Showing 84001 words to 87000 words out of 216641 words
hanun Anam suka fice da sauri. Mota ya turata ya tayar yabar gidan a guje duk da kiran da Gwaggo Halima ke masa akan ya dawo da Anam
ɗ
in bai saurareta ba..
★
Kuka take sosai har numfashinta
na fisga. Yayinda Khaleel ke waya da Shareff cikin bacin rai da ƙunar zuciya. Shima daga can yana jiyo shashshekar kukan Anam
ɗ
in. Sun jima suna wayar kafin ya miƙo mata. Ƙin amsa tai sai da Khaleel ya
ɗ
aura mata akan kunne yana fa
ɗ
in, “Yaya Shareff ne fa
”.
“Malama amsa wayar ban son shashanci”. Ya fa
ɗ
a da alamun
ɓ
acin rai a muryarsa daga can. Amsar tayi, sai dai ta fashe masa da sabon kuka. Shiru bai sake cewa komai ba da alama dai yana saurarenta. Tsawon minti
ɗ
aya taƙi tai shiru ya yanke waya
r yana jan tsaki. Kanta ta cusa cikin ƙafafunta tare da sakin wayar ta saki wani sabon kukan. Ba sharrin su Fadwa ya sata wannan kukan ba. Zagin iyayenta da su gwaggo Halima keyi da aibanta su ne ke mata zafi. A hakan ma dan ba komai take iya ganewa ba mus
amman manya-manyan hausa. Tana matuƙar son iyayenta, bata ƙaunar a aibanta mata su. Amma tunda ta fara wayo ta fahimci wa
ɗ
anda Abie
ɗ
inta ke kira family nasa basu da wani buri daya wuce cin zarafinsa shi da Mamie da ita kanta dake matsayin ƴar su. Ta rasa
mi iyayenta sukaima Mommy da Gwaggo da Gwaggo Halima haka da zafi a duniyar nan?...
Khaleel da kukanta ke ƙara ƙona zuciyarsa da takaicin su Mommy ne ya shiga lallashinta, da ƙyar ta
ɗ
ago idanunta da sukai jajir tana kallonsa. Zatai magana ya girgiz
a mata kai alamar tai shiru. Shirun kuwa tayi sai dai hawayenta sun kasa tsayawa. Khaleel ya miƙa mata goran ruwa dai-dai kira na shigowa wayarsa. Ganin mai kiran ya sashi
ɗ
agawa babu
ɓ
ata lokaci ya kai kunne sa.
“Bata wayar”. Daga can aka fa
ɗ
a ciki
n bada umarni. wayar ya sake miƙa mata. Bata musa ba ta amsa tana cire goran data sha kusan rabin ruwan cikinsa. A jajjare ta dinga sauke ajiyar zuciyar dake shiga har cikin kunensa daga can.........
✍
_ZAFAFA BIYAR_
*_INAYAH_*
_MamuhGee_
*_GURB
IN IDO_*
_Safiya Huguma_
*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_
*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_
*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_
_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*
YADDA ZA
KU BIYA KUDIN BOOKS
👇🏾👇🏾👇🏾
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070
SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:
07040727902
IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA
👇
09134848107
[10/26, 1:26 PM] Marsy
😘
: *_Typing
📲
_*
*_
❤
🔥
BABU SO....!!
❤
🔥
_*
_(Miya kawo kishi?)_
*_Bilyn Abdull ce
🤙🏻
_*
*_BABU SO
👉🏻
AREWABOOKS_*
https://arewabooks.com/book?id=63447a616580db4ec203d718
*_26_*
..........Gyaran murya ya
ɗ
anyi bayan yaja wasu seconds yana sauraren yand
a take sauke ajiyar zuciya a jajjere. “Bazaki daina wannan kukan ba wai?”. Ya fa
ɗ
a a hankali tamkar ba shi ba...
“Na daina”.
Ta bashi amsa wani kukan na sake kufce mata. A karon farko taji yayi murmushi har tana iya jiyo sautinsa a cikin kunnenta,
ya
ɗ
anja numfashi da sake sauƙaƙa muryarsa “Ya isa nace ko. Ki
ɗ
auka ruwa ki wanke fuskarki zan ƙara kira”.
Cikin jan numfashi tace, “Nace fa na daina Yaya”. Dan haka kawai take jin da
ɗ
in yanda yake mata magana da lallashi.
“Ni banji kin
dainaba ai, tunda ga hawayenki ina gani na sauka a z....” cikin sauri ya ha
ɗ
iye sauran maganar da dafe goshinsa yana cije lips
ɗ
insa jin zai saki layi. Itama da ba wani gama fahimtar maganar tasa tai ba cikin rawar murya tace, “Yaya dan ALLAH ka fa
ɗ
ama Abi
e zan dawo Malaysia, idan nice nace zaimin fa
ɗ
a shi da Mamie”.
Furzar da numfashi yayi, cikin
ɗ
an kaurara muryarsa yace, “Bazan sanar musu ba, kuma kema karna sake naji kin sanar dasu wani abu ok”.
“Amma Yaya kag.....”
“Umarni ne ba shawara ba
”. Yay saurin katseta. Baki ta tura da hararar wayar kamar yana gabanta, “To nidai bazan koma gidanka ba, sai dai na koma gidan uncle Jafar da zama (Ɗan uwan Mamie da abie ne).
“Ashe kuwa zan zane miki jiki da bulalai”.
“To ni Yaya ya kake so
nayi? Sai na dinga zama inda ba'a son ganina kamar wata mara gata”.
“Waye baya son naki?”.
“Matarka mana. Kuma ALLAH idan bata fitamin a ido ba zan fito mata da ainahin kalata, dan zan koya mata hankali...”
Dariya ce ke son kufce masa,
sai dai ya riƙeta ya dai saki murmushi. “Uhuyim! Ke har wata kala ce da ke ashe? To fa
ɗ
amun yaya kalar taki take dan mu kiyaye ni da matata”.
“To ni ai bance kai ba”.
“A idan zaki koyama matata hankali ai dole ina ciki. Kinga gara mu kama kammu kar tr
uth color
ɗ
inki ta samu barin Nigeria auntynmu”.
A yanda yay maganar ya saka Anam fashewa da dariya. “Oh oh ya kaga Anam Auntyn su Yaya, gaskiya kowa zaiji a jikinsa ne, yanda kake mana mazurai nawa sai yafi ALLAH Yaya”. Sai ta ƙara ƙyalƙyalewa da
dariya.
Kansa ya
ɗ
an girgiza da shafawa yana sakin murmushi, yasan ta iya surutu, sai dai bata ta
ɓ
a sakewa da shi ba irin haka. Sai dai yaji surutunta da wani. Ya ƙara sakin murmushi da fesar da numfashi a hankali yana lumshe idanunsa da sake lafe
wa cikin kujerar falon daya kasance masaukinsa. Haka kawai ya tsinci kansa cikin nisha
ɗ
i dayin wayar tasu......
Yayin da Anam da Shareff ke waya anan acan gidan Mommy ce ke neman wayarsa a fusace saboda hukuncin da Daddy ya yanke cewar Anam bazat
a bar gidan Shareff
ɗ
in ba kamar yanda suka buƙata har sai ya dawo kamar yanda shima ya buƙata. Amma sai taƙi samunsa anata nuna mata waya yakeyi. Ranta ne ya ƙara
ɓ
aci ganin mintunan dake ta ƙara tafiya amma ana sake jadadada mata ana amfani da layin. Ta
tura massege babu reply. Ga Fadwa nata musu kuka ita indai Anam zata koma mata gida to ita bazata koma ba..
“Wai ni yaron nan da ubanwa ma yake waya hakane? K Hussaina jeki ki gano min Daddynku waya yakeyi”.
Miƙewa Hussaina tayi tana amsawa da t
o ta fice. Mintuna ka
ɗ
an ta dawo ta sanar mata ba waya yake ba, hira yakeyi ma shi da Abba.
“Kai! To da ubanwa yaron nan ke waya?”.
Kuka Fadwa ta sake fashewa da shi. “Wlhy yanzu haka shegiyar yarinyar can ce ta kirashi tana ƙulla mana sharri a wajens
a. Na tsaneta, bana sonta. Idan ta koma min gida saina kasheta”.
Shigowar Gwaggo falon ya hana Gwaggo Halima da Mommy bama Fadwa amsa. Takai zaune tana murmushi idonta akan Fadwa. “In dai bazaki kiyayi gaggawa akan al'amuranki ba kuka yanzu kika fara
shi. Da kinyi haƙuri kin cigaba da jiran nawa shirin da ba'akai ga haka ba. Ku kuma kun biye mata. Duk yanda kuke tunanin yarinyarnan tabar gidan Mustapha da ƙarfin tuwo bazai yuwuba, wannan kuma zancen ita ta zubda ciki da kuka ƙulla ƙara kusantata ma da
gidan kukayi tunda gashi su Muhammadu sun tabbatar muku yanzuma ta fara zama. Duk wanda ya baku shawarar juya zancen zubewar ciki da ita ta zubar ya baku gurguwar shawara ne ga tabbaci kun gani”.
Mommy da takai zaune cikin sanyin jiki da maganganun
Gwaggo ta dubi Gwaggo Halima. “Maganar Gwaggo haka take Halima. Munyi kuskure nima na fahimta. Da Fadwa ta sanar mana zatai hakan ya kamata mu dakatar da ita mu fara yin nazari, tare da bincikarta wanda ya bata shawarar yin hakan tunda mun san zubewar cik
inta bashi da alaƙa da yarinyar da gaske”.
Itama Gwaggo Halimar ajiyar zuciyar ta sauke. Sai kuma ta jinjina kanta, “Hakane Gwaggo anyi kuskure, ba kuma kowa ya jawo hakan ba sai Fadwa da shegen gaggawarta. Na fa
ɗ
a mata ta kwantar da hankalinta mu ji
ra naki shirin amma rashin haƙuri yasata yanke wannan hukuncin. Gashi yanzu bai haifar da
ɗ
a mai ido ba tunda abinda take son yay nesa da ita da mijin nata damu baki
ɗ
aya bai tabbata ba. Kuma tabbas zaman yarinyar nan cikinmu ba alkairi bane, na tabbatar
yanda bamu ƙaunar ubanta shima bazai ta
ɓ
a son mu ba, amma ya kawota cikinmu saboda sharri irin na
ɗ
an uba da baka ganesa sai ALLAH kawai. Gwaggo kiyi haƙuri, yanzu minene mafita?”.
Baki Gwaggo ta ta
ɓ
e. “Toni mizance yanzu kuma. Nawa shirin ma ai kun
ruguza da shirmen ƴarku. Sai kubar yarinyar ta koma gidan kamar yanda Muhammadun ya fa
ɗ
a. Zanje na sake sabon shiri a kanta dan wannan karon dole ne muyi shirin da zata koma inda ta fito kuma har abada bazata sake dawowa ba. Kai bama ita da suka haifa ba,
har Usman da Maryam (Aunty mimi) bazasu sake waiwayo ƙasarnan ba har abada balle ita karan ka
ɗ
a miya”.
A take fuskokinsu suka washe da murmushin jin da
ɗ
i. Fadwa tace, “Amma ni dai gaskiya ayi da sauri. Dan wlhy idan ina ganinta a gidana ji nake kamar
na shaƙeta ta mutu. Bana son Soulmate ya dawo ƙasar nan tana gida na”.
“Batun kafin ya dawo ƙasar nan bazai yuwuba. Domin kin
ɓ
ata komai ga shirin yin hakan kuma ai. Dolene muyi
ɓ
adda kamar da zasu cire
ɓ
aran
ɓ
aramar da kikai a ransu gaba
ɗ
aya daga
nan har zuwa lokacin bikin Maheer, so nake da bikin idan sun zo su tattara ƴarsu su wuce yanda bazasu sake dawowa cikinmu ba har abada. Idan kuma kika ƙara yin wanu shirme to kiyi kuka da kanki bani Hannatu ba kuma”.
Baki Fadwa ta tura gaba sai dai
batace komai ba. Nan su Mommy suka shiga jadadada mata ta kiyaye kar kuma a sake samun wata matsalar kamar yanda Gwaggo ta fa
ɗ
a. Idan tai haƙuri komai zai zama labari dan suma basu da burin daya wuce Anam ta bar gidan ai. Miƙewa Gwaggo tayi, “To bara nayi
nan karma wani ya shigo ya ganni. Shima kuma Mustapha kar wanda ya kirasa akan maganar mu jira muga ko wani zai sanar masa a cikinsu”.
Duk sun gamsu da hakan. Daddy dake bakin ƙofar yaja da baya a hankali yana ƙoƙarin danne
ɓ
acin ransa. Dama yazo ne da
n ya sake kwantar ma da Fadwa hankali da nuna mata tabar zargin kowa akan zubar cikin ta
ɗ
aukesa matsayin ƙaddara. Amma sai gashi yaji ainahin abinda ma ke faruwa. Bai bari Gwaggo data fito tana murmushi ta gansa ba, sai ma ya juya yabar wajen ya fasa shig
ar...
Washe gari Daddy ya sakasu komawa can gidan Fadwa na
ɗ
acin ran kasancewa da Anam. Khaleel ne ya
ɗ
auke su su hu
ɗ
u har mai aikinta dan maigadi shi tun jiya ya koma. Anam tai murmushi tana kauda kanta gefe ganin uwar hararar da Fadwa ke zuba
mata kamar idanunta zasu zubo ƙasa. Sosai murmushin ya ƙular da Fadwa, sai dai batai magana ba har suka iso.
Kiran da Abie yay ma Anam a waya ne ya sata dakatawa su suka shige su uku. Itako ta tsaya anan jikin motar Shareff dake lullu
ɓ
e tana am
sawa. Ta jima tana wayar kafi. ta nufi ciki itama fuskarta ƙawace da murmushi. Matar gidan kawai ta samu a falo zaune ƙafa
ɗ
aya kan
ɗ
aya tana jijjigawa da yanka apple. Sai mai aikinta dake gyaran falon. Yi tai kamar bata ganta ba tai ƙoƙarin wucewa........
✍
🏻
_ZAFAFA BIYAR_
*_INAYAH_*
_MamuhGee_
*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_
*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_
*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_
*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_
_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku
500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*
YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS
👇🏾👇🏾👇🏾
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070
SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:
07040727902
IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA
👇
09134848107
*_ALLAH ka gafartama
iyayenmu
😭🙏🏻
_*
[10/26, 1:26 PM] Marsy
😘
: *_Typing
📲
_*
*_
❤
🔥
BABU SO....!!
❤
🔥
_*
_(Miya kawo kishi?)_
*_Bilyn Abdull ce
🤙🏻
_*
*_BABU SO
👉🏻
AREWABOOKS_*
https://arewabooks.com/book?id=63447a6165
80db4ec203d718
*_27_*
..........A hankali ta ajiye wuƙar tana murmushi, ta miƙe cike da isa da izza tana magana da shan gaban Anam, “To ƴar wasa da biri, ya akai ke kika zama birin kuma a hannun ƴan wasa?”.
Idanunta dake cikin gilashi ta
ɗ
ago tana kallonta, ta saki
ɗ
an murmushi da kauda idanun kamar bazatace komai ba. Sai kuma ta hurar da numfashi da sake maida kallonta gareta. “Mi kikeci na baka na zuba Madam. Da Juwairiyya kike tare fa, _Juwairiyya Anam Usman MD Shareff_ bana gaggawa aka
n al'amarina, sai dai ina bama maƙiyi damar da zai sharemin hanyar fagen isar da saƙona. Su kin fa
ɗ
a musu ni na zubar miki da ciki right? Tom ki jira shi kuma mai cikin yazo ya
ɗ
aura bincikensa akan yanda akai na zubar
ɗ
in, daga haka game
ɗ
in zai fara ok!”
. Ta ƙare maganar da kashe ido
ɗ
aya ta rabata ta wuce tana dariyar rainin hankankali.
Wani irin bugawa ƙirjin Fadwa ya shigayi da sauri-sauri, tabita da kallo harta shige. Juyawa tai ta kalli mai aikinta, ganin aikinta take hankalinta baya kansu tai
saurin barin wajen ta nufi bedroom
ɗ
inta. Kai kawo ta shigayi cikin tashin hankali, dan da gaske kalaman Anam sun mugun dukanta, kanta ya kulle harma ta rasa kalar tunanin da zatayi. Tayi waya da Shareff a daren jiya amma bai nuna mata komai ba akan magan
ar rigimar zubda cikin balle tace ko Anam
ɗ
in ta sanar masa ne. (To mi yariyarnan take nufi?) ta tambayi zuciyarta batare da tasan ta inda amsa zata fito ba. Ganin ta rasa ina zata kama ta yanke shawarar kiran Sima, dan tana da basira sosai, tasha warware
mata ƙulluka da ita ta gaza kuncesu musamman da abokan hamayyarta irin su Anam
ɗ
in......
Sima tazo, sai dai Fadwa ta jata sun fita can garden
ɗ
in gidan dake bayan sashen maigidan saboda kar a ƙara maimaita irin na ranar. Acan suka tattauna. Har S
ima ta wuce Aysha da Anam basu ma san da zuwanta ba
dan suna can suna kwasar barci. sai yamma sosai suka tashi saboda saurayin Aysha daya kira ta zai zo.....
*******************
Tun daga waccan ranar Fadwa bata sake shiga sabgar Anam ba. It
ama Anam
ɗ
in bata shiga tata ba aikinta ma ya
ɗ
auke kaso mafi yawa na hankalinta. Babban burinta tayi ta kammala tabar Nigeria ta huta. Bata sake waya da Shareff ba tun waccan ranar shima. Sai dai taga sunayi da matarsa wadda in ta gama Aysha kawai take ce
wa Shareff
ɗ
in na gaidawa. Takanyi murmushi a duk sanda hakan ta faru, duk da kuwa a ranta tanajin zafi da haushinsa. Sai dai takan ce inma baice yana gaida tan ba sai me.
★
A ranar wata alhamis da tai dai-dai da zubewar cikin Fadwa Daddy yay k
iran Aysha da Anam akan su samesa a gida. Daga wajen aiki Anam ta wuce, inda ta samu Aysha tuni tana can. Basu sami zama dasu Daddy
ɗ
in ba sai bayan sallar isha'i. Cikin kulawa su Abban ke tambayar su babu wata matsala dai ko?. Murmushi Anam tayi, dan kai
tsaye tambayar tafi ƙarfi a kanta ne. Tace, “Babu wani damuwa sai na zafi”. Dariya Daddy da Abbah sukai mata.
Bayan sun sarara Daddy ya dubesu a tsanake, “Yauwa kun san miyasa muka kiraku nan?”. A tare sukace a'a. Daddy ya jinjina kansa da cigab
a da fa
ɗ
in “Magana ce mai muhimmanci akan aure, yanzu dai kunga kun kammala karatunku, babu abinda ya kamaceku sai aure inba so kuke mu zuba muku ido ku tsufa a gabanmu ba, dan haka muna mai baku umarni ba shawara ba, kowaccenku ta bama wanda yake zuwa waj
enta dama yazo mu gana da shi”.
A
ɗ
an tsorace Anam ta
ɗ
ago tana kallon daddy, ganin shima kallonta yake ya sata maida kanta ƙasa. Aysha kam