. Dafe kai wanda yake ma maganar yayi cikin matuƙar

dagulewar tunani. Sai kuma ya

ɗ

ago a fusace yana kallonsa. Cikin tsawa ya daki desk

ɗ

in gabansa yana kallonsu da idanunsa da ke jajur na

ɓ

acin rai.

“Idan har kuka bari ya cimma burinsa a wannan karon kuma bazan yafe muku ba. Har sai yaushe ne zamu

iya daƙile wannan tsageran

ɗ

an ta'addan yaron dake ganin a kullum yafi ƙarfin hukuma?!!”.

Yanda yay maganar da bugar desk

ɗ

in a tsawace ya saka da yawansu zabura. Wanda yay maganar yay saurin maida hankalinsa ga computer

ɗ

in gabansa jikinsa na

ɓ

ari

ya cigaba da sarrafata da sauri-sauri. Shima

ɗ

ayan dake gefensa tsawar ta rikitashi matuƙa, dan haka ya ƙara ƙaimi wajen sarrafa na'urar gabansa.

Ogan nasu ya cigaba da masifar data sake hargitsa sauran harma suka rasa nutsuwarsu wajen sarrafa na'

urorin. Ɗif komai dake wajen ya tsaya, hakan ya jawo yin tsitt

ɗ

in

ɗ

akin lokaci guda. Gaba

ɗ

ayansu suka zubawa Computers

ɗ

in ido a hargitse, dan sun san aikin gama ya gama kawai. kamar yanda ya saba cin nasara a kansu yauma ya sake ci........







A

ɓ

angaren motoci masu rera gudu bisa titi kuwa sun isa banki ne, inda suka iske mutane da duk ma'aikatan bank

ɗ

in hankalinsu a tashe. Musamman ma shugaban bankin da yafi kowa birkicewa. Dan ku

ɗ

in da guy

ɗ

in ya

ɗ

iba ya tatsesune ciki

n asusun matar gwamna. Duk da dakatar da shi da aka samu nasarar yi ya zuƙi biliyoyin ku

ɗ

in da su kansu tsoron bayyanama duniya sukeyi saboda gudun abinda zaije ya dawo kuma.

Cikin ƙanƙanin lokaci jami'an nan na hukumar farin kaya da ƴan sanda sun g

ama zagaye bankin dan ana ƙyautata zaton wanda ya aikata laifin ko wani nashi yana cikin bankin har yanzun basuyi nisa ba.

An garƙame ko'ina da ina, duk wanda ke a ciki baida damar fita sai an bincikesa ciki da bai

ɗ

insa, musamman ma wayoyin hannu

da bags.

Al'amarin tamkar rufa ido har aka gama bincike mutane aka koma kan ma'aikatan banki babu mai ko alamar aikata laifin. Zuwa yanzu kuma babban

ɗ

a ga gwamna ya iso wajen tare da mahaifiyarsa matar gwamna

ɗ

in da securitys

ɗ

inta. Hakanne yasa wa

jen ƙarayin tsamari dan ta nuna tsananin

ɓ

acin ranta na ƙarancin tsaro da bankunan ƙasarmu ke fama da shi. Inda kake tunanin ka ajiye ku

ɗ

inka ka koma kai barci mai da

ɗ

i a gidanka shine kuma ya zama gidauniyar wawaso na salon

ɓ

arayi masu aiki da ilimi, ta t

abbatar musu bazata yardaba, kodai ku

ɗ

inta su dawo cikin asusunta kokuma ta

ɗ

auki tsatstsauran mataki akan bankin da ma'aikatan cikinsa. Wannan shine ya ƙara

ɗ

aga hankalin duk wani ma'aikaci dake a reshen wannan banki.

Abu ya ƙara tsamari dan har C.

P da kansa ya iso wajen tare da mataimakin gwamna da wasu manya-manyan ƙusoshin gwamnatin dan

ɓ

arnace ta

ɗ

unbin ku

ɗ

i wannan

ɓ

arawo ya aikata wadda a ƙiyasi bama ya ta

ɓ

a aikata kwatankwacin irinta ba a duk hatsabibancin da ya aikata, dan babu hukumar tsaron

da babu sunansa a ƙasar matsayin mai-laifi saboda tsagerancinsa.

Takaici da baƙin cikin halin da ake ciki ne ya saka wani

ɗ

an sanda yima mabaratan dake zaune a

ɗ

an gefen bankin korar kare, dan yanda suka zauna zuru-zuru suna kallon duk wainar d

a ake toyawa ne yasa takaicinsu kamashi. Ya fatattakesu tare da bada umarnin idan sunƙi barin wajen a saka musu barkonon tsohuwa maisa hawaye.

Tuni suka fara ha

ɗ

a kayansu suna barin wajen da sauri-sauri. Wani gurgu dake a tsohon kekensa (Wheelchai

r) ya murzata da ƙyar yana barin wajen, keken sai wani irin mugun ƙara yake saboda tsabar tsufan da yayi.

Cikin layi na uku dake akan titin da bankin yake ya shiga, sai da ya iso saitin wani kango makahon dake biye da shi a baya yana raira ƴar waƙ

arsa da laluben hanya da sanda yace, “Boss mun iso point”.

Wani irin ƙuuu! Yaja birki da keken, ya waiga bayansa ya kalli makahon da ya bu

ɗ

e idanunsa ras yanzu,

ɗ

auke kansa yay ya maida idanunsa ga ko'ina na layin babu kowa sai jefi-jefin yara dake

wasa. Cak ya miƙe daka saman keke yana jan wani uban tsuki dasa hannu ya yaga daddau

ɗ

ar rigir malun-malun

ɗ

in shaddar jikinsa data fita hayyacinta saboda tsufa. Ya fincike rawanin daya aza akai da hular suma duk ya jefa saman keken.



Ba ƙa

ramin

ɗ

unbin al'ajab da mamaki bane suka lullu

ɓ

e ni saboda ganin lafiyayyen mutum ƙyaƙyƙyawa tsaye akan ƙafafunsa, a yanayin jiki dai daka gansa kaga matashin mai tashen ƙuruciya da cikakkiyar lafiya, amma abin mamaki fuskarsa ta tsoffi ce, hasalima harda

tarin furfura a saman kansa da sajensa zuwa gemu. Sosai raina ke cike da

ɗ

unbin mamakin hakan, dan nidai ban ta

ɓ

a gani ba tunda nake. Ace matashin saurayi da fuskar tsoffi............



🏻

*TATATTUN FITATTUN LABARAN ZAFAFA BIYAR NA 2022*

🔥🔥🔥🔥

🔥🔥

*ALSHIRINKU MASU KARATU!!!*

*_NAJI DADI SHINE GARI......_*

*KINA DA BUQATAR TSAFTATATTUN LABARAI DAKE CIKE DA*

_ILIMI_

_NISHADI_

_TSUMAMMIYAR SOYAYYA KUMA MAI TSAFTA DA ZATA SAKI SHIGA SHAUQIN SOYAYYA DA DUKAR DARUSSA KALA KALA A

FANNIN ITA SOYAYYAR DA RAYUWA?_

*MAZA GARZAYO KI NEMI LITATTAFAN ZAFAFAN MARUBUTA GUDA BIYAR*

*NA SABUWAR SHEKARAR 2022*

*WADANDA SUKA ZAUNA,SUKA TACE LABARANSU,SUKA MUSU ADO DA SABUWAR FASAHA!!!*

*SABBIN LABARAI*

*SABUWA

R SHEKARA*

*SABON NISHADI*

*_FARINCIKIN KASANCEWA DA MARUBUTAN CIKIN SASHEN DA AKE GWABZA RUWAN SHARHI DA MUSAYAR RA'AYI NA DABANNE_*

*MAZA 'YAR UWA SIYA NAKI KI SHIGA SAHUN WANNAN TAFIYAR,TARE DA SAMUN DAMAR SHIGA SASHEN COMMENTS NA MUSAMMA

N MALLAKIN MARUBUTAN*

*ta hanyar tura kudin littafinki zuwa ga wadan nan lambobi dake qasa*

6019473875

MUSAA ABDULLAHI SAFIYA

keystone bank

Saiku tura shaidar biyanku zuwa ga wannan number

08184017082

*IDAN KATI NE KUMA KO VTU,S

AI KU TURA ZUWA GA*

09134848107

Littafi daya

1____300

2____400

3____500

4____700

Duka gamayyar biyar din(1k)

1,000

*INGANCI DA NAGARTAR RUBUTU,BABU NADAMA KO DANA SANI*

🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽

#team ZAFAFA BIYAR

*_ALLAH ka gafartama iyayenmu

😭🙏🏻

_*

*_Typing

📲

_*

*_

🔮

TAKUN SAAƘA!!

🔮

_*

*_Bilyn Abdull ce

🤙🏻

_*

_ZAFAFA BIYAR 2K22_

*_________________________

_______*

*Chapter two*

.........Idanu sosai na ware domin ƙare masa kallo, sai dai isowar mashinan power bike guda biyar cikin layin ya rabamin hankali biyu, tuni makaho shima ya yaye kayan dattin jikinsa ya fito a lafiyayyensa. Cikin girmama

wa

ɗ

aya daga cikin wanda suke a saman mashinan ya faka nasa gabansa, ya sakko tare da sauke jakkar bayansa dake goye ya ciro takalma masu azabar ƙyau da sauran kayan bada kariya daga ha

ɗ

ari na mashin

ɗ

in.

Cikin sauri wani ma ya sakko a nasa mashin

ɗ

in ya warware kujera ya ajiye masa sai kace wani sarki.

cikin wani salo na isa da ƙasaita yakai zaune tamkar wanda ya samu kujerar falonsa, yanda yake abu cikin izza da isa ya sani yin zuru ina kallonsu.

Wanda yake riƙe da takalmin ya kai

tsuggunne gabansa ya fara zare masa takalman robar dake ƙafar tasa irin na masu kiwo

ɗ

in nan duk sun fashe saboda wahala. Takalman ya shiga saka masa, shi kuma ya amshi hular kwanon ya

ɗ

aura a kansa tare da sauran kayan. Miƙe yay cike da ƙwarewar ƙasaita y

a

ɗ

are bisa mashin

ɗ

in.

Makaho da wanda ya kawo masa mashin

ɗ

in suma duk suka haye sauran mashinan da ƴan uwansu suke..

Kasancewar nashi mashin

ɗ

inne a gaba ya sake daidaitashi. Cikin sallon ƙasaitarsa ya

ɗ

aga hannunsa sama, ƙaramin yatsan

sa ya fara miƙarwa alamar (

ɗ

aya), ya

ɗ

aga na kusa da shi (biyu), yana

ɗ

aga na ƙarshe alamar (uku) suka saki wata irin sautin ƙara data gigita kusan mafi yawan

jama'ar layin. Tuni mata suka shiga gudun afkawa cikin

ɗ

akuna, masu ƙarfin hali na

ɗ

an leƙowa suga

mike faruwa?.

Kasancewar layin da suke yana gab da bankin tuni saƙonsu ya isa kunnuwan jami'an tsaron dake zagaye da wajen. Har rige-rige jami'an tsaron keyi wajen hawa ababen hawansu, dan sunsan wannan singing ne na tabbatar da shi

ɗ

in na kusa da

bankin.

Daga

ɓ

angarensu kuwa a wani irin mugun gudu suka harbo mashinan suka fito daga cikin layin, hakan yayi dai-dai da gabatowar motocin jami'an tsaron kwanar layin suma. Isowar jami'an tsaron ya sakasu danna wani abu a jikin mashinan nasu

tuni hayaƙi ya gauraye titin baki

ɗ

aya suka harba mashinansu tamkar walƙiya.

ALLAH yaso a ƙaramin titi suke, da tabbas babu abinda zai hana haddasuwar gagarumin ha

ɗ

ari saboda yanda gaba

ɗ

aya titin ya lullu

ɓ

e da hayaƙi, mai tahowa baya ganin ma

i tafiya.

Sai dai duk da wannan hayaƙi hakan bai hana mota

ɗ

aya cikin motocin jami'an tsaron bin bayansu ba a guje suma. Kusan mintuna uku cikakku hayaƙin ya

ɗ

auka kafin ya baje, zuwa lokacin tuni mashinan nan sun

ɓ

ace

ɓ

at daga yankin ma baki

ɗ

aya

tamkar na aljanu.

Rai a

ɓ

ace sauran jami'an tsaron ke yarfar da hannaye, kowa yanajin takaici da ƙunar rai cikin zuciyarsa. Masu ƙarfin hali ne ke ƙoƙarin tsintar ƙananun takardun dake yashe a ƙasa alamar masu power bike ne suka sakesu tare da haya

ƙ

in. Abinda ke a jiki ya ƙara harzuƙasu, dan kamar yanda ya saba barin sunansa idan ya aikata laifi a wannan karonma hakane. Sunan nasa ne a jikin takardar tare da zanen fuskarsa ta tsoffi ra

ɗ

am.

A zabure

ɗ

aya daga cikin jami'an yace, “Kai! Wannan a

i yana cikin al'amajiran dake a ƙofar bankin suna bara”.

“What!!?”

C.P ya fa

ɗ

a a matuƙar zabure.

Manager da shima

ɗ

aya daga cikin takardar ke hannunsa muryarsa a hargitse ya ce, “Tabbas wannan al'amajirin sati biyu da suka wuce na fara ganin

sa a wajen nan. Amma dai wannan ya cika matsiyaci”.

Zafi da ƙunar da zukatansu suke musu ya hana kowa ƙara magana. A kuma dai-dai lokacin matar gwamna da yaronta suka iso wajen suma. Dan sun gaji da jiran tsammani a cikin banki. Jin cewar basu ka

mashiba yasa

ɗ

anta ya fara masifa tamkar zai ha

ɗ

iye harshensa. Hakama mataimakin gwamna ya tabbatar musu karsu wuce awanni ashirin da hu

ɗ

u basu kamo hegen ba.

Daga haka kowa yabar wajen rai

ɓ

ace. Jami'an tsaron ma kowa ya koma inda ya fito domin ƙulla

mai yuwuwa.



Jami'an farin kaya harsun kama hanyar barin wajen suma suka dawo, sakamakon kiran wayar oga kwata-kwata na hukumar tasu da

ɗ

aya daga ciki yayi domin sanar masa halin da ake ciki. Shine ya basu umarnin komawa su duba inda wannan g

agarumin

ɓ

arawo ya fito bayan barinsa banki.

Sun shigo layin, inda suka iske mata da yara cike suna kallon kujera da kayayyakin da gurgu da makaho suka cire. Cikin mamaki suma suke duban kayayyakin, tare da

ɗ

anyin tambayoyi ga mutanen wajen kowa na

fa

ɗ

in albarkacin bakinsa.

Ɗaya daga cikin jami'an yakai duƙe yana

ɗ

aga kayan dake bisa keken guragun. A mamakinsu sai ga facemask exactly da wadda ke jikin fuskar guy

ɗ

in, kuma itace zane a jikin takardar da ya bar musu a titi.

Komai basuce

ba, saboda basusan da mutanen da suke tare a wajenba dan ya zama shu'umi kuma. Suka tattare kayan kaf har sandar makaho suka bar wajen..

A lokacin da mashinan power bike

ɗ

in can ke reren gudun tserewa wasu daga cikin

ɗ

aliban babbar jami'ar jiha

r ke tururuwar fitowa domin neman ababen hawa da zasu maidasu gidajansu dan sun ƙare darasin karatu na wannan rana.

Matasan ƴammata uku dake ƙoƙarin tsalla titi cikin matuƙar gajiya da yunwa suka daka uban tsale domin komawa baya sakamakon gabatowa

r wa

ɗ

anan mashina dake gudu tamkar su ka

ɗ

ai ne a titin.

Ɗaya a cikinsu takai ƙasa sakamakon tuzgu

ɗ

ewa da takalmin ƙafarta yayi, ƙarar data ƙwalla ne ya maido mafi yawan hankalin mutane da idanunsu ke akan power bikes

ɗ

in kansu. Ɗayar budurwar tai s

aurin kamo wadda ta fa

ɗ

in tana ambaton kalmar “Subahanallahi Hafsat!”.

Ɗayar kuwa a wani irin harzuƙe ta wurga musu wani abu dake hannunta, cikin sa'a kuwa sai gashi ya manne saman jikkar

ɗ

aya daga cikin masu power bike

ɗ

in. Cikin zafin rai da tsiwa

tai alamar harba bindiga da yatsunta biyu tana fa

ɗ

in, “Ku tafi duk iya inda kuke buƙata a tafin hannuna kuke, ko ƴaƴan ubanwaye ku a ƙasar nan zakusha mamaki, dan sai nayi sanadin da hawa power bike zai gagareku insha ALLAH”.

Karaf wannan furuci n

a ƙyaƙyƙyawar matashiyar budurwa da shekarunta bazasu gaza sha takwas ba a kunnen

ɗ

aya daga cikin jami'an ƴan sanda nan da suka biyo bayansu, sai dai dandazon

ɗ

aliban daya rufe kusan rabin titin ya rage musu ƙaimin gudun da sukeyi suma domin son cimmasu. S

assauta gudun nasu ya basu damar jin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login