Showing 168001 words to 171000 words out of 216641 words

Chapter 57 - BABU SO COMPLETE

10 Sep 2026

67

ba, powder take

ɗ

an shafama fuskarta da

ɗ

an lipsgloss, dan ko kwalli ba sakawa take ba sai Mamie ta tsaya a kanta.

A ransa yake raya da kwalliyar tafi haka daya so, sai dai yasan ita ƴar darun tasa a wajenta hakan normal ne. A haka

ɗ

inma tayi ƙyau sosai. 

   Ita ko sanin kaya yake canjawa yasa taƙi juyowa, harya gama shiryawa cikin wandon jeans blue da pitch shirt

mai dogon hannu. Jin tsaiwarsa a bayanta ya sata ƙoƙarin barin gaban mirror

ɗ

in, amma saiya riƙota ta hanyar saƙala hanunsa saman cikinta ya manna bayanta da ƙirjinsa duk da bata kai har can sama ba. Ɗagowa tai tana kallonsa kamar yanda shima yake kallonta

. Ganin ya

ɗ

ago lipstick da dayan hanunsa ta maida idonta akai. Saman lips dinta ya

ɗ

aura, zatai magana yace mata “shiii!”.

   Shiru ta ha

ɗ

iye abinda take son fa

ɗ

ar, shi kuma ya fara goga mata. Sai da ya gama ya juyota suna fuskantar juna, bakin ta

ɗ

an

tunzura gaba ganin yanda yake kallonta.

  “Nifa shanyewa nakeyi shiyyasa bana sawa”.

 “Oh really? To bara na shanye abuna kafimma ki shanye min”.

Idanunta ta waro waje da zaburowa zatai magana ya samu damar sauke lips

ɗ

insa akan natan. Dole ta kom

a tai laƙwas dan bai musu kamun wasa ba........



_Shareff adai rage cin amanarmu

😚🚶🏻🤕

._

reeeyMenu

Dashboard

My Library

Create Story

Home

About us

FAQ's

Privacy Policy

Terms of service

Logout

BABU SO

Chapter: 63

Share:

Report

BABU SO

View: 432

Words: 2.3K

Chapter 63

63

.........Tsaf ya shanye jambakin, zaune takai tana sauke numfashi, shima barin wajen yay da

ɗ

an hanzari, tanaji ya bu

ɗ

e toilet amma bata iya ta

ɗ

ago ba. Babu jimawa ya fito da alama w

ata sabuwar alwalar ya sakeyi. Ƙofa ya nufa batare daya yarda ya sake kallonta ba yana fa

ɗ

in, “Ki tashi kiyi salla”.

    Iska ta furzar mai ƙarfi da dagowa tana kallon kanta ta cikin mirror, sai kawai ta samu kanta da kai hannu ta shafi lips

ɗ

in nata da

sakin murmushi. “Fitinanne”. Ta fa

ɗ

a a hankali tana mikewa. Itama alwalar ta

ɗ

auro, bayan ta gabatar da salla samun kanta tai da komawa gaban mirror ta sake gyara fuskarta da ƙyau cikin simple kwalliya. Kwalli, lipstick

ɗ

in daya saka mata ta

ɗ

an gyara gir

arta siririya da ƙara powder. Ita a karan kanta sai da ta tsaya kallon kan nata dan wani ƙyau taga ta kara, tai guntun murmushi da

ɗ

aukar turare ta ƙarama jikinta..

     Ana idar da salla ya dawo gidan, saboda makara salla daya nema yi bai shiga sas

hen Fadwa ba ya wuce, yanzu kam daya dawo sai ya fara nufar can, wannan ƙa'idarsace, akowace salla in har yana gida sai ya tabbatar da mace tayi hankalinsa ke kwanciya, ko yana office yakan ƙokarta ya kira domin tambayar kinyi salla, hakan ya ƙara ƙarfafa

Fadwa domin waya takan

ɗ

auki hankalinta ta kasa tashi yin salla akan lokaci kafin zuwanta gidansa matsayin mata. A bedroom ya sameta ta idar da salla fuskarta duk babu walwala. Ya

ɗ

an tsura mata ido na wasu sakanni kafin ya ƙaraso ciki sosai. Sau

ɗ

aya ta k

allesa ta janye idonsa da masa sannu ciki-ciki.

   “Wani abu ya faru ne?”.

Ya tambaya a maimakon amsa mata sannun da tai masa. Batai magana ba, sai dai ta sake

ɗ

an tsuke fuska. 

  “Nasan kin jini fa”.

Kamar bazatai magana ba sai kuma ta

ɗ

ago id

anunta dake tara ƙwalla tana kallonsa, “Soulmate karka juyamin baya dan kayi aure, maƙiya zasu iya yimin dariya”.

   Mamaki shinfi

ɗ

e akan fuskarsa yake kallonta. “Juya baya kamar ya? Anyi wani abu ne?”.

   “In ma ba'aiba ga hanyar yi nan an

ɗ

akko ai.

Tunfa da matarka ta dawo gidan nan yau baka sake leƙoni ba, kana ganin hakan adalci ne? Yaufa ko zuwa kacemin na tashi nai salla bakayi ba, kuma tun

ɗ

azun kana'a sashenta ita dan daga can ka wuce massallaci, gaka nan harda canja kaya alamar yin wanka”.

  “Dama kin saka a ringa miki gadina ne? Ko kuma shiga sashen nata ma akwai wata ƙa'ida ta mintunan da zanyi na fito? Ni da matata kuma kina tuhumata dayin wanka kamar wanda ya ajiye wata karuwa”.

    “Niba haka nake nufi ba, amma dai koyaya ai sai kan

a adalci. Jiya yini guda kuna tare a asibiti, hakama yau tun fitar safe da kai kuka dawo tare kana a sashenta”.

 Sosai

ɓ

acin rai ya bayyana akan fuskarsa, idanunsa daya tsareta da su har suna canja launi. “Okay ke da sokike na watsar da ita kenan a asib

itin nazo na tare a wajenki bayan nine sanadin zuwanta can. Ko kuma dan kar ranki ya

ɓ

aci bazanyi wanka a sashenta ba?. Look Fadwa idan kikace zaki

ɗ

aukemu zuwa wannan layin bazaki ta

ɓ

a shan lalai a wajena ba. Idan kin manta bara na tuna miki, Juwairiyya m

atata ce, idan yanzu na shiga inda take ta rayamin kasancewa da ita zan samar da wannan farin cikin nai wanka na fito koda anjima hakan zai ƙara bijiromin idan ma wannan kikema zagaye-zagaye zargin nayi. K da ita duk abu

ɗ

aya kuke a wajena, ina fatan kuma

tsaida adalci akan kowaccenku. Duk wacce take da wani tuggu nason rinjayata gareta ita ka

ɗ

ai na cutar da ƴar uwarta ALLAH ya hanata wannan damar ko wacece a cikinku. Abu na ƙarshe dazan gaya miki shine daga yau ki sani *_Ina son Juwairiyya!_* bawai cushent

a akai minba kamar yanda na fahimci ke tunaninki ke kaiki. Yanda na aureki domin so bisa jagorancin iyaye haka itama na aureta, kuma koda ace iyayenmu basu

ɗ

aura mana aure ba ni da kaina *_Zan nema aurenta_*, dan hakan burina ne, hatta wannan gidan da suna

nta aka ginashi itama, kema shaidace tunda sashe biyu kika tarar. Kinga sai ki sakama zuciyarki salama, ki nisanta kanki da zama mai fuska biyu a gareni, dan bazan daina kasancewa da ita ba domin farin cikin. Sannan ita bata ta

ɓ

a nuna damuwa da kasancewata

a wajenki ba abinda ke gabanta takeyi, mtsoww stupid har kina fa

ɗ

amin wai na dinga adalci”. Ya juya ya fice a fusace.

   Da gaske Fadwa tayi mutuwar zaune tun fara maida mata raddi da yayi, ga wata irin zufa dake jiƙa duk sassan jikinta sharkaf. Buga ƙ

ofar da yay da ƙarfi ya sata zabura ta dawo hayyacinta, rawa lips

ɗ

inta suka fara alamar magana take sonyi amma taƙi fita, sai kuma ta mike zumbur tana rarumar wayarta ta kunna fitila duk da kuwa

ɗ

akin akwai hasken wutar nefa. Tabbas maganin data zuba

ɗ

in

gashi nan, sannan ya taka kuma ai kamar yanda Aunty Safarah da Mama suka tabbatar mata idan ya taka babu wani magana da zatai ya musa mata. Hakama zoben da suka bata na mallaka har biyu gashi a hanunta, sun kuma tabbatar mata mata da yawa suna rububin saya

kuma yana aiki akan mazajensu. Mi (hakan ke nufi?) ta tambayi zuciyarta ƙirjinta na bugawa da sauri-sauri idonta ƙyam akan zoben mallakar dake a yatsanta tana murzashi da tunanin ko batayi dai-dai bane

ɗ

azun daya sshigo. 

    *_(Mata ku daina ru

ɗ

ar da

kanku da wannan zoben da kuke saya, wai miyasa munada ilimi amma basirarmu ke toshewa akan kayan matane?. Kwanaki nai wata baƙuwa, kamar wasa muna hira sai aka kai har kan illar shaye-shayen maganin mata da wasu mata suka maida tamkar ibada a rayuwarsu har

ana ribatarsu da su ana basu kayan tsubbu a zuwan maganin mata kamar dai fadwa. Sai kawai take bani labarin ai wani zobe ma ya shigo wai na mallaka. Ana saidawa dubu uku har sama da haka. Ban

ɗ

auka abin serious ba sai a wajen wani taron suna. Hhh abin dar

iya, mu anan yankin ma tsabar dukan hancin da akema mata zoben ana saida musu ne a 5k 6k 7k har 10k idan aka tabbatar ke hamshaƙiya ce, kunsan kuma su wannan manyan matan sunfi son ace abu nada ku

ɗ

i mai yawa sunfi bashi daraja

. Humm abin mamaki wai sai ga

mata na mugun rububin zobe kamar ƙiftawar ido ya ƙare, har wasu na shiga damuwa basu samu ba.

🤦🏻

haba mata mi muke son mu zama ne wai dan ALLAH? Shin wai mallakar nan mizata amfana miki? Nasan kowace mace tana so mijinta ya sota ya kuma ƙaunaceta, amma sa

i nakega akwai hanyoyi masu ƙyau da zakibi shi namiji ya soki domin ALLAH. Sannan ku fahimta da ƙyau wlhy namijin bahaushe komin son da yake miki da wahala ya lalace a jikinki koda yaushe kamar wasu a cikin ƙabilun nan. Ɗabi'ar da suke nuna mana kuma ba it

ace rashin so ba, dan kinga mace na nanaye a media da miji bashike nufin ita ƴar gata bace, dan kinji mijin novel ya lalace jikin mace karki

ɗ

auka dole naki mijin sai ya kasance a haka ki yarda yana sonki. Wani abun ana sakashine kawai dan nisha

ɗ

i. Mu kiya

yi zantuka ko labarai ga ƙawayenmu su gidajensu kaza kaza ta yanda hankalinki zai tashi kiga gazawar mijinki, wlhy koyaya mijinki yake sunansa jan gwarzo, idan kika nutsu yanada tasa baiwa da kalar soyayya da farin cikin da yake baki kema ba sai lallai iri

n wancan da kike hange ba. Idan kina cikin wani ƙunci a gidan aurenki ki

ɗ

auka harabawace ke kuma bautar ALLAH kikeyi sakamakonki nagaresa, idan kikai haƙuri sai ya sakaki a aljanna. Amma mu kiyayi zurmawa akan shaye-shayen magungunan matan nan da bamusan

kansu ba suzo suna mana illa a banza a wofi, su kansu wasu a cikin masu saidawar basu da ilimi a kansu bamu kawai sukeyi. Ki samu mai inganci wanda kika yarda da hadinsa da mai saidashi ki saya kisha gwargwado bata yanda zaki saka kanki a dana saniba kizo

kina jama kanki illa da kwasar imfection a banza a wofi. Kuyi hakuri masu magani nasan akwai nagari acikinku dan kowane sana'a akwai na kwarai akwai na banza. Masu na banzar suke bata na kwarai da disashesu akasa ganinsu a idanun al'umma. amma dan ALLAH ma

ta a kiyaye, zoben nan da sayensa gara ki samu kazarki kici tai miki amfani babu abinda ke tattare da son zuciya dake zama

ɗ

orarre).

    Sashensa ya nufa rai

ɓ

ace, ya zube a falo yana cigaba da jan tsaki, shi ya rasa mike damun wa

ɗ

annan yaran, musam

man ma Fadwa, dan Anaam ita kai tsaye take abunta bata iya

ɓ

oye-

ɓ

oye ba. Kuma tunda ya santa haka take, tunda ko'a shigowarta gidan nan ya hukuntata sau da yawa akan yima Fadwa abu amma hakan bai hana ta ƙara gobe a zahiri babu wani ƙumshe-ƙumshe. Itako Fa

dwa yau ta nuna ita mai kirki ce, musamman idan da Anaam a waje, anjima ya sameta tana baƙin rai da ƙananun magana akan Anaam kaza-kaza. Ya rasa mike damun tunaninta, shi kuma ya tsani wannan banzan halin dan yana kamanceceniya dana munafukai. Ƙwafa yay ma

i ƙarfi, a ransa yana ayyana zaima tufƙar hanci....

    

★★★

 “Blood zan baki wata shawar dan ALLAH ki fahimceni”. Aysha ta fa

ɗ

a tana direma Anaam plate na abinci data dafa musu a gabanta. 

   Wayar da take latsawa ta ajiye, da maida hankal

i ga Ayshan. “Tofa shawarar mi kuma blood?”.

 “Ta zamanki a wannan gidan. Na fahimci gaba

ɗ

aya a haguggunce kike, sai dai na miki uziri domin rayuwace da baki saba da ita ba kuma baki santa ba. Kin tashi a rayuwar da kowa yana komai akaran kansa kuma ka

i tsaye batare da wani munafunci ba ko boye-boye, dolene a wannan ga

ɓ

ar kisha wahala sai dai nai alƙawarin bazan bari hakan ta faru ba. Blood daga yanzu dan ALLAH komi Fadwa zatai miki ki daina nuna ƙinsa a gaban Yaya koda ace bai miki

ɗ

in ba, domin na fah

imci da wannan makamin take amfani wajen kai miki duka a tsakaninki da Yaya. Ki duba ranar yanda ya nuna jin haushinsa akan abinda kikayi, wlhy ina ganinta sanda take murmushi, hakama yau da muka dawo, dan munafunci hardafa rakomu nan”

  Murmushi tayi d

a

ɗ

aukar spoon ta fara cin abincinta dan tafi son cinta da zafi. “Amma blood ban katseki ba, miye amfanin kwaikwayon halin wani bayan hanyace mara ƙyau,

ɓ

oye ƙinta kamar yanda take ƙina bashine zaisa na birgeta ba ko shi na birgesa. Tsakanina da ALLAH idan

nace zan zauna shanye haukar wannan matar zan kamu da ciwon hawan jini, nafi yarda da kamun na maka a wuce wajen dan nasan itama munafunci kesata yimin wani abun”.

   Sallamarsa ta tilasta Aysha ha

ɗ

iye abinda tai yunƙurin fa

ɗ

a, dole ta juya tana amsa m

asa. Anaam kam kallo

ɗ

aya tai masa ta

ɗ

auke. Shiko kasa

ɗ

auke nasa idon yay a kanta, ko sannun da Aysha tai masa hannu kawai ya iya

ɗ

aga mata. Kujerar dake facing Anaam ya zauna. Hakan yasa Aysha miƙewa a

ɗ

an

ɗ

arare tace, “Yaya a kawo maka abincin?”.

  

 Abincin ya kalla na wasu sakanni, sai kuma ya miƙe daga inda yake ya koma kujerar da Anaam ke zaune kasancewar 2sitter ce. “Bara naci ka

ɗ

an anan kawai”.

  Cikin jin da

ɗ

i Aysha tai murmushi, Anaam kuwa

ɗ

agowa tai idanu a ware tana kallonsa, ya

ɗ

aga mata

gira da kashe mata ido

ɗ

aya yanda Aysha bazata lura ba, da sauri ta kalli sashen da Ayshar take, sai dai ita hankalinta ma ba kansu yake ba. 

     Spoon

ɗ

in hanunta ya zare da sakin guntun murmushi, yana motsa lips

ɗ

insa a hankali alamar akwai abinda y

a fa

ɗ

a. Batai tunanin da gaske yake ba, sai ganin ya

ɗ

iba yakai bakinsa tayi. 

  “Wai da gaske kakeyi?”.

Ta fa

ɗ

a cikin magana ƙasa-ƙasa dan kar Aysha taji tana waro masa idanu da ƙyau.

     Shima ƙasa yay da muryar tasa cikin kwaikwayonta da kashe

mata ido yace, “Bayan wannan zahirin kina buƙatar ganin wani ne?”.

  Idanun ta ƙara warowa sosai “Are you ok?”.

 “I'm not...”.

Ya bata amsa a taƙaice yana danne dariyarsa dan da gaske tayi bala'in diriricewa. Tsabar son ƙureta abincin ya

ɗ

ibo yak

ai bakinta. Da sauri takai hannu zata kare. “Idan kikaƙi amsa ALLAH cak zan maidoki jikina sannan na baki wanda na tauna a bakina kuma a gabanta harda tsotse lipstick

ɗ

ina”.

    Yanda ta saki baki da hanci tana kallonsa ya sashi dungure mata kai yana mu

rmushi, tana bu

ɗ

e baki da nufin yin magana ya juye mata shi. Dole tai saurin rufe lips

ɗ

inta dakai hannu ta kare bakinta. Dai-dai nan Aysha da ta wuce kitchen batare da sun sani ba ta dire babban tray data shirya abinci kamar yanda akema kowanne magidanci

a saman centre table

ɗ

in gabansu. Lokaci guda suka sauke ajiyar zuciya, Anaam ta kalleta shiko ya fiske fuskarsa na komawa normal kamar ba shine ke murmushin ba.

    Aysha na ƙoƙarin barin falon Anaam tai saurin fa

ɗ

in, “Blood ina kuma zaki? Kizo muci ab

incin mu”. Da sauri Aysha ta shige bedroom

ɗ

in baƙi kamar ma bata jita ba. 

  “Yaya ka gani fa ka koreta?”.

“So take ki samu ladan da mata ke samu kema, tunda garden

ɗ

ina kin ha

ɗ

a baki da doctor

ɗ

in can kar naje barruwa.”

  Maganarsa ta farko kawa

i ta fahimta. Dan haka cike da basarwa ta bashi amsa. “Matarka ai tana dafa maka ta samu ladan, kaga ya wadatar da kai ai”.

    Shima fahimtar hakan ya sashi juya harshe zuwa yaren Maley.

 “Ke minene naki sunan?”.

   “Kanwarka kaima da kowa an san

i”.

    “Really?”.

  “Yap!”.

“Idan suka ganki da tsarabar furen garden sai su cireni a jerin Yayun naki ai ok”.

   “Kai ka san wani garden Yaya”.

“Kema kin sanshi sai dai ƙari. Ni fa janbakin nan ya tsolemun ido a bani na shanye kayana k....

..”

  Abincin data

ɗ

ebo ta juye masa a baki kamar yanda yay mata shima

ɗ

azun, dole ya ha

ɗ

iye sauran maganar itako ta shiga ƙyalƙyala dariya dan lauma babba ne........



Next Chapter

Leave a comment

Post

Comments

No Comments posted yet

Contact Us

Arewa Books Publishers

WhatsApp: 09031774742

Email: arewabookspublishers@gmail.com

Navigation

Home

About

FAQ's

Legal

Privacy Policy

Terms of Service

Social

Facebook

Instagram

Copyright 2021, Arewa Books | ALL RIGHTS RE

SERVED | Powered by thinkcrypt.io

6364

BABU SO

Chapter: 64 Share:

Report

BABU SO View: 167 Words: 2K

Chapter 64 64

........Dariya take tana masa gwallo. Fuska ya





ɓ

ata, da har

ɗ

e hannayensa a ƙirji irin yayi

fushin nan. Yanda yay

ɗ

in sai ya sa

ka Anaam

shiga ƙyalƙyala dariya da fa

ɗ

in.

“Kai Yaya shagwa

ɓ

a kuma?! ALLAH kamafi

ƙ

yau a haka fuskanka so cute”. Ta ƙare

maganar da kashe masa ido dariyarta mai

ƙ

aramin sauti na bayyana fararen haƙoranta.

Ta nuna lips

ɗ

inta da ka

ɗ

a masa idanunta

dake

cikin gilashi.

“Indai lipstick

ɗ

in nan ne Yaya ba shansa

zakai ba garama ka haƙura”.

“Oh oh haba princess kiji tausayina mana”.

Yaya maganar da matsar da fuskarsa gab da

tata.

Baya taja dasa hanunta ta kare bakinta,

“Babu wani princess na da

ɗ

in bak

i fa Yaya,

barima kaga na shanye abuna, idan baka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login