Showing 48001 words to 51000 words out of 186858 words
Da asuba bayan sun idar da
salla Ummi ta dakatar da Hibbah da ga barcin da take ƙoƙarin komawa gado tayi. Cike da shagwa
ɓ
a ta lafe a jikin Ummin tana fa
ɗ
in, “Wayyo Ummi ALLAH barci nakeji, kinga yau weekend ne babu makaranta sai islamiyya, su Yaya bazasuje aiki ba na san suma barci
n zasuyi”.
Murmushi kawai Ummin tayi, zuciyarta najin tausayin autar ta bisa hukuncin data yanke akan lamarin duk ƴaƴanta a daren jiya. “Muhibbat!”.
Ta kirayi sunan Hibbah dake lumshe idanu babu wasa. Idanu Hibbah ta bu
ɗ
e tana kallon Ummin
, dan yanda ta kirata da cikakken sunanta babu wasa tasan ƙwarai magana ce mai muhimmanci.
“Na'am Ummi”.
“Tambayarki zanyi?”.
“To Ummi, ALLAH yasa na sani”.
Numfashi Ummi taja da kafe Hibbah da ido. “Duka yayunki babu mai neman aure ne dama?”
.
Ɗan jimm Hibbah tai alamar nazari. Kafin tace, “Ummi wai kina nufin sunada ƴammata?”.
Kai Ummi ta jinjina mata kawai.
Hibbah ta ƙyalƙyale da dariya tana kwantawa ta
ɗ
aura kanta a cinyar Ummi. “Uhm ai Ummi fa dama tun kwanaki nakeson na baki
labari Yaya Umar ya garga
ɗ
eni. Wai so suke suyi miki surprise ne. Kinga Yaya Muhammad yana da budurwa, Maimunatu (Kausar)
ɗ
in gidan Sheikh Aliyu Abdul-Ra'uff Maina abokin Daddyn mu, mai islamiyyarmu kuma
ɗ
iyar kawarki.......”
Wani irin farin ciki da
sanyi ne ya lullu
ɓ
e zuciyar Ummi lokaci guda. Ta katse Hibba cike da zumu
ɗ
i. “Da gaske Tanee?”.
“Wlhy kuwa Ummi. Kin dai santa babu ruwanta ga hankali, kina zuwa gidansu, suna zuwa nan gidan kinsan tarbiyyarsu. Gata malama a Islamiyyar tamu. Akwai
wani dabino da zam-zam da zuma da Yaya Muhammad ya kawo miki kwanaki na rantse itace ta bada a baki. Amma yace idan na fa
ɗ
a sai ya fasan baki.”
Yanda Hibbah ta ƙare maganarne ya saka Ummi ƙyalƙyalewa da dariya. “Kai Mamana har yanzu dai ke sakara c
e ALLAH, basai ki gayamin a sirri ba. Sam baki biyo mai sunanki ba. To Abubakar fa?”.
Cikin dariyar zancen Ummi Hibbah tace, “Tab na Zahidah kenan.”
“Wannan Zahidah ta gidan Auntyn ku Kulu dai dana sani?”.
“Eh wlhy Ummi. Amma yace ka
rsu fa
ɗ
ama kowa sai ta gama makaranta. Nima basusan na ganeba a
ɓ
oye sukeyi”.
Nanma dariyar farin ciki ce ta bayyana akan fuskar Ummi. Har ranta za
ɓ
in Yaya Abubakar da na Yaya Muhammad sun mata hundred percent. Hibbah ta cigaba da fa
ɗ
in, “Shi kuma Ya
ya Umar Nafisa ce nasan kin sani dama. Yaya Usman kuma Hafsat itama kin sani. Zakin ki kuma babu kasuwa har yanzun”.
Sosai Ummi taji matuƙar da
ɗ
i, dukkan damuwarta sai ta gushe a lokaci guda. Taji ƙwarin gwiwa bisa ga abinda take shiryawa. Dukkan far
gabarta ta gushe. A
ɓ
angaren muhalli bata da matsala da yaranta, duk gine-ginensu sai dai ƙarashe. Dan suna fara aiki suka ha
ɗ
a hannu wajen fara ginin filin da taketa tattali da kaffa-kaffa domin su. Burinta ita da
mahaifinsu yanda suka tashi kansu a ha
ɗ
e
su cigaba da rayuwa a waje guda. Shiyyasa koda ya sai filin sai ya damƙashi hannun amininsa kuma malaminsa har sai da suka fara aiki ya basu. Shiyyasa har yanzu Abba da Hajiya Mama basusan da zancen ginin ba........
“Ummi inje in kwanta?”.
Hibb
ah ta katse mata tunani. Shafa kanta Ummi tai tana murmushi. “A'a ban gama da ke ba. Dan banji ita autata tana da saurayi ba ko a'a?”.
Da sauri Hibbah ta
ɓ
oye kanta tana dariya. “Kai Ummi ni banda wani saurayi. Nifa bazanyi aure ba muna tare mutu k
araba”.
“Tab, to auta an ta
ɓ
a haka kuwa. Muma ai munason zaman gidanmu aka
ɗ
akkomu aka kawo mu naku gidan muka haifeku.” Ummi ta fa
ɗ
a tana dariya.
“Ni dai bazanyiba ALLAH Ummi. Banason nesa da ke da su Yaya. Indai zanyi aure sai dai mutafi
tare ko mijin yazo ya zauna a gidanmu to”.
Dariya sosai Ummi keyi, irin wadda ta jima batayi ba a rayuwarta. Tanee
ɗ
inta kayan shirme da wauta kenan. Da ana haka da ƴaƴa da yawa na tare da iyayensu ai.
Tashi Hibbah tai da gudu ta haye gadon
Ummi ta kudundune a bargo ita a dole kunya ta kama ta. Ummi da ke dariya tace, “To shikenan ai ke baki da matsala tunda Junaid
ɗ
an gidan nan ne sai kiyi zamanki tare dam......”
“ALLAH Ummi bana sonsa. Da na auri mugun nan gara na mutu”. Hibbah ta
i saurin yaye bargon idanunta na cikowa da hawaye. Yayinda fuskarta ke nuna tsananin tsoro da tsanar Junaid
ɗ
in da Ummi ta ambata.
“To shikenan naji. Amma ai kina son Isma'il ko?”.
Idanu Hibbah ta zaro waje a firgice. “Wane Isma'il
ɗ
in Umm
i?”.
“Mai zuwa nan gidan mana”.
“Ni dai wlhy a'a Ummi. Shi yayana ne dan ALLAH kibar fa
ɗ
a.”
“Oh ALLAH, ke kuwa Tanee wa kike so a rayuwarki? To ko wanda yazo dubani a asibiti jiya? Muhammad Shuraim ko?”.
Baki Hibbah ta turo amm
a batace komai ba. Ummi ta cigaba da fa
ɗ
in, “Tanee kinga shima alamunsa sun nuna mutumin kirki ne nutsatstse. Ina ƙyautata masa zaton alkairi insha ALLAH. Amma zansa ai bincike a kansa inhar kina son nasa”.
Kwanciya Hibbah tai ta juyama Ummi bay
a. “Ni Ummi ALLAH ya cika iyayi. Gashi baida fara'a. ga shishshigi ”.
“Duk shi ka
ɗ
ai?. To lallai tunda kika iya gano wa
ɗ
an nan kina sonsa kenan, zaki kuma auresa”.
Da sauri Hibbah taja bargo da cewa, “Nifa Ummi a'a baiminba. Sai naje China
na dawo zanyi aure”.
“Tanee wannan mafarkinki ne. Amma ban fidda miki ran zaki cikashi ba idan kinyi aure mijinki ya kaiki da kansa”.
Shiru Hibbah tayi dan an ta
ɓ
o mata inda kuma bata son. Itama Ummi sai bata sake tankawa ba ta cigaba da
hidimarta da lissafin ƙullawa da kwancewa.
Zuwa takwas Ammar ya shigo ya tada Hibbah dansu ha
ɗ
a breakfast su wuce islamiyya duk da sunyi latti. Hibbah kamar zatai kuka ta bisa. koda sukaje kitchen
ɗ
in suna aikin suna fa
ɗ
a har sai da Yaya Abubak
ar ya shigo ya tsawatar musu saboda kuka da Ammar ya saka Hibbah.
Suna kammalawa sukai shirin islamiyya. karyawar ma a tsaitsaye sukayita suka fice.
★★★
A yinin ranar su Yaya Muhammad duk a gida sukayisa. Suna tare da Umminsu sun
a shan hira. Basu sake mata maganar tarinta ba, itama batai musu ba. Sai bayan sallar zuhur suma suka wuce islamiyya. Ganin dai har zuwa yamma babu motsin Abbah da su Hajiya Mama yasa Ummi fita wajen maigadi ta tambayesa ko sunyi tafiya ne.
Baiyi
mamaki ba. Dan yasan kaf yaranta a fusace suke da Abban. Bayanin fa
ɗ
uwar Abban ya bata da kaisa asibiti da akai. Kuma har yau babu wanda ya shigo gidan tun jiyan. Duk da abinda suke mata bataji tayi farin ciki da tsautsayin daya afkawa Abban ba. Sai ma kom
awa tai falonta ta fa
ɗ
a duniyar tunani........
_________________________________
A
ɓ
angaren Abba ba ƙaramar jigata yay ba kafin safiya. Ƙafafu sun kumbura suntum. hakama fuskarsa tamkar ƙwa
ɓ
un fulawar sabon burodi. Sauƙinsa ma allurar barci
da likitocin sukai masa ganin yanda yake rusar kuka ƙafarsa na masa zogi.
Sai kusan hu
ɗ
u na maraice mai gyaran yazo, a cewarsa sun sami lalacewar motane a hanya. Sai dai kuma a zahirin gaskiya ƙaryama yake bai taho ba sai da safen. Komai likitocin
basu ce ba. Sai ma damar yaje yay aikinsa da suka bashi, dan haka suka basu sallama.
Ummi na tsaka da tunaninta taji shigowar motoci, mikewa tai ta leƙa ta windown falonta sai ta hango ana fita da Abbah da ga motar Junaid tamkar gawa. Wani
irin fa
ɗ
uwa gabanta yay. Babu shiri ta fito zuwa tsakar gidan itama. Kusan tare suka shiga sashen Momy da su Hajiya mama da ke biye da mai-gyara da Junaid da suka
ɗ
akko Abba ranga-ranga.
A tsakkiyar falon momy aka shimfi
ɗ
e Abba. Sai dai ganin ya
na numfashi yasa Ummi batace komaiba tabi layin ƴan kallo. Mai-gyara ya fito da kayan aikinsa. sanin abinda zaije ya dawo ya sashi fa
ɗ
ama Junaid cewar ya samo wanda zasu tayasa riƙe Abba dan shi ka
ɗ
ai bazai iyaba. Badan Junaid yaso ba ya mike ya fita. Babu
jimawa sai gashi tare da mai-gadinsu da na maƙwafta. Sai wasu yaran makwaftansu su biyu sa'annin Ammar.
“Yauwa kayi farar dabara da kukazo da yawan”. Cewar mai gyara yana gyara zamansa sosai a gaban kafafun Abba da sukai suntum har ƙyalli sukeyi
.
Junaid da mutanen daya gayyato baki
ɗ
aya suka zagaye Abba mai-gyara ya fara aikinsa. Sai dai abin mamaki duk da barcin da Abba keyi ana ta
ɓ
a ƙafar yay wata iriyar mahaukaciyar zabura da ballara ihu. “Wayyyyyyyoooooo!!!!!! ALLAH na zasu kasheni n
a shiga uku ni Halilu!!!”.
Babu wanda ihun Abba bai gigita ba a falon. amma ahaka mai-gyara ya cigaba da aikinsa ko tausayi babu. Ihu Abbah yake da iya ƙarfin iko. Tun yana zufa har takai ga sakin fitsari. Can fa abin mamaki da kunya sai ga kashi.
Hanci su Ameerah suka shiga toshewa. Su kansu masu riƙon nashi ji suke kamar su sakesa su gudu dan azabar warin kashin. Suma kuwa yayi ya farfa
ɗ
o yafi sau uku. Tun yana ihu da murya mai kauri har ya koma siririya. Daga baya ma akabar jinta gaba
ɗ
aya.
Duk yanda Ummi taso daurewa sai da taji hawaye sun ciko mata idanu. Tai ƙasa da kanta saboda tausayi.
A cikin wannan halin su Hibbah suka fara dawowa gidan. Ihun Abba ne ya ringa jan hankalinsu suka dinga nufo sashen duk da sun manta s
hekarar karshe da suka shiga sashen. Su kansu tsoro ya kamasu ganin yanda Abban ya koma. Badan sun so ba dole suka dinga toshe hancuna suma saboda wari.
Mai gyara ya
ɗ
ora kafa da hannun Abba. Sauran raunikan ma aka gyara. Ya shafa magani ya bada wand
a za'a cigaba da masa amfani da shi. Kafin a cake masa ƴan ku
ɗ
a
ɗ
ensa masu nauyi. Aka kuma kaisa masauki dan yace sai da safe zai wuce yamma tayi.
Sai lokacin Hajiya Mama ta farga da su Ummi da yaranta. Ido
ɗ
aya ta kanne ta shiga zazzaga bala'i w
ai sunzo ganin ƙwaƙwaf. Cikin subutar baki Hibbah taja wani wawan tsaki da fa
ɗ
in, “Ka
ɗ
an ma ya gani. Ummin mu yaso gani a wanann kwatankwacin bala'in sai shi ALLAH ya tsundumasa. In takamarsa zalunci wataran ƙafar za'a guntule.....”
Wata muguwar cafk
a Hajiya mama ta kaima Hibbah ta ko kwasa a guje tabar sashen. Zata bita Junaid ya riƙota cikin masifa. “Barta kakus. Nine nan zanci uban uwarta, wancan bakin nata mai kama da na reza yau sai na
ɓ
a
ɓɓ
arkasa wlhy. Shegiyar yarinya mai bakin akku. Idanma an s
akata tazo ta fa
ɗ
a ne to ina dai-dai da kowane shege a gidan nan. Wama ya sani ko kada mana shi akaiyi. Kai bama zan yardaba ALLAH sai munje kotu”.
Tsaki Ammar yaja tare da kama hannun Ummi suka fice. Su Yaya Muhammad ma kai kawai suka girgiza suk
ai gaba abinsu da barin su Hajiya mama da takaici. Dan so sukai su tanka su kwashe komai sukai wajen ƴan sanda. Daga nan a wuce kotu har ALLAH yasa sukai ga
ɓ
ar da suke fata. To sai akai rashin sa'a yaran Ummi masu lurane suka manna musu hauka.
Koda
suka koma sashensu basuga Hibbah ba. Sun san ta boye kanta a daki ne saboda tasan tayo laifi, tunda suma suna hanata rashin kunyar. Alwala ma duk sukayi suka fice masallaci. Ummi ma ta nufi
ɗ
akinta gabatar da tata duk da tana jiyo hayaniyar su hajiya mama
daketa zage-zage har yanzun.
Koda suka dawo bayan sallar isha'i Hibbah bata yarda ta fitoba har suka ci abinci sukai hira kowa ya tafi makwanci. Babu kuma wanda ya nemeta dan a tabbatar mata batai dai-daiba.
Tun a daren maƙwafta ke shi
gowa duba Abba dan sunji ihun da yayta zugawa. Duk wanda ya shigo sai su hajiya mama suce yaran Ummi ne suka jima Abban ciwo. Da yawa ba yarda suke ba, saboda sunsan halin matsi da Ummi ke fuskanta a gidan da yaranta tun suna kanana. Dan tunkan ma Hajiya m
ama ta dawo gidan da zama idan tazo da ga ƙauye haka zataita zubda tujara wa Ummi kala-kala, tunda kuwa mijinta ya rasu ta dawo da zama baki
ɗ
aya sai Ummi ta shiga uku ta lalace itada ƴaƴan ta, gashi nan har yanzu basu huta ba.
*___________________
____________*
Shiru kakejin Master da yaransa tamkar basa ƙasar. Babu kalar takalar da jami'an tsaro basu masa ba a kafafen ƴa
ɗ
a labarai yay kunnen uwar shegu da kowa. Ko randa zancen kai matar gwamna koto ya fito da ga hukumar yaƙi da
ta'annatin kayan gwamnati babu wanda yaji ko tarin
master. Shi dama ba sanin taka mai-mai accaunt na duka handles nashi akai ba. Dan kullum cikin canja salo yake.
Sun cigaba da saka idon ganin kozai tanka amma shiru, dan haka suka cigaba da shiry
a masa tarkuna ta ƙarƙashin ƙasa dan sunsan tabbas zaije kotun.
★★
Yau da yamma Hibbah na makaranta ta fito class cike da gajiya da yunwa. Fatanta kawai ta samu motar komawa gida da wuri dan su Hafsat tuni sun wuce saboda ba department
nasu
ɗ
aya ba. Su kuma yau duk lecture
ɗ
in safe sukayi. Ita ka
ɗ
aice tayi na yamma.
Ta samu da yawan
ɗ
alibai dake ta tutsutsun shiga motar da duk tazo wucewa. Dan haka tai gaba saboda kanta dake ciwo. Cikin sa'a kuwa tana matsawa gaban sai ga wat
a taxi ta faka gabanta. Batare da tunanin komaiba ta afka ciki bayan ta sanarma direban inda zai kaita, shi kuma ya fa
ɗ
a mata ku
ɗ
in. Ko ragi bata nema ba dan buƙatarta kawai taje gidan da wuri. Saboda tana tsoron abinda zaije ya dawo ne musamman akan dangi
n Abbansu dake cike da gidan nasu dubiyar Abba. Dan zuwa yau da yake cika kwana uku jikin nasa da sauƙi.
Ƴan can asalin kauyensu ne sukazo mota guda duba shi. Sai dai hakan ya bama Ummi mamaki da su kansu, dan sam da ga Abba har hajiya mama bason m
u'amula da ƴan ƙauyen sukeba yanzun. Shiyyasa har ƙasan ranta takejin akwai wata a ƙasa da suke ƙullawa.
Wasu hawayen tausayin Ummi da su kansu ya cika mata ido. bayan hannu tasa ta share tare da kwantar da kanta jikin sit
ɗ
in ta lumshe idanu ko
kanta zai sassauta sara mata.......
Ummi nacan na dakon jiran dawowar Hibbah itama, dan yau da kanta ta soyama Hibbar wainar filawa da tasan tana matuƙar so. Yayinda can ƙasan ranta ke cike da fargabar