Showing 105001 words to 108000 words out of 216641 words

Chapter 36 - BABU SO COMPLETE

10 Sep 2026

34

sai da Abie ya kaita asibiti da kansa aka bata gado. Dan haka har yamma tana can tare da Aunty Mimi da Abie

ɗ

in, sai su Mom da su Daddy da sukaje daga baya dubata. Wannan ya kawo ƙaraci

n armashin bu

ɗ

ar kai da akai na amaryar Maheer, bayan sallar la'asar danginta da wasu a dangin Mom sukai mata rakkiya gidan mijinta. Gida yayi ƙyau dan Maheer ma yayi ƙoƙari sai sambarka. Sannan iyayen amarya ma sunyi nasu ƙoƙarin dan kun san dai Mom dama

duk inda take na masu manda ne. (Tana bala'in son hu

ɗɗ

a da masu ku

ɗ

i a gidan sanyi

🤣

).

         Tun a ranar mafi yawan baƙi suka kauce dan uwar bikin a birkice take. Tako'ina Mommy

ɗ

in ta birkicema kowa. Gida yayi lafiya, baƙin da suka rage kalilanne, Hak

an yasa koda aka sallamo su Anam daga asibiti sanda suka shigo gidan tsitt yake.

      Washe garin data kasance lahadi sai ga mahaifin Fadwa har gida ya maido Fadwa, babu ragi yay mata tatas a gaban su Daddy ita da Mommy. Fafir kuma yaƙi sauraren zantuk

an Gwaggo duk da uwa take a garesa. Wannan dattako daya nuna ya matuƙar faranta ran kowa a gidan ciki harda Shareff da aka sashi zuwa gidan. Daga ƙarshe kuma ya bisu da nasihar zaman haƙuri dana riƙe junansu domin samun kwanciyar hankali da nutsuwar zuciya

. Bayan wucewarsa su Daddy suka sake zama da Shareff, sun basa umarnin ƙarasa abinda ya rage masa dan nan da sati

ɗ

aya amarya zata tare

ɗ

akinta. Yaso yace su

ɗ

an ƙara masa amma baiga wannan damar a fuskokinsu ba dan umarni suka bashi ba shawara ba. Daddy ku

ma ya turkesa a wajen yace ya biyasa ku

ɗ

in sadaki dan shine ya ranta aka biya a waccan ranar. Dole yayma Daddy transfer

ɗ

in ku

ɗ

insa take a wajen sannan ya barsa ya tafi.

       Ƙin shiga wajen Mommy yayi dan wasan

ɓ

uya yake da ita tun ranar, ya aika Aysha

ta kira masa Fadwa tazo su wuce. Amma sai Mommy tace a fa

ɗ

a masa Fadwan ta ƙarfi ce idan yanada ƙarfin yazo ya ƙwata. Murmushi kawai yayi sanda Aysha ta zo masa da amsa, batare da yace komaiba ya shiga motarsa ya fice a gidan dan gwara wannan wasan

ɓ

era d

a magen da yake da Mommy

ɗ

in akan tunkararta face to face a yanzun.

        



Kamar wasa ciwo ya kwantar da Anam sai da aka kwasheta aka koma da ita asibiti a daren yau. Dawowar su Amrah cikin gida yasa su Mom suka sani, dan daga Mamie har Abie da Aunt

y Mimi duk suna acan asibitin. Duk da dare ya farayi haka Abbah da Daddy suka fita, Khaleel ne ya jasu a motar bayan sun kira Abie sunji asibitin da suke.

        Lokacin da suka iso har an bama Anam

ɗ

in gado amma saka mata ruwa barci ya

ɗ

auketa. Ta rame

sosai dayin wani irin fayau da ita, suna cikin jajantama juna Shareff ya shigo, Khaleel ne ya  tura masa sms ya sanar masa sanda zasu taho, dan haka ganin nasa ya bama kowa mamaki har Abie ya kasa haƙuri yay magana.

     “Babana waya saka fitowa a wannan

daren haka? Ga anguwarku da nisa?”.

    Ƙaramin Murmushi yay idonsa na satar kalllo Anaam dake barci duk ta ko

ɗ

e tayi fayau da ita abin tausayi..........



_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*

_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*

_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARI

NA_*

_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*

_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*

_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_

*_Littafi biyu 400_*

*_Littafi uku 500_*

*_Littafi hudu 700_*

*_Littafi biyar 1k_*

YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS

👇🏾👇🏾👇🏾

ZENITH BAN

K

HAFSAT UMAR KABIR

2270637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:

07040727902

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA

👇

09134848107

*_ALLAH ka gafartama iyayenmu

😭🙏🏻

_*[11/3, 12:24 PM] Marsy

😘

: *_Typing

📲

_*

*_





🔥

BABU SO....!!





🔥

_*



_(Miya kawo kishi?)_

*_Bilyn Abdull ce

🤙🏻

_*

*_BABU SO

👉🏻

AREWABOOKS_*

https://arewabooks.com/book?id=63447a616580db4ec203d718

*_37_*

.........Kiran sallar farko ya farka, dama ba wani barcin kirki yayi ba, dan bai

baro asibiti ba a daren jiya sai kusan ƙarfe

ɗ

aya, shima sai da Abie ya korashi dan suma duk lokacin suka wuce aka bar aunty Mimi kawai da Anam dake barci. Sai da ya watsa ruwa kozai samu ƙarfi sannan yay alwala ya fita massallaci, gari ya

ɗ

anyi shaa ya s

higo gidan, ya

ɗ

an ja tsaki dan gaba

ɗ

aya gidan yay masa wani irin girma, yayi niyyar sakama Fadwa ido yaga iya gudun ruwanta amma a yau yaji bazai iya hakan ba, dan ya kula sai ya fito mata ta inda bata zato sannan zasu samu dai-daito. Wayarsa ya

ɗ

auka ya

na zama bakin gado dayin ƙaramar ƙwafa, aunty Mimi ya kira, bugu biyu kuwa ta

ɗ

auka suka gaisa, ya tambayi yamai jiki tace da sauƙi amma bata tashiba har yanzun dai.

     “Masha ALLAH, nima zan shirya yanzu zan shigo, ko kuna buƙatar wani abu ne shiyyasa

na kira?”.

    Aunty Mimi ta amsa da “To ALLAH ya kawoka lafiya. Bama buƙatar komai tunda bata tashiba balle aji ko ita tana son wani abu

ɗ

in”.

        “Okay to sai nazo”.

Ya fa

ɗ

a yana yanke wayar. Bai wani jima ba ya kammala shiryawa ya fice, sai da

ya shiga mota ya fara kiran number Fadwa, harta tsinke ba'a

ɗ

agaba, ya sake tsuke fuska ransa na ƙara ƙuna dan ya tsani raini a rayuwarsa. Wayar ya jefa kujerar gefansa yay ma motar key ya fice.

        Gama wayar aunty Mimi babu jimawa ta farka, da ta

imakonta taje toilet dake a cikin

ɗ

akin, jikinta sam babu ƙarfi, hakan yasa Aunty Mimi taimaka mata ta

ɗ

an watsa ruwa mai

ɗ

umi sosai sannan tai alwala suka fito. Murya a karye irin ta mara lafiya tace, “Ummie bazan iya salla a tsaye ba ina ganin jiri”. Tai

maka mata aunty Mimi tai ta zauna kan sallaya, dai-dai nan masu gyara

ɗ

akin suka shigo tare da wata nurse. Su dukansu suka gaida Aunty Mimi da tambayar mai jiki, ta amsa musu da fara'a.

        Gyaran gado mai sharar ta fara, yayinda Nurse

ɗ

in ke tsaye t

ana jiran Anam ta idar. Sai da tai addu'a Nurse

ɗ

in ta taimaka mata ta koma saman gado, kwancia ta ƙarayi dan gaba

ɗ

aya batajin ƙarfin jikinta. Harta lumshe ido sallamarsa ta sakata bu

ɗ

ewa, kallo

ɗ

aya tai masa ta maida ta rufe abunta fuskarta na sake tsuke

wa. Gaisheshi Nurse

ɗ

in tai hakama mai sharar, ya amsa sama-sama yana ƙarasawa gaban aunty Mimi ya ajiye ledojin hanunsa. Aunty Mimi dake dubansa da murmushi tace, “Babana mun hanaka barci ko?”.

      Murmushi ya

ɗ

anyi da kaiwa zaune a

ɗ

ayan gadon dake

ɗ

a

kin, ya rissina yana gaisheta kafin ya bata amsa da “Ko badan kuba dole na fito ai yau akwai office”.

        “Tofa ango guda da zuwa office”.

   Idanunsa ya sauke akan Anaam batare daya ce komai ba, cikin son basar da zancen yace, “Har yanzu bata tashi

ba?”. Kallon Anaam aunty Mimi tayi, ganin tayi luff kamar bata jinsu tai ƴar dariya. “Yanzun nan tai salla ma, tana komawa saman gadon kana shigowa. Sallamar Doctor ta hanashi cewa komai, tare yake da nurse

ɗ

in

ɗ

azun, ya miƙa masa hannu suka gaisa yana tam

bayar yamai jiki. Da aunty Mimi ma suka gaisa sannan ya ƙarasa gaban gadon.

       Cikin tsokana yace, “My patient barcine ko likimo?”. Duk da ta jisa bata motsa ba, sai dai ta

ɗ

an bu

ɗ

e idonta ta kallesa ta maida ta rufe. Murmushi yayi da sake fa

ɗ

in, “Alh

mdllh ALLAH ya ƙara lafiya. Sister Rabi taimaka mata ta tashi”.

     Da taimakon Nurse daya kira sister Rabi ta tashi, sai langa

ɓ

ewa take kamar zata saki kuka, cikin lallashi doctor yake mata ƴan tambayoyi akan yanayin jikinta tana bashi amsa, ko sau

ɗ

aya

taƙi yarda ta kalli sashen da Shareff yake. Bayan doctor ya kammala ya bada umarnin a bata abinci ko ka

ɗ

an taci zai aiko a sake saka mata ruwa da allurai uku, dan suna buƙatar ta samu barci sosai da alamu suka nuna kwana biyu bata samu. Koda ya fice shi d

a Nurse

ɗ

in bata yarda ta kalli inda yaken ba, saima ƙoƙarin kwanciya da taso yi aunty Mimi ta dakatar da ita. Idanunta ta

ɗ

ago cikin marairaicewa ta kalli aunty Mimi, har ƙwalla sun taru dan ma gilashin idonta ya

ɗ

an

ɓ

oyesu duk da fari ne tas, karaf suka

ha

ɗ

a ido, ta sake yin kicin-kicin da

ɗ

auke kanta tamkar bata gansa ba. Shiko ya kafeta da nasa idanun sai dai shima tashi fuskar tsamm take babu wasa.

    “Ummie jiri”.  

Ta fa

ɗ

a a hankali.

“Na sani mamana ki daure kici abinci kamar yanda doctor yace s

ai ki kwanta

ɗ

in. Bata iya musu ba, dan haka tai shiru. Aunty Mimi ta bubbu

ɗ

e ledojin da Shareff ya shigo dasu, kayan tea ne a leda

ɗ

aya,

ɗ

ayar kuma abincine dai-dai cin mara lafiya kuma abinda Anam

ɗ

in take matuƙar so. Amma da yake daru takeji sai tace it

a bata son shi, aunty Mimi sai lallashinta take amma ta kafe ita bata sonsa a kira Mamie ta kawo mata wani.

     Sarai yana jinsu amma bai tanka ba, sai danna wayarsa yake kai kace hankalinsa baya kansu sam. Ana cikin badaƙalar Khaleel ya iso. Cikin shiri

n office yake, ya gaida aunty Mimi da Shareff

ɗ

in yana ajiye basket na abinci da Mom ta aikosa ya kawo. Kafin ya karasa gaban gadon yana kallon Anaam da ƴar sakin fuska dan shi murmushi ma kakan da

ɗ

e baka gani ba tare da shi. “A jiki yayi sauƙi granny tund

a gaki zaune, jiya har mun fara ƴar ƙwalla da murnar cin gummba”.

    Murmushi ta saki tana kallon Khaleel

ɗ

in kamar ba ita ke bori ba. “Kai Yaya Khaleel, kai ashe soma kake na mutu?”.

     Murmushi yayi shima a karon farko, “To Granny na sani ko lokaci

yayi jikin tsufa”.

          Ta

ɗ

an hararesa tana

ɗ

auke kanta, dariya yayi nan ma. A

ɗ

an shagwa

ɓ

e tace, “Yaya mika kawo min?”.

   “Breakfast ne Mom tace a kawo miki kafin su ƙaraso”.

   “Na gode”.

Ta fa

ɗ

a tana maida dubanta ga Aunty Mimi da ke kallon

Shareff daya miƙe fuskarsa kicin-kicin kamar zaiyi aman wuta. “Ummie zanci”. Da ga shi har Aunty mimi kallonta sukai, yay mata wani mugun kallo ya

ɗ

auke kansa. Itama harara ta balla masa ta

ɗ

auke nata idon. Sarai yaga harar dan haka ransa ya ƙara

ɓ

aci, ba

tare da yayima kowa sallama ba ya fice abinsa.

     Daga aunty Mimi har Khaleel da kallo suka bisa.....

       



Yini guda ƴan dubiya nata leƙowa jefi-jefi, sai dai babu Gwaggo babu Mummy, Aysha ma satar hanya tai ta biyo su Mom da zasu zo tazo ta dub

a Anam

ɗ

in. Dan Mommy ta hana yaran

ɗ

akinta duka. Shareff dai bai sake leƙowa ba sai kusan takwas na dare, da alama daya tashi aiki sai da yaje gida sannan ya dawo nan dan jallabiya ce a jikinsa. Yanzu ma Anaam yitai kamar bata san ALLAH yayi ruwansa ba, s

hima kuma daga gaisuwa da yay da Aunty Mimi da wata ƴar uwar Mamie data zo duba Anaam

ɗ

in yaja bakinsa ya tsuƙe. Aumty Mimi suka fita zataima baƙuwar rakkiya aka barsu su biyu. Shiru

ɗ

akin ya

ɗ

auka kamar babu masu rai, sai ƙarar iskar fanka kawai kakeji, t

aƙi yarda ko sau

ɗ

aya ta kallesa sai faman cin apple

ɗ

inta take da aunty mimi ta yanka mata hankali kwance. Idanu ya

ɗ

an tsura mata amma duk da haka ta ƙi ta nuna tasan da zamansa....

      “A tunaninki wannan rashin kunyar taki zaisa ki samu biyan buƙata

r taki?”.

    Shiru babu alamar tama jisa tanata dai cin apple

ɗ

inta, ransa ya ƙara

ɓ

aci, cikin jin zafi da

ɗ

acin da muryarsa ta kasa

ɓ

oyewa yace, “Oh ga mahaukaci na magana ko? K! Ki shiga hankalinki wlhy, inba hakaba zakisha baƙar wahala a banza stupid

kawai”.

        Babu ko

ɗ

ar a cikin idanunta ta

ɗ

ago ta zuba masa su duk da suna cikin gilashi, “Yaya Shareff ALLAH bazai baka damar bani wahalar ba kuwa, dan hanyar jirgi daban ta mota daban. Aure ne dai nace bana so kuma komi za'amun bazan so ba dan ina

da wanda nake s......”

    Ji kake “bumm!” akan bakinta, sam batama lura da sanda har ya taso ya iso gareta ba. Ya ture hanunta da take ƙoƙarin

ɗ

aurawa saman lips

ɗ

inta ya maye gurbinsa da nasa yatsun biyu, cike da baƙar mugunta ya shiga

murzasu. Duk da d

ukan da take kaima hanun nasa bai janye ba sai da ya tabbatar ya murjesu san ransa sannan ya saki. “Karki fasa rashin kunya, nima bazan fasa

ɗ

aukar mataki akanki ba”. Ya ƙare maganar gab da fuskarta har yana busa mata numfashinsa da iskar bakinsa dake ƙams

hin mouth freshener na banana.

      Kuka ke son taho mata amma tanata ƙoƙarin dannesa dan taci alwashin bazata sake barin hawaye akan fuskartaba game da wannan auren, zata ƙwaci kanta da ƙarfinta kuma duk abinda za'ai mata sai dai ai mata bazata zauna za

man aure da shi ba. Shima baibi takanta ba dan harya fice ma abinsa rai

ɓ

ace. Taja wani shegen tsaki da

ɗ

aga gilashinta ta share ƙwallar da suka taru a fatar idon dan ta danne sauran ta hanasu tasiri. Koda aunty Mimi ta dawo bata tambayeta ina Shareff

ɗ

in

ba, da alama dai sun ha

ɗ

u a waje ne.

      Daga ita har shi haka suka kwana rai a

ɓ

ace. Washe gari ma shine ya fara zuwa asibitin, sai da yaje wajen doctor ya biya komai ya basu sallana sannan ya iso

ɗ

akin. Da aunty Mimi kawai yau ma ya gaisa, ƴar darun t

asa na kwance ta juyama ƙofa baya baima san idonta biyu ko barci take ba. Shine ya sanar ma aunty Mimi an sallamesu, tai godiya ga ALLAH sannan ta miƙe ta fara ha

ɗ

a kayansu. Ya

ɗ

auki kayan ya fita da su, ita kuma ta tada Anaam da dama idonta biyu ta taimak

a mata ta shirya sannan suka fito bayan doctor ya shigo sunyi sallama. Tsaye suka samesa a jikin motarsa yana waya da alama a cikin su Daddy ne. Ƙin yarda tai ta kallesa duk da shi tana jin nasa idon a kanta. Aunty mimi zata sakata gaba ta tirje akan ita d

ai baya take so, kokuma subi napep.

       Fa

ɗ

a aunty Mimi ta fara mata dan ta kaita wuya kuma, shiko kamarma bai san sunai ba ya shige motar abinsa bayan ya gama wayar tasa. Dole dai ta shiga gaban bisa tursasawar aunty Mimi........



🏻

_ZAFAFA BIYA

R_

*_INAYAH_*

_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*

_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*

_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*

_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*

_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_

*_Littafi biyu 400_*

*_Littafi uku 500_*

*_Littafi hudu 700

_*

*_Littafi biyar 1k_*

YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS

👇🏾👇🏾👇🏾

ZENITH BANK

HAFSAT UMAR KABIR

2270637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:

07040727902

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA

👇

09134848107

*_ALLAH ka gafartama iyayenmu

😭🙏🏻

_*

[11/3,

12:24 PM] Marsy

😘

: *_Typing

📲

_*

*_





🔥

BABU SO....!!





🔥

_*

_(Miya kawo kishi?)_

*_Bilyn Abdull ce

🤙🏻

_*

*_BABU SO

👉🏻

AREWABOOKS_*

https://arewabooks.com/book?id=63447a616580db4ec203d718

*_38_

*

............Duk da da sauran safiya hakan bai hana ta samu tarba daga mafi yawan jama'ar gidan ba. Musamman ma yaran dan suna shirin wucewa school ne suka iso. Duk sai da suka shiga sukai mata sannu da yaya jiki, bayan wucewarsu shima Shareff yay mu

su sallama ya fita dan wajen aiki zaije. Mamie da kanta ta taimaka mata tai wanka, bayan ta fito ta ƙara taimaka mata ta saka kaya sannan ta fiddota falo wajen su Daddy da suka shigo dubata.

Kanta a ƙasa ta gaishe su duk suka amsa mata da kulawa da

tambayar jikinta. Abba ne yay

ɗ

an gyaran murya idonsa a kanta. Ɗagiowa tai a hankali ta dubesu, ganin su duka ukun idonsu a

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login