Showing 183001 words to 186000 words out of 216641 words
yanayinta. Sai dai baice komaiba ya juya ya fita. Numfashi ta saki a hankali da miƙewa ta shiga toilet domin
ɗ
auro alwala.
Bai dawo gidan ba sai bayan sallar isha'i, kai tsaye kuma sashenta ya zarto. Tunda ta idar da salla ta ka
sa tashi a wajen, babu abinda ke mata kaikawo, haka kawai marin nan na
ɗ
azun da yay ma Fadwa ya matuƙar tsaya mata a rai, duk da kuwa ƙararsa kawai taji bawai yinsa akan idonta ba. Harya ƙaraso gabanta bata san da shigowarsa ba, ya kai tsugunne gabanta, ta
re da
ɗ
ago ha
ɓ
arta. Cikin idanunsa ta zuba raunannun nata da babu gilashi, bata ganinsa fes yanda ya kamata, amma hakan bai hanata tsaidasu a
tsakkiyar nasan ba... “Mike damunki?”.
Ƙ
oƙarin janye idanunta tai a cikin nasa ya hana hakan, taso kauda kanta g
efe nanma ya
hana, saita ƙara tsuƙe fuska da tura baki. A karon farko ya saki murmushi, tare da kai yatsansa ya
ɗ
alli lips
ɗ
in nata. “K wai baki san shekarunki sun girmi wannan ta
ɓ
aran ba Autar mata?”.
Hanunsa ta ture zata tashi, yay saurin
damƙota
yana dariya, jikinsa ta fa
ɗ
a, dan
haka suka zube ƙasa gaba
ɗ
ayansu. Ƙafarsa
ɗ
aya ya kwanta, tare da jawota ya kwantar a
cinyarsa ita kuma. Ya tokarar da
ɗ
ayar ta
jingina kanta. “Nayi laifi ne wai?”.
Hanunsa dake kan cikinta ta kamo, ta saka
babban
ɗ
a
n yatsan a bakinta ta ciza. “Wai wai
shiii! Wace mugunta ce muka wannan?”.
Dariya ta ƙyalƙyale da shi. “Noorie muguntafa
babu ƙyau sam sam”. Ka
ɗ
an ta murgu
ɗ
a
masa baki “Punishment
ɗ
in mai yawo ne ai”. “Shi kuma punishment
ɗ
in mai rashin kunya
fa? yay
a ya kamata ya kasance?”. “Sai an binciko a littafin shara'a”.
Ta fa
ɗ
a tana ƙoƙarin mikewa ta gudu. Riƙota yay yana ƙaramar dariya. “Sarkin wayo ai ni tuni na binciko. Yanzu kuma zan ƙaddamar da shi”.
“Wayyo yaya! Wayyo ni yunwafa nakeji, tun safe banci
komai ba.”
“Nima ita nakeji ai”. Ya ƙare maganar da manne lips
ɗ
insu waje guda. Ko sau
ɗ
aya batai ƙoƙarin hanashi ba, saima gudunmawa
data fara bashi, burinta kawai taga ya huce
daga fushinsa. Cikin ƙanƙanin lokaci ta gama
hautsina masa kwanyar kan
sa, tun yana binta
a salon jarumta harya fita a hayyacinsa ya
ɗ
auka wata hanya da ban da karatun da ya
kasance mai girma ga Anaam. A yanzu kam ita
ya nema gigitawa, yayinda shi tuni ya fita
hayyacinsa har baya gane ita
ɗ
infa ƙanwarsa
ce. Sunyi matuƙa
r shagala a farantama
junansu ring
ɗ
in wayarsa ya shammacesu. Da
ƙ
yar Anaam ta iya janye jikinta dake rawa
gefe. Shima nashin rawar yake fiyema da tata,
sai dai jarumtar ƴan mazan ta
ɓ
oye haka, ya
rimtse ido da ƙarfi ya sake bu
ɗ
ewa saboda
ganin mai k
iran. Ko'a turu a kwantosa bai isa
ɗ
aga wayar nan ba, dan babu makawa sai
Daddy ya gane halin da yake a ciki. Haka ya
barta harta tsinke wani kiran ya ƙara shigowa.
Yanzun ma kasa
ɗ
agawar yay har saida ta
yanke, da ƙyar ya samu iya
ɗ
an dai-daita
kans
a bayan wasu mintuna sannan yay kiran
Daddyn Back.
Koda Daddy yaji muryarsa a shaƙe a zatonsa
duk
ɓ
acin rai ne, dan kuwa yasan wanene Share! idan yay fushi. “Ka sameni a gida yanzun nan kai da Fadwa”. Bai jira cewarsaba ya yanke kiran. Shima
ɗ
in baice k
omaiba ya koma kwance tare da mirginawa jikin Anaam
data juya masa baya ya rungumota da
ɗ
aura
kansa a gefen wuyanta yana shinshina, ga
sanyin tiles na ratsasu dan harya huda
sallayar tana iya jinsa a jikinta shima haka.. Jin saukar hanunsa a ƙirjin
ta tai saurin
riƙewa. “Yaya kirankafa Daddy yakeyi”. Iska ya
ɗ
an hura mata cikin kunne da ture hanunta ya
ɗ
aura a inda yay niyya tun farko. “Koratama kikeyi kenan?”.
“Eh mana, Daddy ba abin wasa bane ai,
umarninsa yana sama da muradanmu”. Sassanyan murm
ushi ya saki da sake
ƙ
anƙameta a jikinsa, a hankali ya furta *_Ina ƙaunarki da yawa_*”. Sosai tsigar jikinta ta yamutsa saboda yanda yay furucin a cikin wani irin wahalallen sauti. Taja numfashi mai kauri da cije gefen lips
ɗ
inta sakamakon saukar kiss
ɗ
in
sa saman wuyanta. Bata iya ta
ɗ
ago ta kallesa ba harya fice daga
ɗ
akin. Ta sauke sassanyar ajiyar zuciya da sake kananne
ɗ
e jikinta waje guda wani abu mai girma na tsikarar ƙasan zuciyarta....
A sashen Fadwa kan duk da yaji a ransa itace takai ƙararsa waje
n su Daddy bai mata magana ba, umarnin kawai ta samesa a mota ya bata ya juya ya fita abinsa. Taja wasu mintuna kafin ta fito dan har ya kunna mota
ma.
Tafiya suke amma kowanne fuskarsa na gefe,
ita tana kallon mutane shi kuma titi har suka iso. bai
yi mamakin samun Gwaggo Halima ba, Fadwa ta nufeta ta rungumeta tana sakin kuka. Lallashinta ta shigayi tana shafa bayanta da fuskarta wai tana neman tabon marin. Abin sai ya girmi kan kowa amma babu wanda yay magana sai Mommy ce taja tsaki da ta
ɓ
e baki. S
hare! kam zama yay ƙasa a tsakkiyar ƙafafun Abie da Abba. Kansa a ƙasa batare daya kalla kowa ba ya gaishesu. Haka kawai yakejin tsananin kunyar Abie da Mommynsa fiye da kowa a wajen.
Abba da yaga mulmular da Gwaggo Halima kema Fadwa na neman yin yawa ya
magana a kausashe. “K Fadwa tashi ki zauna da ƙyau bama son shashanci”.
Tashin tai zaune, sai a sannan kuma take
gaidasu. Iya su mazan kawai suka amsa.
mommy da Gwaggo babu wanda ya tanka.
Gwaggo Halima tai ƙaramar ƙwafa da ayyana
(Zanyi maganinku) a
zuciyarta.. Abie ne ya
bu
ɗ
e taron da addu'a, kafin ya maida
hankalinsa ga Share! cikin serious matuƙa. “Al-Mustapha miya ha
ɗ
aka da matarka
harda mari? Bayan wannan ba
ɗ
abi'ar dakaga wani a cikinmu nayi a gidan nan bane?”.
Ƙasa Share! ya ƙarayi da k
ansa, cikin
matuƙar girmamawa. “Kuyi haƙuri Abie nayi
kuskuren aikata hakan, sai dai saida na
umarceta ta tashi tabar inda nake dan bana
son yanke hukunci cikin fushi, amma taƙi yin
hakan har takai nayi marin”.
“Amma banda abinka Babana ai kai
babba
ne, da taƙi tashi sai kai ka tashi ka bata
waje tunda kasan baka iya controling kanka a
yanayin fushin. Su mata haƙuri ake dasu a
kowane hali, domin hangenka da nasu sam ba
ɗ
aya bane ba, sai dai sunada sauƙin sha'ani
kuma ba koda yaushe ake cizawa a k
ansu ba”. “Hakane Abie, insha ALLAHU hakan bazata
sake faruwa ba......”
“Tama sake faruwar mana. Wlhy da kaina zan
rama mata mara mutunci kawai. Kai yanzu
dan baka da kunya Share! har kanada hanun
ɗ
agawa ka daki Fadwa a gidanka?”. “Yaya Halima! Ya kam
ata kiyi shiru abi
komai a sannu”.
“Wane kuma sannu Abubakar, bayan kanaji
yana lalla
ɓ
ashi saboda ba ƴarsa aka mara ba”. Murmushi Abie yay da girgiza kansa. Cikin
dattako da nutsuwar da kowa ya sansa da ita ya fuskanci Gwaggo Halima. “Ba haka bane Yaya
Halima. Da Share! da Fadwa da Anaam duka su
ɗ
in ƴaƴanmu ne, bazamu ta
ɓ
a sakaci da cutuwar
ɗ
ayansu ba ai. Da kinyi haƙuri zan
kai inda kike buƙata nima ai”.
Baki ta ta
ɓ
e da juya kai gefe. Nanma
Murmushin Abie ya saki kawai ya sake maida
hankali kan
Share! da ransa ya
ɓ
aci. “Babana
ina jinka miya ha
ɗ
aku takai ga mari?”. “Ban ta
ɓ
a fatan dan na samu matsala da
wata a cikinsu sai munzo gabanku ba. Amma
tunda ita tafi za
ɓ
ar hakan a koda yaushe fine.
Fita nai a gida tun safe ina wajen matsalar can
da
ta taso a company, na dawo kawai na samu
ta cikamin sashe da ƙawayenta wai suna min
gyara. A yanda suke komai kai tsaye ya
tabbatar min ba yau ce rana ta farkon hakan
ba. Korarsu kawai nai na ƙyaleta domin ita
tasan bana son yanke hukunci cikin fushi,
amma saita biyoni bayan nace ta ƙyaleni a
yunƙurin farko da tai. Taya zata kawomin
wasu ƴan iska sashe, ta san adadin abubuwan
dana ajiye masu muhimmanci a ciki? Ko
bamma ajiye komaiba ita bazatai tunani da
hankalinta rashin dacewar kai wani can
ɗ
in
”. “Inafa zata san abinda ya dace tunda a nuna
mata barba
ɗ
a magani shine kawai zaman aure”.
A harzuƙe Gwaggo Halima ta dubi Mommy
mai maganar. “Nafi wlhy ki iya bakinki domin
zai kaiki ya baroki allura ta tono galma”.
“Yo ta tono mana dan ubanta, abu
mai sauƙi
bayan ta tono ita galmar ta turbu
ɗ
ata cikin
ƙ
ansa yanda ko mayen ƙarfe ƙaryarsa sake
ganinta”.
Aifa nan take falon ya harmutse da hayaniya
tsakanin Mommy da Gwaggo Halima. Mamaki al'ajab sukabi suka sanya Share! cikin madaukakin imani. Y
au kuma aminai biyune kema juna tujara haka akan abinda suke ganin shine mafi ƙololuwar alkairi a garesu idan suka ƙulla. Kai duniya ina zaki kaimu ne haka?. Da ƙyar su Daddy suka samu sukai shiru. Gwaggo kam tayi kamar bata a falon tai muƙutt da cuno baki
gaba ita a dole takai maƙurar
ɓ
acin ran abinda su Mommyn ke aikatawa. Acan ƙasan ranta kuwa dariya taketa kwasa. Yanzu kam Abba ne ya amshe da zancen yana mai fuskantar Fadwa.
“K shashashar inace da zaki bama ƙawaye damar shiga
ɗ
akin mijinki? Haka kikaga
iyayenki na mana? Wace irin mace ce ke da baki kishin mijinki? Ai wannan jama kanki rainine ma wajen su ƙawayen naki da shi kansa mijinkin. To saurara ki jini, daga rana mai kama irin tayau, hakan ta sake faruwa ni da kaina zan hukuntaki sannan shima nasa
ya hukuntaki tunda koba aure tsakaninku
Yayanki ne.. Kinaji na da ƙyau?”.
Hawaye ta ta share tana jinjina kanta. “Zan
kiyaye Abba insha ALLAHU. Amma Abba dama fa haushina yakeji, dan dama a kwanakin nan banda wulakantani babu abinda yakeyi saboda y
a ƙara aure. Baya ganin kowa a gidan sai ita ƴar gwal.....”
“Shiyyasa kuka dage boka da matsubbata ke
da uwarki domin sabautamin
ɗ
a. Su Malika na
kawo miki barba
ɗ
e-barba
ɗ
e kina faman zuba
masa dare da rana. To wlhy babu lallai babu
dole tun kan ai nis
a sai ya datse igiyar auren
tunda bake ka
ɗ
aice mace ba a duniya......” “Dan ALLAH Nafisa idan baki sakashi ya
datse igiyar aurensu ba baki cika uwarsa ba,
kuma shi din bai haifuba a cikinki...” “Haka kikace?”.
“Eh na fa
ɗ
a. bandama ƙaddara mi Fadwa
zat
ai da wani Share! can. Ko dama kun ƙulla
a ha
ɗ
asu aure dan ku dinga maidamin yarinya
baiwarku”.
“Hahaha yo baiwa kuma ta nawa Halima.
Sai dai wata kuma dan ita kam ta riga ta gama zama labari”.
Ƙ
ara hargitsewa falon yay, da ƙyar yanzu kam Abie da Abba
suka sakasu yin shiru, dan Daddy dai ya mugun shaƙa zuciyarsa har wani zallo takeyi, gata tokare a maƙoshinsa kamar yay amanta ya huta.............
End of book
End of book
Leave a comment
Post
omments
No Comments posted yet
C*_Typing
📲
_*
*_
❤
🔥
BABU SO....!!
❤
🔥
_*
_(Miya kawo kishi?)_
*_Bilyn Abdull ce
🤙🏻
_*
*_BABU SO
👉🏻
AREWABOOKS_*
https://arewabooks.com/book?id=63447a616580db4ec203d718
*_71_*
..........Gigitacciy
ar tsawa Daddy ya daka musu. “Wlhy duk wadda ta sake cewa tak sai ranta yay mummunan
ɓ
aci, idan kuma kunji ƙarya bismillah marasa mutunci kawai. Ku har kun isa ku maidamu mutanen banza. Ku tashi kufita bama buƙatar zaman kowacce a anan”.
Cikin
ɓ
aci
n rai suka mike su biyun suka fice. Daddy ya cigaba da fa
ɗ
a tamkar zai ari baki, da ƙyar dai su Abie
ɗ
in suma suka taushesa. Ha
ɗ
uwa sukai akan Fadwa da Shareff
ɗ
in duka sukai musu tatas da fa
ɗ
a musamman Fadwa a matsayinta na mace. Sai kuma suka koma nasiha
a garesu. Daga nan suna jiyo hayaniyar Mommy da Gwaggo Halima, hakan yasa Gwaggo da har yanzu bata tofa nata ba ta miƙe ta fita wai zata tsawata musu. Nasiha Abie ya sake musu ta fahimta data saka zukatansu samun nutsuwa, musamman ma Fadwa da taga an nuna
ma Shareff kuskuren marinta da yayi kuma ya nuna nadamar yin hakan da alƙawarin bazai sake ba. Duk da dai itama tasha nata, sun kuma nuna mata illar biyema su aunty Malika cikin hikima. Basu san babu abinda ke cizon zuciyar Shareff ba kamar maganar su aunt
y Safara'h
ɗ
in nan. Sai dai baice komai ba dan a samu zaman lafiya, amma yay aniyar da kansa zaima tufƙar hanci insha ALLAHU.
Da ƙyar wajen ƙarfe goma suka baro gidan, dan kuwa rikici ne na gaske ya
ɓ
arke tsakanin Gwaggo Halima da Mommy ha
r sai da Baban Fadwa ya kira waya dan baya ƙasar ne shiyyasa harta samu damar fitowa. Ya kuma janye mata wancan shara
ɗ
in lokacin da zaiyi tafiyar saboda haƙuri data bashi akan komai ya wuce. Ashe akwai wani a gaba. Mommy dai taci alwashin sai ta nunama Gwa
ggo Halima itace ta haifi Shareff ba wani shege ya haifa mata ba. Haka itama Gwaggo Halima ta tabbatar mata cewa ita bata isa komai ba domin Shareff
ɗ
in ba nata bane ita ka
ɗ
ai..
Kuka Fadwa ke masa tunda suka taho, dan kuwa rikicin Mommy da Mamanta ya
matuƙar
ɗ
aga mata hankali kuma, tana matuƙar tsoron abinda zai rabata da Shareff, tana masa so ne mai tsanani, wanda takejin in har aka rabasu zata iya rasa har ranta. Ya gaji dajin kukan, saboda shima zuciyarsa a wuya take kuma yanajin ƙuna da ra
ɗ
a
ɗ
in ab
ubuwa masu yawa. Sai dai shi jarumin mutum ne mai maida komai ba komai ba koda kuwa a ce ya zame masa komai. Dan haka har suka iso gida bai ce mata komai ba. Shine ma ya fara fita ya barta a motar, saida ta kai kusan minti hu
ɗ
u a ciki tana cigaba da kukant
a sannan ta fito ta rufe motar. Sashensa ta bisa kai tsaye, yana a falo zaune cikin yanayi na wanda baka iya ganemawa. Cikin jan ƙafa ta ƙarasa gabansa, ta tsugunna tare da dafa guyawunsa.
“Ina tsugunne ne gabanka a matsayin ƙanwa Yaya Shareff, nasa
n ni mai laifukace a gareka tari-tari, na kuma yarda nayi kuskuren da kake son na fahimta tun kafin akai ga wannan ga
ɓ
ar. Wlhy bana son zumincin iyayenmu ya lalace saboda aurenmu......”
“Garama ya lalace, dan ta hakane kawai dake da su zaku dawo rayuw
ar hankali irin ta mutane. Ke kam rayuwarki naban mamaki matuƙa, mamaki irin wanda nake shiga kokwanto. Ba haka nai miki zatoba sam-sam a rayuwata ba, amma bazance ki dainaba kiyi tayi, shawara
ɗ
aya zan baki kuma ta ƙarshe. Ya rage naki ki dawo akan ƙyaƙyƙ
yawar hanya
ɗ
aya tak ki gyara halayenki muyi zaman aure na gaskiya, idan ba hakaba wlhy wlhy zan
ɗ
auki mataki ne na ƙarshe dan bazaki maidani mahaukaci ba. Shawara ta rage gareki, ki cigaba da biyema duk wani mai zuwa gidan nan yana
ɗ
auraki a hanyoyin da s
hi yake ado da su, koki zama mace tagari ki gina taki rayuwar a karan kanki. Idan kuma kika sake amfani da wani abu na kauce hanya domin mallakata, ko bani wani abu a cikin ruwan sha ko abinci ALLAH ya isa ban yafe ba!”. Ya ture hanunta tare da miƙewa ya s
hige bedroom abinsa.
Hawayen da take son su zuba ma sam sunƙi zubar a yanzu, sai dai tasan gaskiya ya fa
ɗ
a mata, dan kuwa a yanzu tana rayuwa ne da rayuwar su aunty Safarah, a baya komi za'a bata ta zubama Shareff a abinci bata ta
ɓ
a yin hakan tunma t
ana gida, duk ma yanda zatai ƙoƙarin hanawa sai tayi, sai dai in Mama ta aikata bada saninta ba. Amma a wannan ga
ɓ
ar ta rikice, idonta ya rufe saboda kishiya da kanta take aikata komai dan taga haske. Sai dai sa
ɓ
anin hakan duhu take gani, sannan mai makon
mallakarsa su
ɓ
uce mata yakeyi, kenan su magungunan na ƙarya sunfi yawa a cikinsu kenan? Ƙalilanne ake dacewa suyi aikin kuma basa wani jimawa sai kaga abubuwa sun ƙwa
ɓ
e. ‘Ya ALLAH’ ta fa
ɗ
a tana mai fashewa da kukan zahiri.
_____________
★
H
arta fara jin barci a jiya bai dawo ba, dan ita bata san tare da Fadwa ya fita ba. Koda ta shirya
ɗ
akin da Aysha ke kwana taje ta kwanta abinta. Ayshan batace da ita komai ba dan tasan yau Shareff ya koma wajen Fadwa. Ta
ɗ
anyi murmushi ganin Anaam
ɗ
in suku
ku, ko bata fito ta fa
ɗ
a ba tasan kewar Yayansu ke nuƙurƙusarta. Sai dai sanin itama Anaam nada halin I