Showing 48001 words to 51000 words out of 216641 words
/>
ɗ
aya
ɗ
akin ya
ɗ
auki wani irin ihu da sowa harda masu gu
ɗ
a.
Jama'a dake waje kuwa har ture juna ake wajen son shigowa aga mike faruwa.
Cikin ƙanƙanin lokaci video
ɗ
in da ƙawayenta suka
ɗ
auka suka
ɗ
aura a tiktok, istagram ya fara yawo fiyema da yanda sukai zato ko tsammani a kowane shafi na sada zumunta kam
ar yanda sauran hotunan da suketa
ɗ
aurawa na sauran kwanakin ke yawo dama . Wanda ma followers
ɗ
insu basu kaiba tuni ƙaruwa suke. Comments da like kam ai bama a magana. Ƴammata sai alwashi ake
ɗ
auka da zuwan tasu makamanciyar wannan rana. Wanda ko bikinsu
ke shirin zuwa next week dama cikin satin tuni sun fara neman angunan nasu da ƙawaye yanda zasu tsara nasu suma. (Hummm media-media gidan kashe ahu
😣
).
★★★
Daga wajen
ɗ
aurin aure gayyar abokan ango da abokan su Daddy dama sauran jama'a su
ka
ɗ
unguma hall
ɗ
in da aka shirya walimar cin abinci domin su. Anci ansha anyi hotuna kafin ango da tawagarsa su nufo gida. Yanzun kam sai da suka fara shiga gidansu yakai kansa ga Mommyn sa. Rungumesa tai cike da farin cikin yaronta ya zama babban mutum y
au burinta ya cika. Ƴan uwa da abokan arziƙi nata tayasa murna da masa fatan
alkairi. Anyi hotuna shida dangin Mommy dama sauran jama'a har da wanda ke a tsakar gida na kusa. Daga nan gidan su Anam suka nufa da gayyar abokansa tunda dama nan ne masaukin na
su, Mamie kuma tama sake shirya musu wasu abincin anan dama.
Nan
ɗ
in ma gidan cike yake da ƴan uwa da abokan arziki. Shigowarsu ta saka wasu fara sakin gu
ɗ
o
ɗ
i, yayinda maroƙa keta aikin kirari na al'adar biki. Su Aysha da duk suke zaune a harabar g
idan suma kan kujerun roba da aka zube miƙewa sukai cike da farin ciki suka nufi Yayan nasu dan tayasa murna suma. Anam dake faman latsa waya duk hayaniyar da ake gidan batako
ɗ
aga kanta ba taja siririn tsaki, tare da gyara zamanta dan babu alamar zata bis
u.
Har aka fara
ɗ
aukar hotuna bata ko kalli sashen da suke ba. Sai ma mikewa tai da nufin barin wajen taji an riƙo hanunta. Juyowa tai a fusace da tunanin cikin su Amrah ne, sai tai arba da aunty Mimi. Baki ta tura idonta na tara hawaye, aunty Mi
mi ta girgiza kanta da fa
ɗ
in, “ALLAH ya shiryeki Mamana”. Hanunta taja har cikin taron, ta kaita har gaban Shareff ta tsayar.
Ƙoƙarin ha
ɗ
iye hawayen dake son zubo mata ya hanata iya
ɗ
agowa ta kalli kowa take, ga idanu tanaji a kanta da maganar da au
nty Mimi ke mata akan ta
ɗ
ago mai hoto zai
ɗ
auka. Aunty Mimi zata ƙara magana Shareff ya girgiza mata kai, tare da yima camara man
ɗ
in nuni daya dauka kawai. Aiko
ɗ
aukar ya farayi abinsa, bayan an musu su ka
ɗ
ai kusan kala uku mutane suka fara shiga, daga h
aka aka cigaba da
ɗ
auka batare da ko sau
ɗ
aya Anam ta kalli camara ba. Daga ƙarshe ma ƙoƙarin zame jikinta a wajen ta shiga yi dan kukan da take dannewa ƙoƙarin fin ƙarfinta yakeyi. Taku
ɗ
aya tai taji an riƙo hanunta, cak ta tsaya, tare da juyowa da sauri
zuciyarta na ƙara zuwa wuya. Ɗaukewa numfashinta ya nemayi a dalilin shigar idanunta cikin nasa, ya kuma sarketa da su da iyaka
r ƙarfin ikonsa. Ga hanunta har yanzu yana riƙe a cikin nasa. Tuni camara man ya maida hankalinsa a
ɗ
aukarsu hoto. Ƙoƙarin janye
hanunta tayi ya hana hakan, ga idanunta ma sun gagara fita a cikin nashi. Hawayen da take maƙalewa ne suka silalo a fuskarta a hankali, ta fisge hanunta da sauri tabar wajen harda
ɗ
an ha
ɗ
awa da gudu. Wa
ɗ
anda hankalinsu ke kansu duk suka bita da kallo kamar
yanda shima ya bita har sai da ta
ɓ
ace. Ido suka ha
ɗ
a da aunty Mimi yay saurin
ɗ
aukewa shima yana barin wajen..........
✍
*_Ko anƙi ko anso, aure dai ya
ɗ
auru, murna muke daga zuciya har zuwa ranmu
💃🏻😍😜
. (Anam team ya take ne
🤣😂😉😜
?)_*
_ZAFAFA
BIYAR_
*_INAYAH_*
_MamuhGee_
*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_
*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_
*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_
*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_
_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hud
u 700_*
*_Littafi biyar 1k_*
YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS
👇🏾👇🏾👇🏾
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070
SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:
07040727902
IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA
👇
0913484810_ZAFAFA BIYAR_
*_INAYAH_*
_MamuhGee_
*_G
URBIN IDO_*
_Safiya Huguma_
*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_
*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_
*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_
_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*
YADDA
ZAKU BIYA KUDIN BOOKS
👇🏾👇🏾👇🏾
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070
SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:
07040727902
IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA
👇
09134848107 ko
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu_*
😭🙏🏽
*_Typing
📲
_*
*_
❤
🔥
BABU
SO....!!
❤
🔥
_*
_(Miya kawo kishi?)_
*_Bilyn Abdull ce
🤙🏻
_*
*_13_*
..........Gab da magrib aka kawo amarya Fadwa, kamar yanda Daddy ya bada umarni nan gidan aka kawota wajen Mamie. Hakan ba ƙaramin zafa
r Mommy da su Gwaggo Halima da aka kira aka sanarwa abun yayi ba. Gwaggo kuwa kasa shiru tai sai da ta tanka, Daddyn yace ya gama yanke hukunci, miye ma abin magana bayan gobe idan ALLAH ya kaimu za'a maidata gidanta. Badan rigimar ta kwantaba akai daiyi s
hiru kowa yaje ya fara shirin tafiya dinner.
Bayan sallar isha'i aka fara kwasar mutane inda za'a gudanar da dinner, sai dai har aka gama kwashe kowa babu Anam babu alamarta. Hasalima tuni taje tai kwanciyarta a falon Abie batare da kowa ya sani ba.
Wajen dinner ya ƙayatar matuƙa. Amarya da ango sunyi ƙyau har sun gaji. Anci ansha ƙawayen amarya sun sami yanda sukeso suda amarya wajen daukar hotuna da videos wasu har live suke
ɗ
auka ana kaiwa tiktok. Nera tayi kuka kamar yanda aka zubar da mutunci gal
an-galan dan anci rawa casss da warrr ƙawayen amarya ta rashin mutunci, amaryar kanta ta cashe kamar babu gobe, sai dai rashin yin rawar ango ta jawo cece kuce sosai dan wasu na ganin amarya Fadwa ta zaƙe da yawa. (Komadai miye ni ina ganin ranar farin cik
in tace a barta ta shana
😜
). Ƙarfe sha biyu taro ya tashi lafiya aka kwaso jama'a aka dawo gida.
WASHE GARI aka gudanar da walima tare da yinin biki anan gidan, yini guda babu wanda zaice yaga Anam sai Mamie kawai da aunty Mimi, dan tana falon Abie
kwance babu lafiya zazza
ɓ
i ta kwana da shi har sai da doctor yazo ya dubata da safe ma, dan haka yau ko kwalliyar bikin ma batai ba abinta. Lokacin da taji sallamar Shareff zai shigo falon wajen Abie tashi tai ta gudu bedroom
ɗ
in Abie
ɗ
in, tanaji yana fa
ɗ
a
ma Abie baida kafiya shima da ciwon kai ya kwana kuma har yinin yau
ɗ
in bai sakesa ba yana ganin hayaniyar nan ce. Baki ta ta
ɓ
e cikin rashin damuwa tai kwanciyarta har sai da taji ya fita. Har dare bata sauka ƙasa ba dan bata buƙatar ganin Fadwa har tabar
gidan. Hakan kuwa akayi, dan washeri lahadi akai
bu
ɗ
an kai bayan sallar azhar. Anayin la'asar aka
ɗ
unguma raka amarya Fadwa gidanta, yayinda a bangaren ango yaketa ƙoƙarin sallamar abokansa na nesa da zasu wuce gida yau. Hakama baƙin nan gidan wasu daga ra
kkiyar amarya bazasu dawo nan
ɗ
in ba...
Gidan amarya kam sai sambarka. Komai yaji zam masha ALLAH. Har kusan bayan magrib sannan mutane suka gama watsewa aka barta ita da ƙawayenta kawai dake jiran abokan ango.....
★★
“Wai nikam wane
irin ango ne kai Al-Mustapha? A irin wannan ranar irinka
ɗ
oki da zumu
ɗ
i baya barinsu amma kai tun
ɗ
azun sai fama ake da kai ka shirya a rakaka kanata jamana aji”.
Duk da sarai abinda Dr Jamil
ɗ
in ke fa
ɗ
a yana shiga kunnensa tunda a kusa da shi ya
ke amma babu alamar zai motsa. Sai cigaba da danne-dannen tab
ɗ
insa yake hankali kwance. Fharhan dake faman musu dariya ya miƙe ya fige tab
ɗ
in. Ɗagowa yay yana harararsa da miƙa hannu, Isma'il ya amshe tab
ɗ
in daga hanun Fharhan shima yana dariya. “ALLAH
baza'a baka ba. Garama ka tashi kaje ka shirya mu miƙaka muma muje musa haƙarƙarinmu a katifa matanmu na jiranmu.”
Isma'il
ɗ
in ya kafe da idanu kamar zaiyi magana sai kuma ya girgiza kai kawai. Dr jamil ya dafa shi, “Wai nikam Musty ko tsoron amary
ar kake ne? Idan akwai matsala inada kayan gyara masu inganci wlhy da zaka baje kolinka babu ragi babu ragowa”.
Naushi ya kaima Dr Jamil, da sauri ya duƙe yana dariya su Fharhan na tayasu. Hararsu yay da miƙewa ya shige bedroom.
Jin gida
n ya rage hayaniya sosai ta sakko downstairs. Su Mamie ne kawai zaune da ƙannenta, gaishesu tai kowa na tambayarta ya ƙarfin jikinta. Tace da sauƙi tana zama gefen Mamie ta kwantar da kanta a kafa
ɗ
arta. Ko mintuna uku batai da zama ba suka shigo da sallama
. Shine a gaba cikin
ɗ
anyar shadda milk color sai ƙyalli take harda hula a kansa. Sai su Fharhan biye da shi. Jitai kusan su dukansu idanunsu akanta suke kamar ta tashi ta arta da gudu, sai dai ta dake dan bata fatan sake tafka abin kunyar datai a ranar
ɗ
a
urin aure
😝
.
Sai da suka gama gaisawa da su Mamie Dr Jamil dake jin kamar ya ha
ɗ
iyeta fuska
ɗ
auke da murmushi yace, “A'a Anam banda ke a kai amaryar kenan?”.
Kanta ta jinjina masa tana
ɗ
an murmushi batare data kallesu ba. “Banda lafiya ne s
hiyyasa”. Ta fa
ɗ
a a hankaki tana ƙara sinne kanta jikin Mamie.
“Ayya ai ban sani ba dana kawo
ɗ
auki. Yaya jikin yanzun?”.
“Na samu sauƙi”. Ta fa
ɗ
a a taƙaice tana
ɗ
an
ɗ
agowa. Cikin idonsa natan suka shige, tai saurin janyewa ƙirjinta na bugaw
a da ƙarfi....
“My son kuje kar dare yayi an bar
ɗ
iyata ita ka
ɗ
ai, ALLAH yay muku albarka, ya bada zaman lafiya na har abada. Ayi haƙuri ayi haƙuri ayi haƙuri. Mu mata a duk inda muke haƙuri ake damu akan komai dan halittane masu wahalar sha'ani. Ba
nda yanke hukunci cikin fushi, duk abinda aka gani ba dai-dai ba abu asannu a ruwan sanyi a kawo maslaha a cikinsa. Ayi ƙokurin sauke duk hakkin da ALLAH yace duk da bani da damuwa a kanka game da wannan. ALLAH ya azurtaku da zuri'a masu albarka”.
G
aba
ɗ
aya suka amsa da Amin. Anam dai ma ta maida hankalinta ga wayarta kamar bata jinsu. Ƴan uwan Mamie ma sun masa tasu nasihar suka sallamesu dan dare na ƙarayi. Dai-dai yana mikewa suka ƙara ha
ɗ
a ido da
Anam data
ɗ
ago itama. Wani kasalallen kallo suka s
akarma juna. Ta kauda kanta tana ta
ɓ
e baki zuciyarta na mata zafi. Shima iska ya
ɗ
an furzar yana janye nasa a wani yanayi. Bata sake yarda ta
ɗ
ago ba har suka fice Dr Jamal na fa
ɗ
a mata sai yazo dubiya ta musamman. Bata tankasa ba, sai Aunty Nasara dake ka
mar ƙanwar Mamie ta bashi amsa cikin dariya.
Tsam ta mike tabar falon dan ji take wani
ɗ
an zazza
ɓ
i ma na neman rufeta, ta nufi
ɗ
akinta da fatan su Aysha su kwana a cikin gida yau bata bukatar su anan......
*_MONDAY MORNING_*
Tana ts
aka da barcinta na safe mai da
ɗ
i kasancewar bata samu yin na dare ba sosai saboda zazza
ɓ
i mai zafi data sake kwana da shi aunty Mimi ta tasheta akan ta tashi ta shirya za'a aiketa.
“Wayyo aunty ina su Aysha ki aika a kira miki su suna cikin gida fa
ALLAH bana jin da
ɗ
i”.
Hararta Aunty Mimi tayi. “Ai nasan dasu Ayshan na tasheki. Maza tashi kina
ɓ
atamin lokaci. Da ƙyar ta miƙe ta shiga bayi kamar zatai kuka. Wanka tai da ruwa mai
ɗ
umi dan duk son sanyinta kuma bata wanka da ruwan sanyi. Gudu
n masifar aunty Mimi ya sata shiryawa a
ɗ
an gurguje cikin shigar da tafi so a ko yaushe wando da riga ta
ɗ
aura abaya pink a sama ta na
ɗ
a veil
ɗ
in abayar. Tayi ƙyau sosai sai zuba kamshi take duk da bawani kwalliya tai mai yawa ba. A falon ƙasa ta sameta ha
r su Mamie wanda suka makara nata breakfast. Gaishe dasu tai tana karasawa inda Aunty Mimi take.
“Yauwa
ɗ
iyar albarka. Ai jeki kawai waje ga Ikram can na jiranki a mota da driver ”.
“To aunty saƙon fa?”.
“Yana wajensu a motar”.
Kai kawai ta j
injina taima su Mamie sallama ta fita. Baya ta bu
ɗ
e ta shiga yayinda Ikram ke gaba tanata zubama driver surutu da hausanta da bata iyaba wai ita a dole koyan hausa takeyi. Itace autar aunty Mimi shekararta goma sha uku, kasancewarta girman turai sai take a
bu kamar wata yarinya ƙarama ga tabara ta autoci.
“Good morning aunty Anam”.
Ta fa
ɗ
a lokacin da Anam ke ƙoƙarin rufe murfi. “Morning dear how are you?”.
“Am fine, sai ƙafana dake ciwo saboda rawan da mukai a wajen dinner ranar”.
“Go
od for you”.
“Kai aunty maimakon kimin sorry”.
“Tunda ni na aike ki”.
Dariya Ikram tayi. Sai kuma ta shiga bata labarin yanda shagalin dinner ya kasance. Shiru Anam tai mata, da taga zata isheta sai ta bu
ɗ
e bag ta
ɗ
akko bluetooth ta saka waƙa har su
ka iso gidan da bazata ta
ɓ
a iya mantawa ba. Kasa motsi tai balle magana har driver yay horn maigadi ya bu
ɗ
e masa gate suka shige. Jitai kanta na juyawa, ta dafesa tana ambaton sunan ALLAH. Da tasan nan aunty Mimi zata aikosu da duk ma yanda zatai taƙi zuwa
ALLAH da sai tayi. Yanzu kuma tana ƙin shiga wannan akku sarkin zancen zataje ta bazata a fassarata a mai baƙin ciki. Siririn tsaki taja da bu
ɗ
e motar a fusace ta fita dan Ikram tuni ta fice har driver ya bu
ɗ
e mata booth suna fidda kayan breakfast da suka
zo da shi. Ƙin daukar komai tai sai driver da ikram
ɗ
inne suka kwasa.
Daga can baya ta tsaya Ikram ta shiga yin knocking tana kiran sunan Yaya Shareff. Sun kai kusan mintuna goma sha sannan aka bu
ɗ
e har ta gama yanke shawarar juyawa ta koma. Shin
e ya bu
ɗ
e ƙofar Ikram ta riƙo hanunsa cike da shagwa
ɓ
a. (Wayyo Yaya ƙafafuna har zafi suke da hannuna”.
Kanta ya dafa da rufe idonsa daya nuna alamar a barci ya tashi yana bu
ɗ
ewa. Ya matsa mata alamar ta shigo yana maida dubansa ga Anam datai tsaye
tana kallon wani waje daban. Kusan minti
ɗ
aya yana kallonta ko ƙyaftawa babu sannan yay magana.
“Tsaiwar ta miye?”.
Baki ta ta
ɓ
e tana ƙara tsuke fuska. Batare da tace komai ba ta nufosa. Harta ƙaraso idonsa na kanta yanzu ma. Ya
ɗ
an matsa mata ala
mar ta shiga itama. Ɗagowa tai suka ha
ɗ
a ido, tai saurin janyewa da ra
ɓ
ashi ta shige tana murgu
ɗ
a baki. Shine ya shiga da kayan cikin falon da kansa, Ikram sai faman yaba falon take dan babu ƙarya naira tayi kuka. Itako tana tsaye tamaƙi zama, ta dai jingi
na da bango tana daƙilar wayarta.
“Ina kwana”.
Ta fa
ɗ
a batare data yarda ta kallesa ba. Bai amsata ba, sai hankalinsa daya maida ga Ikram da bakinta yaƙi shiru. Haushi ya ƙara kume zuciyarta, gashi ta fara gajiya da tsaiwar, amma sai ta cigaba da dau
rewa. Kusan mintuna biyar yana biyema shirmen Ikram tamkar ma ya manta da ita a falon. Ƙaton agogon dake bangon falon ya duba, tare da dawo da kallonsa gareta.
“Bani plate a kitchen”.
Kallonsa tai da mamaki, sai kuma ta sake
ɓ
ata fuska. “Ni ban
san kitchen
ɗ
in ba”. Da hannu ya nuna mata ya
ɗ
auke kansa. Kitchen
ɗ
in ta nufa