Showing 102001 words to 105000 words out of 186858 words
/>
ALLAH ya azurtasu da samun cikina. Sunyi matuƙar farin ciki, irin wanda baki bazai misalta ba. Hakama Dattijo Isma'il yayi farin ciki tamkar shi za'aima haihuwar, dan shima bai ta
ɓ
a haihuwa ba. Bayan cikina ya cika watanni tara aka haifoni, inda naci suna
n dattijon nan wato Isma'il. Sai dai kallon mahaifi da babana ke masa yasa sukemin alkunya da suna Muhammad Shuraim.”
Na tashi
ɗ
an gata a wajen dattijo Isma'il da mahaifana. Yayinda tsiraru a cikin jama'ar masaruta ke sona. Wasu ko yanda suka tsani
mahaifana haka suka tsaneni duk da ƙanƙantar shekaru na. Shekarata uku a duniya Abbana ya maido mamana ƙasarmu ta haihuwa saboda bazai juri tsangwamar da ake musu nima aimin ba. Dangi sunyi murna, sun kuma sha mamakin ganin ya ku
ɗ
ance lokaci ƙanƙani. Dan y
ama take kakana ya shanye dukiyar da suke ƙinsa a dalilinta. Koda ya ajiyemu komawa yay ya cigaba da lura da dukiyar dattijo. Daga ni iyayena basu sake samun wani cikin ba har na kai tsahon shekaru takwas, kafin mamana ta wayi gari da ciki. Nanma sunyi mur
na, hakama ƴan uwa, musamman ma ni. Cikin mamana na watanni uku ciwo ya kai dattijo Isma'il ƙasa, wanda ake zargin sammu akai masa. Mahaifina shine ya koma jinyarsa, dan ƴan uwansa kowa ya noƙe, burinsu kawai ya bar duniya suhau kan dukiyarsa har matansa.”
“Dattijo Isma'il ya riga yasan da wannan tun ba yanzu ba, dan haka a wani dare ya zaunar da mahaifina cikin dauriya ya sanar masa
ɗ
unbin dukiyarsa daya tattare ya killace batare da sanin masu jiran ya wuce su hau kai ba. Gaba
ɗ
aya ya mallakama
mahaifina wanann dukiya, sannan yay masa umarni da ya bar ƙasar bayan ya damƙa masa fuskokin jabu (Facemask) guda uku yace koda ya dawo ƙasar haihuwarsa ya cigaba da amfani dasu shi da mamy na da ni dan yasa ƴan uwansa zasu bibiyesa bazasu barsa ba. Mahai
fina yayi kuka sosai a wanann dare, kuka irin wanda
ɗ
a ke yi yayin rasa mahaifa ko yin nesa da su. Shidai dattijo Isma'il nasiha yayta masa da addu'oin fatan alkairi da gamawa da rayuwa lafiya. ALLAH sarki rayuwa ashe nasihar ƙarshe ce, dan kuwa a safiyar
wannan ranar aka wayi gari da rashin dattijo Isma'il. Abbana ya shiga
ɗ
imuwa matuƙa harma ya rasa ina zai saka kansa. Yayinda tsoro ya kamashi ganin yanda matan dattijo da danginsa tun kan akai gawarsa harsun fara rigima akan dukiyar da suke tsammanin ya b
ari. Ana kai gawar dattijo Abbana ya silale ya baro ƙasar da dukiyar daya mallaka masa bisa umarninsa. Inda yabar baya da ƙura. Dan kuwa dattijo kashi uku ya raba dukiya yabar musu kashi guda kawai. Wannan dalilin yasasu farga da rashin Abbana da wuri sabo
da sunce a nemosa yay musu bayanin ina sauran dukiyar take.”
“Abbana ya dawo ƙasarsa ta haihuwa cikin zuri'arsa, sai dai kuma anyi rashin sa'a dangin dattijo nacan na bincike a kansa har suka gano inda yake. A nan kuma
ɓ
angaren Abbana koda ya dawo
ni ka
ɗ
ai suke sakama Facemask idan za'a kaini makaranta ko zan fita waje. Su mutane a tunaninsu baƙon yaro mukai, shiyyasa basu ta
ɓ
a kawo hankalinsu a kaina ba. komai ya sake canjawa. hankalin iyayena ya kwanta, sunan mahaifina ya sake yin shura musamman a
kan harkar kasuwanci. A ƙanƙanin lokaci ya zama bashi da abokan mu'amula sai manyan mutane, a ƴan uwa kuwa dama zuwa yanzun iyayensu duk sun rasu, babu wasu shaƙiƙai na jini dan shima tamkar Mamyna shi
ɗ
aya aka haifa a gidansu, baima san mamansa ba.”
“Lokacin da cikin Mamy na ya shiga watan haihuwa a lokacin komai ya sake canjawa, dan kuwa dai dangin dattijo sun ƙaraso ƙasar nan batare da sanin Abbana ba. Hasalima har sun kammala bincike akansa da inda yake.”. Hannu ya kai ya
ɗ
auke ƙwallar da suka cik
a masa ido, kafin ya cigaba da fa
ɗ
in, “Ranar da bazan ta
ɓ
a mantawa ba. Rana mafi ciwo da zafi, ranar da duk nisan tarihi bazai gogeta ba a gareni itace ranar juma'ar dana rasa iyayena duka. Dan kuwa dangin dattijo da taimakon wasu hatsabibai sukaima gidanm
u dirar mikiya. Hankalin mahaifina ya tashi, dan ya tabbatar tamu ta ƙare, amma sai cikin jarumta ya fa
ɗ
ama mahaifiyata duk tsanani karta bu
ɗ
e ƙofa shi zai fita shi ka
ɗ
ai, idan kuma zamanta da nawa bazai yuwu ba ta tabbatar ta fita zai janye hankalinsu, ta
kuma sakamin facemask
ɗ
in wajen dattijo itama ta saka nata. Mahaifiyata na kuka ta shiga roƙonsa kar yaje amma sai ya lallasheta da bata ƙwarin gwiwa. Ya fita garesu, inda suka zagayesa da mahaukatan makamai tare da basa umarnin fiddo musu dukan dukiyarsa
. Gane dangin dattijo da yay ya sakashi yarda zai basu, tare da roƙonsu idan ya basu su barsa da ransa cikin iyalansa. Sun nuna sun amince, dan haka Abbana ya tattara ku
ɗ
a
ɗ
en ya basu harma da dukkan takardun kaddarori suna kammala amsa
ɗ
aya da ga cikin dan
gin dattijo cikin bada umarni yace (Master kashe shi). Shigar wannan furuci a cikin kunnena ya sani fashewa da kuka a cikin dakin da muke maƙure ni da Mamy. Na mike a razane da nufin fita Mamy ta hanani. Kuka nake ina fisgewa har na samu damar guduwa na le
ƙ
a ta jikin window. A dai-dai wanann lokacin wanda aka kira da Master yasa yaransa suka kama Abbana suka danne yay masa yankan rago cikin rashin tausayi da rashin imani duk da kwata-kwata shekarunsa bazasu gaza ashirin ba a duniya”.
“Kuka na fasa wan
da ya jawo hankalinsu
ɗ
akin da muke. Cikin bada umarnin
ɗ
an uwan dattijo ya ce muma a kashe mu. Hankalin Mamy da ya fara gushewane ya dawo jikinta saboda tuna wasiyyar Abba. Cikin rawar jiki ta kama hannuna muka fita ta ƙofar baya su kuma suna ƙoƙarin bu
ɗ
e
ƙofar. Kasancewar a cikin falo komai ke faruwa muka fice a gidan ina kuka mahaifiyata na kuka jini na zuba a jikinta ga tsohon ciki. Tafiya muke ta ceton rai dan kuwa suna bu
ɗ
e ƙofa sukaga alamar mun fita ta
ɓ
arauniyar hanya sai suka take mana baya. Fahim
tar ana binmu yasa Ummi cikin galabaita ta ce naje kawai. Kaina nake girgiza mata ina kukan ni bazanje ko ina na barta ba. Sanin taurin kaina yasata juriyar cigaba da tafiya batare da mun fahimci inda muke jefa ƙafa ba dan gari yayi shiru kasancewar dare y
a tsala. Sosai Mamyna ta sake galabaita, saboda alamar haihuwa data zo mata gadan-gadan, ga jini na zuba mata. Yanke jiki tai ta fa
ɗ
i, na durƙusa a gabanta ina kuka da kiran sunanta ta tashi, amma ina bazata iya ba. Cikin amincin ALLAH mutumin da muke a ƙo
far gidansa yaji kukana ya fito. (Sun kashemin Abbana da Ummina baba sun kashesu) na fa
ɗ
a cikin kukan daya saka Hankalinsa tashi ya kamani ya muƙar tare da
ɗ
aukar Mamy gaba
ɗ
aya ya shige damu cikin gidan. A daidai lokacin su dangin dattijo da ke binmu suka
iso ta ƙofar gidan tare da ƴanta'addan hayarsu. Sai dai rashin tabbatar da muna anan
ɗ
inne ya sasu wucewa dan baban nan daya taimakemu ƙarar tahowarsu ta sakashi sa hannu ya toshen baki. Wucewarsu da kamar mintuna biyar naƙudan mamana ya tsananta. Baba ya
rasa yanda zaiyi dan bashi da mata. Haka yanaji yana gani ya sama Mamyna ido harta haihu. A galabaice ta damka amanarmu a hannunsa tare da roƙonsa da cewar ya kaimu gidan marayu dan zama anan gidan bazai bamu tsaro ba tunda ta tabbatar dangin dattijo Isma
'il sun gama sanin komai a kammu da kamanina na gaskiya tun kan suzo garemu. Tana gama fa
ɗ
ar haka ta bar duniya.”
“Na
ɗ
an
ɗ
ana ra
ɗ
a
ɗ
i biyu na zafin rashi a dare
ɗ
aya a kusan lokaci
ɗ
aya. Ga kuma ƙani Ummi ta haifamin. A taƙaice dai a
ɓ
oye dattijo y
a samo maƙwafta sukai jana'izar mamyna a washe gari da safe, bayan wata tsohuwa ta suturtata. Bani da wayo sosai dan shekarata tara kacal. Amma na shiga damuwa sosai. Dan ma kallon jaririn Mamy na
ɗ
an ragen jin zafi. Wasiyyar Mamyna tasa baba
ɗ
aukarmu a wa
she garin da Mamy ta cika kwana uku mu da shi duka muka koma gidan marayu gudun kar makasan su gano inda muke. Ashe shima bai ta
ɓ
a haihuwa bane shiyyasa matansa duk suka gujesa.”
“Mun koma gidan marayu da zama inda baba ya tambayeni sunan da zai
sama jaririn Mamy na ce Habib. Babu musu baba yay masa hu
ɗ
uba da suna Habib. Nine na cigaba da rainon Habib a gidan marayu, tare da matar da ke kula da mu da baba wanda a yanzu shine tamkar mahaifina. Karku manta inada facemask
ɗ
in da dattijo Isma'il ya ba
ma Abbana. Kuma ni ka
ɗ
ai nake sakawa su basa amfani da ita. A kuma lokacin da zamu fito Mamyna ta
ɗ
auka ta sakamin ita. Kuma koda muka zo gidan marayu ban cire ba na cigaba da amfani da kayana batare da kowa yasan ainahin fuskata ba”...............
✍
TATATTUN FITATTUN LABARAN ZAFAFA BIYAR NA 2022*
🔥🔥🔥🔥🔥🔥
*ALSHIRINKU MASU KARATU!!!*
*_NAJI DADI SHINE GARI......_*
*KINA DA BUQATAR TSAFTATATTUN LABARAI DAKE CIKE DA*
_ILIMI_
_NISHADI_
_TSUMAMMIYAR SOYAYYA KUMA MAI TSAFTA DA ZA
TA SAKI SHIGA SHAUQIN SOYAYYA DA DUKAR DARUSSA KALA KALA A FANNIN ITA SOYAYYAR DA RAYUWA?_
*MAZA GARZAYO KI NEMI LITATTAFAN ZAFAFAN MARUBUTA GUDA BIYAR*
*NA SABUWAR SHEKARAR 2022*
*WADANDA SUKA ZAUNA,SUKA TACE LABARANSU,SUKA MUSU ADO DA
SABUWAR FASAHA!!!*
*SABBIN LABARAI*
*SABUWAR SHEKARA*
*SABON NISHADI*
*_FARINCIKIN KASANCEWA DA MARUBUTAN CIKIN SASHEN DA AKE GWABZA RUWAN SHARHI DA MUSAYAR RA'AYI NA DABANNE_*
*MAZA 'YAR UWA SIYA NAKI KI SHIGA SAHUN WANNAN TAFIYA
R,TARE DA SAMUN DAMAR SHIGA SASHEN COMMENTS NA MUSAMMAN MALLAKIN MARUBUTAN*
*_TAKUN SAAƘA!!_* _Bilyn Abdull_.
*_SO DA ZUCIYA_* _Hafsat (miss xoxo)_
*_DEEN MANSHAL_* _Mamu gee_
*_ƊABI'AR ZUCIYA_* _Safiyya huguma_
*_HALIN GIRMA_* _Ha
fsat Rano_
*ta hanyar tura kudin littafinki zuwa ga wadan nan lambobi dake qasa*
6019473875
MUSAA ABDULLAHI SAFIYA
keystone bank
Saiku tura shaidar biyanku zuwa ga wannan number
08184017082
*IDAN KATI NE KUMA KO VTU,SAI KU TURA
ZUWA GA*
09134848107
Littafi daya
1____300
2____400
3____500
4____700
5____1,000 (1k).
*INGANCI DA NAGARTAR RUBUTU,BABU NADAMA KO DANA SANI*
🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽
#team ZAFAFA BIYAR
🔥🔥🔥🔥🔥
*_ALLAH ka gafartama iyayenm
u
😭🙏🏻
_*
*_Typing
📲
_*
*Albishirinku mata
💃
.*
shin Ina ma'abota ado da kwalliya
🗣
️
? Ina team no makeup
🗣
️
? Mata gareku ina mai tabbatar muku dacewa duk wanda takeneman kayan gyaranjiki walau matsalan fata kike fama dashi kama
rsu pimples, tabo, sunburn,nankarwa, knuckle ko Mai Kika shafa yabatamiki jiki Dama sauransu walau Kuma kawai kinasan kigyara fatarki kizamto tauraruwa abarso abar marari agurin kowa
😍
Mata inamai tabbatar muku dacewa kujaraba kayan mg's skincare Koda gudan
e dg cikin kayansu kuga abun mamaki
🧚🏻
♀
️
domin kayansu kankat ne Koda iya sabulunsu Kika Dana saikinfita zarra cikin Mata domin ynd fatarki zaikoma Shar kamar Madara kidinga kyalli kina haskakawa duk inda kikayi se ankalleki
😘
Kuma wani abun jindadin ma s
hine duka kayansu organic ne Babu na bleaching kawai zaigyaramiki jikine yafiddomiki d ainihin natural beauty dinki inma NASA haske kikasiya natural ne kawai bn bleaching b
💁
♀
️
mekike jira hjy maza garzayo kinemi naki acikin farashi merahusa kigyara jiki
kiyi fes abinki baruwanki da sekinyi kwalliya inzaki fita
😃
kifita aganki da zallar kyawunki hjy
😍
kanawa mutanenmu ina godiya Kuna nunama mg's one luv tnx for ur patronage dama Yan sauran state mg's na godiya may your pocket never lck azo asiya Kaya hilis k
arnakoma kauyenmu
🥺
Yar shawarmannan karta gagareni
🤧😂
Henajiku lvs
🤭
Meso should chat
08062991549
07046881166
Call 08064532391
Soap:3k, beauty kit:11k,bridal kit 18k
Instagram:glow_with_mgs
Facebook:mg's skincare
Team glow
✅
munayin make
up Yan kaduna gamai bukata ze iyazuwa nd munazuwa gida shima in anaso
08062991549
_________________________
*_Chapter Twenty Nine_*
..............“Ina da son yara matuka, duk da ban son yawan hayaniya da yawan magana. Sannan kuwa nima y
aro ne, hakan yasa a koda yaushe zaka ga yara zagaye da ni musamman saboda Habib da wasu jariran biyu da mama mai kula damu take raino tare da Habib. Wannan dalilin yasa suka taso tamkar ƙannena a gidan marayun, idan sukai laifi nike hukuntasu na musu fa
ɗ
a
, sannan nine ke kula da karatunsu dan mun cigaba da zuwa makaranta musamman ma ni dana fara secondary a wajen gidan marayun da baba ke kaini da kansa kullum bayan na ƙarasa shekara
ɗ
aya a primary
ɗ
in gidan marayun. Mama mai kula damu ce ta sakamin suna Ma
ster duk da bana so banƙin amsa mata. A hankali sai sunan ya bini a gidan kowa ya koma kirana da Master har su Habib”
“Ina girma sunan Master daya kashe Abbana na ƙara zama a ƙwaƙwalwa ta fiye da karatu, a gefe kuma da an tashi a makaranta nake
tafiya talla batare da sanin baba ba da hukumar gidan marayu. Kai wani lokacin ma bana zuwa makarantar gaba
ɗ
aya. Da ku
ɗ
in sana'ar nake sayoma su Habib sweets, biscuits da kayan kwa
ɗ
ayi na yara. Tun kowa bai farga ba har suka farga dani. Baba ya dinga min
fa
ɗ
a, sai dai da ga ƙarshe kuma da kansa ya bani ku
ɗ
a
ɗ
e da bawani yawane da su ba na cigaba da sana'ar dan ya fahimci inaso. Saboda tunda aka hanani saina
ɗ
auka ƙunci da fushi na sakama kaina.”
A lokacin dana kammala secondary su Habib suka shiga na
fara tunanin kutsa kaina cikin ƴan jagaliya, dan na gama nazarina kaf ta wannan hanyarne kawai zan iya nemo Master daya kashe mahaifina. Anan
ɗ
in ma batare da sanin Baba ba na fa
ɗ
a cikin ƴan daba tare da zama da kaina naima facemask
ɗ
ina wasu gyare-gyare
saboda ni mutum ne mai fasaha matuƙa tun ina da ƙarancin shekaru, sai dai ALLAH ya tsareni bana shan komai na maye, duk sanda kuma zasu aikata tsiyatakunsu nasan ta yanda zan zille musu. Dan na shiga cikinsu ne kawai dan neman ilimi da kuma neman Master. A
gefe kuma na takura baba akan mubar gidan marayu, dan na tabbatar zan iya rikemu mu duka da sana'ata da zuwa lokacin tayi ƙwari na daidai talaka mai neman cin yau da gobe. Da ƙyar baba ya yarda muka dawo cikin mutane da zama a gidansa
ɗ
in nan da muka bari
shekarun baya. Ni na cigaba da buga-bugar karatu akan su Habib duk da lokacin dai da
ɗ
an saukin wahalhalu akan mai karatun secondary. Yayinda niko a dalilin ƙoƙarin da ALLAH ya bani wani bawan ALLAH ya
ɗ
auki nauyin karatuna na jami'a a ranar taron tshoffi
n
ɗ
alibai da akai na makarantarmu.”
“Na cigaba da kutsa kai cikin ƴan daba ina neman Master a sirrance har ALLAH yasa na dace na kasance
ɗ
aya da ga cikin yaransa, dan zuwa yanzu ya matuƙar gawurta. Cikin ƙanƙanin lokaci na zama amintacce a wajensa
, dan ina bala'i-bala'in kwantar masa da kai har sauran yaransa najin haushi da takaici na. Ban damu ba, dan tunaninsu da nawa dabanne suke haukarsu. A zahiri ina cigaba da karatun jami'a. Ba
ɗ
ini ina karantar kowanne motsi na rayuwar Master, gefe kuma ina
kasuwancina da ALLAH ya sakama albarka mukeci muke sha ni da wa
ɗ
an da nakema kallon ƙanne kuma ahalina bayan Habib. Bayan kammala jami'ata na shirya takanas na kaima wanda ya
ɗ
auki nauyin karatuna result
ɗ
ina dan ya gani, tare da sake masa godiya. Yaji da
ɗ
i, ya kumayi farin ciki a take anan ya bani jari mai kauri da zan iya riƙe kaina harma da ƙannena.”
“Koda na dawo na nunama baba ya sanyamin albarka, ya kuma bani shawarar maida hankali akan kasuwa basai na jira aiki ba, na amince da shawararsa
dan haka na ƙara jari akan kasuwancina, UBANGIJI mai rahama dan-danan harkoki suka bu
ɗ
e na canja mana gidan zama, na kuma koma makaranta nima. Domin cigaba da karatuna akan computer a wajen ƙasarnan. Tunda na tafi ban dawo ƙasata ba sai da na kammala karat
una. Amma koda yushe ina sanin motsin su Habib. Tun kafin na dawo na gama tsara yanda an tunkari master, dan kuwa na samo horo na musmman akan abubuwa masuyawan gaske.”
“Yarana sunyi farin ciki da dawowata nima kuma nayi farin ciki da ganin s
un zama manya sun kuma sake hankali. Sai dai kuma na iske baba babu lafiya. Hankalina ya tashi matuƙa dan ina sonsa hakama su Habib, duk muna masa kallo ne na uba. Kwanana biyar ALLAH yay ma baba rasuwa. Tabbas munji wannan mutuwa dan su Habib kuka rurus s
uka dinga yi suna sake
ɗ
aga hankalina. Sai da na dage