Showing 1 words to 3000 words out of 216641 words

Chapter 1 - BABU SO COMPLETE

10 Sep 2026

1



*_Typing

📲

_*

*_





🔥

BABU SO....!!





🔥

_*

_(Miya kawo kishi?)_

*_Bilyn Abdull ce

🤙🏻

_*

*_Ɗan

ɗ

ano

😋😋

_*

*_MALAYSIA (SABAH)_*

..........A

hankali sautin kukan ke tashi tamkar mai rairashi da gayya. Sai dai daga jin yanda salonsa ke fita kasan tsabar da

ɗ

ewar da maiyin nasa ya

ɗ

auka yana yine ya kaisa ga galabaita. Kasa jurewa nai na kutsa kaina cikin gidan madai-daici da ke

ɗ

auke da dukkan k

ayan more rayuwa najin da

ɗ

i. Falo ne babba masha ALLAH, sai dai duk girmansa banci karo da kowa a cikinsa ba. Shiru nai alamar tunani, (to ta ina kenan sautin kukan da yaja hankalina ke fita?) rashin mai bani amsa ya sani fara waige-waige a falon. Tabbas b

a'a nan

ɗ

in bane, hakan ya sani kutsa kaina dan zuciyata ta banni tabbacin a window da naji kukan

ɗ

akine.

Takun sakkowa da stairs

ɗ

in da'aka kawata adon falon da shi ya sani maida hankali can. Hamshaƙiyar mace kamila mai yanayi da fulanin ƙas

ar Nigeria ce ke taku cike da nutsuwa da kamala tamkar yanda shigarta ta kamala ta ƙawata mutuncinta ga mai kallo. Sam banyi zaton ko (zo na kasheki) ta sani da yaren hausa ba, amma a mamakina saina tsinkayi kamilar muryarta na ƙwala kiran sunan *_Anam!_*

a

ɗ

an kausashe. Ƙara kausasa muryarta tayi ganin babu alamar wadda take buƙatar ganin data kira da suna Anam

ɗ

in ta fito.

“Anam! Idan har kika bari na shigo inda kike ki tabbatar sai jikinki yayi tsami kafin kibar ƙasar nan. Shashasha kawai wadda

bata kishin kanta. To banda mara kishin kai wake ƙin tushensa? Ba kukan hawayeba kiyi na jini ma babu fashi zuwa Nigeria ki zauna agareki, k idan ma kika ƙuleni ALLAH kin koma can da zama kenan keda ƙasar nan sai yawo”

Sautin kukan da aka sake fash

ewa da shi ya sani waigawa da sauri, ƙyaƙyƙyawar budurwa black beauty mai

ɗ

aukar hankali da sam bata kama da matar a yanayin jiki sai na kamannin jini ka

ɗ

an. A ƙiyasi na yanayin jiki kai tsaye zance bata wuce shekaru sha bakwai ba. Sai dai a mizanin hankal

i da sanin masu irin yanayin jikinsu wajen

ɓ

oye shekaru zan iya karyata zuciyata. Amma kai tsaye ban san shekara nawa zan bata ba. Dan sam bata da wani tsaho, tana nan dai ƴar cif-cif ga karamin jiki ga rashin tsayi kamar wata ƴar kanwata can (

😂🤣

ban dai

fa

ɗ

i suna ba ato

😜

). Tabbas kyaƙyawa ce, dan duk da kukan da idanunta suka nuna alamun taci hakan bai hana bayyanarsu dara-dara ba duk da suna a cikin farin siririn gilashi. Ga gashin gira da dogon hancinta (kamar na bilyn

Abdull

🙄

saura wani yace ba haka

ba, bansan jealous

😒😜

). Kai atakaice dai yarinyar masha ALLAH. Sosai hawaye ke cigaba da bin kumatun ta tamkar an bude fanfo. Matar daketa masifar ta sake zuba mata harara a kausashe tace,

“Ha

ɗ

iye min kukan nan kafin nazo na sassafa ki a wajen

sakarar banza”.

Da ƙyar ta shiga ƙoƙarin ha

ɗ

iye kukan nata. Sai dai hawayen sunƙi riƙuwa. Cikin rawar murya ta dubi kamilar matar da take kamani da ita a

ɗ

an fisge, “Mamie na tuba ALLAH na daina duk abinda baƙwaso ke da Abie ”.

“Dainawar taki

ko cigaba bazai miki amfanin komaiba ai, dan zuwa Nigeria dai babu fashi tunda kin san abu mai muhimmanci ne zai kaiki. Dolene kije kiyi saves

ɗ

inki a ƙasar haihuwarki kodan gaba zai miki amfani, dan nan

ɗ

in da kika

ɗ

auka ƙasar uwa da uba ta aro ce lokaci

ka

ɗ

an ya rage mu barta muma ta ishemu”.

Kuka ta sake fashewa da shi tana daddaga ƙafa. “Ni wlhy bana son Nigeria, zafi, sauro ga shegen hayaniya. Ni basai nayi saves

ɗ

in ba dan bazan ta

ɓ

a rayuwar Nigeria ba balle har na damu dayin aiki saves yaymi

n amfani. Please Mamie....”

Cikin katseta Mamie taja wani tsaki. Kota kanta batabi ba ta nufi wata ƙofa a fusace tana fa

ɗ

in, “Ki wuce driver ya kaiki wajen gyaran jiki dan Abie

ɗ

inki yace da wuri zaku wuce, kin san kuma baya son wasa da lokaci”.



Kuka ta sake barkewa da shi kai kace Abie ko Mamie

ɗ

inne aka aiko mata sun mutu. Harga ALLAH bata son zuwa Nigeria dan tana matuƙar wahala da yanayin zafinsu. Ga shegen sauro

ɗ

innan na kano tamakar kasuwancinsa sukeyi. Uwa uba zaman gidan Uncles

ɗ

inta d

ata tsana saboda mugun halin matar Daddy, na matar ma bai cika damunta ba dan sai ka shiga sabgarta take takuraka. Tafi tsanar babban

ɗ

ansa mai shegen baƙin hali da mugunta da har ya zarta uwar tasa. Sam bata ko ƙaunar ganinsa dan basa ha

ɗ

a ko hanya bare s

han inuwa guda, shiyyasa a mafi yawan lokaci idan taji zai zo malaysia take guduwa wajen Aunti Mimi. Da ance kuma zai je wajen aunty Mimi

ɗ

in itama dake aure anan ƙasar malaysia

ɗ

in sai ta gudo ta dawo sabah. Har ya gama zamansa bata yarda su ha

ɗ

u. Kai ita

fa a kaf rayuwarta ma bai fi sau uku ta taba ganinsa ba. Tun kuma a ganin farko taji ta tsanesa saboda tsawa da yay mata dan ta fasa glass cup a mistake a gidansu, ita kuma ta murgu

ɗ

a masa baki yako kama lips

ɗ

in ya murje har sai da sukai kumburi duk da sh

ekarunta basu wuci goma ba a lokacin ta kasa mantawa ta kuma kasa daina jin haushinsa. Hakama ha

ɗ

uwarsu ta biyu sai da yay mata mugunta, kai idan bata mantaba ma dukansu yay ita da Aysha ƙanwarsa saboda sunje wajen bikin birthday na ƙawar Ayshan ba'a sani

ba. Aiko dukan nan ya shigeta dan harda zazza

ɓ

i kasancewar tunda ta tashi da wayonta da hankalinta ba'a ta

ɓ

a dukanta ba sai shi mugu.........

Ta jima a wajen tana saƙa mai fishsheta kafin ta haura saman stairs. Cikin mintunan da basufi sha biyar

ba ta fito sanye cikin wando da riga ta

ɗ

aura jibgegiyar rigar sanyi data kai mata har gwiwa kasancewar lokacinsa ne, duk da veil data na

ɗ

o a kanta kamar yanda larabawa keyi hakan bai hanata jan hular rigar da bakinta keda gashi mai laushi har saman kanta

ba. side bag dake hanunta ta saƙala cikin wuyanta sai faman tura baki take. Duk da Mamie na zaune a falon tana yanka tufa ko kallonta batai ba....

“Mamie na shirya ku

ɗ

in to”.

Batare da Mamien ta tanka mata ba ta tura mata card

ɗ

inta na ciran ku

ɗ

i.

“Na gode ALLAH ya ƙara bu

ɗ

i mai albarka”. Ta fa

ɗ

a tana kama hanun Mamie ta sumbata tare da

ɗ

agowa ta sumbaci kumatunta kamar yanda dai larabawa

sukanyi. Mamie bata kulata ba, hakan yasa taƙi tafiya idanunta har sun cika da kwalla, dan tunda taga Mamien ba

ta maida mata murtanin sunbar datai mata ba tasan har yanzun tana fushi da ita.

Haka kawai murmushi ya su

ɓ

ucema Mamie, ta girgiza kanta da kamo hanun tilon ƴar tata da a kullum cikin jimamin ranar da aure zai rabasu take, dan ta tabbatar hakan na g

ab da faruwa. A ido zaka

ɗ

auka Anam bata da wani shekaru saboda ƙaramin jiki da ALLAH ya bata. Sai dai kuma a zahiri shekarunta ashirin da uku kenan a duniya. Itama sumbatarta tai da

ɗ

anjan kumatunta, hakan yasa Anam yin ƴar dariyar jin da

ɗ

i ta rungume Mam

ien. Mamie tai murmushi.

“To sarkin ta

ɓ

ara tashi kije ko ƙya dawo da wuri”.

“Okay Mamie bye”.

      Batafi awa uku da fita ba sai gata ta dawo, ta kara wani irin ƙyau da kwarjini tabbacin taci gyara tako ina. Dan babu abinda fuskarta k

eyi sai shining da glowing, ga wani uban ƙamshi mai saka nutsuwar mai shaƙa. Fuskarta ƙawace da murmushi ta nufi ƙyaƙyƙyawan dattijon dake tsananin kama da ita dan shima black beauty

ɗ

inne, amma kasancewar akwai jin da

ɗ

in rayuwa baka ganin komai tare da sh

i sai ƙwarjini da ƙyawun haiba. Ga baƙin sajen fuskarsa daya ƙara ƙawata ƙyawun nasa. Shima dai bashi da wani jiki, dan komai na Anam bashi da maraba da nashi, hakan na nufin dai kamaninta

ɗ

aya da mahaifinta.

      Zuwa tai ta rungumesa ta gefe tana dariy

ar farin cikin ganinsa. Shima fuskar tasa da murmushi ya riƙo hanunta cikin nasa. “Uhhm Mamana irin wannan ƙamshi haka kamar amarya”. Fuskarta ta

ɓ

oye a kafa

ɗ

arsa tana dariya. “Nidai Abie ba wani amarya”. Dariya kawai yayi baice komai ba. A haka Mamie ta f

ito daga kitchen ta samesu. Fuskarta

ɗ

auke da murmushi take kallon mijin nata abin sonta da ƴar tasu tilo

ɗ

aya a duniya. Anam ta zame veil

ɗ

in kanta tana nunama iyayen nata kanta daya sha gyara masha ALLAH, sai sheƙi yake da ƙamshi gashi da tsaho sosai. Ga

ba

ɗ

aya kamaninta irin na Abie, gashin kai da gira zuwa gashi ido ne kawai irin na Mamie, sai ko maganarsu dake kama itama.

    Sosai suka shiga yaba ƙyawun da gyaran nata yayi, cikin tsokana Abie ke fa

ɗ

in, “Mamana kin zama kamar wata amarya da gaske, kod

ai kawai idan munje na aurar dake ma?”.

    Idanu tai mugun zarowa, sai kuma ta kwa

ɓ

e fuska har hawaye na cikon mata ido. Lips

ɗ

inta sai rawa suke tama rasa mizatace. Dariya Mamie da Abie suka shiga yimata, hakan yasata tashi da gudu ta haura sama. “Kin g

ani kin kunnata”.

     “Na kunnata ko ka kunna abarka”.

Cewar Mamie tana murmushi. “To aini abin na damuna, idan na tuna wataran aure zatai ta barmu hankalina na matuƙar tashi, gashi shekaru sunyi nisa, kamata yay ma data gama saves

ɗ

in nan kawai a wuce

wajen Humairah”.

     Ajiyar zuciya mai nauyi Mamie ta sauke. Murya a raunane tace, “Hakane ya dace, sai dai kuma a kullum cikin korar samarin take ai taƙi bama kowa dama anan

ɗ

in balle Nigeria. A kullum kallon kanta take a yarinya”.

     “To ai yarinya

rce, duka yaushe kika haifamin ita. Ni badan auren ya zama doleba dana bar abuta naita kallo kawai”.

      Sosai Mamie ke dariya, cikin riƙe baki tace, “Lallai ashe mu iyayenmu basa sammu kenan da aka

ɗ

akko aka baku. Lallai ashe lokacin auren munada kallo

kenan dan za'a sha show rabuwar ƴa da uba”.

     “A zakusha kam. Dan mijin nan zai sha garga

ɗ

i, shiyyasa nafi son ma ta auri

ɗ

an Nigeria dan ƙasar nan ta isheni haka”.

        “To ALLAH ya za

ɓ

a abinda yafi alkairi. Ya kawo nagari”.

  Da amin Abie ya a

msa cikin jimami da damuwar rabuwa da tilon ƴarsa.

*_Washe gari_* kamar yanda Mamie ta fa

ɗ

a hakance ta kasance. Dan kuwa dai Abie da Anam sun wuce ƙasar haihuwarsu Nigeria. Tasha kukan rabuwa da Mamie duk da tasan bazatai shekaran Mamie bataje ba tunda

ita sunce bazata zo ba har saita kammala. A jirgi barci ta dinga ramuwa wanda ta gagara yi a daren jiya saboda alhinin yin nisa da iyayenta datai matuƙar shaƙuwa da su take mu'amula da su tamkar ƙawayenta. Sune abokan shawararta, sune abokan kukanta, sune

abokan dariyarta, sune abokan rayuwarta. Bata da kamarsu dan su tafi sani fiye da kowa a duniya...........



*_Hummm tofa masu karatu, ni kaina wannan littafi banma san mizance ba. Kawai kumuje zuwa muji yaya za'a ƙare da Anam ƴar Malaysia mai gudu

n Nigeria. (Kai nimafa da za'a kaini Malaysia

ɗ

in nan ba dawowa 9ja

ɗ

in nan zanso yiba. Idan baku yarda ba ku ha

ɗ

an ku

ɗ

in jirgi kuga aiki

😎😂👩🏼



🦯

)._*

*_Ku kasance da Zafafa biyar dan da gaske wannan karon tafiyar tasu ta musamman ce insha ALLAH. Ko

wanne littafi yazo muku da salonsa na dabban daya dace da buƙatar ku. Sai da ku Zafafa biyar ke amsa sunan Zafafa biyar, dan haka ku

ɗ

in na musamman ne a garemu masoya. Idan muka ce na musamman da gaske muna nufin na musamman

😘😘😘😄🙏🏻

_*

KU DAI KU

GARZAYO A DAMA DAKU A CIKIN WANNAN ZAZZAFAR TAFIYAR CIKIN SALON NA ZAFAFA BIYAR MASU ZAFIN GASKE.

DUKKA LITTAFAN AKAN NAIRA DUBU DAYA (1k) KACHAL

IDAN KUMA DAYA KIKE SO (300)

BIYU (400)

UKU (500)

HUDU (700)

KARKU BARI A BAKU LABARI, DAN WANNAN

SALON NA DABAN NE KUMA TAFIYAR MA TA DABAN CE!

ZAKU TURA KUDIN A WANNAN ACCOUNT DIN ME DAUKE DA SUNAN

HAFSAT UMAR KABIR

ZENITH BANK

2270637070

SAI A TURA SHAIDAR BIYAN

07040727902

IDAN KUMA KATI NE KU TURA TA WANNAN NUMBER HADE DA SHAIDA

09134848107

KARKU BARI AYI BABU KU, KU GARZAYO MU DAMA A CIKIN WADANNAN GWALA-GWALAN LABARAN MASU MATUKAR SANYA NISHADI.

MUNGODE DA ZABIN ZAFAFA BIYAR A KOWANNE LOKACI.

SAI MUN JIKU MUTANEN AMANA!

💃🏼💃🏼💃🏼

*_ALLAH ka gafartama

iyayenmu_*

😭🙏🏻

*_Typing

📲

_*

*_





🔥

BABU SO....!!





🔥

_*

_(Miya kawo kishi?)_

*_Bilyn Abdull ce

🤙🏻

_*

*_02_*

.........Alhaji Mustapha Ɗaher wanda akafi sani da (MD Shareff) shine asalin mai gid

an. Tsohon soja ne dan kuwa suna sahun farko na sojojin da sukaima ƙasar Nigeria hidima tun a farkon ƙarni. Matansa uku. Uwargida Hannatu bata ta

ɓ

a haihuwa ba har yanzu da tsufa ya risketa, sai dai ta riƙe

ɗ

an matarsa ta biyu tamkar itace ta haifesa saboda

zaman lafiya da sukai baka ta

ɓ

a cewa kishiyoyine ba. Matarsa ta biyu itace Hajarah haihuwarta hu

ɗ

u da shi. Muhammad shine babba wanda tun bayan yayensa ya koma hanun Hannatu da suke kira da (Gwaggo). Sai Halimatu itace ta biyu, sai Abubakar, sai auta Umar

. Sai kuma amarya Juwairiyya nada biyu. Usman da Maryam. Rayuwar gidan MD Shareff rayuwace bahaguwa, dan kuwa dai Uwargidansa da matarsa ta tsakkiya kansu a ha

ɗ

e yake, bazaka ta

ɓ

a ganinsu ka

ɗ

auka kishiyoyi bane. Amma Amaryarsa Juwairiyya a ware take a cik

insu, dan kuwa sam batajin da

ɗ

in zama da su sai ma

ɗ

an karen azaba da ta dinga fuskanta daga garesu kasancewarta kurmiya. Juwairiyya nada matuƙar haƙuri da kawaici, duk da wahalar da take sha a hanun kishiyiyinta bata ta

ɓ

a ko nunawaba a fuska balle ga wani

sai dai idanunka ya gane maka. MD Shareff yayi iya bakin ƙoƙarinsa na ganin matansa biyu sun daina gallaza rayuwar amaryarsa amma hakan bai faruba har yabar duniya ya barta da sabuwar gwagwarmayar rayuwa a cikinsu.

      Duk da tsana da tsangwama da su

Gwaggo kema Juwairiyya da ware ƴaƴanta hakan bai hana yaran gidan tashi da ƙaunar juna ba, sai dai kuma Halimatu ta fita zakka a cikinsu, dan akwai shegen baƙin hali, sam bata yarda Maryam ta ra

ɓ

eta duk da itace kanwarta mace tilo. Ahaka dai aka gungura ha

r yara suka tasa Juwairiyya bata huta ba, ga shi babu miji, ƴan uwanta kuma sunƙi janta a jiki balle ta koma garesu taji sanyi, wanda ke

ɗ

an tausaya matan yana ƙasar Malaysia yana karatun daya samu tafiya ta hanyar scholarship. Shima yayantane dan shi take

bimawa. Haka tacigaba da haƙuri har ALLAH ya kawo Yayanta ƙasar Nigeria ganin gida tare da matar da yake aure wadda ya aura acan ƙasar Malaysia

ɗ

in, amma ƴar Nigeria ce karatu take a hanun yayanta acan. Kowa ya nuna ƙin matar tasa itako ta nuna soyayyarta

gareta dan bataga aibunta ba tunda musulma ce. Da

ɗ

in abinda tayi yasa Yayan nata da matarsa shiga suka fita wajen

ɗ

auke mata Usman dake gab da kammala secondary school. Ita kuma ya saya mata gida tabar cikin su Gwaggo.

     Wannan abu ya musu matuƙar ciw

o, dan ƙiri-ƙiri suka nuna ƙiyayyarsu da kishinsu akan hakan, tare da dagewa wajen cusa tsanar Usman da Maryam a zuciyar sauran ƴaƴansu, ita dai tai musu sallama harda kukan sabon zama ta

ɗ

auka diyarta Maryam da Usman ke kira Mimi suka koma sabon gidansu.

     Rayuwa ta shu

ɗ

a, komai ya canja yara duk sun girma. Tafiya da Usman yasa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login