Showing 144001 words to 147000 words out of 216641 words

Chapter 49 - BABU SO COMPLETE

10 Sep 2026

3

fa a gida”.

    “Shi wa

ɗ

in?”.

Cewar Hajiya Luba.

“Shareff! Yau bai fita aiki ba wai hutu ya

ɗ

auka harna sati

ɗ

aya”. Ta ƙare fa

ɗ

a da rushewa da kuka tabbacin abinda ke cin zuciyarta kenan tun

ɗ

azun.

     Cikin riƙe baki Aunty Sakina tace,

“Iyee wato sati guda, amma uwarsa nacan ko sau

ɗ

aya baije ya gaisheta ba. Shiko dai Al-Mustapha yayi asara. Aini namaji da

ɗ

in samun nasa a gidan zanfi jin da

ɗ

in cin uban shegiyar yarinyar a gaban nasa sallamamme kawai. Tashi muje ki kaimu, kuma karna sake

ganin wa

ɗ

an nan hawayen banzar kema shashasha”.

     

      Anaam na kwance cikin kujera tana buga game suka fa

ɗ

o mata ko sallama babu. Da farko tayi kamar ta share dan Fadwa ce ta fara shigowa, sai dai ganin su Aunty Sakina ya sa ta tashi zaune tana da

nne sosuwar da zuciyarta tayi akan shigo mata kai tsaye da sukai. Ta san aunty Sakina dan sun ta

ɓ

a zuwa gidanta ita da Aysha. Daga Hajiya Luba har aunty Sakina bin falon suke da kallo baki a ta

ɓ

e, sai dai acan ƙasan ransu razani ne na gaske, dan ko makaho

ya shigo ya laluba yasan annunama duniya yariyar ƴar gata ce.....

       Cigaba da game

ɗ

inta tai domin basu dama su gama kalle-kallen, saiko da sukai iya iyawa sannan suka juyo gareta.

    “Oh lallai, ga ƴan iska sun shigo ko?”.

Aunty Sakina ta fa

ɗ

a

murya a sama. A karan farko Anaam ta saki murmushi, ta

ɗ

ago idanunta dake cikin gilashi tana kallonsu, cikin hausarta dabai gama nuna ba ta gaishesu kamarma bata fahimci harzuƙowar aunty Sakinar ba..

          “Uhm lallai kam Shareff ka amshi ruwan dafa k

anka. Wato k a dole ƴar bariki”.

     Sarai ta fahimci abinda Hajiya Luban ta fa

ɗ

a, dan kuwa zuwa yanzu Alhmdllhi hausa ta fara zauna mata a brain da harshe da ƙyau sa

ɓ

anin farkon zuwanta. Amma sai tai kamar bata fahimci komai ba, fuskarta da murmushi ta

miƙe tana fa

ɗ

in, “Aunty ku zauna Please bara na kawo muku ruwa”. Bata jira cewarsu ba ta nufi kitchen.

     “Babbar b*r* uba kai. Wai wannan yarinyar tana nufin bama tajin mi muke fa

ɗ

a ko mi?”.

   Fadwa da batace komaiba tun shigowarsu tana kuma daga tsa

ye dan bata zauna ba tace, “Hummm! Tana jin komai sarai iskanci ne kawai fa Aunty. Ni dama kun barta dan ALLAH kawai....”

        Harara Hajiya Luba ta zuba mata. Shigowar Shareff a bazata ta saka Fadwa ha

ɗ

iye abinda zata fa

ɗ

a babu shiri da risinar da kan

ta ƙasa, wani yawu mai kauri ya wuce muƙut a maƙoshinta ƙirjinta na bugawa.

        Idanunsa ya janye a kanta da ƙarasowa cikin falon hannayensa duk biyu a cikin aljihun wandonsa.

   “Oh dama kana gidan?”.

Aunty Sakina ta fa

ɗ

a tana hararsa.

Duk da sa

rai ya jita sai bai amsa ba, sai da yakai zaune cikin kujera da

ɗ

ora ƙafa

ɗ

aya kan

ɗ

aya sannan ya dubesu. “Barkanku da safiya aunty kune a gidan namu?”.

     Sosai ransu ya sosu da salon rainin wayonsa su duka. Sai dai kafin wani yace wani abu a cikinsu A

naam ta fito

ɗ

auke da tray shaƙe da kayan ciye-ciye da ruwa da lemo. Itama dai ta

ɗ

anji wani iri na ganin nasa, amma saita fiske abinta ta ajiye tray

ɗ

in a gabansu tana murmushi. “Aunty ga ruwa to....”

        A matuƙar harziƙe Hajiya Luba ta tura tray

ɗ

in da ƙafarta tana ballama Anaam harara. “Tunda shine ya kawomu ba, k ki kama kanki wadda ta haifeki ma a tafin hanunmu take balle ke kanki...”

     “Juwairiyya bani lap-top dana bari a

ɗ

akinki”. Shareff ya katse hargowar Hajiya Luba tamkar bai ji mima ta

ke fa

ɗ

a ba. Tsamm Anaam ta miƙe batare da tace uffan ba, ba kuma ta kalli sashen da Shareff

ɗ

in yake ba balle Fadwa ta

ɗ

auka wayarta ta wuce bedroom.

         “Oh ke ko ga mahaukata suna magana dole ka sata aika. K! Fadwa shaƙomin ƴar iskar yarinyar can

na nuna mata wacece ni dan ubanta”.

     Muƙutt Fadwa ta ha

ɗ

iyi yawu da ƙyar a karo na biyu domin jin umarnin Aunty Sakina tamkar saukar aradu bisa kai. Ta

ɗ

an saci kallon inda Shareff ke zaune a har

ɗ

e har yanzu kai kace baima san wainar da ake toyawa a f

alon ba. Kanta ta girgiza a hankali, so take tayi magana amma ta kasa motsa lips

ɗ

inta sai kawai ta juya da sauri ta bar falon ma gaba

ɗ

aya. (Tabbas Fadwa nada kurari da hayaƙi, amma kuma tanada tsoro bata cika iya jure hatsaniyar fa

ɗ

a ba. Idan mai karatu

bai manta ba kokuma ya lura da ƙyau zai fahimci Anaam ta fita tsiwa, saboda a lokuta da dama takan takaleta fa

ɗ

a amma a ƙarshe Anaam

ɗ

in ke tsigeta itako sai tai laƙwas. Tabbas a cikin raunanan halayanta wannan yana ciki rashin juriyar hatsaniya, a wani fa

nnin kuma zamu iya kiransa haƙuri

😜

).

      Daga aunty Sakina har Hajiya Luba baki suka saki uwa sakatar sakarai dan al'ajabin Fadwa. “Oh ni Sakina ato lallai Fadwa kema kin cika asararriyar yarinya, to kodai ba Al-Mustapha

ɗ

in kawai aka shanye ba harda k

e

ɗ

in kema?”.

     Maimakon samun amsa daga Fadwa data fice sai Hajiya Luba ce ta amsawa Aunty Sakinar. “A to ga halama kin gani kuwa Sakina. Ƙanƙanuwar yarinya ke juya gida miji da kishiya duka a tafin hanunta.”

       Ƙololuwar

ɓ

acin rai kam Aunty Saki

na takai, musamman biris da su da Shareff yayi. Tsabar wulaƙanci ma sai latsa wayarsa yake yana

ɗ

an girgiza ƙafarsa da yay crossing. Anaam dake danne dariyarta da jinjina tsaurin idon mutumin nan ta ƙaraso

ɗ

auke da lap-top

ɗ

in a hannu. Gabansa gab ta mats

a, ta miƙa masa harda takardun data ha

ɗ

o da su. Idanunsa dake akan wayar ya

ɗ

ago yana kallonta, ta

ɗ

an tura baki gaba tana son dangwarar da kayan bisa cinyarsa ya riƙo hanunta. Fuska ta

ɗ

an narke da ƙyaƙyƙyafta idanu tai ƙoƙarin janye hanunta.........



_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*

_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*

_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*

_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*

_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*

_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_

*_Littafi biyu 400_*

*_Littafi uku 500_*

*_

Littafi hudu 700_*

*_Littafi biyar 1k_*

YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS

👇🏾👇🏾👇🏾

ZENITH BANK

HAFSAT UMAR KABIR

2270637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:

07040727902

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA

👇

09134848107

*_ALLAH ka gafartama iyayenmu

😭🙏🏻

_*

[11/11, 7:37 PM] Marsy

😘

: *_Typing

📲

_*

*_





🔥

BABU SO....!!





🔥

_*

_(Miya kawo kishi?)_

*_Bilyn Abdull ce

🤙🏻

_*

*_BABU SO

👉🏻

AREWABOOKS_*

https://arewabooks.com/book?id=63447a616580db4ec20

3d718

*_54_*

.........Ƙara riƙo hanun yay da ƙyau idanunsa masu kaifi na saukar mata da kasalar data mantar da ita wanzuwar su aunty Sakina a falon. Dama haka yake buƙata, ta manta da wanzuwar tasu ya samu damar isar da garga

ɗ

insa garesu bata

re daya samu wani tangarda daga gareta ba.

     “Dama haka ake bama miji abu?”.

  Ya fa

ɗ

i maganar a salon daya nema

ɗ

auke numfashin Anaam na wucin gadi, dan muryar da yay mata magana da ita muryace da zata iya rantsuwa bata ta

ɓ

a ji daga garesa ba. Da ƙya

r ta iya ƙwato kanta, tai ƙoƙarin ajiye masa kayan a hanun kujerar da janye nata idanun daya sargafe a nasa dan ta gama yanke shawarar barin wajen kafin a samu matsala yaga rauninta. Tana daga kafa ya riƙo hanunta tare da jawota sai gata

ɗ

aram a cinyarsa t

amkar walƙiya. Kafin tunanin wani abu ya risketa har ya yimata zobe da hanunsa ta hanyar

ɗ

orawa a saman cikinta ya manne bayanta da ƙirjinsa kansa bisa wuyanta yana shinshina da fara magana cikin kunenta da wani salon daya saka tsigar jikinta tashi.. “A ha

ka ake bama miji abu ba'a tsaye ba”.

      Saukar wata mulmulalliyar ashariya cikin kunnuwansu ta tilastata ƙanƙamesa babu shiri dan da gaske ta tsorata dama gata a tsakkiyar wani firgicin. Harga ALLAH ta manta da su a falon, sa

ɓ

anin shi da duk abinda ya

keyi domin su

ɗ

inne dama. A firgice ta

ɗ

aga ido zata kallesu ya hana hakan, dan kuwa hanunsa ya tura cikin rigarta sai dai akan cikinta ya tsaya.. Ɗan matsawar da yay ta sata saki ƙarar ru

ɗ

ewa dan a bazata abin yazo mata kuma taji zafi......

      Rige-ri

gen fita aka farayi tsakanin Hajiya Luba da Aunty Sakina, saboda ƙarar Anaam

ɗ

in fassara daban suka bata. Aunty Sakina ma harda gwara kai a jikin garu lokacin da suke turereniyar ficewa.

          Hanunsa da taketa faman kaima mintsini ya janye, ta mike

zumbur daga cinyar tasa idanunta taf kunya. Riƙota ya sake yi fuskarsa

ɗ

auke da murmushin ƙeta. “Malama nace na gama n....”

    Hararar data wulla masa ce ta hanashi ƙarasa fa

ɗ

a ya saki dariyar data ƙara ƙular da ita tana jin zafinsa har cikin maƙoshinta

. Sake fisgota yay ta dawo saman cinyar tasa. Ya ha

ɗ

e hannayenta duk biyu dake son turesa ya danne akan cikinta. “Idan idanunki suka cigaba da harararta daga yau sai na miki ha

ɗ

iyar

ɗ

an sululu a gidan nan fitsararriya”. Mutsu-mutsunta ta cigaba dayi na son

ƙwacewa yaƙi bata dama. Saima lanƙwansota yay ta kwano jikinsa ya kai goshinsa kan nata ya ha

ɗ

e. Yawu ta fara kokawar ha

ɗ

iyewa da sauri-sauri ganin yana daidaita lips

ɗ

insu.

     “Please Yaya dan ALLAH kar kayi bana so”.

    Gira ya

ɗ

aga mata da kashe i

do

ɗ

aya, “Fitinanniyar yarinya minace zanyi to?”.

  Bakinta da take faman karewa da hannu tatura gaba da ƙoƙarin kauda fuskarta ya tare da hannunsa, tare da janye nata hanun ya manne lips

ɗ

insu. So take ta turesa, amma tasirin abinda yake matan a cikin ji

ni yana barazanar hanata kowanne irin yunƙuri, da

ɗ

in da

ɗ

awa ya riƙe hanunta ta yanda bazata iya ko motsashi ba. A karon farko ta fara maida masa murtani a yau dan tasirin salon nasa jinin jikinta ya fara amsarsa da ƙarfin gwiwa da wani sirrin

ɓ

oye dake can

ƙasan zuciyarta da ita kanta har yanzu bata san da zamansa ba tattare da ita. Hakan tamkar ƙara zugane a garesa da dukkan haƙurinsa, dan kai tsaye zuciyarsa ta fara ingizasa ga kaiwa inda bai gama shirya kai kansa ba. Ring na wayarsa ne ya dawo dasu duniy

ar da suka jima da yin nisan barin cikinta da lissafi irin na masu hankali. Sakinta yay, zaram ta miƙe kamar wadda take a tsinin allura. Da sassarfa ta bar falon ko waiwayensa taƙi tayi. Da kallo ya bita yana sakin kakkauran numfashi da murmushi, a hankali

yakai bayansa jikin makarin kujera ya kwantar yana mai lumshe idanunsa da sake sakin ajiyar zuciya a jajjere yana kai hanunsa ya shapo lips 

ɗ

insa....

     Tun fitowarsu take faman kaikawo a harabar gidan, dan ko sashen Fadwar sun gagara komawa tsabar

mamaki da jinjina ƙwarewar iskancin Shareff

ɗ

in a yau. Yaron da ko ido bai cika

ɗ

agawa ya kalla mutane ba shine yay musu wannan baƙin iskancin. Ina bazata iya haƙuri har sai sunje gida ba, dole ne ta kira Mommy kam ai. Takai wayar kunenta tana faman ka

ɗ

a ƙ

afafu da jijjiga jiki na tsantsar bala'i. Cikin sa'a aka

ɗ

aga mata gab da zata tsinke.

      “Sakina har kun isa gidanne?”.

Mommy ta fa

ɗ

a tunkan aunty Sakinar tace wani abu. Aiko cikin matuƙar

ɗ

acin murya ta tare numfashin Mommy din da fa

ɗ

in, “A dole Mus

tapha kam yafi karfinki wlhy Yaya Nafi! Dan tabbas babu makawa an wanke an basa ya sha.”

     Ƙirjin Mommy ya buga da ƙarfi, sai dai kafin tace wani abu Aunty Sakina ta cigaba da bata labarin abinda ya faru yanzu-yanzun nan. Ta ƙare da fa

ɗ

in, “Zama dai ka

m bai gammu ba dan wannan yarinyar tafi uwarta hatsabibanci. Nan gaba babu makawa zaima iya cewa kwanciyar aure zaiyi da ita a gabanki saboda ya tabbatarma duniya shi

ɗ

in tantirine na gask......” Ƙitt!! Wayar ta yanke. Tai saurin cirota a kunenta tana kall

o a tunaninta ko ku

ɗ

ine suka ƙare. Ƙoƙarin siya tai ta banki ta ƙara kiran Mommy

ɗ

in. Sai dai kuma number busy ake nuna mata alamar waya take ko kiran wani.....

       Ring

ɗ

in wayarsa ne ya sake sashi bu

ɗ

e idanunsa da har yanzu ke'a rufe. Ya kafe fuska

r wayar da kallo tamkar mai tsoron

ɗ

auka ganin sunan First Luv ruƙu-ruƙu na yawo. Rabon da suyi koda waya ne harya manta, ya kuma tabbatar garga

ɗ

in da yayma su Aunty Sakina ya risketa ne matsayin saƙo. Bazai iya ƙin

ɗ

aga kiranta ba koda yana jin tsoron duk

kan wani furuci daga bakinta, kimarta da girmanta sun wuce a musalta a cikin idanunsa da zuciyarsa. Hannu ya kai ya

ɗ

aga tana gab da tsinkewa, yakai kunen nasa cikin ƙarfafa kai....

     “First luv barka da safiya”.

“First ubanka ba first luv ba. Al-Must

apha wlhy ina gab da jamaka kalmar ALLAH ya i.....”

       “Please First luv, abeg kar kice haka dan girman ALLAH.”

“Idan ka sake kirana da sunannan ALLAH sai naci ubanka. Kuma kazo ina nemanka idan ba hakaba ka bari na tako ƙafata gidanka da kaina yarin

yar nan na a ciki wlhy wlhy wlhy kadaiji na rantse ko! Sai na jamaka ALLAH ya isa da manyan baƙi no-no na daka sha dan bakai ka

ɗ

ai na haifa ba balle ka

ɗ

auramin hawan jini”.

       Harshensa har sarƙewa yake wajen fa

ɗ

in, “Shi... Shike nan naji zanyi, zan

zo, amma kimun alfarma Mommy dan ALLAH sai gob.......”

     “Alfarma ubanka, Al-Mustapha ni kake son tozartawa a idon maƙiyana dai ko? Kana nunama duniya mace ta fini daraja da kima a idonka?”. Ta fa

ɗ

a tana fashe masa da kuka. Idanunsa ya rumtse da ƙarfi,

ya girgiza kai tamkar yana a gabanta. “Mommy wlhy babu wata mace da darajarta zata ko kama ƙafarki a wajena. Dan ALLAH ki fahimceni Mommy ina a tsaka mai wuya......”

      A fusace ta yunƙuro zatai magana Gwaggo ta fisge wayar. “Nafisa wai kin rasa hanka

linki ne halan?! A tunaninki wannan butsutsun naki akan Mustapha shine mafita ta ƙarshe da zakibi wajen raba auren?!!......”

         Wata wawuyar ajiyar zuciya ya sauke da lumshe idanunsa ya saki wayar a jikinsa batare daya ƙarasa jin abinda Gwaggon ke f

a

ɗ

a ba. Dan kuwa tabbas a wannan ga

ɓ

ar ta taimakesa taimako irin wanda bakinsa bazai iya maimaita fa

ɗ

a ba, sosai al'amarin Mommy ke da

ɗ

a tayar masa da hankali, ya rasa ta inda zai kama domin shawo kanta akan wannan aure. Har yanzu yarasa gane minene takama

imai laifin su Abie a gareta da take musu irin wannan ƙiyayyar (Niko nace Shareff a haka ta tashi, tun tana ƙaramarta an riga an cusa mata ƙinsu. Haka

ɗ

an adam yake, a duk lokacin daka koyar da shi wani abu ƙyaƙyƙyawa ko mummuna yakanzo ya fika iyawa. Iyay

e tabbas muna kuskure, kuskuren da shike saka ƴan ubanci a zukatan ƴaƴanmu tsakaninsu da ƴan uwansu. A kullum baki da aiki saina aibanta kishiyarki gaban ƴaƴanki, baki da aiki sai na zaginta da nuna cutarki take zaluntarki take bata sonki, bata ƙaunarki, m

aƙiyarki ce kuma a gaban ƴaƴanki. Tayaya kike tunanin bazasu tsaneta su tsani ƴaƴanta fiye da yanda kike tsanarta ba, saboda ke ra'ayin ƙinta ya shigekine da girmanki da hankalinki, idan kin so zaki iya yaƙarsa, suko kin raini zukatansu ne akan wannan ƙiya

yyar, dolene su dawwama da ƙinta da ƙin duk wani abinda ya shafeta koda bata aikata musu komai ba na ƙi

ɗ

in. ALLAH ka gafarta mana ka gana damu gaskiya koda bazata mana da

ɗ

i ko zuwa dai-dai da son zukatanmu ba).

        Anan falon yabar lap-top

ɗ

in da tak

ardun ya fice, koda ya fito su Aunty Samira sun wuce dan baiga motarsu ba. Motar ya shiga shima ya fita a gidan, dan yana buƙatar yin nesa da su har zuciyarsa ta huce. Haka yake baya son yanke hukunci cikin fushi, ya gwammaci yin nesa da abu a duk lokacin

da zuciyarsa ta harzuƙa. Asibiti ya nufa wajen Dr Jamal, sai da ya shigo cikin asibitin sannan ya kira wayarsa..

     Daga can Dr Jamal yace, “Ka shigo mana, ni ka

ɗ

aine ma a office”.

   Ƴar ƙaramar ajiyar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login