Showing 69001 words to 72000 words out of 216641 words

Chapter 24 - BABU SO COMPLETE

10 Sep 2026

63

a sannu dan tasan dalilinsa na son han

a Anaam

ɗ

in tsayawa da samari bayan kuma duk fatansu kenan ita da shi tunkan ta wuce Nigeria.....

  

★★★★

 

Sauraren sakatariyarsa kawai yake batare da yana fahintar abinda take fa

ɗ

a masa ba, idanunsa ma gaba

ɗ

aya nakan kula

ɗ

in daya shigo da

shi, wadda baya raba

ɗ

ayan biyu Anam ce ta manta ta...

     “Kinga jeki zan nemeki”.

Ya fa

ɗ

a cikin katse sakatariyar da ke faman zuba bayani cike da yanga da kwarkwasa. Bataso hakan ba, sai dai sanin shi sam baya wasa yasata bin umarninsa. Sai da ta fice

da kusan minti

ɗ

aya ya sauke kakkauran numfashi tare da furzar da shi, yakai bayansa kwance jikin kujerarsa yana mai

lumshe idanu. kusan mintuna uku ya

ɗ

auka a hakan kafin ya bude idanun, kular ya

ɗ

auka ya bu

ɗ

e. Ya tsirama abinda ke ciki idanu tamkar mai

irgawa ko lissafa abinda aka sarrafashi da shi. Abincine irin na ƴan ƙasar malaysia, shima yana bala'in son sa a lokacin da ya rayu acan, ko yanzu kuma da yake a Nigeria yakan je takanas ya siya a inda yasan zai samu. Hannu yakai ya

ɗ

auka spoon

ɗ

in dake ci

ki ya

ɗ

iba dan tabbas wannan

ɗ

in da gani an masa ha

ɗ

i da girki na musamman ne. Sosai ya lumshe ido lokacin da yake taunawa, koda ya ha

ɗ

iye sai ya sake

ɗ

iba yakai baki, kamar da wasa sai gashi ya cinyesa tas dan dama bai karyaba ya fito gidan, shayi kawai y

a sha, shima sai da Fadwa ta

ɓ

ata rai dayin korafin ganin saurin da yake faman yi duk da ta fahimci shi mai fitar wuri ne office sannan ya sha a tsaitsaye ya barota tana tura baki gaba.......

      Shigowar Fharhan ta sashi ture kular gefe yana goge bakin

sa da tissue. Fharhan dake kallon kular da murmushi ya kai zaune yana fa

ɗ

in, “Ɗan gatan madam, abincin ma sai an baka kazo office kuma ba gayyatar masu tayaka ci ka kulle office kai ka

ɗ

ai”.

     Murmushi kawai yay yana miƙa masa hannu sukai musabaha. “Kai

ka cika sa ido wlhy, ka hucema kanka takaici kai auren kaima sai a ringa baka kana zuwa da shi kana hanamu”.

       “A'a karka damu alhaji, ai abun bana gori bane muna hanya da iznin ALLAH”.

    “Haka muke so ai muma. dan kun ishemu a tituna”.

       

Dariya sosai Fharhan yake da maganar ta Shareff, yace, “Kaima yaushe kabar titin. Ba komai zan rama”.

          Shima ƴar dariyar yayi. Cikin komawa serious yace, “Yanzu nake duba saƙonka ta email ai. Mutanen nan ya zasu mana haka kuma?”.

    “Wlhy nima

abin ya

ɗ

auren kai, jiya badan karna takurakaba da a daren zanzo na sameka gida tun shigowar saƙonsu, na kira wayoyinka kuma duka switch up”.

            “Mtsoww! Kabari kawai, wlhy ban san madam ta kashesu ba sai da asuba na gani. Amma gaskiya abun nan

nasu yayi tsauri, anya kuwa bazamuce mun janye ba”.

     “Amma janyewar sai nake gani kamar akwai matsala Musty. Sakamakon company na buƙatar babban aiki irin wannan a halin yanzun, na biyu mun riga munyi zama da su har munyi signing akan agreement

ɗ

in, k

asan kuma turawan nan dai musamman chines

ɗ

in nan da basa wasa da damarsu”.

      Huci ya

ɗ

an furzar yana mai komawa jikin kujera ya kwanta. Har ga ALLAH abubuwa masu yawa ne ke masa kaikawo a cikin rai. Amma duk sai ya ha

ɗ

iye abunsa yana sake fuskantar F

harhan dake kallonsa. “Ni gaskiya da tafiyar ta zama nine dole zanyi shine matsalata Fharhan”.

      “Oh saboda amarya?”.

Hararsa Shareff yayi, “Ko saboda ita ma

ɗ

in ai inada hujja”.

   “hhhh hakane ango kafa

ɗ

an

ɗ

ana. To mizai hana kaje da ita kawai”.

            “Zan so hakan nima, sai dai bazai yuwu ba”.

    “Mi yasa?”.

Shiru kamar bazai amsa ba, sai kuma ya girgiza kansa da furzar da iska ya sake komawa jikin kukera ya kwanta yana

ɗ

an juyata. “Ina hasashen Fadwa nada shigar ciki, sai dai ko ita ka

nta bana jin ta sani. Yin tafiya da ita a irin wannan ga

ɓ

ar zai iya zama ha

ɗ

ari”.

         “Masha ALLAH! Alhmdllhi. Lallai wannan angon da gaske sharp shooter ne. ALLAH ya inganta mana”.

      Shareff ya

ɗ

an murmusa da fa

ɗ

in “Amin” akan la

ɓɓ

a. Cigaba da

tattaunawa sukai, daga ƙarshe dai shawara ta zauna akan shi zaiyi tafiyar tunda dai wata uku ne kawai insha ALLAH.

       Bayan fitar Fharhan ya buƙaci shigowar sakatariyarsa, daga haka ya cigaba da ayyukansa har zuwa lokacin break....

       

★★★★

  Duk da bata

ɗ

auki garga

ɗ

insa da muhimmanci ba sai ta kasa sakewa da Yaseer gaba

ɗ

aya yau. Kullum shike fita da ita su ciyo abinci a inda yasan za'a samu abinda take iya ci. Amma yau saita

ɓ

oyema ganinsa. Daga salla ta maƙale a massallaci taƙi fita. Sai

ma ta

ɗ

auka alkur'ani tahau karantawa.

       Sai da ta daidaici lokaci yaja sosai sannan ta fito. Kamar jira tana fitowar wani abokin aikinta yazo ya sanar mata tana da baƙo. Da mamaki take kallonsa dan bata tunanin wani zai iya zuwa wajenta a yanzu. Dag

a Muzzaffar har Dr Jamal bata tunanin ganin wani anan, garama Muzzaffar yakan zo idan ya daidaici sun tashi yace zai

ɗ

auketa sai dai bata ta

ɓ

a yarda ba. Kamar bazata je ba sai kuma taga gara taje dai taga wanene.

        Turus tayi lokacin data iso taga m

ai kiran nata, zaune yake a cikin mota sai dai ƙafarsa

ɗ

aya na waje dan ƙofar a bu

ɗ

e yake..........



🏻

_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*

_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*

_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*

_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*

_(Miss Xoxo

)_

*_BABU SO_*

_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_

*_Littafi biyu 400_*

*_Littafi uku 500_*

*_Littafi hudu 700_*

*_Littafi biyar 1k_*

YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS

👇🏾👇🏾👇🏾

ZENITH BANK

HAFSAT UMAR KABIR

2270637070

SEKU TURA SHEDAR

BIYA TA:

07040727902

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA

👇

0913484810_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*

_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*

_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*

_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*

_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*

_Billyn Abdul_

_*L

ittafi daya 300*_

*_Littafi biyu 400_*

*_Littafi uku 500_*

*_Littafi hudu 700_*

*_Littafi biyar 1k_*

YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS

👇🏾👇🏾👇🏾

ZENITH BANK

HAFSAT UMAR KABIR

2270637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:

07040727902

IDAN KUMA KATI

NE SEKU TURAWA

👇

09134848107 ko

*_ALLAH ka gafartama iyayenmu_*

😭🙏🏽

*_Typing

📲

_*

*_





🔥

BABU SO....!!





🔥

_*

_(Miya kawo kishi?)_

*_Bilyn Abdull ce

🤙🏻

_*

*_BABU SO

👉🏻

AREWABOOKS_*

https://are

wabooks.com/book?id=63447a616580db4ec203d718

*_19_*

.......... Ɗagowa yay daga latsa wayar da yake yana kallonta, dan ƙamshin turarenta da takunta ya sanar masa da zuwanta duk da ta kasa magana. Idanunta ta

ɗ

auke daga kallonsa tana fa

ɗ

in “Good Afte

rnoon”.

           “Ni kike ma gaisuwa kina juyar da fuska?!”.

    Juyowa tai Idanu cike da ƙwalla tana kallonsa. “Ni wlhy Yaya ban san mina maka ba duk kabi ka tsaneni ka takura ni. Komai nayi a duniyar nan a wajenka ban iyaba”. Ta ƙare maganar da sakin

siraran hawaye.

         Kallonta kawai yakeyi ko ƙyaftawa babu. Ji tai kallon ya sake saka mata jin haushinsa, juyawa tai da nufin barin wajen.....

     “Kika bar wajen nan sai ranki ya

ɓ

aci”. 

    Idanunta ta rumtse tana jin wasu zafafan hawaye da

sukafi na farƙo na neman kufce mata. Ita kam ta rasa mita tsarema bawan ALLAHn nan a duniya, tana fatan watanin nan bakwai da suka rage mata su maza suzo ta kammala abinda ya kawota tabar ƙasar nan, dama tun farko abinda ta gujemawa kenan amma su Mamie suk

a kasa fahimtarta. Ha

ɗ

iye hawayen tai batare data barsu sun zubo ba sannan ta juyo garesa, yana a yanda yake har yanzu, sai dai idanunsa masu kwarjini da kaifin dake hana ƙarfin halinta tasiri na nan tsaye kanta ƙyam har yanzu. Kasa jurar kallonsa tai, tai

ƙasa da nata, shima sai ya janye nasan, juyawa yay kujerar gefensa ya

ɗ

akko ledar dake ajiye. Miƙa mata yay kansa tsaye.

     Ledar ta fara kalla tare da hanunsa dake

ɗ

aure da agogo da zoben azurfarsa da ya jima yana birgeta, har addu'ar damar sace zoben

ta ta

ɓ

a yi a zuwa na karshe da tai kafin wannan.... Saurin

ɗ

agowa tai tana kallonsa jin ya kamo hanunta cikin nasa, ya wani sake ƙanƙance idanu cike da salon kallon da a duk sanda ya jefeta da shi yake firgitata, ta fara son zame hanun a hankali dan gaba

ɗ

aya lakar jikinta neman daina aiki takeyi, kanta ta fara juya masa tamkar mai ciwon wuya, tana son zare idanunta daga cikin nasa amma yaƙi bata damar hakan nan ma, sai kawai ta sakar masa kukan karya.

    Hanun nata ya saki a hankali bayan ya saka mata l

edar, kamar wadda ake control da remote fitt ta

ɓ

ace a wajen. Tsabar sauri har tinti

ɓ

e tayi ALLAH dai ya taimaketa bata fa

ɗ

i ba ta dafe gate.

           Murmushi ya saki mai

ɗ

an sauti daga ƙirjinsa yana kauda kansa. Ya maida ƙafafunsa cikin motar tare da

rufeta yabar wajen.

Itama koda ta shiga sai da ta samu jikin wata mota ta huta tare da share hawayen ƙaryarta sannan ta bu

ɗ

e ledar. Shawarma ce da ice-creem sai yogurt da robar ruwa. Haka kawai sai kuma ta samu kanta da sakin murmushi. A fili ta

ce, “Ga rashin mutunci ga kirki idan yaso”. Dariya ta sake ƙyalƙyalewa da shi dan haka kawai drama

ɗ

in tasu ta yanzu take maimaita kanta a zuciyarta tana saka mata nisha

ɗ

i.

Yau kam tayi aniyar kozai daketa bazata yarda tabi motarsa ba, dan haka ka

wai ragwantakar data nuna

ɗ

azun a gabansa ke hanata sukuni, sai dai murmushi ya kasa barin fuskarta har Yaseer sai da ya kasa haƙuri ya tambaya. Ƴar dariya kawai ta masa batace komai ba. Ana tashi itace farkon fitowa, bata son bin Yaseer

ɗ

in badan tana jin

tsoron tabbatar hukuncin Yaya Shareff ba, ba kuma ta buƙatar shiga tasa motar shima gara ta hau napep. Sai dai kuma cikin rashin sa'a tana fitowa taci karo da motar tasa

a wajen gate, kuka kawai ya rage ta fasa ta huta, tai tsaye ta kasa matsawa ga motar

har tsahon wasu sakani. Sauke glass

ɗ

in da dariyar Khaleel ta sata sakin ajiyar zuciya, dan tunda ta fito idonsa a kanta. “Ai ba mai motar bane sai ki taho mu tafi farar kura kawai”.

“Humm ALLAH Yaya bazaka ganeba. Shi Yaya Shareff

ɗ

inne ya cika taku

ra da hana mutane sukuni suji da

ɗ

in rayuwa”.

“Maybe yana tsare mutuncin kayansa ne kar kiga laifinsa”.

Bata wani gane mi Khaleel

ɗ

in ke nufi ba, saboda da hausa yay maganar ta bu

ɗ

e ta shiga tana dariya kawai. Shima yasan bata gane

ɗ

in ba dan h

aka ya dara.

____________________________

Tun daga waccan ranar Anam ta sake kafa wasan

ɓ

uya da Yaya Shareff, motar Khaleel ta samu matsala, sai kawai ta koma bin school bus na yaran gidan. Kasancewar suna fitar sassafe kafin Shareff daya tsi

ri zuwa gidan da safe ya iso har sun wuce. Ana tashi kuma zatai wuff ta fito ta tari napep. Motar Yaseer ma dai ta daina shiga duk da yata bibiyarta da son jin ba'asi tana tabbatar masa babu komai.

Samarinta biyu da sukafi takurama rayuwarta taga sun

rage manne mata. Dr Jamal da Muzzaffar. Kowannesu kuma yanada gurbi na musamman data ajiyesa dan koba komai suna sakata nisha

ɗ

i a wasu

ɓ

angatorin na rayuwa. Sai dai ta gagara neman jin dalilin kowannensu akan

ɗ

an janye mata da yayi, garama Muzzaffar sukan



ɗ

anyi waya jefi-jefi ko chart wasu ranakun.

A gidan nasu kuwa bata da wata damuwa sai su Hussaina wataran, dan idan rashin kunyarsu ya tashi sukan mata sai dai bakinsu nashan bugu dan bata

ɗ

aga musu ƙafa. Ta daina zuwa gaida Mommy da Gwaggo sai in

ta ritsa sun ha

ɗ

u a hanya taita sinne kai wajen gaishesu. Ko kallonta basayi, dan a ganinsu ma ƙin zuwa gaishesun ta taimakesu koba komai sukan manta da wanzuwarta a gidan. Hakan baya damunta, takan wataya tsakanin sashen aunty amarya da Mom abinta. Ita d

a Aysha da sauran yaran gidan kuwa sai sambarka. Hakama Daddy da Abbah a koda yaushe cikin bama rayuwarta kulawa suke fiyema da yaransu, dan kullum da tsarabar da waninsu zai kawo mata gidan da kuma mata nasihar tsare mutuncinta suke.

Kusan kwanak

i goma kenan basu ha

ɗ

u da Shareff ba, sai a yau da akai sa ranar auran Maheer da sam bata san da zancen auren ba sai da taga akwatina a sashen Mom akace na auren Maheer ne yau za'a saka rana da kai akwatinan. Tayi mamaki sai dai batace komai ba, sai daga b

aya Aysha ke bata labarin ai Maheer

ɗ

in baya son auren Mommy ce ta takura kamar yanda ta takurama Shareff shima. Auren zumincine da

ɗ

iyar ƙanwarta. Sosai Anam taita mamakin hali irin na Mommy, a ganinta ta cika takurama ƴaƴanta a gidan, musamman Yaya Share

ff da Yaya Maheer

ɗ

in. Gashi suna mata matuƙar biyayya fiye da duk sauran yaranta, dan tasha ganin Mommy nama Aysha da su Hussaina fa

ɗ

a suna ƙunƙuni. Itace ma kema Aysha fa

ɗ

a da nuna mata illar hakan ga iyaye. Sai kuma gashi masu mata biyayyar sunfi shan w

ahala a hanunta fiye da su Ayshan da sai abinda suke so sukeyi.

Batabi takan duk hayaniyar da ake a gidan ba, kasancewar ma a sashen Mom baƙin da zasuje kai kayan suke isowa, saita fito domin wucewarta sashen aunty amarya ta huta dan asabar ne. Kam

ar ta juya taji, lokacin dataga motarsa na ƙoƙarin yin fakin gab da sashen Mom

ɗ

in, amma sai ta dake ta fuske zata wuce abinta.

Siririn tsakin da taji anyi dai-dai zata gitta ya tilasta ta juyowa, dan sam baiyi kama da tsakin Yaya Shareff ba. Fadwa

ce a tsaye cikin shigar madam getzner shadda da taci uban aiki sai walwali take,

tabbas tayi ƙyau sosai. Anam ta sakar mata wani murmushin ƙularwa da kashe mata ido

ɗ

aya ta cigaba da tafiyarta. Kusan

ɗ

an cin karo sukai da Shareff daya zagayo waya manne a

kunensa yana magana. Shima dai sanye yake cikin shaddar fara tas datai masa ƙyau da fiddosa a asalin bahaushensa

ɗ

an arewa dan harda hula. Ta

ɗ

an ja baya yayinda shi kuma ya tsaya cak dan gaba

ɗ

aya hankalinsa akan waya yake baima san wainar da suke toyawa

da Fadwa ba. Kallonsa tai tana wani ƙyaƙyƙyafta idanu, sai kuma ta tunzura baki gaba ganin kallon nata da yakeyi shima tamkar idanunsa zasu cinyeta. “Good morning”. Ta fa

ɗ

a tana gittasa da ƴar sassarfa.

Cikin basarwa ya cigaba da wayarsa, hakan sai

yayma Fadwa data tsaresu da idanu da

ɗ

i harda matsowa zata rungumesa ya kauce mata yana nuna mata sashen Mom. Cikin shagwa

ɓ

a tace, “Ni dai ka gama mu shiga tare ALLAH kunya nake ji”.

Sarai yasan ƙarya takeyi, amma sai baice mata komai ba har ya kammal

a. Gaba yay ta bisa a baya....

Bata buƙatar zaman tunanin abinda ya shafi waninsu, dan haka tai connecting bluetooth

ɗ

inta ta manna a kunne. A hankali takai kwance bisa grass carpet dake a

ɗ

an ƙaramin garden

ɗ

in dake bayan

ɗ

akin aunty amarya tana

lumshe idanunta cike da nisha

ɗ

i, dan waƙar da take saurare tana matuƙar sonta, mawaƙin

ɗ

an ƙasar malaysia ne, waƙar ma anyitane da yaren malay sai dai an caku

ɗ

a da turanci. Tayi nisa sosai wajen sauraren waƙar fuskarta shimfi

ɗ

e da murmushi, ga idanunta a

lumshe sanyin inuwar wajen na ƙara girmama nisha

ɗ

inta, bakinta sai motsawa yake a hankali alamar bin waƙar takeyi....

Jin ƙamshinsa ya ƙara ƙarfi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login