Showing 180001 words to 183000 words out of 216641 words
ji yake kamar motar bata sauri, ya ƙara gudu tamakar mai shirin barin garin na kano. Cikin ƙanƙanin lokaci ya iso gidan, horn yayi har sau bi
yu amma maigadi bai bu
ɗ
e masa ba. Yay dan tsaki da bu
ɗ
e motar ya fita ya ƙarasa shiga da ƙafa da niyyar yima maigadin fa
ɗ
a sai ya samu ashe yana bayi ne. Kansa kawai ya girgiza yay gaba, dan ya gwammace zuwa anjima ya shigo da motar kawai.
Harya nufi
sashen Fadwa ya fasa, kai tsaye nasa sashen ya nufa dan yafi buƙatar watsama jikinsa ruwa kafin komai. Tun a ƴar barandar gaban sashen nasa yaci karo da takalman mata. Mamaki yay matuƙar kamashi wani gefen zuciyarsa kuma na ayyana masa ko Mommy ce da muƙa
rraban ta, to amma takalman basuyi kama da wanda Mommy zata iya sakawaba dan duk hills ne. Kamar mai tsoron shiga ya tura ƙofar a
ɗ
arare.
Dai-dai nan Amal dake goge-goge a falon ta
ɗ
ago da tunanin Fadwa ce da taje
ɗ
akko turaren mopping ta dawo. “Yauw
a baby kin
ɗ
akk....” sauran maganar ta maƙale a harshenta. Ƙaf yawun bakinta ya ƙafe ta saki towel
ɗ
in hanunta ƙarami da take goge-gogen da shi.
Ana haka itama Bibah dake gyara bedroom ta kawo jiki zata fito, ai ba shiri ta koma da sauri cikin harbaw
ar ƙirji. Sima dake kitchen ce ta shiga ƙwalama Amal kira, sai dai Amal ta kasa amsawa saboda tsabar firgita datai da ganin Shareff. Cikin ƙanƙanin lokaci idanunsa dake cike da gajiya sun matuƙar ka
ɗ
awa zuwa launi mai razani. Duk da baice da su komai ba ko
wacce a cikinsu jikinta rawa yakeyi, Amal sarkin tsoro ta fara daga hannaye sama cikin rantsuwa da rawar murya..
“Wlhy tallahi ba laifinmu bane ba yalla
ɓ
ai, Fadwa ce ta sakamu mu taimaketa da aikin, amma ALLAH ba mune muka kawo kammu ba, kuma aikin k
awai muke maka ba wani abu ba...”
“Eh wlhy aikin kawai mukeyi Yaya Shareff”. Cewar Siyyah cikin son karfafa kai dan ita bata ru
ɗ
e kamar Amal ba, amma daka ganta kasan a firgice take. Sima kam tuni ta fice a kitchen ta ƙofar baya, itace taje a birkice
ta sanarma Fadwa dake kitchen tare da Mmn Abu ana ha
ɗ
a abincin tarbar Shareff
ɗ
in. Ita ka
ɗ
ai ta nufo sashin a rikice, sai dai tana ƙoƙarin hana ru
ɗ
ewar tata a zahiri saboda shawarar Sima.
Bibah dake bedroom kam taƙi fitowa, da sauri ta shiga kiran G
waggo a waya. Tana
ɗ
agawa ta sanar mata komai. “Bibah k mahaukaciyar inace da zaki biyema wannan sakarar yarinyar keda ke shirin shiga gidan matsayin matar gida. Duk yandama za'ai karki sake ki yarda Mustapha ya ganki a cikinsu. Inba haka ba kini sai k da
shi sai dai kallo”.
“Gwaggo kar kimun haka dan ALLAH”.
“To laifinama zaki gani kenan? Yanzu banda ku shashshune taya zaku zauna ƙawa na baku aiki”.
“Wlhy Gwaggo na biye musu ne kawai dan dan tace
ɗ
akinsa ne, nidai ki taimakeni yaya zanyi na
fito gashi can a falo ya tsare su Amal.”
“Humm sai ki jira matar gidan ta shigo, kiyi amfani da wannan damar kiyi wuff ki fita batare daya ganki ba”.
“To to...to Gwaggo nagode sosai, idan da wata matsala zan kiraki dan ALLAH”.
“Naji”.
Gwa
ggon ta amsa tana yanke wayar. Cikin la
ɓ
e baki.
Shigowar Fadwa tayi dai-dai da saukema Siyyah data matsoshi cikin kwarkasa lafiyayyen mari da sai da taga taurari masu maƙata
😆😜
. Ba ita da aka maraba hatta Amaal sai da ta dafe kuncinta da zabur
a baya ka
ɗ
an ya rage ta fa
ɗ
a kan kujerar dining.
“Ya salam! Soulmate mari kuma? Shamsiyya ce fa?”.
Wani matsiyacin kallo ya jefeta da shi fuskarsa na wani irin fusatar azabar dake soya masa ƙirji. Ƙasa tai da idanunta, amma saita matso garesa ci
kin dauriya ita a dole tana son fahimtar da shi.........
✍
[11/18, 10:04 PM] +234 706 492 2404: BABU SO View: 314 Words: 1.7K
Chapter 69 69
............“Soulmate! Please ka s......”
Da sauri ya
ɗ
aga mata hannu, da karka
ɗ
a mata yatsarsa manuniya lips
ɗ
insa na rawa alamar garga
ɗ
i. Sai dai ya kasa furta komai saboda takaici.
Dole ta dakata jikinta na wani irin tsumar
tashin hankali, hawaye rige-rigen sakko mata
sukeyi.
Har zai shige ya sake juyowa “Ku kuma na
baku minti
ɗ
aya tak, ku kwashi tarkacenku
ku ficemin anan kafin na fara
ɓ
allaku ƴan iska!!”.
Ai har turereniya ake na fita tsakanin Amaal da Siyyah, dai-dai nan Bibah ta fito daga bedroom
ɗ
insa fuskarta a lullu
ɓ
e yanda bai ganta da ƙyau ba. Da gudu itama ta fice. Kansa dake sara masa ya dafe da
sauri, jin jiri na neman kwasarsa ya dafe bango da sauri yana ambaton sunan ALLAH, da ƙyar ya iya ƙarasa kai kansa cikin
ɗ
akin ya zube a kujera yanajin ra
ɗ
a
ɗ
i da ƙunar zuciya.....
Fitowar su Amal da gudu daga sashen
Share!
ɗ
in ya saka Anaam da Aysha kall
on
juna baki bu
ɗ
e, Aysha ta zunguri Anaam
“Blood jeki kiga mike faruwa? Naga oganiyar
tasu ita bata fito ba”.
“A'a blood babu buƙatar haka, wannan
tsakaninta da mijinta ne ai. Dama su nafi buƙatar yaci ubansu, amma ita matsalartace ita da shi”.
“
ALLAH k banza ce, wlhy idan kece hakan ta
faru a kanki ba ganowaba har dariyama sai
tayi zamanyi”.
Dariya Anaam ta saki da kaima Aysha duka.
“Kefa wlhy muguwa ce”.
“Babu wani mugunta, dan ALLAH kije”. “Okay ina zuwa”.
Ta fa
ɗ
a da nufar sashen maigidan
. Hango Anaam yasa da sauri Fadwa dake ƙoƙarin fitowa komawa ciki, bedroom
ɗ
insa ta nufa da ƴar sassarfa. Zuwa yanzu ya miƙe yana cire kayan jikinsa, shigowarta baisa ya juyo ya kalleta ba, hakan ya ƙara sanyaya jikinta, amma sai ta danne ta ƙarasa gabansa
. Tasanshi mai saurin karayane da ganin hawaye, dan haka ta fara matsosu. “Soulmate dan ALLAH ka saurareni na maka bayani. Wlhy ba.....”
“Get out of my room!! Idan ba hakaba duk
abinda nai miki ke kika saya stupid!!”. ya
dakatar da ita a matuƙar tsawace
. “Please Soulmate n...”
Saukar lafiyayyen mari a saman fuskarta ya hanata ƙarasawa. .
Cak Anaam dake ƙoƙarin shigowa ta tsaya, ba ƙaramin harbawa ƙirjinta yay da jin ƙarar marin ba. Wani irin ihun kuka mai ƙarfi da Fadwa ta saki, ya sata toshe kunenta,
da sauri ta juya ta fice zuciyarta na bugawa da sauri-
sauri. Shiko baiko nuna yasan Fadwa tanai ba ya shige bathroom abinsa. Hankali tashe Fadwa ta fita zuwa sashenta dafe da fuskarta datai jazur abinka da fara. Mamanta ta fara kira tana kuka, sai da
i ba'a
ɗ
aga wayarba, sai kawai ta koma kiran Mommy.
Mommy dake zaune ta kalla wayar taja tsaki, haka kawai takeji a ranta ƙofari Fadwa ta kawo mata. Kamar karta
ɗ
auka sai kuma dai ta
ɗ
aga takai kunne batare da tayi magana ba. Maimakin sallama da kuka ta f
ara cin karo, Fadwa dake kiran ta shiga uku ta shiga zayyanoma Mommy cewar Share! ya mareta, dan kawai ƙawayenta sunzo Anaam ta tunzuroshi. Dama kwana biyun nan babu abinda yake mata sai wulaƙanci akan Anaam
ɗ
in.... “Mari!!?”.
Mommy ta fa
ɗ
a a razane.
Ku
ka Fadwa ta sake mashe mata da shi,
hakan yasa Mommy yanke wayar da sauri.
Aysha ta kira, cikin sa'a kuwa wayar na'a
hanunta ta
ɗ
aga.
“K fa
ɗ
amin, mike faruwa Yayanku ya mari
matarsa? Akan ƴar iskar yarinyarnan ne ko?”. Aysha da dama yanzu Anaam ke fa
ɗ
a mata
cikin tashin hakanli ta ta
ɓ
e baki. “Wlhy Mommy babu ruwan Anaam. Ƙawayenta ta kawo suna masa wai gyaren sashensa shine
ya shigo ya samesu, harda su Shamsiyya”. “Shine dan bata da kunya ta kirani tana
kawomin ƙararsa, to lallai ya kamata a
wa
nnan ga
ɓ
ar na takama yarinyarnan birki
dan na kula neman maidani ƴar isaka takeyi.” Aysha tace, “To Mommy bakece ke biye
mataba da su Gwaggo. Kamarma itace kika haifa bashi Yayan ba. Ita Gwaggo Haliman ma ba tanayin komai bane dan
ɗ
iyarta, ki duba akan a
uren Anaam yanda kika biye mata kuka hau kansa kukaita zagi gashi kinaji kina gani Abba ya hanashi zuwa ki gansa ma amma ita kullum tana waya da ƴarta. Kuma wlhy yanzu kusan kullum su Aunty Malika suna gidan nan kawo mata magani anata zubama Yaya a
abinci
....”
“Na shiga uku, magani kuma Aysha?”.
“Wlhy Mommy da gaske nakeyi, to duk
kusancinki dasu Aunty Malika matsayinsu na
ƴ
an uwanki dasu ake ha
ɗ
a kan cutar da Yaya,
jiya bakiga abubuwan da suka kawo mata ba
harda zoben mallaka wai bazai sake kallon
wata mace ba a duniya sai ita sai abinda tace
masa ko ke albarka, na rasa yaushe suka
ɗ
inke da Gwaggo Halima haka har suke abu
batare da ke kin sani ba keda Gwaggo”. “Na shiga uku, ni halima zataci amana ta
ha
ɗ
a kai dasu Malika a sabautamun yaro
s
aboda ƴarta tayi farin ciki?....”
Fitt Anaam ta ƙwace wayar daga hanun
Aysha ta kashe. “Blood kinada hankali kuwa?
Ya zaki fa
ɗ
ama Mommy irin wannan
maganar?”.
“Ya bazan fa
ɗ
a mataba Anaam. Kin san ko
suwaye su aunty Safarah? Wlhy rashin fa
ɗ
ar shine ma
fi munin kuskure dan hatta ke da kanki sai sun sabauta rayuwarki,
ɗ
an sauran zuminci kuma da muke tattali su
ɓ
arar mana da shi. Ita kanta Fadwa
ɗ
in taimakonta nayi, dan wata ƙungiya garesu ƴan baza'a zauna da kishiya ba, inma an zauna da ita saita koma tam
kar babu ita a wajen miji, kina tunanin a hankali bajan ra'ayinta zasu cigaba dayi ba harta koma cikinsu. Koba komai ita
ɗ
in jininmu ce, yana da ƙyau muyi duk yanda ya dace domin ta dawo hayyacinta. Yaya baya son yanke hukunci cikin fushi, amma tunda kikag
a yau yakai da marinta to idan takaisa maƙura komai zai iya lalacewa”.
(Aysha kenan, dan ma bakisan akan sani ta zubar da ciki ba akan makircin kakarku) Anaam ta fa
ɗ
a a zuciya, a fili kam saita kai zaune tana mai dafe kanta.....
A
ɓ
angaren Fadwa kam Momm
y na yanke waya kiran Gwaggo Halima na shigo mata.
Sabon kuka ta
ɓ
arke da shi tana zayyana mata
abinda ya faru, harda kiran Mommy datai
amma ta yanke mata waya...
“Kan ubancan, mi Nafi ke nufi Share! ya
mareki ya mari banza?. A to lallai idan tace
wannan layin zamubi ni da ita bazatai mana ƙyau ba. Ai dama su Malika sun tabbatar min abinda yafi hakama zai iya faruwa saboda Nafi maciji ce da fuskar tana. Aiko zan tabbatar mata Share! bai mareki a banzaba dan wlhy saina rama miki”. Ta yanke wayar.
★
Sai da Gwaggo ta gama sauraren Mommy data isa sashenta a rikice tsaf sannan ta saki murmushi irin nasu na tso!in makirai. Domin kuwa anzo ga
ɓ
ar da ta jima tana jira kenan. Kallon Mommy tai da dafa kafa
ɗ
arta. “Nafisa Halima zata iya fiye da haka domin wanna
n ƴar tata. Jikina ya fara sanyi da al'amarinta tun lokacin zubewar cikin Fadwa. Karki manta itace ta fara kawo shawarar a sami malamin dazai aiki akan Mustapha da yarinyarnan ta wajen Usman. Abinda yasa naƙi yarda a lokacin na tabbatar idan muka biye mata
wataran zata ha
ɗ
o wani abin a bama Share! yaci a zuwan dan ana son rabashi da Zuwaira ne. Ki tuna Halima ƙudace, domin samun biyan bukatarta rai ba'a bakin komai yake ba.
Tunda kuma ta ha
ɗ
a kai dasu Malika to komai zai iya faruwa da Mustapha ciki har
da rabashi da ke kanki uwarsa, dan kuwa ke shaidace, nice na ha
ɗ
a auren Halima da Sadiqu, amma gashi nan babu mai cin dukiyarsa daga ita sai ƴaƴanta sai wanda ta za
ɓ
a a dangi. Gasu Muhammadu nan ƴan uwanta tasan yanda zata samesu gefe ta kalallame ta dawo
wajenmu tana nuna mana tana tare damu. Kin dai san duk son da Halima zatamana bai kai ya na ƴan uwanta ba tunda ba haihuwarsu nayi ba. Kuma kodan wannan dukiyar dake zagaye da Mustapha ai Halima bataso zaunawa ba tunda tasan yanda ta mallake Sadiqu dolene
itama ƴarta ta mallaki Mustapha yanda koke kanki bai isa yaji maganarki ba, danni tawa mai sauƙice kwana nawa ya rage ALLAH na tuba”.
Kalaman Gwaggo ba karamin hautsuna zuciyar Mommy sukai ba. Gaba
ɗ
aya tama rasa ina zata kama ta riƙe a wannan ga
ɓ
ar. Shig
owar kiran Gwaggo Halima ya saka tunaninta katsewa. Ta dubi Gwaggo, “Itace fa take kirana”.
“Ɗaga muji mizata fa
ɗ
a, nasan dai ƴar tata ta kirata itama ai”.
Dagawa Mommy tayi, ta saka hansfree yanda itama Gwaggo zata iya ji. Daga can Gwaggo
Halima da
ke a wuya muryarta a shaƙe ta fara
magana batare da ko gaisuwa ba. “Yanzu
Fadwa ke kirana Share! ya mareta, tace kuma
ta kiraki ta sanar miki amma bakice komaiba
kin yanke waya. Kome hakan ke nufi kenan?”. A harzuke Mommy ta maida mata murtani.
“Abind
a duk zuciyarki ta baki Halima. Nifa
bazan
ɓ
oye miki ba na gaji da yawan kai ƙarar
Fadwa. Ita kullum bazata iya haƙuri da miji ba
saita kawo kararsa. Ko haka taga wani a
cikinmu nayi? Sannan kin tambayetama mita
masan ya mareta? Taya zata kai masa ƙaw
aye
ɗ
akinsa na sirri su gyara saboda rashin sanin
ciwon kai. Ni yamun dai-dai, kinga gobe idan
ta sake saiya mata dukan tsiyama ba mari ba.
Sannan Halima ki sani, dukkan ƙulle-ƙullen
da kukeyi ke da su Malika naji kuma na
sani......”
“To idan kinji
kin sani
ɗ
in sai yaya Nafi? Kin
goya bayan
ɗ
anki akan marin da yay yarinyata ma, to wlhy ki sani da hannuna zan rama mata marin da yay mata, idan shi
ɗ
in mahaukacine zan maidosa hankalinsa kuwa. Kuma karki manta duk wani ƙulli da tuggunki a tafin hanunna
suke, ko dama wanzami baya son jarfa ne, yanda kika mallakemin
ɗ
an uwa kike tunanin ke naki
ɗ
an bazai mallaku ba. Hhhhh Nafi idan kikace wannan layin zamubi
ni da ke akan Share! da Fadwa wlhy muje
zuwa
ɗ
an halak ka fasa....”
“Halima idan kin isa ke
tujararriyace mu
zuba
ɗ
in dan ALLAH, ni dake za'aga mai iko akan wannan auren. Shiyyasa dama ni tun farko ban so wannan ha
ɗ
in ba kika katsatstsare ke da Gwaggo sai anyisa. Bayan nasa ƴarki bata da tarbiyya ko misƙala zarratin..”
“Matsalarkuce kuma wannan
, ni nagama dake kuma muje zuwa
ɗ
an halak ka fasa”. Gwaggo Halima ta fa
ɗ
a da yanke wayar. Wani jijjiga Mommy tai zata maka wayar da ƙasa Gwaggo ta riƙeta.
“Kefa da
ɗ
ina dake baki da hankali idan ranki ya
ɓ
aci, ki nutsu, har mi akai kai Halima ne ma. Ai wan
nan yaƙin namune gaba
ɗ
aya, shiyyasa naita nuna miki ki kwantar da hankalinki akan haukan da kike na tsinema Mustapha a banza saboda farin cikin Halima da ƴarta. To gashi nan tun ba'aje ko'inaba sun fara nuna miki halinsu”.
Kukan takaici da baƙin ciki Mom
my ta fashe da shi...........
Ashe haka duniya take ƙafar kazace. Aminai biyu ya hakane ? Yanzune fa wasan na ainahi zai fara, dan za'ai yunwa muga cikin
kowa .
Next Chapter
Leave a comment
[11/18, 10:04 PM] +234 706 492 2404: 70
BABU
SO
Chapter: 70 Share:
Report
BABU SO View: 283 Words: 2K
Chapter 70 70
........Wasa farin girki wai amarya da tuƙa
tuwon tiya goma. Ashe rikici a waya tsakanin Mommy da Gwaggo Halima somin ta
ɓ
i ne. Dan kuwa ba'a rufa awa guda cikakkiya ba sai ga
Gwaggo Halima tazo gidan. Hakan yayi dai- dai da dawowar Daddy daga wajen aiki gidan shima. Yay sagade yana kallon Gwaggo
Halima data ƙaraso garesa tana huci. “Halima lafiya kuwa da magribar nan?”. “Inafa lafiya Yaya, Share! ya bu
ɗ
e ƙwanji ya
shashsheka
ma Fadwa mari amma saboda
son zuciya irin na matarka ta goya bayansa
saboda itace ta haifesa”.
Da mamaki sosai yace, “Mari fa dai? Ya
ALLAH mike damun Share! haka? Wannan ba
maganar nan bace shiga ciki nafara zuwa salla
kafin su Abubakar su dawo”.
A
maimakon sashen Mommy ko Gwaggo da
da idan tazo gidan take shiga yau sai ta nufi sashen Mom.....
________________
★
Rashin fitowarsa har aka kira sallar magrib yasaka Anaam kasa zaune ta kasa tsaye. Tana son zuwa dubashi tanajin tsoro. Gani take kamar i
tama
ɗ
in marin nata zaiyi. Harga ALLAH tana matuƙar tsoron duka a rayuwarta. Koda wani taga ana duka firgicewa take. Ballema har abada bazata ta
ɓ
a iya
manta dukan dayay musu ba ita da Aysha. Da sauri ta juyo jin motsin bu
ɗ
e ƙofa. Sukaima juna kallon c
ikin ido ita da shi, ita ta fara janye nata tana sauke ajiyar zuciya dajin shakkar
kallon fuskarsa dake a matuƙar tsuke. “Ki tashi kiyi salla”.
Ya fa
ɗ
a a taƙaice da juyawa zai fita. Harya kama handle
ɗ
in ƙofar zai fita ya tsaya cak, juyowa yay a hankali
yana kallonta saboda ganin