Showing 90001 words to 93000 words out of 216641 words
fa
ɗ
in, “Bar
a na barki madam gobe idan ALLAH ya kaimu da dare maybe zan shigo sai mu ƙarasa, ya kamata kije kema ayi murnar dawowar Yayan dake”.
Murmushin yaƙe ta
ɗ
an masa, dan duk suna jiyo ihun Fadwa. Ya miƙa mata ledar da yazo da shi tare da mata bye-bye. A
jiyar zuciya ta sauke a hankali lokacin daya fice a gate
ɗ
in baki
ɗ
aya, ta
ɗ
an kalla ledar daya bata sannan ta nufi ciki. Har shigowarta Fadwa na
ɗ
ane jikinsa, ya wani rungumesa tsam tana hawaye da fa
ɗ
in wai tayi missing
ɗ
insa. Sosai ƙirjinta ya ƙara ƙarfi
n bugun da yakeyi, tai azamar dafe kujera dan jitai kanta ya fara juya mata kamar maijin hajijiya, amma sai tai matuƙar dakewa fuskarta ƙawace da murmushi. Shi ka
ɗ
ai da idanunsa ke a ƙofar dama ya ganta, ya sauke sassanyar ajiyar zuciya da har sai da Fadwa
taji, cikin jin da
ɗ
i ta ƙara maƙalƙalesa tana ra
ɗ
a masa yanda tai tsananin kewarsa a cikin kunensa. Karon farko tun shigowarsa falon ya saki siririyar dariya, a hankali ya
ɗ
an kaima wiyanta sumbata idanunsa na kallon Anam ƙasa-ƙasa. Sai akai sa'a itama da
i-dai ta
ɗ
ago nata idanun da hasken cikinsu gaba
ɗ
aya ya kore duk da a cikin gilashi suke. Ɗauke idanunta tai tana ta
ɓ
e baki da juyasu cikin salon ko'a jikina. Numfashi mai
ɗ
aci ya saki da ƙoƙarin dakatar da Fadwa dake
ɗ
an jan hanunsa.
“Shiiii!!”
Ya fa
ɗ
a cikin wani salo yana
ɗ
aura yatsansa akan bakinta da kashe mata ido
ɗ
aya wanda komai ya ƙara faruwa akan idon Anam data
ɗ
ago. Wayarta dake ring ta
ɗ
aga da kaiwa kunenta ta sakin murmushi da ajiye ledar hanunta ta nufi hanyar bedroom
ɗ
insu cikin
ƴar sassarfa.
Khaleel da sai yanzu ya lura da ita ya ƙara sakin ƴar dariya dan duk zatonsa shi kunyace itama ta sakata yin hakan. Ledar data ajiye a wajen ya
ɗ
auka yana fa
ɗ
in, “Ƴar ficikar nan mi kika samo mana haka ne?”. Maganar tasa ce ta saka Fa
dwa saurin juyowa dan itama bataga Anam
ɗ
in ba, a yanzu kuma har ta shige abunta. Ta bu
ɗ
e baki zatai magana Aysha ta fito daga kitchen
ɗ
auke da tray. Kai tsaye gaban Shareff da yakai zaune cikin kujera ta dire.
“Yayanmu sannu da zuwa kazo lafiya? Ya
hanya?”.
Kanta ya shafa kawai batare da yace komai ba. Hakan ya sakata sakin murmushin jin da
ɗ
i, ruwan data tsiyaya a kofi ta miƙa masa. Ya kar
ɓ
a idonsa akan Fadwa da ita sam bata da niyyar hakan ma a garesa... Khaleel daya fahimci kallon da Shareff
ɗ
i
n yay mata ya dubeta shima. “Madam kina tsaye Aysha ta kwashe ladan daya kamata ki samu, anya kuwa bazamu ƙaro amarya ba a gidan nan dan ba'ai mana tarbar data dace ba”.
Har ƙasan zuciya maganar Khaleel ta soki Fadwa, ta kalli Shareff dake shan ruwa
nsa tamkar baya jinsu dan hankalinsa na kan tv ne, kallonta ta maida ga Khaleel cikin ha
ɗ
e fuska. “Yaya Khaleel wane fatan tsiyane wannan dan ALLAH da yammacin nan?”.
Zama yay yana fa
ɗ
in, “Naga kamar haka ya kamata muyi ne ai hajjaju, idan kuma b
aki son amarya sai ki gyara kurenki da wuri”. Da gaske magana ya fa
ɗ
a mata a kaikaice, amma kuma cikin wasa da murmushi Aysha na tayasa da dariya. Hararar Khaleel
ɗ
in tayi, a karo na farko taji tsanarsa, sai dai batace komai ba taje kusa da mijinta ta zaun
a fuska a
ɗ
aure. Kofin hanunsa ya ajiye yana miƙewa, bedroom
ɗ
inta ya nufa yana fa
ɗ
in, “Ha
ɗ
amin ruwan wanka, ke kuma Aysha kuje ku gyaramin side
ɗ
ina”.
“To Yaya”.
Aysha ta amsa cike da girmamawa. Matar gidan kam takaicin Khaleel ya hanata amsawar,
sai dai ta miƙe cike da isa tana gallama Khaleel
ɗ
in harara tabi bayansa. Daga Aysha har Khaleel sunga harar, tana shigewa Aysha tai dariya. “Yaya Khaleel ka sakama Aunty Fadwa jin haushin maganarka fa”. Cikin halin ko'in kula ya
ɗ
age kafa
ɗ
a da ta
ɓ
e bakins
a irin I don't care
ɗ
in nan. Ƴar dariya Aysha ta ƙara saki da mikewa zata nufi waje dan kiran Anam ya sanar mata tana ciki ta shigo...
“Tabbas na kusa fara shukama Khaleel rashin mutunci a gidan nan in har yana min wannan maganar banzar”. Ta fa
ɗ
a
a fusace tana shigowa
ɗ
akin, dai-dai Shareff na ajiye agogonsa daya cire saman mirror
ɗ
inta idonsa akan wayarta dake maƙale a
ɗ
an sama. Video take
ɗ
auka zatai posting a tiktok ihun Aysha ya sakata fita, ALLAH yasota wayar ta gaji ta rufe kanta. Jin bai tan
ka mata ba ta ƙara maimaita abinda ta fa
ɗ
a tana kallonsa. Yanzu dai ya juyo ya kalleta sai dai baice komai ba ya
ɗ
auke kansa yana ƙoƙarin jan necktie
ɗ
in wuyansa.
“Soulmate kanaji fa ina magana”. Ta fa
ɗ
a a shagwa
ɓ
e da rungumesa ta baya. Kamar bazai
tanka mata ba, sai kuma a taƙaice yace, “Miye nawa, maganarku ce”.
“Hakama zakace?”.
Ta fa
ɗ
a tana juyowa gabansa. Idanunsa ya
ɗ
an lumshe ya bu
ɗ
e akan lips
ɗ
inta, sai kuma yay ƙoƙarin kaudawa amma ta riƙo fuskar tasa, bai samu damar cewa wani a
buba ya ha
ɗ
e bakinsu.....
Aysha ko koda ta shiga
ɗ
aki sai ta samu Anam duƙunƙune cikin bargo, tana ta
ɓ
ata taji zafi sosai a jikin nata zazza
ɓ
inta ya dawo. Sannu tai mata, ta maida mata bargon ta lullu
ɓ
a mata. Ita ka
ɗ
ai taje tai gyaran, hakan ya
sata jan lokaci bata gama ba duk da babu datti sosai saboda sukan gyara lokaci-lokaci. Tana cikin saka turare Shareff ya shigo sanye cikin jallabiya fara tas. Sannu ta masa, ya amsa mata da kai yana bin falon da kallo. Baiyi magana ba dan komai ya masa yan
da yake so, ya wuce bedroom
ɗ
insa baifi mintuna uku ba ya fito ya sake ficewa. Itama kammalawa tai a gurguje ta fito dan kiraye-kirayen salla aketayi.
Ita ta tada Anam sukai salla, suna idarwa ta koma gado ta kwanta. Kyaleta Aysha tai sai da aka ƙara
kiran sallar isha'i sannan ta sake tadata. Koda suka kammala babu yanda batai da itaba akan suje falo taci abinci tasha magani amma taƙi. Dole Ayshan ta barta ita ta fito. Fitowar tata kusan dai-dai ta fitowar Fadwa daga kitchen tare da mai-aiki. Sannu t
ai musu dan suna faman shirya abincine a dining, itama tayasu tayi, suna tsaka da shirya abincin ya shigo falon yana waya. Kai tsaye dining
ɗ
in ya nufo dan yana son ya
ɗ
anci abincin yaje ya kwanta da wuri a gajiye yake matuka. Mai-aiki tabar wajen da sauri
saboda hararar da Fadwa ta zuba mata. Aysha dai kujera taja masa baya. Zama yay idonsa akan matarsa dan sabuwar kwalliyar tata ta masa ƙyau sosai. Ta
ɗ
an duƙo ta sumbaci gefen fuskarsa. Hannu yakai ya
ɗ
an shafi tata fuskar ya cigaba da wayarsa. Aysha dai
ta
ɗ
auke idonta a kansu tun sanda Fadwa takai masa kiss........
✍
🏻
_ZAFAFA BIYAR_
*_INAYAH_*
_MamuhGee_
*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_
*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_
*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_
*_BABU SO_*
_Billyn Abdul
_
_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*
YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS
👇🏾👇🏾👇🏾
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070
SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:
07040727902
IDAN KU
MA KATI NE SEKU TURAWA
👇
09134848107
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
😭🙏🏻
_*
[10/26, 4:55 PM] Marsy
😘
: *_Typing
📲
_*
*_
❤
🔥
BABU SO....!!
❤
🔥
_*
_(Miya kawo kishi?)_
*_Bilyn Abdull ce
🤙🏻
_*
*_BABU
SO
👉🏻
AREWABOOKS_*
https://arewabooks.com/book?id=63447a616580db4ec203d718
*_30_*
..........Ganin tanata bubbu
ɗ
e abincin tana nuna masa ta kurma yay mata nuni da fruit salad kawai. Ta nuna masa abinci, yay mata alamar 1spoon kawai. Yanda ya bu
ƙ
ata haka tai masa, sai dai tasa masa ha
ɗ
in salad a gefen shinkafar da
ɗ
an yawa saboda tasan yafi buƙatar hakan. Da idanu yay mata alamar ‘thanks’ ta sakar masa murmushi.
Sun fara cin abincin yay sallama da wanda suke wayar ya ajiye. Harya maida
hankali ga abincinsa ya
ɗ
ago ya kalla Aysha. “Ina Anam?”. Ya fa
ɗ
a a taƙaice. “Yaya tana
ɗ
aki bata da lafiya, nayi-nayi ta taso taci abinci amma taƙi kuma ko magani bata sha ba”. Idanu kawai ya zubama Ayshar, sai abincin dake bakinsa da yake taunawa a hanka
li. Sai kuma ya janye kamar baiso yace, “Kiramin ita”. Mikewa Aysha tai da fa
ɗ
in to.
Da ƙyar ta taso Anam, amma da tace bazataje ba ita abarta. Sai da Ayshan tace, “Kin san dai zai iya zuwa har
ɗ
akin nan ya
ɓ
ata miki rai ko”. Kamar bazata tashin ba
sai kuma ta tashi tana
ɓ
ata fuska ga idanunta jazur. Ya
ɗ
an juya musu baya, dan haka har suka ƙaraso wajen bai
ɗ
ago kansa ba. Sai da Fadwa tai magana idonta akan Anam datai gefe da fuska sannan ya
ɗ
ago. Kallonta yay da ƙyau ya janye idanunsa. Hakan yasa F
adwa sake yin magana cike da kissa. “Baki da lafiya kuma sai kije ki kwanta da ciwo a
ɗ
aki Anam?”.
“Uhhm”.
Kawai Anam
ɗ
in tace a taƙaice, amma ko kallonsu taƙi yi daga ita har mijin nata. Murmushi Fadwa ta sake saki a zahiri, sai dai a ranta da
ɗ
in
d
amar data samu takeyi, cikin sake sakin fuskarta tace, “Kije
ɗ
akina saman mirror cikin First aid box akwai maganin zazza
ɓ
i sai ki duba wanda zaki iya sha”.
Yanzu kam sosai ta juyo ta zuba mata idanu, mamakin kissa da sabon salon Fadwan fes a kan f
uskarta, sai dai kafin tace wani abu Shareff da yay kamar bayajinsu ya katseta. “Ki wuce ki
ɗ
akko kizo kici abinci kisha”. Baki ta bu
ɗ
e zatai magana sai kuma ta fasa, ta jefama Fadwa dake murmushi har yanzu wani kallon banza ta wuce zuwa bedroom
ɗ
in nata d
a yau ne karon farko da zata shigesa. Sai da ta gama ƙarema
ɗ
akin kallo tana ta
ɓ
e baki sannan ta nufi mirror zuciyarta na ƙoƙarin danne abinda ke taso mata saboda kayansu data gani a watse a ƙasa da saman gado alamar ansha bidiri dai. Magunguna ta samu zub
e akan mirror
ɗ
in wanda har ta
ɗ
auke kanta ta kasa sai da ta sake kallonsu.
Wani irin mummunar bugawa ƙirjinta yayi lokacin da idonta ya sauka akan sticker
ɗ
in
ɗ
aya daga cikin magungunan. Batama san sanda tai wurgi da maganinba ta fasa ƙara dayin tsa
lle gefe jikinta na maƙyarkyata. Aysha da Fadwa har rige-rigen isowa
ɗ
akin suke. Yayinda uban gayyar ya shigo a ƙarshe fuskarsa a ha
ɗ
e. Aysha dai dama kanta tayi, Fadwa kam dariya ta fara sai dai shigowarsa ya sata gimtsewa da sauri itama ta nufi Anam
ɗ
in.
Da robar maganin data cillar yaci karo, ya
ɗ
auke kansa da maida dubansa gareta saboda abinda take fa
ɗ
a tafukan hanunta rufe da fuskarta taƙi yarda Aysha ta bu
ɗ
e.
“ALLAH ya isa! ALLAH ya isa ƴar iska wayyo Mamie na ban yafe ba ban yafe ba.....”
“Ikon ALLAH badai mu bane ƴan iskan ko Anam?!”. Fadwa ta fa
ɗ
a cikin tafa hannaye da nuna damuwa na makirci saboda ganin ya shigo. Shi kuma
ɗ
akin yabi da kallo har idonsa ya dawo kan robar data cillar
ɗ
in, baima san sanda yakai hannu ya
ɗ
auka ba yawun baki
nsa na ƙoƙarin kamewa. Idanunsa ya rumtse da ƙarfi ya bu
ɗ
e akan Fadwa ransa a
ɓ
ace. Sai da gabanta ya fa
ɗ
i ganin yanda idonsa ya ka
ɗ
a yay jazur cikin lokaci ƙanƙani.
“Kamata ku fita!”.
Ya fa
ɗ
a cikin bada umarni ga Aysha. Hanun Anam daketa faman je
ra ALLAH ya isa har yanzu ta kama suka fice. Sai da suka fice ya tako ya zauna a bakin gadon ya dafe kansa bayan ya ajiye maganin gefensa. Ƙoƙarin danne tsoron dake fa
ɗ
i a ranta tai ta nufesa, cike da kissa takai hannu kan kafa
ɗ
arsa. “Soulmate wlhy na man.
...”
“You're vary stupid da zaki fa
ɗ
amin kin manta. Kinsan suna shigo miki
ɗ
aki zaki ajiye wa
ɗ
an nan abubuwan a inda idonsu zai gani. Koke da kika saka kanki ajiyewar dole ne sai kin bar stickers nasu a jikinsu saboda baki da hankali!!”.
Y
anda yake masifa ba ƙaramin bugu zuciyarta ke mata ba. Ta shiga girgiza masa kai dan yana yine kamar zai mareta. Ta matso da nufin rungumesa ta basa haƙuri ya tureta ya fice. A falo ya sami su Anam har yanzu tana faman kwarara ALLAH ya isa, Aysha na tambay
arta wai miya faru ta kasa bata amsa.
“Shut up!! stupid!”.
Ya fa
ɗ
a a tsawacen daya tilasta Anam gimtse bakinta da janye hanunta dake akan fuskarta har yanzun. Da sauri ta sake maidawa ta rufe ganinsa tsaye a gabansu. “Idan kika ƙara wani magana ana
n saina mareki, dalla kuwuce kuci abinci”. Kusan a tare duk suka miƙe zuwa dining
ɗ
in, yabi bayansu yana jan tsaki mai ƙarfi. Aysha ta zuba mata abincin, jin yanda yaketa faman jan tsaki a jajjere ya sata cin abincin badan taso hakan ba.
Laumarta baifi uku
ba tai yunƙurin mikewa ya watsa mata harara. Da sauri ta koma ta zauna kamar zatai kuka.
A daidai nan Fadwa ta fito jiki a sa
ɓ
ule, sai dai daka kalleta zaka san tayi kuka. paracetamol ta ajiye gaban Anam tana satar kallonsa, fruit
ɗ
insa yake sha
sai dai fuskar tamkar zatai aman wuta. Kujera taja ta zauna. shiru wajen ya
ɗ
auka babu mai ko tari sai ƙarar cokula. Anam ce ta fara turo nata dan da gaske zazza
ɓ
in nata neman dawowa sabo yake. Aysha ta
ɓ
alla mata magani ta bata. Amsa tai tasha babu musu,
tana kammalawa tabar wajen da
ɗ
an gudu-gudu dan karma yace zai dakatar da ita. Itama Aysha sauri-sauri tai ta gama ta gudu ta barsu a wajen......
★★★
Washe gari duk da ta sake tashi da zazza
ɓ
i tana idar da sallar asuba tahau ha
ɗ
a kayanta da
suka rage, dan tun dare ta tattare wasu. Tambayar duniya Aysha ta mata akan miye take ha
ɗ
a kaya bata tanka mata ba. Har Ayshan taji haushi tai shiru, tamayi kwanciyarta ta juya mata baya. Koda taji ƙarar jan akwati da fitarta bata motsaba tamayi kamar tai
barci ne.
Taji da
ɗ
in ganin babu alamar wani ya tashi a gidan, ko mai gadi ma sai da ta ƙwanƙwasa masa ƙofar
ɗ
aki ya fito ya bu
ɗ
e mata da mamakin ganinta da kaya. Sai dai yanda tai kicin-kicin da fuska bai bashi damar mata tambayar dake a ransa ba. Duk
da nauyin akwatin nata ga wata jikkar data ratayo haka taita jansa har titi. Hijjab din Aysha ne har ƙasa jikinta saboda da kayan barci ta fito. Sai da ta iso har babban titi ta samu napep, ALLAH ya sota ma babu nisa zuwa titin. Kai tsaye ta fa
ɗ
a masa ang
uwar dazai kaita. Ya fa
ɗ
a mata ku
ɗ
in tace suje kawai.
Sanda suka iso gidan ba kowama ya tashi ba musamman yara dake hutawa saboda cikin hutu ake. Da mamaki Mom ke dubanta, ta tura baki gaba da fa
ɗ
in, “Mom bani two hundred zan bama maigadi a wajensa
na amsa naba mai napep.” Komai Mom batace ba ta mika mata five hundred. Fita tai ta kaima baba maigadi amma sai yamaƙi amsa. Dawowa tai ta bama Mom ku
ɗ
in tare da fa
ɗ
awa saman three sitters ta kwanta. Mom dai na binta da kallo. “Lafiya da kaya da sassafen
nan?”.
“Ni Mom na gaji dama da zaman gidan can ALLAH. Kawai na taho ne ni tunda Yayan ya dawo ai”.
“Hummm”.
Kawai Mom ta fa
ɗ
a ta
ɗ
auke kanta. Anam kuwa barcine ma ya
ɗ
auketa take a wajen dan jiya kasa barcin kirki tayi, haka kawai ta din
ga mafarkin abinda ta gani saboda ta saka abin a ranta harda