Showing 81001 words to 84000 words out of 216641 words
/>
aukar ciki duk ta wajig
aki miji na gudunki inaga kin haihu, wlhy yara haukataki zasuyi ki fita hayyacinki. Baki ga miji hatta da followers naki sai sun gudu, dama kece mai kankaro mana mutunci saboda a yanzu kina cikin manyan tiktokers dake lokaci da kuma tarin followers a arewa
cin Nigeria, sunanki ya riga yayi zarra, da kin saki video tamkar wuta jaje haka yake danne duk wani posting, kiyi tunani”.
Da ƙyar ta iya ha
ɗ
iye hawayen da suka ciko mata ido saboda maganganunsu sun matuƙar shigarta. Ta sake nisawa cikin
ɗ
acin zuciy
a batare data kallesu ba. “Naji duk bayanan ku, sai dai ban san yaya kuke so nayi da cikin ba tunda ya riga ya shiga jikina, tun kafin faruwar haka ya kamata na
ɗ
au mataki, amma a yanzu na riga nayi latti..”
“Bakiyi latti ba Fady, har yanzu kina da
sauran dama”.
Ido ta tsirawa Bibah da tai maganar. Bibah ta jin jina mata kai da cigaba da fa
ɗ
in, “Da gaske bakiyi latti ba, kwata-kwata cikin ana maganar ko wata biyu bai cika ba, ki zubar da shi kawai, hakan zai baki damar sasantawa da mijinki tare
da fatattakar shegiyar yarinyar can a rayuwarsa. Idan ya fara nuna son ƴaƴan da kansa sai ki bama cikin damar shiga hankalinki kwance”.
Sosai maganar ta doki ƙirjin Anam dake saurarensu ta jikin window, dan a inda take zaune windown
ɗ
akin Fadwa ne
, tun kuma shigarsu
ɗ
akin tana iya jiyo tattaunawarsu, sai dai da farko bata maida hankali ba sai da Amal ta fara danganta ciki da matsalar Fadwa. Duk da bata son Fadwa addu'a take a ranta kada ta
ɗ
auki shawarar su Sima........ Ring
ɗ
in wayarta ne ya katse
mata tunani, Mamie ce, hakan ya sata mikewa a wajen tilas tana amsa kiran dan video call ne.....
Wayarta da Mamie ta hanata jin ƙarshen hirar su Fadwa, dan dai-dai tana kammala wayar suke fitowa kowannensu fuskarsa
ɗ
auke da dariya. Su dukansu ka
llon banza suka shiga watsa mata suna jan tsaki, wasun su ma har da jeho mata kalmar zagi. Batako kalli inda suke ba, tamayi kamar bata gansu ba. Koda Fadwa ma ta dawo daga rakkiyarsu bata nuna ta ganta ba itama.
Itama ciki ta koma zuciyarta na kaika
wo na neman mafita duk da bata san yaya ake ciki ba a yanzu. Fadwa ta kar
ɓ
i gurguwar shawararsu kokuwa?Ba komai ta fahimta a hirar tasu ba dan ma suna ha
ɗ
awa da turanci ne shiyyasa na zubda cikin yafi tsaya mata a rai. Ganinta shiru yasa Aysha data fito a
wanka tambayarta ko lafiya. “Babu komai” ta bata amsa tana mikewa itama ta fa
ɗ
a bayi.
Kusan sati
ɗ
aya dayin wannan magana har Anam ta sakankance Fadwa bata amshi shawarar ƙawayenta ba sai kawai ga Khaleel da yazo
ɗ
aykarta an tashi aiki yake sanar m
ata Fadwa na asibiti ta samu miscarriage. Tsabar yanda zancen ya daketa batama san sanda ta maimaita kalmar miscarriage
ɗ
in ba cikin waro iro. Da damuwa a fuskar Khaleel ya gya
ɗ
a mata kai. “To ya za'ayi, haka ALLAH ya ƙaddara, wajen 3 na yamma Aysha ta kir
ani wai Fadwa tace cikinta na ciwo ta rakata asibiti. Suna zuwa likita yace cikintane ke son fita yay mata allura don hana faruwar hakan amma ba'a dace ba. Yanzu haka su Mom ma duk suna can nima dan
ɗ
aukarki na fito dan ta zubar da jini sosai gaskiya”.
Har cikin rai Anam kejin zafin abin dan ta tabbatar Fadwa da kanta ta zubar da cikin nan, kuma tabbas da likitan suka ha
ɗ
a baki dan a
ɓ
adda kama wa Ayshan. Jin batace komai ba Khaleel ya dubeta. “Ya naji kinyi shiru?”. Numfashi ta fesar da zuƙa, cikin
kauda kai tace, “Ba komai ALLAH ya kiyaye gaba”. “To amin ya rabbi. Amma dai kowa baiji da
ɗ
in fitar cikin nan ba. Yaya Shareff ma koda na kirasa kasa magana yayi ya yanke wayar. Sai daga baya na sake kiransa wlhy bakiji muryarsa ba kamar yayi kuka. Hakan
yasa na fahimci ba ƙaramin so da ƙwallafa rai yayi akan cikin nan ba fiye da kowa”.
“Huhmm!”.
Kawai Anam ta iya cewa saboda sun iso asibitin. Duk ƴan gidansu suna a wajen har Mommy da Gwaggo Halima. Ta gaida kowa da tambayar mai jiki ta koma kusa
da Aysha. Babu jimawa da zuwansu su Abbah ma suka iso, daga gani daga wajen aiki suka wuto nan suma. Har sannan ba'a bar kowa yaga Fadwa ba. Amma dai doctor yace da sauƙi sun mata allurar barci ne dan ta jigata matuƙa.
Kasancewar kusan duk daga wa
jen aiki ko makaranta sukayi nan Daddy yace suje gida haka nan abar wanda zai zauna da ita. Gwaggo da ƙanwar Fadwa
ɗ
in aka bari, sai Gwaggo Halima da tace sai zuwa anjima zata tafi ita. Su dai sallama sukaui musu suka wuce kowa na cigaba da jajanta abun a
ransa.
Washe gari kafin su wuce office nan suka fara zuwa ita da Khaleel, sai Aysha data biyosu dan kawo breakfast. Sun samu Fadwa zaune tana waya da alama ita da mijinta ne, dan sai faman marairaice murya take hatta da Gwaggo dake kusa da ita ba
wani jinta take ba. Ganin tana waya Khaleel ya fita dan ganin doctor, Aysha tabi bayansa da sauri dan tana son amsar ku
ɗ
i a wajensa nayo cefane daya manta bai bada ba. Gwaggo da tun shigowarsu tai kamar bataga Anam ba ta miƙe tana
ɓ
antarar goro. Hanyar fit
a ta nufa dan so take ta tare Khaleel a waje ta amshi ku
ɗ
i itama. Ɗakin ya rage daga Anam sai Fadwa dake waya tana
ɗ
an
ɗ
aga murya yanzu wai dan Anam taji. Anam
ɗ
in kuwa tana ji, sai dai tayi kamar bataji
ɗ
in sai faman buga game take a waya. Lokaci-lokaci t
akan kai yatsa ta gyara zaman gilashinta.... Tsakin da Fadwa taja lokacin da ta kammala wayar yasa Anam
ɗ
an dubanta. Kallon juna sukai cikin ido, Anam ta janye nata cikin halin ko in kula.....
Yanda tayi sai ya batama Fadwa rai, duk da halin da ta
ke ciki muryarta ko fita bayayi da ƙyau ta watsama Anam harara da jan tsuka a karo na biyu. “Ban cika son ganin wanda ban gayyata cikin lamurana ba, ko kuma ban sani ba ko zargin namu ya zama gaskiya ne lashemin jariri akayi..”
Da turanci tai magana
r, hakan yasa komai ya shiga kunnen Anam. Batai niyyar harta bar asibitin ba tai magana amma sai ta kasa hakan, dan a wannan ga
ɓ
ar taga ya dace ta bama Fadwa amsa dai-dai da ita. A hankali
ta taka gaban gadon tana zira wayarta a aljihun wandon uniform
ɗ
int
a na hidimar ƙasa. Babu alamar tsoro ko shakka a cikin idanunta ta tsaya gaban Fadwa dake mata kallon mamaki. Idanunta dake cikin farin gilashi ta lumshe ta sake bu
ɗ
ewa akan Fadwa. “Tabbas jaririnki kam cinyesa akai amma da allurar zubda ciki. Dan haka mas
u zargin zan basu amsar da suke bukata har shi mai cikin dan yasan
ɗ
ansa ko ƴarsa sun salwantane ta hanyar abortion bisa shawarar ƙawayenki masu
ɗ
auraki a hanyar da bazata ta
ɓ
a
ɓ
ullewa da ke ba. Ai ban san ke
ɗ
in cikon bench bace ba sai yanzu. Ki fita a sa
bgata, idan kuma kikace zaki iya dani wasan biri zanyi da ke a tsakkiyar kasuwa na rantse da ALLAH! Be careful”. Ta ƙare maganar da
ɗ
alla yatsunta biyu a saitin fuskar Fadwa tana wani irin murmushi da kashe mata ido
ɗ
aya.
Numfashi Fadwa taja da ƙa
rfi, dan tun fara maganar Anam tai sumar wucin gadi........
✍
🏻
_Wannan yarinya tsaurin idonta yayi yawa kudinga mata fada ta kiyaye Fady babynmu inba hakaba za'ai yakin duniya na 79 a kanta
☹
️
👩🏻
🦯
_
_ZAFAFA BIYAR_
*_INAYAH_*
_MamuhGee_
*_
GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_
*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_
*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_
*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_
_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*
YADD
A ZAKU BIYA KUDIN BOOKS
👇🏾👇🏾👇🏾
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070
SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:
07040727902
IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA
👇
09134848107
*_[10/26, 1:26 PM] Marsy
😘
: *_Typing
📲
_*
*_
❤
🔥
BABU SO....!!
❤
🔥
_*
_(Miya kawo kishi?)_
*_Bilyn Abdull ce
🤙🏻
_*
*_BABU SO
👉🏻
AREWABOOKS_*
https://arewabooks.com/book?id=63447a616580db4ec203d718
*_25_*
........“A'a lafiya?”.
Khaleel dake shigowa ya fa
ɗ
a idonsa a ka
nsu. Baya Anam ta
ɗ
an ja tana murmushi, ta girgiza masa kanta. “Ba komai Yaya ina dubata ne kawai”.
“Okay tom ai haka yana da ƙyau. Bara nima mu gaisa sai mu wuce kar ki makara”.
Kai kawai ta jinjina masa. Ta watsama Fadwa harara ta juya ta
fice a
ɗ
akin. Da ƙyar Fadwa take iya amsa tambayoyin Khaleel, gaba
ɗ
aya a birkuce take da kalaman Anam. Domin kuwa zancen Anam
ɗ
in na nuna mata tabbas taji duk shirunsu da su Sima kenan. Cikin ƙanƙanin lokaci zufa ta gama jiƙe mata jiki. Har Khaleel ya fah
imci haka ya tambayeta ko jikin ne?. Kanta ta jinjina masa cikin kaƙaro murmushi. “Kawai inaga allurar da sukai mince bata gama sakina ba barci nake ji”.
“Ayya ALLAH ya ƙara lafiya. Doctor
ɗ
in ma yace zuwa anjima zai sallameki, inaga bara na ajiye An
am a wajen aiki karta makara zan dawo yanzun”.
Kanta kawai ta iya jinjina masa nan ma. Yana fita ta jawo wayarta cikin rawar jiki. WhatsApp ta shiga, ta ha
ɗ
a group da sauri tare da adding su Siyyah a ciki. Cikin sa'a ta samu Bibah da Sima a online. Cik
in bada umarni tace suyi kiran Amal da Siyyah su hau online tanada magana da su. Duk sun san tana asibiti tun jiya, sai dai basu zo ba kamar yanda suka shirya har sai ta koma gida dan karma wani ya zargi wani abu. Tsoron yin voice note wani yajita ko kiran
su ya sata tafa musu duk yanda tai da Anam yanzu. Suma hankalinsu ya tashi amma duk sai suka danne kowa ya shiga fa
ɗ
in albarkacin bakinsa.
Maganar Sima ta sakasu duk maida hankalinsu gareta, dan zancen ya dauki hankalinsu. *Sima* _Inaga ba hankal
inmu ya kamata mu tayar ba, idan ita tace kwalba ce uwar sheri sai mu nuna mata mu
ɗ
in gilasai ne mun fita ha
ɗ
ari. Kafin ta fa
ɗ
ama wani zancen nan dolene mu juya komai kanta,
hakan ma zai zama hanya mai sauƙi da zata bar miki gida dan koshi mijinki daba son
cikin yake ba na tabbatar sai ya tsaneta._
Cikin
ɗ
an tsumar jiki ta tafa saƙo tana tagging maganar Sima. _Kinga Sima bar zagaye-zagaye fa
ɗ
i minene shirin naki kai tsaye kawai dan ALLAH_.
*Sima* _Kafin ta fa
ɗ
i kin zubar da cikin mu zamu fara
sanarwa itace ta zuba miki maganin zubda ciki._
*Bibah* _Ta yaya hakan zata faru tunda bamu da wata hujja Sima?!”._
*Sima* _Muko keda hujja. Doctor zamu samu ya fa
ɗ
ama su cikin ya zube ne ta hanyar magani da aka sha, bayan kowa ya gama ji da
ɗ
auk
ar
ɗ
umi akan maganar mai-aikinki ta tabbatar musu taga shegiyar sanda take zuba maganin. kinga sai mu samu ƙwaya asa a abinda kika sha na karshe dan ya zama shaidarmu ta biyu, yanda kowa yasan ita da iyyenta ba ƙaunarku suke ba tuni za'a yarda wlhy”_.
*Siyyah* _Woow gaskiya wannan shawaran yayi Sima. Shiyyasa kike birgeni, dan kuwa na tabbatar wannan maganar bazata zama ta wasaba. Maybe ma a kanta har sai iyayen Shareff sun maidata inda ta fito”._
A hankali Fadwa ta sauke ajiyar zuciya
tana murmushi, jin motsin kamar za'a shigo ya sata ajiye wayar da sauri ta zame ta kwanta tana fidda numfashi
ɗ
a
ɗɗ
aya.
★
Kamar yanda suka shirya
ɗ
in hakance ta kasance. Dan kuwa bayan dawowar Khaleel Doctor yake sanar masa bayanan bincikensu akan z
ubewar ciki. Hankalin Khaleel ya tashi a take ya kira Daddy a waya ya sanar masa. Cikin ƙanƙanin lokaci magana taje kunen kowa daya dace, dan haka daga asibiti gidan su Shareff aka wuce da Fadwa. Anan su Gwaggo suka tirketa da tambayoyi. Fa
ɗ
a musu tai ita
wlhy bata sha komai ba dan cikin ya zube. Daga dai gama shan lemo cikinta ya kama ciwo shine tace Aysha ta rakata asibiti, suna kuma zuwa Doctor yace cikin na barazanar zubewa. Yay mata allurar kariya daga hakan amma sai ba'a dace ba. Kan kowa ya kulle da
zancen, daga ƙarshe Abbah ya tambayi su nawane a gidan.
Cikin kukan da take faman shar
ɓ
a ta sanar masa su hu
ɗ
u da mai aiki sai maigadi a waje da Khaleel da sai dare yake zuwa, da safe kuma ya fice. Babu
ɓ
ata lokaci aka tattaro kowa har maigadi sai
kulle gidan yayi. Su Anam dama daga wajen aiki nan suka yo. Kafin kowa yace komai Gwaggo Halima ta fara zazzaga masifa akan bazata yarda ba, duk wanda ya salwantar mata da jika sai inda ƙarfinta ya kare, Hakama Mommy sai kumfar baki take. Itako Gwaggo sai
ta saka kuka tana kafe Anam da kallo...
Hakan yasa kowa maida hankali kan Anam
ɗ
in. Ta nuna Anam da yatsa tana sake fashewa da kuka. “Kar ku raba
ɗ
ayan biyu yarinyar nan ce ta aikata. Lallai ilallah itace da wannan aika-aikar, tunda tana ganin Must
apha ya mata nisa shiyyasa ta ƙulla wannan sharrin na salwantar masa da
ɗ
an tayi. Kai wannan yarinya anyi azzaluma makira, dama yaya
ɗ
an
ɗ
an uba zai ta
ɓ
a son abokin burminsa da alkairi, dama ni dai dan kar ace an hanata zuwa ne amma naji ajikina wani abu m
ai muni zai faru, sai dai banyi zaton mai girma irin wannan ba........”
Abbah ya katseta da sauri cikin
ɓ
acin rai, “Haba Gwaggo wannan wace irin magana ce haka. Yaya Anam zatai wannan babban al'amarin nawa take?”.
“Eh kace haka fa, Abubaka
r kasan miye mace kuwa? To mace ko ƴar kwana
ɗ
aya ce ta wuce da saninka a fanin makirci da shai
ɗ
anci. Idan kana ganinta karama wlhy sai ta aikata maka abinda mai
ɗ
ari bazaiyiba. Kuma idan kitsa mata hakan akayi fa...”
“Wannan dai maganar ba
shi da amfani gaskiya a bari dai ayi bincike. Ƙilama ita Fadwan da kanta tasha abint.....”
“A'a gaskiya Yaya kar kai irin wannan yanke hukuncin. Taya za'ai ciki na jikinta ta zubar”. Gwaggo Halima ce ta katse Daddy a matuƙar harziƙe mai maganar.. Ran
Daddy ya ƙara
ɓ
aci amma sai baice komai ba yay shiru. Abba ne ya ƙara dakatar da hargowar Mommy da Gwaggo. Dole sukai shiru aka fara yima Aysha tambayoyi. Bayan ta gama bada amsa aka juya kan Anam da zuciya tazoma wuya da kalaman su Gwaggo Halima duk da b
a komai take fahimta ba saboda hausa sukeyi. Tambayarta itama Abbah ya shigayi sai dai ta kasa bada amsa ko guda ta saki kuka....
“You see! Kun gani ko. Shi mara gaskiya ai ko'a ruwa ji
ɓ
i yake. Munafuka dangin tsiya wlhy ko za'a tada yaƙi bazan yar
da ba”.
Mommy ce mai maganar, dan haka Daddy ya katseta a tsawace har sai da Anam ta zabura ita da su Aysha. Fadwa ta watsama mai-aikinta harara cike da garga
ɗ
i saboda hango tsoro da firgici cikin idanunta. Ƙyale Anam Abbah yayi ya maida hankalinsa gamai
aikin dan ya fahimci zuciya ce ta tokare Anam
ɗ
in. Tiryan-tiryan yanda suka tsara mata ta fa
ɗ
a. Ko ha
ɗ
iyar yawu bata gama ba su Mommy suka hargitse falon da hargowa har suna kaima Anam duka da ranƙwashi sai dai Khaleel ya fara kareta. Duk yanda su Daddy s
uka so suyi shiru hakan ya gagara. Dole Khaleel yaja