Showing 135001 words to 138000 words out of 216641 words

Chapter 46 - BABU SO COMPLETE

10 Sep 2026

38

tai a dalilin turza carpet tai baya zata fa

ɗ

i. Da ƙyar ta samu nasarar dafe kujerar da yake zaune, samun rinjayen jikinta a nasa ya tilasta mata zube

wa kansa inba hakaba dole sai ta fa

ɗ

in. Jikinta har rawa yake wajen son yunkurawa ta tashi ya sake saka ƙafa ya ta

ɗ

ota ta koma. Ya saƙalo hanunsa ta saman ƙugunta ta yanda bata isa sake ko yunƙurin tashin ba, fuskokin su gab suna shaƙar numfashin juna. Ida

nunta dake cikin gilashi ta shiga ƙyafta masa zuciyarta na wani irin bugu da sauri-sauri saboda bata ta

ɓ

a tsintar kanta a cikin irin wannan halin tare da namiji ba bayan shi, ta sake yunƙurin tashi gaba

ɗ

aya dan kunya ta gama dabaibaye rayuwarta bakinta ci

ke da tsiwa tana motsashi sai dai bayajin abinda take fa

ɗ

a. Ƙafarsa yasa ya sake har

ɗ

eta da manneta da jikin nasa dai-dai lokacin da Fadwa ke ƙoƙarin shigowa falon

ɗ

auke da ƙaramin basket a hannu, cak numfashinta ya tsaya, sallamar datai niyyar ranga

ɗ

awa t

a maƙale a maƙoshi.

      Idon Anaam yaga Fadwa sarai, dan haka ta dakata daga yunƙurin tashi da takeyi duk da tsumar da jikinta ke mata, shiko da bai lura da Fadwan ba saboda baya ya bata ka

ɗ

an sai ya kamo ha

ɓ

ar Anaam

ɗ

in tare da sake matso da fuskar ta

sa gab da tata. Ya

ɗ

an

ɗ

age girarsa

ɗ

aya a sama yana kallonta cikin tsakkiyar ido.

     “K bakin ki bazai ta

ɓ

a mutuwa ba ko?”.

      A salon da yay maganar ba ƙaramin tsargawar zuciya ya saka Anaam ba, sai dai tai matuƙar daurewa wajen tura masa bakin n

ata sabida tunawa da Fadwa a wajen. Lips

ɗ

in ya

ɗ

alla da

ɗ

an yatsa, babu shiri taja kanta baya da ƙoƙarin dafe bakin ya hana hakan ta hanyar buge hanun ya

ɗ

aura nasa lips

ɗ

in akan nata. A matuƙar bazata abin ya zomata. Cikin tsumar jiki ta ƙanƙamesa zuciya

rta na luguden daka a ƙirjinta tamkar zata wantsalo dan wannan shine second kiss nata a tsayin rayuwarta duk da kuwa ta kasance girman cikin jajayen fata. Ko saurayi irin na school

ɗ

in nan Anaam bata yarda tayi koda ance ana sonta, sai takai ma tsiwarta da

rashin ragowa yasa matasan samarin makarantar tasu na shakkar tararta da abinda ya shafi soyayya, ka

ɗ

an daga aikinta ta maka tatas a gaban kowa ita ba ruwanta, hatta da ƙawa

ɗ

aya gareta itama dan hali yazo

ɗ

ayane shiyyasa suke shiri, dan itama fitinanniya

ce ta bugawa a bangon class. Hakama data shiga jami'a bata shiga sabgar kowanne namiji duk nacinsa kuwa inba akan abinda ya shafi karatu bane ba.

       Ta kowanne ƙofar jininta saƙonsa shiga yakeyi jikinta, ya kashe dukkan wani sauran kuzarinta da yunƙu

rinta, sai da ya barta dan kansa ta samu damar kife kanta a ƙirjinsa tsigar jikinta na tashi, shekara ashirin da uku ba shekara sha uku bace, itama mutum ce tamkar kowa kuma lafiyayya dake samun ingantaccen abinci mai gina jiki, ga kwanciyar hankali, gi

ɓ

in

rashin maha

ɗ

inne kawai tattare da ita dama. Samuwarsa gareta a halin yanzu kuwa tamkar motso mata dukkan abinda ke

ɓ

oye a cikin jininta ne ko tana so ko bata so.. Hannayensa duka biyu ya

ɗ

aura a saman bayanta, tare da kai bakinsa saitin kunenta murmushin

dake ta ƙoƙarin son bayyana kansa a fuskarsa na ƙoƙarin kufce masa.

       “Daga yau da wannan zan dinga punishment

ɗ

in bakin rashin kunyar tunda shi idan aka fa

ɗ

a sai ya maida”.

     Janye kanta ta rinkayi dan yanda yake maganar a cikin kunenta da bus

a mata numfashi sai yake neman sake hargitsa mata lissafinta. Nasarar janye jikinta ta samu ta silale ƙasan kafafunta, shiko ko'a jikinsa, sai ma umarni daya bata cikin kame murya.

          “Malama tashi ki bani abinci, muje kuma ki gyara bedroom

ɗ

in ca

n yau komin dare”.

     A yanda take kai a kife cikin cinyoyinta ta gallaro masa harara da murgu

ɗ

a baki, sai da taja wasu sakanni sannan ta miƙe bisa shawarar zuciyarta, dakewar kuwa tai itama, tai kicin-kicin da fuska ta kuma ƙi yarda tako kalla sashin d

a yake. Bataga Fadwa ba yanzu, da alama tuni taba kafarta abinci. Haka kawai taji murmushi ya su

ɓ

uce mata ta

ɗ

an harari ƙofar tamkar har yanzu tana a wajen ne. 

      Fuskarta a gefe tace, “Nifa banda abinci anan”.

   Ɗan dagowa yay daga latsa wayar da

yake ya dubeta, sai kuma ya dubi ledar daya shigo da shi

ɗ

in wadda yasan sarai itama ta gani

ɗ

in. Sake maida kansa yay ga wayar batare da yace komai ba. Jitai kamar ta makesa dan duk tana kallonsa ta gefen ido, batare da ta sake magana ba ta

ɗ

auka ledar ta

nufi kitchen tana kwaikwayon yanda yay magana cikin bada umarni shi a dole mai kame girma bayan ya gama tsotse mata baki.

       Bayan wasu mintuna ta dawo da abinda ke cikin ledar cikin plate data juyo sai ruwa da lemo da cup duk ta ha

ɗ

o a saman tray. T

a ajiye a saman centre table batare data yarda ko sau

ɗ

aya ta kalla sashen da yake ba. ALLAH ya sota ma waya yakeyi, takoyi wuff tabar wajen. Da kallo ya bita harta shige, ya

ɗ

auke kansa da

ɗ

an furzar da numfashi yana cigaba da sauraren Fharhan....

   

   



Gaba

ɗ

aya brain

ɗ

inta kusan daina neman yin aiki tayi, kukan da take sonyi dan taji da

ɗ

i ma yaƙi fitowa ko

ɗ

igo

ɗ

aya. Tasa ƙafa ta hanka

ɗ

e basket

ɗ

in abincin data tafi da niyyar kaiwa Anaam

ɗ

in saboda ganin Shareff ya shiga can, dan koda ya dawo sashe

nta ya fara shiga ya kai mata ledarta, da tace masa ga abinci cewa yay ya ƙoshi tunda bai da

ɗ

e da cin na rana ba. Taji haushi amma ta dake harya barota fuskarta da murmushi, yana fita ta zabgama ƙofar harara da fa

ɗ

in, “Munafuki” (Ƴan uwana mata a kiyayi za

gin miji koda a zuciya

😕

). Harta zauna zata bu

ɗ

e ledar daya kawo matan sai kuma ta mike, abincin data shirya domin shi

ɗ

in ta tattara cikin ƙaramin basket ta

ɗ

auka da nufin zuwa ta kaima Anaam a gabansa, Cikin ranta har tana saƙa abinda zai faru dan tayi s

hirin kunna Anaam

ɗ

in ta yanda yau ko kwana a

ɗ

aki

ɗ

ayan ma sai ya gagaresu duk da tasan iya shi

ɗ

inne zai faru a tsakaninsu saboda ta yarda da su aunty Malika

ɗ

ari bisa

ɗ

ari. Amma maimakon hakan sai tai gamo da abinda ya nema saka zuciyarta fa

ɗ

owa ta baki

, wai yau mijinta, abin sonta Al-Mustapha ne rungume da yarinyar data tsana fiye da komai a rayuwarta yana kissing. Ta rumtse ido da sauri komai na dawo mata tamkar a film, ƙara ta saki dayin cilli da throw pillows

ɗ

in dake a kujerar da take ƙasa, hawayen

da take ta faman son zubo mata na rige-rigen sakkowa a bala'in guje.....

    



Rashin fitowarta har ya kammala wayar ya sashi kiran wayarta, tana zaune a bakin gado abubuwa da yawa na mata kaikawo cikin zuciya da ƙwaƙwalwa. Batare da sanin shi bane ta

ɗ

aga kiran dan bata da wannan number tasa. Shiru batace komai ba, jin anyi shiru daga can ma tai sallama muryarta a sanyaye dan da gaske ya rusa mata dukkan ƙarfin jikinta da kuzari. Numfashi ya sauke a hankali, batare da amsa sallamar tata ba.

“Ida

n kika bari na sameki a

ɗ

akin nan komi ya faru kiyi kuka da kanki”.

Sarai ta gane shine, kafin ta samu damar cewa wani abu har ya yanke wayar, ta dafe kanta dake sara mata ka

ɗ

an-ka

ɗ

an. Da gaske kunyarsa takeji, kunya irin wadda bata ta

ɓ

aji akan waninsa

ba, abinda yake mata yakan zo a bazata gareta. Sanin halinsa na cika magana idan ya fa

ɗ

a ya sakata miƙewa ta fito. Kallo

ɗ

aya tai masa bata sake ba, shiko baima nuna yasan da fitowarta ba abincin sa yake ci hankali kwance. Itama sai ta fice.

Da

gaske bedroom

ɗ

in yana a yanda suka tashi suka barsa, cikin ta

ɓ

e baki da hura hanci tace, “Uhhm kaima dai ƙazaminne ashe”. Haka ta fara gyarawa ranta fal mita, bathroom dai koda ta shiga ta fahimci an wanke sa, amma hakan bai hanata sake wankewa ba. Tana s

aka freshener ya shigo, ido suka ha

ɗ

a tai saurin

ɗ

auke kanta. Shima baice komai ba ya nufi wadrob

ɗ

insa, ficewa tai dan Alhmdllhi ta gama. Hankalinta kwance ta koma sashinta, da tunanin sun rabu kenan tunda ta masa aikin sai yabi wani sarkin kuma. Ta tatta

re kayan da yaci abinci ta kai kitchen, ta fito ta kashe komai na wuta ta nufi bedroom

ɗ

inta. Duk da tanajin tsoron kwana ita

ɗ

aya hakan yafi mata sauƙi, insha ALLAH zuwa gobe idan ALLAH ya kaimu zataima Mamie magana a kawo mata mai tayata aiki ko motsinta

takeji taji sauƙi. Ranta fal farin cikin babu mai takura mata yau take saka kayan barci. Da sauri ta ha

ɗ

e ƴar saman kayan barcin nata da bata kai ga

ɗ

aure igiyarba tana waro idanu na mamakin ganinsa, shima janye idanunsa da suka riga suka gama kalle abind

a take rufewar yay cike da basarwa. Maƙoshinsa da yay bushewar wucin gadi ya kai hannu ya shafa yana kaiwa zaune a bakin gadon..

“Bani ruwa mara sanyi”.

Ya fa

ɗ

a murya a shaƙe.

A hankali ta saki numfashin data riƙe, tamkar jiran umarnin take dama ta

i wuf ta fice. Jikin ƙofar ta jingina tana sauke nannuyan numfashi idonta a rufe, sai kuma ta bu

ɗ

e tana ƙarema kanta kallo, a cikin zuciyarta kam kanta take bama ƙwarin gwiwa na baiga komaiba. Ta

ɗ

an bu

ɗ

e Jacket

ɗ

in tana kallon ƙirjinta da kusan rabi ke ba

yyane ta sama, dan ƴar rigar cikin ƙarama ce sosai, babu bra kuma a jikinta, hakama wandon iyakarsa rabin cinyarta, sai ya zam saka iya su tamkar mutum baida maraba da zigidir. Ta samance har kusan ƙasa mai santsi da kauri. fuska ta

ɗ

an marairaice da ha

ɗ

a

yatsun hanunta biyu tana jujjuyawa a saitin fuskarta dake a ƙwa

ɓ

e kamar zata saki kuka. “Wayyo ni Mamie idan ya gani ya gama dani”. Sai kuma ciki girgiza kan cikin bama kanta ƙwarin gw

iwa tace, “Insha ALLAH bai gani ba. Yes bai gani ba”. Ta kara maimaitawa

cikin tabbatarma kanta. Sai dai kuma zuciyarta taƙi gamsuwa.........





🤭

Idan ma ya gani ba sadakinsa bane, kujimin ƴar iya

😝🚶🏻

.

_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*

_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*

_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*

_Hafsat R

ano_

*_FARHATAL QALB_*

_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*

_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_

*_Littafi biyu 400_*

*_Littafi uku 500_*

*_Littafi hudu 700_*

*_Littafi biyar 1k_*

YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS

👇🏾👇🏾👇🏾

ZENITH BANK

HAFSAT UMAR

KABIR

2270637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:

07040727902

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA

👇

09134848107

*_ALLAH ka gafartama iyayenmu

😭🙏🏻

_*

[11/11, 4:57 PM] Marsy

😘

: *_Typing

📲

_*

*_





🔥

BABU SO....!!





🔥

_*

_(Miya

kawo kishi?)_

*_Bilyn Abdull ce

🤙🏻

_*

*_BABU SO

👉🏻

AREWABOOKS_*

https://arewabooks.com/book?id=63447a616580db4ec203d718

*_50_*

..........Tasirin maganganun Gwaggo ya hanata sukuni, ta kasa zaune ta kasa tsaye ta kuma g

agara basu fassarar data dace. Gwaggo dai uwa ce a gareta, domin mahaifiyarta haihuwarta kawai tai da shayar da ita. Dan tun daga yaye da Gwaggo ta

ɗ

akkota bata sake waiwayen gidan mahaifinta ba sai da yawo. Ita

ɗ

in tarbiyyar Gwaggo ce kuma rainonta. Ta sa

mu gata irin wanda alƙalami bazai iya zanawa ba a takkada da ga gareta, domin kuwa a zamanin ƙuruciyarta kosu Muhammad (Daddy) dake ƴaƴan MB Shareff na cikinsa basu kaita jin da

ɗ

i ba a hanunsa. Gwaggo wata irin mutum ce da gane zuciyarta sai ALLAH, hakan y

asa har Umma Hajarah tabar duniya bata ta

ɓ

a hankaltuwa da wacece Gwaggo ba. Ba Umma Hajarah ba hatta su Daddy a yanzu basu fahimci kaso talatin cikin

ɗ

ari

ɗ

in halayen Gwaggo ba sam, duk wannan fa

ɗ

i tashin nasu akan zumincin da suke tada jijiyar wuyan ganin

bai salwance ba. Tai gajeren murmushi da sauke ajiyar numfashi mai nauyi, dan tabbas mafitar data kasa nutsuwa ta samo akan wannan auren da bazata ta

ɓ

a yarda da tabbatuwarsa ba tana wajen Gwaggo. A ganinta miya rage? Kawai ta kwantar da hankalin nata bisa

shawarar tsohuwar ta kuma bita daki-daki domin cimma nasara. Sai dai a sanin datai mata kota tunkareta a yanzu bazata samu abinda take buƙataba dan haka zata barta har zuwa safiyar gobe idan ALLAH ya kaimu......

        



Jin kamar motsinsa yasa ta bar

wajen da sauri, ruwan ta

ɗ

akko ranta duk a dagule na rashin ƙwaƙwaran hujjar ya ganta ko bai ganta ba. Sai dai wani gefe na zuciyarta na ƙarfafata akan ta dake ta fuske kawai, (haba sai kace ba Anaam ba! karki bada mata mana). Da wannan kurarin ta dake ta

koma bedroom

ɗ

in, inda ta barsa nan ta samesa, sai dai yanzu ya warware lap-top

ɗ

insa a saman stool

ɗ

in mirror daya jawo gabansa alamar aiki zaiyi. Ganin yana

ɗ

an kusa da side drawer na gado saita

ɗ

aura anan, sai faman riƙe rigar take da hannu

ɗ

aya duk da

a yanzu ba'a ganin komai jacket

ɗ

in ta rufe ruf. Duk yanda taso zuciyarta nutsuwa ta gagara, ta

ɗ

an saci kallonsa, hankalinsa gaba

ɗ

aya yana ga aikin da yakeyi, hasken screen

ɗ

in laptop

ɗ

in ta haske fuskarsa. Gani tai ya ƙara mata wani ƙyau da kwarjini, t

a ha

ɗ

iyi yawu da ƙyaƙyƙyafta idanu domin abinda take son fa

ɗ

a mai nauyi ne, sai dai gaskiya bazata iya jurewa ba gara dai ta tabbatar.

    Murya a noƙe tace,  “Yaya MM!”.

“Uhhyim”

Ya amsa mata batare da ya bar abinda yake ba. Sai da ta sake juya maganar

a ranta kafin ta furta kamar zatai kuka.

      “Dan ALLAH in tambayeka zaka gayamin gaskiya?”.

Karon farko ya

ɗ

ago ido ya

ɗ

an kalleta, tai saurin sauke nata idanun ƙasa. Idanun nasa ya sake maidawa ga aikinsa. Harta fidda rai da amsawar tasa ma.

    

“Malama kiyi maganarki kai tsaye”.

  Baki ta tura gaba da

ɗ

an murgu

ɗ

awa ka

ɗ

an harda masa ƙaramar harara, zuciyarta sai ƙwa

ɓ

arta take amma wata na ingizata kuma. Cikin in ina da tsantseni ta cigaba da magana. “Dan ALLAH

ɗ

a..zun da ka shi...go k...a...ga..n

..ni k..o?”. Ta ƙare maganar kamar zatai kuka.

       Cak ya tsaya da ga danna keyboard

ɗ

in laptop da yake yi, ya

ɗ

ago idanunsa da suka canja launinsu tun

ɗ

azun ya kalleta.

ɗ

an ƙara tsuke fuska yay tamkar abinda take maganar a kai bashi ke neman hanasa su

kuni ba, murya a dake ya bata amsa kai tsaye...

     “Kina min talla na ƙara gani ne?”.

Babu shiri ta

ɗ

ago da sauri, sai ko idanunta cikin nasa. Ta zabura baya tana zagaya hanunta ta saman kanta “God forbid! Sai kace wata ƴar iska?. Kuma nidai ALLAH ya g

ani ai tambayarka nayi, dan zuciyata ta kasa nutsuwa nasan ka iya fuskewa da mazuranka bayan kuma k..k..k.....” ta kasa ƙarasawa saboda kallon da yake jifanta da shi mai matuƙar yawan aji-aji na fassara.

     “Ni dai naji, shike nan sai da safe. Dan ALLAH

a dinga knocking idan za'a shigo”. Ta ƙare maganar da zagayawa bayansa da hayewa gado tana murgu

ɗ

a baki. Zaune ta tashi da sauri, muryarta na rawa kamar zatai kuka, “Ni Juwairiyya, nifa kamarma cakai ina maka talla ka ƙara gani!, kenan ka gani

ɗ

in fa? Way

yo Mamie na, ki roƙamin gafarar ALLAH Yaya ya fara komaw......”

        Muƙut ta ha

ɗ

iye zancen ganin ya hawo gadon, ta zabura zata wulƙita ƙasa ya damƙota. Gaba

ɗ

aya idanunta sukai wiƙi-wiƙi tamkar an kama tsohon kwarto a

ɗ

akin surukarsa. Duka hannayenta

ya maida baya ya riƙe da hannu

ɗ

aya, ta shiga girgiza masa kai cikin magiya da roƙo muryarta na rawa tabbacin kuka na gab da zuwa. Ƙafafunta da take turzawa ya sa ƙafarsa ya danne, ya kai

ɗ

ayan hanunsa kan igiyar rigar tata,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login