Showing 1 words to 3000 words out of 188614 words

Chapter 1 - FURAR DANƘO COMPLETE

𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠

📲



🫗



𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍



𝘿𝘼𝙉𝙆

'

𝙊

.....!!

🫗



𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏



𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍



𝒄𝒆

🤙🏻

𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓

1





*بِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيم*

_Da sũnan ALLAH, Mai rahama, Mai jin ƙai._

........Ƙarfe uku da mintu

na ashirin da biyar jirgin daya taso daga birnin tarayyar Nigeria Abuja ya sauka a *_AMINU KANO INTERNATIONAL AIRPORT_* da ke a Kanon dabo. Cikin nutsuwa duk wani passenger dake a cikinsa suka fara fitowa. Vvip section ƙyaƙƴƙyawar budurwa dake cikin ado ma

i tsananin

ɗ

aukar idanun duk wanda ya kalleta ta miƙe a hankali tana

ɗ

an wani

ɓ

ata fuska tamkar mai jin warin mutane. Sanye take cikin wasu shegun wando da riga da sukai tsananin fidda cikakkiyar surarta musanman ma wandon jeans

ɗ

in da ya kasance fari tas,

an

ɗ

an faffasashi daga cinyarta da gwiwa har ana iya ganin kalar fatarta. Siririn veil kalar pink mai haske da yay dai-dai da kalar rigar jikinta shima data

ɗ

an yana a saman kanta ya matuƙar ƙawata adon nata da fidda zagayayyar fuskarta, sai bag fara tas

da adon stones pick and blue daga gani kasan mai tsada ce. Ga wani shegen takalmin mai tsananin tsini sai dai ya matuƙar

ɗ

auki ƙafar tata musamman da wandon ya kasance baije ƙasa can sosai ba kuma yabi jikinta ya lafe luf sai ya bama siririyar sarƙar ƙafar

ta da taji adon stones pink and blue damar fitowa

ɗ

ar. Yanda ta rufe idanunta da eyeglasses blue ya ƙara saka fuskarta kwarjini da bayyana ƙyawunta mai sanyi, sam fuskarta babu alamar wata fara'a, sannan babu kwalliya ko

ɗ

igo idan ka cire

ɗ

an lipstick kala

r pink mai shining data zizara ma la

ɓɓ

anta. A kallo

ɗ

aya zaka

ɗ

auka bata san minene ko murmushi ba, sannan zaka iya kiranta da ƙabilar kudancin ƙasar, dan babu ta inda tai kammani da Hausawa ko yankin arewacin ƙasar musamman inda addinin Muslunci keda ƙarf

i irin su kano.

A hankali taja ƙaramin tsaki dai-dai tana miƙewa da tura wayarta cikin aljihun wandonta, headphones

ɗ

in kunnenta kalar pink ta gyarama zama, tare da gilashin idonta sannan ta ciro ledar chewing gum ta

ɓ

are ta jefa a baki tana ba

llama saurayin dake ta bayanta ka

ɗ

an harara, tun

ɗ

azun ya dameta da kallo dan jaraba har zuge labulen da ya rabasu yayi. Bag

ɗ

inta ta fisga ta

ɗ

ora a kafa

ɗ

a

ɗ

aya sannan ta

ɗ

auka Apple laptop

ɗ

in ta tana sake jan siririn tsaki ganin shima ya miƙe tai ficewa

rta cikin takunta na ƴammata marasa jin magana..

Yanda take taku tsinin takalmin nata na bada wani irin sautin jan magana, ga sautin madaidaicin akwatinta da take gungurawa tamkar a

gajiye ya jawo hankalin mutane da yawa gareta. Caaaa idanu da

yawa a kanta, wanda basu iya gani suyi shiru tuni sun fara tankawa, wasu ƴammatan kuwa kishine ya lullu

ɓ

esu, yayinda samari da yawa sukai mutuwar tsaye da ganin wannan ƙyaƙyƙyawar halitta. Ita dai daka ganta kaga cikakkiyar baƙar fata haihuwar Africa sai

dai

ɗ

abi'u da shiga duka ba namu bane. Ga wani shegen ƙamshi da duk wanda ke a kusa da ita ka

ɗ

an dolene ya jisa saboda yanda ta bulbulashi kamar ba mace ba. A yanda take juya madaidaita lips

ɗ

inta a taunar chewing gum

ɗ

in bakinta kawai dole ya tada hankali

n mai kallonta. Dan duk namiji mai tsantseni ya dubeta sau

ɗ

aya bazai sake yarda yay na biyu ba kodan tsoron ALLAH...

*_Mawaddat Isma'il Ibrahim Jiƙamshi_* kenan da akafi kira da suna _Lulu ƙamshi_ ƙyaƙyƙyawar budurwa mai kimanin shekaru ashirin d

a hu

ɗ

u a duniya. Itace

ɗ

iya ta uku a gidansu. Mahaifinta sananne ne da kowa yafi sani da Engineer Isma'il l. Jiƙamshi. Babban

ɗ

an kasuwa ne kuma mamallakin *_Jiƙamshi Motors_*. Mawaddat yarinya ce da batajin magana, gata masifaffiyar gaske ta bugawa a jari

da. Ƴar gata ce shalele kuma ƴar shagwa

ɓ

a a gidansu musamman wajen mahaifinsu Engineer Isma'il Ibrahim Jiƙamshi da Kawunta Yousuf Ibrahim Jiƙamshi. Gatan data samu da rayuwar turai data tashi a ciki ya sata zama fan

ɗ

ararriyar gaske. Ga rashin kunyar tsiya.

Dan kowace irin shiga Lulu ƙamshi zata iya fita da ita waje ko zama a cikin gida in har ba Uncle

ɗ

in su Yusuf yana kusa ya tsawatar mata ba. Mawaddat ta samu wadataccen ilimin boko, dan a yanzu haka ita

ɗ

in lawyer ce mai zaman kanta, duk da dai karatun ma

da ƙyar ta iya kammalashi saboda rashin jinta, gaba

ɗ

aya karatunta a ƙasar ƙetare ta yisa idan ka cire Nursery school datai a Nigeria. Sai dai a

ɓ

angaren ilimin addini kam fanko ce, dan ko faatiha Lulu ƙamshi ba lallai ta kawo maka ita dai-dai ba. Sam bat

a son harkar talauci, ba kuma ta son talaka. Abu

ɗ

aya ne ALLAH ya taimaketa da nisantata da shi duk da rayuwar turai data tashi a ciki, shine kasancewa da namiji. Ko kai

ɗ

an uban waye a ku

ɗ

i ko nasabar zuri'a baka ishi Lulu ƙamshi kallo ba, dan ko turawan

sun buga sun barta kam, hannunka ma yace zai yi gigin zuwa jikinta komai shigar rashin mutuncin da tai zata sauke maka kwando-kwandon masifarta. Ta dai yarda ta shiga club aci uban rawa ayi nisha

ɗ

i tai gaba. Sai sirrintaccen harkar da takeyi da har yanzu b

abu wanda ya sani a gidansu, dan tana aikatawa ne cikin taka tsantsan da kula, shiyyasa har yanzu babu wanda ya ganota duk da an

ɗ

an ta

ɓ

a samun akasi tsakaninta da Uncle Yousuf dai ya kusa harbota ta ku

ɓ

uta da ƙyar.

Wannan itace Mawaddat Isma'il Ji

ƙ

amshi (Lulu ƙamshi) a taƙaice.

Saurayin nan da suke tare tun daga cikin jirgin sauri yake na son cin mata, duk da yanda take takun nata cike da yauƙi da yanga. Wannan ita ka

ɗ

ai ce damar data rage masa, gashi kuma tana neman kufce masa. Tunanin

hakan babbar asarace a garesa ya sashi

ɗ

aga murya wajen fa

ɗ

in,

_“K! Sarauniyar mata. Son kowa ki dakata mana!!”._

Ɓu

ɗ

a

ɗɗ

iyar muryarsa da tsarin adon dake nuna shima

ɗ

in wani shege ne ya saka mata da yawa tsayawa cak, sai kuma suka shiga juya

wa suna kallonsa. Sai dai abin mamaki ita ko nuna lamar ma tasan yanai batai ba tafiyarta take. Ganin ya cigaba da ƙoƙarin cimmata ƴammatan da duk suka juya garesa suka shiga ta

ɓ

e baki da yatsine fuska. Ko kallo basu ishesa ba sai ƙoƙarin cimmata da yake y

i dai-dai tana ƙoƙarin isa ga inda motocin

ɗ

aukar mutane keda hurumin tsayawa. Wani shegen kallo ta watsa masa fuskarta na sake tsukewa.

Fuska ya marairaice yana mai ha

ɗ

e hannayensa waje guda alamar roƙo gareta, amma saita ja masa tsaki zata cigaba

da tafiyarta. Sake shan gabanta yayi da fa

ɗ

in, “Haba mana Babie ki saurareni koda akan abu

ɗ

aya ne Please. Address ko phone number abeg you”.

Cike da yauƙi da yanga ta furta, “A matsayinka na wa?”.

Duk da yay mamakin jin hausa a bakinta sai ya

shanye, cikin murmushi ya ce, “Neighbour naki a jirgi mana beauty!. Sunana MM Atik Kumo. Mahaifina M Atik Kumo sunane da duk wanda ya kwana ya tashi a Nigeria dama ƙasashen Africa ya sansh.....”

“Kai dalla can ka isheni da zance yannn-yannn!! kamar

tsohuwar akorukura. Bani hanya kona wanke banzan face

ɗ

in nan naka zubin alakoro da mari stupid”. Ta fa

ɗ

a cikin katsesa da yarfi ta bi gefensa ta wuce. Tamkar gunkin da aka sassaƙa domin tarihi haka yay tsaye ƙiƙam yana kallonta, hakama duk wanda ke kusa d

a su sai da yay mutuwar tsaye akan abinda tayi. Dan kowa dai yasan wanene sunan MM Atik Kumo, amma yarinyar nan mai zubin yahudawa tai masa wannan yarfin. Kuma ko'a jikinta kamar yanda shima babu alamar zai

ɗ

auki wani mataki.....

“Laahhh *_Uncle

Smart_* ga Aunty Lulu

ɗ

in nan”.

Wani

ɗ

an ƙyaƙyƙyawan yaro dake saman jibgegiyar mota baƙa si

ɗ

ik ya fa

ɗ

a yana nunata. Wanda ya kira Uncle Smart dake gefensa tsaye kansa a ƙasa da keypad waya ƙirar Nokia a hanunsa ya

ɗ

ago a hankali tamkar mai ciwon wuya.

........





_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR ‘KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duk

a hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

👇

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

👇

09018600202

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

👇

09033181070

Ƴ

an Niger kuma ga naku. Kuyi magana ta wannan

number

ɗ

in

👇

+22799643131

VIP

🔥💯

Zafin kai 3k

Furar danko 3k

Tabarmar kashi 3k

Bakon munafuki 3k

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

🥰

Zafafa

🫶

🔥

*_ALLAH ya gafartama iyayenku

😭🙏

_*

𝐓𝐲

𝐩

𝐢𝐧𝐠

📲



🫗



𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍



𝘿𝘼𝙉𝙆

'

𝙊

.....!!

🫗



𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏



𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍



𝒄𝒆

🤙🏻

𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓

2





........Ƙyakykyawan saurayi ne chocolate color mai cikar kamala da nutsuwa. Baida hayaniya a yanayinsa na zahiri bai k

uma da fara'a sam akan fuska. A halittar jiki da cikar kamalar fuska mai nuna barazana ko maƙiyinsa dole ne ya yarda yaci wannan suna na *_Smart_*. Maimakon kallon wadda yaron yay nuni da kira Aunty Lulu sai ya

ɗ

aga shi cak ya sauke ƙasa kawai tamkar ma ba

iji ba. Da gudu kuwa yaron ya nufeta cikin farin ciki da ihun kwakwazo yana mata oyoyo Aunty Lu.

         A hankali ta saki murmushi daya ƙara ƙawata ƙyawun fuskarta a karo na farko tana mai tsayawa cak har yaron ya ƙaraso gareta. Yana dab da zuwa gareta

ta ajiye laptop

ɗ

inta a saman akwatin dake

ɗ

ayan hanunta ta tarbi yaron. Dai-dai nan MM Atik Kumo da ya biyota ya ƙaraso wajen. A hankali murmushin dake a saman fuskarta ya fara

ɓ

acewa, cikin ƙanƙanin

lokaci fuskarta ta koma asalin yanda take. Cikin fushi

da tsananin

ɓ

acin rai ta watsa masa kallon nan nata na raini da wulaƙanci. A fusace ta furta, “Halan kai babu zuciya a ƙirjinka? Nifa a duniya na tsani wasu *_MAYUN MAZA_* wlhy”.

          _(Mayun Maza!!!)_ Kalmar tai wani irin amsa kuwwar maimaita kanta

a cikin kunnensa duk da bashi aka fa

ɗ

awa ba. A hankali ya

ɗ

ago fararen idanunsa masu girma karan farko ya saukesu a kanta. Dai-dai nan itama cikin tsiwa ta nuna MM Atik Kumo da yatsanta mai

ɗ

auke da farce data ƙara a duk farautan hannuwan nata biyu da ƙaf

afu. Ɗauke idanun nasa yay da sauri wani irin sukar baƙin ciki na tokare ƙirjinsa, a duniya ya tsani mace irinta da zata iya saka kowane irin kaya ta fita kamar yanda take, tun daga samanta har ƙasa babu suffar mace musilma bahaushiya a tare da ita. Siriri

n tsaki yaja yana sake tamke fuska sai dai kunnensa na garesu.

         Itako da bata san yanayi ba yi take kamar zata tsole ma MM Atik Kumo ido da yatsanta data nunashi da shi. A cikin kaushin murya take fa

ɗ

in, “Wlhy! wlhy! idan ka sake gigin zuwa gabana

a karo na uku saina wulaƙantaka a wajen nan, mafi munin wulaƙanci, na yaga maka rigar mutunci kuma, danni *_FURAR DANƘO CE, A SHEKARA ANA DAMU BA FARAU-FARAU!!._* Mtsowww ban san damuwa ok”. Fuuuu ta figi hannun yaron da ya tsaya kawai yana kallonsu tare

da lap-top

ɗ

in ta tai gaba batare data ja akwatin ba.

     Babu alamar garga

ɗ

in nata ya zafi MM Atik Kumo, dan wani murmushin ma ya saki da bin ƙugunta da kallo a ransa yana maimaita kalmar (_Furar danƙo a shekara ana damaki baki farau-farau_). Wani shege

n yawu ya ha

ɗ

iye yana lumshe idanunsa da suka wani ƙanƙance tare da lashe lips

ɗ

insa.       

        A gaban motar da Uncle Smart ya ke tsaye taja birki, cikin hucin takaici tai masa kallon sama da ƙasa fuska a yatsine. “Kai kuma malam haka ake aiki a ga

rinku? Kana kallon mutane da kaya bazakaje ka amsa ba!!?”.

       Idan motar nan ta motsa to shima da ke jingine a jikinta ya motsa. Wani irin baƙin cikine ya sake turniƙe mata zuciya, “Kai sakarai kai waye da har ina maka magana zaka

ɗ

auke mun kai? kan b

ala'i.....!”

     Da sauri yaron ya katseta da fa

ɗ

in, “Aunty Lu! Uncle Smart ne fa! Shi bai san ihu, muma idan zai kaimu school ca yake muyi shiru a mota, kuma Daddy ma baya masa ihu ki bari kem.....”

          “Kai dalla yimun shiru. Shi

ɗ

in waye da baz

a'a masa ihu ba. Shashasha da shi driver mai jiran wata tayi a bashi dubu goma”.

    Ƙwal-ƙwal yaron yay da idanu kamar zai yi kuka. Ya kalleta ya kalli Uncle Smart

ɗ

in da ya

ɗ

auke kansa kamar ma bada shi take ba. Itako idanu rufe ta cigaba da zazzaga mas

a masifa kamar mai jiransa dama. Da yawan mutane hankalinsu ya fara dawowa kansu. A hankali ya raba jikinsa da jikin motar, batare da ya sake mata kallo na biyu ba bayan wanda ya mata sanda take gaban MM Atik ya bu

ɗ

e motar ya shige abinsa, da wani irin ƙar

fi ya fisgeta yay reverse

ɗ

in daya saka taron fashewa ganin zai takasu, fuuuu ya

ɓ

ace da ga wajen yay hanyar fita airport

ɗ

in baki

ɗ

aya..

Tuni wasu da abin ya birgesu suka shiga ƙyalƙyala dariya da fa

ɗ

in hakan da yay ya musu dai-dai. Wasu ko mam

akin ƙarfin halinsa sukeyi. Duk da dai tabbas guy

ɗ

in ya ha

ɗ

u iya ha

ɗ

uwa, sai dai duk wanda ya kalli uniform

ɗ

in dake jikinsa ya san kalmar driver data kirashi da shi kam gaskiya ne. Wasu ko dariya suka shiga kwasa da ya

ɓ

a mata baƙar magana musamman ganin

wulaƙancin da taima MM Atik Kumo da har yanzu yana tsaye a

wajen duk da body guard

ɗ

insa da sukazo suka zagayesa shima yana kallon komai.

       Lulu da gaba

ɗ

aya ta koma butum butumi da wulaƙancin driver

ɗ

in nata tuni jikinta ya fara tsuma. Numfashinta h

ar wani irin fisga yake dan

ɓ

acin rai, da sauri MM Atik ya matso gareta, yayinda security

ɗ

insa suka fara yima mutane nunin su tafi dan ALLAH. So yake yace wani abu amma wlhy shi tsoronta ma yake ji, bai ta

ɓ

a ganin masifaffiyar yarinya irinta ba, ga azabar

kwarjinin tsiya kamar wata babbar mace mai shekarun dattijantaka. Da ƙyar ya iya furta, “Please calm down Babie...”

       “Anƙi ai Calming down

ɗ

in kai kuma!. Har ni sakarai irin wancan guy

ɗ

in mai aikin tuƙi a gidanmu ƙarƙashin ikona zaima wannan walaƙ

ancin? Mi yake taƙama da shi....?” Da sauri yaron nan yace, “To Aunty Lu bana fa

ɗ

a miki Uncle Smart baya son ihu ba ki daina masa...” Hannu ta

ɗ

aga zata fallama yaron mari MM Atik ya janyesa da fa

ɗ

in, “Please Babie karki aikata haka”. Idanu ta rumtse da ma

sifar ƙarfi dan kuka ma take jin yana taso mata tsabar baƙin ciki da tuƙuƙin da zuciyarta ke mata duk da kasancewarta mutum mai shegen taurin kai akan abu.. Duk yanda MM Atik Kumo yay ƙoƙarin ganin ta shiga motarsa hakan ya gagara. Dole ya haƙura cikin bod

yguard

ɗ

in sa yay mata kiran

ɗ

aya daga cikin taxi

ɗ

in dake wajen da dama su aikinsu

ɗ

aukar manyan mutanen. Nanma ƙin shiga taso yi, sai da ya dinga magiya da roƙonta sannan. Ku

ɗ

in dake a aljihunsa ya ciro batare daya irga ba ya ajiye masa kusan dubu goma.

Godiya sosai mai taxi ya dingayi tare da tambayar ina zai kaita. Cikin

ɗ

ar-

ɗ

ar ya dubeta, sai ma yaji ya kasa cewa komai ganin yanda take uban huci.. mai taxi da ya fahimci shima bai sani ba ya dubeta ta mirror. “Hajiya ina zamuje...?”

       “Gidan ubank

a!! Dilla malam kaja mota ban san shiga sharo ba shanu”.

   “ALLAH ya baki haƙuri”.

Mai taxi ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login