Showing 87001 words to 90000 words out of 186858 words

Chapter 30 - TAKUN SAKA COMPLETE

10 Sep 2026

32

biki tare da yima anguna addu'ar zaman lafiya.

Cike da kulawa a garesa Ummi da ke murmushi ta ce, “Saura kai Isma'il. Ya kamata ka nemo matar aure haka nan, dan shi aure cikar

kamalace ta

ɗ

an adam koda ace ya kasance mutumin banza ne. Idan kuma kaima irin nasu Usman

ɗ

in zan maka to”.

“Ƙayataccen murmushi ya saki da sake duƙar da kansa yana shafa ƙeya. Ummi karki damu kiyimin addu'a kawai”. Ya fa

ɗ

a murya a tausashe saboda

yanda yake jin Ummi matuƙa a rai kodan yana ƙishirwar mahaifiya.

“Kullum addu'ar nan ita muke muku Isma'il. ALLAH ya cigaba da tsareku a duk inda kuke. Ya baku kariya da ga dukkan abun ƙi. Yay muku albarka ya baku ƴaƴa nagari da zasu kwatanta muk

u ƙyautatawar da kuke mana da biyayya”.

Tasowa yay ya durƙusa gaban Ummi hawaye na ciko idanunsa, yay ha

ɗ

iyesu da ƙyar yana fa

ɗ

in, “Amin ya rabbi Ummi nagode”.

Hannunta ta

ɗ

ora saman kansa ta shafa dan tsaf ta fahimci abinda yake buƙata k

enan. Tausayi yake bata yaron har cikin rai, dan ta jima da nazartar yana matuƙar bege da ƙishirwar mahaifiya ne.

“ALLAH ya ƙara miki lafiya da tsahon rai mai albarka Ummi”.

“Amin Isma'il”. Ta fa

ɗ

a tana murmushi da sake shafa kansa har fa

raren haƙwaranta na bayyana.

“Uhmm kaga

ɗ

an gatan Ummi, ashe kana nan?”. Su yaya Abubakar da ke shigowa suka ha

ɗ

a baki wajen fa

ɗ

a suna kallon Isma'il

ɗ

in. Ƙaramar dariya yayi da miƙewa da ga gaban Ummin ya koma inda ya taso. “Gara nai sauri na

kwashi rabona kafin kuzo ai mana raba dai-dai.

Usman da ke dariya ya ce, “Gaskiya Yaya Isma'il i'm jealous”.

Dariya suka sanya gaba

ɗ

ayansu harda Ummi. Kafin su ƙaraso cikin

ɗ

aki su mimmiƙa masa hannu har Yaya Muhammad. Da ga haka suka zaun

a aka

dasa sabuwar hirar da ta sake

ɗ

auke hankalin Ummi duk da kuwa zuciyar tata naga son ganin Hibbah ta shigo. Dan a cikin firarma sunayi suna sakko sunanta da rashin jinta suna dariya. Basu taso gaban Ummi ba sai ƙarfe

ɗ

aya suka fita massallaci. Da ga n

an Isma'il yay gaba su kuma suka koma cikin gidan da yake ya ƙara cika da dangin amare ƴan bu

ɗ

ar kai dan yau anguna zasu shiga

ɗ

akunansu.

★★★★★

A

ɓ

angaren Abba kam barazanar rashin barci da ya fuskanta a daren jiya ce ta kaisa ga makara

sai kusan takwas ya farka. Farkawar ma ba kaitsaye yayita ba masifar Momy ce da ta dawo asibiti ta gansa yana barci ta farkar da shi.

“Yanzu wannan wane kalar rashin mutunci ne haka Hadiza? Ina tsaka da barci kizo ki tadani saboda rashin mutunci”.

“Ni da kai a tantance mara mutuncin Abban Junaid. Yanzu dan ALLAH ko kunya bakaji ba

ɗ

an ka namiji tilo na asibiti rai a hannun ALLAH amma kai kana nan kana barci hankali kwance. Bakaje kaga halin da yake a ciki ba baka

ɗ

auki wani matakiba kuma g

a wanda ya aikata masa. To sai ka miƙe dan Asiya da yaranta duk basa gidan nan. Yanda alamu ma suka nuna basu kwana ba a cikinsa”.

“What?!”

Ya fa

ɗ

a yana wantsalowa da ga gadon ƙirjinsa na wani irin bugawa. “Hadiza wace maganar banza ce wannan. Ita

Asiyan idan ta fita anan gidan ubanwa zataje tunda bata ajiye kowa ba bayanan nan

ɗ

in?”.

“To waya san ko tana da wajen zuwan abu a duhu. Ga dai Hajiya mama can ta gama bincike ko ina na gidan nan ita da su Garba amma babu komai kama da su. Alamuma

sun nuna dama da shirin hakan tare da su dan duk sun tattare kayansu masu muhimmanci da ga sashen”.

“Kutuman bura'uban nan kayyasa”. Abba ya danna ashariya tamkar

ɗ

an gidan maguzawa. Ita kanta Momy jin ashariyar tasa sai da ta zaro idanu waje. Hann

u yasa ya ingijeta tare da fisgar sandarsa ya yo waje. Tun daga sama yake hango su kawu bello tsaye cirko-cirko a falo cike da tararrabi.

Bai iya tanka musu ba tsabar rikicewar da yay ya fice da sassarfa duk da azabar da yakeji sabuwa ƙafarsa na ma

sa.

Tabbas babu alamar Ummi da ƴaƴanta a gidan. Wannan al'amari ya matuƙar hautsina kan Abba. Babu shiri ya shiga bige-bigen waya. Kafin ya tattara yabar gidan batare da ya tuna da ƙarin sallar asuba da ke a kansa ba bayan sallolin jiya da bai s

auke ba har yanzun.

Yayinda ya bar ƴan biki nata kace nace akan wannan al'amari. Harda masu yima ƴaƴan Ummi da ita kanta addu'ar tsiya suna mai goranta mata asalinta. Oho bama tasan sunai ba, su aiki ya sama

😜👎🏻

.

★★★★★

A

ɓ

angare

n Hibbah kam Master na fita babu jimawa taji sallama a ƙofar

ɗ

akin tare da knocking. Sam jikinta babu wani ƙarfi dan yunwa

takeji matuƙa ga rashin ƙarfi. Hakan yasa tun bayan fitarsa bata motsa da ga inda take ba. Tunanin shine ya sake dawowa ya sakata har

ar ƙofar tamkar idanunta zasu fa

ɗ

o. Ta kuma ƙiyin magana.

Baba Saude dake tsaye ta sake

ɗ

an buga ƙofar da

ɗ

aga murya sosai wajen sallamar. Ɗan zabura Hibbah tayi jin muryar mace. Ta amsa da ƙoƙarin son tashi, sai dai kafinma ta tashin Baba Saude da ta

ji an amsa mata harta shigo abinta

ɗ

auke da tray.

Wani irin da

ɗ

i ne ya tsarga zuciyar Hibbah ganin mace. Macen ma babba da zata iya kira uwa ko kaka. “Sannu mama” ta fa

ɗ

a cikin girmamawa. Murmushi baba Saude tai mata tana ajiye trayn.

“Yauwa

ɗ

iyata sannu kinji. Yaya ƙarfin jikin naki?”.

Da

ɗ

an mamakin jin abinda tace Hibbah ta dubeta. Har zatai magana sai kuma ta fasa ta amsa da “Alhmdllh mama”.

Baba Saude ta ce, “Masha ALLAH. ALLAH ya ƙara afuwa kinji. Babana yace ga abinci kici

”.

(Babana) Hibbah ta maimaita sunan a zuciyarta tana gya

ɗ

ama baba Saude kai batare data sani ba. Baba Saude da har cikin ranta kallon mara lafiya take ma Hibbah saboda yanayinta ta fice abinta ganin kamar batason hayaniyar.

Jin ƙarar rufe ƙo

far yasa Hibbah

ɗ

an zabura tana ƙoƙarin dakatar da ita. Sai dai harta fice abinta. Kanta ta dafe tana cije lips nata dan takaici. Sai kuma ta duba trayn abincin da ƙamshinsa ya gauraye

ɗ

akin tunkan ma ta bu

ɗ

e. Cikinta ta shafa dan babu abinda yafi buƙata a

yanzu kamar abincin. Hakan yasata miƙewa ta nufi trayn da tunanin abincin kawai zataci ta samu ƙarfin yin tunani akan halin da take ciki a yanzun.

Lafiyayyen abincine da ƙamshinsa kawai ya isa saka ma'abocin ganinsa kwa

ɗ

ayin fara ci. Duk da zuciya

rta na garga

ɗ

arta da cewar kartaci na

ɗ

an homo ne sai ta kasan daurewa saboda yunwa. Jikinta har

ɓ

ari yake ta ha

ɗ

a ruwan tea duk da bai wani dameta ba ta fara sha. Dan tasan yanda yunwar nan ta cita shine kawai zata fara sha ta samu nutsuwa. Ai ko cikin ƙa

nƙanin lokaci ta kammala wata irin zufa ta fara karyo mata. Yanda yake ratsa jijiyarta yasa dole sai da takai kwance na wasu ƴan mintuna. Sai da ya nutsu a cikin jikinta sannan ta sake miƙewa ta hau cin lafiyayyen breakfast

ɗ

in shima. “Alhamdulillahi” ta f

a

ɗ

a a hankali jin uwar hanjinta ta

ɗ

auka. Hakan ya sata miƙewa zuwa saman gadon ta sake kwanciya ƙananun zufa na cigaba da tsatstsafo mata.

Idanu ta lumshe dan zuwa yanzun hankalinta ya fara dawowa jikinta. Sai kuma ƙwaƙwalwarta ta shiga kai ka

won lissafi da tariyo abinda ya faru jiya akan bin bayan Abba da tayi. (Idan har lissafinta yayi dai-dai tun farko dama A.G da Abba tare suke. Da farko ta shiga rayuwar ƴan sanda a dalilin jefama masu power rider na'urar bibiya. A dalilin bincike da sukayi

akanta suka gano ita

ɗ

in wacece kuma

ɗ

iyar wanene?. Ta wanann hanyar A.G yasan tana da alaƙa da Abba abokin shai

ɗ

ancinsa. Zata iya yuwuwa ya sanar masa komai da ya faru shine shi kuma yay amfani da wannan damar wajen saka A.G ya cigaba da amfani da ita wa

jen bata ayyukan Master da sukace yaronsu ne. Su kuma zasu dinga samun sirrin ƴan uwanta da Umminsu ta wanann hanyar suna musu illa da sunan suna bata kariya batare da sun fargaba.) “Tabbas babu tantama wannan lissafin nawa haka yake. Dan alamu ya nuna lok

acin danai tracing wanann shu'umin shegen jami'in can ne ya sanar masa shiyyasa ya gudu. Shi kansa sun maidashi wawa suna amfani da shi da ƙuruciyarsa wajen gina kansu da wargazashi batare da ya sani ba. Wannan itace matsalar da *_MATASANMU_* suke fuskanta

a wannan lokacin. Ku

ɗ

i da rashin aikinyine rauninsu. Azzaluman kuma sunda ku

ɗ

i da fa

ɗ

a aji a hannunsu. Sai suke amfani da

wannan fa

ɗ

a ajin da ku

ɗ

in da matasan ke ƙishirwa su jawosu a jiki suna amfani da ƙuruciyarsu wajen sakasu zama ƴan ta'adda. Shima da

alama wannan tarkon ya fa

ɗ

a. Ya ALLAH!”. Ta kare maganar da dafe kanta da ya sara mata. Duk da sunce amfani suke da shi su gama mora su yadda dolene ta tonama guy

ɗ

in nan asiri ma duniya shi da ubannin gidan nasa. Hakan na nufin kuma zata cigaba da zama a

wajensa kafin burinta ya cika. Idan kuma ta zauna Yayunta da Umminta da ke a cikin tarkon su Abba fa?. Kuma hakan bazai yuwu ba sai ta kasance da su suma ta sanar musu gaskiyar shirinsa. Amma kuma wannan mutumin bazai bar hakan ta faru ba. Dan bai sato ta

nan danta ku

ɓ

uta ba, saboda duk yana cikin shirin Abba na wargaza rayuwar ahalinta.

Hannu ta kai ta share hawayen da suka silalo mata. Sai kuma ta tashi zaune tare da mikewa ta hau safa da marwa a cikin

ɗ

akin. Lissafin Abba shine sai ƴaƴansa sun sam

i ciki zai fara salwantar da rayuwar yayyunta. Hakan na nufin dole tayi wani abu kafin nan da wata guda kenan. Babban abinda zatai kuma shine nutsuwa ta fahimci nan

ɗ

in da aka kawota. Na biyu tai iya ƙoƙarinta na tattara bayanai akan wannan mutumin acikin

wata guda

ɗ

in nan shi da iyayen gidansa. Na uku duk tsanani karta bama kowa wannan binciken idan ta kammala sai Yaya Abubakar. Na hu

ɗ

u duk yanda za'ai tayi ƙoƙarin yin magana da ko

ɗ

aya da ga cikin ƴan uwanta ne. To amma ta yaya? Tunda shi da kansa ya tabb

atar mata kozata shekara nemansu bazata samu ba.

“Ya rabbi ka agajeni”. Ta fa

ɗ

a tana dafe kanta. Cikin sauri ta

ɗ

an zabura sai kuma ta saki murmushi saboda tuno wannan dattijuwar data kawo mata abinci. Tabbas inhar tana da waya da ita ya kamata tayi k

iran. A kuma sirrance batare da tsohuwar ta sani ba.

“Kenan zan sato wayar”. Ta fa

ɗ

a a fili tana ƴar dariyar farin cikin zuwan mafita ta farko a gareta............



*_Alhamdulillahi na biya bashin wanann satin duka harma da

ɗ

aya na wancan

week

ɗ

in. Asha hutun lahadi lahiya guys. Dangin su Master kuma zamu dawo da hirinmu ne ku kiyayemu

😎😖😏🚶🏻

_*



TATATTUN FITATTUN LABARAN ZAFAFA BIYAR NA 2022*

🔥🔥🔥🔥🔥🔥

*ALSHIRINKU MASU KARATU!!!*

*_NAJI DADI SHINE GARI......_*

*KINA DA BUQATAR TSAFTATATTUN LABARAI DAKE CIKE DA*

_ILIMI_

_NISHADI_

_TSUMAMMIYAR SOYAYYA KUMA MAI TSAFTA DA ZATA SAKI SHIGA SHAUQIN SOYAYYA DA DUKAR DARUSSA KALA KALA A FANNIN ITA SOYAYYAR DA RAYUWA?_

*MAZA GARZAYO KI NEMI LITATTAFAN ZAFAF

AN MARUBUTA GUDA BIYAR*

*NA SABUWAR SHEKARAR 2022*

*WADANDA SUKA ZAUNA,SUKA TACE LABARANSU,SUKA MUSU ADO DA SABUWAR FASAHA!!!*

*SABBIN LABARAI*

*SABUWAR SHEKARA*

*SABON NISHADI*

*_FARINCIKIN KASANCEWA DA MARUBUTAN CIKIN S

ASHEN DA AKE GWABZA RUWAN SHARHI DA MUSAYAR RA'AYI NA DABANNE_*

*MAZA 'YAR UWA SIYA NAKI KI SHIGA SAHUN WANNAN TAFIYAR,TARE DA SAMUN DAMAR SHIGA SASHEN COMMENTS NA MUSAMMAN MALLAKIN MARUBUTAN*

*_TAKUN SAAƘA!!_* _Bilyn Abdull_.

*_SO DA ZUCIYA

_* _Hafsat (miss xoxo)_

*_DEEN MANSHAL_* _Mamu gee_

*_ƊABI'AR ZUCIYA_* _Safiyya huguma_

*_HALIN GIRMA_* _Hafsat Rano_

*ta hanyar tura kudin littafinki zuwa ga wadan nan lambobi dake qasa*

6019473875

MUSAA ABDULLAHI SAFIYA

keyston

e bank

Saiku tura shaidar biyanku zuwa ga wannan number

08184017082

*IDAN KATI NE KUMA KO VTU,SAI KU TURA ZUWA GA*

09134848107

Littafi daya

1____300

2____400

3____500

4____700

5____1,000 (1k).

*INGANCI DA NAGARTAR RU

BUTU,BABU NADAMA KO DANA SANI*

🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽

#team ZAFAFA BIYAR

🔥🔥🔥🔥🔥

*_ALLAH ka gafartama iyayenmu

😭🙏🏻

_*

*_Typing

📲

_*

*_Zafafa biyar na ku

ɗ

i ne. Dan girman ALLAH ki saya kafin ki kara

nta. Muna ha

ɗ

aki da ALLAH idan kin saya karki fitar mana saboda hakan cutarwa ne a garemu da ke kanki da kika sa

ɓ

a mana alƙawari ta hanyar zalintarmu da son ruguza mana kasuwancinmu._*

*_ZAFAFA BIYAR FACEBOOK LINK

👇🏾

_*

https://www.facebook.c

om/groups/494948898814888/?ref=share

*_ZAFAFA BIYAR INSTAGRAM LINK

👇🏾

_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=u8e91axrluzc&utm_content=nj79azb

_________________________

*_Chapter Twenty Six_*

...........Kai tsaye gi

dan A.G Abba ya nufa. Dan yasan yau ranar hutu ce baya a Station. Kasancewar basu cika ha

ɗ

uwa a gidajensu ba yasa da ƙyar maigadin gidan A.G ya yarda yay masa sallama da shi. Dan ya kira wayarsa yafi a ƙirga amma bata shiga.

Cikin takaici A.G ya fit

o, dan yayi zaman yin breakfast ne maigadi ya sanar masa zuwan baƙo. Turus yayi na ganin Abba. Sai dai tunda ya gansa babu damar komawa. Dole ya karaso inda yake yana fa

ɗ

in, “Alhaji Halilu wai dama kai ne?”.

Kai kawai Abba ya iya ka

ɗ

a masa. Kafin

ya ce, “A.G akwai babbar matsala fa”.

Saurin dakatar da shi A.G yay yana

ɗ

an waige-waige. “Alhaji Halilu kayi haƙuri maganar nan bata nan bace. Inaga shigo ciki har motarka”.

Babu musu Abba ya koma mota. Maigadi ya wangale masa gate bisa umarnin

uban gidansa. Koda yay fakin ciki suka shige babban falon baƙi na gidan. A.G na niyyar fita domin kawo masa wani abin ta

ɓ

awa Abban ya dakatar da shi.

“A.G ci ko sha duk bashi bane a gabana yanzu, zo muyi magana.”

“Humm Alhaji Halilu kana

da ru

ɗ

ani kai dai. Dan ALLAH ka kwantar da hankalinka dan nasan tatsuniyar gizo bata wuce ƙoƙi dai”.

“A.G bazaka gane ba. Kai dai zauna kaji mike tafe da ni kawai.”

Babu musu A.G ya koma ya zauna. Abba da ke a firgice ya fara masa bayani murya

rsa har rawa take. “Asiya da ƴaƴanta sunbar gidan a daren

jiya. Zuwa yanzu kuma bamusan ina suke ba. Hakan ya sake tabbatarmin yaron nan Master ne ya taimaka musu.......”

Katsesa A.G yay da fa

ɗ

in, “Master kuma Alhaji Halilu? Wai nikam miyasa duk k

ake zargin Master ne? Tayaya zai taimakesu miye ribarsa? Bayan kasani na sani akwai jiƙaƙiyar TAKUN SAƘA tsakaninsa da ƴarsu ma. To kai miye ma na damuwa da tafiyar tasu ne? Ba dama ta samu ba na hawa kan dukiyar da kake dako tsahon shekaru kaci karenka ba

bu babbaka”.

“A tunaninka kenan. Amma da ga abinda ya faru zuwa yau ka auna da hankalinka da ka fahimci inda alkiblar yaron nan ta dosa mana. A wannan karon da alama burgar banza kakeyi baya tare da kai. Dukiyar nan kuma da kake ganin zan cita ci

kin sauƙi bazata ciyu ba, koka manta duk kaddarorinsa sunayen ƴaƴansa ya sa matsayin next of kings. Wasu kuma sunan Asiyar ne ma”.

“Hhhh wannan ganganne Halilu. A yanda na raini Master ni da abokan aikina bai isa zillemana ba ya maidamu abokan TAKUN

SAƘAr sa. ai kaima kasan ko a gidan giya akwai babba. Maganar dukiya kuwa shi da kansa ma

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login