Showing 27001 words to 30000 words out of 216641 words

Chapter 10 - BABU SO COMPLETE

10 Sep 2026

57

buga

wa da sauri dan kusancinsu yayi matuƙar yawa, kanta ta fara jujjuya masa a hankali. Idanu ya zare mata da sakin lips

ɗ

in nata, “Ai saikin fa

ɗ

a mara kunya”. A tsorace take amma bakin yaƙi mutuwa. Taja jikinta baya da maƙurewa a jikin ƙofa, “To ka bari muje

gaban su Daddy

ɗ

in basai na fa

ɗ

a

ɗ

in ba....”

     Bakin ya sake kaima

ɗ

alli tai saurin duƙewa da cusa kanta a tsakanin cinyoyinta. Ƙwafa yay da komawa jikin kujerar ya lafe yana kallon waje,  kusan mintuna hu

ɗ

u suna a haka ring

ɗ

in wayarsa ya katse shirun

nasu. Iska ya

ɗ

an furzar da kallon wayar, ganin Daddy ya sashi

ɗ

agawa yakai kunne a ladabce yay sallama.

       “Shareff kuna ina?”.

  Ɗan jimm yay saboda jin muryar Daddyn, sai kuma ya gyara zama da ƙoƙarin yima motar key yana bashi amsa. “Daddy gamu

a hanyar tahowa gida”.  “To inna jiranku”. Kafin ya sake cewa wani abu ƙitt an yanke wayar. Shiru yay yana kallon wayar sai kuma ya sake furzar da numfashi. Ruwa ya

ɗ

auka a baya ya miƙama Anam da itama ta

ɗ

ago tun

ɗ

aga wayarsa. “Malama anshi ki wanke wanna

n banzan hawayen”. Baki ta

ɗ

an tura gaba kafin ta amsa, ta bu

ɗ

e murfin motar batare data fita gaba

ɗ

aya ba ta wanke fuskar. Bag

ɗ

inta dake kan cinyarta ya

ɗ

auka ya bu

ɗ

e, zatai magana ya harareta. Komai babu na kayan kwalliya da ƴammata kan

ɗ

an fita da shi a

bag sai lipsgloss kawai. Baice komai ba ya maida jakar ya rufe, tissue ya

ɗ

iba guda uku ya miƙa mata sannan ya harba motar saman titi.

      Tafiyar mintuna ƙalilan ta kawosu gida, tunda aka bu

ɗ

e musu gate ya sake tabbatar da babu lafiya, dan ganin masu

baƙaƙen kayan nan yasan Aunty Halima ce a gidan. A karon farko yaji zafin hakan matuƙa, shikenan da abu ya faru tsakaninsa da Fadwa sai iyaye sun shiga ciki, to shikam

idan anyi auren yaya kenan kuma?. Ita dai Anam ba fahimtar komai tai ba, dan tun kan ma

ya gama kashe motar tai ficewarta sashen Mom a zatonta ma ko baƙi Abba ko Daddy wani yayi. Binta yay da kallo harta shige, ya sauke numfashi a hankali shima yana fitowa. Sashen Daddy ya nufa duk da yasan bai wuce

ɓ

acin rai zai tarar ba.

      Tun kafin y

a ƙaraso yake jin hargowar Gwaggo Halima daketa masifa, ya girgiza kansa kawai ya shiga falon da sallama. Da Fadwa dake faman rusar kuka suka ha

ɗ

a ido, ya

ɗ

auke idanunsa fuskarsa na sake tsukewa. Sosai Mommy ke antaya masa uwar harara, hakama Gwaggo. Daddy

dai kallonsa kawai yakeyi cike da nazari. Shiko Abba murmushine ma akan fuskarsa yana sauraren ƴar uwar tasu kuma yayarsa. Ƙasa ya zauna ya shiga gaishesu. Abba ne kawai ya amsa da da

ɗ

in rai, sai Daddy daya sauke ajiyar zuciya. Mommy kam da Gwaggo hayayya

ƙ

o masa sukai da masifa kamar yanda Gwaggo Halimar ta rufesa da tata. Shi dai babu wanda yacema uffan a cikinsu, kansa a ƙasa ma yake. Sai da sukai mai isarsu sukai shiru duk da Abbah nata son dakatar da su sunƙi saurarensa.

        “Ina ita mara kunyar d

an ubanta? Kai yanzu Shareff ko kishinmu ma bakayi duk yawan ƴan uwanka da muka haifa karasa wadda zakai yawo da ita a motarka sai bare.....”

        Haka kawai maganar ta bashi dariya, amma sai baiyiba yay murmushi kawai da

ɗ

agowa ya

ɗ

an dubi Gwaggon tas

a datai maganar.

    “Eh kalleni da ƙyau mara mutunci, ko kanada wata alaƙa da ita bayan ubanta dake matsayin

ɗ

an uba a cikinmu da har kake wulaƙantamin yarinya akanta?”.

          “Dan ALLAH ya isa haka Halima, maganar yarinya ko matsayinta duk bashi b

ane ya taramu anan. Kai Shareff miya ha

ɗ

aka da ƴar uwarka?”.

    Numfashi ya sauke a hankali da

ɗ

agowa ya dubi Abbah da yay maganar ya sake sunkuyar da kansa. “Abbah ni bansan wani abu ya faruba. Ina office ta kirani tana buƙatar abu, duk da ina buƙatar

zuwa na huta kuma tana ƙasa dani na

ɗ

auka nakai mata har inda take badan ina jin tsoronta ba.......”

     “Amma daka tashi zuwa ai da wancan bakwainin yarinyar kazo. Dama ranar da ita kaje gidanmu taimin rashin kunya da marina ka hana na

ɗ

auki mataki kace

zaka

ɗ

auka da kanka, yau kuma harda zagina tayi tanamun kallon banza irin like akwai wani abu tsakaninku. Ni gara idan sonta kake ka fa

ɗ

amin na barmata kai kawai dan bazan iya shearing

ɗ

inka da wancan jakar ba....”

       Idanunsa yay bala'in rumtsewa ta

re da dunƙule hanunsa da masifar ƙarfi. Daddy dake kallon hanun nasa ya

ɗ

auke kai yana

ɗ

an murmushi, sai dai kamar yanda tun

ɗ

azun baice komaiba yanzunma baice ba. Fadwa ta cigaba da sakin zance tana kuka har sai da Abbah ya ƙwa

ɓ

eta dan sai zagin Abie take

da Anam....

      “You're vary stupid. Baki san shi

ɗ

in wanene ba a gareki? Ashe muma zaki iya zaginmu mara kunyar banza......”

     A zabure gwaggo ta tare numfashinsa da fa

ɗ

in, “Yo Abubakar wane matsayi Usman kedashi a wajenku bayan

ɗ

an uba da zaka ba

lbaleta danta zagesa?”.

        “Haba Gwaggo wane irin magana ne wannan?”. Abba ya katseta ransa a

ɓ

ace. Gwaggo Halima zatai magana ya dakatar da ita ta hanyar

ɗ

aga mata hannu. “Bana sonji, daga yau kuma idan na sakeji a cikin ƴaƴanki wani ya zagi Usman t

o lallai ke kanki sai ranki ya

ɓ

aci tunda akoda yaushe ke hankali baya isa miki cikin jiki. Wannan magana kuma na kasheta anan, sannan Mamana nine nace kullum Al-Mustapha ya sauketa a wajeb aikinta ya kuma

ɗ

akkota tunda shine babba wataran sunan uba zai am

sa a garesu. Bana

son sake jin ƙananun maganganun nan daga yau, nakuma dawo da bikinsu baya zanje na samu Alhaji Sadiq

ɗ

in, magana ya ƙare ok”.

       Babu wanda ya iya sake cewa komai, sai dai har cikin rai maganarsa ta farko ta zafi wasu a cikinsu, ta ƙ

arshe kuma ta musu da

ɗ

i kusan su duka idan ka cire uban gayya daya shaƙa yay fam. A wannan ga

ɓ

ar yaji mugun haushin Gwaggo a ransa fiye da koyaushe, dan ya gama gane itace ke assasa tsanar juna a tsakanin iyayensu da ƴan uwansu guda biyu kacal dan kawai su

na matsayin ba uwarsu

ɗ

aya ba. Shi ya fara ficewa a falon batare da ko kallon wani ya sakeyi ba.

     Da sauri Fadwa ta mike tabi bayansa har tanayin tuntu

ɓ

e zata fa

ɗ

i. Tana kiransa ko waugota baiyiba duk da sarai yajita. Duk da taji zafi haka ta cigaba d

a binsa har part

ɗ

insu, yana ƙoƙarin shiga

ɗ

akinsa tai azamar shan gabansa ta tare ƙofar. Mugun kallo ya watsa mata, sosai hanjin cikinta suka ka

ɗ

a amma saita daure ta marairaice masa fuska.

      “Haba My Soulmate yanzu

ɗ

inma wulaƙancin zakamin?”.

     

    “Bani hanya!!”.

    Yanda yay maganar a tsawace idanunsa har suna firfitowa yasata saurin matsawa. Hannu yasa ya ƙarasa ingijeta ya bu

ɗ

e

ɗ

akinsa ya shige tare da bugo ƙofar da ƙarfi har sai da ta sake zabura....

     Acan falo kuwa Daddy ne yay am

fani da damar fitar su Shareff ya shiga yimusu nasiha musamman Gwaggo da Gwaggo Halima da Mommy da duk matsalar take daga garesu. Duk da a cikin lalama da son bada shawara yay maganar sai Gwaggo ta fashe da kuka tana matsar ido da fyatar majina wai ta fahi

mci laifinta suke gani dan bata haifesuba. “Shikenan Muhammadu nadai fahimci laifina kake gani, nidai ALLAH na gani ba inayi bane dan na rabaku da su kamar yanda kuke kallo sai dan kare martabarku da takaicin da uwarsu ta shaƙa mana a gidannan wajen mahaif

inku. Babu annamimanci da kutungula da Zuwairah bataiba agaremu, akwai randa har sakinmu tasa mahaifinku yay a daren duk da ana ruwa yace mubar masa gidansa. Akwai randa ta

ɗ

au hanun Halima ta tur

ɓ

u

ɗ

a cikin murhu wuta naci wai dan ta zungurar mata icce. Ka

i har kusan jefa mahaifiyarku tai a rijiya lokacin tana goye da Umaru. Taya azzalumar mace irin wannan zanso ƴaƴanta kuma na baku goyon bayan kusota duk da abinda taima ƴar uwata. Ai shara'armu da Zuwairah sai dai a lahira, gashinan makirar jikarta ta gado

ta a komai na makirci. Dan haka bazaku ta

ɓ

a samun nutsuwaba a gidannan tunda annamimiya tazo jinin munafukai.....” Fyaaaatttt. Ta face majina da ƙarfi da nufar hanyar ƙofa ta fita.

     Mommy ma tashi tai a fusace tabi bayan Gwaggon tata. Cikin

ɓ

acin Rai

Gwaggo Halima ta dubi su Daddy. “Yaya kaji ko, duk da abinda uwarsa taima tamu uwar amma kuke nuna sonsa kamar.....”

      “Halima!!”.

Daddy yay saurin dakatar da ita shima ransa a bace. “Amma Yaya itafa gaskiya

ɗ

ayace daga ƙinta sai

ɓ

ata. Wlhy wlhy kaj

i na rantse bazan ta

ɓ

a son su Usman ba a gidannan. Har duniya ta tashi sunansu ƴan ubane a gareni, bawai ƴan uwa ba”. Fuuu ta figi jakarta ta fice. Duk da kallo suka bita. Abbah ya fara sauke ajiyar zuciya da maido kallonsa ga Daddy da ransa ke matuƙar ƙun

a. Ya rasa mizai fassara Gwaggo da shi. Tun basu san kansu ba take ƙulla raba kansu, ALLAH gafurun kuma rahimun ya ganar dasu gaskiya hakan taƙi yuwuwa, amma bata barsun ba har saida haƙanta ya cimma ruwa. Sukazo babu dalili suka tsani ƴan uwansu da basu t

a

ɓ

a masu komaiba su da mahaifiyarsu sai alkairi, ALLAH ya ƙara taimakonsu suka gane suka canja. Gashi yanzu tana son saka ƙiyayya kuma a tsakanin

ƴ

aƴansu, wace irin fitinace wannan, kenan itama data haihu a gidan basu isa su jitu da nata ƴaƴanba......”

 

         Ta

ɓ

ashin da Abba yayne ya maidosa hankalinsa. Ya sauke numfashi a hankali da

ɗ

ago idanunsa irin na Shareff da sukai jajur yana kallon

ɗ

an uwan nasa. Cikin

ɗ

acin murya yace, “Abubakar itace silar komai. Duk wata ƙiyayya tsakanin Umma da Mama itace

taita ha

ɗ

ata. Bata barsu sun zauna lafiya ba muma ta hanamu gashi zata hana ƴaƴanmu ma. Yanzu ƴar

ɗ

aya tilo da ALLAH ya bama Usman ma bazata barta tasha iskar farin ciki a cikin namu ƴaƴan ba. Kana ganin Maryamu ta daina zuwa da ƴaƴanta ƙasar nan saboda Gw

aggo. Haka kuma zamu cigaba da zuba idanu kenan Abubakar?!”.

      “Bazai yuwu ba yaya. Dolene a wannan karon mu

ɗ

auki mataki. Yaya Halima tafi kowa bani haushi. Sam ta kasa fahimtar halin Gwaggo tamkar ita

ɗ

in ba mace bace ba. A zatona da ake cewa mata s

unfi kowa zuminci ita ya kamata ta fara farga da son ganin mun dunƙule abu

ɗ

aya amma da ita ake makamin rusamu. Bazan

ɓ

oye makaba ina tausayin Shareff akan wannan auren. Bazasu barsa ya zauna lafiyaba dan itama yarinyar nan da kake gani shai

ɗ

aniyar kantace

Yaya”.

     Sosai zuciyar Daddy ke ƙara tafasa dan yasan duk gaskiya

ɗ

an uwan nasa ya fa

ɗ

a. Shi kansa yana tausayama Shareff dan yana cikin kwatankwacin irin halin da suke neman jefasane akan mommy. Tunda ya aureta Gwaggo ta hanasu su zauna lafiya saboda

kawai tana taƙama

ɗ

iyar ƴar uwartace......

   

★★

Tunda ya shiga

ɗ

akin bai sake fitowaba. Kwance kawai yake a gado ko takalmi bai cireba balle maganar wanka har aka kira magrib. Tashi yay ya nufi bayi yayo wankan a gurguje da alwala. Tsabar bai buƙa

tar ha

ɗ

uwa da kowa ta baya yabi ya fita massallaci. Bai kuma dawo ba dan koda akai sallar isha'i can ya koma kan wani dakalin maƙwaftansu ya zauna.....

       

      Tunda suka dawo gidan batabi takan kowaba. Tadai shiga ta gaida Mom sannan ta wuce

ɗ

aki

nsu. Wanka tayi batare data ko shafa mai ba balle saka kaya ta kwanta da towel

ɗ

in jikinta dan wani irin barci ke rinjayar idanunta kasancewar sanyin ruwan wankan dana jiƙar towel

ɗ

in na ratsata. Barci sosai mai nauyi ya kwasheta, acikin barcin taji kamar

abu na binta. A

ɗ

an zabure ta farka ta hau dube-dube. Ganin jini ya sakata zaro idanu da dafe goshi. Shaf ta manta da batun zuwansa duk da sai jibi ya kamata ta gansa ma. Gadon ta

ɗ

an dudduba, ganin bai

ɓ

aciba ta nufi toilet da sauri, towel

ɗ

in dai ya

ɓ

aci

kasancewarsa sky blue ya nuna sosai. Tasan yana mata zuba sosai shiyyasa bata wasa, gashi tanata son siyen audiga dama amma shiririta tasata mantawa dan ta saba sai da taga Mamie ta ajiye mata da lokacin yinsa yayi gareta. A gurguje ta gyara jikinta ta fi

to, baƙar abaya kawai tasa ta

ɗ

auka atm

ɗ

inta tayo waje. Ɗakin Mom ta leƙa ta samu tana salla, bazata iya jiraba dan akwai matsala zai iya sake

ɓ

atata. Yanzunma handkerchief

ɗ

inta sabo tai amfani da shi kafin. A falo ma duk sauran yaran sun fita massalaci

kasancewar duk yaran Mom mazane aunty Rahma ce kawai mace, Husna

ɗ

iyar ƙanwartace take riƙo bayan auren Rahama.

        Su Daddy sun riga har sun shigo ciki, hakan yasa bata samu matsalar isa gate

ɗ

in ba duk da batasan a ina zata samo audiga

ɗ

in ba, kawai

zatai dai tambaya ko gurin mai shagon layinne da sukan siyo ƙananan abubuwa wajensa koza'a samu kokuma ya fa

ɗ

a mata inda zata samo....

       Cak ta tsaya tare da saurin ja da baya saboda karo da sukaci, sosai gabanta ya fa

ɗ

i, ta zabura da zummar komawa

da baya tana kauda kai dan har yanzu haushinsa takeji akan abinda ya faru, Juyawa tai da sauri.....

      “Idan kika ƙara stap

ɗ

aya saina karya ƙafafunki”.

           “Wayyo Anam kin mutu kawai”.

Ta fa

ɗ

a tana rumtse ido da cije lip

ɗ

inta kamar zata fasa

ihu. Sai kuma ta juyo tana wani tamke fuska batare data yarda ta sake kallonsa ba, ita ala dole bata son yaga lagonta..........



_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*

_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*

_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*

_Hafsat Rano_

*

_FARHATAL QALB_*

_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*

_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_

*_Littafi biyu 400_*

*_Littafi uku 500_*

*_Littafi hudu 700_*

*_Littafi biyar 1k_*

YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS

👇🏾👇🏾👇🏾

ZENITH BANK

HAFSAT UMAR KABIR

22

70637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:

07040727902

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA

👇

09134848107

*_ALLAH ka gafartama iyayenmu_*

🙏🏻😭

[10/14, 10:50 AM] +234 814 910 1711: *_Mamuhgee 12_*

*_Arewabooks@Mamuhgee_*

Dad din zaid yasan Sarai waye A MA

JEED Dan hakan Bai tsaya nemansa a wayaba sbd sanin babu abinda zai gane a wayar tunda A MAJEED din ba wai son auren yanzu yakeba yakuma sanar dasu hakan batareda ya fada dalilinsaba saidai Kuma kusan duk Wanda yasansa yasan dalilin nasa ba boyayye bane du

ba da yanda yake Da zurfi da ilimin boko sosai daya Gama ratsasa sunsan babu yanda mutum irinsa zai aurar da yarsa qwalli daya dazata gadi tarin dukiya da companies dinsa batareda tasamu ilimin itama Mai zurfiba Amma ya suka iya tunda sunaso dole haka ya

tattara ya tsaro tafiya ya taso zuwa qasar.

Shi dad din tun farko bakin rai bakin fama yakeson auren tsakanin 'yayan nasu sbd burinsa nason qulla alaqa Mai qarfi da A MAJEED,

Babu wani Mai son abun duniya da kudi daba zaiso shi ko 'dansa su auri 'yar

A MAJEED qwaya daya tal ba wadda zai iya bada duk tarin himilin dukiyarsa akantaba

Dan haka ba dauki bare wasa shi kam so yake ayi auren kota yaya Dan Inayah idan tana hannun 'dansu tamkar suna riqene da mukullin dukiyar A MAJEED da Baya tabuwa bare juyi

wa ga kowa,Dan banzan naira da dollar sungama zauna Masa tako Ina,sun girmesa Sbd har lokacin baiyi shekarunsuba badan yanada zuqeqiyar budurwar 'yaba ai yanada sauran lokaci a cikin matasa Amma dai koma menene yaro da kudi abokin manya dama abokanan hulda

rsa manyan ne na gaske.

Zuwan dadyn Zaid Sydney yasa damuwar da Inayah tafara shiga ya dan fara raguwa sbd gabaki daya kwata kwata yanzu itada Zaid din kullum cikin hayaniya suke,

Bazata iya daukan fada bare rabuwa da Zaid ba

Ayanzu din tafison Dad

din nasa yayiwa abbin mgn idan ya amince ayi auren Dan gskia tana tsananin son Zaid dinta koma menene ayi auren zatai maganin wannan iskancin da yayi mata daga baya.

Yau daga makaranta Saida su biya ta siyo wasu abubuwan wankanta dasu undies da Bata rab

o da siya akai akai,

Sai yamma suka dawo Shima tun acan take waya da abbin akai akai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login