Showing 171001 words to 174000 words out of 186858 words

Chapter 58 - TAKUN SAKA COMPLETE

10 Sep 2026

39

baka saurayi”.

“Babu damuwa baba, kaga taho muje, ko'ina kakeso zan kaika, ina fatan dai la

fiya”.

Bai iya bama Adam amsa ba harya taimaka masa ya shiga napep

ɗ

in, sai da Adam ya tada napep

ɗ

in suka bar layin ya dubesa daga kwancen da yake a baya. “Yaro ko zaka aramin wayarka?”.

“Babu damuwa baba gata”.

Kamar yanda Master yay has

ashe number *Katafila* kuwa ya fara lodawa a wayar ta Adam

ɗ

in, da farko bata shiga ba kamar yanda suka tsara, sai a na biyu. Koda ta shigan kuma su Zaidu basu

ɗ

aga ba harta yanke. Sai da ya sake kira cikin tashin hankali dan sune ka

ɗ

ai damarsa a yanzun. T

ana gab da tsinkewa Zaidu ya amsa.

Cikin muryar gawutattun marasa ji irinsu Katafila Zaidu ya fara magana. “Kai waye da duhun daren nan hakane?”.

Wani sanyi ne ya ratsa zuciyar mutumin, sanin halin katafilansa baya son jira ya fara magan

a da sauri-sauri. “Master ne Katafila na!”.

“What!!?. Kai ALLAH ganganne wannan, gagarar da mukai mukune ta sakaku fara canja layi na yi mana shigo-shigo da oga. To ku sani bazaku ta

ɓ

a sani kojin komai ba dan oga ya muku zarrah”.

A karon fark

o master ya kece da wata shegiyar mahaukaciyar dariya da har ta bama Adam tsoro da mamaki. Duk da a yanda yake haka ya fara jerama Katafila kirarin da shi ka

ɗ

aine ke masa shi duk duniya. Cikin nuna alamar mamaki da ga can Zaidu yace, “Kai oga!!”

“T

abbas nine Katafila. Ka fadamin kuna ina dan ma ku

ɓ

uta daga hannunsu, maza fa

ɗ

amin”.

“A'a oga, kai dai fa

ɗ

amin inda zamu sameka gani nan ni da Dage a

ɓ

oye muke muma saboda farautarmu da ake dare da rana tun bayan

ɓ

acewarka”.

Wani sanyi n

e ya ratsashi na da

ɗ

i, ya mikama Adam wayar akan yayma su Katafila

ɗ

in kwatancen inda zasu ha

ɗ

u. Babu musu Adam ya amsa ya kwatanta musu yanda Master ya tsara musu dama tun farko.

Turyan-tiryan Adam ya isa har inda su Zaidu suke, wa

ɗ

anda ga

ba

ɗ

aya sun canja kamanni daka gansu kaga ƴan sara suka zam. Sai wani rangaji suke da magana uwa ta bugaggu. Cikin wata irin zabura master ya miƙe zaune saboda jin muryar su Dage, suma ihu suka buga da fa

ɗ

awa cikin napep

ɗ

in suka cikuykuyesa a dole su murn

ar ganinsa sukeyi. Adam ya danne dariyarsa da ƙyar yana toshe hanci, dan tunda ya

ɗ

akko master wani shegen wari ke bugar hancinsa. Su kansu su Zaidu da ƙyar suka iya daurewa warin nan. Harda hawayen drama kuwa sukayi su a dole ogansu ya dawo.

Ada

m dake nuna kamar a tsorace yake dasu, cikin marairaicewa yake tambayarsu ina zai kaisu?. Musbahu (Katafila) ya duba Adam

ɗ

in sheƙeƙe ya

ɗ

auke kansa yana maidawa kan master. “Oga ko'ina a hargitse take a yanzu haka. Dan wani na amfani da sunanka yana

ɓ

arna

ta maƙudan ku

ɗ

a

ɗ

e, inaga yanzu babu inda ya dace mu kaika sai wajensu A.G, sune kawai zasu baka mafaka har komai ya lafa”.

kai kawai master ya jinjina musu, dan har yanzu ya lura basu fahimci akwai harbi a jikinsa ba. “Ni yanzu banda lambar ko

wa, tayaya kenan zamu sami wani a cikinsu?”.

Zaidu (Dage) ya zaro ru

ɓ

a

ɓɓ

ar wayarsa, “Ai oga kwantar da hankalinka, inada ita a zane kan kwakuletata bara a danna mas kira”. Batare da ya jira cewar master

ɗ

in ba ya dannama A.G kira. Ba'a

ɗ

aga ba sai d

a tana gab da tsinkewa. A.G dake a tsakkiyar su Alhajin Mande ana sabon meeting yay musu alamar suyi shiru yana kaiwa kunne.

Daga nan Zaidu yace, “Hallo yalla

ɓ

ai Dage ne na master mai jurar wahalar duniya!”.

“What!?”.

A.G ya fa

ɗ

a yana miƙ

ewa a zabure. Zaidu dake saurarensa yace, “Yes yalla

ɓ

ai. Yanzu haka muna tare da oga mun tsintosa acan bayan gari, ya kuma tabbatar mana kai kawai yake son fara gani dan bakinsa da goro...”

“Kai dalla saurara bana son yaudara. Ni shegen yaron nan z

aice yana son gani bayan ya halaka rayuwata, kama tabbatar masa inhar ya bari idona yaga nasa to ko kashinsa wani bazai gane ba ok;. Yana gama fa

ɗ

a ya yanke kiran.

Duk da Zaidu yaji mi A.G

ɗ

in ya fa

ɗ

a sai cewa yay ai yace su ƙarasa yana gidan hutun

Alhajin Mande. master dai bajin A.G yay ba, dan haka ya aminta kawai dan yasan su Dage bazasuci amanarsa ba. Zaidu ne ya dinga nunama Adam hanya duk da kuwa shima ya sani sarai.

____________________________

Dukkan abinda ke faruwa Master y

ana saurarensu ne tiryan-tiryan da ga gida, dan haka yanajin sun

ɗ

auka master ya miƙe ya hau shiri a gaggauce. Yanayi yana waya dasu Yaya Abubakar da suma ke shiri daga can station. Yayinda su I.G suma ke daga can suna jiran tsammani dan Master ya kirasu a

kan samun inda ainahin master

ɗ

an ta'adda yake a daren nan. Cikin kanƙanin lokaci Master ya fito cikin shiri yana soke bindigu biyu cikin jikinsa.

“Idris ka kula da komai yanda ya kamata. Ko yaya ka fahimci matsala da ga su Adam kai saurin sanarmin

dan su A.G sun wuce dukan tunanin mai tunani.”

“Okay Master ALLAH ya bada nasara”.

Kai kawai Master ya jinjina masa. sai da ya je ƙofa ya tsaya yay addu'a kafin ya fice cikin zafin naman da ALLAH ya azurtashi da shi. Mashin

ɗ

in dake can gefe

a fake ya nufa, sai da yay addu'a nanma ya haye samansa yay masa key. Da sauri maigadi dayaji motsinsa ya fito ya bu

ɗ

e masa gate

ɗ

in.

Akan hanya Master dasu Yaya Abubakar suka ha

ɗ

u, su kusan ashirin duk cikin shirin kota kwana. Tun a farkon shi

ga anguwar datai tsitt alamar mutane sunyi barci suka faka motocin da suke ciki. Duk fitowa sukai, hakama Master ya sauka a mashin

ɗ

in nasa yana sauraren abinda ke faruwa daga can ta

ɓ

angaren su Zaidu ta abin da ke a kunnensa. Cikin tawagar yaya Abubakar

ɗ

aya ya karaso gaban Master

ɗ

in da bullet proof jacket ya saka masa. Yana gyara masa ita suna magana da yaya Abubakar akan yanda zasu zagaye gidan hutun na Alhajin Mande da su A.G ke a ciki suna sabon meeting.......

Acan

ɓ

angaren su A.G kuwa a k

i

ɗ

ime yakema su Dr Sufi bayanin wai yaron master ne ya kirashi akan ga master

ɗ

in nan yana son zuwa inda suke. A zabure suma suka miƙe har suna ha

ɗ

a baki wajen ambaton sunan master

ɗ

in.

Engineer yace, “Anya kuwa ba wata gadar zare yake neman ƙulla

mana ba?”.

“Komaima zai iya dan yaron nan shai

ɗ

anine. Amma karku manta a yanzu muna a ga

ɓ

ar neman mafitane akan iyalanmu da dukiyoyinmu. Ina ganin kodai yarasa yanda zaiyi ya gudu ko makamancin haka shiyyasa ya dawo garemu”.

“Tabbas magan

arka na'akan hanya R.D, inaga mu bashi damar zuwan amma mu taresa cikin

ɓ

adda kama muma”.

Duk sun gamsu da zancen Alhaji Sallau, dan haka a take A.G ya danna kiran no

ɗ

in da su Zaidu suka kirasa. Bugu biyu kuwa suka

ɗ

aga sai dai basuyi maganaba. Dr

Sufi daya amshe wayar a gadarance yace, “Yazo muna jiransa”.

Batare daya jira cewar su Musbahu ba ya yanke wayar. Murmushi sukayi suna kallon juna batare da master ya lura ba dan kwance yake har yanzu jikinsa babu ƙarfi. Cikin ƙanƙanin lokaci suka

iso dan dama dai suna gab. Maigadi da dama yasan da zuwan nasu sunayin horn ya leƙo cikin kare fuska da suka haske masa. “Wane mara mutuncine haka wai?”.

Dira Musbahu da Zaidu sukayi sunama maigadi kurari, ƴar hararar su yay sannan ya fara maƙyarƙy

ata irin dai ya tsoratan nan. Zaidu ya kai masa halbi yana zagi da fa

ɗ

in, “Mara mutunci kaine zaka goya oga har cikin gidan nan kuwa. Maza zoka duƙa ya hau bayanka. Bin umarninsu yayi, cikin rawar jiki yazo ya tsugunna, Adam ya taimakawa master ya hau baya

n maigadi. Suna ganin ya shiga cikin gidan suka koma napep Adam yaja suka kauce dan Master daga can yana sanar musu suyi maza subar wajen suna gab da gidan.

Su A.G na

ɓ

a

ɓɓ

oye maigadi ya shigo goye da master yana nishi da ƙyar, zubesa yay ƙasa k

usa dasu Abba da zuwa yanzu da ƙyar suke numfashi dan azabar wahala. A.G ne ya fara fitowa da sauri a inda ya

ɓ

uya riƙe da bindiga. Maigadi ya

ɗ

aga hannu sama yana makyarkyata daja baya. “Oga ka rufan asiri ka sauke wannan abar, baƙone gashinan, ya kuma ta

bbatarmin kunsan da zuwansa”.

A.G dake tsaye kan master da bindiga yayma maigadi nuni daya fita. Da gudu kuwa ya fice har yanacin tuntu

ɓ

e. Bai tsaya a gate

ɗ

in ba yay waje bisa umarnin Master shima.

A.G dake bin master da kallon mamaki cikin

daka tsawa yace, “Munafuki da wannan salon kazo kuma? To ai ka makaro dan zuwa yanzu mu babu abinda zakai ka layance mana”.

Da mamaki master ke duban A.G

ɗ

in. “A.G kardai kace baka ganeni ba. master

ɗ

inku ne fa, kodan ka ganni da wannan gashin b

uzu-buzu, ku bani abun aski na saukesa nasan zakufi fahimta ta”.

Harbin ƙafarsa A.G yayi a fusace. master ya saki wahalalliyar ƙara. A dai-dai nan suma su R.D dake la

ɓ

e suka fito kowanne hannu da makami. Zasu fara lugudarsa ya zabura gefe cikin mag

iya da roƙon su saurareshi. Dan sai yanzune ya tuna cewar su Dage sun sanar masa akwai wani Master dake basaja da shi yana aiki. Ya bu

ɗ

e baki zai fara musu bayani kawai sukaji an banko ƙofar falon da masifar ƙarfi har sai da suka zabura. Su Master ne da su

ka shigo cikin gidan da san

ɗ

a. Tamkar ƙyaftawar ido sukaima su A.G zobe a cikin falon.

Yaya Abubakar ya daka musu tsawa akan su ajiye makaman hannunsu koya fasa kan mutum. Cikin rawar jiki dabin ƴan sandan da kallon mamaki su A.G auka shiga ajiye a

bubuwan hannunsu suna

ɗ

aga hannaye sama na alamar surrender.

Master daya kasance shi ka

ɗ

ai a waje ya shigo falon cikin takun izzarsa da ƙasaita yana tafa hannaye. Gaba

ɗ

ayansu suka maida hankalinsu ga ƙofar dan son ganin wanene zai shigo. A wani iri

n zabure duk sukai baya, domin ganin wani Master

ɗ

in kuma. Suka duba yaya Isma'ill suka duba master na ainahi dake zaune shima yana dubansa. Kafin wani a cikinsu ya sami damar cewa wani abu Master yakai hannu bisa face

ɗ

insa ya zare mask

ɗ

in dakesa su kall

esa a master

ɗ

an ta'adda. Sai ga fuskarsa ta ainahin Muhammad Shuraim da jami'an tsaro suka sani ta bayyana.

Master yakai zaune yana wata shaƙiyyar dariya da

ɗ

aura ƙafa

ɗ

aya kan

ɗ

aya ya ka

ɗ

a musu yatsun hannunsa uku. “Hy! Guys”. Yay magana d

a muryar master

ɗ

an ta'adda. Cikin sake rikicewa suka dubesa, suka dubi master dake zaune fuska buzu-buzu da gashi. A zafafe master

ɗ

an ta'adda ya nuna Master yana girgiza musu kai, “karku yarda da wannan matsiyacin yaron, bakowa bane face yarona, shine ya

ari dukkanin salona yazo muku a suffata bayan ya

ɗ

aukeni ya

ɓ

oy.......”

“Relax! Relax oga. Miye na zazzari bayan nima da kaina zan iya fa

ɗ

a”. Isma'il (Master) yay maganar cikin tsantsar rainin wayo da kai hannu saman face nashi ya shafa a hankal

i.

“What!!!?”.

A.G ya fa

ɗ

a cikin rawar jiki har yana neman fa

ɗ

uwa. Hakama su Alhajin Mande wani irin aradu ne ya saukar musu bisa kawuna cikin ƙanƙanin lokaci, Abba dake kwance duk yanaji da ganin komai ya saki wani marayan kuka ianunsa akan yaya Ab

ubakar sa Master.

Master dake dubansu yana murmushi ya tsaida idonsa akan A.G. “Haba

ɗ

an sanda ya da firgita haka?! A tunaninka kaine kawai ka iya mufunci da salon makirci nacin amanar ƙasa? No, no my dear akwai ƴan iska a saman iyawarka masu

tasowa irina!!!!”.

Master yakai ƙarshen maganar a matuƙar hargitse yana doka hanun kujera da ƙarfi tamkar face nashi zatai aman wuta. Basu kawai ba, hatta su yaya Abubakar kallon razana suke masa. Dan gaba

ɗ

aya ya juye musu tamkar bahagon zaki, Abba

da gaba

ɗ

aya suffar Master ta dawo masa irin ranar daya illata Junaid ya fara rawar jiki da fa

ɗ

in, “Wlhy shine, shine wlhy A.G. shine ya illatamin yarona!”.

Ina babuma wanda yasan yanayi duk da kunnuwansu na saurarensa. Yaya Abubakar ya fahimci id

an Master yay fushi babu sauƙi, dan koyaya kuke da shi sai kaji shakkar koda kallonsa ne. Ganin Master ya

ɗ

auka bindiga Yaya Abubakar yay saurin nufosa, sai dai kafinma ya iso harya harbata a ƙafar A.G. wata irin gigitacciyar ƙara A.G ya saki da kaiwa ƙasa

durƙushe.

Cikin garga

ɗ

i da waro manyan idanunsa masu tamkar zaki ya ke nuna A.G da

ɗ

an yatsa. “Wannan harbi ne na razana matata da ka dingayi!!”.

Wani irin kuka A.G keyi na azaba, zufa ta gama wanke jikinsa sharkaf kamar wanda yay wa

nka. Yaya Abubakar dake

ɗ

an bubbuga kafa

ɗ

ar Master

ɗ

in alamar lallashi yace, “Please Cool down Shuraim”.

Komawa Master yay ya lafe jikin kujerar yana saki tagwayen ajiyar zuciya a jajjere. Ji yake kamar ya harbesu baki

ɗ

aya tun anan ya huta kawai. Du

bansa yakai ga

ɗ

aya a cikin yaransu na ƴan sanda. “A ciremin gashin fuskar wannan”.

Cikin saurin

ɗ

an sandan yace, “Okay sir”. Yana nufar master da zuciya ta kumesa, ji yake kamar ya miƙe ya damƙi Isma'il (Master) yay gunduwa-gunduwa dashi. Dan bab

u abinda ke masa kaikawo a rai sai irin

ɗ

unbin ƙaunar daya nuna masa a baya da yarda ta haƙiƙa, ashe shi

ɗ

in jami'in tsaro ne dama. Cike da mugunta

ɗ

an sanda

ɗ

aya ya kama hannayensa ya banƙare ta baya yasa masa handcup, wani ya duƙa ta gabansa ya fara aske

gashin fuskarsa dake buzu-buzu. azaba ta saka master fara ihu dan aski ne mai kama da ana tsigar gashin da hannu dan azaba.

Sauke gashin da aka gamayine tsaf ya bayyana ainahin fuskarsa. Tabbas su A.G sun sake tabbatar da wannan shine master

ɗ

ins

u, suna mamakin taya akai basirarsu ta toshe haka har suka gagara fahimtar badashi suke tare ba sai a yau da guri ya ƙure musu. Wayar Master ce ta katse musu tunani.

Yana zaune har yanzu ƙafa

ɗ

aya kan

ɗ

aya tamkar wani jinin sarauta. Magana yake

cikin fushi da harzuƙa. “Sir a yanzu haka mun sami nasarar kamashi tare da iyayen gidansa, sai dai dalilin gaddamar da sukai mana kowannensu ya samu harbi”. Ya

ɗ

anyi shiru alamar saurare. Sai kuma yace, “Okay sir” yana sauke wayar a kunnensa. Da idanu yay

ma zaratan ƴan sandan dake tare da su magana. Kamar jira suke suka shiga

ɗ

ana

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login