Showing 111001 words to 114000 words out of 186858 words
Tai kwaliyarta gwargwado ta shirya cikin wata doguwar riga maroon mai laushi da tabi jikinta kasancewar kamar roba take. Sai dai bata fidda ma
ta jiki ba. Dan daga sama an mata wani ado da yay tamkar mayafi ya rufe ƙirjinta duka hakama ya sauka bayanta har kasan mazaunai. Ita kanta tasan tayi kyau gwargwado. Dan haka ta tattare sauran kayan tasa a Wadrobe
ɗ
in
ɗ
akin ta
ɗ
auka gyale karami dake ciki
n kayan ta yana a kanta. Tab
ɗ
insa da plate
ɗ
in da taci abinci jiya ta
ɗ
auka ta fito, dan yanzun ma yunwar takeji.
Babu kowa a falon saman sai ƙamshin air Fresheners da mayataccen ƙamahin turarensa alamar ya gitta falon. Baki ta tabe da nufar ƙasa
. Kasancewar hankalinta na kan tab
ɗ
in yasa bata kallon gabanta, so take ta fito a shop
ɗ
in jiya amma har yau yaki, da alama shi yay hakan dan karta samu damar shiga ko ina.
“Good morning Aunty Queen!!”.
Su Zaidu dake kan dining suna karyawa suka h
a
ɗ
a baki wajen fa
ɗ
a dai-dai Hibbah na taka step
ɗ
in ƙarshe zata dire ƙafarta ƙasa tamkar wasu
ɗ
aliban makaranta. Fasa saukar da kafar tai ta
ɗ
ago a
ɗ
an razane ta dubesu. Kawunansu sukai saurin maidawa ƙasa suka duƙar saboda harar da boss ya gallaro musu da
ga inda yake zaune can gefen falon saman
ɗ
aya daga cikin kujeru biyun da aka ajiye dan hutawa ta musamman yana ta faman sarrafa lap-top.
Fuska Hibba ta ƙwa
ɓ
e itama tana hararar su, dan sam bata lura da Master ba. “ALLAH idan baku daina cemin auntyn
nan ba sai na ha
ɗ
aku da jarababben uban gidankun nan da wata
ɗ
aurarren face
ɗ
insa kamar mala'ikan
ɗ
aukar rai.”
Idanu suka waro waje tare da saka hannu sukai saurin
ɗ
orawa a saman bakunansu, saboda dariya dake neman kufce musu babu shiri. Yayinda
ita kuma ta ka
ɗ
a kanta ta cigaba da tafiya fuska a kumbure. Turus taja ta tsaya saboda cin karo da wanda batai tunanin gani ba zaune a falon, duk da yayi tamkar baya jinsu sarai tasan duk abinda tace masa akan kunnensa ne. Ita kanta baba Saude dake daga ki
tchen dariya ta shigayi, yayinda wani sashe na zuciyarta ke ayyana mata (inama ace....)
Hibbah ta
ɗ
an saci kallon fuskarsa da ke a tsuke ta ganta babu alamar rahama, wani irin sake tsargawa cikinta yayi, dan ta tabbatar zai iya mata walmakalifat
u. Dabara ce tazo mata, dan haka cikin
ɗ
an raunana murya da langa
ɓ
e kai gefe ita a dole kalar tausayi tace, “Yaya Master dama tab
ɗ
inka ce na kawo maka ko zaka nema. Kuma na......”
Wani shegen kallo daya watso matane ya sakata saurin duƙewa ta riƙe c
iki da fa
ɗ
in, “Wayyo Ummi na cikina. Yaya Muhammad!!...”
Da sauri baba saude ta fito a kitchen, hakama su Khalid duk mikewa sukai duk zatonsu gaske takeyi tunda kansu a duƙe yake basuga harar da yay mata ba. Amma sunji mitace akan tab. Baba saude dat
a ƙaraso ta kamata ta tayar tana jera mata sannu. saman doguwar kujera ta kaita duk ta rikice. Hakama su Habib falon suka nufo a rikice suna tambayarta dama bata da lafiya ne?.
Murƙususun ƙaryar da takeyine ya hanata basu amsa. Baba Saude dake a ri
kice ta dubi Master da yay kunnen uwar shegu da su kamarma baisan sunai ba. “Babana ko akwai wani maganine da zata sha a cikin maganinta?”.
Idanunsa ya
ɗ
ago a hankali ya dubi baba Sauden, kafin ya janye ya maida kan Hibbah data haƙiƙance ita ciwo
cikinta ke mata da gaske. Lip
ɗ
insa ya
ɗ
an ciza ta gefe yana mikewa da ajiye lap-top
ɗ
in saman table
ɗ
in kujerun. Cikin halin ko in kula ya nufa inda suke cike da ƙasaita. Musbahu ya kalla a ƙasan maƙoshi yace, “Ɗakko min maganin feshin flowers
ɗ
in nan a ba
ta yana maganin ciwon ciki....”
“Kaji mugunta”.
Hibbah ta fa
ɗ
a tana mikewa zaune dingangan. Ta dubi baba saude data wangame baki tana kallonta. “Baba wlhy so yake ya kasheni kawai mutumin nan dama ba ƙaunata yake ba”.
Babu shiri su Habib
suka kwashe da dariya. Sai kuma sukai saurin gimtsewa saboda kallon da yay musu. Hibbah ta mike zumbur ganin ya nufota. Bayan baba Saude ta koma ta maƙale.
“Wayyo baba!, wayyo baba saude!!”............
✍
*_fajin he tsaho ike
😌🙄😏🚶🏻
_*
TATATTUN FITATTUN LABARAN ZAFAFA BIYAR NA 2022*
🔥🔥🔥🔥🔥🔥
*ALSHIRINKU MASU KARATU!!!*
*_NAJI DADI SHINE GARI......_*
*KINA DA BUQATAR TSAFTATATTUN LABARAI DAKE CIKE DA*
_ILIMI_
_NISHADI_
_TSUMAMMIYAR SOYAYYA KUMA
MAI TSAFTA DA ZATA SAKI SHIGA SHAUQIN SOYAYYA DA DUKAR DARUSSA KALA KALA A FANNIN ITA SOYAYYAR DA RAYUWA?_
*MAZA GARZAYO KI NEMI LITATTAFAN ZAFAFAN MARUBUTA GUDA BIYAR*
*NA SABUWAR SHEKARAR 2022*
*WADANDA SUKA ZAUNA,SUKA TACE LABARANSU
,SUKA MUSU ADO DA SABUWAR FASAHA!!!*
*SABBIN LABARAI*
*SABUWAR SHEKARA*
*SABON NISHADI*
*_FARINCIKIN KASANCEWA DA MARUBUTAN CIKIN SASHEN DA AKE GWABZA RUWAN SHARHI DA MUSAYAR RA'AYI NA DABANNE_*
*MAZA 'YAR UWA SIYA NAKI KI SHIGA SA
HUN WANNAN TAFIYAR,TARE DA SAMUN DAMAR SHIGA SASHEN COMMENTS NA MUSAMMAN MALLAKIN MARUBUTAN*
*_TAKUN SAAƘA!!_* _Bilyn Abdull_.
*_SO DA ZUCIYA_* _Hafsat (miss xoxo)_
*_DEEN MANSHAL_* _Mamu gee_
*_ƊABI'AR ZUCIYA_* _Safiyya huguma_
*_
HALIN GIRMA_* _Hafsat Rano_
*ta hanyar tura kudin littafinki zuwa ga wadan nan lambobi dake qasa*
6019473875
MUSAA ABDULLAHI SAFIYA
keystone bank
Saiku tura shaidar biyanku zuwa ga wannan number
08184017082
*IDAN KATI NE KUMA KO
VTU,SAI KU TURA ZUWA GA*
L09134848107
Littafi daya
1____300
2____400
3____500
4____700
5____1,000 (1k).
*INGANCI DA NAGARTAR RUBUTU,BABU NADAMA KO DANA SANI*
🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽
#team ZAFAFA BIYAR
🔥🔥🔥🔥🔥
*_
ALLAH ka gafartama iyayenmu
😭🙏🏻
_*
*_Typing
📲
_*
*_Zafafa biyar na ku
ɗ
i ne. Dan girman ALLAH ki saya kafin ki karanta. Muna ha
ɗ
aki da ALLAH idan kin saya karki fitar mana saboda hakan cutarwa ne a garemu da ke kanki da
kika sa
ɓ
a mana alƙawari ta hanyar zalintarmu da son ruguza mana kasuwancinmu._*
*_ZAFAFA BIYAR FACEBOOK LINK
👇🏾
_*
https://www.facebook.com/groups/494948898814888/?ref=share
*_ZAFAFA BIYAR INSTAGRAM LINK
👇🏾
_*
https://www.instagram.
com/invites/contact/?i=u8e91axrluzc&utm_content=nj79azb
_________________________
*_Chapter Thirty one_*
...........Tab
ɗ
insa data yasar a ƙasa ya
ɗ
auka ya bar wajen batare da yako kalleta ba. Hakan yasa ta
ɗ
an sauke ajiyar zuciya tan
a fitowa da ga bayan Baba Saude data
ɓ
uya. Kallonta baba Saude da ke murmushi tayi. Cikin son tsokanarta tace, “Anya baza'ai ƴar gida ba anan
ɗ
iyata?”.
Cikin rashin fahimta Hibba tai ƴar dariya tana zama. “Baba Saude ina kwana”. “Lafiya lau”. Ta amsa
mata da kulawa. Sai kuma ta
ɗ
ora da fa
ɗ
in, “Ke da baki da isashen lafiya ya kamata kizo ki karya”.
Kallon su Habib da suke tattare plates
ɗ
in da suka gama tayi. “Baba nifa lafiyata lau ALLAH. Waya ce miki banda lafiya ne?”.
Da sauri gudun k
arta
ɓ
aro musu aiki Khalid ya ce, “Baba saude yau dama tuwon rana akai mana miyan
ɗ
anyen ku
ɓ
ewa”. Hankalinta ta maida garesa da fa
ɗ
in, “To shikenan Khalid inhar suma duk suna so ai sai ayi.”
A mamakin Hibbah da ke kallonsu sai gani tai sun hau murna
harda rawa. Baki ta
ɗ
an ta
ɓ
e tana mikewa, a ranta ko tana ayyana ta
ɓ
ararsu.
Duk yanda Hibba take dojema su Habib a wannan yini sai da ta saki jikinta da su ƙarfi da yaji, saboda yanda suke shiga lamarinta. Da ga ƙarshe sai gashi sun baje a falo
suna hira tare cikin nutsuwa. Dan idan taso nutsuwar bazaka ta
ɓ
a
ɗ
auka ita bace. Ita kanta Baba Saude tayi mamaki. Takuma fahimci cewar gata ne kawai ke
ɗ
awainiya da Hibbar.
Tare suka shiga kitchen ita da baba Saude sukai girkin rana. Bayan sun kam
mala ta fito ta koma sama. Salla tayi tai kwanciyarta sai barci. Da ga haka babu wanda ya sake jin
ɗ
uriyarta har bayan la'asar. Dan koda ta tashi tai salla sai tai zaman shan kukan kewar ahalinta. Sai kusan biyar ta fito falon.
Kowa bata samu ba sai
motsin baba saude a kitchen. Ta leƙa ta gaisheta tana tambayarta su Idris. Computers room
ɗ
insu baba sauden ta nuna mata. “Suna cikin can, suna dawowa da ga sallar la'asar babana ya ka
ɗ
asu can kinsan su ƙwararrune na na'ura mai ƙwaƙwalwa anan suke wasu ayy
uka nasu da nima bansan kona minene ba”.
“Na satar ku
ɗ
a
ɗ
en mutane mana”. Hibbah ta fa
ɗ
a a hankali batare da baba Saude tajita ba. Ɗakin ta nufa, ganinsa a bu
ɗ
e yasa ta danna kai da sallama. Shi ka
ɗ
ai da ke tsaye a kansu ya
ɗ
ago ya kalleta. Su Salis
kam duk sun duƙufa aikin gabansu. Ha
ɗ
a idon da sukai yasata janye nata ta maida kansu Adam. Yanda suke sarrafa kwamfitocin sun matuƙar birgeta. Dan sai ka
ɗ
auka bada hannu suke sarrafa keyboards
ɗ
in ba tsabar ƙwarewa da yawan dannawar da suke a koda yaush
e.
“Guys are you ready?”.
Musbahu ya fa
ɗ
a da
ɗ
an ƙarfi. A tare suka ha
ɗ
a baki wajen fa
ɗ
in yes. Sosai Hibbah ta nutsu wajen kallonsu matuƙa, suko sunata aikinsu cikin maida hankali garesa har aka kira sallar magrib. Ganin ya kalli agogon dake
ɗ
aure a tsintsiyar hannunsa da fa
ɗ
in, “Lokacin salla yayi” ya sakata juyawa zata fita.
“Hii Auntynmu”.
Salis ya fa
ɗ
a yana
ɗ
aga mata hannu. Juyowa tai tai wani
ɗ
an yaƙe tana
ɗ
aga masa hannu sai kuma ta gimtse fuska da hararsa. Ya ha
ɗ
e hannayensa alam
ar tuba fuskarsa
ɗ
auke da murmushi kamar yanda suma sauran sukeyi mata. Sake tsuke fuska tai ta fice batare data sake tankawa ba.
Tunda Hibbah ta koma
ɗ
akinta taketa faman kai kawo na mamaki. Gashi takadari shu'umi, amma a
ɗ
an kwanan da tai a gi
dan biyu ta fahimci sam baya wasa da salla baya barin su suma suyi wasa da ita. Anya bazata amshi tayin yimasa aikin na wata guda ba kodan ta yo leƙen asirinsa. Dan bata da wani babban burin da ya wuce ganin ta damƙa su Abba da dukkan mabiyansu ga hukuma k
odan ku
ɓ
utar da kanta da ahalinta garesu.
Wannan shawarar da ta yankema zuciyarta ne ya sata fitowa bayan sallar isha'i. Cikin sa'a kuwa ta samesa a falon saman shi ka
ɗ
ai zaune yana aiki a system. Gefe kuma yana shan baƙin shayin da keta tashin ƙamsh
i. Sarai ya ganta ta gefen ido, sai dai a ransa yana mamakin ganin yanda ta fito a nutse tamkar ba ita ba. Mamaki bai karasa kasheshi a zaune ba sai da ta zauna a ƙasa tana fa
ɗ
in, “Yaya Master barka da aiki”.
Duk yanda yaso shareta sai ya kasa. Batare
da ya kalleta ba yace, “Kina buƙatar wani abu ne?”.
Duk da ta
ɗ
anji haushin yanda yay
ɗ
in sai ta danne. Cikin sanyin murya da kwantar da kai tace, “Dama zance maka ne na amince zanyi maka aikin. Amma dan ALLAH nima ka cikamin alƙawarin barina naje
ga ahalina bayan na kammala. Sai dai ina roƙonka abu biyu. Ka ha
ɗ
ani dasu ko waya muyi dan su sami nutsuwa nima na samu. Sannan dan ALLAH karka sakani aikata abinda ba dai-dai ba. Kaga ni
ɗ
in marainiya ce, sannan kuma mace. Ɓacin sunana ko fitar tambarin f
uskata da sunana ga al'umma tamkar daƙile wata ƙofar mutunta sunan gidanmu ne. Sannan zaiyi wuya ace na sami mijin aure bayan wannan shine fatan kowacce
ɗ
iya. Abu na ƙarshe bana fatan a tada mahaifina a nuna masa ni matsayin ƴar ta'adda bayan ban nema masa
mutunci da addu'a ba. Sai kuma dan ALLAH ka zamemin garkuwa na mutuncina a gidan nan duk da tunda na shigo babu wanda ya nufeni da ko maganar banza a cikin yaran ka da ya shafi iskanci. Kaima ka
ɗ
an rage kusancin da kake son haifarwa a tsakaninmu kodan gu
jema sharrin shai
ɗ
an”.
Tunda ta fara magana ya gagara cigaba da danna system
ɗ
in. Karo na farko a rayuwarsa da ya sakata a jerin masu hankali da nutsuwa. Ko sanda yake zuwa gidansu da farko kallon miskila yake mata sangartacciya. Sai daga baya ya
fahimci kawai gatane data tashi a ciki ya sata zama kamar wata sakalya ga shegen baki........
“Dan ALLAH”.
Ta fa
ɗ
a cikin katse masa tunani. Numfashi yaja ya fesar tare da janye idanunsa a kanta. Kujerar gefensa ya nuna mata alamar tazo ta zauna. Ba
bu musu ta mike ta zauna kanta a ƙasa dan batason kallon idanunsa tsoro suke bata.
“Muhibbat!”.
Ya kira sunanta a karo na farko tun shigowarta gidan.
Ta amsa masa da “Na'am” a nutse kai kace ba ita
ɗ
in bace ba.
“Shekararki nawa ne?”.
“Sha tara”.
Ya gyara zamansa yana fuskantarta sosai. “A shekarun nan naki nasan dai kinsan minene aure tunda har kika ambacesa, sannan kina zuwa islamiyya kinsan minene addininki”.
Kanta ta jinjina masa, tana wasa da yatsun hannunta.
“To
Alhmdllh. Da farko dai naji duk bayaninki da amincewarki. Na biyu inason ki kauda duk wani tunani akan wa
ɗ
an nan yaran da kike gani a gidan nan. Duk da nasan zuciya bata da ƙashi bana fatan wata rana da wani a cikinsu zai miki kallo irin wanda kike tsoro.
Dan kasantuwar hakan na nufin tabbas zan iya halaka yaro kona nakasashi.” Ɗagowa tai ta
ɗ
an kallesa saboda jin abinda ya ce. Sai dai ganin shima ita yake kallo ne yasata maida kanta ta duƙar.
Cikin halin ko in kula da yanayin nata ya cigaba da fa
ɗ
in
, “Bazance miki na amince da kowa a cikinsu
ɗ
ari bisa
ɗ
ari ba, sai dai ina musu ƙyaƙyƙyawan zato kasancewar su
ɗ
in tarbiyyata ne. Nasan su ba muharramanki bane ba, hasalima bai dace na kawoki cikinsu ki zauna ba. Sai dai nayi hakanne bisa ga lalura da kuma
sanin nan
ɗ
in shine kawai yafi tsaro a gareki. Abu na ƙarshe inason ki sani ni
ɗ
in mijinki ne”.
“Miji?”.
Hibbah ta fa
ɗ
a a ki
ɗ
ime.
Kansa ya jinjina mata yana tamke fuska fiye da da saboda sanin halinta. “Kamar yanda naje neman aurenki gidank
u ban
ɗ
akkoki nan ba sai da na biya sadaki aka
ɗ
aura da shaidu”. Ya ƙare maganar da
ɗ
akko lap-top
ɗ
insa dake gefe ya danno mata video. Tabbas taron
ɗ
aurin auren yayinta ne. Dan yana saka play da fuskar Yaya Umar ta fara cin karo, wanda yake sanye cikin kay
an da suka saka ranar
ɗ
aurin auren. Yanata waya alamar baima san ana
ɗ
auka ba. Cikin tsumar da jikinta ke mata ta cigaba da kallo har aka gama
ɗ
aura auren duka yayunta dasu Zahidah aka
ɗ
aura nata a ƙarshe ita da ango mai suna Muhammad Shuraim Aliyu. Kuma h
akan na nufin shine kenan. Tunda Baba Saude ta tabbatar mata sunansa ne.
Kanta ta shiga girgizawa hawaye na kwaranyo mata. Ta bu
ɗ
e baki kamar zatai magana sai kuma ta kasa kuka ya kufce mata. Tashi tai da gudu tabar falon zuwa
ɗ
akinta. Ya bita da kal
lo harta shige. Baki ya
ɗ
an ta
ɓ
e da
ɗ
auke kansa irin ko'a jikinsa
ɗ
in nan.
★★★★★★★★
A gidan Ummi kam yau anguna sun gwangwaje daren alkairinsu ga matansu. Inda suka samu ƙyaƙyƙyawan sakamako daga tsare kai ga zina. Basu
ɓ
ata rayuwar ƴar
kowa ba suma ALLAH ya kare matayensu ya basu cikakku nagartattu.
Kowanne ka kalla a wannan safiyar zaka fahimci ransa fes yake da shiga sabuwar rayuwa. Ita