Showing 9001 words to 12000 words out of 216641 words
dake bin bayansu, sai da suka hau titi sosai hasken solar ya bashi damar ganin fuskar guy
ɗ
in da suka baro ne. Lip
ɗ
insa ya ciza da ƙarfi yana wani fici-fici da idanunsa, sai ya k
oma tafiya a slow-slow harya zam saurayin ya
ɗ
an gota su. Gefen titi ya gangara, sai da yaga saurayin na ƙoƙarin dai-daita nasa gudun danya sauka gefe titi shima saboda ganin sun tsaya sai kawai yay warming motar da wani irin karsashi ya sake harbata saman
titi tamkar shika
ɗ
aine a kansa. Tabbas da ace akwai ƙasa babu abinda zai hanashi bulama saurayin ita.
Wani irin duka saurayin ya kaima steering
ɗ
in a ƙulle da kufcewar damar daya samu. Ya kife kansa yana furzar da huci mai zafin gaske, dan harga A
LLAH yarinyar ta matuƙar tafiya da dukkan imaninsa.
Kamar yanda ya fita a fusace haka ya dawo a fusace, ko parking bai gama daidaitawaba da ƙyau ta
ɓ
alle murfin motar ta fice da sauri. Wani irin mugun kallo yabi bayanta da shi, sai kuma ya janye
yanayin ƙwafa ya kashe motar ya fito. Zaune ya sameta kusa da Abbah tana zuba surutu, dan har yanzu suna a falon suna hira. Sosai takaici ya riƙe masa maƙoshi, ya harareta yana
ɗ
auke kai da zube ledojin hanunsa gabanta. Fuskarta
ɗ
auke da murmushi kamar ba
itace ta gama kuka a hanyaba yanzu tace, “Jazakallahu khairan Yaya Shareff”. Ta ƙare maganar da masa gwalo yanda su Abba basu luraba sai shi.
Yi yay tamkar baima gantaba duk da tsaurin idonta na bashi mamaki, sosai ƙanensa ke shakkarsa a gidan,
amma sam babu irin wannan tsoron da yake gani a idon ƙanensa tattare da ita. Kai tsaye take abunta garesa, abunda ya fuskanta dukane kawai bata so, dan tun dukan da ya ta
ɓ
a mata ita da Aysha ta shiga hankalinta a lokacin har tana wasan
ɓ
uya da shi. Sallam
a yayma su Abie dake saka masa albarka ya fita fuskarsa
ɗ
auke da murmushin daya saka Anam sakin baki tana kallonsa da mamaki. Dan inba Abie
ɗ
in ba da wahala kaga murmushi a fuskarsa, kullum fuska a
ɗ
aure kamar
ɗ
an raka gawa....
Washe gari da ƙy
ar Aysha ta iya tashinta danta shirya. Haka tai wanka tanata mitar ita barci bai ishetaba. Shiri tai cikin wando da riga, sai dai anan babu maganar fita a haka duk da zafi da ranar da akeyi a Nigeria, dole ta
ɗ
aura abaya, Sosai tayi ƙyau kamar ka saceta k
a gudu.
ɓ
ata fuska taketa faman yi dan bada son ranta tasa abayar ba, sai dai yanda Mamie ta garga
ɗ
eta ta dingayi tunda tasan kayan nata duk ba irin na
sawar Nigeria ba ne. Shiyyasa ta zubo mata abayoyi kusan goma tanata mita bata kulata ba. Kasancewar akw
ai sanyin safiya sai bata damu da saka abayar ba sosai.
Sashen Mommy suka nufa ita da Aysha, sai dai daka kalleta kasan ba'a san ranta bane. To amma kodan Aysha da kunya tace bazataje ba. Mai aiki kawai suka samu a falon tanata aikin gyarawa, suka
gaisa Anam na amsasu cike da fara'a, dan haka kawai ita dai Ladi ke birgeta. Bedroom
ɗ
in Mommy suka nufa daga nan, bayan sallama aka basu iznin shiga. Zaune suka sameta a kujerar mirror tana murza
ɗ
auri, ganin aysha ta rissina tana gaisheta itama saita
ɗ
an
rissina batare data yarda sun ha
ɗ
a ido ba. Bata amsa na Anam
ɗ
in ba, sai Aysha data watsama harara... “A ina kika kwana?”.
“A sashen Mom ne”.
Aysha ta bata amsa cikin
ɗ
ari-
ɗ
ari dan tasan fa
ɗ
a zata sha. Aiko kamar jira Mom ta rufeta da fa
ɗ
a, ta ind
a take shiga batanan take fitaba. Itadai Aysha haƙuri kawai take bata. A tsawace tace. “Ɓacemin da gani shashasha da bata san ciwon kanta ba”.. Kafinma aysha tai yunƙurin fitowa tuni Anam tai waje ranta fal ƙarin mamakin masifar Mommy
ɗ
in...
Da saur
i tai baya jin suna neman yin karo da mutum. Ta tura baki gaba tare da
ɗ
an matsawa gefe saboda hararar da yake watsa mata. Yana ƙoƙarin ra
ɓ
ata da nufin wucewarsa tai tunanin bugeta zaiyi, kamar ƙiftawar ido yaga ta zura da gudu ta fice. Idanunsa ya
ɗ
an lum
she tare da girgiza kansa kawai. Anan
ɗ
in ma yana ƙoƙarin shiga
ɗ
akin Mommy Aysha ta fito tana sharar hawaye, rissinawa tai ta gaishesa, maimakon amsa mata sai ya jeho mata tambaya idonsa kafe a kanta, “Mike damunki?”.
Kanta ta girgiza masa. “Ba koma
i Yaya Mom ce, dan naje sashen Mom na kwana shine taketa faman fa
ɗ
a, ni kuma saboda naga Anam ne tunda nasan idan mukazo nan bazata barta ta kwana ba”. Shiru yay yana cigaba da kallonta kawai, batare da yace komaiba kuma sai ya ra
ɓ
ata ya wuce
ɗ
akin Mommy
ɗ
in.
Anam kam sai da ta tabbatar tabar sashen sannan ta ƙara kumbura baki, sashen Gwaggo ma da tun jiya batako kallaba sai da Abie ya korata sannan ta tafi fuska a ha
ɗ
e kamar zatai kuka. Bata son kakar tasu dan itama tasan ba sonta take ba. Koda t
a shigo sashen tsohuwar a ciccije take. Tamkar bama tasan Anam
ɗ
in ba take kallonta, hakan yasa itama Anam
ɗ
in tsumewa tai kamar bama wajenta tazo ba. Cikin ƙunar rai Gwaggo ta ture ƙaton kofin shayin da take sha gefe tana kallon Anam cike da tsana,
“Fitsararriya cokalin banza. K ko kunyar kanki bakijiba sai yau kike zuwa gaisheni? Da yake baki da mutunci. to in bakizoba k ai ubanki shi yazo dan uwarki”.
Shiru tai taƙi cewa komai, hakan sai ya sake tunzura Gwaggo ta fara bala'i ta inda take sh
iga bata nan take fita ba. Ko motsi Anam bataiba ballema tai mata gaisuwar da akace tazo tayi, sai da ta tabbatar mintunan da Abie bazai zargi komai ba sun cika sannan ta gaida Gwaggo dake yayyafa ruwan bala'i da zage mata iyaye tai ficewarta batare da ta
jira amsa ba. Biyota Gwaggo tayi tana ƙwala mata kira.
“Zuwairah!! Zuwairah!! yanzu nan ni kikema wannan
ɗ
ibar albarkan? To ko ubanki ai bai isaba, ke ko kakarki ma data haifi uban naki balle ke yarin....”
“Ki cinye kanki fitinanniyar tsohuw
a”. Anam ta fa
ɗ
a a hankali tana ƙara sauri dan ko muryarta bata buƙatar ji. Taji da
ɗ
in samun Abie harya shiga mota, dan haka ta bu
ɗ
e wuf ta shige duk da bataji da
ɗ
in yin tafiyar da wanda ta gani zai jasu ba. Sai da suka fita a gidan gaba
ɗ
aya Abie daya lur
a bata gaida Shareff
ɗ
in ba ya dubeta ta mirror.....
“Anam!”.
“Na'am Abie ”.
“Kin gaida Yayanki kuwa?”.
Ido suka ha
ɗ
a da shi ta mirror, ita ta fara
ɗ
auke nata idon ganin kallon banzar daya jefa mata. “Abie na gaishesa tun
ɗ
azun ma ai da muka h
a
ɗ
u a sashen Mommy”. Idanunsa da basu gama bajewar kumburin barci ba ya sake
ɗ
agowa ya dubeta. Itako ta
ɗ
auke kanta cike da basarwa. Abie kam daya yarda sai kawai yay murmushi da maida hankalinsa ga lap-top
ɗ
in dake a cinyarsa yana dubawa, ta Shareff
ɗ
ince
yake nuna masa ayyukan company duk da dama can komai za'ayi yana sanar masa. Sai dai a kullum cikin ƙara bashi wuƙa da nama yake da nuna masa duk yanda yayi dai-dai ne kawai. Koda suka iso inda zatai daidaita komai daya shafi hidimar ƙasar nata bata yarda
tako kalla Ya Shareff ba, shima bai shiga sabgartaba dan koba komai yana jin nauyin Abie sannan shi sam baya wasa da yara dama can, itacema kawai za'ace ta ciri tuta a wajensa tana ƙarama.
Komai da taimakonsa shi da Abie ya kammalu, basu sami nutsuw
a ba sai kusan azhar. Maimakon gida sai suka wuce company. Tunda akai
Companyn Anam batazo Nigeria ba, dan haka ta
ɗ
an nutsu a kallon tsarin wajen da yanda ma'aikata keta kaikawo na daidaita kansu tun shigowar motar tasa. Koda suka fitoma sai gaisuwa ake
miƙa musu cike da girmamawa da mutuntawa har suka isa katafare kuma ha
ɗ
a
ɗɗ
en office da yaji komai na more rayuwa da saka nutsuwa ga mazaunin cikinta. Abayar jikinta ta shiga ƙoƙarin cirewa. “Wayyo Abie zafi”.
Yanda tai maganar ya sashi
ɗ
an juyowa y
a dubeta, ai da sauri ya
ɗ
auke kansa ganin kayan dake a jikinta. Wando ne dayay matuƙar fidda surar jikinta da ƴar riga da itama bata
ɓ
oye komai ba. Sun mata ƙyau sosai kuma dai-dai da halittarta ta masu ƙaramin jiki. Har veil
ɗ
in data na
ɗ
a bata bari ba sa
i da ta yaye,
ɗ
aurarren gashinta da yasha gyara ya bayyana, sai dai tuna garga
ɗ
in Mamie yasata warware veil
ɗ
in duk da ba wani girmane da shiba sosai ta
ɗ
an yafa tana duban sashen da yake....
“Yaya Shareff Please kasa ac zafi”. Tayi maganar ne tamka
r zata fasa kuka, dan da gaske zafine ya taso mata lokaci guda, har wani dimm kanta ke mata. Ta ƙasan ido ya harareta, sai dai baice komaiba ya
ɗ
auka remote
ɗ
in ac dake a desk
ɗ
in office
ɗ
in nasa ya kunna
ɗ
in. Ajiyar zuciya ta sauke cike da jin da
ɗ
in jin y
anda sanyin ya wani buso mata da fa
ɗ
in, “Alhmdllhi, Abie ALLAH da kamar ana dafamin fatar jikina fa”.
Ƴar dariya Abie yay yana mai girgiza kansa da kallon Shareff dake ƙoƙarin bu
ɗ
e wajen da yake gudanar da duk ayyukansa na zane. Babu mai shiga wajen
sai shi ka
ɗ
ai, sai ko Fharhan da Khaleel da yakan bama dama a wasu lokutan su kuma Engineers ne, dan company
ɗ
in nasu aikinsa kenan, mai buƙatar zane amasa, idan da gini duk a ha
ɗ
a, kai dai kawai ka ajiye ku
ɗ
i ne kaga biyan buƙata.
“Babana kaji fa
wani shirme, dama zafi na dafa fata ne?”.
Murmushi ya
ɗ
anyi cikin sanyin muryarsa da shafa kansa yace, “Abie akwai zafinne ai”.
“Oh ka goya bayanta kenan dai kawai”.
Murmushi ya sake saki mai fa
ɗ
i fiye dana
ɗ
azun. Sai dai baice k
omaiba, saima
ɗ
an hararan Anam data saki baki tana kallonsa ganin murmushi a fuskarsa yayi. Itako ko gezau kallonsa take kamar ta samu hoton bango. Fuska ya
ɗ
an tsuke da
ɗ
auke kansa daga saitinta. Itama sai ta janye tana ta
ɓ
e baki.
Tare da Abie suk
a shiga, yayinda gaba
ɗ
aya hankalin Anam ke ga littafin data
ɗ
auka mai tambarin company
ɗ
in nasu da alama samples
ɗ
in ayyukan sune a wajen. Koda taji shigewar tasu bata maida hankali kansu
ba, ta jima tana kalle-kalle, wasu su birgeta wasu ta ta
ɓ
e baki har
ta fara hamma. Sai kawai ta zame ta kwanta a kujerar.........
✍
KU DAI KU GARZAYO A DAMA DAKU A CIKIN WANNAN ZAZZAFAR TAFIYAR CIKIN SALON NA ZAFAFA BIYAR MASU ZAFIN GASKE.
DUKKA LITTAFAN AKAN NAIRA DUBU DAYA (1k) KACHAL
IDAN KUMA DAYA KIKE SO (30
0)
BIYU (400)
UKU (500)
HUDU (700)
KARKU BARI A BAKU LABARI, DAN WANNAN SALON NA DABAN NE KUMA TAFIYAR MA TA DABAN CE!
ZAKU TURA KUDIN A WANNAN ACCOUNT DIN ME DAUKE DA SUNAN
HAFSAT UMAR KABIR
ZENITH BANK
2270637070
SAI A TURA SHAIDAR BIYA
N
07040727902
IDAN KUMA KATI NE KU TURA TA WANNAN NUMBER HADE DA SHAIDA
09134848107
KARKU BARI AYI BABU KU, KU GARZAYO MU DAMA A CIKIN WADANNAN GWALA-GWALAN LABARAN MASU MATUKAR SANYA NISHADI.
MUNGODE DA ZABIN ZAFAFA BIYAR A KOWANNE LOKAC
I.
SAI MUN JIKU MUTANEN AMANA!
💃🏼💃🏼💃🏼
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu_*
😭🙏🏽
*_Typing
📲
_*
*_
❤
🔥
BABU SO....!!
❤
🔥
_*
_(Miya kawo kishi?)_
*_Bilyn Abdull ce
🤙🏻
_*
*_Ƙarshen free pag
e_*
*_05_*
...........Sun jima a ciki yana nunama Abie abubuwa, yanda yaketa faman bayani da murmushi saika rantse bashi baneba. Dan har dariya sukeyi tare da Abie. Kiran sallar la'asar ne ya fiddosu, hakan yayi dai-dai da shigowar
ɗ
aya daga c
ikin ma'aikata office
ɗ
in, sannan kuma dai-dai da farkawar Anam data sha barci hankali kwance sanyin ac ya gama ratsata.
Shigowar ma'aikacin mai suna Abeed tazo masa a bazata, dan hankalinsa gaba
ɗ
aya nakan system
ɗ
in gabansa, sai sallamarsa da bu
ɗ
e ƙofa ne a lokaci guda suka shiga kunnensa. Da sauri ya
ɗ
ago idanunsa batare daya amsa sallamar Abeed
ɗ
in ba ya kai dubansa gareta. Anam da bata san mike faruwaba duk da itama taji sallamar tai yunƙurin miƙewa tana laluben veil
ɗ
inta da nufin
ɗ
an lullu
ɓ
a
ma jikinta. Abie ya riga ya shige toilet
ɗ
in cikin office
ɗ
in
ɗ
aura alwala tunkan sallamar Abeed....
“You are vary stupid!! Zaka shigo min kai tsaye”.
A yanda yayma Abeed tsawar da jefa mata rigar suit
ɗ
insa dake a jikin hanger ba shi Abeed
ɗ
in ba
hatta ita sai da ta zabura. Da sauri ta
ɗ
ane kujerar baki
ɗ
aya ta ƙudindune kanta dan sam bata ƙaunar tsawa a rayuwarta. Cikin rufewar ido da manta Abie na'a office
ɗ
in ya sake dakama Abeed tsawa da cigaba da masa masifa. Shi dai yay ƙasa da kansa dan bai
san laifinsa ba anan har yanzu, tunda ya san ya yi sallama ya kuma yi knocking....
“Get out!!”.
Ya sake fa
ɗ
a a tsawace. Da sauri Abeed yay baya da rufe ƙofar. A fusace ya maida dubansa ga Anam da ke leƙosu ta cikin rigarsa. Ya watsa mata wata uw
ar harara, cikin garga
ɗ
i mai kaushi,
“Idan kika ƙara fitowa da wannan ƴan iskan kayan saina kashe fuskarki da marukan da bazata ganuba. Stupid girl! An fa
ɗ
a miki nan muna buƙatar sune”.
Baki ta tura gaba duk da ta mugun tsorata da yanayinsa. “T
o ni Yaya MM wannan duk sune kayana ai, kuma ni su na iya saw.......”
Ganin ya yunƙuro zai tashi ta miƙe da sauri ta koma bayan kujera fuska a kwa
ɓ
e. Ƙwafa yay da sake watsa mata harara. Abie dake tsaye da ga bakin ƙofa yana kallonsu tun
ɗ
azun basu lu
ra da shi ba yay murmushi, domin kuwa wasu abubuwa masu ban mamaki ya hango a cikin ƙwayar idon
ɗ
an nasa, ya girgiza kai kawai da ƙarasowa ciki. Sai lokacin Shareff ya lura da shi. Ƙasa yay da kansa dan shi gaba
ɗ
aya yama manta Abie na'a office
ɗ
in. Miƙewa
yay sum-sum ya nufi toilet batare da ya yarda sun ha
ɗ
a ido da Abie ba. Shima baice masa komai ba sai binsa da yay da kallo kawai. Anam dake a la
ɓ
e sai da taga ya shige sannan ta fito, cikin ta
ɓ
e fuska ta ƙaraso inda Abie yake tana fa
ɗ
in,
“Uhhm Abie
ALLAH Yaya Shareff baida kirki, yanama staff
ɗ
insa ihu bai masa komaiba kuma”.
Nanma murmushi kawai Abie yay baice komai ba. Zata ƙara magana Ya Shareff
ɗ
in ya fito tai saurin komawa bayan Abie ta
ɓ
uya. Sai dai hakan bai hanata ganin hararar daya wat
so mata ba.
★★★★★
Washe gari su Abie suka wayi gari da shirin kai ku
ɗ
in auren Ya Shareff, wanda dama yana
ɗ
aya daga cikin dalilinsa na zuwa Nigeria, dan data Anam ne kawai turota zaiyi tunda yasan akwai mai iya mata komai ai. Ita dai Anam b
ata san mike faruwaba ma, dan ta jima bata tashi a barcin safe ba kasancewar daren jiya tunda aka
ɗ
auke wuta ta kasa komawa barci saboda zafi, duk da kuwa Mom ta kawo mata fan ta kunna mata saboda tsaki data dinga zubama su Husna kamar wata dangin tsaka, s
ai dai kuma fahimtar iya gaskiyarta ne yasa Ikram zuwa ta fa
ɗ
owa Mom
ɗ
in. Ganin akwatuna har set uku a falon Mom masu shegen ƙyau da tarin kayan sa rana ya sata tambayar Ya Khaleel first born
ɗ
in Mom. Shima dai saurayine zangarere da shi dan yana shekara t
a 26 a duniya. Khaleel ƙyaƙyƙyawa ne shima kuma nutsatstse. Sai dai akwai tsare gida da rashin son raini harma yafi Shareff zafi, dan shi Shareff inhar baka shiga gonarsa ba babu ruwansa da kai,