Showing 195001 words to 198000 words out of 216641 words
mata ƙunshi da Aysha ta matsa. Tun ana lal
lin take complain ayi maza a gama kanta ciwo yake, Aysha na hararar ta wai ƙunshinne bataso, in ma an gama anjima ka
ɗ
an tare zasuje Saloon ko taƙi ko taso.
Kamar wasa tace musu jiri takeji, kuma tana ganin hayaniyar gidance, Aysha dai taita lalla
ɓ
at
a ta shige bedroom
ɗ
in aunty Amarya ta kwanta. Sai da ƙawayen amarya suka gama shiri suka fita tsakar gida Aunty Rahma ta shigo ta gata ita da Aunty Bintu. Sune suka sakata tashi dole tai wanka. Amrah ta kawo mata kayanta ta shirya anan. Jin yanzu babu jir
in saita fito tsakar gida inda kamu ke gudana. Dan ƙarfin hali harda shiga fili taima amarya liki. Masu ki
ɗ
an kwarya suka shiga ko
ɗ
ata da kirarin Amaryar babban yaya Shareff. Ana haka Khaleel ya shigo shi da Shareff da Maheer. Anaam ta nufesu tana murmushi
ta farama Khaleel
ɗ
in liƙi. Hakan yasa aka dawo aka baibayesu masu ki
ɗ
an ƙwarya na cigaba da kwarzantata. Shareff dake kallonta yana murmushi baima san ya zaro nasa ƴan kuda
ɗ
en ba ya fara liƙeta, hakan yasa shima Maheer zarowa yana musu liƙin su duka uku.
Aifa sai waje ya
ɗ
auka ihu, dangi aka zagayesu su duka hu
ɗ
un ana musu liƙi. Tun Anaam najin hayaniyar sama-sama harta fara jinta nesa-nesa. Idanunta suka fara limshewa tai baya zata sulale Shareff daya farga yay saurin tarota jikinsa. A take waje ya
ɗ
au s
hiru. Da sauri Aunty Bintu ta kawo ruwa aka shafama Anaam
ɗ
in saita kawo nannauyan numfashi. Kanta ta riƙe hawaye na ziraro mata. “Yaya kaina, kaina zai fashe Yaya”.
Hankali tashe ya sungumeta akai sashen aunty Amarya da ita, dan nan
ɗ
inne kawai keda
karacin mutane, dama ƙawayen amaryane sai danginta tsiraru kasancewar ba ƴar kano bace, kuma duk sun fito. Maheer ne yay kiran Dr Jamal. Cikin ƙanƙanin lokaci sai gashi ya iso, har yanzu Anaam na'a jikin Shareff tana masa kukan kanta. Yana riƙe da kan yan
a mata addu'a, su aunty Amarya zagaye da su. Dan hatta Mom da Aunty Mimi duk suna a wajen. Tuni kuma an kaima Mommy da Gwaggo rahoto sai dai basu fitoba. Mamie ma nacan cikin damuwa a tsakar gida amma dattakonta ya hanata shigowa taga halin da Anaam
ɗ
in ke
'a ciki. Su Daddy dai suna can gidan su Anaam din tare da Abie dan can
ɗ
in babu mutane sosai duk anyo nan cikin gida.
A kallo
ɗ
aya Dr Jamal ya fahimci matsalar Anaam
ɗ
in, dan haka ya kalli Shareff cikin ido. Hararsa yayi yana motsa la
ɓɓ
ansa ahankal
i alamar magana yayi sai dai bata fitoba kasancewar falon cike yake da su Mom. Jininta ya
ɗ
iba ya kuma bata maganin ciwon kan kawai. “Inaga zanje ai text first, amma dai tasha maganin sai taje inda babu wannan hayaniyar ta kwanta ta huta. Inba hakaba ciwon
kan zai cigaba da damunta. Zuwa da safe insha ALLAHU zan kawo sakamakon ”.
“Kana nufin wannan maganin kawai zaka bata ka barmin mata cikin ciwo kenan?”.
Shareff ya fa
ɗ
a cikin su
ɓ
utar baki dan ya ma manta da su aunty Mimi dake wajen. Babu wanda
baiyi murmushi ba, ƙanensa na gulmarsa a zuciya ina miskilancin nasa yaje. Sai dai babu mai damar cewa komai. Maheer kam jikinsa ne yay sanyi, ya dubi matarsa da sam tama ƙi sakewa a gidan saboda a wajensa ma bata samu farin ciki ba. Auren watanni hu
ɗ
u y
a kasa sakin ransa ko kusantarta yaƙi yi, ita kuma ta tura masa aniyarsa duk abinda ya dace mace ta gari taiwa miji bata gazaba tana masa gwargwadon iyawarta.
Yanzun ma ko kunya babu shine ya kaita can gidansu dan acanne kawai akeda ƙarancin h
ayaniya. Kai tsaye sama ya kaita
ɗ
akin Mamie ya kwantar a kan gado, yana daga zaune kanta bisa cinyarsa yana tofa mata addu'a a kanta aunty Mimi ta shigo
ɗ
auke da ƙaramar roba da towel ƙarami a ciki. Shine ya amsa, tai murmushi a ranta tana fa
ɗ
in, (Ƴan ban
zan yara dakun cigaba da pretending da rabo ya kashe har mu bama ku ka
ɗ
ai ba. Dan wannan daga gani ciki ne). A zahiri kam juyawa tai tayi ficewrta ta bar musu
ɗ
akin. Towel
ɗ
in ya dinga matsewa a cikin ruwan yana goga mata a goshi zuwa fuska har wuyanta da
hannayenta. Sai da kanta dake zafi
ɗ
au ya huce sosai sannan ya koma kafafunta. cikin ƙanƙanin lokaci sai ga barci ya
ɗ
auketa. Ya sauke ajiyar zuciya da komawa gefen gadon ya tsugunna saitin fuskarta. Kallonta yake da murmushi, ƙaunarta na ƙara ratsashi. Ya
kai lips
ɗ
insa kan nata ya sumbata, hakama idanunta dake lumshe. Har cikin ransa yana fatan hasashensa ya zama gaskiya. Addu'a daya jima yanayi ta samun rabo daga kowaccensu ta tabbata a wannan karon. Dan ko kwana biyu ba'ai ba da gama yima Fadwa ƙorafi a
kan hakan.
Shigowar Mamie data kasa haƙuri ce ta sashi mikewa yana shafar ƙeya. Haka kawai yanzu yake jin tsananin kunyarsu ita da Abie babu gaira babu sabar. Cikin san
ɗ
a da dabara ya zare jikinsa ya gudu a
ɗ
akin.....
Su Daddy ma sun shig
o dubata bayan sallar isha'i, har sannan kuma bata tashi ba tanata barci. Sun mata addu'ar samun lafiya suka fice. Sai da Abie ya rakatane ya dawo domin sake duba tilon ƴar tasa. Yana a
ɗ
akin Shareff ya dawo, ji yay duk ya daburce, dan haka yaki sakewa ya
gudu, duk da Abie nace masa ya dawo shi fitama zaiyi amma yaƙi tsayawa wai dama yazo ya sake dubatane zai wuce gida goma tayi.....
*_WASHE GARI_* al'ummar wannan family suka tashi da farin cikin bayyanar cikin Anaam
ɗ
an watanni biyu da wasu kwanaki d
a adadinsu baida yawa na cika watanni uku. Zokaga murna wajen su Mamie da su Daddy. ALLAH mai alheri, su sunsha kuka da damuwar rashin samun haihuwa da wuri ga Anaam da bata rufa watanni hu
ɗ
u ciff ba da ciki. Wannan rahama ce ta UBANGIJI mai yin yanda yaso
a lokacin da yaso. Isar wannan al'amari kunen Gwaggo da Mommy tamkar saukar aradune a tsakiyar dare mai duhuwa. Dama dama ma Mommy bataji zuciyarta ta zafafa ba a wannan karon har hakan ya bata mamaki. Amma Gwaggo gaba
ɗ
aya birkicewa tayi har bakinta ya d
inga subucewa wajen sakin wasu maganganu. Koda ta kira Mommy gefe kan hakan sai Mommyn ta nuna mata ita duk da bata son Anaam da su Abie taji son cikin dan koba komai gudan jinin Shareff ne ai. Wannan furuci ya matuƙar ƙona zuciyar Gwaggo. Dan haka ta
ɗ
au
alwashin sai ta
ɓ
ata taron bikin nan. Cikin halin ko'in kula Mommy tai komawarta cikin danginta ta cigaba da hidimarta. Gwaggo ta bita da kallo zuciyarta na suya matuƙa, ita Nafisa zataima wannan
ɗ
ibar albarkar, to ai idan tasan wata bata san wataba wlhy.
Barin wajen tai fuuu kamar zataci tun tu
ɓ
e zuwa sashenta tana ƙulla wutar da zata kunno a gobe idan ALLAH ya kaimu.
Bayyanar cikin Anaam ta matuƙar tada hankalin Fadwa, musamman dataga kamar dai nata Shareff bai wani zumu
ɗ
i ba ko rawan kai a zahir
i. Amma kuma yanayinsa na son nuna kulawa ga Anaam ya tabbatar mata nunawarsa a fili bashi ke nufin baya son haihuwaba. Kawai dai hakan naturally
ɗ
in halayyarsace
ɓ
oye sirrin zuciya. Ba ita ka
ɗ
aiba hatta Gwaggo Halima maganar cikin nan ya tada mata hankali
. A karon farko sai gata gidan Shareff
ɗ
in dan bata ta
ɓ
a zuwa ba. Cikin shirin tafiya gidan biki take, dan acewarta zataje bikin Khaleel ne bana Aysha ba, dan ita da Mommy a yanzu babu shiri kwata-kwata, saima yaƙar juna da akeyi.
Kuka sosai Fadwa ta
dinga yimata akan ta shiga uku itakam, ga Anaam tazo a bayanta ta samu ciki amma ita tun miscarriage data samu babu wani bayani (Karfa ku manta ko Gwaggo Halima bata san Fadwa zubda ciki taiba. Ƙawayenta ne da Gwaggo kawai suka san wannan sirrin, sai ko A
naam. Gwaggo ma ita da Bibah da hajiya Luba maman Bibah kawai suka sani).
“Kinga kwantar da hankalinki a gama hayaniyar bikin nan sai mu tafi Germany kiga likita, karma ki bari wani abu ya tada miki hankali kinji shalele”.
Lallashin Mamanta
ya saka mata samun ƴar nutsuwa harta shirya ta bita sukaje gidan bikin, inda da ace sun san mi Gwaggo ke ƙullawa da basuje ba, sai dai bawa bai isa sanin gaibuba daga kadarar abinda zai faru a minti guda na gaibunsa sam.........
✍
Humm, yau fa ak
eyinta
🚶🏻🤕🚴🏼😝
.
_ZAFAFA BIYAR_
*_INAYAH_*
_MamuhGee_
*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_
*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_
*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_
*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_
_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*
YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS
👇🏾👇🏾👇🏾
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070
SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:
07040727902
IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA
👇
09134848107
*_ALLA
H ka gafartama iyayenmu
😭🙏🏻
_*[11/23, 5:13 PM] Marsy
😘
: BABU SO
Chapter: 76
..........Sun iso gidan biki inda yake tanƙam da jama'a. Dan maza nata shirin wucewa massallaci saboda an ha
ɗ
e
ɗ
aurin auren waje guda har na Khaleel domin sauƙaƙawa mutane. Ci
kin takama da isa Gwaggo Halima da Fadwa suka shigo cikin gidan, anan fa kallo ya koma sama dan ko makaho ya shafa yasan naira ta zauna. Kai tsaye sashen Mom suka nufa dan ko kallon sashen Mommy a yanzu Gwaggo Halima batayi a gidan balle Gwaggo. Mom da bab
u ruwanta dama tai musu tarba ta mutuntawa duk da kuwa tunda aka tsira bikin sai yau kowa yaga idon Gwaggo Halima a gidan. Tadai aikoma Abba da Daddy Da mom gudun mawa. Shi kansa Khaleel mota ta danƙara masa duk dan cusama Mommy haushi. Tuni ƴar rahoton Gw
aggo taje ta sanar mata isowar su Fadwan. Tai murmushi mai alamomi da yawa tana mai miƙewa, cikin toilet
ɗ
inta ta shiga, duk da kuwa ta hana kowa shiga mata bedroom dama. Amma duk da haka bata yarda ta tsaya iya bedroom tai wayarba. Daga can aka
ɗ
aga, fusk
arta ƙawace da murmushi cikin bada umarni kuma tace, “Ki tabbatar da an
ɗ
aura aure ki tura masa, dan ina son maimakon su iso gida da labarin farin cikin an gama
ɗ
aurin aure lafiya, labarin ya canja”. Batako jira amsa ba ta kashe wayar gaba
ɗ
aya.
Cike da farin cikin sake aurar da yaransu lafiya su Daddy suka bar gida, tare da tawagar sauran ƴaƴansu su Shareff da ango Khaleel da tarin abokansa da ƴan uwa da abokan arziƙi. An fara yin sallar juma'a, sannan aka
ɗ
aura auren Khaleel matsayinsa na babba
, sai na Aysha da nata angon. Nan fa bakin kowa ya washe anata gaisuwa musamman su babban Yaya Shareff da Maheer. Anguna kam ai ba'a magana. Bakunansu har kunne ko gonar audiga albarka. Daga massallaci aka kwashi tawaga zuwa hall
ɗ
in da aka shirya walimar
cin abinci ta iya mazan kawai kamar yanda su Daddyn kanyi a duk aurarrakin ƴaƴansu.
Ana tsaka da cin abinci saƙo ya shigo masa. Shi dama ba abincin yakema ci ba, yana charting ne da Anaam ta WhatsApp. Baibi takan saƙon ba ya fita da nufin rufe datan
sai Anaam ta sake turo massege, ya koma da nufin bu
ɗ
ewa ya gani hanunsa ya bu
ɗ
e wancan a mistake. Ganin videos da yawa ya bashi mamaki, sai yay tunanin shiga
ɗ
aya a ciki yaga minene. Gabansa yay wani irin fa
ɗ
uwa sakamakon cin karo da Fadwa, best ce sanye j
ikinta fara da dogon wando, kanta babu
ɗ
an kwali, da sauri ya fito, mikewa yay zai bar hall
ɗ
in dan bai kamata ya gani a gaban wani ba. Ya fito sai ya samu wasu a abokan Khaleel tsaye su kusan hu
ɗ
u tsaye, da alama suma sun fitone susha iska. Suka gaisheshi
ya amsa musu da fara'a, harya gota su sai ya tsinkayi muryar wani a cikinsu na fa
ɗ
in,
“Tabb bala'i, Mubeen da'alama yau zamusha kallo a tiktok. Gasu Sufi nan sun ta
ɓ
o mutuniyarka Fady Babie”.
Wanda aka kira Mubeen yaja tsaki, “Shegiyar yarinyar
nan ai su Sufi
ɗ
inne dai-dai da ita. Ƙawartace jiya taima Ɗan soja wani Comment
ɗ
in rainin wayo shine fa yay mata tatas ya kuma ce yanada video
ɗ
inta da taje
ɗ
akin wani guy, idan bata kama kantaba ana gab da cin kasuwarta a tiktok, shine ita mai bakin akk
u Fadwan ta maida murtani jiya da dare, ai shagalin nan ne yasa bakama luraba, tun jiya aka fara fa
ɗ
an har suna zasu
ɗ
akkoma su M soja ƴan sanda, shine shi Sufi
ɗ
in ya shiga fa
ɗ
an”.
“Oh dama haka akai, ta
ɓɗ
i jan. Ai dama ina fatan naga wanda zai kawo
ƙarshen ƴan iskan yaran nan, musamman Fadwa
ɗ
in nan ta cika
ɗ
aukar kanta wata tsiya. Ƴar iska tayi auren ma kamar batai ba”.
“Ai bazaka ganeba yarinyarce ta ha
ɗ
u, wlhy da farko ban yarda bahausa bace ƴar arewa. Irin zuƙaƙan matan nan ai dole suyi gi
rman kai dan ALLAH ya basu. Idan fa tai shigar ƙanan kaya kamar wata balarabiya”.
Dariya mai maganar farkon yayi, “Shege ka ƙyasa kenan, to tana dai da aure, akwai wani room mate
ɗ
ina, ya rantsemin idan yaga yarinyar nan har hankalinsa tashi yake, ha
r saida takai sai ya dinga wassafata a ransa ya buƙatarsa ta biya yake samun nutsuwa”.
A tare suka kwashe da dariya. ”Kai wlhy bashi ka
ɗ
aiba. Akwai lokacin datai wani shegen shiga tabi waƙar mara mutuncin nan ranar jinai inama-inama, bara kaga video
ɗ
in ALLAH yasa bata gogesa ba.”
Jiyay kamar jiri na
ɗ
ibarsa. Amma kun san halin ƴan mazan sai ya dake ya nufi samarin domin tabbatar da Fadwa
ɗ
insa ko wata. A hankali ya iso ta bayansu batare da sun fargaba. Wanda aka kira Mubeen na nuna musu video d
a yake fa
ɗ
a. Ba ƙaramin tsinkewa zuciyarsa ta shigayi ba, dan ko'a magagin barci aka nuna masa video
ɗ
in zai shaida wacece a cikinsa. Da baya-baya ya dinga tafiya har ALLAH ya bashi ikon jingina da motar dake kusa da shi, dai-dai nan Khaleel ya fito da bab
ban abokinsa. Cikin salo irin na abokai yake ƙundumoma abokan nasa zagin mi sukeyi anan. Ganin basuma ko jisa ba ya karaso inda suke.
A firgice yace, “What!!?”.
Yana mai fisge wayar. Shi kansa zuciyarsa ce ta shiga tsitstsinkewa, idanunsa sun gaza
cigaba da kallon videon dan koba komai matar Yayansa ce. Yayan nasa kuma mai tsananin kima da mutunci a idonsa....
“Kai lafiya kuwa?”.
Mubeen ya fa
ɗ
a yana fisge wayarsa. Dariya sauran suka kwashe dashi. Anas yace, “Ka sani ko shima ya shiga tarko
ne. To ka rufa mana asiri an jima zamu kaika ga taka wannan dai kwalelenk....”
Ai Khaleel baima san ya kaima Anas
ɗ
in mari ba. Su duka suka zabura da waro idanu. Khaleel ya nunasa a zafafe. “Ka iya bakinka Anas, kasan
ɗ
in ita wacece a wajena? To matar
yayana ce, idan ƙazamin bakinka ya sake fa
ɗ
ar wata magana mara da
ɗ
i zan fasashi”.
Sun tsorata ƙwarai da gaske da rikicewar tasa. Mubeen ya dubi Khaleel
ɗ
in a karo na farko cin son yin tunani. “Khaleel dan ALLAH kwantar da hankalinka. Wlhy sai yanzu
dakai maganar matar yayanka wani abu ya
ɗ
an dawo min a zuciya. Tabbas sanda ta
ɗ
aura wani hoto nata tunanin a ina nasan mutumin, hakama da take daurasa matsayin mijinta na jima ina son hasasowa amma sai na kasa. Saboda sau
ɗ
aya na ta
ɓ
a ganin Yayan naka shi
ma ba wani mun jima bane. Da gaske wannan shashashar yarinyar ce matar Yayanka? Kasan kuwa wacece Fadwa a tiktok? A
ɓ
angaren shai
ɗ
anun tiktok da a kullum ake ALLAH wadai da su da ganin sakacin duk wani na kusa da su wlhy Fady na sahun farko, dan ita a kara
n kanta mata uwar shai
ɗ
anuce mai zaman kanta. Amma domin tabbatarwa maza ka shiga shafin nata ka duba zakafi yarda dani dai”.
Gaba
ɗ
aya Khaleel yayi mutuwar tsaye, dan kuwa tun fara maganar Mubeen idanunsa suka hango masa Shareff dake tsaye alamar ko
mai da suke yana jinsu. Shi a karan kansa Khaleel
ɗ
in baya tiktok, bawai dan yana kallon tiktok
ɗ
in baida amfani bane, a'a, a komai na rayuwa akwai mutanen banza a waje akwai na kirki. Shi bai ta
ɓ
a ƙalubalantar tiktok ba ko yima jama'ar dake mu'amulantarsa
ku
ɗ
in goro. Ya