Showing 24001 words to 27000 words out of 216641 words

Chapter 9 - BABU SO COMPLETE

10 Sep 2026

16

baki kenan da

ɗ

aure fuska ita a dole haushinsa takeji duk da bata da riƙo sam wannan karon dai ta riƙe.

           Yau a gurguje yay shirin tun 7 ma batai ba ya fito saboda wani babban uzirin dake gabansa a office

ɗ

in. Ga baƙi zaiyi akan w

ani babban project da suke saran samu insha ALLAH. A tsaitsaye ya shiga sashen Mommy suka gaisa koma shayin bai zaman shaba yau dan yaran kansu duk suna

ɗ

aki basu gama shiri ba. Baije sashen Gwaggo ba dan ya gaji da mitarta akan

ɗ

aukar Anam da yake yasan z

ata

ɓ

ata masa lokaci. Aunty Amarya ma a tsaitsaye suka gaisa ya nufi sashen Mom. Bayan sun gaisa da Mom

ɗ

in cikin raba ido da kallon ko'ina na falon yace, “Mom tana ina zan makara?”.

      Da mamaki Mom

ɗ

in ke kallonsa. “Wai kana nufin Anam?”.

    Kansa

ya jinjina mata. “Eh Mom, yau zan fita da wuri inada uziri shiyyasa na sanar mata tun

ɗ

azun ta shirya da wuri”.

      “Tab

ɗ

i, to aiko banama zaton ta tashi a barci Babana. Ni kuma ban saniba ai da na tadata ta shirya”.

        Cikin

ɓ

acin rai ya

ɗ

an sak

e duban agogonsa da rumtse idanunsa. Ganin Mom ta nufi

ɗ

akin yaja

ɗ

an siririn tsoki. “Mom bara naje idan Khalel zai fita su taho tare inada meeting ne mai muhimmanci”.

      “To bara na tasheta dan nasan shima

ɗ

in gab yake da fitowa kuwa”.

   Komai baice

ba ya juya ya fita.

         Ba ƙaramin jan ido Mom taima Anam ba kafin ta tashi. A gurguje tai shiri saboda Khalel daya leƙo ya mata garga

ɗ

i. Tasan halinsa shima ba mutunci ya cikaba shiyyasa tai ƙoƙarin shiryawa a

ɗ

an gurguje tanata kunƙuni dan barcin b

ai ishetaba. Tsaf ta shirya cikin kayan NYSE kamar koyaushe, sun mata cif kamar ka saceta ka gudu, ƙaramin baby hijjab tasa yau. Tayi ƙyau sosai sai zuba ƙamshi take mai da

ɗ

i. Khalel da gaba

ɗ

aya yake ƙage da fitowar tata hanata zaman shan tea

ɗ

in da Mom t

a ha

ɗ

a mata yayi.

     “Mom Please ki barta tasha a hanya ko a office

ɗ

in, ALLAH idan na makara Yaya zaimin fa

ɗ

a duk da shine yace na

ɗ

auketa, gashi meeting

ɗ

in nan inada alaƙa dashi nima.”

      “Amma Khalel ta fita bata karyaba? Bayan kasan bako wane a

binci take iyaci ba. Kai da Shareff

ɗ

in duk wutar ciki tamuku yawane kawai, amma duka ƙarfe nawane yanzu

ɗ

in? An fa

ɗ

a muku kowane zai dinga iya uban sakkonku da aiki kamar matching?”.

    “Mom bazaki ganeba wlhy. Please ki barta nidai”.

   Kafinma Mom ta

sake magana Anam tace, “Kibari zansha a can

ɗ

in Mom kinsan masifar wancan mutumin tafi ta Yah Khaleel”. Murmushi kawai Mom din tayi yayinda Khaleel ke hararta.

       Sosai Khalel ya zumbu

ɗ

a gudu a hanya, lokacin da suka isa wajen aikin nata har bakwa

i da rabi ta kusa gotawa. Sai dai sauƙinsa ma babu nisa mai yawa da company

ɗ

insu dan duk titi

ɗ

aya ne. Baki ta ta

ɓ

e ganin yanda duk Khalel yabi ya damu kansa tunda suka taho yake mata masifa a mota wai idan tace lalaci zatai to zata dinga hawo motar kasuw

a kuwa shi dai baza'a dinga sashi ya jirata ba. Ita dai komai batace ba sai faman

ɓ

ata fuska dai takeyi tana cin inibi

ɗ

inta data taho da shi daga gida da buga game a waya har suka iso.

      “Kije idan an fita break zan kawo miki abinci”.

     Sosai ta

waro idanu waje. “Har ƙarfe nawa kenan Yah Khaleel?”.

       Harararta yay yana ƙoƙarin jan murfin data riƙe zai rufe. “Lokacin zuhur mana”.

    “Haba Yah Khaleel one fa kenan? Kaga ƙilama yunwa ya halakani kawai”.

    Dariya ta bashi amma sai baiyiba

. “Naji zan roƙa Ya Shareff idan an tashi meeting zanyi squeezing time na kawo miki”. Kafia tace komai yaja motarsa yay gaba. Tabi motar da kallo tana tura baki gaba.

         Kamarko yanda yay alƙawarin ya cika. Dan wajen sha

ɗ

aya aka kawo mata saƙo. K

oda ta bu

ɗ

e sai taci karo da takeaway na abincin da take tsananin so. Da

ɗ

in da taji ya sata tura masa text message na godiya, dan hakan tamkar tarbiyyar su Mamie ne a gareta, indai an mata alkairi komin ƙanƙantarsa sai tayi godiya harma da addu'a.

     

  Saƙonta ya shigo wayar Khaleel ne a dai-dai sanda wayar ke a hanun Shareff. Yazo nuna masa hoton wani zane da aka turo masa daga lagos sai kira ya shigo masa a

ɗ

aya wayarsa, bazai iya

ɗ

aukar wayar a gaban Shareff ba shine ya fita. Baiyi niyyar bu

ɗ

e saƙon

ba, amma ganin sunan daya turo saƙon ya sashi bu

ɗ

ewa. Shiru yay na wasu sakkani yana kallon saƙon tamkar mai bitar karatunsa, sai faman cizar lip yake, sallamar Khaleel ta sashi danne saƙon ya aunashi a delete gaba

ɗ

aya. Wayar ya miƙama Khaleel batare daya

kallesa ba. “Kaje da shi zamuyi magana daga baya kawai”.

        Ɗan jimm Khaleel yay yana kallonsa, dan sanin maganar tasu muhimmiyace, hasalima shine ya damesa da kira tun

ɗ

azun akan yazo duk da yasan suna meeting ne. Amma kuma sai bai kawo komai a ran

saba yace, “Okay Yaya. To koma dai na tura maka shi kawai saika sake nazari kafin?”.

         “Okay yayi”.

Ya fa

ɗ

a a taƙaice kawai. Kasancewar shima Khaleel

ɗ

in miskilin kansa ne sai bai sake tofa komaiba ya miƙe ya fita abinsa. Haka kawai ya samu kansa

da binsa da harara harya fice. Tsaki yaja da rumtse ido kamar irin mai takaicin kansa

ɗ

in nan. Ya sake jan tsaki ya miƙe gaba

ɗ

aya yabar table

ɗ

in. Can jikin ƙaton window da aka ƙawata office

ɗ

in da shi wanda ake hango har titi da cikin compound

ɗ

in compan

y

ɗ

in kasancewar a saman upstairs office

ɗ

insa yake yaje ya tsaya. Ya jima wajen a tsaye hannayensa duka a aljihu yana kallon kaikawon mutane daga titi zuwa cikin company

ɗ

in...

       Da lokacin tashi yay addu'a tai tayi ALLAH yasa Khaleel zai dawo

ɗ

au

karta, har kiransa tayi dan taji sai dai bata samesaba network ya hana. Tun shigowar motarsa wajen tasan addu'arta bataci ba. Ɗan duban Yaseer abokin aikinta kuma shima

ɗ

an hidimar ƙasa ne dake gefenta tai a

sanyaye. Ya sakar mata murmushi dabinta da ƙyaƙy

awan kallon da yake hanata sakewa da shi. “Ga Yayana yazo bye”.

     Manyan idanunsa ya lumshe da sake bu

ɗ

ewa a kanta. Shima ya miƙe har lokacin idonsa a kanta. “Haba dai Friend haka ake Friendship

ɗ

in anama juna rowan dangi? Kamata yay kice muje na gaida

Yayanmu ai ko? Kullum sai dai naga yazo

ɗ

aukarki baki ta

ɓ

a gayyata ta na gaisar da shi ba”.

      Murmushi kawai tai batare da tace komaiba. Ganin tayi gaba yay saurin bin bayanta har sai da tafiyarsu ta dai-daita. Kasancewar tinted glass ne yasa Yaseer

knocking duk da sarai yasan wanda yake ciki ya gansu. Shiru babu alamar za'a sauke ya ƙara knocking fuskarsa fa

ɗ

a

ɗ

e da murmushi. Zai ƙara na uku Anam ta girgiza masa kai a hankali, dama abinda ta gudar masa kenan shiyyasa taso hanashi tun farko. Tana ƙoƙar

in bu

ɗ

e baki ta bashi haƙuri aka sauke glass

ɗ

in a hankali.

          Kallon daya watsa mata ya sata kauda kanta tana ta

ɓ

e baki, Ƙara

ɗ

aure fuska yay da duban Yaseer daketa faman shafar ƙeya yana murmushi.... Kafinma yace wani abu Yaseer

ɗ

in yay saurin fa

ɗ

in, “Good afternoon Yayanmu”.

       Kamar bazai amsaba sai kuma ya miƙa masa hannu alamar suyi musabaha, babu musu shima Yaseer

ɗ

in ya basa suka gaisa, a mamakin Anam harda cema Yaseer

ɗ

in, “Yaya aiki?”. Yaseer ya amsa fuskarsa na sake washewa ga sinne

kai yana famanyi kamar wanda ke agaban surukai. Anam ta

ɗ

an ta

ɓ

e baki tana jinjina kanta, a ranta kuwa gulmarsa take. Tana son

ɗ

agama Yaseer dake

ɗ

ago mata hannu nata hanun tanajin shakka, sai da ta

ɗ

an faki idonsa ta

ɗ

aga sau

ɗ

aya ta fuske. Sai dai batasan

yama rigada ya gantaba. Bai daiyi maganaba ya tada motar suka wuce.

       Shiru babu wanda ke magana tsakanin shi da ita sai redion motar daketa kara

ɗ

i, ganin inda suka shiga sa

ɓ

anin gida daya kamata su nufa ya sata kallonsa a sace tana muy-muy da baki

alamar akwai magana a bakinta sai dai babu damar fa

ɗ

a. Sai da ta karanta symbol

ɗ

in wajen ta gane Saloon sukazo, mamaki ya sata dubansa dan batasan mi sukazo yi wajen ba. Ido suka ha

ɗ

a yana ƙoƙarin kai waya kunensa tai saurin

ɗ

auke nata. Shima janye nasa y

ay da cire wayar daga kunensa hango Fadwa na fitowa a wajen tamkar tarwa

ɗ

a. Tayi ƙyau sosai cikin doguwar rigar atamfa, sai veil siriri data yafa iya kanta ta na

ɗ

esa a kafa

ɗ

a, ga wani uban glasess daya cinye rabin fuskarta sai dai ya mata matuƙar ƙyau kasa

ncewarta fara ƙyaƙyƙyawa. Gefe da gefenta ƴammata biyune suma ƙyawawa

kamarta farare tas da su. Yanda suke dariya zai tabbatar maka wata maganar sukeyi dan har ita Fadwan fuskarta cike take da murmushi. A hankali Anam taja siririn tsaki daya sashi

ɗ

an waig

owa ya dubeta, sai dai ta wani kauda kai gefe kamar wadda taga kashi. Sarai ya fahimci dasu Fadwa take, amma sai baice komaiba ya bu

ɗ

e murfin motar ya fita fuskarsa sam babu walwala dan ya tsani taron ƙawayen Fadwa da suka zame mata kamar jela. Idan ka gan

ta da wannan yau gobe da waccan zaka ganta, na jibima daban ne...........



*_Ha

ɗ

uwar iliya da wargaji

😂

kunsan dai ba sauƙi

😹😹

, ku fa

ɗ

ama yarinyar nan taku yau sai mun rama marinmu ko shi Yayan nata bai isa dakatar damu ba ehe

😜🤭

._*

_ZAFAFA BIYAR

_

*_INAYAH_*

_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*

_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*

_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*

_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*

_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_

*_Littafi biyu 400_*

*_Littafi uku 500_*

*_Littafi hudu 700_

*

*_Littafi biyar 1k_*

YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS

👇🏾👇🏾👇🏾

ZENITH BANK

HAFSAT UMAR KABIR

2270637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:

07040727902

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA

👇

09134848107

*_ALLAH ka gafartama iyayenmu_*

😭🙏🏻

*_Typing

📲

_*

*_





🔥

BABU SO....!!





🔥

_*

_(Miya kawo kishi?)_

*_Bilyn Abdull ce

🤙🏻

_*. *_Typing

📲

_*

*_





🔥

BABU SO....!!





🔥

_*

_(Miya kawo kishi?)_

*_Bilyn

Abdull ce

🤙🏻

_*

*_09_*

.........Murmushi Fadwa ta sakar masa, cikin narke murya taima hannunta kiss da hura masa .

      “I miss you my Soulmate”.

   Kansa kawai ya jinjina da wani

ɗ

an guntun murmushinsa iya la

ɓɓ

a. Cikin iyayi da feleƙe ƙaw

ayen nata ke gaishesa idanunsu kamar zasu fa

ɗ

o a kallonsa. Ɗan tsuke fuska yay yana amsa musu sama-sama.

        “Baby am sorry na saka wahala”.

Fadwa ta sake fa

ɗ

a tana sake narke masa har tana saka tsigar jikinsa tashi. Nanma murmushi kawai yay mata da

kauda kansa daga gareta dan shi ka

ɗ

ai yasan halin da dama yake ciki ita kuma tana son sake kunnashi da wani. Cikin motar yay ƙoƙarin komawa da nufin

ɗ

akko mata saƙonta, ita kuma batare da tunanin tare yake da kowaba ta nufi

ɗ

ayan side

ɗ

in a zatonta anan y

a ajiye saƙon nata ne, tana kuma son ƙara birge ƙawayenta da akaikaice tasa ake musu hoto acan gefe batare daya sani ba....

        Sosai Anam ta cika tayi fam da takaici, tayi yunƙurin bu

ɗ

e motar ta fita taji ya sakata a lock dan yasan dama abinda zata i

yayi kenan tace zata fita kamar wancan ranar. Ya

ɗ

akko ledar dake a back sit

ɗ

in Fadwa ta bu

ɗ

e ita kuma. Ido hu

ɗ

u sukai da Anam, ta watsa mata wani kallon banza ta

ɗ

auke kai dajan siririn tsaki da fa

ɗ

in “Ballagaza” a hankali....

        A yau kam tayi laƙ

awarin bazata ƙyale ƴar iskar yarinyar nan ba. Cikin jin

ɗ

acin (ballagaza) data kirata dashi tace, “Kin yima ubanki dan uwarki.”

    Duk da Anam bajin hausa take da ƙyau ba tasan zagi, amma sai tayi kamarma bataji Fadwa

ɗ

in ba, taciro Bluetooth daga bag

ɗ

inta ta fara ƙoƙarin maƙalawa a kunne Fadwa ta buge hanun Bluetooth

ɗ

in ya fa

ɗ

i ƙasa. Ƙafa tasa ta takesa da shegen takalminta mai tsananin tsini......

       “Fadwa!”.

    Shareff ya fa

ɗ

a a

ɗ

an kausashe.....

“......Amma dai Soulmate kanajin tsakin da t

aimin ai, ranar na ƙyaleta daboda darajarka, amma yau gaskiya bazan iyaba, ban son raini..!”

    Itama ta fa

ɗ

a da sauri cikin tarar numfashinsa.

          Anam data sake cika tai fam tai yunƙurin han

ɓ

arata baya ta futa. (Yo dama a gayama kura gayyar cin

nama bayan bidirin nasu ne

🤣

. Ba'a takali Anam ba ma yaya aka ƙare balle anzo har gida da goron gayyata

😂

).

      “Idan kika fita a motarnan sai ranki ya

ɓ

aci!!”. Yay maganar a tsawace da fisgota ya maida ya zaunar. Kuka ta fashe masa da shi dan zuciyart

a tazo wuya. Baibi takantaba yay yunƙurin fita a motar sai ya hango Fadwa can ta nufi motarta a fusace ƙawayenta na take mata baya. Idonsa ya rimtse da taune hakwaransa, sai kuma ya furzar da huci mai zafi yaja murfin a fusace ya rufe, na side

ɗ

inta ma shi

ne ya rufosa ya tada motar suka bar wajen dan tuni su Fadwa ma sun fice a wajen har tana bulama mutane ƙura.

         Cikin sake tunzurasa da kukanta keyi yaja birki da ƙarfi, firgita tai ta

ɗ

ago da sauri tana kallonsa. Harara ya watsa mata tare da

gang

arawa gefen titi ya kashe motar. “Nidai ka kaini gida, kuma saina sanarma Daddy mata na maka kiss a titi da rungumek....”

     Bamm ya bige bakin nata, kukan ƙarya ta sake fashe masa da shi dan ko hawaye babu yanzu sai dai taji zafi sosai. “Har Abba ma sa

ina fa

ɗ

awa da Abie da Mamie da Mom da aunty Amarya”. Ta sake fa

ɗ

a da

ɓ

alle murfin motar zata fice. Riƙota yay ya maida murfin ya rufe yasa lock. Takaicinsa da haushin abinda Fadwa ta masa yasa takejin zafinsa batare data san dalili ba, cizo tai ƙoƙarin kai

ma hanunsa dake riƙe da nata....

       “What!! Ni zaki ciza?”.

   Bata kulashi ba ta sake kaima hanun cizo. Babu shiri tilas ya saketa, yana mai girgiza kansa. A hankali yakai kwance jikin kujera bayan ya kwantar da ita, hannayensa duka har

ɗ

e a ƙirjinsa

ya lumshe idanu yana mata kallon ƙasan ido. Tunba yanzuba yasan Anam fitinanniya ce dama, sai dai yayi zaton tabar tsiwa zuwa yanzu, amma tun tana ƴar ƙaramarta boss ce daman. Yasha zuwa hutu ya samu an kawo ƙarar Anam daga school ta na

ɗ

i ƴaƴan mutane bab

u dalili, idan kuma gidansu akazo nanma ta jibga, idan gidansu taje yaran ba tsira sukeba. Ƴaƴan aunty Mimi ba ƙaranar wahalar Anam sukaci ba duk da wasu sun girmeta bata

ɗ

aga musu ƙafa........

       “Nidai ka bu

ɗ

emin, bazan sake shiga wannan motar ba da

akeyin wannan abun....”

      Duk yanda yaso danne murmushin dake son fita ya gaza hakan, gefe ya maida kansa yay murmushin kafin ya tashi zaune sosai fuska a ha

ɗ

e ya riƙo hanunta dake jikin handle

ɗ

in ƙofar, baki ta bu

ɗ

e zata saƙi ƙara dan matse hanun y

ayi yasa yatsunsa biyu ya riƙe lips

ɗ

in nata fuskarsa a tsananin ha

ɗ

e. Sosai idanunta suka sake firfitowa, ga tsoro ga tsiwa......

       “Ha

ɗ

iyemin wannan kukan, ki kuma fa

ɗ

i miye abunda akeyin kona tattakaki”.

    Tsaf ta ha

ɗ

iye kukan zuciyarta na

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login