Showing 33001 words to 36000 words out of 216641 words
a hakan bani da haƙurin. Wai dama mutuniyar ta shigo Nigeria amma ko labari?”.
“Malam jeka kai tsaye kan maganarka
waye mituniyar? Dan na kula kai baka gajiya da kwashe-kwashe”.
“Oh ALLAH shaidar da kai min kenan? To Anam nake nufi. Dan yanzu suka bar wajena ita da wani yaro Yaseer ya kawota a dubata”.
Ɗiff yayi kamar wanda ruwa ya cinye har Dr Jamal n
a tunanin kota yankene, wayar ya cire a kunnensa ya kalla, ganin yana online
ɗ
in dai ya shiga fa
ɗ
in “Hello! hello! Bakajina ne?”.
Ɗin! Ɗinn! kiran ya yanke, bai wani kawo komai a ransa ba ya ajiye wayar da tabbacin bayaji
ɗ
inne, shawarar daya yanke
a zuciyarsa na anjima zaije har gida kawai ya sashi ƙin sake kira.
★★
“To Alhmdllhi, indai banyi kuskure ba nan shine gidan”. Yaseer ya fa
ɗ
a yana duban Anam da tunda suka baro asibiti ta kwantar da kanta jikin sit ta lumshe ido. Sh
iru bata motsa ba, ya
ɗ
an leƙa fuskarta yana murmushi da
ɗ
an bubbuga gefen kujerar. Idanun ta bu
ɗ
e a hankali ta kallesa. Kamar yanda yake mata murmushi itama saita
ɗ
an sakar masa mai kama da yaƙe....
“Nan ne ko?”.
Ya fa
ɗ
a a hankali kamar mai ra
ɗ
a da
narke mata idanusa. Janye nata tai daga garesa a
ɗ
an daburce ta kalli gate
ɗ
in. “Nan ne, na gode sosai ALLAH ya bada ladan zuminci”. Murmushi ya mata kawai ya bu
ɗ
e ya fita. Side
ɗ
inta ya zagayo itama ya bu
ɗ
e mata. “Thanks”. Ta fa
ɗ
a a hankali da ziro ƙafar
ta ƙasa zata fito idonta ya sauka akan Shareff da shima fitowarsa kenan daga gida hanunsa riƙe da key
ɗ
in motarsa dake anan waje fake, ita
sam bama ta lura da motar ba sai yanzu daya danna key tai ƙara. Ganin yanda ya kafeta da idanunsa ya sata yin ƙasa da
nata ta ƙarasa fitowa gabanta na fa
ɗ
uwa. Ɗan baya tai kamar zata fa
ɗ
i saboda jiri Yaseer yay azamar kai hannu zai riƙota, dafe motar tai da sauri ta tsaya da ƙafafunta. “Ayya sorry Friend”. Yaseer ya fa
ɗ
a a hankali yana janye hanunsa da bai kai ga ta
ɓ
ata
ba.
Ɗan satar kallon inda Shareff yake tai, yanzun kam zaune yake cikin motar sai dai ƙafafunsa a waje yana danna waya tamkar bai san da wanzuwarsu a wajen ba.....
“Wancan ba Yaya bane?”.
Yaseer ya katseta yana fuskantar inda Shareff yake. Kan
ta kawai ta jinjina masa. “A to bara naje mu gaisa ko?”. Nanma batace komai ba, ganin ya nufi inda Shareff
ɗ
in yake ita kuma gashi kwanciya kawai take buƙata, ga hararar daya mata sai kawai tai shigewarta gida...
Shiru gidan babu gittawar kowa. T
a nufi sashen Mom da tunanin ko barci suke. Nan
ɗ
inma shiru har
ɗ
akin Mom ta leƙa bata samu kowaba, kitchen ta nufa inda take
ɗ
an jin motsi. Iyami kawai ce tana ƙoƙarin
ɗ
aura girkin rana. Gaisawa sukai kafin ta tambayi su Mom da hausarta da Iyami bawani fa
himta take da ƙyau ba. Iyami ta bata amsa da cewar dukansu sun fita harsu Gwaggo amma batasan ina suka tafi ba. Fitowa tai ta shige
ɗ
aki ta kwanta, ko mintuna biyu bata cika ba aka bu
ɗ
e ƙofar, a tunaninta Iyami ce, sai dai kuma ƙamshin turaren da taji ya s
ata bu
ɗ
e idanunta da sauri...
Ido suka ha
ɗ
a tai saurin janye nata ta maida ta rufe.
“Tashi”.
Sake bu
ɗ
e idanun tai kamar zatai kuka, sai dai yanda yay kicin-kicin da fuska yasata kasa musa masa ta tashi zaunen. Hanyar ƙofa ya nuna mata. Saita
waro idanunta da suka canja launi na mura ga ƙwalla a cikinsu.
“Banda lafiya fa Yaya. Ina zanje?”.
Ganin ya nufota ta miƙe da sauri hawaye na sakko mata saman kumatu. A falo ta kusa fa
ɗ
uwa saboda jirin dake
ɗ
ibarta, a bazata taji tattausan hanun
sa cikin nata. Gaba
ɗ
ayansu sai da tsigar jikinsu ta tashi, sai dai babu wanda yay yunƙurin cirewa musamman ita dake buƙatar taimako dama. A haka suka fito har waje, ya taimaka mata da kansa ta shiga mota sannan ya zagaya nasa mazaunin, tana sonyin magana
tana jin shakka dan haka tai shiru, saima ta kwanta abinta jikin sit ta lumshe idanu..
Wani clinic ya kaita dan a dubata. Data sanar masa sunfaje asibiti wata muguwar harara daya wulla mata bata sake magana ba. Doctor ya rubuta musu magani fuskarsa
ɗ
auke da murmushi yake kallonsu da fa
ɗ
in, “To amarya ALLAH ya ƙara afuwa kafin biki”.
Idanu ta
ɗ
an waro da kallon Shareff da shima kallonta yake, zatai magana ya harareta yana miƙama doctor hannu. “Thanks you doctor”.
“No babu damuwa ango ALLA
H ya ƙara lafiya sai ranar
ɗ
aurin aure kuma”.
Shareff ya saki murmushi yana jinjina masa kai. Yanzu kam bama ta jira sun jera ba tai gaba da sauri, koda ya fito harta bu
ɗ
e mota ta shiga abinta. Sai da suka baro anguwar gaba
ɗ
aya ya tsaya a wani babb
an pharmacy ya sayi magungunan da aka rubuta, ya kuma shiga gidan abincin dake gefen pharmacy
ɗ
in yay mata takeaway. Duk batasan hidimar da yake ba saboda tunda suka baro asibitin barci ya
ɗ
auketa, dan haka batasan inda suka dosa ba har sai da suka iso. Ge
fen kujerar ya
ɗ
an bubbuga, a hankali ta bu
ɗ
e idanunta, ganin har ya fita ta yunƙura ta tashi, fitowa tai tana dube-duben inda suke “Yaya MM ina ne kuma nan?”. Bai tanka mataba, ya rufe inda ta fita yay gaba abinsa. Ƙara bin gidan tai da kallo, dagani
dai s
abone dan duk ma ga botikan fenti nan a tsakar gidan da kayan aiki, gabanta ya shiga fa
ɗ
uwa, cikin zuciyarta take tambayar kanta (ina kuma ya kawota nan?).....
“Idan kika bari na dawo nan ALLAH sai kinyi kuka”.
Da ƙyar ta iya
ɗ
aga ƙafa ta nu
fi inda yake, koda ya bu
ɗ
e ƙofar da key matsa mata yay ta fara shiga, ƙamshin sabon fenti dana sabbin furnitures ya daki hancinta. Sosai falon yay mata matuƙar ƙyau, danma ciwon kai ya hanata damar kallon komai da ƙyau. Ganin tana neman kaiwa kwance ya dak
atar da ita. “No tashi kici abinci kisha magani first”.
“Yaya banajin yunwa kadai ban maganin kawai”.
“Dole kici abinci, kin ta
ɓ
a ganin ansha magani ba'aci abinci ba”.
Yanda yay maganar babu wasa yasata yin shiru. Ya bu
ɗ
e mata abincin tare d
a tura mata gabanta, “Kafin na fito ki tabbatar kinci”. Da kallo kawai ta bisa harya shige ƙofar daya bu
ɗ
e..... Kusan mintuna goma sai gashi ya fito, ganin ya canja kaya yasa ta kasa haƙuri. “Yaya Shareff ina ne nan?”.
Batare daya kalleta ba yakai z
aune cikin kujera da fa
ɗ
in, “Gidan ƴan shan jini”. Shiru tai, dan tasan baƙar magana ya mata. Ɗagowa yay ya
ɗ
an kalli abincin, ganin taci sai baice komaiba yaja ledan magungunan. Da kansa ya
ɓ
alla ya bata, duk ta amsa tasha dan sam bata tsoron allura bare ƙ
in magani. Ganin zata kwanta a kujerar ya sashi fa
ɗ
in, “Tashi kije ciki ki kwanta”. Kallonsa tai kamar zatai magana sai kuma ta ha
ɗ
iye abunta ganin yanda kicin-kicin da fuska. Ya bita da kallo ta ƙasan ido harta shige,
ɓ
oyayyar ajiyar zuciya ya sauke tare
da lumshe ido ya bu
ɗ
e yana furzar da
ɗ
an huci. Sai kuma ya miƙe ya fita.
Gidan ya shiga zagayawa, dan jiya masu fenti suka ƙarasa na katanga. Bai kuma samu shigowaba sai yanzu. Komai yayi masa yanda yake buƙata, shi kansa ya yaba da gidan duk da sh
ine ya zana abinsa companynsa kuma ya fidda kayan aikin ginashi. Yanzu amarya kawai gida yake buƙata nanda kwanaki bakwai insha ALLAH. Motarsa ya nufa ya
ɗ
auka lap-top ya koma ciki. Haka kawai yake jin nisha
ɗ
in zama a cikin gidan yau, sa
ɓ
anin ƴan kwanakin
nan da duk yake jin ransa a dagule, dan kayan sashen nasa ma sai da Mommy ta masa jan ido ya bada damar shirya masa su dan ita da kanta tai order
ɗ
in komai tamkar itace mai aurar da macen ba namiji ba. Komai saida ta ha
ɗ
a masa. Tunda kuma aka shirya kayan
baizo ya zauna kamar haka ba......
Ring da wayarsa tai ya sashi katse aikin da yake famanyi a laptop
ɗ
in ya
ɗ
aga. A tausashe yace, “Mommy barka da rana”. Daga can Mommy ta amsa masa da “Barka dai son kana ina ne?”. Ɗan jimm yayi kafin yace “Mommy kina
son ganina ne?”.
“Eh to kusan haka, amma idan zaka iya aika wani gidanka ya kai mana keys ma basai kazo ba. Dan gamu a hanya zamuje dasu gwaggo gidan, sannan Halima tai kirana ma danginmu na wajen baban Fadwa zasuzo da masu Company da zasu shirya
kayanta su auna komai, shiyyasa muka yanke shawarar muzo muma
ɗ
in kawai dan babu da
ɗ
i dangin uba kawai ko?”.
Tun fara maganar tata zuciyarsa ke faman bugu da sauri, ya ture laptop
ɗ
in cinyar tasa gefe, cikin dauriya da danne halin daya shiga yace,
“Okay Mommy! kuna inane yanzu haka?”.
“Ai gamu ma mun shigo street
ɗ
in gidan naka kamar dai in ban mantaba”.
Goshinsa ya dafe yana ambaton “Ya ALLAH a hankali”.
“Mi kace?”.
“No Mommy, canai ALLAH ya kawoku lafiya ai inama gidan
nima na shigo ganin aiki daga nan na
ɗ
an huta”.
“Kaji ja'iri, bama ka bari iyayen naka su kaika gan
ɗ
oki muje biki”.
Ƴar dariyar yaƙe kawai ya mata da fa
ɗ
in, “Sai kun iso”.
Da sassarfa ya nufi hanyar bedroom
ɗ
insa. Ya duba Anam dake b
arci hankalinta kwance harda na
ɗ
ewa cikin lallausan duvet nashi dako shi bai ta
ɓ
a lullu
ɓ
a da shi ba. Nufarta yay yakai hannu kamar zai tadata sai kuma ya fasa, ya
ɗ
an furzar da huci tare da dafe goshinsa yana ambaton sunan ALLAH. Ya tabbatar su Mommy suka
ganta ya shiga uku, dan baima san kalar ƙurar da zata iya tashi a family
ɗ
in MD Shareff ba yau. Jin horn ya sashi sake ambaton “Ya ALLAH”. Tare da fita a
ɗ
akin domin bu
ɗ
e musu tunda babu maigadi har yanzu sai zuwa gobe idan ALLAH ya kaimu yake saran Fharha
n zai kawo shi.....
Tunda ya bu
ɗ
e musu gate bakin Mommy da Gwaggo ya sake washewa. Suma dai su Mom fuskarsu da murmushin jin da
ɗ
in ganin yanda
ɗ
ansu ya gina wannan gida dako maƙiyi ya gani zai yaba ko'a zuciyane.
“Kai-kai! Anya kuwa Alh
aji ƙarami bazan dawo nan ba irin wannan gida haka?”.
Gwaggo ta fa
ɗ
a tana riƙe ha
ɓ
a dabin ko'ina da kallo. Murmushi yay mata da shafa kansa. “Indai bazaki dinga damuna da kwakwazonki ba sai na dawo dake”. Dariya su Mom sukasa, yayinda Gwaggo tai masa
daƙuwa. Nanma murmushi yayi kawai. Da kansa yay musu jagora suka shiga ko'ina suna mai yabawa da masa addu'a, bakin Gwaggo da baya iya yin shiru tace, “Toni abinda ban ganeba anan, Alhaji ƙarami yanaga sashe biyu, gidan kamar na zaman mace fiye da
ɗ
aya! Ka
r dai kacemin kaima halin Kakanka da ubanka zakai tara mata?”.
Ganin duk su Mom sun juyo suna kallonsa, har fuskar Mommy ta sauya ya sashi
ɗ
an hararar Gwaggo ta ƙasan ido. “Kai tsohuwarnan kedai bakinki bai iya shiru, kawai dan mutum yayi wadataccen
waje a gidansa sai yazam na aure? Nayine saboda ke in kinzo kwa
ɗ
ayin jar miya”.
Dariya su Aunty Amarya suka sanya. Mommy ma ta
ɗ
an saki fuska tana murmushi dan tun farkon fara ginin gidan da tazo ta gani ta masa irin wannan maganar ganin sashe bi
yu da nasa na uku, amma sai yace yayine kawai saboda baƙi. Haka kawai zuciyarta taƙi aminta da shi taita masa bin.....
“To shikenan muje ka kaimu naka sashen muga namai gida”.
Gwaggo ta katse mata tunani. Gabansane ya fa
ɗ
i, zaiyi magana Gwaggo
ta nufi ƙofar sashen da basu shiganba wanda tabbacin nasan ne, itama Mommy saita take mata baya. Hakan yasa dole su Mom ma binsu. Da ƙarfi ya rumtse hanunsa da cije lip
ɗ
insa. Ganin har Gwaggo ta shige yay saurin bin bayansu shima dan ya tabbata target
ɗ
in
ta na biyu shine bedroom
ɗ
insa. Kamar yanda yay hasashen kuwa hakane. Dan ko falo bama tagama nutsuwa ta ganiba ta nufi ƙofar bedroom acewarta da nan zata fara a sashen. Shigowarsa tayi dai-dai da
ɗ
aura hanunta a handle
ɗ
in ƙofar.............
✍
*_
🙆
🏻
Yau munga idi wagga tsohuwa babu man kai zata
ɓ
aro aiki. Dangin Anam kuna ruwa, maganin masu bin mazan mutane kenan
🚶🏻😂🤭
_*
_ZAFAFA BIYAR_
*_INAYAH_*
_MamuhGee_
*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_
*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_
*
_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_
*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_
_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*
YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS
👇🏾👇🏾👇🏾
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
22
70637070
SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:
07040727902
IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA
👇
09134848107
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu_*
😭🙏🏻
[10/14, 6:14 PM] Marsy
😘
: *_Typing
📲
_*
*_
❤
🔥
BABU SO....!!
❤
🔥
_*
_(Miya kawo kishi?)
_
*_Bilyn Abdull ce
🤙🏻
_*
*_10_*
*_BABU SO....!! AREWABOOKS_*
https://arewabooks.com/book?id=63447a616580db4ec203d718
Shin ko kunada labarin Yar Zuru mamar ZEE ZEE Mai maida tsohuwa yarinya wadda ta shahara wurin hada k
aya kamar haka
❤
️
kamar su
Kaza
Zabo
Zakara
Ciccibi
Zuciya
Tsimin kankana d rake
Tsimin tabaje
Zumar dabino d kwakwa
Zumar gorun tula syrup
Garuka masu kama jiki kamar su
❤
️
Bita zai zai
Dan wata bakwai
Madarar mata
Bata
🤐🤐🤐
Ba ki
shiya ba Ko mugun mutan d mugun aljani sai sun barki
Matsin kinfi budurwa
Kalolin gumba dsauransu
Address maberar jariri bayan FGC sokoto
Phone 08068526455
Instergram Yar Zuru mamar ZEE ZEE kayan mata
_________________
.........Ido ya
ɗ
an ts
ura ma atm
ɗ
in hanunta cike da nazari, kusan mintuna biyu harta ƙosa da tsaiwar sannan yay magana.
“Ina zakije?”.
Yanda yay maganar babu alamar wasa yasata
ɗ
an
ɗ
agowa a marairaice ta dubesa. “Abu zan siyo”.
“Shi abun bashi da suna?”.
Ƙ
asa tai da kanta tana tura baki batare datace komai ba.
“Kin kurumuce ne?”.
Kamar zatai kuka tace, “Sirrine fa Yaya MM, kuma acan shagonne bada nisa bane”.
“Koma ciki”.
“Yaya zanfayi amfani da shine yanzu”.
Ƙoƙarin zagayet
a yay zai wuce da fa
ɗ
in, “Idan kin matsu da koma miye sai ki fa
ɗ
a kafin ki fitan”.
Ƙafarta ta
ɗ
an buga a ƙasa kamar zatai kuka sai kuma ta nufesa da sauri tasha gabansa. “Yaya Shareff dan ALLAH. Wlhy important ne”.
“Inda important
ɗ
inne da baki
tsaya raimin wayo ba. Tashimin a hanya ko nabi ta kanki”.
Matsawa ta
ɗ
anyi ya ra
ɓ
ata zai wuce. Ganin da gaske tafiyar zaiyi tace “Audiga zan sayo”. Cak ya tsaya daga yunƙurin barin wajen, kamar wanda akaima tilas ya juyo yana kallonta. Sai dai ita na
ta kan a ƙasa sai faman
ɓ
ata fuska take dayin muy-muy da baki alamar akwai abinda take son fa
ɗ
a koma take fa
ɗ
ar a zuciyarta. Harga ALLAH abinda ya fahimta zatai da audigan da ban. Dan haka ya dalla mata harara.
“Duk audigan dake cikin First aid box
's
ɗ
in gidannan kirasa audigan amfani sai kin fita saya? Bar nan kona mareki, mu nan ba'a mana fitan dare”. Kukane kawai ya rage bata saki ba. Har tayi niyyar yin zuciya sai kuma ta tuna halin da take ciki da wanda zata iya tsintar
kanta kafin anjima ka
ɗ
an
. “Yaya Please zanyi amfani da shine ALLAH”. Ransane ya
ɓ
aci, ya ƙaraso inda take a fusace kamar zai kai mata mari ta zabura gefe. “Ina miki magana kina fa
ɗ
amin zakiyi