Showing 138001 words to 141000 words out of 186858 words

Chapter 47 - TAKUN SAKA COMPLETE

10 Sep 2026

28

zuciyar A.G sai ya dake, harda saki wata dariyar gatsatsa wadda tafi kuka ciwo. “Hhhh karen farauta! kai har kana da zarrar

ɗ

aga waya ka kira wani a cikinmu a wannan lokacin kenan? Kako san su w

anene mu kuwa?”.

Master ya sake sakin murmushi a karo na biyu da gyara zamansa. “Sai da na sanku ma sannan na fara wasan kaima kasan wannan”.

A.G da kejin zuciyarsa tamkar zata faso ƙirjinta ta fito ya rumtse idanu da ƙarfi batare da ya tu

na a tsakkiyar jami'an tsaro yake ba, dan meeting sukeyi akan Master

ɗ

in ya ce, “Kai kare! Idan damar da ka samu a baya kake tunanin tana hannunka har yanzu to ka sani rayuwarka ta ƙare a wannan ga

ɓ

ar.”

A bazata su Habib sukaga Master ya ƙyalƙya

le da dariya, sai kuma ya ha

ɗ

e fuskar cikin kaushi da barazanarsa ya cigaba da magana.

“A.G! A.G! Na master. Shin ba kune kukace

ɓ

oyayyen wasa bane ba babban jami'i mai gaskiya?. Ya da tada jijiyar wuya tun a farkon karo haka?.........”

A

fusace A.G ya miƙe yana buga table

ɗ

in batare da ya tuna a inda yake ba. “Kai tsinanne, ka sani duk randa kazo hannu ni

ɗ

in nan da hannuna zanyi gunduwa-gunduwa da namanka na bama karnukan farauta da suka fika giyata su cinye namanka a tsakkiyar kasuwa!!”.

“Tofa babbar magana, wai da wuri haka har ka fara fusata?. Nifa ta

ɓ

angare

ɗ

aya kawai na fara buga wasan a yanzu, amm har kake tada jijiyar wuya da

ɗ

aukar alwashi kamar haka. To kwantar da hankalinka dan bamma fara komai ba, yanzu ma na kiraka ne

danna sanar maka tarkacenku na hannuna, a kuma daren yau wasu a ciki zasu iya tsallakawa barzahu, gawawwakinsu kuma zasu iya zuwa maku ƙarfe biyar

ɗ

in asubahi. Ku shirya dakatar da hakan ta dawo min da ahalin MATATA. Sannan ku tabbatar kun lashe aman da ku

kai na kalamaku daga nan zuwa safiyar gobe idan ALLAH ya kaimu, daga nanne sai ai wasan fili ba TAKUN SAƘA ba. Umarnine ba shawara ko neman alfarma ba..”

Ya katse kiran da jefar da wayar gefensa yana cija lebensa na ƙasa da haƙori tamkar zai huda sh

i. Sai kuma ya bu

ɗ

e jajayen idanunsa dake fusace ya dubi su Salis da sukai tsuru-tsuru.

“Kuje ku huta, zuwa dare ku tattara min dukan bayanai akan maganganun su A.G da duk wani mai fa

ɗ

a aji da ya fito yay magana. Salis ka turama Faisal cewar ya kawo

saƙon nan, sannan ya fa

ɗ

ama *_WALƘIYA yayi barci a farkon dare, ya farka a farar asubahi. Kar yay baƙin ciki akan rubutacciyar ƙaddara, farautar *MASTER* ba wawaso akan naman shanu bane. Masu tambari a bayan ƙeya sun tabbatar da shiryawarsu tunda suka bay

yana wasan a fili. Ya shirya dan yanzune TAKUN SAƘA zai fara”_*.

A tare suka ƙame jikinsu da salute nasa. Fuskokinsu washe da fara'a suka hada baki wajen fa

ɗ

in, “Yes master!!”.

Wani shegen lalataccen shu'umin murmushi ya saki a karon farko

da

ɗ

aga lumsassun idanunsa ya dubesu. Tausayin ƙannen nasa kuma ahalinsa a halin yanzu na ratsashi, a hankali ya bu

ɗ

e hannayensa ya mika musu alamar suzo garesa saboda yanda duk suka koma kalar tausayi a dalilin halin da yake ciki, baya son ganinsu cikin d

amuwa sam. Cikin

ɗ

oki da zumu

ɗ

i suka nufo jikinsa batare da sun yarda sun fama masa ciwukansaba saboda tsabar taka tsantsan

ɗ

insu garesa. Ya ha

ɗ

iye hawayen da suka ciko masa idanu cikin muryarsa da ke bayyana kaushinsa da ƙaunarsu ya furta, “I love you so

much my sweet Brothers. ALLAH yay muku albarka.”

Hawayen dake bin fuskokinsu suka shiga sharewa kamar yanda suka saba a duk lokacin da ya furta tsananin kaunar da yake a garesu. Cikin ha

ɗ

a baki suma suka shiga sanar masa da

ɗ

unbin ƙauna da soyayya

r da suke masa har cikin ruhi da

ɓ

argo. Irin wadda gaba

ɗ

ayansu suke jinsa a ransu tamkar mahaifi. Dan ya

ɗ

aukesu lokacin da nasu iyayen suka jefar da su. Ya raineso lokacin da iyayensu suka nisancesu. Ya kaunacesu lokacin da iyayensu suka manta da su. Ya

basu tarbiyya lokacin da iyayensu suka toshe idanunsu da kunnuwansu. Ya inganta rayuwarsu lokacin da iyayensu suka nuna gazawa da su. Ya yalwata farin cikinsu tamkar yanda kowa

ɗ

annen iyayen ƙwarai suke yalwata na ƴaƴayensu da basu gata. Bai ta

ɓ

a banbantasu

da Habib ba balle nuna ya fisu a gareshi.

“Bana son kuka”.

Ya fa

ɗ

a a hankali yana shafa kawunansu da hanunsa mara ciwo tare da

ɗ

an jan kunen Salis dake gefen damarsa cikin salon da yake musu punishment tun suna yara idan sun masa laifi. Dariya s

uka sanya dukansu suna share hawayen. Kafin su miƙe kowanne ya manna masa kiss a gefen kumatunsa, dan wannan itace fuskar da suke

ɗ

auka real face

ɗ

insa saboda ita suka taso suka sanshi da ita. Hakan ya sakashi sakin murmushi ƙarfin hali. Tausayinsu na rats

ashi da tarin ƙaunarsu. Sune ahalinsa, sune farin cikinsa, sune raunin sa, sune... Sune... Sunee.... Da yawan da babu adadin kididdiga.



★★★



Gaba

ɗ

aya A.G ya birkice, jiya yake tamkar ya jawo Master ta cikin wayar. Su kansu sauran ja

mi'an kallon mamakin rikicewar tasa suke duk da sun san cewa mastern yay masa illa. Cikin gaggawa aka fara bibiyar lambar da yay kiran. Sai dai kash babu wata hanyar da za'a iya samun sa.

A.G da gaba

ɗ

aya jikinsa ke matukar rawa ya fice tare da w

asu jami'an domin tabbatar da zancen master

ɗ

in. Cikin lokaci ƙanƙani hukumar ƴan sandan ta sake rikicewa. Suma su Alhajin Mande aka fara kiran wayoyinsu domin ji da ga garesu....

★★

A

ɓ

angaren Abba kam sai da suka zuba masa ruwa sosai ya fa

rfa

ɗ

o. Koda ya bu

ɗ

e ido ya kallesu tsaitsaye a kansa sai ya fashe da kuka. Cikin mamaki da tsoro suke dubansa. Hajiya mama da zuciyarta ke tsitstsinkewa da tunanin waye kuma ya rasu tace, “Halilu kabar mana wannan kukan ka sanar min wanene ya rasu ne?”.



Sake fashewa yay da wani sabon kuka saboda jin abinda hajiya mama ta fa

ɗ

a. Sai kuma ya rarumo wayarsa batare da ya bata amsa ba. Number A.G ya shiga nema amma kuma ya gagara samu. Sai busy take nuna masa. Ya maida akalar kiran kan Alhaji Balele. Sai da

tana gab da tsinkewa ya

ɗ

aga. Ɗan gidan Alhaji Balele da ya

ɗ

aga wayar cikin kuka da ga can yake sanarma Abba ai suna asibiti, tunda yaga yasar da Master yay masa shima ya yanke jiki ya fa

ɗ

i. A yanzu haka ma likita ya sanar musu paralysis ta kama shi.



Rawa jikin Abba ya kamayi, sai kuma ya fashe da sabon kuka yana jeroma Master tagwayen ALLAH ya isa da tsinuwar alkaba'i kala-kala. Takaici yasa Momy fisgar wayar a hannunsa ta fara dubawa. Dan yaki musu bayanin da zasu fahimta gashi yana rusar kuka ta

mkar wani ƙaramin yaro.

Komai bata fahimta ba, dan haka ta dangwarar masa da wayar tana jan tsaki tabar wajen, hakan yasa suma su Ameera bin bayan uwarsu suma cikin takaici suka bar Hajiya mama ita ka

ɗ

ai tsaye akan Abba.

Sai daga baya suka fah

imci abinda ke faruwa ta hanyar kunna tv. Hankalinsu ya tashi suma matuƙa. Dan a take momy ma tai zaman ƴan bori da ƙwala ihu. “Na shiga Uku dadyn Junaid kai ko miya ha

ɗ

aka da Master har ka shiga lissafinsa?”.

“Tsautsayi!. Wlhy Tsautsayi ne ni Ha

lilu na shiga uku. A.G ka gama da rayuwata. Nayi dana sanin sanin matsiyacin yaron nan mai kama da bokan tsauni”.



*_________________________*

Har zuwa yammaci abu

ɗ

aya ke maimaita kansa a kowacce kafa ta yanar gizo da

kafafen ya

ɗ

a labarai. Manyan masu fashin baƙi nata famanyi tare da jami'an tsaro da jama'ar gari ƴan bani na iya. Babu wanda yasan da ga ina hoton Hibbah da ahalinta ya fito sai gashi yana yawo. Master dai babu ma wanda ya sansa balle ya fidda hoton nashi.

Sai dai hotunansa na

ɓ

adda kama da keta yawo wanda yake a cikin fuskoki kala-kala da ko yatsansa ba'a gani.

Ana tsaka da wannan kace nace kuma sai ga sabon zance ya fito da ga su A.G cewa anyi kidnapping ahalinsu har gida. Hatta da ma'aikatan gid

ansu ba'a bari ba sai masu gadi kawai.. Dan shi A.G ma securitys

ɗ

in da ke a gidansa suna bada tsaro saboda kasancewarsa babban jami'i kansu an kwashe harda su.

Komai ya sake tashi sabo anata kace nace na hasashen dalilin yin hakan da Master yay

i, sai dai abinda ke ba mutane mamaki a wannan ga

ɓ

ar miyasa Master

ɗ

in zaiyi hakan? Tunda kowa yasan a baya iyakarsa satar ku

ɗ

i ba'a ta

ɓ

a jinsa da yin garkuwa da mutane ba.

A gefe kuma na manya irinsu A.G da wasu kasashen ƙetare na ƴan bani na iya

har wasu na iƙirarin saka sunan Master

ɗ

in a jeren ƴan ta'adda na duniya. Sun kawo hujjoji da dama na cewar hakan da hasashensu ya basu. Musamman da a wannan karon al'amarin nasa ya fito fili da kuma sabon salo. Sai kuma hasashen yana da yara masu masa aik

i a wajeje daban-daban.

Har zuwa dare dai Master bai sake cewa komai ba tun wayarsa da A.G. Duk da kuwa yana ta bibiyar shafukan sada zumunta da ganin dukkan labaran da ke yawo duk da tsananin buƙatar son hutu da yake a ciki. Ga mura da ke nuƙu

rkusar rayuwarsa har yanzu. Ya jima zaune a falon salla kawai ke tashinsa har isha'i. Sai da su Zaidu suka fito suna masa shagwa

ɓ

ar yunwa sukeji sannan.

Da farko bai kulasu ba. Sai da yaga zasu addabi rayuwarsa dan su a

ɓ

angaren ci babu wasa ne,

sannan ya

ɗ

auka waya yay musu order

ɗ

in abinci yana hararsu. Tattare kayansa yay ya barsu a falon. Duk da baice musu komai ba sun san za'a kawo abincin.

Koda ya koma

ɗ

akin kwance ya tadda Hibbah a tsakiyar gadon ta ƙudindine. Sai dai da alama ta

tashi tayi dukkan salloli. Daga tsayen da yake ya kai hannunsa mai ciyo ya

ɗ

an janye bargon data lullu

ɓ

a har akan fuska. Barci takeyi. sai dai a kallo

ɗ

aya zaka fahimci bana jin da

ɗ

i bane. dan ta wani nanna

ɗ

e kanta a waje guda kamar wadda take a firgice. K

usan kallon mintuna hu

ɗ

u yay mata kafin ya janye idanunsa yana furzar da iska mai

ɗ

aci.

Toilet ya shiga yay abinda zaiyi ya fito yai shirin barci. Zama yay a gefen gadon kusan mintuna goma yana kallon Hibbah da sauraren hayaniyar su Idris da alam

u ya nuna an kawo musu abincin. Sai kuma ya zame a hankali ya kwanta yana matse fuska alamar dai bayajin da

ɗ

i sosai. Kwanciya yay a rigingine ya lumshe idanunsa, tare da har

ɗ

e hannayensa a ƙirji ya lula duniyar tunani.

A yanda yake

ɗ

in sai ka

ɗ

a

uka barci yake, sai dai yanda yake murza babban yatsan kafarsa dana kusa da shi zaisa kasan ido biyu yake ran mazane a wuya kawai. Shi mutum ne mai matuƙar fushi da zafi idan aka

ɓ

ata masa rai. Shiyya su Habib kanyi matuƙar taka tsantsan da shi idan yana a

cikin irin wannan halin. Ya jima a haka yana ƙullawa da kwancewa akan shirinsa na safiyar gobe idan ALLAH ya kaimu kafin barci

ɓ

arawo ya sace sa.

*_WASHE GARI_*

A safiyar yau tamkar yanda ya tsara ya fidda video a karon farko na tar

ihin rayuwarsa. Video ne da ya ƙunshi abubuwa da yawa da suka danganci jerarrun tambayoyi da ga kalaman su A.G

ɗ

aya bayan

ɗ

aya. Dama duk wani babba da ya fito ya tofa albarkacin bakinsa dan gane da abinda ya faru jiya.

Da ga ƙarshe ya rufe da fa

ɗ

in,

“Ina da abin cewa da yawa, amma bazan ce ba, saboda lokacin cewar baiyi ba. Sai dai inason kamar yanda nai tambayoyin nan ga duk wa

ɗ

an da na ambata su amsa min su. Da ga ƙarshe ina mai tuna muku acikin awa ashirin da hu

ɗ

u saura awanni goma sha

ɗ

aya suka r

age muku akan ahalinku, Idan har kuna buƙatarsu ku sakarmin nawa nima na baku naku, dan ko ƙwarzane ya samu

ɗ

aya daga cikinsu babu fashi sai na rama. Dan Master baya yafiya wa abokin gaba koda akan harara ne............

🔥

(Tofa turƙashi, bara mu kama

kanmu kenan master).

*_Ku sani a addu'a na bar posting dare

ɗ

in nan

🤦🏻😥🚶🏻

_*



TATATTUN FITATTUN LABARAN ZAFAFA BIYAR NA 2022*

🔥🔥🔥🔥🔥🔥

*ALSHIRINKU MASU KARATU!!!*

*_NAJI DADI SHINE GARI......_*

*KINA DA BUQATAR TSAFTAT

ATTUN LABARAI DAKE CIKE DA*

_ILIMI_

_NISHADI_

_TSUMAMMIYAR SOYAYYA KUMA MAI TSAFTA DA ZATA SAKI SHIGA SHAUQIN SOYAYYA DA DUKAR DARUSSA KALA KALA A FANNIN ITA SOYAYYAR DA RAYUWA?_

*MAZA GARZAYO KI NEMI LITATTAFAN ZAFAFAN MARUBUTA GUDA BIYAR*

*NA SABUWAR SHEKARAR 2022*

*WADANDA SUKA ZAUNA,SUKA TACE LABARANSU,SUKA MUSU ADO DA SABUWAR FASAHA!!!*

*SABBIN LABARAI*

*SABUWAR SHEKARA*

*SABON NISHADI*

*_FARINCIKIN KASANCEWA DA MARUBUTAN CIKIN SASHEN DA AKE GWABZA RUWAN S

HARHI DA MUSAYAR RA'AYI NA DABANNE_*

*MAZA 'YAR UWA SIYA NAKI KI SHIGA SAHUN WANNAN TAFIYAR,TARE DA SAMUN DAMAR SHIGA SASHEN COMMENTS NA MUSAMMAN MALLAKIN MARUBUTAN*

*_TAKUN SAAƘA!!_* _Bilyn Abdull_.

*_SO DA ZUCIYA_* _Hafsat (miss xoxo)_

*_DEEN MANSHAL_* _Mamu gee_

*_ƊABI'AR ZUCIYA_* _Safiyya huguma_

*_HALIN GIRMA_* _Hafsat Rano_

*ta hanyar tura kudin littafinki zuwa ga wadan nan lambobi dake qasa*

6019473875

MUSAA ABDULLAHI SAFIYA

keystone bank

Saiku tura shai

dar biyanku zuwa ga wannan number

08184017082

*IDAN KATI NE KUMA KO VTU,SAI KU TURA ZUWA GA*

09134848107

Littafi daya

1____300

2____400

3____500

4____700

5____1,000 (1k).

*INGANCI DA NAGARTAR RUBUTU,BABU NADAMA KO DANA SA

NI*

🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽🤞🏽

#team ZAFAFA BIYAR

🔥🔥🔥🔥🔥

*_ALLAH ka gafartama iyayenmu

😭🙏🏻

_*



*_Chapter Thirty Seven_*

..........Gaba

ɗ

aya komai ya sake

ɗ

aukar zafi a

ɓ

angaren jami'an tsaro. Dan kuwa dai zuwa yanzu a

n tabbatar da ahalin su A.G suna hannun Master, sai dai kuma su su A.G sun tabbatar ma da duniya su Ummi basa tare da su. Kawai dai sun fa

ɗ

a zasu kamasu domin master ya bayyana kansa. Kuma koda sukaje sai basu samesu a gidan ba kwata-kwata.

Wanna

n magana ta fara canja salon zantikan bakunan mutane harma da wasu a manyan masu fashin baƙi da ke fa

ɗ

a aji na ƙasar. Da yawa suna fa

ɗ

in anya kuwa babu wani abu a ƙasa da ke tsakanin su A.G da Master. Dan kuwa dai kalamansu suna kamanceceniya da wanda suka

i amai suka lashe abinsu.

Master dai da duk keji da ganin komai bai sake ko tari ba. Tunda ya baje a falo dai ya duƙufa akan aikin da suma su Habib basu san na miye ba. Dan tundama suka shigo suka gaidashi duk sai suka koma

ɗ

ayan sashen inda yake ka

mar matsayin nasu har baba saude. Nan kuma ya zama nashine shi da iyalinshi su madam Hibbah mai zamani

😜

.

Har kusan sha

ɗ

aya na safe baiga Hibbah ta fito ba, shi kuma tunda ya fito a

ɗ

akin bai komaba saboda busy da yayi. Sanin dalilin rashin fito

war tata ya sashi aika Habib kiranta lokacin da ya kawo masu breakfast. Tana zaune bakin gado bayan tayi wanka ta shirya harda gyara

ɗ

akin akai knocking ƙofar. Cikin sanyin murya ta amsa tana miƙewa. Habib da ke tsaye da ga waje ya fa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login