Showing 153001 words to 156000 words out of 216641 words
ba?”.
Wutar kan Anaam neman
ɗ
aukewa tai, tsigar jikinta ta tashi har tana ƙoƙarin yadda alawar babu shiri. Gaba
ɗ
aya yanayin nasa da muryar dayay amfani wajen mata maganar ya matuƙar rikitata, dan bata ta
ɓ
a jin irin muryar
tare da shi ba. Hannu takai jiki a mace zata zare alawar a bakinta ya riƙe hanun tare da matsota suna kallon juna cikin ido.
“A haka nake son sha”.
(Ya ALLAH) ta fa
ɗ
a cikin zuciyarta, a zahiri kam tuni idanunta sun fara marmarin firgici da tsantsar
mamakinsa. Ya kashe mata ido
ɗ
aya da sake kusanta fuskarsu, baya ta ƙara jan jikinta ya bita, ta ƙara matsawa shima ya matsa, ta ƙara ya ƙara, sai kawai ta zube a gadon da ƙokarin tufo alawar waje kawai a ganinta hakan shine mafita gareta.
Murmushi
ya saki a karo na farko, shanyayyun idanunsa da launinsu ya canja gaba
ɗ
aya na bin fuskarta da kallo, ya
ɗ
auka alawar ya saka a bakinsa ya
ɓ
alla ka
ɗ
an. “Ni ban iya rowa ba zan sammiki” ya fa
ɗ
a tare da
ɗ
age mata gira
ɗ
aya yana matso da bakinsa gab da nata.
“Ba gashi nan na baka ba”. Ta fa
ɗ
a a hankali kamar mai ra
ɗ
a.
“A cikin bakinki nake son sha ni”. “Ban yarda ba”.
“Ba sai kin yarda ba dama tunda nawa ne”.
“Naka? Yaushe ya zam....” Ruff ya rufe bakin tare da tura mata sweet
ɗ
in a na
ta bakin, ya ha
ɗ
a da harshenta ya fara tsotsa. Wani irin miƙewa illahirin gashin jikinta sukai, takai hanunta saman ƙeyarsa da nufin janye masa kai hakan ya gagara. Domin wani irin salo yake mata mai narkar da ita, dole ta lumshe idanunta a hankali ta far
a bashi gudunmawa. Sai da suka shanye alawar tas a cikin bakinta sannan ya janye. Kanta ta kauda gefe wata irin kunyarsa mai girma na ratsata. Sassanyan murmushi ya saki da leƙa fuskartata, tai saurin
ɗ
aukar fillo ta
ɗ
ora tana murmushi itama. Ƴar dariya ya
yi da ƙoƙarin tashi tsaye. “Ga tsoro ga tsiwa, kona dawo mu shanye sauran?”.
Da ƙyar ta iya fisgar numfashi ta ha
ɗ
iye, ta bude idanu hannunta dafe da ƙirjinta. Dariyarsa ya danne da ƙyar yana gyara rigarsa da jifanta da wani kallo daya sata janye
nata idon akan sa, “Oya tashi muje cin abinci”. Ajiyar zuciyar ta ƙara saki, batare data yarda ta kallesaba ta girgiza masa kanta. “Ni na ƙoshi fa”.
“Amma kin san zan iya
ɗ
aukarki daga nan har can kuma akwai Matata”.
Har cikin rai maganars
a ta soketa, to ina ruwanta wayace ba matar tasa bace. Ta murgi
ɗ
a baki a zahiri da
ɗ
auke kai gefe tana ƙunƙuni. (Wani yace ba matarka bace balle ka mana burga). Sarai ya jita, amma sai baice komai ba ya
ɗ
an matso kusa da ita. Zabura tai gefe tana tura baki
. “To bana tashi ba dai”. Hanya ya nuna mata. Hijjabin sallarta ta zara dayin gaba tana kumbura fuska, ya biyota a baya yana murmushi dan ya gama yanke shawarar ayita ta ƙare kawai ya tabbata haka shi zai kawo masalaha ta ƙarshe da zuciyarsa ke tabbatar ma
sa..
Sun sami Fadwa harta kammala shirya abinci, a cikinsu babu wadda ta kalli ƴar uwarta, kuma kowacce ta tsuke fuska babu sauƙi. Shi dai ya cigaba da shan alawarsa yana ƙumshe dariya, a zahiri kam shima tashi fuskar a tsuken take. Fadwa dake zuba
masa abinci ta
ɗ
ago tana kallonsa, da ido yay mata alamar thanks. Ta
ɗ
an saki murmushi, sai dai ta tsurama sweet
ɗ
in bakinsa ido. Fahimtar hakan da yayne ya sashi zarota ya miƙa mata, ƴar ka
ɗ
an ta rage a jiki yama kusa shanyewa, hannu ta kawo zata amsa fu
skarta da murmushi itama Anaam dake
ɗ
ayan gefensa tai kamar zata
ɗ
auka kofi ta tanƙwa
ɓ
e hanunsa sweet
ɗ
in ta fa
ɗ
a cikin miya. Fiskewa tai kamar bataga abinda tai ba, hasalima taƙi kallonsu. Wani irin takaici da baƙin ciki ya turnuƙe zuciyar Fadwa, amma sai
batace komaiba.
Kallonta yay ta gefe ido shikam dai, sai kuma ya maida ga abincinsa guntun murmushi na su
ɓ
uce masa. Ganin har sun fara cin abincin bata da alamar zubawa ya sake
ɗ
agowa ya kalleta. “K bazaki ci abincin ba?”.
Fuska ta
ɗ
an yatsina da
ta
ɓ
e baki, “Ni ban iya cinshi ba”. Karon farko Fadwa ta kalleta, itama fuskar ta yamutse baki a ta
ɓ
e. Cikin gatse da jin bazata iya shiru ba tace,
“Sai ki fara koya ai”.
Itama a gatsen da ta
ɓ
e baki tace, “Ba buƙatar hakan”.
Baki Fadwa ta sake
la
ɓ
ewa da
ɗ
auke kai abinta. Itama sai ta harareta ta cigaba da buga game
ɗ
inta.
Duk yana jinsu amma yay shiru bai sake yin magana ba, sai ma hankalinsa daya maida ga abincinsa hankali a kwance kamar bai san sunai ba. Har suka kammala dai Anaam bata
ci ba, shine ya fara barin dining
ɗ
in ya koma falo ya zauna. Fadwa dake shan lemo a hankali ta saki murmushi, dan da farko tayi zaton zai kama lallashi Anaam
ɗ
inne kamar yanda ta san itama Anaam
ɗ
in tayi ne dan ya lallasheta. Amma sai gashi yay biris. Mike
wa tai tana tattare kayan da sakin ƴar karamar dariya. “To mudai wannan amarya ta gidanmu uhumm babu alamar ta cika amarya, hausawa na cewa amarya kota buzuzu ce
ɗ
okinta ake, sai dai mu gata mutum a namu gidan bata da wani fawa”.
Da gaske saƙon na F
adwa yana isa har tsakkiyar kan Anaam. Dan kuwa da turanci take maganar hakan yasa komai ta jisa. Zuciyarta ta fara luguden dakan fusata da sukar da kalaman ke mata amma sai ta saki murmushi a zahiri. Babu burin zamanta a wannan gidan hakan yasa bata fatan
Shareff ya nema wani abu a gareta, dan hatta kissing
ɗ
inta da yakeyi tayi alƙawarin baza'a sake na hu
ɗ
u ba. Sai dai tabbas saita shayar da Fadwa mamaki cikin sauƙi batare da ta rasa mutuncin nata da take tattali ba... A yanzu dai batace komai ba har Fadwa
na koƙarin barin wajen fuskarta ƙawace da murmushi. cigaba da zama a dining
ɗ
in tai kamar mai latsa waya, a zahiri kam komai ta kasayi tsabar ra
ɗ
a
ɗ
in da ƙirjinta ke mata.....
“Amarsu mu kuna lafiya”..
Fadwa ta fa
ɗ
a tana
ɗ
aga mata yatsu biyu da
ɗ
an
ranƙwafawa ta sumbaci gefen fuskar Shareff. Fuskar tata ya shafo shima yana murmushi. Idanunta da suka ciko da ƙwalla ta kauda daga kansu, dama ta gefen ido take kallonsu. Jitai bazata iya barmata ba, dan haka ta miƙe tasha gaban Fadwa dake gab da fita...
Cike da salon ƙularwa fuskarta ƙawace da murmushi take kallon Fadwa da mamakin yanda ta tareta ya sata diriricewa, to amma a gareta hakan zai zama riba tunda tasan Shareff bazai ragawa Anaam
ɗ
in ba.
Anaam data gama fahimtarta ta ƙara sakin
murmushi da na
ɗ
e hannayenta a ƙirji “Amaryar data kai mace ba'a samunta ta sauƙi ai, saboda tsadarta tafi tsada tsada madam, ki rubuta ki aje a duk lokacin dana sallama wlhy sai kin zama ƴar kallo a wajen mijin naki, idan kin isa mu ƙulla”. Ta ƙare maganar
ƙasa-ƙasa tana kashema Fadwa ido.
Yawu mai kauri Fadwa ta ha
ɗ
iya saboda ganin alwashi cikin idanun Anaam, ta saci kallon gefen Shareff sai taga su yake kallo. Murmushi ta saki cike da kirsa. “Ayya Anaam miya faru da wannan magana haka?, ai shi
ɗ
in
mijinmu ne mu duka ba nawa kawaiba, kinga kuwa basai mun ƙulla wata yarjejeniya a kansa ba, kuma indai nice wlhy nama ƙara muku sati biyu akan
ɗ
ayan”.
Anaam dako kallon inda Shareff yake batayi ta saki wata siririyar dariya data ƙona ran Fadwa da taf
a hannayenta. “Woow! kai kai kai Uwargida abun birgewa. Muna godiya da wannan ƙyauta mai tsada”. Sai kuma ta kashe mata ido da maida muryarta can ƙasa kamar mai ra
ɗ
a. “Karki damu kinada kaso, za'a samo miki tukuycin baby da zaina tayaki hira tunda kin hana
masa zuwan abokin wasansa yayansa duniya”.
Duk da a hankali sosai Anaam ta fa
ɗ
i furucin ƙarshe ka
ɗ
an ya rage zuciyar Fadwa ta wantsalo waje. “Sautin bai miki ba na ƙara n.....” Da sauri Fadwa ta fice cikin sassarfa daga falon, wani irin zufa n
a tsatstsafowa ta illahirin ƙofofin jikinta har tana kifawa kamar zata fa
ɗ
i. Anaam ta danne dariyarta da ƙyar, da binta da kallo harta fice. Sai da Fadwan ta fita da kusan mintuna biyu sannan tabi bayanta zuciyarta fes tunda ta rama.
Da kallo ya bi
ta ta gefen ido, ya jinjina kansa da sakin murmushi dan duk abinda ya faru a tsakaninsu yaji. Hatta maganar farko da Fadwa tai a dining, yayi shirune dama dan yaga wane mataki ita kuma Anaam
ɗ
in zata
ɗ
auka. Wato Fadwa a gabansa ne take nuna ita
ɗ
in mutuniy
ar kirkice, ita kuma Anaam bata iya
ɓ
oye-
ɓ
oye ba sai take nuna nata babu wani munafurci a ciki. idan ya auna da kallonsa da Fadwa takeyi tana magana cikin canja yanayi danta kunnasa ne ya hau kan Anaam kenan kamar yanda taga yanayi a kwana biyun nan idan t
ai makirci. Lallai mata sai ka barsu, idan kai wasa sai su kaika wuta da she
ɗ
ana, dolene ya nutsu wajen ƙara fahimtar halayen kowacce kuwa.
Duk yanda yaso cigaba dayin kallon kasa hakan yay, dan kalaman Anaam babu abinda suke sai tsikarar zuciyarsa,
dole ya miƙe ya kashe komai ya shiga bedroom
ɗ
insa. Sabon shirin barci ya sabunta da mulke jikinsa da turarurrukansa masu ƙamshi har kusan kala biyar, haka kawai yake jin saka
ɗ
aya bai gamsar da shi ba. Bakinsa kansa yasha Mouth fresheners kusan kala uku,
ya sake duban kansa a mirror ya saki murmushi da kashema kansa ido
ɗ
aya... _“Dole ne yau a tabbatar min da wannan tsadar da tafi tsadar tsada my girl”_.
★
Ransa fes ya fito hanunsa
ɗ
auke da fresh milk. Kansa tsaye sashen Anaam
ɗ
in ya nufa,
baiyi mamakin rashin ganinta a falo ba. Sai da ya fara shiga kitchen ya
ɗ
auka ruwa da glass cup sannan ya nufi bedroom
ɗ
inta bayan ya kashe komai ya rufe ko ina.
Tunda ta fito a sashensa da murmushi ta iso nata sashen, ya kuma gagara barin fuskarta
har tai shirin barci dan dama tayi wankanta, brush kawai tayi ta haye gado batare data
ɗ
aura jacket
ɗ
in rigar barcin ba a kan ta cikin data kasance ƴar fingila iyakar cinyoyinta, sannan hanunta siriri ne. Rufda ciki ta kwanta da jan bargo ta lullu
ɓ
e har ka
nta tana cigaba da sakin murmushi.........
✍
_ZAFAFA BIYAR_
*_INAYAH_*
_MamuhGee_
*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_
*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_
*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_
*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_
_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*
YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS
👇🏾👇🏾👇🏾
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070
SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:
07040727902
IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA
👇
09134848107
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
😭🙏🏻
_**_Typing
📲
_*
*_
❤
🔥
BABU SO....!!
❤
🔥
_*
_(Miya kawo kishi?)_
*_Bilyn Abdull ce
🤙🏻
_*
*_BABU SO
👉🏻
AREWABOOKS_*
https://arewabooks.com/book?id=
63447a616580db4ec203d718
*_57_*
.........A hankali ya tura ƙofar
ɗ
akin la
ɓɓ
ansa na motsawa alamar sallama, kamar mai irga steps
ɗ
insa ya cigaba da shigowa cikin
ɗ
akin idonsa akanta duk da ƙudundune take cikin bargo, zaune ya kai gefenta tare da
kai hannu ya yaye bargon. A yanda ta miƙe zumbur da alama bata san da shigowar tasa ba. Idanunsa sukai ƙyaƙyƙyawan ganin daya sakashi jan numfashi a fisge, dan shai
ɗ
aniyar rigar jikinta bata bar komai a sirrance ba, a waccan ranar ya ganta, sai dai a yau
rigar tafi bayyana masa komai har idonsa na neman tsolewa. Ita kuma data manta a yanda take komawa tai zata kwanta cikin ta
ɓ
e fuskarta dan wani haushinsa da takaicinsa ne suka sake kamata. Riƙota yay, ta shiga fisgewa da fashe masa da kukan ƙarya.
“
Ni ka sake min hannu, kuma bana son ganinka ka koma can wajenta ita matar son naka, ƙarewar kiss kace ta cinyeka mana...”
Sassanyar ajiyar zuciya ya saki, komai baice ba, bai kuma saki hanun nata ba sai dai murmushi ya su
ɓ
uce masa akan fuska ka
ɗ
an, ta
cigaba da turesa da ƙoƙarin kai masa ƴan ƙananun duka a damtsen hanunsa. Bai hanata ba yana dai ta ƙoƙarin danne dariyarsa. Ganin abun nata bana ƙare bane ya rungumeta gaba
ɗ
aya ya tura a jikinsa. Duk yanda taso cigaba da fisge-fisgen ya hana hakan, ya far
a kai ma fuskarta da wuyanta kiss har yanzu murmushi bai bar fuskarsa ba. Ƙarfin kukanta ta ƙara da ture masa fuska amma yaƙi ya daina, sai da yay mai isarsa sannan ya barta da ƙara matseta a jikin nasa.
“Shikenan sai bori ya ƙare an biyaki kiss
ɗ
i
nki, ai ban san kina so bane amarya mai aji, nazo da ƙoƙon bara yau a barni na samu tubarrakin wannan tsadar tsada sarauniyar mata kona samo tukuycin nan da kikai alƙawarin badawa”
Zabura tayi da nufin turesa tana waro ido sosai waje jin wai ashe duk
yaji mita fa
ɗ
a
ɗ
azun, amma yanda ya na
ɗ
eta a jikin nasa yasa baiko motsa ba. A karan farko ya sakar mata siririyar dariya cikin kunnenta da cizonsa da haƙori. Ƙara ta saki ka
ɗ
an duk da bawani zafi na azo a gani taji a cizon ba.
“Ni dai wlhy ka tashi
ka fita yaya, kaje ka ƙarata da matarka ni duk abinda na fa
ɗ
a iya la
ɓɓ
ana ne kaima kuma ka san...”
Ruff ya rufe bakin nata da nashi tare da ƙara matseta gamm ya fara mata wani salo daya nema zuƙe numfashinta gaba
ɗ
aya taja ajiyar zuciya tankar mai
shirin shi
ɗ
ewa. Salo ne da bai ta
ɓ
a kwatantashi ga wata bama, tun tana da zarrar yin yunƙuri harya ci galaba a kanta ta koma masa laƙwas sai dai ta kasa maida murtani sai ma jikinta dake tsuma.
“Yaya Please ALLAH wasa nake mata”. Ta fa
ɗ
a a wahale
tana janye bakinta daya sassauta riƙewa a nasa. Ganin yana neman sake cafkowa ta tura kanta cikin ƙirjinsa ta kananna
ɗ
esa.
Murmushi ya saki da mata zobe da hannayensa, furzar da ƙaramar iska yay da
ɗ
aura bakinsa kan kunenta. Cikin wata irin kasalalliy
ar murya mai
ɗ
aukar amon sauti daga bututun gudun jini zuwa ƙahon zuciya ya fara fidda aman sauti “Haba autar mata kiji tausayin yayanki mana ki basa dama ya tabbatar miki ke wacece a aikace. Ko kina buƙatar sai naje ƙasa ne bayan kin gama min
ɗ
aurin da wa
ta ƴa mace bata ta
ɓ
a yima namiji ba.”
Kasancewar da yaren malay yake maganar babu shiri ta
ɗ
ago ru
ɗ
a
ɗɗ
un idanunta a dalilin jin furucinsa. Cikin tsakkiyar ido suke kallon juna na kusan mintuna biyu, daga ita har shi tsuma jikinsu yake kowa da abinda
ke masa kaikawo a zuciya, lips
ɗ
inta suka shiga motsawa kamar zatai magana amma sai ya hana hakan ta hanyar ha
ɗ
e goshinsu waje guda. Baya buƙatar bata wani space a wannan ga
ɓ
ar, dan ya tabbatar hakan zai iya zame masa kuskure wajen tsaiwar amsa
ɗ
unbin tam
bayoyin daya hanga cikin idonta da bakinta.
Duk da a zaune suke gangar jikinsu ta kasa
ɗ
aukarsu, dole yakai kwance da ita jikinsa na matuƙar rawa da tsuma irin na an da
ɗ
e ba'a ha
ɗ
uba, da
ɗ
in da
ɗ
awa kuma ango yake, a yau zai sake zuwa irin duniyar da b
azai ta
ɓ
a mantawa da ita ba duk da a waccan ga
ɓ
ar shima
ɗ
in ya jigatu, ya kuma wahala kasancewar na farko a garesa, a yanzu kam sai dai ya zama