Showing 45001 words to 48000 words out of 186858 words
da ƴar nutsuwa ta fara
zo mata ne sakamakon kiran wayarsa da akayi tai azamar janye jikinta. Komai baiceba shima. Sai ƙoƙarin ciro wayarsa da yay a aljihun wandonsa. Ita kuma ta koma kan kujera ta zauna tana cigaba da kukanta da add'ur ALLAH ya bama Umminsu lafiya.
Yaya
Umar da yaga miss call
ɗ
insa bayan fitowarsu massallaci ne ya kirasa. Dan haka yay masa bayanin da bazai ru
ɗ
ar da shi ba. Koda ya yanke kiran sai ya shiga kiran sauran suma.
★★
Cikin mintuna kalilan yaran Ummi suka gama hallara a asibitin.
Gaba
ɗ
aya hankalinsu a tashe yake. Sai dai sunata ƙoƙarin lallashin Hibbah da ke kuka sosai har yanzu. Harda su amai. Ga zazza
ɓ
i mai zafi ya gama lullu
ɓ
eta matuƙa.
Fitowar Dr bilal ya sasu maida hankalinau garesa. Cikin son kawar da damuwarsu yace, “
Ku kwantar da hankalinku babu wata matsala mai yawa insha ALLAH. Dan yayi ƙoƙarin kawota asibiti akan lokaci. Sai dai ku kiyaye dan ALLAH kar yazam muna tufƙa ana warwarewa.”
A take nutsuwa ta saukar musu. suka shiga jerama Isma'il godiya tamkar z
asu
ɗ
aukesa su goya. Shi dai ransa a dagule yake da takaicin Abbansu, dan shi baisan ba mahaifinsu bane.
Sun cigaba da dakon jiran farkawar Ummi da aka sakama ƙarin ruwa a asibitin har wajen sha biyu na dare da aka basu sallama saboda Alhmdl
lhi komai normal, amma sai Dr Bilal yace su barta anan ta ƙara hutawa har sai gobe idan ALLAH ya kaimu da yamma. Duk sun gamsu da bayanin nasa. Dan haka sukai masa godiya da fitowa dan su tafi gida Hibbah da zata kwana da ita tare da Nurse tayo musu rakkiy
a.
Har sannan Isma'il na tare da su. Karan farko a tarihi da Hibbah ta dubesa cike da girmamawa da idanunta kumburarru. “Yaya Isma'il mun gode sosai. ALLAH ya bada ladan zuminci. Yanda ka jikan Ummin mu, kaima
ALLAH ya baka ƴaƴa da zasu jiƙanka.
Ya ƙarama Abbanka lafiya da tsahon rai mai amfani, ya jiƙan Umma”.
Ba karamin ratsa zuciyarsa addu'ar tata tayi ba. Ya kafeta da ido har sai da Yaya Umar ya zunguresa sannan ya sauke ajiyar numfashi da sakin murmushi. “Nagode sosai auta. ALLAH ya ka
rama Ummi lafiya ya albarkaci rayuwarki. ALLAH ya baki miji na gari”.
Cikin jin da
ɗ
i yayunta suka amsa masa da amin. Itama tattausan murmushi da bata ta
ɓ
a masaba a yanzu ta saki tana juya baya alamar taji kunya da addu'arsa ta ƙarshe. Su Yaya Usman
suka ƙyalƙyale da dariya Ammar na tsokanarta. Bata kulashi ba dan yau batajin yin fa
ɗ
a Ummi bata da lafiya.
Tun a asibitin suka rabu da Isma'il. Shi yay gida suma suka wuce gida. Inda tunkan su shiga sukaji labari a bakin maigadi cewar Abba ma na a
sibiti. Ya fadi ne a bakin ƙofa da alama yaji ciwo a kafafunsa. Hakama goshinsa da bakinsa sun fashe yanata zubar da jini ma.
Kasancewar da ga Hibbah har Isma'il basuyi musu bayani ba sai basu kawo komai a ransu ba suka
ɗ
auka tsautsyine kawai. Adda
u'ar samun lafiya sukai masa suka shige. Dan ba'ai musu tarbiyyar son ganin lalacewar wani ba koda ace maƙiyinsu ne.
*________________________________*
A
ɓ
angaren Abba kam da ƙyar aka iya
ɗ
agasa da ga inda Isma'il ya ta
ɗ
esa. Bakinsa du
k ya fashe da goshinsa daya daushi kwalliyar tsitstsigen baranda. Hakama kafafunsa da alamar yayi karaya ko targa
ɗ
e. Dan ko takasu baya iyayi ma. Hasalima a sume aka
ɗ
aukesa da ga gidan zuwa asibiti saboda jinin da yayta kwararwa kafin Junaid yazo da mota
su fita da shi zuwa asibiti.
Su hajiya mama babu wanda yasan ainahin abinda ya faru da Abban suma. sai dai kansu ya
ɗ
aure matuƙa ganin da ga shi sai boxer kayan da ya fito da su a hannu sabida ihun Hibbah yashe a gefe. Sunma rasa yaya zasu fasal
ta al'amarin musamman da likita ya tabbatar musu kafarsa
ɗ
aya ta samu karaya da hannunsa. Ɗayar kuma tsagewar ƙashi ce ga ciwon goshinsa dana bakinsa da yay wanu zundun-dun uwa an saki shantu.
Hajiya mama ta hana ai masa gyaran karayar wai sunad
a mai gyaran gargajiya zaizo da ga kauye. Sai a jirasa yana hanyar tahowa. Tun yamma ake jiran mai gyara har dare ya tsala bai iso ba. Haushin abinda Hajiya mama tai musu su kuma likitocin sunce bazasu ta
ɓ
a ƙafar ba har sai wanda tace
ɗ
in yazo ya gyara mas
an. Duk roƙon da Momy taita musu sunce bazasuyiba wlhy.
*_WASHE GARI_*
Da safe acikin su Yaya Abubakar babu wanda yabi takan zancen duba wani Abba. Da dai su Ammar suka kammala yin breakfast suka gyara gida sai suka rungu
ɗ
a asibiti wajen mah
aifiyarsu. Sun isketa zaune Hibbah na shafa mata mai saboda wanka da tayo.
Ta dubesu cike da tausayi da begen ƙishirwar murmushinsu. Duk wanda ya gaidata sai ta kamo hannunsa ta shafa kansa tana ƙoƙarin ha
ɗ
iye hawayenta.
“Ku daina fush
i da Umminku kunji”.
Ta fa
ɗ
a cikin damuwa da ƙunar da takeji a cikin zuciyarta. Komai basu iya cewa ba sai dai dukansu sunyi ƙasa da kawuna ransu fal tausayinta. Musamman Yaya Muhammad da yasan wani yanki na labarinta batare da itama ta sani ba, shima Ab
bansu ne ya sanar masa kafin ya rasu. Ya kuma tabbatar masa ya fa
ɗ
a masane saboda wataran yasan kunnensa zaiji gorin da za'aima mahaifiyarsa kar zuciyarsa ta
ɗ
auki wani abun daban. Shine ya fara jan numfashi da ƙyar da dubanta yana ƙoƙari ha
ɗ
iye hawayen da
suka ciko masa ido.
“Ummi baki mana laifin komai ba. Amma dan ALLAH a wanan ga
ɓ
ar munason jin wani abu game da ke. badan bamu yarda dake bane. Sai don son sanin minene dalilin da yasa duk basa ƙaunarki?. Mi kikayi musu haka da zafi? Miyasa kika y
arda kika auresa bayan shi
ɗ
in kanin Abbanmu ne? Mai fuska biyu ga mutane”.
Murmushi ta saki mai kuna da kai hannu ta shafo kan Yaya Muhammad. “Muhammadu Aminullahi zan fa
ɗ
a muku insha ALLAH. Da zaran munje gida yau zakuji komai”.
A take
fuskokinsu suka nuna jin da
ɗ
in zancenta. Dan danan suka
ɓ
alle mata hira kamar yanda suka saba a baya. Itako sai murmushi take zuciyarya na kara sanyaya da
ɗ
unbin sonsu da kaunarsu.
Dr bilal ne ya shigo, bayan sun gaisa yace suje waje zasu
ɗ
an ƙara
duba Ummin suga ya ya komai na tafiya normal. Sun masa godiya tare da fitowa su duka. Duk anan ƙofar
ɗ
akin suke zaune Hibbah nacin abincin da sukazo da shi. Kamar ance ta
ɗ
aga kai sai idanunta karaf akan Zahidah da Hafsat, Muhammad Shuraim biye da su.
Babu shiri ta miƙe zaram tana rarraba idanuwa. Tunkan su ƙaraso tace, “Lallai ma! Miya kawoka nan?”.
Furucin natane yaja hankalin yayun nata gaba
ɗ
aya. A tare suka sauke idanunsu bisa kan Muhammad Shuraim da ke sanye cikin ado da kamshi na shadd
a da keta maiƙo, ga hular zanna da ya murza wadda ta kara masa cikar kamala da kwar jini.
A fusace Hibba ta sake bu
ɗ
e baki zatai magana Yaya Umar ya harareta. Dole tai shiru tana wani mar-mar da idanu akaikaice tana ballama Shuraim harara.
Shiko murmushi ya saki yana matuƙar jin mamakin tsaurin ido irin na Hibbah. Ya cigaba da takowa a hankali zuwa gaban su Yaya Muhammad da duk hankalinsu a kansa yake suna kallonsa cike da nazari. Duk da zasu iya yin sa'anni da Yaya Umar cikin girmamawa ya
shiga gaishesu su duka. Gashi yaki yarda ya ha
ɗ
a idanu da su shi a dole yana gaban surukai.
Hakan ba karamin dariya da burgesu yay ba. Ammar sai wani ƙara bu
ɗ
e ƙwanji ake su a dole yayu. Yaya Muhammad ya ce, “To sai dai bamu gane baƙon namu ba?”.
Murmushi Shuraim yay cike da ladabi yana
ɗ
an shafar ƙeya yace, “Yayanmu bazaka sanni ba. Dama ina jiran lokaci ne nazo gareku. Sai dai jin Momy babu lafiya yasa nazo dubata kafin hakan. Sunana Muhammad Shuraim Aliyu. Mai fata da addu'ar samun nutsa
tstsiyar yarinya mai tarbiyya kamar Muhibbat....”
Wata malalaciyar harara Hibba ta zuba masa tamkar zata fashe dan takaici da haushinsa. Yayinda Ammar dake guntse dariya a kaikaice yace, “Dama dai a tarbiyyar ka tsaya dana yadda. Amma ba Nutsuw.....
”
Gwiwar hannu Yaya Umar dake gefensa yasa ya bugesa. Yay azamar rumtse ido da
ɗ
aura hannunsa a wajen yana fa
ɗ
in, “Wayyo Ya Umar zaka kashe ni”.
Yaya Abubakar kam murmushi ya sakarma Shuraim shi da Yaya Muhammad. Haka kawai su dai Sh
uraim
ɗ
in ya birgesu matuƙa. Dan haka Yaya Abubakar yace, “Masha ALLAH mun gode matuƙa. Bara doctor ta fito sai mu shiga ka dubata”.
Sosai da
ɗ
i ya kama Shuraim, ya shiga jera musu godiya da addu'ar samun lafiya ga Ummi. Su ma su Zahidah suka shiga
gaishesu da tambayar jikin Ummi
ɗ
in. Hibbah kam taƙi kulasu suma wai haushinsu takeji sun fa
ɗ
ama Shuraim sirrinta.
Suma basu kulata ba dan sun gane manufarta sarai. Haka ta ringa antaya musu harara suna ramawa har Doctor ya fito suka shiga su duka.
Tunda suka shigo Ummi take kallon Shuraim da ya durƙusa har ƙasa ya gaisheta da tambayar jikinta. Fahimtar ƙarin bayani take buƙata yasa Ammar fara rattafo zance. Sosai murmushin fuskar Ummi ya sake fa
ɗ
a
ɗ
a. Dan har cikin ranta taji ƙaunar Shuraim d
a samun nutsuwa da shi. Tana kuma fata da addu'ar ya zame musu mafita akan ha
ɗ
a Junaid aure da Hibbah da ake ƙoƙarin ƙullawa.
Basu wani jima sosai ba yace zai wuce, bayan ya ajiyema Ummi ledan dubiya. Godiya suka sake masa Ammar ya tafi rakasa. Y
ana ƙoƙarin ficewa Isma'il ke ƙoƙarin shigowa. Baya ya koma ya bashi hanya. Batare da tunanin komai ba Ammar ya gabatar da Shuraim ga Isma'il
ɗ
in. Shima Shuraim Ammar ya gabatar masa da Isma'il matsayin
ɗ
an uwansu. Hakan ya basu damar yima juna kallon ido
ciikin ido. Da alama kallon da Isma'il yayma Shuraim
ɗ
in na tsantsar kishi ne da shima kansa baisan yayi ba. Haka shima Shuraim kallon alamar tambaya da tsoron sakkiyar da babu ruwa yayma Isma'il
ɗ
in kai tsaye. Cike da basarwa kuma sai suka saki hannun jun
a kowa na ƙoƙarin ha
ɗ
iye abinda ke ransa da cikin idanunsa, kafin su kalli Hibbah a tare Shuraim ya ida ficewa, Isma'il ya kara
sa shigowa............
✍
*_Tofa mazaje ya take ne?
😂😂💃🏻
, kodai Hibbahr mu ta mutunci ta ha
ɗ
a karo ne
😹😹😝
. To muj
e zuwa muga wane mai rabon zai
ɗ
auka a ciki, dan har yanzu ita
ɗ
in allura ce a cikin ruwa mai rabo ka
ɗ
auka. zamuga yaya TAKUN SAƘAAR zai kasance a filin dagar dan ga Junaidu ma bin Halilu a gehe yana jiran waman dakala bati siddan. Ga kuma oga master da ta
bbas sai ya binciko hibban tunda ya
ɗ
au alwashin hakan
🐒😉😂
._*
_Please kuyi manage da ga nan har Monday na ƙara samun sauƙi
😭🙏🏻
_
*TATATTUN FITATTUN LABARAN ZAFAFA BIYAR NA 2022*
🔥🔥🔥🔥🔥🔥
*ALSHIRINKU MASU
KARATU!!!*
*_NAJI DADI SHINE GARI......_*
*KINA DA BUQATAR TSAFTATATTUN LABARAI DAKE CIKE DA*
_ILIMI_
_NISHADI_
_TSUMAMMIYAR SOYAYYA KUMA MAI TSAFTA DA ZATA SAKI SHIGA SHAUQIN SOYAYYA DA DUKAR DARUSSA KALA KALA A FANNIN ITA SOYAYYAR DA RA
YUWA?_
*MAZA GARZAYO KI NEMI LITATTAFAN ZAFAFAN MARUBUTA GUDA BIYAR*
*NA SABUWAR SHEKARAR 2022*
*WADANDA SUKA ZAUNA,SUKA TACE LABARANSU,SUKA MUSU ADO DA SABUWAR FASAHA!!!*
*SABBIN LABARAI*
*SABUWAR SHEKARA*
*SABON NISHADI
*
*_FARINCIKIN KASANCEWA DA MARUBUTAN CIKIN SASHEN DA AKE GWABZA RUWAN SHARHI DA MUSAYAR RA'AYI NA DABANNE_*
*MAZA 'YAR UWA SIYA NAKI KI SHIGA SAHUN WANNAN TAFIYAR,TARE DA SAMUN DAMAR SHIGA SASHEN COMMENTS NA MUSAMMAN MALLAKIN MARUBUTAN*
*_T
AKUN SAAƘA!!_* _Bilyn Abdull_.
*_SO DA ZUCIYA_* _Hafsat (miss xoxo)_
*_DEEN MANSHAL_* _Mamu gee_
*_ƊABI'AR ZUCIYA_* _Safiyya huguma_
*_HALIN GIRMA_* _Hafsat Rano_
*ta hanyar tura kudin littafinki zuwa ga wadan nan lambobi dake qasa
*
6019473875
MUSAA ABDULLAHI SAFIYA
keystone bank
Saiku tura shaidar biyanku zuwa ga wannan number
08184017082
*IDAN KATI NE KUMA KO VTU,SAI KU TURA ZUWA GA*
09134848107
Littafi daya
1____300
2____400
3____500
4____
700
5____1,000 (1k).
*INGANCI DA NAGARTAR RUBUTU,BABU NADAMA KO DANA SANI*
🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽
#team ZAFAFA BIYAR
🔥🔥🔥🔥🔥
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
😭🙏🏻
_*
*_Typing
📲
_*
*_Zafafa biyar na ku
ɗ
i ne. Dan girman ALLAH ki saya kafin ki karanta. Muna ha
ɗ
aki da ALLAH idan kin saya karki fitar mana saboda hakan cutarwa ne a garemu da ke kanki da kika sa
ɓ
a mana alƙawari ta hanyar zalintarmu da son ruguza mana kasuwancinmu._*
*_ZAFAFA BIYAR FACEBOOK LINK
👇🏾
_*
https://www.facebook.com/groups/494948898814888/?ref=share
*_ZAFAFA BIYAR INSTAGRAM LINK
👇🏾
_*
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=u8e91axrluzc&utm_content=nj79azb
*_ZAFAFA BIYAR WATT
PAD LINK
👇🏾
_*
https://www.wattpad.com/1178725798?utm_source=android&utm_medium=whatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=ZAFAFABIYAR&wp_originator=Rf3bdM1DxoE6rtr%2FpmofDT2LwC%2FVfwSkcdyq99bn0JQs6Y4vrnr6
6bh9cxKlfOuPfF5Vy
LoSKGor57378NB4Zb%2FxLxcsULfA0VJvg4flaQvgAACdVin4LPGGN8XRDxBS
*_ZAFAFA BIYAR TELEGRAM LINK
👇🏾
_*
https://t.me/+SBu4brdnI29hSBfw
_________________________
*_MACE SAI DA GYARA_*
💃🏻💃🏻
_GYARAN MA NA KAMFANIN TURAREN:_
*
YERWA INCENSE AND MORE*
*Ƴar uwa ta hanyar gyara ne kawai zaki cigaba da amsa sunanki mace hamshaƙiya a wajen miji ba tare da ya ga kin tsufa masa ba.*
_Maza garzayo ki gyara jikinki da kayan ƙawatattu kuma nagartattu irin namu na gida da suka s
ami ha
ɗ
i na musamman da babu cutarwa a ciki. hadin bornu/chadian na kamfanin turaren YERWA INCENSE AND MORE_
*_Muna da ha
ɗ
in_*
_Turaren wuta kala kala na gidah_
_khumrahs_
_Kullaccham_
_Turaren wanka_
_Turaren Kaya_
_Turaren wanki_
_turaren
mopping_
_Dukkanil al’ajab (Turaren tsugunno na Matan aure kad’ai)_
_khumratul al’ajab (khumrah ta jiki ta matan aure_
_Muna Gyaran jiki_
_Na amare_
_Da masu jego_
_Da sabulai masu gyara fata_
_Turaren tsugunno_
_zumar goran tula_
_Scented
hair cream and spray (man kamshin gashi da gyara gashi_
_Akwaisu kujeran tsugunno
_Dilke and halwa set_
_Burners da igniters da tong_
_turaren fesawa dana ruwa._
_wardrobe balls_
_scented pebbles_
_cotton wooly oudi incense_
_kabbasas_
_Da sauran kayayyaki da yawa da bamu ambata ba_
_Akwai ragi na musanman ga yan zafafa fans
❤
️
_
_Muna bada sari, Ko sayi ‘dai ‘dai akan farashi mai sauƙi da rahusa. Ga mai buƙata sai ya nememu tanan
👇🏼
_*
_EMAIL:yerwaincenseandmore@gmail.co
m ko INSTAGRAM PAGE d’inmu:yerwaincense_and_more dama nambR mu:08095215215_
_MUNA TURAWA KAYAN MU KO’INA A FADIN NIJERIYA DAMA KASASHEN KETARE.
100% TESTED AND TRUSTED_
••••••••••••••••••••••••••••••••
*_Chapter Fifteen_*
.........
Kamar yanda doctor Bilal ya fa
ɗ
a a ranar suka sallami Ummi tare da sharu
ɗ
an da za'a kiyaye game da lafiyarta. Su Yaya Abubakar sun amsa masa tare da tabbatarwa. Wannan
ɗ
in ma akasi aka samu kawai. Da ga haka sukai masa godiya suka tafi da sanyin idaniyarsu
gida.
Koda suka isa gidan babu wanda yayma Ummi zancen Abbah, hasalima su sun manta ma. Hidimarsu suka cigaba da yi hankali kwance har dare. Sai da zasu kwanta ne Ummi taji shirun gidan yayi yawa take tambayar Hibbah data maƙale a
ɗ
akinta zata kw
ana. Bargo Hibbah taja har saman kanta tana sake bajewa a gadon na Ummi. “Ummi nima ban saniba. Ƙila sunje ƙauye ne”.
Shiru Ummi tai tana nazari, tasan Momy ko kowa zaije ƙauye ita dai bazataje ba. Hakama ƴammatan ƴaƴanta. Hajiya Mama da Abban ne kaw
ai suke zuwa, suma idan aikin sharrinsu ya tsikaresu, kuma Abba ma ai bai jima da dawowa ba. Ajiyar zuciya ta sauke da kauda zancen a ranta itama ta kwanta tare da kai hannu ta janye bargon da Hibbah tasa har saman kai.
Duk yanda Ummi taso yin barc
i gagararta yayi, sai ma dulmiyawa da tai a ƙololuwar duniyar tunani da neman mafita. Taja tsahon lokaci tana ƙullawa da kwancewa kafin ta sami mafitar da take addu'a da fatan ta zame musu alkairi ita da zuri'arta.