Showing 75001 words to 78000 words out of 216641 words
da Fadwa. Aysha ce ta shiga ta kirawota.
Doguwar riga ce jikinta mara nauyi, sai ƙaramin veil data yana a kanta. Tana riƙe da ƙaramar jakar data ha
ɗ
a kayanta na ciki da Ay
sha bata kwaso ba saboda sauri. Ta gaida sa batare data kallesa ba. Ɗauke kansa yay yana amsa mata, tare da bu
ɗ
e motar ya shiga. Aysha tai wuff ta shige baya, zata shiga itama ya hararesu. “Dalla malamai ni drivern ku ne?!”.
Aysha ta tura Anam dake
ƙ
oƙarin shigowa. “Blood kefa na barma can ki shiga”. Baki ta bu
ɗ
e zatai magana ya juyo a fusace. “Bana son shashanci fa, kuna
ɓ
atamin lokaci”. Hararar Aysha dake mata gwalo tayi, batare da tace komai ba ta zagaya ta shiga gaban ta zauna. Motar yayma key ya
fice bayan sunyi sallama da maigadi.
A hankali yake driving
ɗ
in kamar baya so, motar shiru babu mai ko motsin kirki. Dan ita Anam ma har ta fara gyangya
ɗ
i kasancewarta mai barcin wuri musamman idan waje da sanyi. Yanzu kam sanyin acn ke
ɗ
ibarta dama
ga gajiyar aiki. Karatun alkur'ani ya kunna har suka iso, gidan shiru kamar babu kowa, sai maigadi dake sauraren taskar labarai a redio. Yayma uban gidansa sannu da zuwa bayan ya bu
ɗ
e masa gate.
Shi da kansa ya fiddo musu akwatinsansu a booth, Aysh
a taja
ɗ
aya tana turama Anam
ɗ
aya. Hamma tayi cikin
ɗ
an layin barci ta jingina da motar tana dafe akwatin. Ita da akwatin yayma kallo
ɗ
aya ya
ɗ
auke kai, batare da yace komai ba ya sama motar lock da key ya ja akwatin yay gaba. Baki ta
ɗ
an tunzura sannan tab
i bayansu cikin
ɗ
an layin barcinta.
Basu sami kowa a falon ba, hatta da tv a kashe take, Aysha ta kallesa cikin zumu
ɗ
i tana fa
ɗ
in, “Yaya Aunty Fadwa fa?”.
Gitta ta yay kamar bazai amsa ba, sai da ya kai akwatin ƙofar
ɗ
akin da zasu zauna
ya juyo. “Maybe ta kwanta, na barta kanta na ciwo”.
“Ayya ALLAH ya bata lafiya”.
Amin ya fa
ɗ
a kan la
ɓɓ
a idanunsa akan Anam data zauna a hannun kujera ta kwantar da kanta dan da gaske barcin takeji. “Ki tadata kuje ku kwanta kuma kawai”.
“Okay Y
aya sai da safe”.
Kasancewar tayi wankanta tayi salla tun a gida suna shiga
ɗ
akin ta fa
ɗ
a kan gado tai kwanciyarta, addu'a ma sai Aysha ce ta mata tana mintsininta cikin tsokana da kiranta kasa anji sanyin ac. Hannunta ta buge, ta juya taci gaba da b
arcinta.
________________
★
“Gwaggo nifa wlhy duk kin sani a duhu. Ko kin mance wai yarinyar nan ce dana tsana ita da iyayenta fiye da komai a rayuwata”.
Murmushi Gwaggo tai irin na makircinsu na tsoffin hannu. Ta dafa kafa
ɗ
ar Mommy. “Da
ɗ
ina dake gaggawa. Kema kin san bazan amince da zamanta can ba in babu wani abu a ƙasa. Dan haka kwantar min da hankalinki da safe zakiji komai...”
“Miyasa ba yanzuba Gwaggo?”.
“Saboda idon mijinki yanzu akanmmu yake.” Kai kawai ta jinjina badan taji
sauƙi a ranta ba. Gwaggo tai mata sai da safe ta fice tana murmushin da sam Mommy ta kasa fassarashi a kowane mizani....
*_WASHE GARI_*
Shine ya musu knocking ƙofa da zai wuce massallaci da asuba, sai da ya tabbatar sun tashi sannan ya fic
e. Ana idarwa gida ya dawo, azkar ma sai da ya zo yayita a gida bayan ya sake tada Fadwa dake barci duk da ya tadata kafin ya fita amma bayan fitarsa ta koma ta kwanta. Tana mitar ita har yanzu kanta ke ciwo ta nufi bayi tayo alwala. Bai tanka mata ba hart
a zo ta kabbara salla. Bayan ta idar ta tashi ta koma gadon, a jikinsa ta lafe tare da sumbatar la
ɓɓ
ansa. “Good Morning my Soulmate”.
“Good morning wife ykk ya baby?”.
Murmushi tai da kamo hanunsa ta
ɗ
aura kan cikinta, murya cike da shagwa
ɓ
a
tace, “Gashi har ya fara kewar Daddynsa”. Murmushi ya saki a karon farko, ya sumbaci la
ɓɓ
anta shima. Cikin
ɗ
age mata gira
ɗ
aya yace, “Nima cike nake da kewarsa shi da mamansa. Amma karya damu bazan jima ba zan dawo garesa insha ALLAH”. Rungumesa tai sosai,
tare da fara bashi wasu zafafan salon da ya sashi biye mata. Bayan komai ya lafa tana kwance a jikinsa idanunsa a lumshe ya kirayi sunanta.
“Uhhyim”.
Ta amsa tana ƙara ƙanƙamesa. Cigaba yay da shafa kanta har yanzu idanunsa a rufe. “Jiya nazo da
su Aysha da zasu tayaki zama. Koda wasa bana son jin wata fitina. Ki riƙe girmanki da mutuncinki. Idan naji wata fitina kezan fara hukuntawa matsayinki na babba”.
“Insha ALLAH babu abinda zai faru, Ayshan ita da Hussaina ne?”.
Kansa tsaye yace,
“Da Anam”.
Baima gama rufe baki ba ta miƙe zumbur zaune. Shima sai ya bu
ɗ
e idanu yana kallonta. Kai take girgiza masa hawaye na ciko mata ido... “Ni gaskiya bazata zaunamin gidaba, taje kawai Aysha ta isa”. Idanunsa ya kauda yana tashi zaune ya jingina d
a fuskar gadon. “Karki
ɓ
atama kanki rai a banza. Juwairiyya da Aysha zasu zauna tare dake, shima Khaleel anan zai dinga kwana....”
“Bazai yuwu ba”.
“Sai ki hanasa yuwuwar mu gani tunda gidanki ne”. Ya fa
ɗ
a a fusace yana sauka a gadon. Da sauri t
a yayibi bedsheet ta sakko tana ƙudindine jikinta a ciki tasha gabansa. “Dan ALLAH ka tsaya muyi magana. Wlhy iya gaskiyata nake gayama na tsani yarinyar nan bazan iya zama inuwa
ɗ
aya da ita ba har abadan dan zan iya halaka ta”. Sosai yake kallonta cikin t
sakkiyar ido. Ya riƙe ƙugu da dukkan hannayensa yana ƙoƙarin danne fushinsa. “Zaki iya halaka ta? To sai dai in ki halakata
ɗ
in, dan babu fashi zata zauna anan tunda ba dake na ha
ɗ
a ku
ɗ
in na gina gidana ba. Ki bari mu rabu lafiya Fadwa!!..” Ya ƙare maganar
cikin tsananin zafin rai ya
ɗ
an banjajeta ya ficewarsa.
Zubewa tai a wajen ta fashe da kuka. Itakam ta shiga uku wannan shegiyar yarinya ta zamewa rayuwarta jaraba. Wayarta ta
ɗ
auka tai kiran Mahmah, sai dai kuma a kashe, Mommy ta kira, bugu
ɗ
aya ta
ɗ
auka. Ko sallama babu balle gaisuwa ta fashe mata da kuka tana fa
ɗ
a mata ita dai inhar da Anam zata zauna to sai dai ta koma gidan su. Sai da ta gama surutanta sannan Mommy tai magana..
“Fadwa na fiki shiga
ɓ
acin rai da zaman wannan yarinyar ana
n gidan, dan a daren jiya banyi barcin kirki ba saboda baƙin ciki. Amma ina son ki kwantar da hankalinki Gwaggo tace tanada plan akan zaman nata....”
“Mommy Shi plan
ɗ
in baza'a iya aiwatar da shi tana nan ba dole sai ta ra
ɓ
u da gidana?”.
“Nima
na fa
ɗ
a miki ba son hakan nake ba. Amma mu saurari mi Gwaggon zatace zuwa anjima. Yanzu dai ki daure ranki ku rabu lafiya da mijinki bayan ya tafi anjima ka
ɗ
an zan zo gidan ai”.
“Mommy....!”
“Kiyi yanda nace”.
Mommy ta tari numfashinta
a fusace tana yanke wayar, dan ƙara hasalata Fadwan take ma..........
✍
_ZAFAFA BIYAR_
*_INAYAH_*
_MamuhGee_
*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_
*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_
*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_
*_BABU SO_*
_Billyn Abdu
l_
_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*
YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS
👇🏾👇🏾👇🏾
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070
SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:
07040727902
IDAN K
UMA KATI NE SEKU TURAWA
👇
09134848107[10/25, 1:10 PM] Marsy
😘
: *_Typing
📲
_*
*_
❤
🔥
BABU SO....!!
❤
🔥
_*
_(Miya kawo kishi?)_
*_Bilyn Abdull ce
🤙🏻
_*
*_BABU SO
👉🏻
AREWABOOKS_*
https://arewabooks.com
/book?id=63447a616580db4ec203d718
*_22_*
.........Kiran Gwaggo ne ya shigo tamkar tasan mike faruwa. Kamar bazata
ɗ
agaba sai kuma ta
ɗ
aga. Tai shiru taƙi magana. Ban san mi Gwaggon tace daga canba ta tunzura baki da fa
ɗ
in, “Naji ina kwana”. Amsawa
Gwaggo tai daga can sannan ta shiga gaya mata abinda yasa ta kirata. Ajiyar zuciya Fadwa ta saukea hankali da fara share hawayenta. Kamar tana a gaban Gwaggo ta jinjina kanta da yin
ɗ
an murmushi tana mikewa bayan ta yanke wayar. A gurguje ta fa
ɗ
a ban
ɗ
aki t
ayo wanka, ko busar da kan batai zaman yi ba ta saka hula da doguwar riga ta fice. Kitchen ta shiga, ta dafa shayi da soya kwai ta ha
ɗ
a kayan a tray. Sashesa ta nufa, dan dama jiya ya kwana a sashenta ne saboda ta ya buƙaci hakan. Babu kowa a falon, ta aji
ye tray
ɗ
in a centre table ta nufi bedroom
ɗ
insa. Shigowarta dai-dai da fitowarsa wanka. Yay mata kallo
ɗ
aya ya
ɗ
auke kansa. Zuwa tai ta rungumesa tana kwantar da kanta a gadon bayansa. “Kayi haƙuri mijina na tuba, na fahimci nayi kuskure bazan sake ba”.
Shiru kamar bazaice komai ba, dan yasan wannan ba kalaman Fadwa bane wanine ya bata su akan harshe. Sai dai kuma shi ba mutum bane mai son zurfafa zargi, dan haka ya kamo hanunta ya zagayo da ita gabansa. Idanu suka ƙurama juna, sai faman sakar mas
a murmushi take, shiko tasa fuskar kadaran kadahan. “Nace fa kayi haƙuri". Ta fa
ɗ
a cike da shagwa
ɓ
a tana girgiza masa hannu. Cikin
ɗ
an turo numfashi waje yace, “Okay fine ya wuce”. Rungumesa tai, kafin taja hanunsa zuwa gaban mirror. Da kanta ta shafa masa
man a jiki tana masa duk wani salon kwarkwasa dazai sashi cire komai a rai kamar yanda Gwaggo tai mata hu
ɗ
uba. Ta
ɗ
an samu ya biye mata badan komai ba sai dan yana son su rabu lafiya. Yayi ƙyau cikin kananun kaya ga ƙamshi data feshesa da shi na tashi suk
a fito falo. Zama yay idonsa akan breakfast
ɗ
in data ajiye....
“Inaga ki kirasu mu karya gaba
ɗ
aya, dan ina son nayi magana da ku”. Kamar zatai gardama sai kuma ta ha
ɗ
iye, cikin taushin murya tace, “Amma ƙwan iya naka na soya anan fa”.
Yand
a ta amsa
ɗ
in shima ya sashi tausasa nasa harshen dan yana son su rabu lafiya. “Kiyi haƙuri ki soya musu suma, dan yau tamkar baƙi suke anan”. Maganar Gwaggo tasata amsawa, sai kuma sanin halinsa. Juyawa tai ta fita a sashen gaba
ɗ
aya, ya bita da kallo har
ta fice. Mintunan da basu gaza goma sha biyar ba ta kammala soya ƙwan ta leƙa ta kirasu batare data yarda tako dubi sashen da Anam take ba. Itama dai Anam
ɗ
in bata ko kalleta ba sai Aysha ce ta gaidata da tasowa ta rungumeta. Anam ta ta
ɓ
e baki da sake juya
r da kai tamkar bata gansu ba.
Su suka fara shiga falon ita kuma tana biye da su a baya. Yana zaune a inda ta barsa, sai dai yanzu waya ce a hanunsa. Koda ya amsa musu sallama kuma bai
ɗ
ago ba.
“A ha
ɗ
a a dining ne?”. Ta fa
ɗ
a tana kallonsa.
Ɗ
an
ɗ
agowa yay ya kalleta ya maida kansa, “No barsa mu zauna nan zaifi balance”. Kai ta jinjina masa. Aysha da Anam suka shiga gaishesa. Ya amsa musu da
ɗ
an
sauƙaƙa murya batare daya dubi kowacce a cikinsu ba. Saboda kar Anam ta zauna a kusa da shi Fadwa t
ai saurin jan hanun Aysha ta zaunar, sai ya zam sun sakashi a tsakkiya, ita kuma inda Anam take zaune sai yazam sunyi facing juna ita da shi. Haka kawai taji abun ya bata dariya, dan tana lura da sanda Fadwa taja hanun Ayshan. A zuciyarta tai dariya, a zah
iri kam babu
ɗ
igon fara'a a fuskar tata.
Aysha ta ha
ɗ
a mata shayin da ajiye mata gabanta dan taƙi ta
ɓ
a komai, a hankali tace mata ‘thanks’. Ba wani iya cin komai tai sosai ba har yanzun, dan haka koda Aysha tace a saka mata ƙwai kanta ta girgiza ma
ta da nuna mata bread ya isa. Ɗagowa yay suka ha
ɗ
a ido, lokaci
ɗ
aya tsigar jikinta ta tashi. A hankali ta janye idanunta daga cikin nasa, shima nasan ya janye batare da yace komai ba. Fadwa kam bama ta nuna tajisu ba, sai Aysha ce tace “K kullum a baki iya
cin abu ba bazaki koyama kanki ba?”. cikin yin ƙasa da murya tace, “Ni bana sonsa ne fa”.
“To k dama indai abinci ne ai komai bakya so”.
Hararar Ayshan tayi, batare da ta sake cewa komai ba ta cigaba da juya cokali a shayin tana tsakurar bread
ɗ
in. Ɗagowa kam bata sake yarda tayi ba balle ta ha
ɗ
a ido da shi har suka kammala. Ita da Aysha suka tattare wajen, suka kwashi kwanikan zuwa sashinta. Kasancewar yace su aje su dawo basu
ɓ
ata lokaci ba suka koma. Fadwa suka samu zaune a jikinsa, shigowar
su kuma bai sa ta jaye ba, sai shine yay mata nunin ta zauna da ƙyau da ido. Ganin yanda fuskarsa take babu wasa yasa ta matsawa sai dai ranta bai so haka ba. Oho wadda take dan itan ma bata san tanai ba, dan koda suka shigo Anam bata yarda ta kalli ko sas
hen da suke ba. A ƙasa suka zauna, ya fara addu'ar da MANZON ALLAH yace muyi a duk sanda muka samu kammu a irin makamancin zama haka kafin ya
ɗ
aura da nasiha a garesu, da ga ƙarshe ya ƙare da garga
ɗ
i mai cike da kurarin tabbatar musu in har yaji wani abun
ɓ
acin rai daga garesu su duka ransu sai ya
ɓ
aci, kowacce ta kama kanta, su su girmama matarsa a matsayinta na Yaya a garesu kuma matarsa, itama ta riƙesu a matsayinsu na ƙannenta kuma ƴan uwansa. Daga ƙarshe ya rufe da jawabin zaman Khaleel a gidan, sai da
i shi kwana kawai zai ringa zuwa yayi sai kuma cefane da duk wasu buƙatun gidan su nemesa. Daga haka ya sake rufe taron da addu'a yana miƙama Anam ku
ɗ
i, kamar tace a'a amma sai ta amsa tayi godiya, itama Aysha kamar na Anam
ɗ
in ya bata. Cike da zumu
ɗ
i ta a
mshe abinta tai godiya, daga nan ya sallamesu.
Koda suka koma
ɗ
aki Anam kwanciyarta tai tunda yau babu fita aiki, Aysha kam tai zaman lissafa ku
ɗ
inta dayin budget
ɗ
insu cike da farin ciki duk da dubu goma ne kawai. Barcinta da yay nisa ya saka h
ar Yaya Shareff yabar gidan bata sani ba, koda Aysha ta fito masa rakkiya wajen mota dan da Fadwa zaije har airport cike da makirci Fadwan ke tambayar ina Anam. Aysha tace, “Barci take aunty ko'a taso ta?”. “A'a ki barta kawai kar'a tadata kanta yazo yana
ciwo ko”. Duk yana jinsu, sai dai baice komai ba. Sai da Aysha taga fitar motar tasu sannan ta dawo itama ta kwanta dan barcinne a idonta.
A gidan su yaja kusan awa biyu, yay sallama da kowa sannan Khaleel ya
ɗ
aukesa shi da Fadwa zuwa airport, bas
u wani jima suna jiraba jirgin da zai kaisa abuja ya keta hazo. Khaleel ya
ɗ
akko Fadwa dake hawaye yana mata ƴar dariyar tsonar shagwa
ɓ
ar tata. Ganin ya nufi hanyar maidata gidanta tace ita dai ya kaita can gidan zata
ɗ
auka abu wajen Mommy, idan ma yanada
wani uzirinne ya barta zata maida kanta gida kawai. Bai ƙiba ya canja hanaya.
Duk yanda Mommy da Fadwa suka so ayi maganar zaman Anam
ɗ
in Gwaggo tace ba yau ba, ransu yaso fara
ɓ
aci, sai dai Gwaggo ta nusar da su gaggawa ba tasu bace. Ita dai t
a koma gidanta koda wasa karta nuna rashin son zaman Anam
ɗ
in a gidan daga nan har zuwa sanda zata sanar musu abinda ta ƙulla. Fadwa bawani ta gamsu bane, dan haka batama gama sauraren Gwaggon ba ta figi handbag nata tai ficewarta. Duk da kallo suka bita,
Gwaggo ta ta
ɓ
e baki tana duban Mommy.
“Idan baki tashi tsaye akan wannan surukar taki ba to lallai ina tabbatar miki nan gaba ka
ɗ
an sai tasha